Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   58 / 67

171K to 174K   out of 199.8K words

zama deputy governor Win nan, yanzu ko maganar bikinka ka daina yi, yau an ™ara watanni uku a kan lokacin bikin, amma ko ka bibiya meyafaru ya ake ciki? Babu ruwanka saboda ka ajiye yar mutane kana lalata da ita, so kake sai asirinka ya tonu mu shiga uku baki Waya, da wanne ka ke son mu ji? Wancan case Win ko kuma naka da ake ta"

"bibiyarka ana lallaSaka ka ke rashin mutunci?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Mummy, ba haka bane ba, wallahi tsoro nake ji na fito da rahama, na san babu lallai abun ya tsaya a iya bayar da shaida a kotu, ina tsoron daddy ya yi mata wani abun, kin san halin sa, idan kuwa aka kuma cutar da ita, ba zan iya yafewa kaina ba, saboda nayi nadamar"

"abun da na aikata"""

"""Ka yi nadama amma ka ajiye musu yarinya, ka ke lalata da ita? Wace irin nadama ce haka?"""

"Ya Sata fuska ya ce ""Ni ajiyeta kawai nayi, ba lalata nake da ita ba"""

"""To yanzu dai na ji, amma tana ina? Ni ka gaya mini, nayi maka al™awarin babu wanda zai cutar"

"da ita, har mahaifin naka ma, ba zan bari ya cutar da ita ba"""

"Ya ce ""Gaskiya Mummy na san lallaSa ni ki ke yi, kiyi mini wayo, amma na san tsaf zaki bayar da"

"ita"""

"Ta ce ""Laaa ™arya nake yi maka kenan Abdul?"""

"Ya girgiza kai ya ce 'To, zan dai dawo in gaya miki, amma ba yau ba, bari na tafi Asibiti zan je""ya"

tashi ya Wauki jakarsa.

"""Ba zaka je ka duba mahaifin naka ba?"""

"Abdul ya ce ""Zan je, yanzu na kusa makara ne, kuma ina zuwa zai yi mini zancen yarinyar nan,"

"sai na dawo tukuna"" ya fice daga Wakin."

***

"Viper ya ™urawa madaki ido, da duk yayi wani iri, babu wannan kwarjinin da ban tsoron da yake da shi, babu shaye-shayen ™wayoyin da ya saba, gaba Waya sai tsufansa ya fito sosai da sosai."

"""Madaki, yanzu na tabatta har labarin madaki ya shafe, Viper ba zai bar zuciyarka ba, ko dan wannan ™afar da aka yanke, kodayeke taimakonka nayi, ni na fika imani, ba dan haka ba, wannan ™afar cin jikinka zata cigaba da yi."

"Na turo lawyer ta, ku yi magana, amma ka ™i, ni ba ta taka nake yi ba, kai ka san kasheka ba wahala zai bani ba, da kai da mu™arabbanka, amma ba ta kai nake yi ba, zan yi amfani da kai ne,"

"na dangana da Indabo, dan haka ka shirya yin magana ko baka shirya ba?"""

"""Ban shirya ba, kuma ba zan shirya ba, kayi kaWan mai zamani, haryanzu ba ka kai in da zaka ga"

"bayana ba, ma™iyina bai isa ya ga bayana ba"""

"Viper ya ce ""Baya kuwa na riga na ganshi, tun da da hatimin sunana zaka mutu a gadon bayanka, na san duk abun da zan yi maka, ba zan huce ba madaki, ni zuciyata ka yi wa illa, amma zan iya kamantawa. Kar ka manta lakwari ma yana hannuna, sannan shi ya ji wuyar da ya shirya yin"

"magana, dan haka ko ka yi magana, ko kar ka yi tare zata kwaSe muku, idan yayi tamkar ka yi ne"""

"Ya ciro wani jan gari, mai fatsi-fatsi a cikin yar leda, ya Wago wa madaki shi, ya ce ""Da irin"

"wannan, ku ka yi amfani wurin hanani kataSus, ku ka yi mini illa ko?"" Madaki yayi shiru, yana bin hannun Viper da kallo."

"""Bari na yi maka amfani da ita, na ga wani irin hali na shiga kuma wane irin nishaWi ka ji, lokacin"

"da kake cin zarafina"" Viper ya mi™e tsaye, Madaki ya zazzaro ido, amma Viper haka ya she™awa madaki garin nan."

"A take kansa ya fara juyawa, ya shiga girgiza kansa."

