Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   41 / 67

120K to 123K   out of 199.8K words

tana li™e a asibiti da Arfa, Sai da Nabila ta magantu a kan wurin aikin"

sumayya amma ta basar da ita.

"˜wan™wasa ™ofar Wakin aka yi, sannan aka buWe."

"Jmau'an tsaro ne da bindigogi suka fara shigowa, gaba Waya suka yi ™uri da ido, suna kallonsu."

"Alhaji wada m karofi ne ya shigo, suka gaisa da Abba, Nasir ma ya gaishe shi."

"Nabila ta ce masa ""Lafiya, wannan kama ni za su yi?"""

"Yayi murmushi ya ce ""Saboda ke ce Sarkin laifi ba, yaya jiki ashe haka wannan iftila'in ya faru?"""

"""To ai na ganka da yan sanda me na yi?"""

"Yayi mata shiru, suka ™arasa gaisawa da Abba suka gaisa, Sumayya ta ce ""Ina kwana?"""

"""Lafiya ™alau T ladan, ya gidan radio?"""

"""Yana nan sir"""

"Nabila ta ce ""Dama kin san shi?"""

Sumayya ta girgiza kai.

"Ya ce ""Eh ba lallai ta sanni, amma ita muryarta sananniya ce ai, kuma kina bani labarinta ai, ko ba"

"sumayya T ladan ba ce?"""

Sumayya ta jinjina kai tana murmushi.

"Nan yake gaya wa Abba, ai a law firm Win Barrister Kabir yake ganin Nabila suke gaisawa, shi"

yake sanar masa tsautsayin da ya faru.

"Nasir dai ya din ga mamakin yadda karakainar Nabila, ta kai ga ta ga sanin manyan mutane har haka, bayan ya gama duba ta, yayi musu sallama ya tafi, Nasir ma da Abba tafiyar suka yi, aka bar sauda da Sumayya, suna tafiya Saudan ma ta shura takalmanta ta fice, dama ba son zaman take yi"

ba.

"Sumayya ta kalli Nabila ta ce ""Nabila na ajiye aikina fa"""

"Nabila ta waro ido ta ce ""What? Saboda me?"""

"Sumayya ta numfasa ta ce ""Hakan shi ne yafi dacewa ne"""

"""Sumayya wannan ai wauta ce, meyasa zaki ajiye aikin?"""

"""Na gaji da barazanar da ake yi mini, da tashin hankalin da ake yi mini, Allah ya taimake ni an shiga tsakanina da indabo, ya rabu da ni, amma support Win da muke baki, da ni da yaya murtala baki ga rashin mutuncin da ake yi mana ba, ga hantara da tsangwama. Da barazanar kora babu yau"

"babu gobe, na ajiye musu bakin da Allah ya tsaga ba ya hana shi abun da zai ci"""

"Cikin matsanancin damuwa Nabila ta ce ""Sumayya baki kyauta mini ba, da ki ka Soye mini"

"wannan babban al'amari haka, ki rasa aikinki a dalilina, haba sumayya""."

"Sumayya ta yi dariya ta ce ""Kar ki damu, umma ma ta sani, kuma ta bani ™warin gwiwa yaya murtala yana yi mana processing Win wani sabon gidan radio, za su bani aiki da ni da shi, shi ma"

"baro can zai yi, su ci kansu"""

"Cikin damuwa ta ce ""Sumayya duk da haka ban ji daWi ba, idan kuma ba a samu aikin ba fa?"""

"""Zafa a samu in sha Allah, na bawa yaya murtala cv na, ya ce mini sun yi murna sosai da jin zan"

"koma wurinsu, sabon gidan radio ne, za a buWe dama lawisa a ™ule take da ni, ta ™ara takura mini, saboda mutane suna yi na, sai su kwaWa gidan radion su cinye"""

"Nabila ta numfasa ta ce ""Sai mu du™ufa addu'a masoyiyya, Allah ya sa ki samu ya tabattar da"

"dukkanin alkhairansa"""

"""Amin, amma Nabila wannan wutar kuwa ba set up bane ba, ana sane aka sakata ba?"""

