Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   40 / 67

117K to 120K   out of 199.8K words

™ara take yi wuta na kamawa tana tarwatsi."

"Da ™yar ta iya Waukko jakarta, ta ciro wayarta, tuni ta fara gani dishi-dishi, saboda haya™i, tari ya"

turnu™eta.

"Hannunta na rawa, lambar Viper kawai ta iya gani, ta danna."

"Ya Waga wayar sautin tarinta ya fara ji, tana ta yi haWe da haki, da ™yar ya iya fahimtar ta ce"

"""Wuta"" daga nan ya ji Wif"

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Cikin hanzari Viper ya tashi ya tsaye, yana cewa ""Kina ina ne? Meyake faruwa?"" Sai dai still shiru"

ba ta ce komai ba.

"Su Walid ma duk suka mi™e tsaye, suna kallonsa."

"Walid ya ce ""Yaya meyafaru Viper?"""

"""Ki yi mini magana, kina ina meyake faruwa ne?"""

"Liti ya ce ""Mai zamani menene wai?"""

"""Yarinyar nan tana cikin matsala"""

"""Subhanallah, to tana ina ne yanzu?"" liti yayi maganar yana kallon sa."

"""Safiya ce yanzu, ko tana gida, ko hanya ko wurin aiki. Babu yadda za a yi ace a gida ne wani abu"

"ya same ta ta kira ni, da hanya ne kuma da tuni an kai mata Wauki, ko dai an Wauketa ne ko kuma tana wurin aiki, wuta na ji ta ce"""

"Hanyar fita Viper ya nufa, Walid ya ri™e shi ya ce ""Ina zaka fita ka je? Ba kai yakamata ka fita ba,"

"liti ko Wan mama, Wan maman ma dai, ka san wurin aikinta ai in da kuka Waukkota?"""

"Ya ce ""Eh oga Walid"""

"""Je ka gano mana menene yake faruwa"""

"Ya ce ""To bari na canza kaya"""

"Viper ya cigaba da bin layin Nabila yana kira, amma shiru ba ta Wagawa."

"Nabila kuwa tuni ta fice daga hayyacinta, ba ta sake sanin in da kanta yake ba."

"Masinja ne da shigowarsa kenan, ya ga wurin ya turnu™e da haya™i, ya shiga dudduba daga ina haya™in yake fitowa."

"Cikin tsananin tashin hankali, ya nufi ™ofar office Win Nabila, ya din ga bubbuga ™ofar, amma ya ji ta a rufe gam, ya girgiza ya girgiza amma a rufe, ya fito ya nufi wurin masu gadi, ya na sanar da"

su wuta.

"Suka tashi gaba Waya suka rankaya a guje, Waya daga cikin su ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi"

"raji'un, Nabila fa ta shigo aiki, tana ciki jama'a ku taimaka""."

"Nan da nan wuri ya cika da mutane, ana ta ™o™arin a Salle ™ofar a cirota, a daidai lokacin"

"barrister Habib ya ™araso cikin tashin hankali, kasancewar an kira shi a waya an sanar masa."

"Da kyar aka Salle ™ofar, wani irin huci mai Wauke da haya™i ya buso waje suka ja da baya, wani matashi ne ya kutsa kai, ya na nemanta, ya hangota a yashe a cikin office Win ga jakarta da system"

"Win ta, da wayarta a wurin."

"Wutar ta mutu ba ta cigaba da ci ba, iya wadda ta kama ce ta haddasa haya™i, da huci mai zafi."

"A kafaWarsa ya saSo Nabila, yana fitowa barrister Habib ya karSi wayar da system Win, yayi waje"

"da ita. A motar barrister Habib aka saka ta, suka nufi asibiti."

"Barrister Kabir ma hankalin sa yayi mummunan tashi, ya din ga kiran waya, Habib ya ce masa sun"

tafi da ita Asibiti.

"Gaba Waya hankalin ma'aikatan wurin ya tashi, dan duk jin kan Nabila da gayunta akwai girmama"

"mutane, ga yawan kyauta da take yi musu."

"Viper ya kasa zaune ya kasa tsaye, Liti da Walid ne suke ta rarrashin sa, amma ya kasa nutsuwa,"

"sai cewa yake tafiya zai yi ya gano halin da take ciki, suka din ga kiran wayar Wan mama, amma bai Waga ba."

