Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   52 / 67

153K to 156K   out of 199.8K words

zai kulani ba ai na sani, shiru zai yi mini kamar kurma, in dai yana lafiya shikenan sai anjima"""

"""Kin ga Nabila, tsaya ki ji mana, gaba Waya ke ce baki fahimci Al'amin ba, ba wula™anta ki yake"

"yi ba"""

"""Ba wula™anta ni yake yi ba kace? Idan ba wula™anci ba, mai zai sanya ya ce baya so na, wallahi ban taSa cewa ina son wani ba, ina zaman zamana, ™addara da rashin ya ja ni ya kai ni har in da yake, yayi ta wula™anta ni bai damu da rayuwata ba, amma ko haushi bana ji na™i zuciya, ko kwana biyu nayi ban ji Wuriyarsa ba sai na damu"" ta ™arasa maganar cikin damuwa, da alama"

abun ya na damunta sosai da sosai.

"""No, Viper mutumin kirki ne, kuma abun so, in dai ka zauna da shi zaka so shi, saboda yana da halaye masu kyau sosai da sosai, kina kallon muma da muke tare da shi, wasu lokutan haka yake"

"yi mana, amma muna duba halaccinsa a garemu ne, kema baki fahimce shi bane"""

"""Ba wani ban fahimce shi ba, kalli yadda na shiga siraWin gobarar nan, na zo nayi hatsari, amma"

"sannu kawai ba wani abu ba, ya kasa ce mini"""

"Walid ya ce ""Ki yi ha™uri, halinsa ne a haka, amma zan iya ce miki, bayan iyayenki, akwai wanda"

"ya kai shi shiga damuwar abun da ya faru da ke"""

"""A hakan? In kusa rasa raina har karo biyu?"" Babu tsammani Viper ya fizge wayar hannun Walid, ya kashe ya dire masa ita, ya fice. Walid ya bishi da kallo yana kallon ikon Allah, shi bai"

"rarrasheta ba, kuma ya hana a rarrasheta."

"Ko da ya fice daga gidan, wayarsa yake kallo, yana jin tamkar ya kirata, har ya Waga ya kalli lambarta, sai kuma ya tsaya ya cigaba da kallon lambar, fasawa yai kawai ya mayar da wayar"

aljihunsa ya yi gaba.

***

"""Arfa, wai meyake damunki ne duk kin wani rame kin tsotse"" Sumayya ta yi maganar tana ™are mata kallo."

"Baba magajiya ta ce ""Gara dai ki yi mata, ko ta ji, ta™i gaya mini meyake damunta, sun samu saS ani da babanta, kuma sun shirya, amma kwanan nan sai ™arewa take yi kamar kuWin guzuri, ko abincin kirki ba ta ci, duk ta zube sai uban nono da take kayansa kamar ya rinjayeta"" Sumayya ta ™yal™yale da dariya ta ce ""Wallahi kuwa baba magajiya, da 'yar ™ibarta tafi kyau, haba jarumar"

"mu, idan ki ka saka damuwa a ranki, mu wa zai bamu ™warin gwiwar? Muje mu zanta na ji"

"menene ya faru""."

"Suka tafi Wakin Nabila, Nabila ta zauna a gefen gado, sumayya ma ta zauna ta ce ""Gaya mini"

"menene? Naji baba magajiya ta ce kun yi faWa da Abba, me ki ka yi?"""

"Ta kalli sumayya ta ce ""Sumayya haka soyayya take dama?"""

"""Soyayya kuma, ita ta hana ki cin abincin ki ke ramewa?"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Ba ita ta hana ni cin abinci ba, damuwoyi ne kashi-kashi suka sha mini kai sumayya."

"Da fari nifa zuciyata na azalzalata a kan son ganin mahaifina, ina son sanin waye shi, ko yaya"

"yake a bani dama na san shi, ni zan fara bincike ta ™ar™ashin ™asa da kaina"""

"""A'a Nabila, kar Abba ya sani ransa ya Saci"""

"""Sumayya ya zan yi, ni ba na son na mutu ban san babana ba, idan a gidan babana nake, wani"

"abun ba za ayi mini shi ba"""

"""Naji, zamu dawo kan wannan batun, naji kina maganar soyayya"""

"Ta numfasa ta ce ""˜addara ta kaini ta baro sumayya"""

"Sumayya ta waro ido ta ce ""Kamar yaya?"""