"Nabila ta ce ""Set up ne mana, sai da na shiga na zauna sannan ta kama, na taho na fita kuma, aka"

"sakawa ™ofar key"""

"""Wa ki ke zargi?"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Bana zargin kowa, abun da nake yi ne dai ba zan bari ba"""

"""Nabila"""

"""Na'am sumayya T ladan"""

"""Haryanzu kina zuwa in da Viper yake kuna haWuwa?"""

"Nabila ta kalleta ta ce ""Wace irin tambaya ce wannan?"""

"""Amsa zaki bani, ba ki tambaye ni ba"""

"""Ban ga gurbin yin tambayar a nan ba, ko dai haryanzu yaudarata ki ke yi, aiki ki ke yi wa Indabo"

"a kaina?"""

"""Ko kaWan, indabo ma Allah ya yi mini maganinsa, ya rabani da shi, amma alamu sun nuna kina"

"haWuwa da Viper, da sunansa ki ka farfaWo a bakinki"""

"""Tuhumata ki ke ko zargi?"""

"""Babu Waya"""

"""To idan har ba aiki ki ke yi wa wani a kaina haryanzu ba, to ki bar maganar nan"""

"Sumayya ta ce ""Shikenan, an bar ta"""

"Likita ne ya shigo, ya kalli Nabila ya ce ""Barrister jiki yayi kyau, jiya doctor yasar ya shigo, ai da"

"na sani nayi masa magana ya duba jikin naki, idan da wani abu da zai ™ara miki"""

"""Doctor ni dai dan Allah ka sallame ni, na gaji wallahi"""

"""Ki yi ha™uri, zai sake shigowa yanzu, mun yi waya da shi, zai ga masu hawan jini kan ya wuce,"

"kin san shi abun ne ya haWar masa, ga siyasa ga kuma aikin likita"""

"""Ashe kuwa zaka neme ni ka rasa a asibitin nan, tafiya ta zan yi na gaji"""

"""No ba za ayi hakan ba, bari na rubuta miki sallama, Alhamdilillah ai jiki yayi kyau sosai""."

"Sumayya ta ce ""Mun gode sosai doctor"""

"Tashin hankalin da Indabo yake ciki a yan kwanakin nan, duk sai tsufansa ya fito, ko bacci baya"

"iya yi sai ya sha ™wayoyi, saboda damuwa da tashin hankali."

"Cikin dare ya ga kiran Wada karofi, ransa ya Saci kamar kar ya Waga, sai kuma ya Waga ya ce"

"""Karofi wani irin wula™anci ne ya sanya kake kirana ™arfe Waya na dare?"""

"""Kashedi, da kuma gargaWi, Nabila ta tsallake wannan tarkon da kuka yi mata, kamar yadda na taka maka burki a kan ™awarta, ina mai ja maka kunne a kanta, wallahi wani abu ya samu"

"yarinyar nan, zan yi abun da baka so"""

"""Wacece hakan?"""

"""Ka fi ni sanin wa nake magana a kai indabo, mukiyaye abun da zai zubar mana da mutunci a idon duniya a matsayin mu na 'yan siyasa kuma sirikai da ni da kai, ba zan lamunci wani mummunan abu ya same ta ba, mu cigaba da ya™ar juna ta ™ar™ashin ™asa kar duniya ta ji wannan labarin ka kiyaye"""

***

"Madaki ne ya lallaSo ya fito daga cikin Wakin da yake, yana ta kiran wayar lakwari, amma ta™i shiga."

"Walid ya gani a tsaye, yana kallonsa, ya tsaya cak, suna kallon kallo."

"Walid ya yi murmushi ya ce ""Duk ™o™arin da ka yi, ka gaza Soye mamakinka na ganina madaki,"

"wannan da uban gayyar ka gani sai yaya kenan?""."

"""Meya kawo ka wurina?"""

"""Ahh ai ba abun faWa bane ba, zuwa na yi na duba ya yanayin jikinka yake? Ni na hana mai zamani zuwa wurinka, da yazo nan da wani zancen ake yi ba wannan ba."

