Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   8 / 67

21K to 24K   out of 199.8K words

aiki, ni ban ma san ya fasa Win ba, P.A ne yake kula da shirin tafiyar su""."

"Al'amin ya kashe wayarsa, ya ce ""Ba ka da wani dalili ko hujja, dan haka tafiya ranar juma'a """

Nura yayi shiru.

"""Ba magana nake yi maka ba?"""

"Ya ce ""To in sha Allah """

"Bayan tafiyar sa, Jauhar ta ce ""Master da ka ™ara matsawa ka bincika, babu yadda za ayi ace da"

"farko yana Wokin tafiyar nan, lokaci Waya kuma ya ce ya fasa, anya babu lauje cikin naWi?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Iskanci ne kawai, maybe abokai suke ziga shi, idan ya tafi can zai zama busy"

"sosai, ba zai samu isasshen lokacin yin rashin ji ba""."

"Ta ce ""Eh to, zai iya yiwuwa Allah Ubangiji ya tsare shi, ya sa sanadin shiriyar kenan. To kai ma"

"master a samo maka mana"""

"Ya kalleta ya ce ""Wa?"""

"""Kai mana"""

"""Kema kin san ba zan yi ba"""

"Ta ce ""Amma ai na ga ba ka raina sana'a komai ™an™antarta"""

"""Ba sana'ar na raina ba, ba zan Wauki duk wani nau'i na rashin mutunci bane, kema kin sani"""

"""Haka ne kam, shiyasa nake mamakin yadda ka ke yi wa indabon nan, yake ™yaleka, yadda suke"

"wula™anta mutane wasu lokutan"""

"Yayi murmushi ya ce ""Ni da shi wannan kar ta san kar ne ai"""

"""To ayi amfani da takardunka mana, a samo maka aikin"""

"Ya ce ""Ni fa aikin ne ba na so, da zan yi da tun kan maigida dodo ya ware, da na yi, kuma uwa uba"

"yanzu na ajiyeki, yaushe zan iya nesa da ke?"""

"Ta kwantar da murya ta ce ""Master nema babu in da ba ya kai mutum, ka taimaka mana"""

"""Ba in da zani, ina ma™ale da ke, ga wurin shayi Allah ya dafa mana, wurin bulo ma zamu buWe,"

"indabo nake jira, shi zai sai injin bugawar"""

"""Ubangiji Allah ya taimaka ya dafa, idan Nura ya tafi, kai zaka din ga kai mini kayan sayarwa ta"

"wurin shayin"""

"Yayi dariya ya ce ""Ai idan ma cewa ki ka yi na sayar miki zan sayar madarata, balle kuma kaiwa"

kawai.

"""Sannu mijin ta ce"""

"""Bakomai, normal ne"" suka cigaba da hira cikin nishaWi."

"Al'amin ya tattara Nura sai da ya tafi, Jauhar kuma haki ya addaba mata, wasu lokutan tana"

"makaranta, za a kira Al'amin ace masa an kai ta Asibiti babu lafiya."

"Sati ba ya zuwa ya shafe, asma ba ta tayar mata ba, kusan kullum suna hanyar asibiti, har ta fara"

"tsoron kar ya fara gajiya. Sai dai sam ba ta ganin alamar gajiyawa, ko ™osawa a tattare da shi."

"Ga jiri ga haki, abinci ma gagararta ci yake yi, ga ciwon mara da ya sakata a gaba, period Win ya"

™i zuwa sai kaWan ta gani a phant.

"S uka sake komawa Asibiti, aka tabattar da ™arancin jini a tare da ita."

"Likitan ya ce ""Zahra, kina cin abinci ki ™oshi kuwa?"""

"Ta ce ""Sosai ma, master yana ™o™ari a wannan Sangaren"""

"Ya ce ""To ai ba kowane irin abinci ne ya dace da ke ba, kin manta rashin lafiyar da ki ka yi, da irin"

"abincin da muka ce ki din ga ci""."

"Juahar ta ce ""Wallahi Alhamdilillah, dai-dai gwargwado yana bani, duk abun da nake so, ko ba na"

"so ma yana sayo mini"""

"Al'amin ya ce ""Ka ga likita, da dai idan na sayo tana ci, amma yan, kwanakin nan, zaSe-zaSen"

"abinci take yi, ba komai take ci ba""."

