Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   24 / 67

69K to 72K   out of 199.8K words

a sauka lafiya, Allah ya tsare"" ya amsa da Amin, ya nufi motarsa."

"Cikin sassarfa, ta nufi Wakinta, Wayar Viper ta™i shiga, ta din ga kira amma a kashe."

"Hankalinta ya ™ara mummunan tashi, har la'asar wayar viper ba ta shiga."

"Shiryawa tayi ta saka ni™ab, ta lallaSa ta fice, ba tare da yi wa kowa sallama ba. Sauri take yi tamkar za ta tashi sama haka take fafaka sauri."

"A hanya aka fara kiraye-kirayen sallar la'asar, har ta ™arasa kiran lambarsa take yi, amma shiru"

bai Waga ba.

"Šan mama ta tarar a tsakar gida, shikaWai, yana ta shafawa wu™a™e wani abu, da ba ta san ko"

"mene ne b. Ya mi™e yana kallonta ya ce ""Dan Allah suna ina?"""

"""Su wa?"""

"""Su viper, da sauran""."

"Šan mama ya ce ""Oga Viper ya fita, ya tafi cikin gari wurin madaki, da shi da Oga liti, Oga walid"

"sun yi faWa ya fita"""

"Jikinta na rawa ta ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, shi Walid Win ina ya tafi? Wai ma meyasa"

"Vipern ne yake da taurin kan tsiya, akwai hatsari a hakan fa """

"""Ke, Oga Vipern ki ke faWar ba™ar magana a kan shi?"""

"Ta juya zata fita ya ce ""Ina zaki?"""

"""Bin sa zan yi"""

"Ya waro ido ya ce ""Ina?"""

"Ta tsaya ta kalleshi ta ce ""Dabar madakin, ai na san wurin"" zai yi magana, ta fita da sauri sosai."

"Shida saura na yamma, ta isa unguwar su madaki, saboda azalzalar da ta din ga yi wa mai"

adaidaita sahun da ta hau.

"Ta cikin ni™abinta, take kallon unguwar, ba zata taSa manta, yadda aka sakar mata karnuka ba,"

suka kusa cinyeta.

"Ta nufi cikin unguwar, sai dai kamar babu mutane, sai WaiWaikun mutane da suke guje-guje."

"Ta tsaya tana neman wand zata tambaya meyake faruwa, amma kusan kowa ta kansa yake yi."

"""Kai ku tafi gida, wannan Wan tijarar ne ya shigo neman masifa, mai zamani ne da yaransa, suke faWa da yaran madaki"" taji muryar wani matashi, yana yi wa wasu yara magana"" maimakon ta tsorata sai ta kutsa kai ta cigaba da tafiya tana fatan Ubangiji Allah ya sa kar wani abu ya same shi,"

Allah ya sa ta ganshi.

"Tana saka kai wani layi, ta ga an yanki wani a cinyarsa, jini ya yi tsartuwa, ta gigice cikin tashin"

"hankali ta fara ihu, ji tayi an ja hannunta da ™arfi, an shiga da ita wani layi daban."

Ayshercool 0808012143

"Cikin matsanancin tsoro, ta rintse idanunta, zuciyarta na bugawa da sauri sosai."

"Da kyar ta iya buWe ido ta ga wanda ya ja ta, kallo Waya ta yi wa idanunsa ta cire nata, saboda"

mugun kallon da yake yi mata.

"""Uban me ya kawo ki nan?"" Mamaki take yi, yaya aka yi ya ganeta da ni™ab."

"""Ba magana nake yi miki ba?"""

"Ta Waga kai ta kalleshi ta ce ""Haka muka yi da kai? Meyasa zaka fito, kana da tabbacin idan suka kamaka a wannan karon zasu barka da rai ne, ba fa za su yadda su sake wannan kuskuren ba, dan Allah kar ka Sata mini aiki, dan Allah ka daina fitowa"" mayafin da ya rufe fuskarsa da shi, ya"

"sake gyarawa, ya sake dam™ar hannunta, ya din ga ratsa hanya da ita, kowa ya gudu gida ya Suya."

"A haka suka ™araso titi ya Waga wa wani mai baburin adaidaita sahu hannu, ya yi mata nuni ta"

"shiga, shi ma ya shiga."

