Author : MAMAN MAAMA Category : African Stories & Novels
muhimmanci a gurin mu, na kuma samun wani cikin.
Watan Yasmin goma sha daya a duniya na samu cikin Asad. Ba zan iya banbance wanne daga ciki Umar yafi nuna murnar sa a akai ba, yayin da ni kuma nayi ta shagwaba ta tare da cewa sunyi kusa da juna "ko shekara biyu fa ba zata yi ba za'a yi mata kani ko kanwa, tayi kankanta da yawa. Nima kuma ban huta ba wallahi,har yanzu fa ban gama warkewa ba"
Yayi dariya "inji wa ya gaya miki hakan? Tunda har kika samu ciki to jikin ki ya nuna cewa ya warke and it is ready for another journey" na bata rai "to masanin jikin yan Adam, zuciya ta bata shirya ba, sai ka gaya min kuma in bayan gynaecology har psychology ka karanta" yace " ni tawa zuciyar ta shirya, akwai spaces da yawa da zan saka dukkanin yaya in dai har daga cikin ki zasu fito" ya fada yana shafa cikin nawa yana lumshe ido, na ture hannun "to ba sai ayi transfer ba, kai a mayar da cikin jikin ka tunda kai kana so?" Yace "da ace za'a iya da na karba. Amma kuma fa in na haihu ba zan baki ki dauka ba tunda kin ce ba kya so"
Sai ya turo ciki yana dafe baya wai irin yadda masu ciki suke tafiya, na kyalkyale da dariya "lallai ubangiji yasan halittar sa da bai bawa maza ciki ba, chafdi, ka ganka kuwa? Ko kyau?" Ya harare ni "sai ma nazo labor tukunna, imagine muryar namiji yana nishin haihuwa" duk mukayi dariya tare sai ya zagayo ta bayana ya daga ni chak yace "I can't carry the pregnancy for you but I can carry you. Duk inda zaki je sai in ke daukan ki ke da cikin gabakidaya" na juya idona "har gaban Baba?" yace "har gaban Mama" nace "har gaban Abba?" Yace "har gaban Umma" nayi dariya ina zagaye hannayena a wuyansa "ai kuwa da cewa zatayi a hada mu duk mu biyun a kai mu dawanau a bamu gado" yayi dariya shima yana goga hancinsa akan nawa.
Sannan yace "now I am looking forward to the taste of pregnant you" na bude ido "menene da pregnant me din?" Ya kashe min ido "wetter, sweeter. Ni ko yanzu zan fara tasting din ne?" Na dora bakina a kan nasa "you are welcome Sir".
Sabanin cikin Yasmin, cikin Asad yazo da challenges da dama dan kusan fiye da rabin watannin cikin a kwance nayi su. Ba wai laulayi ne nake yi ba, a'a, cikin Yasmin ma yafi laulayi akan wannan sai dai shi wannan din kamar baya son ya zauna ne dan a cikin first trimester ta sau biyu ina samun attempted miscarriage, wanda da taimakon Allah da kuma kasancewa ta matar Dr Umar ya saka cikin yake tsayawa, sai ya bani bedrest, muka kuma tattara zancen fara aiki na gabakidaya muka ajiye a gefe muka ce sai na haihu tukunna.
Shi kuma ya shiga hidimar jinya ta, Mama ta aiko aka dauki Yasmin ta yaye ta duk da ba haka naso ba, naso ta danfi haka girma amma Mama tace wahalar zata yi min yawa. Sai Umma kuma ta roki Abba ya bar Amira wadda tayi candy a wannan shekarar ta taho gidana, sai ga Mammy ta biyo ta sun taho tare, daga gidan su Umar kuma sai ga Ummi nan wadda take ss2 kuma sun yi hutu a lokacin. Gidana sai ya koma kamar dandalin yammata.
Duk sai nace su hadu su zauna a guest room, ni mostly ina dakin Umar ina kwance sai dai in na gaji da kwanciya inzo falo mu zauna muyi hira dasu in koma, Umar kuma baya wuni a gida sosai, dan yanzu cigaba yake kara samu abubuwa suna kara yi masa yawa. In yazo da daddare zamu zsuna tare a falo muyi hira muci dinner sometimes muyi kallo shikenan mu shige ciki.
A lokacin na lura tasu tazo daya da Mammy, tun da ya fahimci sunanta Maryam shikenan yake bata special care yana ce mata daughter saboda sunan Yasmin ne da ita, ita kuma sai take ce masa Daddy, duk abinda tace tana so kuwa zai siyo mata yace ai daughter din sa ce ita kuma sai naga ta fara over using wannan, har in ya fita office ta kan dauki waya ta kira shi ta fada masa abinda take so ya siyo mata.
