Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   67 / 67

198K to 199.8K   out of 199.8K words

an buga dake an barki, batutuwa ne masu"

"muhimmanci, amma sai kin saukko tukuna"""

"A cikin wata rantsatsiyar mota, aka Wauki Nabila da sumayya, da barrister Habib, suka tafi."

"Liti ya ™arewa Wan mama kallo ya ce ""Šan mama, ni haryanzu mamaki nake yi, yaushe Viper ya"

"san wannan mutanen bamu da labari ne? Wai naga sojoji ne suke kula da shi, duk ka munafunce mu"""

"""Nima ban san meyasa ba"""

"""˜arya kake yi munafiki, ka san komai, meye haWin Viper da sojoji? Ko ka gaya mini ko na S"

"ulaka da wu™a"""

"Šan mama ya ce ""Wallahi oga liti muka yi misbehaving, zanemu za ayi daga ni har kai a barikin"

"nan, dan Allah kayi ha™uri ka rufa mana asiri"""

"""Ni haryanzu tsoro nake ji, idan ba haWa kai aka yi da kai, ake son a kashe mu ba, ko a haWamu a cikin yan boko haram ace duk su ne ba, gaba Waya baka da imani Wan mama, tsawon lokaci kana"

"jakadancin munafunci"""

"Suna cikin maganar, su Nabila suka shigo wurin, ba wanda ake bari ya shiga wurin Viper, su liti"

ma a waje suke.

Aka ce Nabila ce kawai zata shiga wurin Viper.

"Ta taka a hankali ta shiga, ta tarar yana kwance, likita yana yi masa allura ta cikin cannula."

"Suka gaisa da likitan, ya gama yi masa ya fice, ta zauna ta kalleshi ta ce ""Effect na shaye-shaye"

"yana ta bibiyarka"" ya yi shiru yana kallonta."

"""Idan Soye mini waye kai, ba laifinka bane tsarin aikinka ne, ni kuma Soye mini wacece ni, laifinka ne da wasa da hankalina."

"Ba zan watsar da al™awarin da nayi maka ba, gobe in Allah ya kaimu zamu je station, zamu bayar"

"da statement, amma bisa ga sharaWi Waya da sai ka yadda da shi"""

Ya lumshe idanunsa ya buWe yana kallonta.

"""Am talking to you""."

"""Viper zaki sawa sharaWi?"""

"""Your freedom depends on me, so watch your tounge"""

"""Send me back to prsion if you like, i am still Viper, the most dangerous snake"""

"""A heartless spy"""

"Ya yin™ura ya tashi zaune yayi murmushi ya ce ""I admit it, am heartless"""

"""Dole ka amince da sharaWina Viper, akasin haka kuma........"

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

*BRIGHT PENS SECOND BATCH*

"Ku kasance da littatafan bright pens, second batch."

*˜ARFE A WUTA (AYSHERCOOL)*

*MUTALLAB (NIMCYLUV)*

HADARIN GABAS (NAZEEFA NASHE)*

*ZAYTOON (ZEE KUMURYA)*

"Shiru tayi ganin irin kallon da ya yi mata, a take jikinta ya hau rawa, ta haWiye maganar da take"

son yi.

"Ya jingina yana kallonta ya ce ""Ina jinki, sharaWin menene?"" Ta girgiza kai ta ce ""Shikenan kawai, yakamata mu fara zuwa mu sake ganin madaki, an ce yana asibiti, a hannun jami'an tsaro,"

"yakamata mu je mu ganshi, kafin mu haWu gaba Waya a gaban yan sanda"""

"""Menene sharaWin naki?"""

"Ta Wan kalle shi ta ce ""Bakomai, ya wuce kawai"" ta yin™ura zata tashi, ya mayar da ita ya zaunar"

"da ita, yana bin fuskarta da kallo."

"""Kawai kin zaSi ki wahalar da ni, saboda kin ga ina lallaSaki ko?"""

"Ta girgiza kai Viper ya ce ""Haka ne mana, i can give up the trial, na koma prison kawai, i can do"

"it"""

"Jiki a sanyaye ta ce ""Am just curious to know who i am, ina son sanin mahaifina, da 'yan uwana"

"idan ina da su, amma bana fatan ace ina da ala™a jauhar matarka"""

"Da sauri ya ce ""Why?"""

