Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   4 / 67

9K to 12K   out of 199.8K words

zan tambaye ka, na din ga zuwa, ta ce mini za ta yi shawara, wai daga baya ta ce mini mijinta ya ce a'a bai yadda na din ga zuwar masa gida ba, ko kara ba ta yi mini ba, duk wahalar da nake yi mata, wani abun ta biyani"

"wani sai dai na yafe kuWin, na ji haushi dama kuma ba ta zo tayi mini jajen abun da ya same ka ba"""

"""Saboda ni me mijin ya ce bai yadda ki je gidansa ba?"""

"""Wallahi ban sani ba, na dai ji babu daWi gaskiya, amma ban san dalilinta ba"""

"Al'amin ya ce ""Manta da ita, Allah ya baki wani abun da ya fishi, uwar son kuWi"""

"""To wa ya ™i kuWi master"" yayi murmushi yana shafa bayanta."

"Da asuba, mutane sun fito daga masallaci, faruku tela ya ga Al'amin a ™ofar gidan sa."

"Gabansa ya faWi ya ce ""Lafiya kuwa?"""

"Al'amin ya ce ""Sa™onka na ji, 'yar madara ta ce a koya mata Winki ka ce a'a, fine idan na kuma ganin 'ya'yanka sun tako mini gida, sai na daddatsa su, na zuba a leda na kawo maka."

"Na kuma yi suspending Win shagonka, na wata guda, wallahi ka buWe sai an sassara mini kai"" yayi"

"tafiyar sa ya bar faruku a wurin, cikin tashin hankali."

"˜arshe sai da aka haWa da zuwa har gida, magidanta suka zo ban ha™uri, jauhar tayi mamakin abun da yayi, ita kawai hira tayi masa abun miji da mata, amma ya je yana yi wa mutumin barazana. Ta"

"ce zata yi masa magana ba wani abu, malam faruku ya cigaba da buWe shagonsa."

"Ya dawo da daddare, ta sha kwalliya, kamar yadda ta kan caccanza tare da ™ir™iro da sabbin abubuwa, domin sabunta abubuwa da yawa a rayuwar auren na su, saboda rage barazanar"

gundurar juna.

"Ya nemi wuri ya zauna a falo, yana ta sauke numfashi, ta fito ta na murmushi ta haye kan cinyarsa,"

ta zuba masa ido ya lumshe idonsa yana ta huci kamar kumurci.

"""Nawan"" tayi maganar tana shafa sajensa."

"""Yau kuma me aka sha haka? aka ™i kulani"" yayi shiru bai ce mata komai ba."

"""Master"""

"""Mmm"""

"""Me ka sha yau?"""

"""Wiwi"""

"Jauhar ta ce ""Da me?"""

Ya girgiza mata kai alamar babu.

"""Ba ka saba ™arya ba"" ta saka yatsanta a bakinsa, ta ciro guntuwar ™wayar da take ™asan"

"harshensa, laSSansa sun yi fari."

"""˜waya ko? Meyasa. Na ce fa idan an Sata maka rai ne, ko kana cikin damuwa ka yi ta ambaton"

"Allah, kana azkar, meyasa za aje a sha ™waya, ka Sata mini shirina na yau gaba Waya"""

"Babu tsammani, ya mi™e da ita a jikinsa, ya tafi da ita Wakinsa, rabi a buge yake, rabi a cikin"

"hayyacinsa, yayi ™o™arin kissing Win ta, ta ce ""Ba zaka sumbace ni, da sauran ™waya a bakinka ba master, me aka yi maka?"""

"""Mhmmm bakomai, i need you"""

"Ta ce ""A hakan, a buge fa ka ke"""

"""Ina hayyacina, kin yi mini kyau ne sosai"" kasa hana shi tayi, ya gama ya cigaba da yi mata"

surutai.

"Ta rungume kansa a ™irjinta tana shafawa ta ce ""Na san wataran zaka daina master, Allah ya"

"shirya mini kai mijina"""

"""Madarata"""

"Ta ce ""Idonka biyu"""

"""Mmm"""

"""Me zaka gaya mini?"""