"Likita ya ce ""Ayi gwajin ciki gaskiya"""

"Jauhar ta ce ""Ai ka ce ayi mini allurar tsarin iyali, an yi mini kuma """

"Ya ce ""Guda nawa?"""

"""Šaya aka yi mini, an ce in dawo ta biyun, amma na ji an ce idan baka period ba ta sake ka ba, to"

"period Win ma so yake ya zo, amma ya™i zuwa sai wahalar da ni yake"""

"Ya ce ""A nan asibitin aka gaya miki?"""

"Ta ce ""A'a"""

Yayi rubutu ya ce su je ayi scanning.

"Suka je suka yi, suka dawo, ya karSa ya duba, ya ce ""Ikon Allah, to akwai ciki, kuma jinin da"

"yake zuba alamu ne na akwai tangarWa da yiwuwar ya zube idan ba a Wauki mataki ba"""

"Al'amin ya rasa me zai yi, murna ko kuwa."

"""To amma likita kana ganin babu matsala, tun da kun ce kar ta Wauki ciki, a nan kusa bai fi"

"watanni biyar ba yanzu"""

"""Eh, zamu bar ta a ™ar™ashin kulawar mu, in Allah ya yarda babu matsala, yanzu haka ya fara"

"alamun zai fita, tun da ta fara zubar da jini, dan haka muna bu™atar ta samu bedrest, na sati guda daga ci sai bacci, ban da aikin wahala""."

"Cikin damuwa ta ce ""Ko a hankali ba zan yi ba"""

"""A'a ba zaki yi ba"""

"""Amma master ka san ba wanda zai zo ya zauna da ni yayi mini fa"""

"Al'amin ya ce ""Ni zaman me nake yi?"""

"Doctor Khalid ya ce ""Allah dai ya bar wannan ™auna, sannan kai master kana ji na"""

"""A'a fa, wannan sunan ba kowa yake faWa ba, kira ni da Al'amin Wina"""

"Yayi murmushi ya ce ""Bedrest Win da muka ba ta har da kai a ciki"""

"Ya ce ""Kamar yaya kenan?""."

"Doctor ya ce ""Ba zuwa turaka"""

"""Meye turaka?"""

"Cikin jin kunya jauhar ta ce ""Idan mun je gida zan gaya maka"""

"""A'a ai ba sai kun je gida ba, bayani zan yi masa yana sane ai, babu kai ba ita zuwa mu ga abun da"

"Allah zai yi, ba cikakken hutu ake so ta samu"""

Al'amin yayi shiru yana kaWa ™afa.

"""Ina magana ka yi banza, idan ka na son babyn ya rayu lafiya kenan, ba tare da an samu matsala"

"ba, idan kuma ka ™i ba ruwana"""

"""Ai ni sai abun da Allah ya yi ne ban gane ba, nan da yaushe ka ke nufi ne?"""

"""Zuwa cikin yayi ™wari mana"""

"""To"" ya amsa a ta™aice."

"Doctor ya ce ""Ba ka yadda ba kenan?"""

"""Na yadda mana, sallame mu na mayar da ita gida, rana tana yi"""

"Doctor Khalid yayi counseling Win su sosai, sannan suka tafi gida, Allah ya taimaketa a cikin hutu"

suke a makaranta.

"Sai dai ba a rufa sati da zuwan su Asibiti ba, laulayi ya saka jauhar a gaba, komai ta ci sai ta yi"

"amansa, duk ta rame, har abun ya fara damun Al'amin, yake ganin kamar Waukar cikin da tayi da wuri ne, ya sanya take shan wahala har haka."

"Babu tsammani Abbu ya zo gidansu da daddare, sun yi mamaki sosai da sosai."

"Bayan sun karSe shi ya ce ""Al'amin ina can ina jiranka, ka kai mini business plan, in ga abun da yakamata na taimaka maka, ashe ka zagaye ka je wurin kakarka ka karSi kuWi har ka buWe wurin"

"sayar da shayi""."

