Author : MAMAN MAAMA Category : African Stories & Novels
in my head. Wadannan munanan hotunan will forever be in my head for as long as I have a brain in my skull"
Na fara kokarin tashi amma ya rike waist dina ya hana ni mikewa "na sani, na sani, but ina so ki san cewa she purposely took those pictures, it was all planned and I even believe she hired someone to help her with the plan. Babu daya daga cikin su da na san lokacin da aka dauka. She purposely got me in those moods dan tayi proving to you cewa I was happy. Shine abinda take so, burinta shine ta raba ni da ke a matsayin revenge a kaina saboda tasan yadda nake son ki kuma tana blaming dina for her unfortunate life"
Na ture hannunsa na mike "and kana ganin laifin ta for that? Well ni dai bana gani. Waye ya bata mata rayuwat idan ba kai ba, waye yayi sanadiyyar rabuwa da iyayen ta da rashin karatun ta idan ba kai ba, sannan kayi auren ka ka barta a titi, banga laifin ta danta yi kokarin daukan fansa ba, and at the end me ta samu daga gare ka? Duka? Really Umar? You think wannan zai saka ni in huce haushin abinda kayi? You think zaka faranta min ne by doing that? Then baka sanni ba har yau, cos ni har yanzu bana jin wani abu mai kama da haushi na Zuwaira saboda bani da wani tie da ita, haushina a kan ka ne saboda kaine wanda nake so, kai kuma kaci amana ta ba ita ba"
Na juya da sauri na shige daki.
Ina shiga na kwanta nayi ta jera ajjiyar zuciya ina going over things a cikin kaina and I found myself analysing rayuwar Zuwaira a bisa hasashe na duk da cewa ban san details din ba. Farko i guessed bata samu tarbiyya mai kyau ba a lokacin da take tashi a gaban iyayenta, sannan suka kaita school da niyyar tayi karatu ta zama wata aba a duniya but she didn't, instead she met Umar whom she thought yana sonta ne and she fall for him, daya daga cikin su ya lalata daya, ko kuma a tare suka lalata juna, he may even be her first, I don't know and I don't want to know. And then another laifin iyayenta shine da suka barwa duniya ita bayan ta lalace din, maimakon su jawo ta su gyara ta, shi kuma Umar yayi welcoming her with open army har da bata gurin zama maimakon yayi kokarin daidaita ta da iyayenta.
She got withdrawn from school, saboda bata karatu she was busy satisfying Umar, while shi kuma Umar yayi karatun sa har yayi graduating, daga nan ta bar gidan sa ta kama gidan kanta, he may have even helped her with that, sai ta koma public toilet kuma, ta fara satisfying duk wanda zai bata abin duniya yayin da shi Kuma ya tafi India yana kara bunkasa ilimin sa, sanda ya dawo bata ma daga cikin agenda dinsa, ya hadu dani yayi settling down. Ita kuma a nata bangaren shekaru sun fara ja, ta fara neman yadda zata yi tayi settling down ita ma amma babu dama, babu wanda zai aure ta. She looked back and thought duk shi ya jawo mata kuma yayi excelling har yana kokarin tara family, and them like he said she blamed him for everything and decided to take a revenge ta hanyar raba shi da ni kamar yadda ta rasa komai ita ma.
Kamar yadda ya fada tasan address din gidan su a Lagos, and she knows him sexually, maybe ma tare suka fara exploring sexuality din su dan haka kamar yadda ya fada she might have seduced him musamman tunda yana cikin bukatar mace saboda halin rashin tsarki da nake ciki a sanadin haihuwa. Ta riga ta shirya cewa zata dauki hotunan and she took them and send them to me, yayinda shi kuma ya saki jiki yayi enjoying kansa yana tunanin yaci banza a can zai kuma dawo gida and straight into my arms.
And now da komai ya chabe, still he got me, duk da dai things have strongly changed between us, ita kuma fa? She got beaten, dukan kuma da nasan tabbas sai ya bar mata tabo a jikinta, kuma ya daki banza dan babu abinda zata iya yi akai.
To wa gari ya waya?????
Rayuwar Zuwaira is a food for thought ga yammata. Allah yasa sunji kuma sun dauka........
Wannan kenan
But wannan duk hasashe na ne. Amma nasan it is more or less like that.
Ina kwance ya shigo, nayi saurin rufe idona duk da n tabbatar yasan ba bacci nake yi ba, ya kwantar da Yasmin a basinet din ta sannan ya dawo gaba na ya durkusa yayi kissing goshina. Naja fuskata da baya sannan na bude idona "menene hakan?" Ya rike hannuna "so nake mu karasa maganar mu, so nke ki ce min kin yafe min kin hakura, so nake inji kince zaki bani second chance, zaki bawa auren mu second chance".