"""An gaya mini mahaifina yana da mata da yara, ya auri mahaifiyarmu, muddin jauhar yar uwata ce, zai iya yiwuwa cikinmu Waya, ta mutu ba tare da na taSa ganinta ba"" tai maganar tana zubar da"

hawaye.

"""Kin ga babban dalilin da ya sanya, na cigaba da Soye miki abubuwa da dama, you will lose"

"confidence. Babu tabbacin kina da ala™a da jauhar, kuma dolena cika al™awarin da nayi miki, ki kwantar da hankalinki"" kamar ya tunzurata, ta cigaba da kukan."

"Yayi ™asa da muryarsa ya ce ""Bana barin 'yar madara ta zubar da hawaye, muddin kina kuka a gabana, matata nake gani, zan iya rungumarki at any time na ce zan rarrashe ki, ki rufa mini asiri kar ki saka na aikata Sarna, kin ga daga nan kuma ba lallai na tsaya a nan"" da sauri ta ja da baya"

"tana kallonsa, tsaf zaka rantse ka ce baya magana."

"Ta ce ""Ammm yaushe zamu je mu ganshi?"""

"Viper yayi murmushi ya ce ""Za ayi mini allurai anjima, sai mu je kawai"""

"Nabila ta ce ""Ka ji sau™i ne?"""

"""Idan aka yi mini allurai ina jin daWin jikina, daba da shaye-shaye sun yi mini mugun tabo, illoli"

"ko ta ina"""

"""Kayi ta istigfari, Allah ya yafe maka ya sassauta maka, bari na je waje"" ya jinjina mata kai alamar"

to.

"Ta fito ta tarar da su, ta kalli barrister Habib ta ce ""Yaya, zamu je mu ga Waya daga shaidun da"

"muke da su ne, gobe in Allah ya kaimu zamu je wurin jami'an tsaro"""

"Habib ya ce ""To shikenan, jikinsa sa sau™i amma?"""

Ta jinjina kai alamar eh.

"Sumayya ta ce ""Ni dai sonake naga Vipern nan, amma Allah bai yi ba, zan koma ana nemana,"

"amma Nabila na gaya miki mahaifin sa yana ta sintiri, yana so na haWaki da shi, neman Wansa yake ido rufe"""

"Jiki a sanyaye Nabila ta ce ""Ki rarrashe shi, yayi mana afuwa zuwa mu kammala shari'ar nan,"

"Viper ba zai yadda su haWu yanzu ba""."

"""Amma Arfa meke damunki ne? Ko wani abin suke yi miki da ba kya so?"""

"Nabila ta girgiza kai hawayen da ta ke ™o™arin tarewa, suka zubo mata."

"Hankali a tashe Sumayya ta ce ""Nabila menene?"""

"Nabila ta ja hannunta suka koma gefe, ta ce ""Sumayya, matar Viper da aka kashe, ina kyautata"

"zaton ina da ala™a da ita"""

"Sumayya ta ce ""Ta ina?"""

"""Yanzu na san ko na ce ya bani hotonta, ba zai bani ba, idan ki ga ganta rantsewa zaki yi, ki ce ni"

"ce a jikin hoton"""

"""Ke Nabila bana son shirirta dan Allah, saboda soyayya ta rufe miki ido, har kin fara kalen dangi"""

"A hasale Nabila ta ce ""Sumayya yaushe zaki din ga Waukar maganganuna serious ne? Kodayeke shikenan, daga baya idan komai ya bayyana, zaki gane idan ma ™arya nake, idan ma gaskiya nake"

"faWa, ki je kiran da ake yi miki"" Sumayya ta bi Nabila da kallo har ta bar wurin."

"Suna tafe a hanya, Nabila take tunanin lokacin da take takurawa Nasir, tana tambayarsa me zata yi, wanda zai saka tayi suna sosai ta zama kamar bunkure, ya ce mata ta nemo masa Viper. Ta din ga bin yadda abubuwa suka din ga faruwa daki daki, ita kanta ta san ™udura da ikon Allah ne kawai da ya ™addara sai ta haWu da Viper. Da ta din ga lissafa rashin hankali da wautar da ta din ga yi, tana yawon nemansa, yana i™irarin kasheta, amma tana nace tana bibiyarsa kamar mayya har zuwa"

"wannan lokaci, abun lamari ne na Allah kawai."

