Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   44 / 67

129K to 132K   out of 199.8K words

ya ce ""Baka shirya ganin sa ba, maybe zuwa gaba kaWan, amma wallahi mai zamani, Allah ne yayi da sauran kwanansa a gaba, dan ya kusa kashe kansa, ko mun lalace fa ku iyayenmu ne, bamu da sama da ku, duk son da mai zamani yake yi maka, ka fita daga zuciyar sa, ya daina maganarka ranar da na yi masa zancenka ce mini yayi shi yanzu ba shi da uba, kaga wannan ba dai-dai bane ba, alhalin ga wani Wan kut Da yafi mai kora"

"shafawa da shi da yan uwansa, suna zaune a gidan, mu kuma kun sallamawa duniya mu. Bari na S"

"ace, Allah ya ™ara maka lafiya da nisan kwana, ka cigaba da yi mana addu'a a duk in da muke,"

"mai zamani zai samu yanci ya cigaba da gudanar da rayuwarsa kamar kowa, ba tare da yana Suya ba"""

"Abbu ya mi™e suka fito tsakar gida ya ce ""Kayi mini wani taimako Abdallah, ka tayani kwantar"

"masa da hankali kafin ranar da Allah zai saka na ganshi dan Allah"""

"""To in sha Allah"""

"Ya Waukko kuWi ya bawa liti, liti ya ce ""Meyasa zaka bani kuWi, ni ba zan karSa ba, ayi mana"

"addu'a kawai, in sha Allah mai zamani ya kusa samun ´anci"" yana gama maganar ya fice."

***

"Liti ne yake ta kallon Viper, ya numfasa ya ce ""Mai zamani"""

"""Farin jakada"" liti yayi dariya, ya ce ""Rabon da ka gaya mini sunan nan har na manta, kwanan nan"

"kamar kana jin raha, menene sirrin ne?"""

"Ya ce ""Abubuwa da yawa, ™wa™walwa ta ta samu nutsuwa a 'yan kwanakin nan, sannan na fara"

"jin daWin yadda nake wasa da hankalin ma™iyana, ka san sanyawa mutum tsoro yafi kowane horo wahala"""

"Walid ya ce ""Ai mun gode Allah, da bayan tafiyar jauhar, Allah ya kawo mana Nabila rayuwar ka,"

"ha™i™a bayan ´ar madara ita ta ceto mana ™wa™walwarka da tunaninka"""

"""Ba wani nan, da an yi magana ka fara sako maganar wannan makirar ba wani, ba uwar da ta"

"tsinana masa"""

"""Wai anya liti idan aka bi salsala ba daga zuriyar fir'auna kake ba, kai wai baka yafiya ne"""

"""Ba zan yafe ba, kace ma nine fir'aunan kawai mana walid"""

"""A'a ni ban ce maka fir'auna ba, amma dai baka da zuciyar kirki"""

"""Ni rabu da ni, zan yi magana ka hana ni, zaka saka na manta"""

"Ya kalli Viper ya ce ""Mai zamani, Abbu yaje rumfar sayar da shayi yana nemana ko ni ko walid"" a"

take Wan annurin fuskar Viper ya Wauke.

"Liti ya Wora da cewa ""Na Wan yi yawo na nemi bayanai, kar na je ko wani set up ne, amma na fuskanci lafiya ™alau ne, dan sai na ci uwar agolan nan na gidanku, da ya kawo mini wargi, mun haWu da Abbu, ya ce mini yana son ya ganka, amma na ce ban san in da kake ba, akwai tarin"

"nadama a tare da shi, dan Allah mai zamani ka sassauta, naka mahaifin ne kawai ya rage mana, mu"

"yi ha™uri mu yafe masa, na tabattar masa da ka kusa yin 'yanci da yardar Allah"""

"""Bani da uba, nawa uban ma mun rasa shi, dama can ba ya ta tamu, dukkanmu marayu ne, da muke zaune a matsayin ´an uwan juna, ko na yi ´anci, ba zan sake zuwa in da yake ba, na bar"

"shi da waWanda yake so"""

"""A'a Viper, su fa iyaye komai za su yi, ba a fushi da su"" harshensa ya zaro waje, ya Wago sweazland Win da take gefensa, ba shiri liti ya tsuke bakinsa, yayi shiru ba dan ya rasa abun faWa"

"ba, sai dan sanin cewa yana sake magana sai ya saka masa ™arfe."

