Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   56 / 67

165K to 168K   out of 199.8K words

sai yanzu, ka manta ba wani abu bane, ya wuce"" tayi maganar cikin"

"tsiwa, tana kawar da kanta gefe."

"Kallonta yayi, bai ce uffan ba, ya zira hannu a aljihunsa, ya ciro wayarsa, ya danna ya saka a"

"kunnensa, ya ce ""Kawo mini abun nan, na ™asan katifata, ina wajen bishiyar kalgon nan"""

"Shiru ya wanzu a tsakaninsu, sai ga Wan mama ya ™araso, ya mi™awa Viper envelope, ya saka"

"hannu ya karSa ya ce ""Zaka iya tafiya"""

"Ya kalli Nabila ya ce ""Gashi, wani abu ne daga aikinki ne na fara biyanki wani abu, idan komai ya"

"kammala, in sha Allah zan yi miki kyakykyawan biya"""

"Ta karSi envelope Win ta jujjuyata, ta sa™ala masa a hannunsa ta ce ""Da dan kuWi zan yi maka aikin nan, da ba zan yi shi ba, bana bu™atar kuWinka, a wurin Allah nake neman ladan abun da zan"

"yi maka, ba wai dan halinka ba"""

"Shi ma ya jujjuya envelope Win, ya ce ""Rashin sani, ya fi dare duhu, abun da yake ciki yafi kuWi"

"muhimmanci a wurinki, zaki dawo ki nema da kanki, shikenan a sauka lafiya"""

"Ta shagwaSe fuska tana kallonsa, shi ma ita yake kallo, ji yake kamar ya tambayeta me yake"

"damunta, ta rame, amma ya kasa."

"""Kayi ha™uri"""

"""Da me?"""

"""Kayi ha™uri ka bani"""

"Ya zira aljihunsa ya ce ""Ai kuma kin yi wa kanki, maganin mara kunya, wuce ki tafi gida, kan a"

"fara nemanki"""

"Ta sake marairaicewa ta ce ""Dan Allah"""

"Viper ya ce ""Kar ki Sata mini rai, wuce ki tafi"""

"""Korata ka ke yi ko? Dan Allah meyasa ka tsane ni ne? Me nayi maka?, Kalli duk rashin lafiyar"

"nan da nayi, ko sannu fa Viper, sannu kawai baka iya yi mini ba, abun yayi mini zafi fa"""

"""Really?"""

"Ta haWiye wani abu mai Waci, ta gyaWa kai ta ce ""Shikenan, bari na tafi, in sha Allah zan yi duk"

"abun da ya dace"" ta juya zata tafi ya ce ""Amm meye ma sunan naki? Abla ko?"" Ta waiwayo ta kalleshi, ta fara tunanin a ina ma aka taSa kiranta da wannan sunan?."

"Ta girgiza kai ta ce ""A'a Nabila"""

"""Ohh, sunan yayi mini tsayi, just accept it Abla"""

"Kamar ba yanzu ya gama yi mata wula™anci ba, ta ce ""Nice one, na gode sosai"" tayi maganar tana"

Waga masa hannu.

***

"""Hello, Salim kana ina ne?"""

"""Bokan turai, ya aka yi ne?"""

"""Dan Allah gida nake son ka samo mini"""

"Salim ya ce ""Gida kuma?"""

"""Eh salim, amma ba na son kowa ya sani, a wajen gari kuma, saboda na san daddy zai saka a fara"

"bibiyata, sun dage lallai sai sun gano in da rahama take""."

"""To kai yanzu hakan da ka ke yi kana ganin shi ne dai-dai?"""

"Abdul ya ce ""Shi ne, dole zan dan™ata a wurin iyayenta, na kai ta makaranta kafin su san in da"

"take"""

"""Abdul, ina tsoron abun da zai biyo bayan abun da kake yi ne?"""

"""Salim, rayuwar rahama nake ™o™arin karewa da ingantanwa, dan Allah ka taimaka mini, kar a"

"kuma cutar da yarinyar nan a wannan karon"""

"""Shikenan, babu damuwa za a duba in sha Allah"""

"""And sirri ne Please, ko saif ba na son ya sani"""

"""Haba mutumina, ba sai ka jaddada mini ba, you are safe"""

"""Thank you"""

***

"Kankarofi yana zaune a kan gadonsa, yana daddana wayarsa, ya ci karo da lambar Hafsat. Ya yi shiru yana kallon lambar ta ta, ya shafi saman lambar yana tuno ta, yarinyar ta nuna masa so,"

"kuma shi kansa ya san ba dan yana son ta ya aureta ba, amma beside his wealth, ta so shi, ta yi iya"

"™o™arin ta a kansa, amma ya kasa sakewa da ita, yayi mata adalci, har auren ya mutu."