Nayi shiru ina kallon sa. Tun daga shigowar sa rayuwata zuwa yanzu, apart from this problem da muka samu bai taba kawo min komai cikin rayuwata ba sai tarin alkhairai. Tun ina gidan mu yake bi na da alkhairi har na zama tasa na zama matarsa har yau yana sauke dukkanin nauyi na daya rataya awuyansa, yana dora duk wadansu bukatu na a saman nasa, yana girma ma iyaye na da yanuwa na da gaske, a cikin shekaru biyu da watannin da na san shi bana jin ko kallon banza ya taba yi min ballantana har ya kai shi ga gaya min bakar magana balle a akai ga duka. And on top of all these dana lissafa, I so much love him.
Yes, he deserves a second chance. And I gave it to him.
Na gyada kai na. Zan baka second chance Umarul Faruq. Amma ina son ka saka a ranka cewa ba zan taba mantawa da abinda ya faru ba" ya gyada kai da sauri fuskarsa tana nuna jin dadin da zuciyarsa ta fara shiga ciki "I know I know, amma nayi miki alkawarin with time zaki manta. But ina so muyiwa juna alkawarin ba zamu sake yin maganar ba, wannan zai taimaka mana wajen mantawa din" na juya kaina "I don't think so, but yes, ba zan sake maganar ba dan maganar bata da amfani. Sannan abu na biyu da nake so ka sani shine, wani sashe mai girma na soyayyar ka, na trust din da take tsakanin mu yabi iska tare da wannan maganar, dan haka ko mun koma together ba zai zamanto kamar da ba"
Ya sake wani murmushin sannan yayi kissing cheek dina, nayi sauri na saka hannu n agoge gurin sai yace "nayi miki alkawarin, komai girman percentage din soyayya ta daya fita daga zuciyar ki, in dai har kika bani wannan damar zan sake dawo miki dashi, zan cike dukkan wani gurbi da wannan maganar ta samar a cikin zuciyarki, and add some more. Dama kawai nake bukata daga gare ki"
Na juya fuska ta ina kallon Yasmin data farka daga baccin ta tana ta jejjefa kafa da hannaye, sai na juyo ina kallon sa, shima har yanzu ni yake kallo, sannan nace "na baka, second chance. Amma tare da alkawarin ba zaka kuma yi min karya ba"
Ya gyada kai da sauri fuskarsa tana nuna jin dadi yace "Nagode Nagode, Allah yayi miki albarka Hauwa'u, kuma ni Umar insha Allah ba zan kuma baki kunya ba"
Sai ya sunkuyo da niyyar hade bakin mu, nayi saurin juya fuska ta sannan na juya masa baya gabakidaya. Yes, nasan we will kiss again tunda na yadda zan bashi second chance amma ba yanzu ba. Yayi dariya "okay, okay, in time insha Allah. Sai yayi kissing kafada ta sannan ya mike "zan je masjid, daga nan kuma zan je gida. Wajan kwana na uku rabon su da ni"
Na gyada kai kawai, sai naji ya cigaba da tsaiwa sai nace "a dawo lafiya Allah ya kiyaye hanya" yace "yauwa. Ameen. Thank you"
Sai da naji fitarsa sannan na tashi, and I did cooked for him abinda tunda abin ya faru banyi masa ba sannan na shiga dakin sa na gyara masa shi na wanke masa toilet na hada masa kayan wankinsa na fito na bawa maigadi nace ya kaiwa wanda yake yi wa Umar wanki ni kuma na dawo na hada kananun kayansa na wanke na zagaya baya na shanya, lokacin gari ya fara duhu har an fara kirare kiraren sallar magrib. Sai na dawo na dauki yata na goya ta na kara gyara falon sannan na zuba abinci na zauna ina ci.