"""Son abun da ba zan samu ba nake yi"""

"""A'a kar ki ce haka, amma wa ki ke so Win tukuna ma dai"""

"Nabila ta tashi, ta saka key, ta buWe wardrobe Win ta, ta Waukko file ta zo ta ajiye a gaban"

Sumayya.

"Sumayya ta Wauka ta fara bubbuWewa, ta tsaya ta gama dubawa sannan ta kalli Nabila cikin"

"matsananciyar kiWima da tashin hankali ta ce ""Ban gane me ki ke nufi ba haryanzu Nabila"""

"Nabila ta goge hawayen da ya gangaro mata, ta sunkuyar da kanta ™asa."

"Ta daki kafaWar Nabila ta ce ""Kin san in da mutumin nan yake, da gaske haWuwa ku ka cigaba da"

"yi da shi, har ki fara son Wan daba?"""

"""Šaga murya zaki yi, ki tona mini asiri Sumayya"""

"""Nabila wannan hauka ne, ga yaya Nasir a cikin gida, yana ta ha™ilo yana fama, ko Wazu an kawo"

"mana sanarwa, yan sanda na cigaba da nemansa ruwa a jallo, duk wanda ya nuna in da yake, ko in"

"da za a same shi, akwai kyauta, kawai ki ke zuwa in da yake, idan aka kama da ke fa? Menene"

"sunanki bayan mun gama fitowa duniya muna SaSatu da nuna mu masu goyon bayan gaskiya ne?"""

"""Ban damu da abun da duniya za ta ce ba, ko yadda za a kalleni ba, zan tsaya a bayan gaskiya ne duk rintsi duk wahala. Sumayya zan tsayawa Aminu Viper, kuma kamar yadda ki ka faWa tabbas"

"ina haWuwa da Viper, kuma na san in da yake, amma ba zan taSa bari hukuma ta kama shi ba"""

"Sumayya ta ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wace lalacewar ce ta same ki har haka Nabila?"

"Kina ya mace, ki ke zuwa wurin Wan daba mashayi, dan ta'adda?"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Sumayya ™addara ce, kamar yadda na gaya miki da farko, idan zaki rufa mini"

"asiri ne shikenan, idan kuma tona mini asiri zaki yi, kina da zaSin yin wanda ya dace"". Ta tashi ta nufi wardrobe Win ta, ta mayar da file Win."

"""Kai!! Nabila ki canza tunani, ni ba zan bari ki cutar da kanki, ina kallonki ba"""

"""Ai ba gaya miki na yi, dan ki bani shawara ba, na riga na yanke abun da nake ganin shi ne"

"dai-dai"""

"Sumayya ta Wauki jakarta ta fice, tana zare idanunta, dan tabattar da ba mafarki take yi ba, dan"

bata taSa tsammanin wauta da haukan Nabila ya kai wannan limit Win ba.

"Bayan tafiyarta, Nabila ta duba wayarta, ta ga announcement Win jami'an tsaro, ta Wauki, jakarta"

"ta saka kayanta, ta faki ido ta fice daga gidan."

"Sumayya kamar za ta yi kuka, ta marairaice a waya ta ce ""Sir dan Allah ka yi wani abu a kai, rayuwarta zata shiga cikin hatsari da matsala, za ayi mata kallon mutuniyar banza, Wan ta'adda"

"take shirin kasadar karewa"""

"Yayi murmushi ya ce ""Sumayya ™awarki ba ta ji, bar ta ai Waukaka take nema, mu yi mata fatan"

"nasara"""

"""A'a sir, dan Allah ba zata iya ba"""

"Kankarofi ya ce ""Haka ta ce miki? She can do it, ni na bayar da file Win sa aka kai mata, ki ja da baya ki tayata da addu'a, in da ki ka ga ana bu™atar taimakona kuma, ki yi mini magana kar ki yi"

"™o™arin dakatar da ita, wannan gargaWi nake yi miki"" ya kashe wayar."