"Amma ita jidda bai ji haka a kanta ba, hasali ma sosai suke gogawa ita da Safiyya, duk da dama Jidda tsohuwar budurwarsa ce, lokacin tun suna jam'iyya Waya da Indabo, kuma za su yi sa'anni da Safiyya, ita kuwa hafsa yarinya ce dama. Ya ji ciwon rashin samun auren jauhar da bai yi ba, amma duk da haka yana yi wa Allah godiya, da ba jauhar ya aura ta wahala suka rabu ba."

"Shiyasa ko zai ™arar da duk abun da ya mallaka, sai ya tabattar da indabo ya girbi abun da ya shuka, ba ™anwarsa yake aure ba, ko babarsa yake aure, bai ji zai iya Waga masa ™afa ba, kisan"

"mummu™e zai yi masa, kamar yadda shima indabon yake yi."

"Jidda ta ce ta shigo Wakin, sanye cikin doguwar riga, ta ™arasa ta zauna a kusa da shi, ya ce ""Ya"

"dai?"""

"Ta yi guntun tsaki ta ce ""Nifa gaskiya na gaji"""

"""Da me?"""

"""Haryanzu ana yi mini sintiri a kan rashin mutuncin da Abdul yayi, yau wannan ya zo, gobe wancan ya zo, duk security Win nan, gaskiya ni kawai ka canza mini gida, mu bar estate Win nan,"

"na gaji wallahi"""

"""Mu bar estate Win nan, amma Waya gidan kin san na sister Winki ne, a nan suke zama idan sun zo"

"hutu"""

"""So find another one mana, am tired hell of all this, abu ya™i ci ya™i cinyewa, tun da abun ya faru ban sake ganin Abdul ba, ga babarsa ta kira ni tana nema ta gaggaya mini magana, wallahi rashin ramma a gidan nan, gaba Waya bana samun komai yadda nake so, khalifa da ansar haryanzu suna tambayata, yaushe yarinyar nan zata dawo, sun saba da ita, Abdul yayi mini hauka wallahi "" har ta"

"gama surutanta, murmushi kawai Alhaji mu'azzam yake yi, bai ce mata uffan ba."

***

"""Hello Ambassador Tahir Arabi"""

"""Distinguish, ya aiki ya Nigeria?"""

"""Alhamdilillah"""

"""Masha Allah, dama maganar yaron nan ne"""

"Indabo ya ce ""Na wurina? Jafar?"""

"Amb Tahir ya ce ""Eh shi, wallahi distinguish sai ha™uri, sun bawa America shi, kuma yana daf da"

"fara fuskantar shari'a, kuma na lura babu wani abu da embassy Win mu zasu iya yi a kai, duk da dai haryanzu muna cigaba da ™o™ari"""

"Indabo ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Ambassador ba wani abu da za a iya fa ka ce?"""

"""Wallahi kuwa, ka san kisan kai yayi a amurka ya gudu Mexico ya cigaba da harkar ™wayoyi da hodar iblis tsakanin Nigeria da mexico, yadda aka shirya kama shi, akwai ™warewa sosai da sosai, bisa ga wata yarjejeniya da haryanzu bamu san ta mecece ba tsakanin Amurka da mexico suka"

"basu shi, wata™ila musayar fursunoni suka yi"""

"Jiki a sanyaye Indabo ya ce ""Na gode sosai da sosai"""

Ya katse wayar ya dafe goshinsa ya rasa abun da yake yi masa daWi.

*****

"Da daddare Nabila na kwance, tana ta tattara bayanai a kan shari'ar Viper, sai ™arfe Waya na dare,"

sannan ta samu sukunin kwanciya.

"Ta janyo wayarta, tana duddubawa, ta ga lambar Viper, kawai ta danna kira."

Bisa ga mamakinta kawai ta ji ya Waga.

"Ta ce ""Viper"""

"""Mmm"""

"""Ba ka yi bacci ba?"""

"""Mmm"""

"Tayi murmushi ta ce ""Me ka ke yi ba ka yi bacci ba?"""

"Muryarsa ™asa-™asa kamar mai jin baccin ya ce ""Abun da ya hanaki bacci ne hana ni"""

"Ta ce ""Wai ni? Ai ni soyayya ce ta hana bacci"" tayi maganar tana murmushi."

