Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   31 / 67

90K to 93K   out of 199.8K words

kai kuma fa?"""

"""Ki tafi nace"" yayi maganar da kyar, kawai ya tare wani mai napep ya shige ya tafi."

"Jiki a matu™ar sanyaye, ta koma chamber ta Wauki motarta, ita kanta ta san ikon Allah ne ya kaita"

"gida, amma kusan gaba Waya ba ta hayyacinta, tarin damuwa ce kawai cunkushe a ranta."

"Ba ta san yar madara ba, ba ta taSa ganinta ba, amma ™arshen labarin ya tsaye mata a rai, da wayonta ba a taSa yi mata mutuwar da ta gigita ta ta ji ta ba, sai dai jin wannan mutuwar ta gigita"

"ta, ta Waga mata hankali. A cikin zuciyarta take jin ™aunar matar da ba taSa gani."

"A wannan karon ma tayi kuka mai isarta, ga uwa uba, tausayin mai gayya mai aikn wato Al'amin, dan ita yar madara ta mutu ta huta, amma shi da blame Win ya dawo kansa, shi ne babban abun a tausayawa. Wayoyinta suka isheta da ringing, ta kashe su gaba Waya ta ajiye."

"Ta din ga fatan Allah ya mayar da Viper maSoyarsa lafiya, dan ta tsorata da mummunan yanayin"

da ya shiga.

"Sannan haryanzu labarinsa da saura, ba duka bane ba, amma tana fargabar sake matsa masa son jin"

"™arashen labarin, dan gudun kar ya sake shiga mawuyacin hali kamar yau."

"Tana ta sa™e-sa™e, sumayya ta yi sallama, ™asa-™asa ta amsa, sumayya ta shiga Wakin tana mita."

"""Malama kin ce mini zaki zo, amma kin shanya ni, bayanai ne suke ta fitowa a kan mutuniyar ki,"

"ina son ki gana da mutanen direct, na haWa ku, amma ki ka ™i zuwa"""

"Ji tayi Nabila tayi mata shiru, ta ce ""Arfa meyafaru ne? Kamar kuka ki ka yi fa"""

"""Kuka nayi sumayya"""

"Cikin rashin fahimta ta ce ""Kukan me kuma? Ko duk a kan shari'ar ne?"""

"""Sumayya komai ma, yakamata nayi kukan ne kawai"""

"""Arfa yakamata fa ace kin san kin girma, haba abu kaWan sai kuka, ki din ga mi™a wa Allah"

"lamuranki mana haba Arfa""."

"""Arfa, Arfa"" suka jiyo muryar Nasir yana ™wala mata kira."

"Tayi shiru bata amsa ba, ya shigo Wakin, ya tarar da ita a zaune, ta jingina da gado."

"""Ina magana ki ka yi mini shiru?"""

"Ta ce ""Kaina ne yake yi mini ciwo"""

"Sumayya ta ce ""Yaya ina wuni?"""

"Ya amsa da ""Lafiya ™alau sumayya, ya aiki?"""

"""Alhamdilillah"""

"Ya sake mayar da idonsa kan Nabila ya ce ""Waye mutumin da ya zo wurinki Wazu a Office Win"

"ki?"""

"Ta Sata fuska ta ce ""Na gaya maka client Wina ne ai"""

"""A'a arfa, na tambayeki wani irin case ne zaki tsaya masa, kin ce is confidential ban san lokacin da muka fara Soyewa juna abun da ya shafe mu ya shafi aiki ba. Mutumin nan yayi kama da masu"

"aikata miyagun laifuka, duk da ban ga fuskarsa ba"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Allah ya kiyashe ni hulWa da masu aikata laifuka, sai dai ko da mai laifin ne, a matsayina na lawyer babu ruwana da laifin sa, zan bashi kariya ne kawai. A wurinku ne ku ke kama mai laifi, a wurin lawyer babu ruwansa da mai laifi ko akasin haka, client Winmu ne a"

"gabanmu ba laifinsa ba""."