"Zuwa yanzu na san kana mamakin ina lakwari, kuma ya aka yi muka san in da kake? Lakwari dai Macijin nan mai ban tsoro viper, ya saya shi a cikin raminsa, sannan indabo yanzu ba ta taka yake yi ba, dan haka yanzu zaSi ya rage gareka kafin mai zamani ya waiwayo gareka, ko dai ka fita ka nemi madafa, waWanda ka zalunta su ™arasa ka, ko kuma yunwa da wannan ruSaSiyar ™afar taka su ™arasaka a wurin nan."

"Ba zaka yi wa mai zamani wani amfani ba, saboda ya riga ya gama da kai, iya hakan nan da ya barka azaba ce mai zaman kanta, sannan ka sani, duk in da ka motsa ka tafi, yana sane da in da ka ke, Waukar fansa cikin ruwan sanyi"" ya ™arasa maganar yana ciro wata zabgegiyar wu™a daga ™"

ugunsa.

"Madaki ya zaro ido ya ce ""Kar ka matso in da nake, kar ka zo in da nake"" yayi maganar yana dakatar da walid, dan idan yayi kyakykyawan yin™uri, ji yake kamar naman cinyarsa zai zaftare ya"

faWi.

"Babu tausayi, Walida ya kwarfe shi, ya danne shi a ™asa, ya zana masa V a gadon bayansa da wu™"

ar hannunsa.

"Ya ce ""Ka ce labarin Viper ba zai cika ba, sai an ambaceka, to kai kuma har ka ™ar™are rayuwarka kana dakonsa da alhakinsa a kanka da gadon bayanka. Ka shirya a kowane lokaci zamu iya yi wa waWanda ka zalunta cunenka. Kuma ina yi maka Albishir da hukuma ta kama tabar wiwinka da ™"

"wayoyi, baka ga tsuntsu ba ka ga tarko madaki"""

***

"Nabila ce tsaye a falo, tana yi wa Nasir magiya."

"""Dan Allah Dsp ka bani wayoyina, ina bu™atar cigaba da amfani da su, ga ayyukana a ciki, amma"

"ka ri™e mini waya da system ka hana ni"""

"Ya kalle ta ya ce ""Ba dai da wayoyin ki ke janyo wa kanki matsala ba, kin yi sallama da su, ba zaki sake ri™e waya a gidan nan ba, and beside gaba Waya ni ban yarda da ke ba, akwai abun da ki"

"ke aikatawa wanda ki ke Soyewa""."

"""Dan Allah ni ka bani wayoyina, ya za ayi ka karSe mini kayan aikina, yaya wai meyasa ka ke yi"

"mini haka ne?"""

"""Ni ki ke Wagawa murya haka?"""

"""To ka bani mana"""

"Abba ne ya shigo falo ya ce ""Haba arfa, daga farfaWowarki daga ciwon ki ke ta Waga murya har"

"haka, sai numfashin ya sake samun matsala"""

"""Abba kayan aikina ya Wauke mini, ka ce ya bani wayata da system Wina"""

"Mama a ™ule ta ce ""Dan ubanka ka bata kayanta, ™annanka babu wanda ya isa yayi maka abun da"

"take yi maka, da sun motsa sai hantara da zagi, amma kalli abun da take yi maka"""

"Abba ya ce ""Tsaya, Nasir meyasa zaka kaeSe mata kaya ka hanata?"""

"""Abba nayi seizing wayoyinta ne for a while, da su take amfani take janyo mana magana,"

"haryanzu ba a tabattar da musababbin tashin wutar nan ba, amma zai iya yiwuwa saboda abubuwan da take yi ake neman sabauta rayuwarta""."

"Abba ya ce ""Haka ne, kana da gaskiya, amma ka yi ha™uri ka bata, ke kuma ki kiyaye da"

"abubuwan da zaki din ga aikatawa da wayar nan, idan ba haka da kaina zan ™wace su aikin ma ki daina yin sa. Bi shi ya baki kayanki"""

"Nasir ya numfasa, yayi gaba ta bi bayansa, ya Waukko ya mi™a mata yana kallon idonta cike da"

tuhuma.