Ni farko ban ma san inda ta samu number dinsa ba sai da ritsa Amira na tambaye ta sai ta gaya min a wayarta ta dauka. Ban ce musu komai ba dan bana son jan maganar duk da cewa ban jin dadin abin, amma sai na yi dabara na dauki wayar Umar kamar ina yin wani abu na nemo number din ta naga yayi savingΒ da "dota" sai nayi blocking number din sannan na goge ta.
Tun daga nan ban kuma jin su suna waya ba, sai dai naji tana masa mitar wai in ta kira shi bata shiga, shi kuma sai yace mata baisan dalili ba. But ya gane abinda nayi, sai yayi min magana a daki.
"Kinyi blocking number din yarinyar can a wata ta, why?" Na juyo ina kallon sa "bana son kana waya da ita ne" yayi dariya "kishi kishi kishi. She is your niece for God's sake. I was just being nice to her" na bata rai "banaso. Tana da rawar kai sosai. Kuma bana so inyi mata magana tunda kasan yadda muke da Hajiya kar taji haushi nayi wa jikar ta fada"
Ya bata rai "to ni naji haushi" na bude ido "haushin me?" Yace "you should have talked to me, ki gaya min abinda yake ranki ba wai ki dauki phone dina kiyi blocking dinta kamar irin baki yardada ni din nan ba"
Na sunkuyar da kaina ina jin ban kyauta masa ba nace "sorry" yayi murmushi "it is okay. Ya wuce. Ina so kawai muke zama open to each other kinji?" Na gyada kai
Halin da ciki na yake ciki bai rage komai daga kwadayin Umar a kaina ba sai dai ya zama very gentle ba kamar yadda yake da ba, ya koma very careful akan yadda yake tafiyar da ni a gado da kuma a sauran al'amura, dan da gaske yana son cikin nan.
Har sai da cikin ya kara girma sannan na daina bedrest din, na fara tashi ina aiyukan gida, lokacin ne kuma Ummi da Mammy duk suka koma gidajen su sai Amira aka bari ta cigaba da kama min aiyukan gida, sannan kuma aka dawo da Yasmin ita ma gida.
Komai ya cigaba da tafiya lafiya har cikina ya shiga wata bakwai, sai na sake wani bleeding din har bakin mahaifa ya bude, sai Umar ya sake bani wani bedrest din yana so cikin ya kara girma ko wata takwas ne yayi sai a barshi ya fito.
A lokacin ne kuma abin ya faru.....
Ranar tun da Umar ya fita ina kwance a dakin sa ina kallo a system din sa, shi ya saka min movies din saboda su debe min kewa kar in ce zan tashi inyi wani aiki. Ina yi ina duba agogo, dan bana so ya dawo ya tarar dani yadda ya barni ban tashi nayi wanka nayi masa kwalliya ba. Daga inda nake ina jiyo motsin Amira da Yasmin a falo suna harkokin su.
Na kira shi a waya kamar yadda muka saba, shima da aka jima ya kira ni a lokacin yake gaya min yau ba zai jima ba dan almost ya gama, zuwa 2 zai dawo gida.
Bayan mun gama wayar naji ina jin bacci sai na saka alarm 1 sannan na kwanta, ina kwanciya kuwa bacci ya dauke ni.
Cikin baccin naji ana shafa fuskata, na bude ido duk da dai already nasan shine, yayi min murmushi nima na mayar masa "hey Baby" nace "hey" sai kuma na bata rai ina kallon agogo "ya akayi ka dawo yanzu? Kai da kace sai 2 gashi ko 1 bata karasa ba? Har fa da alarm na saka dan in tashi inyi maka kwalliya kafin kazo"
Yace "to laifine dan miji yaji yana son yazo gurin matarsa kuma ya katse komai ya taho?" Na tura baki "ni bana so ka ganni babu kwalliya" yayi dariya yana karkata kai kamar me kare min kallo yace "au dama baki yi kwalliya ba? Na dauka ai daga gurin gasar sarauniyar kyau kika dawo" nayi dariya tare da mintsinin shi a kwuibi, ya mike tsaye yana dariya shima.
Yanzu ba ganin ki nake yi sosai ba, bara in shiga in yi wanka in fito sai infi gane ko kinyi kwalliyar ko baki yi ba" ya karasa yana kashe min ido, na gane mai yake nufi sai kawai nayi murmushi,yaje ya rufe kofar dakin ya dawo sannan ya fara cire kayansa yana yi yana humming waka har ya gama ya shiga toilet.
Sai na lumshe ido na ina murmushi sai kuma na bude ina kallon dakin, something doesn't feel right, something doesn't smell right.
