Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   13 / 67

36K to 39K   out of 199.8K words

ka haukace ne gaba Waya hankalinka zai kwanta, wannan uban wayoyin da ka ke jibgaw kanka ba abun da suke yi maka,"

"jikinka duk ya riga ya bujire, ka yi hauri mu bi a sannu"""

"""Mai laya....."

"Walid ya ce ""Mai zamani"""

"""Ka yi mini abun da nake so, ai na riga na daWe da gama haukacewa, ka bani idan na cigaba da"

"zubawa na san za su yi mini"""

"Walid ya girgiza kai ya ce ""Da za su yi maka, da tuni sun yi, ka yi hauri ka bani lokaci"""

"Al'amin ya waro masa idanunsa ya ce ""Ka fara kaini bango, baku san fa me nake ji ba, bana bacci,"

"wawalwata so take ta tarwatse, sonake komai ya shafe daga cikin kaina, ko da hakan yana nufin zan haukace"""

"""Fansar ta ka fa"""

"""Zan Wauka"""

"Walid ya yinura zai fice ya bar Al'amin, amma ya sake rie shi, Walid yana oarin wacewa,"

"hakan ya ara tunzura Al'amin, ya fara oarin shae Walid."

"Babu yadda Walid ya iya, duk da yadda Al'amin yake zuba wa kansa kayan maye, amma yafi "

"arfin sa, ya dunule hannu, ya daki jijiyar wuyan Al'amin, ya silale ya faWi asa."

"Yayi sauri ya durusa a kansa, ya ga Al'amin yana ta ifta idanunsa, bai kai ga suman ba, jikinsa"

ya saki gaba Waya.

"Walid ya dafe kai yayi shiru, abubuwa na neman su wace musu, gashi alamu sun fara nuna wa"

walwar Al'amin na nema ta fara taSuwa.

"Ya dafa kafaWar Al'amin ya ce ""Ka ara bamu lokaci Wan uwa, zamu kawo arshen komai, da"

"yardar Allah"" ya tashi ya fice."

***

"Abba da magajiya sai anty, su ne suka yi ta Wawainiya da Nabila, har ta Wan samun nutsuwa, take ta uban bacci, tana tsaka da baccin sumayya ta zo, dan jiya hankali a tashe ta kwana, ta jirata har ta gaji, taje can wurin aikinta an ba ta je ba, ta zo gida an ce ba ta zo ba, ga lambobinta ba sa shiga, ta din ga fargabar Allah ya sa ba su indabo ne suka yi mata wani abun ba, gashi suka din ga kiranta suna tambayarta ta gaya musu me suka tattauna da Nabila."

"Yanayin da ta ga Nabila, ya tsoratata, gaba Waya kamar ba ita ba, duk ta yi wani iri."

"Cikin ikon Allah ta farka daga nannauyan baccin da ya kwasheta, da sumayya ta fara tozali, cikin"

"kulawa sumayya ta ce ""Sannu"" ta jinjina mata kai kawai."

"Duk shegen surutu irin na Nabila, sai bakin ya mutu, ta kasa cewa kowa uffan."

"Sai da suka kaWaice, sannan sumayya ta ce ""Nabila ki yi magana mana, meyafaru da ke? Kiran me"

"ki ka yi mini kina so mu haWu? Kuma na neme ki na rasa jiya, yau kuma na ganki a haka ko wani abun ne ya faru?"""

"Nabila ta ura mata ido, yanzu ita ta ina za ta fara yi wa Sumayya bayani ma, wataila idan ta bata labarin abun da ya faru ma aryata ta zata yi, ta ce mata ba ta da hankali, ta san babu lallai ta bata goyon baya, a kan abun da take niyyar yi. Ba wannan ba shi kansa Nasir idan ya dawo, ta ina za ta bi ta warware mugun ullin da tayi, muddin ta yarda aka kama Viper a sanadinta, ta zama azzaluma duk da ba ta ji arashen labarin ba, amma yin hakan shiga hakkinsa ne."

"Sumayya duk yadda ta kaWa ta raya, fafur Nabila tai cewa komai, hasali ma zancen zuci ta din ga"

yi tai kulata.

