Author : MAMAN MAAMA Category : African Stories & Novels
na wata waka dana taba ji somewhere duk dabazan iya tuna sunan wakar ko a inda na ji ta ba
*Have you ever love someone so much that looking at them makes you cry?*
Sai naji na fahimci dalilin hawaye na.
Na ga ya lumshe idonsa yana feeling hannuna da yake shafa fuskar sa. A hankali nace
"Because I love you. Bansan dalili ba so don't ask me, I just know I love you tun second din dana ga idonka ta cikin mirror kana kallona, har zuwa yanzu da kake matsayin mijina, and I am pretty sure that I am going to take your love with me to my grave. Wannan shine abinda na sani, bayan shi ban san komai ba"
Sai ya saka hannun sa ya rike hannuna da yake kan fuskarsa ya jawo shi a hankali zuwa kan lips dinsa sannan ya manna min kiss a tsakiyar palm dina, ya bude idonsa da naga sun juye zuwa irin na yan shaye shaye sannan yace
"And I love you too Baby"
Nayi sauri na karbe hannuna daga gurinsa sannan na goge shi da sauri a jikin cinya ta, ina jin sakon kiss dinsa yana tafiya tun daga hannun nawa zuwa duk wani bari na jiki na har inda ma ban taba tunanin zai je ba.
Na fara kokarin wayencewa "uhmmm su Mufida ko sun tafi gida? Ya kamata mu duba su" ya danyi gajeren murmushi yana matso da fuskarsa kusa da tawa "I don't know. And I don't care" na matsar da tawa fuskar baya ina zare ido "ni I care. Zanje in duba su, in sun tafi ma zan kira su in tabbatar sunje gida lafiya"
Ya cigaba da matsowa ba tare da yace min komai ba, idanuwan sa akan lips dina, yana yin sa mai cike da rikitarwa. Ni kuma na cigaba da ja baya kirjina yana dukan tara tara a haka har muka hau kan gadon sannan muka tafi har karshen gadon. Sai da naji bayana ya hadu da frame din gadon sannan na far neman next option din guduwa, na duba dama da hagu ina tunanin ina ne zai yi min sauri amma sai yayi sauri ya saka hannayensa a dukkan sides biyun ya tare ko'ina.
A dai dai lokacin muka ji tashin motoci a waje, tare da maganganun mutane, yace "there. Sun tafi, sai kuma me kike so ki sani?" Nace "
Gidan Umar yana rijiyar zaki, flat ne madaidaici dai dai karamin family. Falo ne madaidaici, a cikin sa akwai kofofi guda uku, daya zata shiga da kia guest room mai hade d guest toilet, daya zat shiga da kai dining room wanda ta cikinsa zaka shiga kitchen, a cikin kitchen din akwai store da kuma dan karamin dakin yan aiki sai kuma kofar da zata fitar da kai backyard, daya kofar kuma ta falo zata shiga da kai corridor din da daki na dana umar suke kallon juna.
Komai na gidan ni dai zance yayi min, dan Umar yayi iyakacin kokarin sa gurin tabbatar wa yayi komi dai dai da zamani sannan nima iyaye na t nadu bangaren sunyi matukar kokari gurin zub kayan da suka dace da gidan, komai yaji sai san barka sai kuma fatan alkhairi.
A falo su Aunty suka ajiye ni akan kujera, suka zauna suma ta hira da barkwanci da yan gidan su Umar waɗanda suka zagaye ni suna ta tsokana ta da neman lallai sai sun bude min fuskata, ni kuma na kankame mayafina na kuma takure a jikin aunty ina karasa sauran kukan da ban gama ba, tsoro na Allah tsorona su Aunty su ce zasu tafi. Ai kuwa basu wani jima sosai ba suka fara shirin tafiya haka suma yan uwan Umar banda su Mufida da suke a matsayin kawayena, nan na sake bude wani sabon babin na kuka kawayena suna ta tsokana ta.
Farhan tace "munafuka, Aunty ganin ku ne fa ya saka take wannan abin, bara ku gani yana zuwa zaku ganta tana ta zagba masa murmushi, idan da zaku ce tazo ku tafi tare da ita cewa zata yi ba zata bi ku ba" Mufida tace "wallahi kuwa, kukan munafurci ne. Kuma wallahi in yazo naga hakorinki a waje sai nayi miki hoto na nuna wa kowa ya gani" yaya Hudallah tace "kar ku takura mata, wa yaki auren soyayya? Auren soyayya ai dadi ne dashi. Kana son mijinka shima kuma yana sonka me yafi wannan dadi?"