"Ta kalli yadda duhun magariba yayi, sai a lokacin hankalinta ya kai kan me za ta ce a gida."

"Ya ciro wayarsa, ya danna wata lamba, ya saka a kunnensa, a hankali yake magana ba ta iya jin me yake cewa a wayar, ya zirawa mai napep Win dubu Waya ya kama ™arfen adaidaita sahun, ya"

dire ba tare da mai napep Win ya tsaya ba.

"Cikin sauri ta le™a, ta ga wani ya tsaya a babur sanye da face mask, Viper ya hau suka yi wani"

wurin.

"Tana jin yadda wayarta take ta ringing, amma ta™i ko Waukkota, balle ta ga waye."

"Ta gaya wa mai napep in da zai kaita, tuni aka fara kiraye-kirayen sallar isha'ai, motar Abba ta"

"tarar da ta Nasir, alamar duk suna gida, gabanta ya faWi."

"Sannu a hankali ta ™arasa falon, ta tarar da Abba a tsaye, hannunsa ri™e da waya, take wayarta ta"

hau vibrating alamar ita yake kira a waya.

"Yayi mta wani irin kallo, da sai da hantar cikinta ta kaWa."

"""Daga ina ki ke?"""

"Tayi tsuru-tsuru da ido, tana kallonsa."

"Nasir ya ce ""Magana fa ake yi miki"""

"""Amm, Abba dama wallahi wata shaida nake so na haWu da ita, wani case ne a hannuna shiyasa na"

"fita""."

"Abba ya ce ""Wa ki ka gaya wa zaki fita?"""

"Mama ta ce ""Yaushe za ta gaya mana, tun da bamu isa ba"""

"""Wato arfa kullum rashin jinki ™ara gaba yake yi ko? Idan baki yi wasa ba, hatta aikin sai na hana"

"ki zuwa, an ce tun safe ba kya gidan nan, wace irin shaida ce haka?"""

"Nasir ya ce ""A'a har azahar tana nan ina ga da la'asar ta fita"""

"""Koma menene yanzu yakamata ta shigo gida, ™arfe takwas da wani abu tun la'asar?"""

"Ta sunkuyar da kai ta ce ""Dan Allah Abba ka yi ha™uri, in sha Allah ba zan sake ba"""

"""Daga yau, ki ka sake fita babu wanda ya sani, zamu gauraya da ke"" ta jinjina masa kai, ta wuce"

"tana yi wa Allah godiya, da bai yi mata faWa sosai ba."

"Addu'a ta din ga yi, Allah ya sa kar Viper ya aikata wani abu da za a kama shi, ko kuma ya yi wa"

kansa illa.

"Gashi ba ta samu sun yi magana a kan abun da ya kaita ba, na shirin da Nasir yake yi na son kama"

shi ta hanyar Walid ba.

"Madaki ne a tsaye yana kallon Al'amin da yake tsaye a gabansa, duk da duhun dare ne, amma"

manyan fitilun solar sun haske ko ina da ina.

"Idon Al'amin kamar ana hura wuta, Madaki yayi dariya ya ce ""Mahadi mai dogon zamani, ka ci na wasu gaka kana cin naka. Viper ka ke maciji mai hatsarin gaske, dodon cinnaku masu ™aryar kaki. Barka da sake haWuwa da kai a dai-dai wannan lokaci, bayan dogon lokaci bamu yi ido da ido."

"Tabbas labarin Mai zamani ba zai taSa cika ba, sai an ambaci madaki."

"Maza gumbar dutse ya ake ciki ne?"""

"Yana rufe bakinsa, Al'amin ya soka masa russia a cinyarsa, a take jini ya fara kwarara a jikin"

"madaki. Madaki ya kalli cinyarsa, ya kalli Al'amin."

"Al'amin ya kalli madaki ya ce ""Na san zaka yi mamakin, yaushe na samu makarin tsafinka, amma na ™yaleka a raye kana cin karenka babu babbaka."

"Yadda daba ta bar mini mugun tabo a zuciyata, ka rubuta ka ajiye, kamar yadda ka ce labarin Viper ba zai cika ba, sai an ambaci sunanka. Ina mai tabbatar maka Viper zai yi maka saran da bai taSa yi wa wani irinsa ba."