"Viper ya ce ""Walid, ba zan lamunci a wannan karon wannan ita ma ta rasa ranta ba, dole fa na"

"gano halin da take ciki"""

"Walid ya ce ""Mun sani, amma ka fara bari mu ji daga bakin Wan mama"""

"Suna tsaka da maganar ya kira waya, Viper ya fizge wayar daga hannun liti, ya Waga ya ce ""Kai"

"ana ta kiranka ka ™i Wagawa, yaya aka yi ka sameta?"""

"""Wuta ce ta kama fa a ofishin ta, lokacin da na je an buWe ™ofar an fito da ita, za a tafi asibiti"""

"""Dalla ba wannan na tambayeka ba, tana ina yanzu a wane hali take ciki?"""

"""Eh, sun tafi kaita Asibiti, na bi bayansu a adaidaita sahu, an kaita wani Waki an hana kowa shiga,"

"haryanzu dai ina asibitin, likitocin dai ba su ce komai ba, amma dai kamar fa ba ta da rai"""

"Ashar Viper yayi masa, ya ce ""Yaya aka yi ma wuta ta kama a iya ofishin ta kawai? Me hakan"

"yake nufi? Likitoci sun ce ta mutun ne?"""

"Šan mama ya ce ""A'a ni nake tunanin hakan, bata motsi ko numfashi a yadda naga an sakata a"

"mota wallahi da ™yar idan ba mutuwa za ta yi ba"""

"Liti ya ce ""Šan mama ko Wan shegiya, gaba Waya yaron nan gaSo ne, ya za ayi ka gaya masa"

"wannan maganar?"""

"Walid ya karSi wayar daga hannun Viper, ya saka a kunnensa ya ce ""Šan mama kana ji na?"""

"""Eh oga Walid"""

"""Duk abun da ka ke ciki, ka din ga sanar da mu"""

"""To oga walid in sha Allah"""

"""Jikinta wutar ta taSa ta ne?"""

"""A'a, ba ta ™one ba, haya™i ne ya yi mata illa, wutar ma ba ta kama sosai ba"""

"""To shikenan, muna saurarenka"""

"Walid ya kalli idon Viper, yadda ya bayyanar da matsanancin tashin hankali."

"""Viper, ka kwantar da hankalinka dan Allah komai zai zo da sau™i, in sha Allah ba zata mutu ba,"

"sai ta cika maka burinka"""

"Jiki a sanyaye ya ce ""Walid yanzu shikenan duk wanda ya raSe ni, rayuwarsa sai ta shiga hatsari,"

"idan ita ma ta rasa ranta fa, jikina yana bani set up ne abun nan"""

"Liti ya ce ""Kar ka zargi kanka, dama can wannan ba ta ji, kuma haryanzu ai bata fara shari'ar ka ba,"

"balle ace saboda kai ne"""

"Walid ya ce ""Ya isa haka liti, kai abu ba ya wucewa a wurinka"""

"""Yaushe zai wuce, tun da ta munafurce ni, ta saka aka kamani"""

***

"Abba kuwa Allah ne ya tsare bai yanke jiki ya faWi na, bayan sanar masa da cewar, gobara ta kama a ofishin Nabila tana Asibiti."

"Haka Nasir ma, cikin gigita da tashin hankali, ya nufi Asibitin da aka ce an kai Nabila."

"Likitoci sun hana kowa ya shiga, an cire mata kaya an saka mata wata gown, ana duba jikinta ko da in da ta ™one, amma babu, sai dai ga zuciyarta na bugawa, amma babu numfashi, idan tayi"

"kamar zata yi numfashi, sai tayi ta tari, haya™i na fita ta hancinta da bakinta, sai tayi Wif."

"Gaba Waya Abba a rikice ya ™araso asibitin, cikin matsanancin tashin hankali Abba ya ™arasa"

"asibitin, zuwansa babu daWewa Nasir ma ya ™araso, Abba ya nemi a bar shi ya ganta, amma aka ce ba a shiga likitoci na aiki tukuna."