Maryam tace "ballantana miji irin yaya Doctor. Gaskiya Jidda tana daga cikin mata masu saa a duniya. Ta samu miji ga kyau ga kudi ga tarbiyya ga ilimi uwa uba kuma gashi yana balain sonta"
Sai hirar da juya ta koma akan irin dacen da nayi da miji, duk a kokarin su na making me feel better kuna naji dadin sosai dan ina so inji ana yabawa Umar. A haka sukayi ta zame jiki suna tafiya.
Bayan sun tafi ne na dan bude fuskata da kumburarrun idanuwa na, Farhan ta matsa min wai lallai sai na sake wanka ni kuma naki yi tunda da zamu taho bayan magrib sai da nayi wanka kuma yanzu bayan ishai sai in sake wani? Sai kace kwaduwa? Banyi wankan ba dai amma na dan gyara fuska ta, sai kuma barin turare da Mufida tayi min a jiki kala kala ta ringa fesa min a kowanne loko na jikina, suka hadu suka gyara gidan fes suka kuma saka turaren wuta a ko'ina yadda daga ni har gidana duk kamshi muke yi, sai kuma zaman jiran angwaye.
Anan falo muka zauna jiran su, su Mufida su uku, Farhan da Aira, Maryam, sai kawayena na school of nursing su uku. Angwayen ba su zo ba sai tara da rabi, kamar yadda muka yi tsammani classy abokan sa bisa jagorancin Bashir su suka rako shi, tun daga waje muka jiyo hayaniyar su daga dukkan alamu tsokanar sa suke yi, muka yi sauri muka shirya Farhan har da kara rufe min fuska tana tuna wa sauran kawaye irin kudin da zasu karba a matsayin na siyan baki.
Sai dai suna shigowa Umar bai bi ta kan kowa ba ya doso inda nake gadan gaban, ina jin kawayena suna retaliating, Mufida har da zuwa gabana ta tsaya tare da rike kugu, yana zuwa ya saka hannu daya ya ture ta gefe sannan ya saka hannu biyu ya kama nawa hannayen ya mikar da ni tsaye sannan ba tare daya jira komai ba ya jawo ni zuwa kirjinsa ya rungume.
Ina jinsa ya sauke sassanyar ajjiyar zuciya yana kara matse ni a kirjinsa, sannan a hankali yace "welcome home Baby" naji murmushin da Farhan take cewa zanyi yazo fuskata sannan a hankali nayi rising hannayena da suke sides dinsa na hade su a bayan sa tare da cewa "thank you dearest". Sannan na lumshe idona ina shakar daddadan kamshin sa.
Ihu da sowar yammata da samarin ne ya saka ni bude ido na, sai kuma na sake shi ina kokarin ture shi cikin jin kunyar su. Ina jin Farhan tana cewa "munafuka na dauki hoton ki ai sai na nuna wa Aunty da Umma" na juya side din ta ina yi mata alamar roko. Umar ya sake ni shima sannan ya rike hannuna muka juya muna kallon su, kusan kowa da waya a hannun sa yana daukar mu hoto, a raima mace na shiga uku shikenan za'a ga hoto na a rungume a jikin namiji, sai wata zuciyar ta tuna min cewa namijin ai miji na ne kuma Umar dina ne and I felt I don't care, the whole world can see it.
Yace "what are you guys still doing here? Na dauka kun tafi ai. Thank you thank you thank you, but your presence is no longer needed, a gaida gida" Bashir yace "in baka kore mu ba dama ai baka cika Umar Faruq ba. To babu inda zamu je in muka ga dama ma anan gidan zamu kwana ko ya kuka ce guys" Mufida tace "aa banda kwana dai, za dai a bamu kudin siyan baki sannan a kaimu gidajen mu bayan an gode mana ba wai an kore mu ba" Bashir yace "wannan duk mai sauki ne, zamu kai ku har gida kuma zamu sallame ku, amma mu dai kam tunda wannan angon ya wulakanta mu kuma ya kore mu to anan gidan zamu kwana. Ko ya kuka ce?" Sauran abokan suka fara amsawa da eh, duk suna kallon Umar cikin tsokana.
Sai ya daga kafada "okay, no problem, ga dakin baki can ga kuma palo nan wanda bai samu guri ba sai ya kwanta akan carpet. And please in kun gaji da zama zaku tafi make sure you close the door. Sai da safen ku"
Ya juya ya doshi hanyar dakunan mu hannunsa cikin nawa, ni dai duk kunya ta ishe ni kamar kasa zata tsage in shige ciki. Har mun kai bakin kofa sai ya juyo yana kallon Bashir. "Na bar kaji na a mota, bring them please. And in ka kawo be a good boy and knock on the door sai ka ajiye a bakin kofa ka tafi" ina jin suna ta dariya yayin da Bashir yake babatun Umar bai isa ya aike shi ba,ni dai ban dago kai na kalle su ba dan bana jin zan iya kallon idon su amma su ko a jikin su. Kawayena ma duk babu mai cewa komai sai dariya da suke yi.