Ina cikin cin abincin ya shigo. Ya tsaya a gabana tare da boye hannun sa daya a bayansa yace "albishirinki" na kalle shi kawai na dauke kai na bance komai ba, sai ya fito da hannun "na siyo miki nagari" (yoghout din nagari, yasan ina son sa sosai)
In our golden olden days zanyi tsalle ne in rungume shi ina murna, amma yanzu sai na motsa bakina kadan nace "thank you" ya zauna a kusa dani yace "you are welcome" tare da miko min, na mika hannu zan karba sai ya matsar da shi baya "dan Allah karki zubar, baki san yadda naji a raina ba akan abinda kika yiwa sandwich dina ranar nan" nace "au ashe ka gani? Alhamdulillah, ai na dauka baka gani ba har naji haushi kar ka dauka wai ko naci ne"
Ya bata rai "Allah dan baki san wahalar da nasha bane wajan hada miki shi ba, har konewa fa nayi" ya fada yana kallon babban dan yatsansa sannan ya fara kokarin nuna min, na dauke kai na gefe sai yayi murmushi, ya miko min yoghout din na karba sannan na bude murfin na sa a bakina na kurba, sai na rufe na ajiye. Yayi ajjiyar zuciya, "thank you"
Bance komai ba ta sake cewa "Mufida tana gaishe ki, wai kin dawo lafiya daga tafiyar da kika yi babu sallama?" Na juya ina kallon sa "au dama tafiya nayi ashe?" Ya daga kafada "eh tafiya kuka yi ke da su Umma zuwa gurin dangin su" na bude baki "really Umar?" Yace "what do you expect me to tell her sanda ta dawo daga school ta tarar ba kya nan? In ce mata kinyi yaji kin tafi nima ban san inda kike ba?"
Na mike na dauke plate din dana ci abinci na kai kitchen sannan na dawo na dauki kwalin yoghout dina, nace "ga abincin ka can a dining" yace "ba zaki zauna ki taya ni ci ba? Ba zaki zauna muyi kallo tare ba?" Na girgiza kaina "karatu zanyi" sai na wuce na tafi daki.
A zahirin gaskiya karatun nake so inyi dan abubuwa sun balain chakude min a school, amma kuma my mind is so filled with something beyond karatu, ta yaya zanyi facing wannan rayuwar, ta yaya zan iya bawa Umar second chance din da nayi alkawari alhalin duk sanda na kalli fuskarsa sai na tuno da hoton sa tare da Zuwaira? It truly sounds easier than done.
Ina ta flipping through pages har dare ya shiga, na tashi na fita na gyara inda yaci abinci na kuma gyara kitchen na shiga toilet na hada ruwan zafi nayi wanka ina noticing cewa na kusa samun tsarki dan na kwana biyu ma rabon da in saka pad, abinda ya rage na daga abinda yake fita daga jikina kadan ne, sannan stitches dina ma alhamdulillah sun warke sosai dan in ba taba gurin nayi bama bana tuna wa da anyi min dinki a gurin, ko dan kwararren likita ne yayi min dinkin?
Ina fitowa na ganshi a dakin, daga alama daga wankan shima ya fito daga nasa toilet din, yana kwance akan gado yana yiwa yasmin wasa "Baby zo ki gani, dariya take yi min wallahi" nace "hmmm. Kunji dadi kai da ita" sai na juya na fara shirin kwanciya ta amma ina kallon idonsa akaina ta mirror, ban kula shi ba har na gama na dauki Yasmin na shiga da ita itama na yi mata wanka na fito da ita, ya miko min hannu "kawo ta in shirya ta" na wuce shi na kashe ac sannan na dawo na ajiye ta akan gado tare da dauko man shafawarta, ya karba "ki bani in shafa mata" na mika masana hau gadon na juya musu baya na ja abin rufa, zuwa anjima naji yayi magana "wai ya ake saka Pampers din nan ne? Ina ne gaban ina ne bayan?"
Na juyo ban ce masa komai ba na saka mata sannan na saka mata rigar baccinta na dauke ta na fara feeding dinta, ya tashi ya fita, ita kuma tayi bacci na kwantar da ita sannan na kashe fitila na kwanta nima. Ina jinsa ya shigo ya kunna fitila ya dauke Yasmin ya saka ta a basinet din ta sai kuma ya kashe fitilar ya hau gadon tare da yaye abinda na rufa dashi.
Na mike zaune da sauri na nuna shi "don't, don't even think about it" ya bude ido "I thought....." Na koma na kwanta tare da jan abun rufa ta "you think wrong" ya sake matsowa tare da saka hannunsa ya jawo ni jikinsa. Na ja da baya kamar wadda aka dora a wuta. Ya sake matsowa yana kokarin saka fuskarsa a wuyana, na mike da sauri na dauki pillow na na jefar a gaban gadon na sauka na kwanta, ko gama kwanciya banyi ba na ji shi a bayana, ya dora kansa akan pillown nawa, na mike zaune.
"Dan Allah, ka rabu da ni" ya mike zaune shima tare da kamo waist dina ya jawo ni jikinsa, na runtse idona ina tunawa da hotonsu shida Zuwaira wanda ya rike waist dinta, na fara kokarin cire hannun sa daga jikina "ka rabu dani" na fada in ajin wani irin kishin sa a raina.