"Viper ya ce ""Nima haka, tunani da kewar matata ne ya hana ni bacci"""

"""Ai addu'a zaka yi mata"""

"""Ina yi mata, zafi ya dame ni, ina missing fankata"" yayi maganar very serious yana lumshe"

idanunsa.

"Nabila ta ce ""Fanka? Wace irin fanka kuma?"

"Ya ce ""Fankar solar ce, iskarta daidai ba mai cutarwa ba"""

"Nabila ta ce ""To ko sayo fankar za ayi, ban zaci ana zafi a wurin nan ba ai"""

"""A'a nikaWai nake jin zafin ai"""

"Tayi dariya ta ce ""Ko ™iba ka yi ne? Zan sayo maka fanka in sha Allah"""

"Viper ya ce ""Ki ™yale maganar fankar nan, ba ki da kuWin sayenta, ba irin wadda nake bu™ata zaki"

"saya ba"" yayi maganar yana juyi tare da gyara kwanciyar sa."

"""Ka gaya mini, zan sai maka in sha Allah, wace iri ka ke so i promise"""

"Ya ce ""Ba zaki iya sayenta ba"""

"""Ka gaya mini, zan nemota in sha Allah"""

"Viper ya ce ""Ita fankar?"""

"""Eh mana"""

"Kawai ta ji yana dariya, har da gyaran murya."

"""Kai, dama kana dariya?"" Tayi maganar tana tashi zaune."

Yayi shiru bai ce komai ba.

"""Viper"""

"""Mmm"""

"""Dan Allah me ka bani a envelope ka ce zan dawo ina nema da kaina?"""

"""Ki manta, ya wuce kawai, zan baki address Win nan, ki je ki samu mutumin nan"""

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""To, kayi bacci mai daWi"""

"""Zafi ya dame ni, ba zan iya bacci ba"""

"Ta ce ""Ka tashi liti yayi maka fifita"""

"""Na gaya miki fanka nake so ai, sai da safe"""

"""Ai ka ™i gaya mini wace iri ce, dan dai fanka sai na saya maka, shikenan yau na ci pass an yi"

"mini dariya"""

"""Hmm"" kawai ya ce."

"Ta sake cewa ""Viper"""

"""Kar sunan ya ™are"""

"Tayi murmushi ta ce ""Sunan daWin faWa, Viper, in shot kuma V.Snake"" ta faWa tana murmushi."

"Ta sake cewa ""Wai a ina aka yi maka rigar nan, nima ina so"""

"""Wacce?"""

"""Wadda aka rubuta sunanka a jiki"""

"""Nawa zaki saya?"" Gyara zama tayi, jin yana kulata yau."

"""Ayi mata kuWi, zan saya ko nawa ce, ka san wani abu, idan Allah ya sa muka yi wining a court,"

"rigar nan zan saka in yi ta yawo ina murna"""

"""To, Allah ya bamu sa'a"""

"""Amin V snake"""

"Wasu lokutan simple da shi, wasu lokutan kuwa, sai ka rasa gane kansa gaba Waya."

"Ta ce ""Sai da safe"""

"""Hmm"" kawai ya ce, ta katse kiran."

***

"Sanarwa ko ta ina, a kan tsananta neman Al'amin Viper, tare da al™awarin kyauta mai tsoka ga duk wanda ya nuna ko ya bayar da information a kan in da za a same shi."

"Nabila ta damu sosai, ga Sumayya ta daina Waga wayarta, dan haka ta shirya tsaf, ta tafi wurin"

aikin sumayya.

"Sumayya na ganinta ta haWe rai, Nabila ba ta yi fushi ba ta ™arasa in da take ta ce ""Sumayya ba"

"kya Waga wayata meyasa?"""

"""Ban sani ba, na gaji da wahalar da ki ke saka mu ne, babu dalili Nabila, daga wannan sai wancan?"

"Gaba Waya kin hanamu nutsuwa da sukuni, ki jijjigo mana wannan masifa muna zaune, wane irin kallo ki ke so ayi miki, idan aka ga kin koma bawa Wan ta'adda kariya, hukumar yan sanda na"

"nemansa ruwa a jallo, ke kina tare da shi"""

"""Sumayya, baki yi mamakin yadda na sauya lokaci guda ba? Har kin manta huci da ha™ilon da nake yi a kan a kama shi, kwatsam ki ji na koma na ce zan tsaya masa na bashi kariya, ayar"

"tambaya yakamata ki fara saka mini, meyafaru?"""