"Abba ya ce "" 'ya ta ce, ko me za ayi mata ayi a gabana, idan ma ta mutu ne a bari na ganta, ai ni musulmi ne na kuma yadda da ™addara mai kyau ko mara kyau"" suna ™o™arin lallaSa shi ya ha™"

"ura kar ya shiga, ya burkice musu, babu shiri aka bashi damar shiga wurinta."

"A kwance ya tarar da ita, ana ta allurai, ya ™arasa gaban gadon ta ya zuba mata ido, dama ya lafiyar kura balle ta yi hauka, an sha wahalar ciwonta na asma sosai da sosai, sai da ta girma ta W"

"an samu sassauci, tayi gado mai wahala, dan mahaifiyarta ce mai Wauke da ciwon ta gada."

"Ya kalleta a kan gado, sai ya ga ta koma masa kamannin mahaifiyarta sosai da sosai, lokacin da"

take gadon asibiti ta ri™e hannunsa a halin rashin lafiya.

"Ya ri™e hannun Nabila, ya ga alamar akwai rai a jikinta, amma a galabaice take, ya daWe yana yi"

"mata addu'a, sannan ya tashi ya fita waje."

"Barrister Kabir kuwa tuni suka yi reporting wurin Jami'an tsaro, aka zo aka fara bincike a kan musababbin tashin wutar, abun bai tsaya iya nan ba, sai da aka tattare masu gadin wurin, aka tafi"

da su wurin 'yan sanda domin fuskantar tuhuma.

"Sumayya ma tun kan ta ™araso asibitin take uban kuka, saboda yadda aka gaya mata faruwar abun,"

ta riga ta fitar da rai Nabila tana raye.

"Sai da Nabila ta shafe awa biyu, likitoci na procedure daban-daban a kanta, aka samu numfashinta ya dawo, sai dai a wahale take yin sa, aka fito da ita daga emergency, aka mayar da ita wani W"

akin.

****

"Bunkure ta daki tebur ta ce ""Tana raye kenan?"""

"Mutumin gabanta ya ce ""Eh ranki ya daWe, an samu nasarar fitar da ita daga wurin, amma na samu"

"tabbacin tana raye, bata mutu ba sai dai tana cikin mawuyacin hali"""

"""Babu ruwana da mawuyacin hali, wannan wane irin aiki ne? Yaya za ayi ni ga yadda muka yi da"

"ku, amma abun da ku ka yi daban?"""

"""Ba daga mu bane ba ranki ya daWe, wallahi aiki an yi shi yadda yakamata, agajin gaggawa aka"

"kai mata shiyasa"""

"Ta numfasa ta ce ""Shikenan, zaka iya tafiya, a asibitin zan saka a ™arasata""."

***

"Hankalin Viper bai dawo jikinsa ba, sai da Wan mama ya dawo, ya tabattar masa da a kan idonsa aka fito da ita, tana raye, kuma ba ta ™one ba, ko ™warzane babu a jikinta."

"Nannauyar ajiyar zuciya Viper ya sauke, yana fatan Allah ya sa hakan, ya kuma bata lafiya."

"Hatta 'yan gidan su Nabila, sai da suka tausayawa halin da take ciki, duk da ba shiri suke yi da ita ba, baba magajiya kuwa kuka ta Wora hannu a ka ta din ga yi, ba ta san iya tashin hankalin da zata"

"shiga ba, idan aka ce ba Nabila."

"Sumayya na gefen Nabilan, ta ri™e hannunta tana ta matsar hawaye, tari ne ya kuma turnu™e ta,"

"kawai ta yin™ura zata tashi zaune, duk suka nufo kanta, Sumayya ta ri™eta tana kiran sunanta."

"""Viper wuta, wani ya kulle ni ta waje, ku taimaka mini, Viper wuta"" gaba Waya sai suka yi sak,"

suka zuba mata ido.

"Abba ya ce ""Waye kuma Viper?"""

"Cikin matsananciyar tuhuma Nasir yake bin ta da kallo, da yake ta surutai cikin fita hayyaci."

"Barrister Habib ma sak yayi, Sumayya ta ce ""Abba sunan wani Wan daba ne, da take bincike a kan"

"sa, maybe tana ™adamin aiki a kansa ne abun ya faru"""

"Abba ya ce ""Na rasa irin Arfa, wata™ila ma a dalilin wannan kwashe-kwashen nata, aka yi yin™"

urin cutar da ita.