"Viper ya ce ""Ina son ku Wauke shi, ku kai shi kusa da tsohuwar dabata, in da yaran nan da yake cin zarafi yake yi wa kisan gilla, wanda ya sanya tsananin tsoronsa a zukatansu, idan dare yayi ku yasar da shi a can, gari ya waye su ganshi a wurin, da ™afa Waya su tabattar da cewa alkadarin sa"

"ya karye, ™aryarsa ta ™are."

***

"Nabila na kwance, ™irjinta na ta bugawa, jiran dawowar Abba kawai take yi, ba ta san me Nasir zai gaya masa ba, ba ta san a yaya zai karSi maganar ba. Tana ta maimaita ""la haula wala ™ uwwata illa billah"" bacci ne ya fara fizgarta, ta ji tsayuwar motar Abba, wajen ™arfe goma na dare, zumbur ta tashi ta tsaya, ta tafi window tana le™e-le™e, har wurin goma na dare, shiru ba ta ji an kira ta ba."

"Ta Wauki wayarta, ta kira Viper, bugu Waya ya Waga, ya ce ""Ya ake ciki?"""

"""V am scared"" tayi maganar tana fitar da numfashi cike da tsoro."

"""Meye yake baki tsoron?"""

"""Ban san me Abba zai ce mini ba, tsoro nake ji, Abba bai iya fushi ba, bana tunanin zai fahimce ni"

"cikin sau™i, na shiga uku"" tayi maganar tana fashe masa da kuka."

"""Shhhhh, Abla"" ta ji kiran sunan har tsakiyar zuciyarta."

"""Mmm"""

"""Shi ramin ™arya ™urarrre ne, duk yadda ki ka kai ga Soyewa, dole sai ya fasu wataran, shiyasa"

"na kawo ™arshen zargin da yayanki yake yi miki. HaWuwar da muka yi da ke, sai da aka gaya masa, yana bibiyarki ko ta ina tasa mafitar kawai yake nema. Ki nutsu ki cigaba da addu'a, babu abun da zai faru in sha Allah, you are my only hope as i told you before, idan ki ka karaya ni ya"

"zan yi?"" Yayi maganar cikin rarrashin da bata taSa tunanin ya iya ba."

"""Ba zaka gane ba, amma zan cigaba da addu'a, sai da safe"" ta kashe wayar tana dafe ™irjinta,"

saboda yadda yake bugawa.

***

"P.A ne ya shiga bedroom Win Indabo, bakinsa Wake da sallama, ya amsa masa ya ™arasa ya zauna, ya ce ""Barka da wannan lokaci"""

"""Barkanka dai P.A"""

"""Ya ™arfin jiki kuma?"""

"""Jiki Alhamdilillah, da sau™i sosai, maybe gobe in Allah ya kaimu zan shiga Abuja"""

"P.A ya ce ""Yakamata ka Wan dakata da shiga Abujan nan?"""

"Ya kalli P.A ya ce ""Saboda me? Hutuna ya ™are ai"""

"""˜ishin-™ishin na ji, maganar kuWin scholarship Win da na harkar sadarwa, balli na daf da tashi,"

"EFCC zata bincike ku"" zumbur indabo ya tashi zaune ya ce ""Kai a ina ka ji?"""

"P.A ya ce ""Majiya mai ™arfi, amma ka kira shugaban marasa rinjaye, a wurin P.A Win sa na ji"

"maganar, kuma ba jita-jita bane ba"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, P.A wai ya aka yi abubuwa suke ta taSarSarewa ne haka?"""

"P.A ya ce ""Nima abun ya fara bani tsoro, amma ka dudduba ka bincika mu ji"""

"""Ai ni har bana son kiran waya, duk wanda na kira akwai kalar masifar da zai gaya mini. KuWin nan fiye da rabi duk a kan ™o™arin ganin jafar ya fito ne, idan ba hali sai na lallaSa na mayar, amma zan yi magana da ministan sadarwar da na ilimin, mu tattauna, koma dai na saka su bincika"

"mana""."

"""Bayan nan, mutane fa suna ta surut a kan program Win da yarinyar nan take yi, na wal™iyya wallahi mutane sun fara dawowa daga rakiyarmu, na rasa uban da yake ba ta wasu information W"

"in da take faWa a kanmu"""

"""Kaga P.A, dan Allah ka ™yale ni haka, gaba Waya maganganunka ba alheri yau, tashi ka tafi dan"

"Allah"""

"P.A ya Wan yi shiru, sannan ya tashi ya fita."