"""Eh, na san ko na rubuta, matarka ba zata bari ka bani ba"""

"Jauhar ta ce ""Abbu dan Allah ka yi ha™uri, bai kamata a ™i gaya maka ba, dan Allah ka yi ha™uri"

"mun yi kuskure"""

"Al'amin ya ce ""A'a ni ne ban gaya maka ba, ta ce a gaya maka na ce a'a, saboda ba na son matar"

"nan ta din ga saka mini baki, a abun da ya shafe ni"""

"Abbu ya girgiza kai ya ce ""Jauhar ba ki yi laifin komai ba, ni yabo da godiya na zo takanas na yi miki, rayuwar Al'amin ta canza sosai da sosai, fiye da yadda nake tsammani, da na san aure zai katange shi daga wasu laifuffukan da tuni na yi masa an wuce wurin. Allah ya saka miki da alkhairi. Duk da daga baya na samu labarin yadda aka yi, aka zo ga gaSar aurenki da shi, amma ki ka yi ha™uri ki ka zauna da shi a yadda yake, ki ka din ga gwagwarmaya, a gaskiya ina ™ara yaba"

"miki, Allah ya yi miki albarka ya sa ki gama da duniya lafiya"""

"Jauhar ta ce ""Babu komai Abbu, da na yi watsi da shi nima, kamar yadda sauran al'umma suka yi,"

"da ba a samu Wannan nasarar ba"""

"""Haka ne, kai kuma"" yayi maganar yana kallon Al'amin."

"""Ka ji tsoron Allah, a zaman da ka ke yi da yarinyar nan, kana ganin duk wata masifa da kake W aukkowa babu mai tsayuwa a kanka, sai ita sai abokan shashancin ka, kai kanka ka san yanzu rayuwarka ta canza ba kamar da ba. Duk rintsi duk wuya, ka rayu da yarinyar nan da mutuntawa da girmamawa, idan ka sake ka cutar da ita, ko wani abu mara daWi ya faru da ita a dalilinka, to ni"

"da kai sai dai kowa ya kama gabansa""."

"""A'a Abbu ba za ayi haka ba, yana iya ™o™arin sa, babu wani abu da yake yi mini ma na rashin kyautawa, ni yanzu ro™o Waya nake da shi Abbu, dan Allah ka janye maganar a dalilinsa a ka kashe Wan uwansa, kuma ka saka baki a kan yayi ha™uri da batun Waukar fansar da zai yi a kan"

"madakin nan, tun da ya fita sabgarsa ya zauna lafiya kwana biyu, hankalinmu a kwance"""

"Aikuwa Al'amin ya haWe rai, Abbu ya ce ""Ka ji abun da matarka ta ce, ka yi mata wannan alfarmar"

"da ta nema, kuma nima na nema"""

"""Tom"" kawai ya faWa a ta™aice."

Abbu ya din ga saka musu albarka ya tashi ya fita.

"""Ban yi miki al™awarin kawo ™arshen gaba ta da madaki ba, har sai ranar da na tabattar na daina"

"jin WanWanon ba™in cikin, abun da ya yi mini"""

"Cikin kwantar da murya ta ce ""To ka bi ta hanyar da ta dace ta shari'a, ba ta makami da illata"

"junanku ba dan Allah"""

"""Ta in da aka hau, ta nan ake sauka"" ya bata amsa."

"Ta fuskanci muddin tana son ganin Sacin ransa, to tayi masa maganar madaki."

"Washegari hafsa ta kirta a waya, ta ce ""Kwana biyu bana ganinki a online, ko ba data ne matar"

"master?"""

"Jauhar ta yi dariya ta ce ""Wallahi akwai data, kawai bana jin daWi ne, wayar ma ba iya taSa ta nake"

"yi ba, ya jikinki kuwa?"""

"Ta ce 'Hmmm jiki gani nan dai, ko dai ciki ne kin ce ba kya jin daWi?"""

"Tayi murmushi ta ce ""Ba wani ciki, jikin ne dai kawai""."

"""Bari zan wuce ta unguwar taku, sai na tsaya mu gaisa, me zan taho miki da shi?"""

"""Babu komai, ke dai Allah ya kawo ki lafiya""."

"Bai fi awa biyu ba, sai ga hafsa, sai dai yanayin da jauhar ta ganta bai yi mata daWi ba."

"""Yaya, wannan shigar fa kamar ba matar aure ba?"