"Kamar yadda ka canje ni, ka ke yi wa Indabo aiki, a madadina, ina da sa™on da zan baka ka bashi. Ka gaya masa ya toshe dukkanin ramukan da ke gidansa, ofishin sa da duk wani wuri da yake zuwa, saboda maciji ba ya raina ™ofa komai ™an™antarta, kuma ya tsammace ni, ta in da bai taSa"

"zata ba, kuma lokacin da bai taSa zato ba."

"Al'amin na rufe bakinsa, madaki ya saka masa ™arfe a damtsensa, a take kokawa ta kaure a tsakanin su, sai dai madaki ya kasa sarrafa ™afar da Viper ya soka masa wu™a, rabon da a zubar masa da jini har ya manta, saboda la™anin taurin da yake amfani da shi, fitar masa da jinin da Al'amin yayi, yana nufin la™anin ya karye, kuma a kowane lokaci, ana iya yi masa rauni da ™arfe"

koma a kashe shi.

"Sosai suka din ga yi wa junansu illa da makami, sai dai Madaki ya fara galabaita, dan haka ya fara"

"™o™arin guduwa, dan ba ya son wasu su farga cewar ™arfe ya fara tasiri a jikinsa."

"Amma Viper ya hana shi yin hakan, zuciyarsa ta din ga wata irin tafasa, ya din ga saran madaki, madaki ya saka hannu ya sha™e Viper, take Viper ya ji abun da ya taSa ji idan madaki ya sha™e shi,"

"tamkar an yi masa sar™a da dutse, ya kasa motsi."

"Viper ya ji an saka masa wani abu a gefen wuyansa, a take ya silale ya ya faWi ™asa."

"Madaki ya ja da baya yana kallon yadd mutumin ya saita shi da bingida, dan bai ga ta in da ya S"

ullo ba.

"""Zaka iya tafiya"" mutumin yayi magana yana nuna masa hanya."

"Madaki ya ja jiki da kyar, yana Wingisa ™afa ya bar wurin."

Wasu mutane manya manya majiya ™arfi suka Sullo wurin

"""Yaya kun tarwatsa yaran?"""

"""Eh sir, amma fa har an sanar da 'yan sanda zancen rikicin sun taho"""

"""Maza maza ku Wauke shi ku tafi da shi, ayi masa treatment, ayi sedating Win sa, har a gama yi masa komai, kar ku mayar da shi maSoyarsa yanzu, a bari zuwa da safe, idan yaransa sun fita nemansa sai ku mayar da shi. Su kuma su musa su tabattar sun goge duk wani trace da zai sanya a"

"gane yazo unguwar nan"""

"""Ok sir"""

"Suka cicciSi Al'amin, suka saka shi a mota, suka Wauki wu™arsa da wayarsa, suka tafi."

"Har wajen goma na dare, Nabila tana kiran wayar Viper, amma ba ya Wagawa, hankalinta ya fara tashi, ko wani abu ne ya same shi, amma sai ta tuna, kaWan da aikinsa ya ™i Wagawa mussaman"

ma da tayi masa laifi yau.

"Liti kuwa bayan ™ura ta lafa, ya koma gida, sai dai bai tarar da Viper ba, sai Walid."

"""Wai Viper bai dawo ba?"" Yayi maganar yana kallon Walid."

Walid yayi masa banza.

"""Malam magana nake yi maka fa"""

"""Ban sani ba, da ni kuka fita?"""

"Liti yayi tsaki ya ce ""Bari na san yana hanya shi da Wan mama"""

"Walid ya ce ""Ina fatan kun kashe madaki, kun wuce kun kashe Indabo"""

"""Ban sani ba"""

"Walid ya girgiza kai, ya cigaba da abun da yake yi."

"Šan mama ya shigo shi ma, jikinsa duk jini da alama yayi Sarna sosai, ya ce ""Oga liti ina Vipern,"

"ina fatan yana lafiya, ni fa tun da muka afkawa su lakwari, ban sake ganinsa ba"""

"Liti ya tashi tsaye ya ce ""Kamar yaya? Ya haWu da madakin ne?"""