Ya fara tracing kisses tun daga kafada ta zuwa wuyana, sannan ya juyo dani yana kokarin dora bakinsa akan nawa, na janye fuskata hawaye yana bin idona. Yace "idan har zamu bawa auren mu second chance, dole ne mu fara daga nan, idan bamu dawo da nan din mu dai dai ba duk wata sauran muamalar mu da zamu gyara ya tashi a banza kenan"
Na girgiza kaina. "Bazan iya ba Umar, not now please. Ka bani lokaci" ya sake ni. "Shikenan. You have all the time da kike bukata. Ba zan takura miki ba har sai kin cemin kin amince da kanki"
Na mike na koma kan gadon na kwanta ina karasa sauran kukan dana fara, ina jinsa ya hau gadon shima sannan ya jawo ni jikinsa ya lullube mu tare, na muskuta na raba jikina da nasa, yayi ajjiyar zuciya "I will wait"
Sai dai daga dukkan alama ya dauka jiran na wasa ne, sai daga baya ya fahimci abin babba ne dan sosai na kasa hada jikina da shi duk kuwa da cewa a lokuta da dama ina tunanin zan iya amma tsananin kishinsa da kuma kasa cire hotunan su da nayi daga raina shi yasa na kasa bashi jikina.
A lokacin ne kuma Aunty ta kawo min ziyara tace tazo ne taga halin da muke ciki kuma ta sake yi min nasiha, ta zauna kuwa tayi ta min nasihar, wadda yawanci akan yadda zan tabbatar da cewa na biya wa Umar dukkan bukatunsa ne ta yadda ba zai fita waje nema ba.
Sannan ta dauko magunguna ta bani, suma dai duk na kokarin gamsar da Umar din ne musamman a matsayi na na wadda ta haihu. Na karba nayi mata godiya, Umar ma yazo ya gaishe ta amma ko a fuska bata nuna masa wani abu ba. Shi kum aya cika ta da abin arziki ta tafi. Amma still na kasa hada jiki dashi.
And it went on for days, a cikin days din ne na samu tsarki, abin da nayi iyakacin kokari na wajen ganin na boye ga Umar dan kar ya kara takura cewa sai ya kusance ni musamman idan ya san zai samu full package ne, sai dai duk da buyan nawa sai da ya gani and he reacted just like I thought
Kwana biyu bayan nan yaje limit dinsa na hakuri.
Ya same ni a daki ina kwance bayan na gama duk shirye shiryen bacci na, ya kunna fitila ya tsaya yana kallona kamar yadda nima nake kallon sa. Sai ya wuce ni ya shiga toilet, na koma na kwantar da kaina ina jin raina yana baci dan nasan abinda ya kawo shi a yanzu. Ina kwance har ya fito ya tsaya a bakin kofa yana kallona.
Nayi saurin rintse ido na, yana da al'adar fitowa daga wanka babu komai a jikinsa ko da kuwa karamin towel ne, yasan kuma a yanayin da muke ciki hakan zai taba ni shi yasa yanzun yayi hakan, na juya baya daga inda yake ina jinsa yana dariya. "Pssss, kallo nan kiga" nayi kamar banji shi ba. A raina ina ta jera adduoin Allah yasa bacci mai nauyi ya dauke ni kafin ya gama shafe shafen sa amma ko kusa babu bacci a tare da ni.
Ina jinsa ya hawo kan gadon sannan ya yaye min bargon da na rufa dashi kamar yadda yake shima al'adar sa ce hakan. Nayi pretending kamar nayi bacci, hoping in ya jini shiru zai rabu dani kamar yadda yake yi a kwanakin baya. Amma sai naji ya fara kokarin cire min zurmemiyar rigar baccin da na saka wadda ta kai har kafafuwana, na fara kokawa dashi.
"Ka rabu dani, na gaya maka ka rabu da ni" yayi dariya "in naki kuma fa?" Na bude idona, har yanzu babu komai a jikinsa kuma daga dukkan alama bashi da niyyar sawa, na sake rufe idona tare da kokarin sane jan bargo, ya kwace bargon ya jefar dashi kasa yana kara matso ni ina kara ture shi "ai na gaya maka bazan iya ba ko? Kuma ka yarda ka kuma yi alkawarin zaka jira ni har sai na yarda da kaina ko?" Yace "well, na karya alkawarin, I thought zan iya jira amma naga bazan iya ba,