"""In sha Allah zan daina, ki cigaba da yi mini addu'a"" yayi maganar cikin muryar maye sama-sama."

"""Addu'a kullum ina yi maka master, Allah ya nuna mini ka daina"""

"""Madarata"""

"""Master na"""

"Ya ja jikinsa, ya kai bakinsa saitin kunnenta, ta yi shiru, tana jiran ya yi mata magana."

"Kawai ya fara murmushi, yana yi mata numfashi a kunne."

"""Zaki koma makaranta"""

"""Allah ya ja zamaninka, godiya nake"""

"Cikin mayen ya sake cewa ""Ki daina yawan kuka ba na so"""

"""To ka daina sakani"""

"""Allah ya bani kuWi na kai ki makka"""

"""Amin Mijina, da alama ™wayar nan nishaWi take sawa"""

"""Ke ce nishaWin nawa"" yayi maganar yana dariya."

"Ita ma murmushin ta yi masa, ya kwanta a gefenta, bacci ya Wauke shi."

"Da Asuba ya rigata tashi, ya tasheta shi kuma yayi wanka yayi alwala ya fita."

"Da wani irin tashin zuciya ta tashi, kamar za ta yi amai, ta danganta hakan da awarar da ta yi wa"

cin ™oshi jiya da daddare ulcer ta tayar mata.

"A Wakinsa ta yi sallar ta idar, idonta ya sauka a kan robar cocala da ke gefen katifarsa."

"A take ta ji idan ba ta sha coke Win nan ba, akwai matsala."

"Ta Waukko, ta buWe ta kafa kai ta fara sha, sai da ta shanye tas, sannan ta ajiye jarkar, still ta din ga jin kamar za ta yi amai. Ta yin™ura ta tashi, ta tafi banWaki, ta yanke jiki ta faWi, jini ya fara"

gangarowa daga hancinta.

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Al'amin a masallaci, magidanta suka tare shi suna ™ara bashi ha™uri, a kan abun da ya ce wa"

faruku tela.

"Ya koma gida ya shiga Wakinsa, yanayin kwanciyar da ya ga jauhar ne ya sanya ya tsaya yana"

kallonta.

"""Wace irin kwanciya ce ki ka yi haka, ko baki da lafiya ne?"""

Ya ga shiru ba ta motsa ba.

"Ya ™arasa gabanta, ya Wagota, gabansa ya faWi, ganin hancinta na ta zubar da jini, bakinta ma"

jinin ne yake fita haWe da wata kumfa.

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un"" ya furta cikin tashin hankali yana jijjiga jauhar."

"Amma shiru ba ta amsa ba, ya Waga hannunta ya ga ya saki, ya kai hannunsa hancinta amma babu"

alamar numfashi a tare da ita.

"""Jauhar, meya same ki haka? Meya sameki ne?"""

"Jijjigata yake iya ™arfin sa, amma ba ta motsa ba, kawai idonsa ya sauka a kan robar cocala. Ya"

kai hannu ya Wauka ta shanye komai tas.

"A wurin Nura guduma ya ™wace, ganin yadda ya haWa uban ™wayoyi a ciki zai sha, ya ™wace ya"

"™are masa zagi, ya ce idan yana wannan haWin kashe kansa zai yi. Ya taho da shi gida ya ajiye a bayan katifar, ya kai kwana uku a Wakin, shi ya ma manta da ita a Wakin."

"Da sauri ya Waukota ya fito da ita falo, ya kwantar da ita, ya fita da gudu, ya rasa wani gidan ma"

"zai dosa, saboda ba shiga harkar mutanen layin yake ba, amma kasancewar a kiWime yake, ya saka ya nufi gidan wasila, dan maigidan ya sai mota."

"Wani irin mahaukacin bugu ya din ga yi wa gate Win gidan, ba shiri mijin wasila ya fito daga shi"

"sai gajeren wando, ya buWe yana rarraba ido."