"""Ai ban sani ba, da muka rabu da ku, wani wurin yayi ai"""

"""Bari mu jira nan da awa Waya mu gani"""

"Walid ya ce ""Hmm"""

"""To yana nan lafiya, ai ba wani abun ne ya same shi ba"""

"Walid ya ce ""Na yi maka magana ne?"""

"""To kama yi mana"""

"Walid ya ce ""Wallahi wani abun ya same shi, sai ranka ya Saci liti, daga kai har Wan mama muguwar kasada cw da ganganci abun da ku ka biye masa ku ka yi. Kuma tun da ya kai i yanzu, akwai abun da yake faruwa gara kawai"" yayi maganar yana mi™ewa tsaye, ya Wauki wu™a ya soke"

"a jikinsa, ya fice."

"""Šan mama, Walid fa gaskiya ya faWa anya ba wani abun ne ya faru ba?"""

"""Tashi mu koma, akwai matsala mun yi wauta da muka bar shi ya yi mana wayo, da ™yar idan bai"

"haWu da madaki ba"" haka suma suka tashi, suka fita."

"DSP Nasir da kansa ya jagoranci tafiya unguwar su madaki, bayan kiran da suka samu daga mai"

"unguwa, sai dai da suka je ba su tarar da kowa ba."

"Duk ga alamu nan na faWan dabar an yi, dan 'yan unguwar sun tabattar da hakan."

"Da safe Nabila har ta gama shirinta, baya Waga wayarta, tana zaune tana karyawa, ta shiga what's"

"app tana duba messages, sai ga wani sa™o, an turo mata wani voice message, amma bayan an turo lambar tayi blocking Win ta."

"""Dan Allah ku taimaka mini, a ™wato mini hakkina, an yi wa Wiyata fyaWe, na nemi a bini hakkinmu a kotu, amma wata Naja'atu Bunkure ta ce mana ita lawyer ce, ta ce zata taimake mu, amma wai sai mun janye ™orafinmu, ko mu ha™ura wanda yayi laifin yafi ™arfinmu."

"Tayi mana tayin kuWi bamu karSa ba, yaron ya zo har gida, ya ci mini mutunci, ya Wauke mini ramma ya tafi da ita ta ™arfin tsiya, ban san ina ya kai mini 'ya ba, ya dawo ya karSi kayanta, wai nayi ha™uri ta zama tasa. Ban san meyake nufi ba, dan girman Allah a bi mini hakkina, a nemo mini 'ya ta bani da ™arfin ja da su, ni talaka ce, amma dan Allah a dawo mini da 'ya ta mu ji da ciwo Waya na keta mata haddi da yayi, ku taimaka mini dan Allah"" matar ta ™arasa maganar tana kuka. Da sauri Nabila ta tashi tsaye, ta din ga kunna voice Win tana saurare, wani irin gumi ya fara tsatstsafo mata, ba ta raba Waya biyu, wannan Muryar babar ramma ce, ita ce Muryar da aka saka"

a radion su Sumayya.

"""To amma waye ya turo mata voice Win?"" Ta tambayi kanta."

"BuWe ™ofar office Win da aka yi ne, ya sanya ta Wan nutsu."

"Mutumin nan ne da yake zuwa wurin Barrister kabir, babban mutum ne sosai."

"""Na shigo ko na koma a nema mini iso?"""

"Ta ™a™alo murmushi ta ce ""Bisimillah"""

"Ya shigo ya zauna, ta Wan risuna ta ce ""Sannu da zuwa sir""."

"""Yauwwa barrister Nabila, ya kike ya aiki?"""

"""Alhamdilillah"""

"Ya ce ""Masha Allah, ai na yi wa Kabir magana, shi ya bani numbernki, kuma na kira kin ce sai na zo office"" ta waro ido ta ce ""Dama kai ne? Yi ha™uri dan Allah, ban sani ba na zata kawai masu ha"

"Wa lamba ne"""

"Yayi murmushi ya ce ""Kar ki damu, hakan yana da kyau ai, ai mace da aji aka santa."