"Abba ya din ga yi wa Nabila faWan yawo ba Wankwali, jin kaWe-kaWe da kuma yawan kwalliya."

"Walida ta shigo da waya a hannunta, ta miawa Nabila ta ce ""Gashi Yaya ne zai yi magana da ke"""

"Nabila ta girgiza mata kai, ba zata karSa ba."

"""Me zan ce masa to?"""

"Sumayya ta karSi wayar suka gaisa da Nasir ta ce ""Yaya mutuniyar jikin ba daWi, tai magana ma"

"gaba Waya, ka yi hauri ko zuwa anjima mu gani idan zata yi"""

"Ya ce ""Shikenan, hanklina ne a tashe, ban ji Wuriyarta ba ai, na sake kira anjima"". Suka yi sallama"

ta kashe wayar.

***

"Kwanaki kusan uku ramma na fama da jikinta, kafin ta Wan ji wari, a kwanaki ukun nan, Abdul bai kulata ba, zai dai ba ta abinci ya bata magani, sai a kwana na uku da ya ga yi wari, har tana salla."

"Tun da rana ta fara ganin take-takensa dan haka hanklinta ya i kwanciya, da daddare ta kasa bacci sam, aikuwa kamar yadda ta yi tsammani, sai gashi ya shigo Wakin, yana mia yan kallonta."

"Cikin hanzari ta tashi tsaye. Ya mayar da ofar ya rufe ya ce ""Ina zaki ne?"""

"Ta hau ja da baya, ya nufota gadan-gadan kawai ta ciro wuar yanka fruit, ta ce ""Wallahi ka taSani"

"sai na caka maka, sai na kasheka azzalumi mara imani kawai"""

"Ya ce ""Ohh wow, in ajiyeki ina ciyar da ke, ki Wauki wua ki ce zaki kashe ni, ni da ki ka samu ban kashe ki ba? Dole na canza taku."

"Ya danota sai ga wuar a hannunta, amma ta kasa yi masa komai da ita, ba ta wuar yake yi ba, ya fara oarin yi mata abun da ya saba, tai sakin wuar, garin kokowar watar kanta ya yanke shi da wuar hannunsa. Sakin wuar ta yi ta ce ""Na shiga uku"" ya tsaya yana kallonta, hannunsa"

na zubar da jini.

"Tayi sauri ta saka hannunta, ta danne wurin da yake ta zubar da jinin, ta ga hakan ba zai yi ba, ta"

"kama rigar jikinta tana dannewa tana cewa ""Ka yi hauri"" ya ura mata ido, gaba Waya sai ta rikice."

"""Ni zaki kashe ko?"""

"""A'a ba kasheka zan yi ba, sonake kawai ka ji tsoro ka yaleni, ka yi hauri"" ya fizge hannunsa ya fice, ta samu wuri ta zauna hankalinta rabi a tashe, rabi kuma tana gode wa Allah da ya saka ya "

yaleta.

"Nabila ta warware, sai dai gaba Waya walwalarta ta ragu sosai da sosai, ba ta iya bacci, tunaninta"

da lissafinta kawai yaya zata Sullowa lamarin.

"Ta sake Waukko wayarsa tana jujjuyawa, ta tuna abun da Walid ya ce mata ""Sai dai ki je shi ya "

"arasa miki"""

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Dole zan je, zan neme shi, sai na ji arshen labarin, for now dole na"

"tsayar da aikin DSP, na kamo bakin zaren nan, dan gudun kar a haihu a ragaya."

"Ranar monday ta kunna wayarta, ta shirya ta ce wurin aiki zata tafi, ana ta zancen Nasir zai dawo,"

"sai dai ko a jikinta, dan ba ta shi take yi ba, ta shirya ta fice."

"Da afarta take ta tafiya, dan kar ta hau abun hawa tayi saurin zuwa wurin aiki, ba ta gama"

"tunanin da take son yi ba, wataila ko za ta samu mafita a haka."