"""Šaukko mota matata babu lafiya"" ya ce ""To"" dan a yanayin fuskar Al'amin ko ba'asi ya tsaya"

"tambaya, bai san me zai yi masa ba."

"Jin bugun gate Win, ya sanya wasu daga ma™wabtan su fitowa, su ji ko lafiya."

"Mijin Wasila ya fito da mota, yanayin halin da ya fito da jauhar, ya sa gaba Waya jikinsu yin sanyi,"

dan babu alamar rai a tare da ita.

"Mijin wasila ya ce ""Bari ya taso matarsa a tafi da ita, asibitin"""

"Cikin ikon Allah suka yi wa Al'amin kara, mussaman da jauhar tana girmama su da jan yaransu a"

"jiki, ma™wabcin mijin wasila ma ya shiga motar ya ce su tafi tare."

Asibitin da ya taSa kaita aka buWe mata file suka tafi.

Suna tafe yana girgizata yana ta tashi.

"""Malam Al'amin ka yi ha™uri, ka daina jijjigata kar ka ™ara gajiyar da ita"""

"Al'amin bai bi takansa ba, ya ri™e hannun jauhar, ""Dan Allah ko motsi ki yi Zahra, dan Allah ki tashi"" su dai duk suka yi shiru, yanayin tashin hankalin da yake ta tattare da Al'amin ya ™ara"

bayyanar da tsantsar soyayyar da yake yi wa jauhar.

"Suna zuwa Asibitin, Al'amin ya nufi emergency da ita, sai da aka bishi aka tambaye shi file"

numbern ta.

"Mijin wasila ne ya biya kuWin ganin likita, dan ba ya cikin nutsuwar da za a tambaye shi kuWi."

"Likita ya ce ""Malam, meyasame ta?"""

Al'amin ya rasa ta ina zai fara.

"""Guba ta sha"""

"""Guba kamar yaya? Wannan ma ai kamata yayi sai an zo da 'yan sanda, ya aka yi ta sha guba?"""

"""Ka fara ceto mini ranta, duk wani bayani na yi maka daga baya, ka ceto rayuwar ta tukuna""."

"Likitan ya ce ""Ai sai ka fara gaya mini meyafaru?"" Ya juya kan jauhar, ya duba pulse Win ta, tana"

bugawa a hankali.

"Aka samo bandage, aka toshe hancinta, saboda jinin da yake fita, aka Wagota ™irjinta a sama a"

kan gadon.

"Likitan ya ce ""A cire mata hijjabin nan"""

"Al'amin ya ri™e hijjabin, ya yi shiru."

"Nurse Win ta ce ""Malam ranta za a ceto, ka yi ha™uri"""

Mijin wasila ya cewa ma™wabcinsa su fita.

"Suka fita daga emergency, kayan bacci ne kawai a jikinta, doguwar riga iya gwiwarta."

"Halin da take ciki, bai hana shi jin matsanancin kishinta ba, likita kuwa aikinsa kawai yake yi, zu™"

"e jinin da yake bakinta, da kumfar da take fita."

"Sannan suka fara yi mata CPR, a hankali take ajiyar zuciya, zuciyarta na ™o™arin responding."

"Wasila ta ce ""Likita wani jinin na bin ™afarta"""

"Wani likitan aka kuma kira, aka tafi da ita scanning room, nan suka ga akwai ciki, sai dai shi ma"

ya fita.

"Al'amin ya rasa in da zai saka ransa, Nurses suna aikinsu, likitoci na nasu, aka ce Al'amin ya fita"

ya ce wallahi ba zai fita ba.

"Haka aka din ga Waga jikinta, ana ™o™arin tsayar da jinin da yake fita ta ™asanta, allurai kuwa"

"tsira mata kawai ake yi, ban da wanda ake zuba mata a cannula."

"Al'amin ya ji da ma shi tsautsayin nan ya faWawa ba jauhar ba, ko a iya haka ta galabaita."

"Sakamakon gwajin jini, ya fito jininta ya yi ™asa matu™a ana neman a ™ara mata wani."

"Ya fita hankali a tashe, mijin wasila ya ce ""Al'amin ya ake ciki?"""