"Sunana Wada M karofi, maybe kina Wan jin sunana"""

"Tayi murmushi ta ce ""Oh yes, dama kai ne M karofi?"" Ya jinjina mata kai ya ce ""Eh barrister, ina son ki zama Waya daga cikin lawyoyina, masu kula mini da dukiyata da kadarorina, ina biya sosai, na yaba da nutsuwarki, na ce da ganinki zaki yi amana, na yi magana da barrister Kabir ya ™ara"

"bani tabbacin hakan""."

"Nabila ta gyaWa kai ta ce ""Haka ne, amma am very sorry sir, ni bana son irin wannan, a bar ni a"

"hakana kawai"""

"Yayi murmushi ya ce ""A bar ki a hakanki anya kuwa? To shikenan idan ba za a kula da dukiyata"

"ba, to ni a kula da ni mana"" yayi maganar yana kallon ta."

"Murmushi ta yi tana girgiza kai ta ce ""Haba sir, manya ba sa haka fa"""

"""Subhanallah, na yi miki tsufa kenan?"""

"""A'a ban ce ba, namiji ai baya tsufa"""

"""To shikenan, zamu yi waya, bari na barki ki yi aikinki, idan ta kama ma sai na zo gida"""

"""To Allah ya kawo ka lafiya ya tsare"""

"""Amin Barrister na, ga wannan ki sha ruwan roba, ba na leda ba"" yayi maganar yana ajiye mata ku"

"Wi a kan tebur"""

"""Ina fatan ba cin hanci ka bani ba, hakan ba zai hana in ta kama na saka al™ali ya Waure mini kai ba""ta yi maganar tana kallonsa."

"Ya yi dariya ya ce ""Funny you, ni na isa, ayi aiki lafiya"" ya fita yana murmushi."

"Yana fita ta Wauki kuWin ta ce ""Alhamdilillah, tsuntsu daga sama gasashe, Allah ya kawo amanar baban wasu hannuna, na samu mai zuba mini mai idan mota ta iso"" da sauri ta zube kuWin, ta sake Waukar wayarta, ta sake jin voice message Win nan, tayi sauri tayi saving Win sa a gmail Win ta,"

dan kar ya Sata.

"Kamar ta turawa Sumayya, sai kuma ta fasa."

***

"Ramma na kan dining tana karyawa, ta jingine waya tana kallon Abdul da shi ma karyawa yake yi."

"""Rahama kin taSa gaishe ni kuwa?"""

"""Waye Wi na kai da zan gaisheka?"""

"""Your life saver mana, yadda na ceci rayuwarki, da ki ka kusa mutuwa"""

"""A'a da ka sha giya dai ka kusa kashe ni"""

"Ya sosa kansa ya ce ""Ke abu ba ya wucewa ne, sorry mana"""

"Ta harare shi ta ce ""An ™i ayi sorryn"""

"Ya kashingiWa ya ce ""Šan cire hannunki, na din ga gani sosai"""

"Cikin rashin fahimta ta ce ""Ka ga me?"""

Ya Waga girarsa yana nuna mata ™irjinta.

"""Wallahi Abdul ka Wuma asara, kai a duniya abu Waya Allah ya saka maka a cikin kanka ne? Haba"

"mana"""

"""Future governor ki ke gaya wa haka? Zan fa hanaki first lady, kodayeke wadda zan aura ce zata"

"zama first lady, ke kuma maid Win ta"" tayi shiru, tana tauna cornflakes."

"""Ki lallaSa ni na dawo da wuri"""

"A fusace ta ce ""Kar Allah ya sa ka dawo Win, in sha Allah ka tafi kenan, ko jirgin ya faWi, kai kaWai"

"ka mutu"""

"Yayi dariya ya ce ""Kin ga sai ki mutu kekaWai a gidan nan ba, dan babu wanda ya san na ajiye ki a"

"ciki. Gara ki yi sauri ki janye addu'ar ki, idan kina son ki fita"""

"Ajiye kofin tayi, ta fashe da kuka, har da sheshshe™a."

"Ya ce ""Is ok, ke ce ba ayi miki abu, sai ki yi ta tsine mini, ina jin pain fa, am sorry ya isa haka, haba your excellency"" maimakon ta yi shiru, sai ma ta ™ara sautin kukan, nan da nan ya rikice, ya hau bata ha™uri, amma tayi disconnecting kiran, ta cigaba da

24 / 67