"Ya tsaya yayi shiru yana kallonta ""Ban gane me ki ke nufi ba"""

"Tayi murmushi ta ce ""Ba wani abu da nake nufi yaya, aikinku kamo mai laifi, mu kuma namu"

"aikin binciko gaskiya komai Wacinta"""

"Ya jinjina kai ya ce ""I see, Wazu informer's Win mu sun sanar da mu Viper ya je gidansa, da shi da wata da ba a san ko wacece ba, sai dai kan jami'anmu su je, ya bar unguwar"" duk da ™irjinta yayi dumm. Amma cikin iya siyasa ta ce ""Ikon Allah, lallai wannan Viper akwai shu'umi, ya cika macijin gaske, wato lokacin da ya ga dama, sai ya baro raminsa ya fito shan iska, to Allah ya"

"shirye shi. Amma ya batun abokinsa da kake bibiya?"""

"Nasir ya ce ""Nothing much, ya daina zuwa unguwar ma kwata-kwata, abun har mamaki yake bani, da mun hari wani abu da muke son mu kama shi, sai abun ya kuSuce mana, amma muna nan muna"

"™o™ari"""

"Nabila ta ce ""Gaskiya abun da mamaki, Allah ya yi jagora"""

"Ya amsa da ""Amin, Sumayya ki din ga yi wa yar uwar nan taki faWa, bata ji ko kaWan tana neman"

"zunguro mana sama da kara, kasadarta tayi yawa sosai"""

"Sumayya ta ce ""Ana yi mata fa yaya, ka san halinta da kafiyar tsiya ne, amma zata daina in sha"

"Allah"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Allah ya sa"" bayan ya fita Sumayya ta ce ""Arfa, waye yaya yake magana a"

"kai, ina fatan dai ba wani mai laifin bane ba, ko kuma wani abun ki ke shirin Waukkowa ba"""

"Nabila ta kalleta ido cikin ido ta ce ""Kina son na ce miki viper ne, ki je ki ji daWin gaya wa waW"

"anda ki ke ba wa information a kaina?"""

"Gaban sumayya ya faWi ta ce ""Information a kan ki kuma?"""

"""Eh mana sumayya, ana bibiyata ta hanyarki, kina bibiyar duk activities Wina kina sanar musu. To ki gaya wa ko suwaye suka saki, wallahi babu yadda suka iya da ni, gaba da gaba za su yi da ni, su"

"karSi abun da suke so daga wurina, ba wai su fake da ke ba kina ba su information a kaina ba"""

"""Nabila waye ya gaya miki haka?"""

"Nabila ta ce ""Jira ki ke yi a gaya mini? Ni na ganoki, sai dai na kasa yadda saboda ™auna ba ™ arya ce ba, kuma wanda ya gaya mini ba zai yi mini ™arya ba, dan bai sanki ba, balle ya san ala™ armu da ke. Please sumayya You can leave, ko ganinki ba na son yi wallahi"" Sumayya ta ce"

"""Nabila, ki tsaya mu fuskanci juna dan girman Allah"""

"""Babu wata fahimtar juna da ta rage tsakanina da mai fuska biyu, ni da gaske na yarda da ke, ba zan bari a cutar da ke ba, mussaman ayi amfani da ni a cutar da ke ba, amma ke gashi ana ™o™arin cutar da ni ta hanyar ki. Koma waye yake bibiyar tawa, ki ce masa ya fuskance ni ya gaya mini"

"abun da nayi masa. Idan kuma a kan ayyukan da na saka a gaba ne, babu wani mahaluki da ya isa"

"ya hana ni abun da nayi niyya, ki tashi ki tafi"""

"Sumayya ta mi™e tsaye, kawai ta Wauki jakarta ta fita, tana tafe a hanya tana kuka, sam ba ta san da wasu kalamai za ta yi amfani ba, wurin fahimtar da Nabila ba, sai dai tayi mamakin gaske, a kan wanda ya gaya wa Nabila cewa ana bibiyar ta, da Nasir ne ya gaya mata, to da tabbas sai yayi"

"zancen yanzu a gabanta, kuma sai ya tuhume ta, amma sai dai bai yi hakan ba."

"Bayan tafiyar sumayya kuwa, Nabila ™an™ame pillownta tayi, tamkar ta samu viper, ta cigaba da"

zubar da hawaye.