"Sumayya ta ce 'Naga ta ta kaina ni sumayya"""

***

"Suna zazzaune a Wakin, suna ta shan sigari, ya Waga kai kawai ya ganta a tsaye a ™ofar Wakin, tana kallonsu, ko sallamarta bai ji ba."

"Ta rame sosai da sosai, duk da fuskarta kawai ake iya gani, saboda facemask."

"Ganin ya tsareta da nasa idanun, ya sanya ta sunkuyar da kai, waiwayawa su Walid suka yi, su ga"

"me yake kallo, suka ga Nabila a tsaye."

"Liti ya ce ""Su 'yar anace ce da yamaccin nan ashe"""

"Walid ya ce ""Afuwan barrister, kin zo mun cika wurin da haya™i, gashi ke ba kya son haya™i"""

"Viper ya yin™ura ya tashi, ya ce ""Ki tsaya karki shigo, ki zo kina sumewa mutane sai an ta jagwalgwala ki"" yayi maganar yana nufota, sai da ya tunkarota sosai, sannan ta lura rigar jikinsa"

"sunansa ne a jiki, an rubuta Viper, da zanen kan macijiya a jiki ta fito da harshenta."

"Ya fito ya tsaya, yayi crossing lega Win sa, irin ina saurarenki."

"Banza tayi masa ita ma, suka cigaba da tsayuwa, sai dai tsayuwar bata damunsa, ita kuwa ta fara"

"gajiya, yana zu™ar sigarinsa, yana fesarwa a gefe."

"Hannunsa ta kalla ta zare sauran sigarin ta yar a ™asa, ya kalleta amma ta haWe rai."

"""Ina jinki ya aka yi?"""

"""Alhaji mu'azzam da ku ka haWu, dama ka san shi ne?"""

"""Haka ya ce miki?"""

"""A'a, tambayarka kawai nake"""

"""Ki bar maganar sa kawai"""

"""Saboda me?"""

"Ya ce ""Saboda haka na ce"""

"""Nifa ina tsoron sai na je gaban kotu, in tarar da wasu abubuwa da ban san da su ba, na rasa yadda"

"zan Sullowa lamarin, ka gaya mini shi menene ala™arka da shi?""."

"A hasale ya ce ""Na ce ki bar maganarsa ko? Na san shi, amma sanin waye shi Win ba shi da wani"

"amfani""."

"""Shhhh ka daina yi mini shouting, ka yi shiru ka saurare ni, aikina nake yi malam"" tayi maganar"

tana kallon ™wayar idon Viper.

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Cigaba yayi da kallonta, ita kuma ta kasa sake Waga idonta ta kalleshi."

Yanayinta ya nuna sosai akwai damuwa a tare da ita.

"""Kin fasa cewar ba zaki tsaya mini Win ba kenan?"""

"Ta jinjina masa kai ta ce ""Eh, idan ma na fasa, zuciyata ba zata nutsu ba, al™awari ne da nayi, yakamata na cika, ko ba dan kowa ba, dan wadda aka kashe ba da hakkinta ba"" tayi maganar ba"

tare da ta kalleshi ba.

"Ya jinjina kai, a hankali ya furta ""Ina zuwa"""

"Ya koma cikin gidan, tana tsaye ta bi ™ofar da kallo, ya fito Wauke da jaka a hannunsa, ya ce ""Muje"" ba tare da ta san in da zasu ba, ta bishi. Sai da suka yi nesa kaWan da gidan, sannan ya ja ya"

tsaya ita ma ta tsaya.

"Ya samu wuri ya zauna, yayi mata nuni, ita ma ta zauna, ta sauke tata jakar daga bayanta,"

"hannunta Waya an naWa mata bandeji, in da ta samu gocewar ™ashin, sai dai hannun rigarta ya rufe wurin."