Muna shiga corridor din ya mayar da kofa ya rufe sannan ya jingina da jikin ta yana kallo na. Na harare shi. "Kaga ka sa naji kunyar abokan ka ko, ka bari mana minti nawa ne zasuyi su gama su tafi?" Yace "rabu dasu wadannan, tun yamma suka saka ni a gaba da tsokana wai ba sabanba nima yau zan shiga daga ciki, wai na kasa rufe baki saboda doki, shine nima na nuna musu tabbas dokin nake yi" ya saki hannu na ya rike fuskata yana kallon ido na "ina dokin kasancewa da matata" na ja baya ina kallon sa ina murmushi, sannan na juya da sauri na shiga daya daga cikin ɗakunan da suke gurin duk da bansan ko na waye a cikin mu ba. Na zauna a bakin gado tare da sake lullube fuskata ina jin mixed feelings a cikin zuciyata.
Ina jin sa yashigo dakin, ya jima a tsaye yana kallona sannan ya karaso ya zauna a kasa a gaba na tare da dora guiwowin hannayensa guda biyu a kan guiwowin kafafuwana yayi tagumi da hannu bibbiyu yana leka fuskata. "Ni ka daina kallona, so kake sai ka gano muni na" ya lumshe ido ya bude "muni fa kika ce? A jikin ki Jidda babu wani abu mai kama da muni in ma da akwai ni Umar ban ganshi ba" nayi murmushi ina jin dadin maganar sa, tabbas Umar yana da baiwa mai yawa amma iya magana musamman a gare ni tana daga cikin manyan baiwar sa.
Na gyara mayafina ina kara bude masa fuskata sannan wani tunani ya fado min, wata tambaya da na jima ina yiwa kaina
"Why me?"
Yace "what?" Na daga kafada "in nufin you can marry any other Lady, why me? Me yasa ka zabe ni?"
Sai naga yayi mamakin tambayar tawa, yace "ke zanyi wa wannan tambayar Jidda, you can marry any other guy because you have everything needed, why do you accept me?"
Na juya ido na "I asked the question first Mr, answer me first"
Sai ya mike yayi kneeling a gaba na yadda fuskokin mu suka daidaita da juna sannan yana kallon cikin ido na yace "I don't know. I just saw you and know that it is you. Farko muryarki na fara jiyo wa kina gaishe da Mama a school dinku and I felt like ba zan iya cigaba da rayuwa ba sai na ga fuskar ki, I turned my mirror and saw you and I felt like bazan iya cigaba da rayuwa ba sai na sanki, and when I did manage to get to know you I felt like bazan iya cigaba da rayuwa ba sai na aure ki. And here am I thankfully married to you and feeling like my life is finally complete, feeling like kamar bani da wani sauran buri kuma sai fatan cikawa da imani. Buri dai kam na duniya Jidda na gama samunsa. Now tell me, me yasa da nace ina sonki ki ka karbe ni"
Naji kwalla ta kawo idona, I hate wannan saurin kukan nawa wallahi amma haka halitta ta take kuma nasan ubangiji yasan dalilin da yasa ya halicce ni a haka. Na saka bayan hannu na a hankali na shafa sajen sa ina jin wata sabuwar soyayyar sa tana kara shiga cikin zuciyata.
Na tuno da wani baiti na wata waka dana taba ji somewhere duk dabazan iya tuna sunan wakar ko a inda na ji ta ba
*Have you ever love someone so much that looking at them makes you cry?*
Sai naji na fahimci dalilin hawaye na.
Na ga ya lumshe idonsa yana feeling hannuna da yake shafa fuskar sa. A hankali nace
"Because I love you. Bansan dalili ba so don't ask me, I just know I love you tun second din dana ga idonka ta cikin mirror kana kallona, har zuwa yanzu da kake matsayin mijina, and I am pretty sure that I am going to take your love with me to my grave. Wannan shine abinda na sani, bayan shi ban san komai ba"
Sai ya saka hannun sa ya rike hannuna da yake kan fuskarsa ya jawo shi a hankali zuwa kan lips dinsa sannan ya manna min kiss a tsakiyar palm dina, ya bude idonsa da naga sun juye zuwa irin na yan shaye shaye sannan yace
"And I love you too Baby"
Nayi sauri na karbe hannuna daga gurinsa sannan na goge shi da sauri a jikin cinya ta, ina jin sakon kiss dinsa yana tafiya tun daga hannun nawa zuwa duk wani bari na jiki na har inda ma ban taba tunanin zai je ba.