"Kamar an ce ta waiwaya, ta ga wata baar mota, na ta bin ta sannu a hankali, tun da ta fito titi kuma ta ga motar, ta basar ta cigaba da tafiya, bayan wasu mintuna ta ara waiwayawa ta ga"

motar still tana bin ta.

"Tsayawa tayi ta juya ta nufi motar, sai aka tsaya aka yi parking aka daina bin ta, glasses Win motar"

"tint ne, dan haka ba ta ganin na ciki. Ta arasa ta hau wanwasa glass Win, amma ba a sauke ba."

"Ta gaji ta tari abun hawa, ta tafi."

"Ta shiga reception kenan, ta tarar da wasu matasan mata su biyu, a cikin tashin hankali."

"Ba ta damu ba ta wuce su, ta tafi office Win ta, ta ajiye kayanta ta sake fita harabar wurin, ta gansu"

a tsaye suna kuka.

"Har ta gota su ta dawo, ta kallesu ta ce ""Lafiya kuwa?"""

"ayar ta ce mata ""sannu"""

"Nabila ta ce ""Yauwwa meyafaru ne?"""

"""Dama babanmu aka yi wa sharri, an kai shi wurin 'yan sanda ma, wai kotu za a kai shi, an ce mu"

"Waukar masa lawya mai zaman kansa, mun ji ba zamu iya ba, abun da tsada sosai"""

"Nabila ta ce ""Sharrin me?"""

"""Gadi yake yi a wani gida, sai Wan wan matar gidan ya yi wa mai aikinta fyaWe ya gudu, su suka"

"fara kaita asibiti, da shi mai wankin gidan, shi ne daga baya aka kama su, wai su ne suka yi mata"""

"Nabila ta yi shiru tana nazarin maganar ta kalli Wayar ta ce ""Yayata kin tabatta, ba na shiga case W"

"in mutumin da ba shi da gaskiya, kar na yi bincike na tarar da saSanin abun da ku ka gaya mini"""

"""Wallahi ba arya muka yi miki ba"""

"Ta ce ""Well, yanzu ina da tarin ayyuka a office Wina, personally zan taimaka muku, ku zo gobe in"

"Allah ya kaimu arfe tara na safe, zamu je wurin mahaifin naku, na ga abun da zan iya yi a kai"""

"Godiya suka din ga yi mata, tamkar za su durusa mata, yanayinsu kawai ya nuna suna fama da"

matsin rayuwa.

"Ta so haWuwa da barrister Habib, amma bai shigo ba, ya tafi gudanar da wasu shari'oi dan haka ta"

zauna ta gudanar da nata ayyukan.

"Sha biyu na cika, ta Wauki jakarta ta fita, kiran Nasir ya shigo wayarta, kamar ta share, sai ta Waga"

tayi sallama.

"""Barrister, kina office ne na biyo?"""

"""Ka dawo kenan?"""

"Ya ce ""Eh ina cikin kano"""

"Nabila ta ce ""No, zan yi wata shri'a ne, ka je gida ka huta na kusa dawowa nima"" ba ta jira mai zai"

"ce ba, ta saka wayar a Flight mode, ta tari abun hawa, ta nufi unguwar da Viper yake."

Ayshercool 08081012143

500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Suna tafe a hanya, Nabila na ta sae-sae daban daban a cikin ranta, har suka iso dai-dai in da ta"

"sauka wancan zuwan, ta sallami mai napep Win, ya din ga kallonta yana tunanin ita kuwa me za ta yi a irin wannan wurin haka ranar tsaka."

"""Malam lafiya, ka tafi mana"" ya ce ""To, tafiyar zan yi"" ya ja baburinsa ya tafi."

"Sannu a hankali ta bi waccan hanyar da Walid ya bi da ita wancan karon, amma ta kasa gane"

"hanyar da suka bi, balle ta gano gidan."

"Ta din ga nausawa cikin wurin, tana bulayi, amma ko rabin gano hanyar ba ta yi ba, gashi ta fara"

gajiya ga rana tana yi.

"Sosai take bulayi, tana sake nausawa wani wurin, amma sai ta ga ta Sulla wani wurin daban."