"Viper kuwa a galabaice ya ™arasa gidan da suke, gaba Waya nema yake ya fita hayyacinsa, haki"

"kawai yake yi, zuciyarsa na cigaba da wannan matsanancin bugun."

"Šan mama ne kawai a gidan, ya tashi ya ri™o Viper cikin tashin hankali, ya shiga da shi Waki, ya kwanta a kan katifarsa, ya cigaba da ajiyar zuciya, yana haki, ga wani abu da ya™i gaba ya™i baya"

a tsakiyar ™irjinsa.

"""Oga Viper, meyafaru ne? Baka da lafiya ne? Meyake damunka?"" Ya jejjerawa Viper tambayoyin,"

"amma babu guda Waya da ya iya amsa masa, ya lumshe idanunsa ya na ta sauke numfashi."

"Cikin sauri, Wan mama ya kira Walid a waya, ya sanar masa halin da Viper yake ciki."

"Walid ya ce ""Ka kula da shi, kar ka bari ya sake fita, gani nan zuwa"""

***

"Madaki ne zaune a cikin dokar daji, a gaban wani mutum da shi da yaronsa lakwari."

"Ya mi™e ™afarsa da ciwon jikinta yayi rami, mai zurfi, sai wani irin kore ruwa ne yake fitowa, wurin ciwon ya kumbura suntum babu kyawun gani ko kaWan."

"Mutumin ya ™are wa ™afar kallo sannan ya ce ""Ya riga ya yi maka illa, tabbas yana da makarin asirinka, dan kuwa ya karya shi Sara, wu™a da kaifi, za su din ga tasiri a jikinka. Cikin tashin hankali da damuwa madaki ya ce ""Yanzu babu wani abu da za ayi a kai, idan ya so a kuma bani"

"wani asirin?""."

"""Gaskiya babu, yanzu dai magani zan baka, aje a haWa shi da diddigar ma™era, ka yi kwana arba'in"

"ana sakawa ciwon, sai ya warke sai kuma mu ga da abun da zamu Wora""."

"Madaki ya yi shiru, saboda ba™in ciki, lokacin da aka bashi asirin, an tabattar masa da babu wani wanda yake da la™anin karyewar asirin, sai shi wanda ya bashin, wanda yanzu ya mutu sai Wan sa yanzu dan kuwa shi kansa Wan ma bai san makarin asirin ba, dan haka sun yi mamakin yadda aka"

yi Viper ya samu.

"Sun kamo hanyar dawowa kano, madaki ko iya magana baya yi, babu tunanin da yake yi, da ya"

"wuce wani mataki zai Wauka a kan Viper, dan kuwa karya asirin nan, dai-dai yake da karya"

alkadarinsa baki Waya.

"Kiran P.A ne ya din ga shigowa wayar Madaki, sai da yayi da gaske sannan ya Waga, domin kuwa gaba Waya ransa a jagule yake saboda tashin hankali, da fargabar halin da zai shiga, idan aka"

fuskanci Alkadarinsa ya karye.

"""Madaki, ina ka shiga ne, yau kwanaki kusan huWu wayarka ba ta shiga, distinguish ya bayar da"

"muhimmin aiki da kai kaWai ne zaka iya yin sa"""

"Madaki ya yi ajiyar zuciya ya ce ""Aikin menene?"""

"""Idan kana gari ka shigo"""

"Madaki ya ce ""A'a, na Wan yi wani balaguro ne"""

"""Duk in da ka ke ka dawo, honorable ya matsa a kan lallai a kama viper, yarinyar nan yake so a W"

"aukko masa"""

"Madaki ya ce ""Wace yarinyar kenan?"""

"""Wata lawyer ce, wadda na fara yi maka zancen nan"""

"Madaki yayi wani huci, ya ce ""Bari na shigo garin, zan yi maka magana"""

"P.A ya ce ""Wai madaki lafiya kuwa? Kamar ba ka da karsashi, meyake faruwa ne?"""

"""Basar ka Wauke tunaninka a kan hakan, zan faso idan na shigo gari"" ya katse kiran yayi shiru yana tunani, tabbas ta bakin Al'amin daga lokacin da suka ga ya daina yi musu amfani zasu watsar"

da shi.