Message ne ya shigo wayar Viper.

"""An yi maka gargaWi a kan yarinyar nan tun da farko, amma ka ™i ji, yanzu ta zama rauninka, sai"

"ka yi aiki tu™uru, dan kare rayuwarta!."

***

"Nabila ba ta san ya aka yi aka samu lambar wayarta ba, mutane suka din ga kiranta a waya, wasu na zaginta a kan program Win da ta gabatar, ta taSa bunkure foundation, wasu na jinjina mata, tare da nuna mata goyon bayansu, da ta gaji kashe wayar ta yi gaba Waya."

"Gaba Waya kewa da tunanin Viper, suka haWu suka uzzurawa rayuwarta, tana ta ™o™arin basarwa"

amma abu yaya gagara kamar yadda dariya ta gagari kare.

"Ta tsaya a gaban mudubi tan ™arewa kanta kallo, bayan ta fito daga wanka, ta shiga ™arewa kanta"

"kallo, kyakykyawar farar fatarta sai she™i take yi."

"Idanunta jawur, saboda kuka, gaba Waya haushin Nasir take ji, gaba Waya komai yayi mata zafi,"

ba ta jin daWin komai.

"Message ne ya shigo ™aramar wayarta, ""Mu haWu a garden"" ta zubawa notification Win ido, tayi"

"wata irin ajiyar zuciya, kamar sanyi ta ji a ranta, da ganin sa™on nasa."

"'Wai me nake yi haka ne? Ta tabatta son shi nake yi kenan? Wace irin ™addara ce haka?"""

"Ta lumshe idanunta, hawaye ya ziraro daga idaunta, abubuwa da yawa suna damunta, kuma babu"

"wanda take burin ta gayawa sama da Al'amin, mutumin da bai damu da ita ba ko kaWan."

"Jiki a sanyaye ta shirya, ta saka kayanta, ta kawo facemask ta saka, ta fice."

"Ko da ta je garden Win, ba ta tarar da shi ba, ta kira wayarsa amma ba ta shiga, haushi ya kamata,"

"ranta ya Saci, dan da niyyar ta ganshi ta zo, haka kurum tayi ta Wokin ta zo su haWu."

"Ta nemi wuri ta zauna cikin takaici, haushin kanta take ji, yadda ta faWa soyayya cike da wawanci."

"Ta Wan jima a wurin a zaune, sannan ta tashi, ta Wauki mota zata koma gida, ya kirata a waya."

"Bai jira tayi magana ba, ya fara ""Yayanki yana bin bayanki, nan da kilometer biyu, akwai wani"

"gidan cin abinci, ki tsaya ki shiga"" ya gama maganar ya katse."

"Babu tunanin komai ko musu, ta cigaba da tafiya, sai dai ta din ga kallon mirror, amma bata ga"

alamar wani ita yake bi ba.

"Ta tsaya a restaurant Win, ta shiga ta sake kiran wayarsa, bai Waga ba ya tura mata sa™o ""In the"

"next 10 minutes, ki koma motarki, ki samu wuri ki zauna ki jira"""

"""Wai dan Allah meyasa. Katse wayar yayi, ba tare da ta gama maganar ba."

"Ta nemi wuri ta zauna ranta a Sace, mintuna goma na cika ta ga sa™onsa."

