Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   9 / 67

24K to 27K   out of 199.8K words

 ullewa tayi ne sosai kuma na duba babu abun da yake fita. awainiyar da ka ke yi da ni ka da Allah ya gajiyar da kai, Ubangiji Allah ya nuna mini ka daina komai kan Allah ya kawo mana"

"babynmu"""

"Yayi ajiyar zuciya ya Wora hannunsa a mararta ya ce ""Ba zan taSa gajiya da duk wani abu da ya ji Sance ki ba, ba alfahari nake yi miki ba, Wan halak ne ni, kar ki taSa sakawa ranki zan gaji, da  arfin ikon Allah ba zan gaji ba, in sha Allah, ni dai duk abun da ki ka ji na ciwo ki gaya mini dan Allah, ina son kasancewa da ke da iya adadin abun da zaki haifa mini, mu yi rayuwa mai tsayi da daWi. In sha Allah zan yi iya oarina na zama uban kirki ga 'ya'yana, kuma miji abun alfahari"

"gareki"""

"Haka kurum ta ji jikinta yayi sanyi, da maganganun sa, ji take kamar akwai wani abu mai girma da"

"zai faru da su, sai dai ba ta sani ba, na daWi ne ko akasin haka."

"Ta sake lafewa a jikinsa, tana jin tsananin buatuwar son cigaba da kasancewa da shi a cikin rayuwarta, ita wannan kulawar da yake yi mata, tana shafe dukkan sauran abubuwan da yake"

aikatawa.

"Zuwa da safe ta ji warin jikinta, har ta ce masa zata makaranta, da yar ya amince, saboda tana"

da test.

"Har ta fito ya karSi jakarta, ya ce shi zai kai ta, kar ta hau Wan sahu, ayi ta gargada da ita."

"Ya duba jakar ya ce ""Ina inhaler ki?"""

"Ta ce ""Tana aljihun wandona"""

"""Meyasa ba zaki saka a jaka ba"""

"""Zai iya yiwuwa ciwon ya tayar mini, jakar tana nesa da ni, amma a wandona da na laluba zan ji"

"ta"""

"""Allah ya baki ingantacciyar lafiya, ya rabaki da ciwon nan gaba Waya"""

"Ta ce ""Amin bugun zuciyata"""

"Ya ce ""Iyeeee?"""

"Ta jinjina kai ta ce ""Eh mana"""

"""To bani da kuWi dai, kayan abinci zan sayo mana, idan kuma na Wauka na baki shikenan"""

"Ta tsuke fuska ta ce ""Kai ba ayi maka abun arziki, da na yi maka kalamai, sai ka hau ce mini ba ka"

"da kuWi, me ka ke nufi"""

"Al'amin ya ce ""Ai ke Win ce, wasu lokutan haka ki ke yi mini, bana sanin lokacin da ki ke sakawa"

"na zazzage miki aljihuna"""

"Jauhar ta tura baki ta ce ""Wannan kalaman wataran da kuWi ba zaka ji su daga bakina ba"""

"Take jikinsa yayi shock ya ce ""Ban da irin wannan wasan"" idonsa ya nuna arara tsananin"

fargabar rasata.

"Ta basar da zancen, ya kaita makaranta."

"Abu kamar wasa, sama da kwanaki biyar, Al'amin bai ji Wuriyar Nura ba, bai kuma same shi a waya ba, dan haka ya wanke afa ya tafi gidan indabo, kasancewar ba shi da shamaki da gidan,"

"babu mai tambayarsa wurin wa ya zo, ina za shi, kai tsaye ya shige."

"Ofishin indabo na gidan ya tafi, kasancewar imdabon yana Abuja, cikin sa'a ya tarar da P.A."

"""Mai zamani, ya aka yi ne?"""

"""Na kasa samun Nura a waya"""

"""To ai ina zaton wayarsa ta samu matsala ne kamar yadda na gaya maka"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ba zai yiwu ba, shirun yayi yawa. Ba zai yiwu na baku amanar yaro, garin da"

"ba uwar sa babu ubansa na kasa samunsa a waya, kusan sati biyu, na zauna na yi shiru ba, ba zai yiwu ba, dole ka san duk yadda zaka yi ka haWa ni da shi"""

"""Amma mai zamani ina nan yana Abuja, a ina zan iya haWaka da shi?"""