***

"Nabila ta kira layin Viper ya kai sau biyar, dan ta ji halin da yake ciki, amma ba a Wagawa, har ta fitar da ran zai Waga ta ji an Waga wayar."

"""Haba master, ka barni cikin zullumi da tunanin halin da kake ciki, ka ™i Waga wayata""."

"""Walid ne"""

"""Oga walid, yana ina dan Allah?"""

"""Gashi muna ta fama, jiki ya rikice gaba Waya""."

"Cikin tashin hankali ta ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wani abun ne ya same shi ne?"""

"""Ke zamu yi wa wannan tambayar, dan babu yadda bamu yi da shi ba, ya ce sai ya fita, wurinki zai"

"zo, zai yi wani aiki, mun yi iya ™o™arin mu mu hana shi, amma ya ™i saurarenmu, ko kin yi masa wani abu ne ki gaya mana dan Allah"""

"""Wallahi Allah kenan, ban yi masa komai ba, office Wina ya zo Wazu...."

"Walid ya katseta ya ce ""Office kuma? Ya ce kiranki zai yi a waya ku haWu"""

"""A'a zuwa yayi, yayi amfani da wayata da computer ta ta, daga nan ya ce zai ™arasa mini labarin"

"da ka fara bani, har gidansa muka je"" ta yi wa walid bayanin yadda aka yi."

"Walid ya ce ""To ki tayamu addu'a, jiki ya rikice, Wan sakewar da yayi kwana biyu, ta gushe ya"

"koma yadda yake a da. Salla kawai yake yi a kwance tun da ya dawo, sai dafe ™irjinsa yake yi yana haki""."

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Oga walid da ka ™arasa mini labarin nan, duk da haka bata faru ba, da na san halin da zai shiga kenan, da ba zan takura masa ya gaya mini ba. Ubangiji Allah ya kawo masa mafita, Allah ya bashi lafiya, ba zai yiwu na fito yanzu ba, dan Allah ku kula da shi"

"sosai. Zan zo in ga jikin nasa in sha Allah"""

"""Shikenan, Allah ya kawo ki"" ya kaste wayar, yana kallon in da Viper yake kwance, hannunsa W"

"aya a kan ™irjinsa, yana ta sauke numfashi."

***

"Duk wasu kalamai da Abdul yake tunanin idan yayi amfani da su, zai shawo kan ramma, yayi amma fafur ta™i saurarsa, ya kaWa ya raya, amma ta™i saurarsa. Da ya addaba mata cikin tsawa ta ce ""Wai me kake so ne Abdul, ai ban yi zaton mugun zaluncinka ya kai haka ba, ka yi mini fyaWe an Wora wa mutanen da suka taimaka mini sharri, wannan wace irin rayuwa ce?"""

"Ya sake kwantar murya ya ce ""Ki fahimce ni dan Allah, zan yi duk iya ™o™arina a kan mutumin"

"nan ya fita a sake shi, dan Allah ki daina Waga hankalinki"""

"""Dama dole ka ce haka mana, tun da kana ganin ko ta halin ™a™a, kuWi zasu ™watar maka komai,"

"baka tunanin mawuyacin halin da zaka jefa zukata, baka yi dacen hali ba ko kaWan"" ta™i sauraronsa, sai uban miyagun maganganu da ta din ga yaSa masa."

***

"Bacci ya gagari idanun Nabila, ta ga tamkar an ™ara wa daren tsawo, gashi ta kasa bacci, ™arshe ta tashi tayi alwala ta tayar da nafila."

"A gaggauce ta hana baba magajiya aikinta, ana idar da sallar asuba, ta shiga kitchen ta dafa abun"

"da take bu™ata, da duku-duku, ta Wauki motarta ta fita."

"Jin ™arar mota ya sanya Nasir Waga labulensa ya duba, ya ga babu motarta, ya kalli agogo, hari"

"sam bai gama waye ba, ya fara tambayar kansa ina tafi da wannan duku-dukun?."