"Ta tashi ta fita, ta ™arewa harabar wurin kallo, amma ba ta ganshi ba, ta buWe motar sai da ta zauna, kawai ta ganshi a cikin motar, da ihu zata kurma, amma tayi shiru, tana rarraba ido, ta rufe"

"motar ta kalleshi ta ce ""Ta ina ka shigo?"""

"""Ta ™ofa"" ya bata amsa."

"""Amma to meyasa kayi ta wahalar da ni?"""

"""Fita ki zagayo, zan ja motar"" ta jinjina masa kai, ta fita ta zagaya, shi kuma ya koma mazaunin"

"direba, ya bawa motar wuta, ya ja ta da uban gudu ya bar wurin."

"""Ka tu™a a hankali, tsoro nake ji"" bai ce mata uffan ba, ya cigaba da fafara gudu, sai da ya cimma"

"wani a kan babur, ya sanya hular kwano."

"""Kin san wannan?"" Ta girgiza kai alamar a'a."

"""Kin tabatta?"""

"""Eh, Wazu dai ka na ™araso nan, na wuce shi a kan titi"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Ke yake bi, kin wuce ni a mota, na ga yana binki, ina kyautata zaton ko dai"

"yayanki, ko wani ne ya sa ya din ga binki"""

"Ta sauke numfashi ta jingina da jikin dai-dai lokacin da ya saka hannu a jikin seat Win, yana ™o™"

arin shiga wata kwana.

"Tudun gashinta ta Wor a kan hannunsa, ta lumshe ido, fuskarta Wauke da matsananciyar damuwa, jikinsa ne yayi wani irin sanyi, yayi saurin cire hannunsa, ya ™arasa in da yake son su je."

"Shi ma lambu ne wurin, amma babu kowa, sai sanyin bishiyun wurin, ta fuskanci yana son yanayi"

irin haka.

"""Yaya ake ciki da case Win rahama, a ina ki ka tsaya?"""

"Kawai ta zuba masa ido, ya yi mata wani irin kyau, ma'abocin ™anan kaya ne, shirt ce ajikinsa ba™ a da zanen damusa a jiki, sai dogon wandon jeans, mamaki ma take yi, a in da yake samun kuWin"

sayen kaya masu kyau.

"Sai ™amashin turaren florie yake yi, ya yi gyaran fuska, ya kuma yi saisaye, idanunsa sun rage"

"wannan jan, alamu sun nuna ya Wan tsagaita da shan miyagun ™wayoyi."

"""Malama ina magana kin yi shiru kina kallona"""

"""Yanzu rashin muhimmancina har ya kai na shiga wannan tashin hankalin, ka sani amma ka kasa nema na ko a waya, ka ce mini sannu, i almost lose my life fa, a yaya ka Wauke ni ne? Bani da muhimmanci har haka a wurinka, haba dear, ni ka san ba zan taSa yi maka haka ba, ina son rayuwarka, ina son ganin walwalarka da farincikin ka, ina son na maye maka gurbin jauhar, da wasa na Wauki abun, amma ya zame mini gaske. Ka daina nuna mini halin ko in kula, bana jin daW i ko kaWan. Damuwa ce da ni a raina sosai, ina son wanda zan gaya wa ya saurare ni, wanda zai"

"fahimci ha™i™anin abun da nake ji"""

"""Ki shiga hankalinki, bana son wannan wasan da ki ke yi mini, da zarar aikina da ke ya kammala,"

"kowa zai kama gabansa, ki daina yi mini irin wannan wasan, na gaji da yi miki kawaici, ba na so"""

"Cikin ™arfin halin da rauninta ya hana ta aikata hakan, hawaye ya fara biyo kuncinta ta ce ""Ba wasa nake yi maka ba, ™addara ce da na ro™awa kaina da bakina, ba wasa nake yi maka ba, da fari wasa nake yi, amma yanzu ya zame mini gaske, ban taSa tunanin zan iya cewa wani namiji ina son"

"shi ba, amma kai naga kamar nutsuwar ka ta kai na gaya maka"""

"Ya ce ""A'a karki yaudari kanki, wace nutsuwa nake da ita?"""