"Ta ciro system Win ta, ta ajiye ta ajiye wayarta."

"Ya zuba mata ido, bai yi magana ba, sai da ta Wan Wago ta ce ""Wace shaidar da wace shaidar ce da"

"kai, and dan Allah kar ka Soye mini komai, saboda kar sai mun je kotu, wani abu da ban san da shi ba, ya taso daga baya""."

"""Me ki ke son sani?"""

"""Shaidunka, da ka ce kana da su"""

"Ya Wan lumshe idanunsa, sannan ya buWe ya ce ""Madaki, duk na yi masa illa, sai kuma babban"

"yaronsa lakwari, duk suna wurina"""

"""Garkuwa kayi da su kenan?"""

"""Kusan hakan"""

"""Laifi ne fa ka aikata yin hakan"""

"Ya tari numfashinta ya ce ""In sake su kenan?"""

"Ta Waga idonta, amma taga kallonta yake yi."

"Jikinta ya ™ara sanyi, maimakon ta mayar da hankali a kan abun da take yi, sai hannunta ma ya"

"hau rawa, wata irin ™aunarsa ta din ga fizgarta, ji tayi tamkar ta Wurawa kanta zagi."

"Ya Wan matsa kusa da ita, yana kallon fuskar system Win ta. Ta takure jikinta, ™amshin turaren sa"

da warin sigari suka cika mata hanci.

"Murya na rawa ta ce ""Viper"""

"""Mmm"""

"""Ka sha sigari ko?"" Yayi shiru bai bata amsa ba."

"""Kar ka bari lafiyarka ta taSu bamu gama shari'ar nan ba, kuma kaga ya fara taSa maka internal"

"organs, an ce hantarka ta kumbura"""

"Yayi shiru bai yi magana ba, sai kallonta kawai da yake yi."

"""Akwai abubuwa da yakamata ka gaya mini, amma kamar kana Soye mini, yakamata idan kana S"

"oye mini ka gaya mini, kar wani abu ya bamu matsala daga baya"""

"Har ta fitar da ran zai yi magana ya ce ""Kamar me?"""

"""Suwaye suke goge laifukan ka idan ka yi? Ranar da muka je gidanka, ya aka yi ka gane jami'an tsaro a fararen kaya, har muka tsere musu? Wannan rigar da ka yaga a asibiti ta mecece? Kuma me"

"kake yi da wayata da kake connecting?"""

"Viper ya yi gyaran murya ya ce ""Wasu tambayoyin ba su da ala™a da abun da yake gabanmu, amma na gane jami'in tsaro a farin kaya, saboda ni tsohon mai laifi ne, ba lokacin na fara aikata laifi ba, dan haka duk wani nu™u-nu™un jami'in tsaro sai na gano shi. Rigar da ki ke magana a kai, bata da ala™a da abun da zaki yi a court. Wayarki kuma ina connecting ina duba wasu location, da"

"tura sa™onni. Mai goge laifukana kuma ban sani ba. Sai kuma me?"""

"Nabila ta ce ""To shikenan, nan da kwanaki biyu zaka ji ni in Sha Allah, zan har haWa abun da nake"

"bu™ata, saboda yayana ya sakani a gaba da yawa"""

"""Good luck"" ya faWa a takaice, tamkar ta kurma ihu, ko sannu ya jiki bai iya yi mata ba, dan"

"takaici ta tattare system Win ta, ta yin™ura ta tashi ta ce ""Sai anjima"" ya jinjina kai."

"Jiki a sanyaye take takawa, kamar mara karsashi, ya waiwaya yana kallonta, yadda take Waga hannunta tana saukewa, ya tabbatar masa da kuka take yi. Sai da yaji zuciyarsa ta motsa, shi gaba"

Waya tausayinta ma yake ji.

"Tana tafe a titi, barrister Habib ya kirata, ta Waga ya ce ""Nabila kina ina ne?"""

"""Meyafaru?"""

"""Wai yayanki yaje Waukar ki, an ce masa mun fita, ya kira ni, wai muna ina?"""