Ni tun asali na ina da high sense of smell, ballantana kuma in ina da ciki sense of smell din nawa yakan ninka na da yadda komai kankantar wari sai na jishi kuma komai kankantar kanshi sai na jishi. Yanzu kuma I smell something, some familiar scent wanda na saba da jin sa amma it doesn't feel right a yanzu, wani smell ne wanda yake special, kuma related to only Umar.
Na tashi zaune ina sake baza hanci, na rasa dalilin da yasa na damu. But zuciyata ba zata barni in huta ba har sai na fahimci kamshin menene wannan. And it dawn on me. It is the familiar scent of semen.
Na mike da sauri kamar wadda akayi wa allurar wartsake wa, na dauki kayan da Umar ya cire yanzu na fara shanshana wa kamar wata tababbiya, akwai kamshin turaren sa sannan akwai wannan smell din da nake ji, na ajiye kayan sannan na dauki shorts dinsa daya cire tare da kayan, gaba na yana faduwa, hoping I was wrong, but I wasn't, ina budewa naga abinda nake nema a jiki.
Na sake shi ya fadi kan sauran kayan, sannan na lallaba na zauna a bakin gado ina kokarin tsayar da numfashi ba. Zuciya ta ta fara bashi uzuri "kar ki zargi mijinki Jidda, watakila yayi bacci a office din and had a wet dream which is entirely natural"
Na girgiza kaina, ita kanta zuciyar ta wa da take gaya min hakan ta san cewa hakan ba gaskiya bane ba, tana fada min ne kawai a kokarin ta na kare abin son ta. Ni kuma ina son sanin gaskiya, ina son in san gaskiya ko da kuwa zata yi hurting dina ne.
Ido na ya sauka akan wayarsa da ya ajiye akan bedside drawer, na mika hannu na na dauka ina kallon kofar toilet din sannan na kuma kallon wayar, it may hold the answer to my question.
Na san pin din wayarsa tun farkon auren mu, bai taba boye min ba kamar yadda bai taba hana ni taba masa waya ba sai dai ni kuma ban taba daukan nata da niyyar bincike ko bin kwakwkwafin sa ba sai yau, saboda tun kafin auren mu na riga na saka a raina cewa yana da damar yin budurwa da kuma damar kara aure a duk lokacin da yaso, bana so in ga hirar soyayyar sa da wata har in yi kishi shi yasa bana dubawa.
But this time is different.........
This time so nake inji inda ya samu abinda nagani a wandon sa.
Na duba call history dinsa na ga nice last person da ya yi waya da ita, na lissafo social media din da yafi zama active, WhatsApp ne da instagram, hardly yake facebook. Whatsapp din na gani a farko dan haka nan na fara dubawa. Akwai chats da yawa, mostly kuma unsaved numbers ne, except for number din Bashir da na gani a matsayin last person da yayi wa magana a WhatsApp din, har na wuce shi kuma sai ma dawo, something caught my attention, last maganar da Umar yayi masa which was about 30 minutes ago.
"Shit! I just mess my pants"
Na saka karanta maganar and it doesn't make sense to me, me yake nufi da hakan?
Sai na danna chat din na bude hirar su, maganganu ne da yawa kuma dazu suka yi, nayi scrolling up dan in samu farkon hirar yadda zan fi gane abinda suke magana akai and I saw a picture, picture din da ya kusan saka wa wayar ta fado daga hannu na.
Hoton kirjin mace ne tsirarar sa, Bashir din ne ya turo wa Umar with the caption "bismillah"
Sai Umar ya bashi amsa, suka yi hira kamar haka
OMG! That looks delicious πππ
I just had itπ
Yanzu haka alkawari yace? Babu ko daga hannu? Kuna ina?
Shegen duniya, dama nasan ba ka wuce tayi shi yasa nayi maka.
Kuna ina dan Allah
Ina gidan gonar Daddy, she just left after completely servicing meπ€ͺπ€ͺπ€ͺ
ππππ. Kuma baka yi min magana ba sai da ta tafi? Bayan kai da kanka ka fada cewa ba na wuce tayi?
π
Shegen duniya, in kana so sai in kira ta yanzu ta dawo dan bata yi nisa ba, kuma bata gajiyaππππ
Kira ta ta dawo please, gani nan zuwa.
Amma fa sai ka bude aljihu, dan ta karo wulakanci kamar yadda ta karo dadiππ
Kasan bani da kudi faπ₯π₯. Kasan dai haihuwa za'a yi min kwanan nan ko? Ka biya min please
ππ. Ni an gaya maka kudin banza ne da ni da zan biya maka kudin pussy? If you want it you pay for it.
Her skin looked so beautiful, I like her kind of skin
Kai ka sani kuma, munafiki.