***

"Yanayin da Abba ya fito falo, ya tabattar musu da ba lau ba, fuskar nan a murtuke babu annuri."

"Ya kalli baba magajiya ya ce ""Kira wo mini Nabila"" sai da suka kalli Abba, jin ya ambaci Nabila,"

maimakon Arfa da ya saba kiranta.

"Nabila na kwance baba magajiya ta shigo ta sameta, ta ce ""Arfa, babanki yana kiran ki"" sai da ™"

"irjinta ya buga da ™arfi, ta yi ajiyar zuciya ta ce ""To, gani nan zuwa"" baba magajiya ta fita daga W"

akin.

"Da ™yar Nabila ta tashi, ta nufi falon, ™irjinta na ta bugawa da sauri."

"Kusan kowa ya hallara a falon, ita kawai ake jira."

"Ta ™arasa ta dur™usa a gaban Abba, ta ce ""Abba gani"""

"Mama ta ce ""Munafuka ga ladabin kura"""

"Umma ta ce ""Ki yi shiru, karya haWa da ke""."

"""Dama irin tarbiyyar da na baki kenan? Ki je ki dinga bibiyar 'yan iska a waje?"""

"Gabanta ya faWi, ta Waga kai ta kalli Nasir ta koma ta sunkuyar da kai."

"""Har muka yi zaman kudancin Najeriya, muka gama ki ka yi jami'a, duk baki lalace ba sai yanzu? Ina ke ina bibiyar Wan daba, Wan ta'adda kuma Wan iska da hukuma take nema? Kin zama 'yar"

"iska lalacewa ki ke so ki yi ko, ko ma in ce ki ka yi?"""

"Falon yayi tsit, baka jin sautin komai, ™arar gudun A.C, sun yi cirko-cirko suna kallon Nabila."

"Tuni ta fashe da kuka, jin yadda maganganun Abba, ke dukanta."

"Abba ya ce ""Nasir ya gaya mini komai, da duk bana yadda, yanzu sakamakona kenan a wurinki ko?"

"Sakamakon tarbiyya da ilimin da na baki kenan, ki ™are a Soye mai laifi, azo kama shi a haWa da ke, ki tozarta ni ki zubar mini da mutunci"""

"Cikin ™ulewa mama ta ce ""Wane sakamako ka ke saka ran samu daga tsintacciyar mage, ai ba zata taSa mage ba, shiyasa nayi ta ™o™arin ankarar da kai tun a baya, uban wani ba ya zama na wani, yanzu duk da fifikon da ka nuna mata, bai hanata nuna maka, ita 'yar kunama ce ba, duk gidan nan babu wanda yake janyo maka magana sai ita, yayanka suna zaune lafiya amma ita"

"kullum cikin Waga mana hankali take"""

"Baba magajiya ta ce ""A'a fa, dan Allah ki sassauta maganganun nan, sun yi tsauri da yawa"""

"Nabila kuwa da a zahiri ta nuna tashin hankali da nadama, cikin zuciyarta kuwa babu alamar hakan, ta yakice gumin fuskarta da yake ta tsatstsafo mata ta ce """"Abba ba mummunan sakamako bane ba, abin da ka tarbiyyantar da ni a kai ne, gaskiya ita ce nake tsaye a kai. Yakamata ayi mini adalci aji ta bakina, ba a goyi bayansa kawai ba ace ni ce bani da gaskiya ba. Wallahi Abba ni ba"

"bibiyar yan iska nake ba, aikina kawai nake yi""."

"Mama ta ce ""Har wata gaskiya ce da ke...."

"Abba ya Waga mata hannu, ya dakatar da ita, ya ce ""Ya isa haka, ki tashi ki je, bana ko son ganinki,"

"ki je ki yi abun da ki ke ganin shi ne dai-dai, tun da a kan gaskiyar ki kike"""

"Cikin tashin hankali ta ce ""Abba baka son ganina fa ka ce, me aka gaya maka har haka a kaina ya"

"sanya ka yanke mini wannan hukuncin """

"""Abun da ki ka aikata aka gaya mini, muddin kina neman zaman lafiya da gudun Sacin raina, dole ki bawa Wan uwanki cikakken haWin kai, ya gudanar da aikinsa, ki fita daga wannan lamarin, kafin a saka ki cikin masu laifi a kama da ke."