"Idonsa jawur ya ce ""Jini za'a bayar, ku bani aron waya dan Allah, na kira a kawo mini kuWi, da"

"kuma wanda za su bayar da jinin""."

"Šaya ma™wabcin na su hadi ya ce ""Ai sun ce sai an yi depositing dubu hamsin za su ganta, mun je"

"reception mun biya, yanzu jinin a fara dubawa a namu, ko za a dace""."

"Ya ce ""To, amma a bani aron wayar dai, na yi kira""."

"Walid ya fara kira ya Waga da ™yar ya ce ""Maza"""

"""Kana ina ka nemo kuWi ka zo asibitin da nake kai ³ar madara cikin hanzari ba ta da lafiya"""

"Tuni Walid ya ware ya ce ""Meya same ta?"""

"""Ka zo kawai""."

"""Gani nan"""

"Likitocin suka kira Al'amin, suka zauna da shi suna tambayar sa meyafaru da ita."

"""˜waya na ajiye a cikin cocacola ta Wauka ta sha ba ta sani ba"""

"""Kwanakin baya fa, haka nayi ta counselling Win ka, a kan ka daina yi mata abun da yake saka"

"jininta ya hau. Yau kuma ka bari ta sha ™waya wannan sakaci ne baka kyauta ba, idan ka yi silar"

"rasa yarinyar nan, Allah ba zai barka ba"""

Al'amin jikinsa yayi sanyi matu™a.

"""Ko ka san cewa tana Wauke da juna biyu? Yanzu dai ciki ya zube babu shi, kuma a shawarce,"

"idan Allah ya bata lafiya, yakamata tayi tsarin iyali, mahaifarta ta sake hutawa, dan ™wayoyin sun yi wa jininta ™arfi fiye da kima"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ba zata sake Waukar ciki ba kenan?"""

"""A'a zata iya Wauka, amma a shawarce, mahaifarta ta huta, dan ya yi affecting Win mahaifar,"

"akwai bu™atar ta huta kan ta sake wani cikin """

"Daga shi har jauhar babu wanda ya san da cikin, tsananin son da take yi wa yara, ya sanya ta"

"mayar da boti kamar Wan da ta haifa, dan ma kwanan nan ya hanata Waukko yaran mutane, tayi ta fama da su tana yi musu hidima."

"Ya tashi jiki babu ™wari ya fita, su Walid suka ™araso Asibitin, a kiWime suka nufe shi ""Mai"

"zamani ina take? Meyafaru?"""

"Bai Soye musu komai ba, ya gaya musu."

"Cikin tashin hankali Walid ya ce ""Amma wallahi Wan kutm..... Ne kai, wane irin hauka ne zai"

"sanya ka ajiye abu in da zata Wauka ta sha, kuma ba ka gaya mata menene ba? Ka san jikinta ba zai iya Waukar abun da yake ciki ba wannan ai hauka ne"""

"""Mai laya"" yayi wa Walid tsawa."

"Sai dai walid ya kuma narka masa ashariya ya ce ""Ba za a kiyayeka Win ba, idan ka ji haushi ka"

"saka mini ™arfe, idan ta mutu kai ka yi asara, wannan ai ganganci ne da wauta"""

"Wata irin zuciya ta yin™uro Al'amin, ya nemi ya huce takaicin sa a kan Walid, amma Walid ma ya"

"hayyaya™o masa, dan ba ™aramin mutunta su Juahar take yi ba, yarinyar was very simple and innocent."

"Security ne suka shigo, suna ™o™arin korar su Al'amin, suna nema su tayar da hayaniya a cikin"

Asibitin.

"Liti ya kalli security ya ce ""ko dai ka ™yale su, ko abun ya ™are a kanka"""

"Walid a fusace shi ma yake yi wa Al'amin martani ""Saboda ka ga ba ta da baki, iyayenta ba"

"tuhumarka za su yi ba, shi ne zaka yi musu ganganci da rayuwar 'ya, wallahi daga nan gidan su zan je na faWa, idan ma kashe auren za su yi, su Wauke 'yar su"" Al'amin kawai yayi shiru, dan da"

makami a jikinsa sai ya yi wa Walid illa.