Allah ya isa na
π€ͺπ€ͺπ€ͺπ€ͺπ€ͺ
Now I have to go home.
π€·π»ββοΈ
Shit! I just mess my pants.
*Asad*
Bayan na kai karshen hirar ta su sai na sake komawa farkon hirar na saki bi, taking in all the details har na kuma kawowa karshe, sai na sake komawa na kuma kallon hoton realising cewa nonon matar guda daya yayi a hada nawa biyu har da kari duk kuwa da cewa ina da ciki. Na fita daga hirar na ajiye masa wayarsa a inda ya ajiye.
Sai kuma na mike, na dauki hijab dina da nake bari a dakinsa saboda sallah na saka, na fita daga dakin na shiga dakina na dauko purse dina da key din mota sannan na fita falo, Amira ta juyo tana kallona da goyon Yasmin a bayan ta "Yaya? Ina zaki je?" Ba tare da na tsaya ba nace "ki kula da Yasmin, ina zuwa" ta bini da kallo fuskar ta dauke da mamaki har na fita na bude motata wadda da ita Umar ya fita a ranar, nayi mata key na bar gidan.
Na dade da sanin ana cewa idan wani abun ya same ka hankalin ka yakan gushe kayi dan karamin haukan da baka san kayi ba, ban taba yarda ba sai da abin yazo kaina. Zuciyata ta zama wani irin blank ta kasa tunamin komai ta kasa yanke min wsta shawara ta kasa bani damar inyi tunani, watakila kuma ta daina aiki ne a lokacin gaba-daya. Sai dai kwakwalwa ta ta haddace dukkan maganganun da suka gudana tsakanin Umar da abokin sa Bashir, kuma ta haddace hoton da Bashir ya turo wa Umar, hoton da har ya saka shi ya bata wandon sa.
Wani store din da ake siyar da kayan kwalliya zuciyata ta aiyana min inje, ni kaina ban san ne take so inyi ba, na shiga na tafi gurin attendant din gadan gadan, duk mutanen gurin suna kallona saboda girman cikina kuma da yadda na ke a hargitse, na tsaya a gabanta nace "ina son ki bani mai da sabulun da zasu saka in zama fara tas kamar waccan matar" na fada ina nuna matar jikin wani hoton tallan mai, matar da nake ganin zata yi kusan haske daya da matar hoton da aka turowa Umar.
Ta juyo ta kalle ni "Hajiya already kina da hasken ki dai dai gwargwado, kalar fatarki ma ai tafi ta waccan din kyau" nace "baya son tawa kalar, irin waccan yake so. Zaki siyar min ko ba zaki siyar min ba?" Ta bini da wani irin kallo sannan naga ta dauko min wani set din mayuka da sabulu, ta gaya min kudin ban ma tsaya sauraron ko yayi yawa ba na dauko ATM card na mika mata dan Umar baya taba barin account dina babu kudi ko da kuwa babu abinda zanyi da shi.
Ta saka min a leda ta bani, har nayi gaba ta biyo ni ta miko min ATM card din dana taho na bar mata a gurin ta. Na fita na kuma komawa motata na juya gida, ni kaina bansan yadda akayi nayi tukin ba but am sure mutane da yawa sun zage ni a hanya.
Na shiga gida nayi packing. Amira ce ta fito da sauri idonta a waje "yaya?ina kika je wai? Yaya Doctor ya fito yana nemanki ashe bai san kin fita ba,Β ya hau mota ya bi bayan ki" "to" nace mata sannan na wuce ban kula Yasmin da take ta miko min hannu tana so in dauke ta ba. Naji Amira tana waya kamar shi take gaya wa na dawo
Dakina na tafi, na zazzage kayan a kan gado na dauki sabulun sannan na cire kayana ina humming waka kamar yadda yake yi, na gama na shiga wanka, ina cikin wankan naji shigowar motar sa, na zauna zaman dirshan a bandakin nayi ta dirzar fata ta wai lallai sai ta koma irin wadda Umar yace yana so. Sai dana yi exhausting dukkan karfina sannan na fito daure da towel ina kuma goge jikina da wani towel din.
Ina fitowa na ganshi ya tisa kayan da na siyo a gaba yana kallo Yasmin a zaune akan cinyarsa, na kalle su nace "hey" sai na cigaba da wakoki na ina goge jikina.
Ya ajiye Yasmin ya mike tsaye "Jidda, ina kika fita kika je? Daga bara in shiga wanka in fito sai ki dau mota ki fita? What has come over you? Kin manta halin da kike ciki ne?" Na kalle shi "shopping naje" ya yamutsa fuska "shopping? Wanne irin shopping? Menene