"Sumayya ta ce ""Ba wani in tambayi meyafaru, kawai ki cire kanki daga wannan sabgar"""

"Nabila ta ce ""Wallahi ba zan ajiye ba, ko me za ayi mini"" kawai ta saki baki tana kallon Nabila."

"""Ko dai ki tayani a wannan karon ma, ko kuma ki ™yale ni ki zuba mini ido, yanzu ya maganar"

"program"""

"Sumayya ta ce ""Mhmm yana nan, Nabila ni yanzu kin daina bani mamaki tsoro ki ke bani, yanzu"

"duk bala'in nan, kin san in da Viper yake"""

"""˜warai ki gaya wa uban kowa da ki ke so masoyiyya"""

"""To, Allah ya taimaka"""

"""Amin, gama mu tafi ki rakani wani wuri"""

"Sumayya ta ce ""A'a ba zaki kai ni in da za a kashe ni ba"""

"Nabila ta ce ""Wane irin kashe ki kuma, mu je dan Allah"""

"""To ki tsaya na kammala abun da nake yi, sai mu tafi"""

"Ta kammala abun da take yi, suka fita, tare da sumayya."

"Tiryan-tiryan suna tafe, har ™ofar Wakin da Viper ya rubuto mata, wasu masu sanye da kaki, suka"

"tarar a ™ofar Wakin a tsaye, Nabila suka gaisa, ta ciro id card ta nuna musu."

"Suka ce ta shiga, amma ban da sumayya, Nabila ta ce ""Ita ma ma'aikaciya ce, yar jarida ce"""

"Suka ce ""A'a kekaWai aka ce mu bari ki shiga""."

"Sumayya ta ce ""Ba damuwa, zan jira ki a nan"""

"Nabila ta shiga, ta yi sallama ta tarar da mutum a zaune a kan gado, hannunsa Waya an saka masa"

"sar™a, ™afarsa kuma Waya an yanke ta."

"Ta ™arasa gaban gadon, ta ja kujera ta zauna, ta kalleshi ta ce ""Sannu malam"""

"Ya ce ""Yauwwa"""

"Ta ciro id card ta nuna masa ta ce ""Sunana barrister Nabila, na zo ne a kan case Winka da Al'amin"

mai zamani.

Ya Wago ya kalli Nabila amma bai yi magana ba.

"""Ka yi magana, dan ka sau™a™a wa shari'a, me ka sani game da kisan da aka yi wa matar mai zamani?""ya yi shiru ya ™i magana."

"Tayi tayi, amma ya™i cewa komai, ™arshe haka ta fito bai yi magana ba."

"Sumayya suna ta hira da security Win wurin, Nabila ta fito, tana ganin Nabila ta tashi ta ce ""Kin"

"gama?"""

"Nabila ta ce ""Eh mu tafi"""

"Suna tafe ta kira Viper a waya, ta ce ""Hello V snake"""

"""Barrister"""

"""Naje wurin gayen nan, amma ya™i magana, nayi nayi, ya™i magana"""

"Viper ya ce ""Rabu da shi, zai yi ta ™arfin tsiya, ki tafi kawai"""

"""Ok, na ma taho, amma yakamata yayi magana gaskiya, bari na ™arasa gida sai anjima"" ta kashe"

wayar.

"Sumayya ta ce ""Nabila wai wurin wa ki ka zo ne?"""

"""Zan yi miki bayani, amma ba yanzu ba"""

"Ta ce ""Ok shikenan"""

***

"""Rahama kina ji na?"""

"""Ina jinka"""

"""Zamu sake barin gidan nan"" ""Zuwa ka mayar da ni gida?"""

"""Wai na mayar da ke gida ki yi me? Ai kin san iya wuya muna tare, nan zamu bari temporarily,"

"daga can kuma zan kai ki gida, sai kuma makaranta, a abuja zaki koma da karatu ai"""

"""Yar ™auye a Abuja, to ai ban iya turanci ba, ni gaskiya na fi son makarantar garinmu"""

"Abdul ya yi dariya ya ce ""Ai Shiyasa zaki je Abujan, zaki iya turanci, kan ki gama ki ™ara gogewa"

"ki zama her excellency rahama"""

"""TaS abun ma ba tsari"""

"""Kamar ya babu tsari?"""