"""Wu™a garin tone-tone take tono wu™ar yanka kanta, yaya, ina martabaka da martaba zumuncin da yake tsakanina da kai. Bana son harkar aiki ta zama tangarWa ga wannan ala™a da na lissafa maka, bayani ne nake yi maka da manyan ba™a™e a kan farar takarda, sai dai ba zaka gane nufina a yanzu ba, ko dai ka bari a haka, ko kuma lokaci ya zo da fassarar da ba ita kake bu™ata ba, ina fatan idan"

"lokacin ya zo, zaka tuna wannan bayanin nawa, kuma ba zaka ga abun a bazata ba""."

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Cikin rashin fahimta, yake bin ta da ido, sai dai tamkar soko, har tayi maganar ta gama, bai iya"

"tofa mata uffan ba, har tayi ta gama ta karSi wayoyinta da system tayi tafiyarta Waki."

"Šakin ta rufe, ta shiga duba call logs Win ta, amma kaf ba ta ga kiran Viper ba, wani irin takaci ne"

"ya turnu™e ta, wato duk siraWin nan da ta tsallake da kyar, bai kirata ba, balle ya ji a wane hali take ciki."

'To idan kuma bai san abun da ya faru ba fa?' ta tambayi kanta. Ta basar ta ce bari ta jira zuwa

"gobe, taga ko zai kira wayar."

"˜asan zuciyarta kuma ta din ga hamdala da Allah ya sa bai kira Win ba, dan da ya kira Nasir zai W"

"aga ne, kuma ba abun da yayi masa zafi, zai iya gaya masa waye, idan ya tambayi waye."

***

"""Naja wai ko ke ki ka saka aka yi wa yarinyar nan wani abu ne?"""

"""Wace yarinyar?"""

"""Barrister nan? Karofi ya kira ni yana yi mini kashedi, ina tsoron Allah ina tsoron shu'umancin"

"mutumin nan"""

"Naja ta ce ""Eh, ni na saka aka yi mata haka, dan so nayi ma ta mutu, na ga kai ka ™i mayar da hankali ka yi abun da yakamata, ba zai yiwu ta tona mini asiri a banza ba, mutuncina ya zube a idon duniya ba. Ba a taSa samun wanda ya yi yin™urin kawo mini tangarWa ba, ka ™yale shi ka ke"

"jan ™afa a kansa ba, sai a kan wannan yarinyar"""

"A fusace Indabo ya ce ""wai meyasa ki ke haka ne Naja? Duk iya ™o™arin da nake yi a kan lamarin nan? Na gaya miki zata iya zama tarkon da zan kama Viper, kuma ina amfani da ita wurin yi wa yayanta barazana yake yi wa umarnina biyyaya, lokaci Waya karofi ya bijiro, yake yi mini gargaWi a kanta, wai sonta yake yi, wata™ila ma yi yake yi dan kawai ya muzanta ni. Amma gaba gaWi"

"babu shawara, kin je kin aikata abu, kin saka yana ta kiran wayata yana nema ya tozarta ni"""

"""Nifa ban yi danasanin abun da nayi ba, kuma zan cigaba da bibiyarta sai na ga bayanta, ban damu da abun da zai biyo baya ba muddin zan tsira, kar ka manta kai ka koyar da ni hakan"" ta kaste"

wayar tana jan guntun tsaki.

***

"A gurguje Abdul ya yi breakfast a wurin ramma, yayi mata sallama ya fice."

"Bayan fitarsa ta daWe tana kuka, kamar zuciyarta ta fashe haka take ji, saboda damuwa da tashin hankali, tun tana lissafin adadin kwanakinta a wurin Abdul, har ta karaya lissafi ya ™wace mata, tana matu™ar son sanin halin da mahafiyarta ke ciki. Ta sha attempting ta saka wu™a ta kashe Abdul, amma sai ta kasa, ita kanta ta sha yin™urin kashe kanta, amma tuna makomarta sai ya"

sanya ta fasa.

"Gashi yanzu sam ba ta iya bujirewa bu™atar sa, rayuwa suke yi tamkar ma'aurata, ta yi kuka tayi istigfari amma da ya zo ya kalallameta da zance, sai ta bayar da kai bori ya hau, wasu lokutan idan ta kalli hidimar da take yi masa, ta gyaran gida, kula da abincin sa, yin wani abu da zai saka shi"

farinciki sai ta yi sai ta ji haushin kanta ya isheta.