"Hafsa ta ce ""TaS, matar aure ai na ajiye aure a gefe, mafita nake nemawa kaina"""

"""Ban gane ba"""

"""Wanda yakamata na yi wa ya gani, bai damu da ni ba, ya haWa kan matarsa da yaransa sun tafi dubai, sun bar ni ga kuWi ga gida, nayi-nayi anty ta fahimce ni a raba auren nan, ta™i har tana nema"

"tayi mini baki, zan cigaba da ba ta kuWi, nima kuma zan nemawa kaina mafita"""

"""A'a yaya, wallahi gara ki kai ™ara hisba a kashe auren, da ki yi zina da aure, ko a sasanta ku ayi"

"masa nasiha""."

"Ta girgiza kai ta ce ""Mama tayi mini asiri, banda wanda matarsa take yi mini. Gaba Waya ba na gabansa, duk sai na yi maganinsu, daga nan har chadd ko zan tafi tsirara, su surayya ba zasu auru ba, kuma sai na kashe auren nan, ba zan iya ba. Kar ki damu da sai kin yi mini nasiha, dan ba zan ji ba wallahi. Kin ga bari na hanzarta zan je na karSo kayan cajina a wurin wanda nake karSa. Ke"

"ni ko da mastern naki zaki haWa ni ne, ya din ga bani kayan """

"Jauhar ta girgiza kai cikin matsananciyar damuwa ta ce ""Ki dai canza tunani yaya hafsa, ni master na yi nasara a kansa, da addu'a da ha™ura, abun da yake yi ya kusa zama tarihi, ke ma da zaki yi ha"

™u......

"""Kin ga tafiyata jauhar, ga farfesun kifi nan da doya, ki samu ki ci, sai anjima""."

"Abun duniya ya ishi jauhar, dan sai da ta zubar da hawaye, ta Wauki waya ta kira Baba, suka gaisa ya tambayeta ya makaranta ya mijin naki, ta ce ""Lafiya ™alau Baba, dama wani abu ne ya saka na"

"kiraka""."

"""To waliyiyya, Allah ya sa lafiya"""

"""Baba dan Allah ka shiga lamarin auren yaya hafsa ka saka baki, kar abun da ba a so ya afku,"

"yanzu ta bar gidan nan ni dai ina jin tsoro, dan Allah baba ka saka baki"""

"""Waliyiyya kina ji na?"""

"""Eh baba"""

"""Duk Wanda ya ce ;zai haWiyi gatari, sai ka sakar masa ™ota. Babu yadda ban yi ba, idan auren nan ba zai yiwu ba, a raba uwatta ta™i, na zauna da shi mijin, ya ce shi ba ta da cikakkiyar lafiya, kuma ba ta da kunya, uwatta ta tsaya a fuskanci menene matsalar, tun da ta saka son abun duniya a gabanta, amma ta™i. Ta ce wai asiri babar tijjani tayi mata, suna nan suka ta faWace-faWace, kuma"

"na san duk hakkinki ne, ni na zubawa sarautar Allah ido""."

"""A'a baba, dan Allah kar ka ce haka, kada laifinsu ya shafeta, su matanka ne, ita kuma 'yar ka ce,"

"hafsa fa ta cigaba da ta'amalli da miyagun ™wayoyi baba ka yi wani abu a kai""."

"Ya girgiza kai ya ce ""Jauhar kenan, zan yi ki yi mata addu'a Allah ya shiryeta"""

Suka yi sallama ta ajiye wayar cikin matsananciyar damuwa.

"Al'amin ya dawo gidan yana mitar kwana biyu lambar guduma ba ta shiga sam, yana ta kiransa a"

"kan idan an yi musu albashi, ya gaya turo da kuWi a yi wa iyayensa sayayya, ya basu na neman albarka."

"Amma shiru lambar ba ta shiga, ya kira P.A ya tambaye shi ya kasa samun sa. P.A ya ce masa suna"

"nan ™alau yana can yana aikinsa, yana zaton ko wayar ce ta samu matsala. Haka kawai Al'amin ya ji bai amince ba."

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143

Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Gaba Waya ya kasa samun nutsuwa sai da jauhar ta farga ta ce ""Master ya ne?"""