"""Rauninka mutane kawai ke iya gani, ni kuma nagartarka nake gani, kamar kai ne zaka zama"

"dai-dai da ™addarata"""

"Wani abu ya ji yana nema ya rinjayi zuciyarsa, mussman da ya fara ganin fuskar jauhar a cikin ta"

Nabila tana kuka.

"Cikin ™arfin hali, yayi ta'awizi ya kaurara muryarsa cikin tsare gida ya ce ""Jauhar Waya ce, kuma na sameta ta suSuce mini, babu wata mace da zata iya maye mini gurbinta, sanya wata macen a zuciyata tamkar cin amanar 'yar madara ne, a kanta na gama soyyaya, kuma na gama aure, dan haka kar ki ™ara yi mini wannan maganar, ki nemi wani ki aura, wanda iyayenki za su yi alfahari"

"da ke da shi, jauhar ma ™addara ce ta saka aka bani ita"""

"Ta share hawayenta ta ce ""Nabila mace ce mai aji, aji ma na gaske, ban taSa mafarkin fara furtawa"

"wani namiji ina son shi ba, raunin macen kenan, daga tausayi na faWa sonka ban shirya ba, kai banda ™addara da haWin Allah, me zai kai mace kamata yin kasada da rayuwata kamar wata wawuya ina nemanka ina zaman zamana?."

"Sannan ka sani idan akwai macen da nagartarta zai hana a auri wata mace bayan wafatinta, to Sayyada Khadijah ce Allah ya ™ara mata yadda, kuma idan akwai macen da soyyayar da ake yi mata, zai hana ayi mata abokiyar zama, to sayyada Aisha ce radiyallahu anha."

"Baka san wace damuwar ce a raina ba, ka zaSi ka yi mini haka, ko baka so na, ba haka yakamata"

"ka yi mini ba, bani mukullin motata na tafi"" tayi maganar tana kuka tare da mi™a masa hannu."

"Kallonta kawai yake yi, babu in da ta bar 'yar madara a kamanni, hatta kukan nan da take yi,"

"jauhar kawai yake gani, sai dai Nabila ta fi jauhar murya, da kilewa kuma ita mafaWaciya ce."

"Loosing control Win sa ya kusa yi, da zuciyar sa take raya masa, ya rungumeta ya rarrasheta,"

"sannan ya ji menene damuwarta, fizge mukullin motar tayi, ta ™ara gaba tana kuka."

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Cikin zafin nama ta juya tana kuka, ta nufi hanyar barin wurin, har ya Waga ™afa da niyyar ya bi ta, sai kuma ya fasa, dan idan ya bita bai san me zai ce mata ba, yana kallonta ta hau motarta ta bar"

wurin.

"Bashi da zaSin da ya wuce shi ma ya bar wurin, sai dai ya tafi zuciyarsa cike da wasi-wasi, ko cikin duhu aka tara mata dubu, zai cire 'yar madararsa, amma haryanzu ya kasa gane dalilin da ya sanya Nabila take kama da jauhar, ba kuma wai kama sama-sama baz kamannin ne tamkar an raba"

kara biyu.

Ya cigaba da takawa a hankali ya bar wurin.