"Abdul kuwa Asibitin su doctor AK ya wuce, ofishin sa ya je suka gaisa ya ce ""Kai ne zaka yi"

"morning kenan?"""

"Ak ya ce ""Eh ni ne your excellency kai fa zuwa yanzu ya ci ace ka ajiye Lab coat, tun da ana ta ™"

"ishin-™ishin kai ne zaka zama lamba biyun garin nan, zaka koma field Win dadynka"""

"Abdul ya ce ""Nifa Ak ko lamba Wayan ™asar nan na zama, ba zan iya daina aikin likita ba, ina"

"gudanar da office ina consultation"" suka tafa tare da kwashewa da dariya tare."

"Ak ya ce ""Sannu doctor excellency, ina ™anwar ka da kuka zo tare kuwa? Baka wani tsaya mun"

"gaisa da ita ba, ko dan kar na ™yasa ka bani ita, ai ban taSa sanin kana da ™anwa ba, na zata kai ne ™arami"""

"Abdul ya tsuke fuska ya ce ""A wane room patient Win take ne?"""

"""Ai ta uzzura sai da aka sallameta, amma Alhamdilillah jikinta yayi kyau sosai, sai dai ka yi mana ward round idan da abun da za a taimaka mana ayi mana"" ya jinjina kai ya juya ya fice daga office"

Win.

***

"Tun bayan da Wan mama ya tabattarwa Viper an sallami Nabila daga asibiti, yake kallon wayarsa yake jiran kiran wayarta, amma shiru ba ta kira shi ba, har ya fara tunanin ko ™arya Wan maman ya yi masa da ya ce ta warke an sallame ta."

"Shigowar Walid ce ta dawo da shi hayyacinsa, ya Waga kai ya kalle shi, Walid ya ciro wu™arsa ya zareta daga cikin gidanta, ya kalli Viper ya ce ""Lakwari da gaske yake, na iske madaki, ™afarsa ba ta takuwa, raunin da ka yi masa ya zama gyambo a ™afarsa, ga shaida harafin sunanka na zana"

"masa a gadon bayansa, yadda shi ma ba za a kammala na sa labarin ba, dole sai an ambaceka"""

"Viper yayi kamar zai yi murmushi ya ce ""Mai laya"""

"Walid ya ce ""Na kiyayi mai zamani, Allah ya kiyaye mini kai Wan amanata"""

"Viper ya ce ""Ina kewar wancan kwanakin, kwanakin da aka yi rashin ji da gaske, yanzu girma ya"

"fara zuwa duk an daina wasu abubuwan"""

"Walid ya yi murmushi ya ce ""Rashin jin ai duk ba na daWi bane Wan uwa, duk da kai ´ar madara ta fara saita mana kai, Allah ya karSi kayarsa, amma duk da haka ba zan gushe ba ina jinjinawa Nabila, dan ita tayi abun da muka kasa, albarkacinta mun sake ganin walwala a tare da kai, duk da"

"ba ta kai ta wancan lokacin ba"""

"""That angry bird, masifaffiya"" ya furta yana kallon liti ya ji me zai ce."

"Aikuwa kamar mai jiran ™iris hya e ""Ba wata tsiya da ta tsinana masa, sai shegen naci da taurin"

"kan tsiya, mara kunya da ita sai kayan ™aton kai kamar injin markaWe da ™wala-™walan idanuwa"

"kamar an soya aya, ai wallahi 'yar madara duniya ce, ga kunya da girmama mutane, wannan"

"tsagerar kuwa, tana zazzarewa mutane ido, ni har mamakin mai zamani nake yi wallahi""."

"Walid ya ce ""Ai ita ce daidai da ku, daga kai har mai zamanin, mu da muka kasa iya masa, ita ai"

"gata nan yana saurarenta"""

"""Ba wani nan, ni haryanzu ba gama yarda nayi da ita ba, yar le™en asiri ce"""

"Walid ya ce ""To tayi le™en asirin, ai ba asirinka ta le™a ba

41 / 67