"""A ina za a duba jinin?"" Yayi maganar yana kallon Al'amin."

Yayi masa banza ya™i magana.

"""Wallahi sai dai ka fashe, gaskiya ce sai na gaya maka"" ya ce ""Liti zo mu duba ina ne za a Wauki"

"jinin""."

"Mijin wasila da suka koma gefe suna kallon sarautar Allah, suka gaya musu in da lab yake."

"Ba a samu irin jinin Jauhar ba, sai dai sun bayar da jinin su leda biyu, aka tafi da shi babban asibiti,"

za a canzo da kalar nata jinin.

"Suka shiga dudduba in da Al'amin ya shiga, aka nuna musu Wakin da jauhar take."

"Suka yi sallama suka shiga, an lulluSe ta da green Win bedsheet, idonta a rufe hannunta biyu duka"

an saka mata ruwa.

"Al'amin na dur™ushe a gaban gadon, ya ri™e hannunta idonsa yayi ja, fuskar jauhar ta yi yellow"

sosai alamar ™arancin jini.

"Walid ya ™arasa ya dafa kafaWar Al'amin ya ce ""Mai zamani, ka yi sakaci da wauta, amma ka"

"kwantar da hankalinka in sha Allah za ta tashi, ka yi mata addu'a. Ba a samu irin jininta ba, amma mun bayar da jinin za a canzo, likita ya ce a kira ka"""

"Ya mi™e a hankali, suka fito, Walid yana ta cigaba da rarrashin sa, ya ciro kuWi a aljihunsa ya ce ""Wallahi ka ga dubu Wari da hamsin aka samu, shi ma jarin kaya ne, na Webo su kawai, kuWaW"

"enmu na hannun mutane, kana ganin za su isa kuwa?"""

"Al'amin ya haWiye yawu ya ce ""Ban sani ba, ma™wabcinmu ya bayar da dubu Wari, sai a cire a"

"bashi, in gani idan sauran za su isa""."

"Walid ya dafa kafaWarsa ya ce ""Ka yi ha™uri za su isa in sha Allah, yanzu me ake bu™ata kuma?"""

"Ya ce ""Jinin dai muke jira a saka mata"""

"""To shikenan, zan je na sake lalubawa ko za a samu kuWi, ka yi ha™uri ka nutsu. Amma dole a"

"sanar da iyayenta"""

"Al'amin ya ce ""Wallahi babu wanda ya isa ya rabani da matata, ka ma daina wannan tunanin"""

"""Nima ban ce a rabaku ba, haushi ka bani ne, Allah ya taimake ka, na kiyayi mai zamani"" yayi"

maganar cikin sigar girmamawa ga Al'amin.

"Al'amin ya daki kafaWarsa ya ce ""Get out"""

Yayi murmushi suka fita da liti.

Mamaki sai da ya kama mutanen da suka gansu suna faWa Wazu.

"Al'amin ya bawa mijin wasila kuWinsa, amma ya ce kyauta ya biya ba sai an biya shi ba."

"Babban burin Al'amin bai wuce ya ga ta farka ba, da ya tuna abun da aka ce na game da mahaifarta sai ya ji ya tsani kansa, sai kokowa yake da zuciyarsa ya™i bari haushin Nura guduma"

yayi tasiri a zuciyarsa.

"Wasila ta koma gida, ta dafo musu abinci ta dawo asibitin."

"Har la'asar Al'amin ya rasa nutsuwa, aka kawo jini aka saka mata."

"A gigice Nura ya zo asibitin jin abun da ya faru, sai dai ko kallonsa Al'amin ya ™i yi."

"Ya rasa in da zai saka kansa, mussaman da ya ga juahar a kwance ana saka mata jini, duk da"

"tsananin kishi irin na Al'amin, Nura yana good time da jauhar, mussaman yake zuwa idan tana da aike, ya karSa yayi mata, har kasuwa yake

4 / 67