"Gudu ta din ga yi a titi, gani take yi tamkar kafin taje, wani abun ya same shi."

"Gari yayi haske sosai tana hanya, ta ajiye motarta a wani wuri, ta fito ta tsaya ko zata samu abun hawa, amma bata samu ba, dan haka ta cigaba da tafiya da ™afa, gabanta na ta tsananta faWuwa sai"

addu'a take yi.

"Ta sha tafiya sosai, sannan ta samu abun hawa ta hau, ya ™arasa da ita."

"Kasancewar da tafiya daga titi zuwa gidan da yake, haka ta din ga haWawa har da gudu, har ta ™"

"arasa tana ta haki, ta shiga da sallama, ta ™arasa ™ofar Wakin, Wan mama ta hango zaune a gaban Viper, yana ta rarraba ido, daga shi sai shi a gidan."

"˜wayoyi ne a hannun Al'amin, gefe ga allura a cikin sirinji, amma sai haki yake yi mai ban tsoro."

"Da sauri ta ™arasa Wakin, tana cewa ""Wannan ™wayoyin na menene?"""

"Kafin ta ™arasa ya watsa su a bakinsa, babu ruwa yake ™o™arin haWiyewa, ba ta san lokacin da"

"cikin tsawa ta ce ""Viper meye haka? ˜wayoyin meye wannan kashe kanka ka ke son ka yi?"""

"Bai kulata ba, ya cigaba da ™o™arin haWiyewa, sai dai ya kasa saboda abun da yake ji ya tokare"

masa a wuyansa zuwa ™irjinsa.

"Matse bakinsa tayi iya ™arfinta, tana girgiza masa kai ""Kar ka haWiye, wallahi hakan ba mafita ba"

"ce ba, dan girman Allah ka zubo su daga bakinka"" hankaWeta yayi yana ta huci."

"Šan mama ya ce ""Ki daina zuwa in da yake, zai yi miki illa, wallahi aiken su Walid yayi, ni kuma yayi mini barazana da wu™a, na samo masa kuma wanda ya watsa a bakinsa sun yi yawa, sun yi"

"masa ™arfi"""

"""To waye ce ka kawo masa, ba sai ka gaya wa Oga walid ba, ai ka san ba zai taSa iya kisan kai ba"""

"Ta sake tunkarar Viper, sai haki yake yi mai haWe da huci, tamkar kumurcin, yana motsa bakinsa a"

"hankali, yana son haWiye ™wayoyin."

"Bakinsa ta sake matsewa, idanunsa sai buWewa suke yi suna lumshewa, wanda suka fara narkewa"

"a bakinsa, sun fara rikita masa lissafi."

"""Kalleni nan, ka fito da su na ce"" tayi maganar tana zare masa ido."

"Ya Wago a hankali ya kalleta, ta ce ""Ka zubo da su, kar ka haWiye. So kake ka kashe kanka, idan"

"ka kashe kanka, Wan wuta zaka mutu, kuma ko ka je lahira ka mutu Wan wuta, yar madara kuwa muna saka mata ran tana aljanna, kaga ba zaka ganta ba"""

"A galabice, ya buWe bakinsa, yana zubo da ™wayoyin da suka rage a bakinsa, yana ta haki."

"Shammatarta yayi, ya Wauki sirinjin da yake gefensa, ya caka mata a hannunta, wata irin ™ara tayi,"

"cikin razani, dan ba ta yi tsammanin hakan ba."

"Šan mama ya rikice, ya nufo su da sauri, Viper ya kalli in da ya caka mata sirinjin, ya kalli"

"fuskarta yadda ta fara kuka, sai kuma ya ankare da abun da yayi."

"Sai ya rikice, ya zare sirinjin ya jefar ya ri™eta ya ce ""Zahra, me nayi miki? Yi ha™uri, na daina shan komai, ai nayi miki al™awari"" yayi maganar yana ™o™arin kai hannunsa fuskarta, ya share"

mata hawaye.

"Walid ne suka shigo tare da liti, suka nufo su, liti ce wa yake ""Me ki ka yi masa?"""

"Viper ya yin™ura ya tashi, amma ya yanke jiki ya faWi."

"Suka

31 / 67