***

"""Indabo ina fatan ka saurari program Win da wannan sheWanun yaran suka gabatar, ka shirya W"

"aukar mataki ne, ko kuma ni na Wauka da kaina? Na gaya maka ba zan bari wahalata ta shekaru ta"

"tafi a banza ba, in ™are a lalace, ™aramar yarinya ta rusa ni ba, ko dai ka saka a dakatar da"

"program Win nan, ayi abun da ya dace a kanta, ko kuma ni zan Wauki matakin abun da ya dace"""

"Indabo ya kalleta ya ce ""Naja, wai yaushe ki ka zama haka ne? Duk wata matsala tare muke"

"magance ta, amma wannan sai nema ki ke yi ki zame, ba fa wata babbar matsala bace ba"""

"""A wurinka ne ba babbar matsala ba, kuma ™aramar matsala ita ce take zama babba. Kana jin manyan lauyoyin nan da basu samu dama a kaina ba da, yanzu sun samu suna ta bata goyon baya, mutane sun fara farga da abun da take yi, ni na rasa wai waye uban Wakinta ne waye ya tsaya"

"mata?"""

"Ya numfasa ya ce ""Kankarofi ne"""

"""What? Kankarofi kuma? Meya kawo shi cikin wannan maganar?"""

"""So yake lallai sai ya ga bayana, ya rama abun da ya faru a baya, maimakon ya rama a siyasance,"

"ba ta haka yake son yi ba, so yake lallai sai na tozarta"""

"Naja ta ce ""Ikon Allah, to menene ribarsa, alhalin kuna sirikai?"""

"""Aurenma da ya auri jidda, duk cikin plan ne na siyasa, kin san ita siyasa babu ma™iyi na dindindin, kuma babu masoyi na dindindin, mun zauna jam'iyya Waya da shi a baya kamar yadda na taSa gaya miki. A lokacin nan mutane suna matu™ar sonsa, duk da ba wani babba bane ba, kuma naga take-taken ana kiransa ya fito takarar kujerar da nake hari. Na shiga na fita da wasu mutane, sai da suka fita suka bar mana jam'iyyar, duk da a lokacin ba wani mayar da hankali yake a kan siyasar sosai ba, gidansu yan kasuwa ne, shi ne yake taSa siyasa."

"Bayan sun bar jam'iyyar, aka bani takara, shi ma jam'iyyar da ya koma, suka bashi takara, nayi ta bita da ™ullin siyasa, da yi masa yarfe kala-kala."

"Ni da yan jam'iyyar mu, kasancewar muke da mulki a sama, muka shiga muka fita, aka murWe zaS en, ya ce shi ba zai kai ™ara ba, jam'iyyarsa suka kai ™ara, amma duk aka kori ™arar, duk da haka mutane suka so yi mini bore, shi suke so. Na haWa kai da shugabannin jam'iyyarmu, muka kunno masa wuta ta sama, EFCC suka zo har gida suka kama shi, aka yi seazing Win wasu kadarorinsa, da zimmar ya mallake su ba bisa ™a'ida ba."

"Kasancewar ba shi da manyan iyayen gida, bai iya shige-shige da neman wurin zama da biyayya a wurin manya na wannan lokacin ba, ya sanya sai da aka tsare shi a prison, ana binciken sa, bayan an sake shi duk da haka aka ™wace masa kadarori."

"A lokacin mahaifinsa ya ce, baya son sa da harkar siyasa, ko zai yi ya bari sai bayan ransa, sai ya cigaba da kasuwancinsa, kuma bai taSa ce mini uffan ba, sai bayan rasuwar mahaifinsa ya dawo yake taSa harkar siyasa, har aka yi masa mu™amin nan, ashe ya ™wafe wannan abun a ransa, so"

"yake sai ya Wauki fansa ta ™arfin tsiya yanzu"""

"Naja ta ce ""TaS, gaskiya kana ruwa indabo"""

"""Ban gane ina ruwa ba?"""

"""Au muna ruwa zan ce? Wannan rigimar ai ban san lokacin da aka yi ta ba, balle ace da ni aka ™"

"ulla a nemi mafita, a kanka yake neman fansarsa, dan haka ni kar a saka ni a ciki ba zai yiwu ba, haka kurum ana nema ayi mini tsirara a idon duniya"""

"""Naja"""

"""Na'am"""

"""Haka ki ka ce? Kin san bana tafiya da

44 / 67