"""Na kasa samun Nura a waya"""

"Ta ce ""Allah sarki, Wan uwa nagari in sha Allah zaka same shi, maybe ko babu caji ne a wayar"""

"Ya ce ""No, kusan sati fa kenan, na kira P.A ya ce mini suna nan lafiya, wata™ila wayarsa ce ta"

"samu matsala, idan ma haka ne, ai ko wayar wani ya ara ya kira ni, tun da kusan kullum sai na yi waya da shi, na ja masa kunne"""

"Jauhar ta ce ""Haka ne, amma ™ara masa kwana biyu mu gani"""

"Jiki a sanyaye ya ce ""To shikenan"""

"Al'amin ya hana jauhar duk wani aikin wahala, su halimatu ne ke zuwa ta yi guiding Win su, su yi"

"mata snacks Win da ake kai wa wurin shayi, sai bead work da take yi tana daga zaune, shi ma faWa yake yi yana mita."

"Iya ha™uri da Waga ™afa ta san yayi mata, dan yau sakata yayi a gaba yana mita, ba dan yana son"

"cikin nan ba, da tuni ya daWe da bin rariya shi ma."

"""Master"" ya Waga kai ya kalleta, ya haWe rai."

"""Wai laifin me na yi ne?"""

"""Ni gaskiya na gaji, sai yaushe cikin zai gama ™wari ne? Nima ai yakamata a duba lamarina"""

"Murmushi ta yi, yadda yayi kicin-kicin, kamar wani ™aramin yaro."

"""Lamba nawa ake so?"" Tayi maganar tana kashe masa ido."

"""Na gaji da lamba uku huWu, lamba Waya nake so"""

"Jauhar ta ce ""Baka damu da babyn nan ba ko?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Wallahi na damu da shi, ina son abuna, amma ba shikaWai yake bu™atar ya"

"rayu ba, kuma ba shikaWai yake bu™atar ki ba"" yayi maganar a marairaice."

"Ta Wan yi shiru tana nazarinsa, da gaskiyar sa, kusan kullum ba ta da lafiya, tana kallo wasu lokutan sai dai yayi zamansa a Wakinsa, ya busa haya™i, dan kar ya takura mata, ko ya karya dokar"

da aka saka saboda cikin.

"""Kin yi shiru fa"""

"Dariya ta yi ta ce ""Subhanallah, master da shagwaSa, lamari ya Saci, to lallaSani""."

"""Ai lallaSakin nake yi"""

"""Inyee dama ka iya shagwaSa baka taSa yi mini ba, yanzu da da safe zan ce ka yi mini mazewa"

"zaka yi kana hararata. To daga yau mayar maka da fankarka zan yi, dama ta fara tsufa""."

"Al'amin ya ce ""Zan yi zuciya fa"""

"Ta ce ""To yi mana idan zaka iya, huta roro waken gizo ya™i 'ya'ya"" tayi maganar tana jan dogon"

hancinsa.

"""A'a ba zan yi ba ma"""

Tayi murmushi tare da rungume shi.

"Har suka kwanta tana lafiya, sai cikin dare ya farka ya ganta a zaune, ta takure wuri guda."

"""Madarata, ya aka yi ne?"""

"Jauhar ta ce ""Bakomai, zafi ne ya dame ni"""

"""Zafi kuma? Ga fanka na yi?. Ko numfashin ne?"""

"Ta ce ""A'a, lafiya ™alau nake numfashina"""

"Ya ce ""To ya aka yi na ganki a zaune?"""

"Tausayinsa ya kamata, har istigfari take yi, ta gaji da ce masa ba ta da lafiya ba yau ba gobe."

"""Master ka kwanta dan Allah, na kasa baccin ne"""

"Cikin damuwa ya ce ""Ka kwanta ka yi baccinka"""

"""A'a ban yadda ba, akwai matsala ne, gaya mini?"""

"""Marata ce take ciwo"""

"Cikin tashin hankali ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Allah ya sa ba zubewa zai yi ba, ya"

"salam"""

"Ta jingina da jikinsa ta ce ""Ciwon fa ba mai damu bane ba, ™ullewa tayi, na ji kwanciyar babu da"

"Wi, shiyasa na tashi zaune"""

"""Ko asibiti zamu je? Wallahi ina son cikin nan zahra, na kwaWaitu da son ganin abun da zaki haifa"

"mini, tun da muka rasa na farko, nake tunanin ko yaushe zamu kuma samu? Kuma mun samu wannan karon ma, zan yi dalilinsa, mu je asibiti kawai""."

"Cikin sigar rarrashi ta ce ""Master, dan Allah kar ka Waga hankalinka, ba ciwo take yi mini ba,

8 / 67