"Cikin Waga murya ya ce ""Ka kira indabon, duk yadda zai yi ya haWani da shi"""

P.A ya tsaya yana kallon sa.

"""Zaka yi abun da na ce, ko sai na saka maka arfe?"""

"Ya janyo waya ya kira Indabo, suka gama magana. Ya kalli Al'amin ya ce ""mun yi magana da"

"honorable, ya ce in anjima zai aika a duba shi, yanzu suna meeting da shugaban asa""."

"Yayi wafa ya juya zai fita, Abdul ya kawo kai shi ma ya shigo. Sai dai Abdul ya tsaya yana jiran Al'amin ya bashi hanya, wannan ce haWuwar su ta biyu, kasancewar ba a asar yake zaune ba, ya"

fi sanin Wayan wato Ja'afar.

"Ala'amin bai tsaya jira ba, ya yi wa Abdul wata muguwar bangaza da kafaWarsa, sai da ya dangana"

da faWuwa asa.

"A fusace ya mie zai bi bayansa, P.A da sauri ya tsare shi ya ce ""Kul, sai ya yi maka illa, ba"

"mutunci ya cika ba wasu lokutan"""

"A fusace Abdul ya ce ""Mahaukaci ne shi, baka ba ka ga irin bangazar da ya yi mini bane?"""

"""Yi hauri, ai duk abun da ka ga honorable yana bi a sannu, ka san ba arami bane ba, yi hauri""."

"Ya kalli P.A ya ce ""Babu ruwana za abun da yake bi a sannu, wallahi muka sake haWuwa sai na"

"koya masa hankali"" ya juya ya fasa yin abun da zai yi."

"Har la'asar Al'amin yana kallon wayarsa, yana jiran kiran indabo, ya je wurin shayi, komai yana"

"tafiya dai-dai, ya tafi gida."

"Yayi jajjage ya feraye doya, ya dafa ruwa ya zuzzuba a flask, duk ya rage wa jauhar aiki."

"Wayarsa ta fara ringing, ya Waga ya kara a kunnensa."

"Muryar Nura yaji asa-asa ya ce ""Yaya"""

"""Kai Nura wani irin shirme ne zaka kashe waya, ko ta wani ba zaka ara ba ka kirani, ina ta tunanin"

"meyafaru da kai?"""

"Nura ya ce ""Ka yi hauri dan Allah"""

"""Ya ake ciki? Na ji muryarka wani iri?"""

"Nura ya ja numfashi ya ce ""ZazzaSi ne yake damuna, sun bani hutu ma, an kai ni asibiti an bani"

"magunguna ma"""

"""Yasalam, kai daga zuwa garin mutane sai rashin lafiya, ko aikin ne da wahala?"""

"Ya ce ""A'a"""

"""To Allah ya sauwwae, zan cigaba da kiranka, idan ka ga babu hali, kawai ka dawo gida"""

"Nura ya ce ""Godiya nake, Allah ya kiyaye ka ya ara tsawon zamaninka"""

"""Ka huta, ka kula sosai duk yadda ake ciki, ka sanar mini, ina fatan sun sallameka, dan na ga wata"

"ya are"""

"""Eh an bani kuWi masu yawa ma, ka bani account number Winka, na sako maka abun da na samu,"

"amma a ciki a sayawa Antynmu turimin atamfa dan Allah, da ita da babata a sai musu iri Waya"""

"Al'amin ya ce ""A'a, ta gode sosai, amma ba haka za ayi ba, ka ba wa maman abun da zaka bata, ka"

"tallafawa babanka da wani abun ya sai kayan abinci"""

"Nura ya ce ""Shikenan, tun da ka ce haka, amma dan Allah ka saya musu atamfa iri Waya da"

"mamanmu, tana sonta sosai """

"Al'amin ya ce ""Zan duba na ga abun yi, ka kula da shan magani ka ji ko?"""