Na fara kokarin wayencewa "uhmmm su Mufida ko sun tafi gida? Ya kamata mu duba su" ya danyi gajeren murmushi yana matso da fuskarsa kusa da tawa "I don't know. And I don't care" na matsar da tawa fuskar baya ina zare ido "ni I care. Zanje in duba su, in sun tafi ma zan kira su in tabbatar sunje gida lafiya"
Ya cigaba da matsowa ba tare da yace min komai ba, idanuwan sa akan lips dina, yana yin sa mai cike da rikitarwa. Ni kuma na cigaba da ja baya kirjina yana dukan tara tara a haka har muka hau kan gadon sannan muka tafi har karshen gadon. Sai da naji bayana ya hadu da frame din gadon sannan na far neman next option din guduwa, na duba dama da hagu ina tunanin ina ne zai yi min sauri amma sai yayi sauri ya saka hannayensa a dukkan sides biyun ya tare ko'ina.
A dai dai lokacin muka ji tashin motoci a waje, tare da maganganun mutane, yace "there. Sun tafi, sai kuma me kike so ki sani?" Nace "ina so in san sun isa gida lafiya" ya saka hannu yana zare mayafi na yace "Bashir zai kira ni in ya gama kai kowa gida. Sai menene next excuse din?" Na fara kokarin jan mayafin amma yayi jifa dashi gefen gado, sai na saka hannayena biyu na rufe kirjina, a raina ina jin haushin Farhan da ta saka ni na saka rigar nan mai budadden wuya.
Ya dora nasa hannayen akan nawa, ya saka yatsunsa a tsakanin nawa sannan ya ja hannayen namu together zuwa sides din fuskata ya hada su da jikin frame din gadon, na runtse idona da sauri saboda kallon da naga yana bin kirjina da yake sama da kasa saboda bugawar da zuciyata take yi dashi, sai kuma zuciyar ta tsaya chak a lokacin da naji saukar lips dinsa a dai dai saman makogwarona, soft, warm but chilly. Sai kuma yasaki hannu na daya ya zura hannunsa ta bayana, cikin rigata, his hands warmer than normal, ya jawo ni sosai gabakidaya na shige cikin jikinsa sannan ya fara trailing kisses a wuyan nawa and going down, nayi amfani da free hannun nawa wajen dago fuskar sa da sauri na rike ina kokarin ganin ya kyalle ni, and he did looked at me da wannan kallon nasa da bana so.
Cikin rawar murya nace "wait, please wait, dan Allah ka dakata kaji" sai naga yayi murmushi "I have always known ke matsoraciya ce, amma banyi tunanin tsoron naki har ya kai haka ba, kinga fuskarki kuwa? Da da waya a kusa dani da nayi miki pictures in samu na tsokana duk ranar da zaki zo kina asking me for this, "dan Allah sweet Umar kazo muyi" ya karasa cikin kwaikwayon murya ta
Na bata rai ina jin abinda yake yi da hannun sa a baya na "I will never. Ka rubuta ka ajiye, I will never" sai yayi dariya. "We will see, na baki sati daya and I assure you duk ranar da banzo ba you will come begging"
Ya fara kokarin mayar da fuskar sa inda na dauko ta, na kuma rike ta "akwai wani excuse din" na fada da sauri yace "really? Na menene?" Ya fada yana juyar fuskarsa tare da kissing hannun dana rike fuskar ta sa da shi. Na dauke hannun da sauri ina gogewa a jikina nace "Sallah. Bamuyi sallar sunna ba ta godiya ga Allah da kuma neman albarka"
Sai ya saki daya hannun nawa da har lokacin yake rike a cikin nasa tare da sauke ajjiyar zuciya "that's excuse enough" na fara zame jikina daga nasa "kuma ba ka dauko min kaza ta daka bari a mota ba"
Ya sauka daga kan gadon yana cewa "in dai kaza ce zaki ci ko koshi yarinya, har sai kin gode Allah" daga nan ya shiga toilet. Yana shiga na girgiza kaina ina kokarin dawo da tunani cikin kwakwalwa ta, wannan umar din fa sai nayi da gaske, dole inyi masa dabara.
Mintina kadan ya fito da alamun ruwa a jikinsa. Nayi saurin janyo mayafi ina rufe jikina dashi, yayi dariya