"Barrister Habib ya ce ""Bana tunanin haka sir, maybe ™addara ce kawai, ai tana yawan zancen Wan"

"daban nan ne, ta ce Yayanta shi ne incharge na nemansa tana fatan ta taimaka masa"""

"Nasir duk da ido yake bin su da kallo, yanayin yadda take surutan, kamar akwai sabo da kuma sha"

™uwa a tsakanin su.

"A hankali sumayya ta ce ""Masoyiyya"""

"""Na'am sumy"""

"""Na'am"""

"""Wuta aka saka mini a office Wina, da ta tashi, na tafi da gudu na buWe ™ofa na ji an rufe ni ta"

"waje"""

"Abba ya ce ""A'a Arfa, Allah ne dai ya ™addara tashin wutar, kar ki zargi kowa"""

"Nabila ta ce ""Abba, ni fa na buWe office Win da kaina, na bar key a jiki ta waje na shiga, da wutar"

"ta tashi na je na buWe, na ji an murWa key Win sau biyu"""

"Abba ya ce ""Ki na cikin hayyacinki, kin farka gaba Waya?"" Ta jinjina masa kai."

"Ya ce ""Alhamdilillah"" nan aka din ga jera mata sannu, duk da tana ta haki a hakan ma."

***

"Ramma ce a tsaye, ta shirya cikin doguwar rigar abaya, ta Wora mayafin a kanta, Abdul ya bata facemask ya ce ""Saka wannan"" ta karSa ta saka, ya ce ""Wow, kin yi kyau sosai beb"" ta yi murmushi tare da gyara mayafinta."

"Ya ri™e hannunta, har cikin motarsa, da hannu Waya yake tu™i, hannunsa Waya kuma ya ri™e nata,"

"loka-lokaci sai ya sumbaci hannunta, yana jin wani irin so da shau™inta yana ratsa ilahirin jikinsa."

"""Ni ka daina shafa mini yawu a hannu"""

"""Haba Rahama, yawun ™auna ne fa"" yayi maganar yana satar kallonta."

"Ta jingina da seat Win motar, ta numfasa ta ce ""Yaushe ne bikinka, ko an yi ne?"""

"Ya ce ""A'a, ya za ai, ayi ba ki sani ba? Wai bata ™arasa karatu ba, da an so ayi ne idan ta dawo"

"shikenan ta tare, babanta ya ce a bari ta gama, saura 2months"""

"Ramma ta ce ""Allah sarki, ni nawa karatun ko oho, na zama karuwa"""

"""Haba rahama, dan Allah ki daina wannan maganar, ina da kyakykyawan tanadi a kan rayuwar ki"

"da iliminki, na san na cutar da ke, amma zan gyara laifina in sha Allah"" tayi masa shiru tana kallon titi."

"Dare ne sosai, duk sahu ya Wauke."

"Ya zuba mata ido, a lokacin da take shan ice cream Win gabanta, ya tuna yadda yake ta fama da"

"mahaifinsa, ya tsunduma tunanin ya zai yi ya sanar da shi batun ramma? Dan sai dai ayi wadda za"

"ayi a kan ramma, amma bai ji duk iya bala'in da za ayi zai rabu da ita ba, ta kalleshi ta ce ""Ka sha"

"mana"" yayi murmushi ya jinjina mata kai, mama ya cigaba da jujjuya cokalin."

"Hakan ya sanya ta fuskanci a cikin damuwa yake, ta Webo icecream Win ta kai bakinsa, ya Waga"

"ido ya kalleta, ya buWe bakinsa ya karSa."

"Ya ce ""Kin yafe mini dukan da nayi miki, kin daina fushi da ni?"" Ta jinjina masa kai alamar eh."

"""To Waya laifin fa?"""

"""Ban yafe wannan ba"" ta bashi amsa kai tsaye."

"""Tun da ki ka yafe wannan, wancan ma zaki yafe mini in sha Allah"" ta yi shiru tana kallonsa."

"Sai da ta gama ciye-ciyenta son ranta, sannan ya ce ta raka shi asibitin abokinsa, zai duba wasu"

marasa lafiya.