"""In sha Allah"""

"""Good boy, sai anjima"" ya kashe wayar, sai ya ji wata irin sa'aida a zuciyarsa jin muryar nura, dan"

babu irin sae-saen da bai yi a kansa ba.

"Da jauhar ta dawo, aikin gida arashe ne, duk yayi, sai godiya take yi masa tana yi masa addu'a."

"Jauhar tun da cikinta ya fara tasawa, da an buga gate, sai ta saka hijjabi tana Soyewa, wai kunya take ji."

"Yayi ta yi mata dariya, ya ce ""Da ki Soye, da ki bar shi, arewa haifarsa zaki yi arshen kunya,"

"gara ma ki bar shi kowa ya gani""."

"Cikin shagwaSa ta ce ""Ni dai ka bari na Soye abuna"""

"Ya ce ""Ai sai ki yi ta yi"""

"Al'amin ya sha mamaki kuWin da guduma ya turo masa, dubu Wari da hamsin, wai a bawa babansa"

"dubu ashirin kawai, sauran har da su oga liti da oga walid ya ce duk rarraba musu."

"Al'amin ya ce ""Wai aikin direban ne aka baka wannan kuWaWen har haka?""."

"""Eh Oga, ka san birnin tarayya ne nan, kuWi ba wahala suke yi musu ba, ka cigaba da yi mini"

"addu'a, jikina ne babu daWi"""

"Al'amin bai matsa da bincike ba, ya yale shi."

"Jauhar ta yi mamaki da ya kawo mata atamfa, sai Nura ne ya turo da kuWi a saya mata iri Waya da"

mamansa.

"A lokacin ta ara yadda da ani ya Wauki Nura, da wani ne daban ya bata, cewa zai yi ba zata"

saka ba.

"Al'amin da kansa tare da rakiyar su Walid, suka je suka kaiwa mahaifiyar Nura, abun da ya aiko a"

"bata, ta din ga murna tana yi wa Al'amin godiya tare da yi masa addu'ar gamawa da duniya lafiya."

"Mai unguwa kuwa raina dubu ashirin Win nan yayi, a ganinsa tun da Nura ya tafi Abuja, dubunan"

"Waruruwa zai aiko masa, ya fara zargin ko Al'amin ne ya rage kuWin."

"angaren Abbu kuwa, Abba Wan wurin rahila, ya haWa kai da abokai, suka fara yi wa Abbu sata,"

"da aramar sata suke yi masa, wani ya gani ya kawar da kai, wani kuma ma bai san sun yi ba."

"Sai dai a wannan karon, satar da suka yi masa ba arama bace ba, dan har ya kai ga reporting wurin Jami'an tsaro, da fari rahila ta Wauka abun mai saui ne, dan ta na ta yi wa Abbu masifar a kan me zai tayi mata terere da Wa dan ya Wauki kuWi, ai shi mai rufa masa asiri ne yayi masa"

"nasiha, sai dai ta girgiza da ta ji ya saka 'yan sanda sun kama shi."

"Tamkar za ta yi hauka, da yar ya saka aka sake shi, ya ce sai dai ya bar masa gida ya koma gidan"

"ubansa, nan ma ta ce sai dai ya zaSa ko dai ya zauna da ita da yaranta ko kuma idan ya matsa su tafi gaba Waya, ya ce ta kwashe yaranta su tafi."

"Sai da ta ga ba ta da sauran mafita, sannan ta koma lallaSa shi, da yar ya saukko."

"Juahar tuni ta fara zuwa awo, dan yau shi ya rakata awon ma, a wurin scanning aka nuna masa yadda zuciyar jaririn take bugawa."

"Gaba Waya ya rikice, bakinsa ya i rufuwa, ya zubawa screen Win ido, yana ta washe baki yana"

murmushin.

"Jauhar ta ce ""Ni fa na gaji zan tashi"""

"Ya ce ""an yi hauri, bari na ara ganinsa mana"""

"""Ka ga me? Me ake ganewa a nan, ni banda duhu ba na ganin komai"""

"Al'amin ya kalleta ya ce ""Sautin bugun zuciyar ta sa ne nake ji har cikin raina"""

"Sai da mai scanning Win ya yi dariya, aikuwa ta tashi zaune ta ce ""Ni na gaji, haka kurum, na"

"fuskantar tun yanzu kafi son Wan tayin nan, to ka matso ka saukko da ni"""

"Ya mie ya saukko da ita daga kan gadon, ya ce ""Ki din ga motsawa a hankali, kar ki takura shi""."