"""Ke baiwar Allah"" ta ji muryar wani a bayanta, ta waiwayo tana kallon mutumin, sanye da"

uniform ka security.

"""Me ki ke yi a nan wurin rana tsaka haka?"""

"Ta ce ""Dan Allah malam wani gida nake nema"""

"Ya kalleta ya ce ""Gida a nan kuma?"""

"Ta ce ""Eh"""

"""Gida fa ki ka ce?"""

"""Eh wani aramin gida ne, rannan na zo ma amma hanya ta Sace mini"" ya girgiza kai ya ce a'a"

"babu wani gida a nan haka, duk kamfanunnunka ne, sai gonaki, can kuma idan ki ka bu dutse ne, daji zaki shiga dan haka babu wani gida a nan"""

"Nabila ta ce 'Malam akwai gida a nan haka, na je gidan fa"""

"Cikin tsawa ya ce ""Ke babu wani gida a nan, ki bar wurin nan tun ban sakar miki karnuka ba, ko"

"na kama ki na haWaki da jami'an tsaro"""

"Ta are masa kallo ta ce ""Ni zaka saka a kama, na yi maka kama da Sarauniya ne?"""

"Ya ce ""To wa ya sani, yanzu ai Sarayi ne kawai Sata gari ba, kuma ba a goshi ake ganin Sata"

"garin ba, ta cigaba da arewa wurin kallo, ba ta ga hanyar gidan ba"" ta ja guntun tsaki ta juya ta fara tafiya, sai mamaki take yi, tabbas gidan a nan haka yake, amma ya aka yi haka ta faru?"

Haka ta koma ba tare da ta gane wurin ba.

"Tun daga haraba yake murmushi, kamar bakinsa zai yage, cikin arfin hali ta aalo murmushin"

"ita ma, ta arasa ta ce ""Welcome home DSP"" ya mia mata hannu, ta mia masa na ta suka gaisa ya ce ""I really miss you barrister"""

"""Me too, ya aiki?"""

"""Aiki Alhamdilillah, daga shekranjiya zuwa yau duk ina cikin damuwa, an ce ba ki da lafiya, ba"

"kya Waga wayata"""

"Ta ce ""Ka san ni Win ce a lallaSa, auren zamani, yau da lafiya gobe babu, bari na je na yi wanka na"

"ci abinci"""

"Ya ce ""Take your time, ki huta sosai zuwa yamma, zan je office ne, zan ga mutumin da aka kama, aka ce ya san in da Viper yake, kan na dawo ki bani abun da ki ka ce"" dammm! irjinta ya buga,"

"amma ta maze ta ce ""Ok bye bye, sai ka dawo"" ya Waga mata hannu ta shiga cikin gidan."

"Sai yanzu ta tuna tayi alawarin gaya masa wani abu idan ya dawo, wanda dama wayar Viper take"

"son ba shi, wanda a yanzu ko me za'ayi mata ba zata mia wayar nan ba, sai ta ji arshen labarin nan."

"Tana wanka tana zancen zuci, idan ta ce za ta yi wa Nasir bayani, ba ta da wata cikakkiyar hujja,"

"da za ta sanya ya fuskanci in da ta dosa, kuma sai ta tonawa kanta asiri na cewa ta haWu da Viper."

***

"angaren ramma kuwa, tun da ta yanki Abdul da wua, ba ta sake ganinsa ba, har gari ya waye, duk abun duniya ya ishe ta, wai ita ta yi wa mutum illa da wua har ya zubar da jini."

"'sai me, ke kin manta abubuwan da ya aikata miki?' wata zuciyar ta tambayeta."

"'Duk da haka, da kuma na caka masa in da zai mutu fa?"" Ta tambayi kanta."

"Ta buWe falon, ta fito da rigarsa sai towel da ta Waura, ta rufe jikinta da Wan kwalin kayanta, ta fito"

falon ba kowa.

"Solomon ya fito zai shirya abinci a kan dining, ta ce masa ""Ina kwana?"""

"Cikin gurSatacciyar hausarsa ya amsa mata, ta ce ""Yana ina?"" Yayi mata saroro ba ya jin hausa."