"""Wata zaka aura ai, kuma ni a lokacin mutane zasu ji daWin nuna ni suna aibata ni"""

"Abdul ya girgiza kai ya ce ""Muna tare, babu wanda zai aibata mini ke"""

"Ramma ta yi murmushi ta ce ""Ba zaka iya canza komai ba, Wabi'ace ta al'ummar hausawa"""

"Ya ce ""Shikenan, mu bar maganar"""

"Ta ce ""Ya dai fi"""

"Wayarsa ya Waga, ya Wan gyara zamansa ya ce ""Na'am Mummy"""

"""Wato Abdul kafi son ka yi ta sakani a tashin hankali da damuwa ko?"""

"""Mummy me nayi kuma?"""

"""Ban sani ba, ka saka babanka yana yi mini kallon ni nake goya maka baya ka ke yi masa rashin W a'a, ka fito da yarinyar nan ka huta su huta ka ™i, rashin mutuncinka har ya kai ka ajiye mace kana lalata da ita, bayan na keta mata haddi,, ga Wan uwanka can an mayar da shi america, sai abun da Allah ya yi, shiyasa ake ta fafutukar ka zama gwamnan nan ko a samu ya fito, amma ka ™i, ya ka"

"ke so na yi Abdul, in bar muku duniyar ka huta ko?"""

"Cikin damuwa ya ce ""Mummy ki yi ha™uri dan Allah, ki fahimce ni, ya za ayi na so ki mutu, ba haka bane ba. Wallahi Mumm tsoro nake ji na fito da yarinyar nan, ayi mata wani abu na daban, dan Allah ki yi ha™uri, zan zo gida nayi miki bayani, na san zaki fahimce ni in sha Allah. Kuma"

"yaya jafar zai fito in sha Allah, ki yi ha™uri dan Allah"""

"""Ai shikenan, ka yi abun da ka ke so"""

"""A'a ba za ayi haka ba, zan zo har gida nayi miki bayani"" ta katse wayar, yayi ajiyar zuciya yana"

"lumshe idanunsa ya buWe yana kallon ramma, da ta yi kamar ba ta jin me yake faWa a wayar."

"""Rahama"""

"""Na'am"""

"""An sakoni a gaba a kanki"""

"""An san ka sace ni kenan?"""

"Abdul ya ce ""Ke fa ba a abun arziki da ke, ke da ban sace kin ba, da yanzu wani zancen ake ba"

"wannan ba"""

"""Ai ba da kyakywar manufa ka sace ni ba, kashe ni ka ce zaka yi"""

"""Amma ai ban kashe kin ba ko?"" Tayi masa shiru ta cigaba da aikin ta."

****

"Nabila ta fito daga banWaki, kawai ta tarar da Nasir a tsaye a Wakinta, ta kalleshi ta ce ""Lafiya?"""

"Ya Wago mata file Win Viper da yake hannunsa, ta bar shi a kan gadonta tana aiki, ya faWo mata W"

aki.

"""Menene wannan?"" Ta ™arasa gabansa ta saka hannu zata karSa, ya janye yana sake tambayarta"

"""Menene wannan Nabila?"""

"""Babu ruwanka da ko menene, ka bani file Wina kuma ka daina shigo mini Waki ba tare da iznina"

"ba"""

"Cikin tsawa ya ce ""Ki yi mini bayani kin tsaya kina wasu kame-kame da wasu maganganun banza"

"da na wofi"""

"Cikin dakewa ta ce ""DSP aikina nake yi, ka fita daga harkata ka bani file Wina"""

"""Nabila, ta tabatta goyon bayan Wan ta'adda ki ke yi?"""

"""Ni bayan gaskiya nake bi, kawai, ka bani file Wina"""

"""Nabila kina haWuwa da mutumin nan, kin san in da yake"""

"""Ni ban san in da yake ba, ka bani file Wina tun ina ganin mutuncinka"""

"Shammatarsa tayi, ta kafa masa ha™ora a hannunsa, ba shiri ya sakar mata file Win, ta kwashe abun ta tayi waje, ya bi ta da kallo, ya kalli hannunsa yadda yake tsatstsafar da jini saboda iya ™"

arfinta ta cije shi.

"Cikin yarfe hannu, ya bi bayanta, sai dai ko sama ko ™asa ya nemeta ya rasa a cikin gidan nan."

"Zuciyar sa ta daWe tana mamakin abun da ya gani, amma haryanzu ya kasa gazgata cewar Nabila"

"tana haWuwa da Viper, ta san in da yake, amma me zai haWata da ™asurgumin Wan ta'adda haka"

"tana ya mace, idan kuwa haka ne, duk hukuncin da doka tayi a kanta shi ba zai ce komai ba, amma ya yanke ya sake tuntuSar Abba, ya kirata ya ja mata

56 / 67