"Tayi murmushi ta ce ""Idan ban tafi da gudu ba, ka ce ba ni ba ce"""

"Ya ce ""Yi hauri, ai dole na lallaSaki"" suka je aka gama yi mata awo, suka tafi wani shago na kayan jarirai, suka fara sayayya, kasancewar an ce musu tun a wata shida, kan ciki yayi bakwai ake haWa kayan haihuwa, saboda haihuwa za ta iya zuwar mata a wata bakwai, sannan ya tanadi"

"kuWi, dan ba a san ya haihuwar zata zo ba, ko ta haihu da kanta, ko kuma ayi mata tiyata."

"Ta zo ta shirya kayan da suka sayo a wani Sangare na wardrobe Win ta, kallon kayan kawai nishaW"

i yake sakata.

"Washegari da safe, yana falo yana kallon wrestling, ta fito daga ita sai wata rigarsa da ta saka shirt ce, tayi mata yawa nesa ba kusa ba, iya cinyarta ta tsaya, sai kanta tayi kalba guda biyar, ta sake su"

ta fito tana mia tare da hamma.

"Ya buWe mata hannayen sa, yana murmushi, ta arasa ta zauna a kan cinyarsa, ya rungumeta ya ce"

"""Sannu"""

"""Yauwwa. Ina kwana?"""

"""Lafiya alau, ya jiki ya babyna?"" Yayi maganar yana shafa bayanta."

"Ta ce ""Ni babyn ko wa?"""

"""atuwa da ke ke ce babyn, unborn dai"""

"Boti ya hawo saman kujera, ya hawo jikin Jauhar, Al'amin ya kai hannu zai cillar da shi, ta rie shi"

"tana dariya ta ce ""Master dan Allah ka bari magen nan ya huta, duk ya tsaneka saboda cin zalinsa da ka ke yi, akwai buatar na yi muku sulhu"""

"""Babu sulhu tsakanina da wannan abun"""

"Ta Wauki boti tana shafawa ta ce ""Boti ku daina faWa da master dan Allah"" muzurun ya kawar da"

"kansa gefe, Al'amin ya wace shi ya ajiye shi a asa, ya koma da baya yana kartar carfet Win yana yi masa kuka."

"Jauhar ta din ga dariya, ta ce ""Wallahi daga kai har shi dariya ku ke bani"""

"Al'amin ya lumshe ido ya buWe, yana shafa cikinta ya ce ""Duk kin zama azama, kalli kin daina kitso, ga wata uwar riga kin saka, wadda sai an saka irinki goma a ciki, ni Waga rigar na din ga"

"kallon jaririna"""

"""Master kenan, ba zaka gane ba, ni kaina ba na son zama da kan nan a haka, amma da an fara yi"

"mini kitso zafi yake yi mini, kayana kuma duk sun yi mini kaWan, amma idan na saka rigar nan taka, balance nake yi a ciki"""

"Ya kashingiWa a jikin kujera, yana cigaba da kallonta, yana jin wani irin kusanci da shauin kasancewar sa da ita wuri Waya. Kullum yana ara girmama lamarin Ubangiji yadda ya addara kasancewar su tare, wanda idan ba arfin ikon Allah ba, babu abun da zai haWa shi da ita, har ya"

nemi aurenta. To wa ma zai bashi auren yarinya irin jauhar a yadda yake.

"""Master ka san menene?"""

Ya girgiza mata kai.

"""Na ji an ce akwai lokacin da ma'aurata kan gaji da juna, ko miji ya ji matarsa ta gundure shi, dan Allah idan Allah ya raya mu ka fara jin irin haka a kaina, dan Allah ka yi hauri kar ka canza mini, na saba da kai sosai da sosai. Ina jin daWin yadda na samu mai tausayina wanda ya mayar da ni mutum, yake zama ya saurari damuwata. Dan Allah ko nan gaba ka samu wadda ta fini, ko na fara"

"gundurarka kar ka yi mini wulaanci ko ka manta da ni dan Allah"" tayi maganar very serious."