"""Amma daga can, yakamata muje ku gaisa da mahaifiyar ramma"""

"Ya Wago ya kalli Nabila ya ce ""Bana son haWuwa da mutanen da na sani, suna yi mini kallon Wan"

"ta'adda"""

"Nabila ta girgiza kai ta ce ""Ba kowa ne yake yi maka kallon hakan ba, abin da yakamata ne,"

"mussaman da iftila'in nan ya faWawa ramma"" yayi shiru bai ce komai ba."

Har Wakin da madaki yake aka kai su.

"Tare da Viper suka shiga, suka tarar da shi a kwance, duk jikinsa sara da suka, da rauni, Wakin sai wari yake yi. Babban abin da ya bawa Nabila mamaki bai wuce duk jikin madaki raunukan nan sun yi kore ba, maimakon ja, irin na ciwo. Hatta fuskarsa sara ne, kamanninsa sun sauya daga shi"

sai Wan wando.

"Nabila ta dubi jami'an tsaron da suke tsare da shi ta ce ""Yanzu a haka yake? Ana duba shi kuwa?"""

"""Eh, likitoci na duba shi, yana da ciwon suga ne, dan haka wannan raunukan ba zasu warke ba, sai"

"dai ayi ta treatment a haka""."

"""To wannan tayaya zamu je da shi kotu, yana magana ma tukuna?"""

"Madaki ya buWe ido da kyar, yana kallonsu."

"Viper yayi murmushi, dan ya san ba ciwon suga bane kawai, russia da yayi amfani da ita, wurin karya sihirin da yake amfani da shi ne ya janyo haka, duk wani rauni da ya ji, muddin da ™arfe ne,"

ba zai warke ba. Wancan karon ma Viper shi yayi sponsoring yanke ™afar madaki.

"Viper ya ce ""Ya kake kallonta, haryanzu kana tunanin wadda ka kashe ce ko? Nayi mamaki da na turo maka ita da farko, ka iya jurewa baka yi wani abu ba. Kodayeke namiji idan ya kai namiji, baya tsoro baya nuna gazawa."

"Ina yi maka albishir da sai ka ruSe a raye, kafin ka mutu, dan idan ka mutu yanzu hutu ne. Naka ™ arshen ya fi na kowa muni. Baka aikata alkhairi ba, baka bar wani baya mai kyau ba, babu Wa babu jika, sai tarin zunubi da ha™o™™in mutane. Ga lokaci ya ™ure da zaka bi su yawon neman yafiya. Ka zo a banza zaka koma a wofi, ina fatan sunana da yake gadon bayanka ba zai ruSe ba, zaka koma ga Allah da shi, duk da kome zan yi maka, ba zan huce zaluncin da ka yi mini kashi-kashi ba."

"Da farko yayana, na biyu ubangidana, mafi muni kuma matata da Wa na, wata shari'ar sai a lahira,"

"duk abin da zan yi maka, ba zan bi wa yar madara hakkinta ba, Allahn da yayi ta shi zai saka mata"" yayi maganar muryarsa na rawa. Madaki ya ™ure su da ido."

"Nabila ta girgizawa Viper kai, cikin matsanancin tausayin sa, juyawa yayu yana haWiye hawayen"

da yake shirin zubo masa.

"""Vi, shaidar da muke da shi, Waya yana kwance ba zai ma taSa yi mana amfani ba, ba magana zai"

"yi ba, dole muna bu™atar wata ™wa™w™warar shaidar"""

"""Kamar wa kenan? Wa zamu samo?"""

"""Muna bu™atar, ko daga cikin ma™wabtanku, ko makamancin haka"""

"Viper ya ce ""No, ki rabu da wannan mutanen, mu bari gobe in Allah ya kaimu sai mu ga yadda za"

"ayi""."

"""Muna bu™atar iyayen jauhar a case Win nan"""

"""Meyasa?"""

"""Saboda shaidunmu su zama masu ™arfi, bana son a ja shari'ar da yawa"" yayi mata shiru bai sake"

cewa komai ba.

"Nabila har system Win ta aka kawo mata daga wurin aiki, barrister Habib ya kawo mata."

67 / 67