"Guntun tsaki ta ja, ta ce ""Rabu da shi dan Allah"""

"""A'a kamar yaya na rabu da shi? Kina ina ne, ni ya addabe ni"""

"""Wani wuri naje, ina kan hanyata ta komawa gida, ina son ma ganinka urgent, amma sai Allah ya"

"kaimu gobe"""

"Ya ce ""To Allah ya kaimu"""

"Ta amsa da ""Amin"""

***

"Naja'atu Bunkure ta dubi Indabo ta ce ""A haka ana wannan yanayin zaka koma Abuja?"""

"""To idan ban koma ba yaya zan yi, matsaloli sai kuma cakuWewa suke yi"""

"""Dole fa a nemo Abdul, kuma ta wani fannin rashin kashe yarinyar nan yayi amfani, amma kuma ya tafka shirme da hauka, dan me zai Wauketa ya je ya Soye, kuma saboda wula™anci yaje har"

"gidansu da kansa, dole fa a nemo Abdul ya fito da yarinyar nan"""

"""Kin san ya kashe wayoyinsa gaba Waya, kin san a haukan yaron nan ce mini yayi, wai idan ya auri yar party chairman bayan aure zan bari ya auri wadda yake so, kawai ya yi mini wannan"

"maganar, ban sani ba ita yake nufi zai aura ko wata oho"""

"""TaSWijan, lallai Abdul wannan karon ya Webo ta da zafin gaske, wallahi sai an yi taka tsantsan"

"kafin a warware wannan shirmen da yayi"""

"Indabo ya yakice gumi ya ce ""Na rasa makama gaba Waya, ga rayuwarsa na cikin hatsari, ya haWu"

"da mai zamani, wai yaron da ake ta nema ido rufe, shi ne yake yawon sa har da zuwa asibiti, tsoro"

"ma nake ji, kar Vipern yayi masa wani abun"""

"Naja ta ce ""Yanzu neman Abdul, shi ne abu mafi a'ala, ina tsoron yayi wani abun da zai tona mana"

"asiri"""

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Ni Wan da na haifa, nake ta fafutuka a kan rayuwarsa yake neman ya"

"kware mini baya, saboda mace, aishikenan da ina da wata hanyar da zan fito da jafar, da ™yale shi zan yi, idan abun da yake bi a jikin nata ya gundure shi, sai ya dawo hayyacinsa"""

"Bunkure ta kwashe da dariya ta ce ""Barewa bata gudu..."

"A fusace ya kalleta, ta haWiye dariyar, tana mazewa."

***

"""Nabila ina ki ka je daga wurin aiki? An ce kun fita da barrister Habib, na kira shi ya ce ba kwa"

tare.

"""Eh, uzuri ne ya kamani, na je prison ganin wanda nake karewa ne, ko yanzun ma kana zargin"

"wurin Viper na je?"" Kawai ya gyaWa kai ya fita."

"Ta kwanta ruf da ciki, ta buWe wurin da ta Soye videon da ta yi wa Viper, ta din ga kallon hotunan"

"da video, tana ™ara jin yadda ™aunarsa take mamaye zuciyarta."

"Ta yi shiru, bata taSa zaton zata tsinci kanta a irin wannan yanayin ba, duk yadda take kallon kanta,"

a matsayin mai class taga namijin da ya ™ure wa ajinta gudu.

"Ta dinga shafa fuskarsa, ta kan screen Win wayarta, ta lumshe ido tana tuno muryar sa, da a zahiri"

"mai ban tsoro ce, amma a baWini daWin sauraro take yi mata, da sanya mata nutsuwa."

"˜arfe takwas da rabi, tana ofishinta, tana jiran barrister Habib."

"Yana isowa, ta tashi ta tafi, ya ce ""Yar ™walisa, yaya aka yi ne? Ya hannu"""

"Ta zauna ta ce ""Hannu Alhamdilillah, yaya Habib"""

"""Na'am ™anwa Nabila"""

"""Kamar yadda baka

52 / 67