"Ya ura mata ido, yana mamakin maganganunta."

"""To ai ni ko yanzu kin gundureni, duk kin hana ni rashin ji na, na saba da rayuwata ta Salla "

"arafa da hawa network duk kin hanani, zaman hauri kawai nake yi da ke, kin isheni"""

"Wasa yake yi mata, kawai ya ga tana kuka."

"A Wan rikice ya ce ""Haba Madarata, ke yanzu idan aka ce miki zan yi miki abu makamancin haka zaki yadda? Ina sake maimaita miki ni Wan halak ne bana manta alkhairi. A lokacin da kowa ya yasar da ni, yake yi mini kallon mara amfani a lokacin ki ka rungumeni a yadda nake, ki ka yi ya Wawainiya da ni, ba tare da kin gaza kin osa ba, bana fatan Allah ya nuna mini ranar da zance kin"

"gundureni"""

"Ta share hawayenta ta ce ""Ka san wani abu, kai diamond ne da mutane ba su farga da shi ba, suke"

"maka kallon mara amfani. Sai yanzu da yallinka da haskenka ya fito"""

"Ya kwantar da kanta a irjinsa yana murmushi ya ce ""Ke dai ki ke kallon hakan, ga al'umma na"

"zama mara amfani, saboda Wan daba ne ni"""

"""To ni dai kana da amfani a wurina"""

"Yayi murmushi ya ce ""A Soye fa rigima kawai ki ke so ki yi na rarrasheki, to na ji sannu yi ha"

"uri"""

"""Yauwwa mata da yawa ba ayi mus irin yadda ka ke yi mini Win nan, zuciyar zinare ce da kai"

"master, kana da tausayi sosai da sosai"" ta kara kunnenta a irjinsa ta ce ""Zuciyarka sai kiran"

"sunana take"""

"Al'amin ya ce ""Ni dai yi magana a hankali, na ji babyna yana motsi, kar kwanciyar da ki ka yi ce"

"kika takura masa, tashi zaune"""

"Ta Waga kai ta kalleshi ta ce ""Master, zaka dawo ka tarar da ni, ina 'yar gala-gala da cikin nan, duk"

"sai nuna banbanci ka ke yi"""

"Shi ma kallon fararen idanunta yake yi yana dariya, ya ce ""To breakfast fa, me zamu ci?"" Ta tashi zaune ta ce ""zan dafa maka wani abun, amma ni anty wasila nake jira, za ta kawo mini wainar"

"gero"""

"Ya tsuke fuska ya ce ""Roo ko?"" Ta ce ""A'a geron da ka kawo na Wiba na bata tayi mini, idan ni"

"na yi ba zan iya ci ba"""

"Ya ce ""Ok"""

"Har azahar yana gida, jauhar ta hana shi fita, sai azahar yayi shiri ya fita, saboda sallar azahar, yanzu jauhar ta daina fama da shi a kan yin salla a kan lokaci."

"Sai ga anty lubabatu, ta zo mawabciyar su mai ba ta aikin bead a gida."

"""Oyoyo anty lubabatu, yau ke ce a gidan""."

"""Yau gani na lallaSo, an ce mini kin kusa juyewa, na ce bari na zo ga ya kike"""

"Jauhar ta ce ""Ohh ni zahra'au in ji wa? Ba a gaya miki daidai ba"""

"""Eh ba a gaya mini ba, ni na gani yanzu ai"""

"Da sauri jauhar ta kalli cikinta ta ce ""Haba dai dan Allah a na gani"" Anty lubabatu ta kwashe da dariya ta ce ""Lallai yarinya, wannan uwar ibar da ki ka yi ma da haka ki ke? Kin zama uwar"

"mata"""

"Juahar ta yamutsa fuska ta ce ""Na yi muni ko?"""

"""A'a babu wani muni, wallahi kin yi kyau, kallo Waya

9 / 67