"A zuciyarsa yake zargin kamar wani cikin ne da ramma, amma bai tabattar ba, kuma bai ambata ba, balle ta tashi hankalinta, muddin kuma ya ce zai gwada za ta gane, kuma ta daina yarda da shi, dan"

"ce mata yai, yayi mata allurar planing, ba zata sake Waukar ciki ba sai allurar ta sake ta."

"WaWanda ya yi wa tiyata a asibitin ya duba, sun fito take tambayarsa ""Nan ne asibitinka?"""

"Ya ce ""A'a, Asibitina na can wajen gari, na kan je wasu asibitocin da aka bu™ace ni, na gabatar da"

"aiki, zan kai ki namun ma ki gani"""

"Ramma ta ce ""Naka dai"""

"""A'a namu dai, idan komai ya daidaita, ai bikinmu za ayi, na nuna wa duniya ke, komai ya wuce"""

"Ta ce ""TaS kwaWo"""

"Babu tsammani yayi karo da wata matashiyar budurwa, hannunta ri™e da ledar Pharmacy."

"""Ke ba kya gani ne?"""

"""Ban gane bana gani ba, kawai ka zo ka tsaya a hanya, kana rangwaWa, da alama kai jin daWi ne ya"

"kawo ka asibitin ba mara lafiya ne da kai ba"" Ramma ji tayi kamar ta san muryar."

"A fusace ya yin™ura zai yi masifa, ramma ta ce ""Dan Allah ki yi ha™uri, mun tsare hanya kam,"

"Allah ya ™ara afuwa ga mara lafiyan"""

"Sumayya ta amsa da ""Amin"" ta harare shi ta wuce."

"""Dan Allah ka din ga rage faWa, har marasa lafiyar ma, faWa ka ke yi musu, haba kai kuwa"" ™wafa"

yayi suka tafi.

***

"Sosai Viper yake son kiran wayar Nabila, amma babu hali, dan Wan mama ya tabattar masa da ya ga an fito da wayarta, da jakarta da system Win ta, wani mutum ya karSa, amma alamu sun nuna a wurin yake aiki shi ma."

"Viper bai san waye ya karSi wayar da system Win ba, akwai ayyukansa a cikin system Win ta, da"

suke bu™atar sirri sosai da sosai.

"Nasir ya karSi system Win Nabila da wayoyinta a hannun barrister Habib, sai dai ya kasa buWewa, dan bai san menene password Win ta ba, har su walida ya tambaya ko sun sani, suka ce ba su sani ba."

"˜aramar wayarta kawai ya iya buWewa, sunan confidential ya fara nema, yayi sa'a ya samo lambar, sai dai ya duba lambar da aka yi saving a kan sunan, ya tarar da suna babu lamba, ya duba ya duba, amma ya rasa samun lambar, ya din ga kwafar lambobin wayar, yana dubawa a Truecaller Win sa,"

amma babu wani suspicious abu da ya samu.

"Yanzu tantamar da yake yi a kan Nabila, ya wuce zargi, akwai abun da take aikatawa na rashin gaskiya, ya ™allafa ransa sai ya gano, waye wannan mutumin da ya gansu tare sau biyu."

"A kunne ya bar wayoyin, sai dai yadda aka din ga kira babu ™a™™autawa, tun yana Wagawa yana"

"saka ran, zai samu wani abu na information, harya ha™ura ya daina Wagawa."

"Nabila ta farga da rashin wayoyinta, ta tambayi a bata wayoyinta, aka ce mata suna wurin Nasir, ta"

jira ya zo Asibitin ta ce ya kawo mata wayoyinta ya ce ba zai bayar ba.

"Cikin mamaki ta ce ""Amma meysa na san za a neme ni a wayar?"""

"Ya ce ""Kina fama da kanki, uban me zaki yi da wata waya?"""

"Sumayya ta ce ""Ke ma dai arfa, uban meye a wayar ne, ki hutawa kanki ki gama farfaWowa"" kallon Nasir take yi, tana nazarin irin kallon da yake yi mata, ta fara fatan Allah ya sa ba wani"

abun ya gano a wayar ba.

"Abba ne ya shigo, suka gaggaisa, ya din ga tsokanar Sumayya tare da Nabila, ko wurin aiki Sumayya ba ta zuwa,

40 / 67