"""Kai ba ka jin hausa ne? No hausa?"" Ya jinjina mata kai tare da yin murmushi."

"Hausa da turanci take haWawa, tana tambayar sa ina wannan mutumin, mai gidan nan?"""

"Turancin nata ya bashi dariya, da turanci ya ce mata bai kwana a gida ba."

"""Ina ya tafi?"""

"Ya ce ""Ba a tambayarsa in da ya tafi"" tayi ajiyar zuciya ta kalli, kwanukan abincin ta ce ""Duk kai"

"ka ke dafa wannan? A ina ka iya girki?"""

"Ya ce ""Catering school na yi, tun ina arami kuma, ina taimakawa mamana wurin yin girki, tana"

"sayar da abinci"""

"Ramma ta ce ""Ka san koko?"""

"Ya yi shiru yana kallonta, kwatanta masa ta shiga yi, yayi dariya ya ce ""Pap"" ta ce ""Eh, shi ka din"

"ga yi mini turancin anana yadda zan gane"""

"Yayi dariya ya ce ""Ai normal turanci ne, kawai dai pidging ne"" a dai-dai lokacin Abdul ya shigo"

"falon, ya tarar da ramma a tsaye, tana magana da solomon tana murmushi."

"Wani abu ne ya tokare masa wuya, suka Wago suna kallonsa, tana ganinsa ta haWa fuska, ta din ga"

"satar kallon hannunsa, da ya naWe da bandeji."

"""Solomon, yaushe na zama sa'anka da zan ajiye yarinya ka din ga hira da ita? Kai ka ajiyeta? So"

"kuna shirya yadda za ta gudu kenan?"" Da sauri solomon ya girgiza kai ya ce ""Ba zan taSa cin amanarka ba sir, abu ta tambayeni nake ba ta amsa"""

"""Babu ruwanka da ita, idan tambayar ce ta tambaye ni"""

"Ya jinjina kai. ""Bar wurin nan"" da sauri ya bar wurin."

"Ya arasa dining Win, zai zauna ramma ta tashi. ""Zauna ina zaki je? HaWa mini abinci in karya"""

"Cikin tsananin takaici take bin sa da ido. ""Zaki haWa mini, ko sai na turmusheki na yi breakfast W"

"in da ke, 'yar dabar auye kawai, ki na 'ya mace kina Waukar wua""."

"""Ni ba 'yar daba ba ce ba, kare kaina nayi yinurin yi daga mugu irinka mara imani"""

"Ya Wora afarsa a kan dining ya ce ""Na ji, haWa mini, ko kuma wallahi na yi abun da na ce"""

"Tuni hawaye ya cika mata ido, ta haWa masa tea, da doyar ta tura masa gabansa, ta tashi zata tafi ya riota, ya Waga mata hannunsa na dama, wanda a nan ta yanke shi, ya ce ""Da wani hannun zan"

"ci?"" Ta tsaya tana kallonsa."

"""Oya feed me, tun da kin riga kin yi wa hannun illa, idan ba haka ba kin san condition Win"" babu"

kalar tsinuwa da zagin da ba ta yi masa a zuciyarta ba.

"Cike da warewa a fannin iya rashin mutunci da bariki, haka yake haWawa da hannun ta idan ta bashi a bakin, yana wani are mata kallo. Sai aname jikinta take yi, gaba Waya wani iri take"

jin ta.

"Ya cinye doyar ya ce ta ara masa, a ranta ta ce ""Shege jaki"""

"Lomar arshe, ya rie hannunta, da yatsunta a bakinsa, kokowar wacewa take yi, amma ya rie su a bakinsa yana yi mata kallon 'yan iska a cewarta. Ba ta san lokacin da ta dunule Waya hannun nata ta Wirka masa duka a kafaWarsa ba, Wan dukan da babu in da ya je, ya saki yatsun yana murmushi, da oarin tauna sauran doyar, wani irin mugun kallo take yi masa, tare da goge yatsunta a jikin rigar jikinta, ba ta fargaba ya

13 / 67