"Duk wahalar da yaron nan yake yi, kina ji kina gani, amma kika ja bakinki ki ka yi shiru, har barazana ake yi masa na kora, muddin bai kama mutumin nan ba, amma ki ka zagaye ki ka je ki ka"

"™ulla ala™a da shi, kin fara bani tsoro Arfa"""

"Cikin matsanancin tashin hankali ta ce ""Amma Abba ni kuma menene makomata? Yakamata ka ji"

"ta bakina abba, na karSi aikin nan ka fahimce ni Abba"""

"Bai tsaya sauraronta ba ya ce ""Sai dai kin nuna mini ba ni na haife ki ba, na gode"" yayi gaba zai"

bar falon.

"Cikin tashin hankali, ta ri™e ™afarsa ta ce ""Haba Abbana, idan har zan rayu kana fushi da ni, me yayi mini saura a duniya? Ka yi ha™uri zan yi abun da ka ce"" ta yi maganar tana kuka mai ratsa"

"zuciya, tana sheshshe™a kamar ta shiWe, amma ya fizge ™afarsa yayi gaba."

"Yana bari falon, tamkar su cinyeta Wanya, suka yi kanta da surutu, kowa na tofa albarkacin"

bakinsa.

"Tashi ta yi tsaye, ta goge hawayenta, cikin ko in kula, ita ma ta bi wata hanyar ta bar musu falon,"

cikin sigar kwa ci kanku.

"Šakinta, ta shiga ta buWe drower, ta fito da wasu takardu ta zube su a kan gado, ta kunna system W"

"in ta da take caji a gefen gadon, lokaci guda kuma ta Wauki wayarta tana dannawa."

"Jin motsin mutum a bayanta, ya sanya ta waiwaya da sauri."

"A tsaye ta ganshi bakin ™ofa, fuskarsa babu walwala balle annuri."

"Mayar da hankali ta yi, za ta cigaba da danna wayarta, Nasir ya tako zuwa gabanta, ya tsaya ya ™"

"are mata kallo sannan ya ce ""Kin shirya aikata abun da Abba ya umarce ki ko kuwa? Ina zan kama Viper"""

"Cikin hanzari ta tari numfashin sa ta ce ""Ban ce shirya ba, kuma ba zan shirya ba, daga nan har"

"gaban abada,ka je can ka neme shi, yaya Nasir ka fita ka rabu da ni dan Allah""."

"Cikin matu™ar mamaki yake bin ta da kallo, ""Yanzu duk kukan da ki ka yi a falo, ™arya ki ke yi"

"kenan?"""

"A hasale ta ce ""Ina ruwanka, idan ma kukan ™arya ne ko na gaske, ka yi aikinka in yi nawa. Ba dai ka je ka gaya masa ™arya da gaskiya abun da ka ke so ba? Shikenan, amma kar ka sake yin™ urin shigar mini aiki, idan ba haka ba komai yana iya faruwa, wallahi ba zan fasa abun da na yi niyya ba, idan kuma ka cigaba da takura mini, zan baka mamaki ka taka a hankali kar ka faWo"

"cikin aikina"""

"Hannu ya saka, ya Wagota daga kan gadon ya ce ""Menene zai faru, wani irin mamaki zaki bani? Me zai faru nake son ki gaya mini. Kina da hankali kuwa Nabila? Kin san doka amma kina taka ta yadda ki ke so? Da me ki ke ta™ama ne haka? Sai da na zauna na nutsu, nake tunani, kenan duk hanyoyin da nake bi, dan na samu na kama mutumin nan, ke ce ki ke toshe su ko? Ki ke taka doka"

"yadda ki ke so Nabila"""

"Ta waro masa idanunta ta ce ""Doka ko? Ni iya takata na yi, kai kuma cin zarafinta ka ke ™o™ arin yi, ka ™yale ni babu ruwanka da ni, ka yi naka aikin na yi nawa duk wanda yayi galaba shikenan. Idan ka ga dama ka je ka sake gayawa Abba abun da duk yayi maka a kaina, wallahi babu gudu babu ja da baya, ban fara dan ina saka ran dainawa ba, ba tare da na yi nasara ba. Ka rabu da ni muje a kan Sharrin da ka yi mini, ina bin Wan daba a waje"" hankaWata yayi kan gadon, yana wani irin huci, zuciyarsa na yi masa zafi, yayi wata irin ™wafa yana bin ta da kallo. Cikin hanzari ya fice ya bar mata Wakin, saboda idan ya cigaba da tsayuwa, zai iya yi mata abun da ba"

"shikenan ba. Ta yin™ura ta tashi zaune tana haki, tana kallon ™ofar da ya fita."

"Yana fita ta dafe kanta, saboda yadda yake wani irin sara mata, ta kira Sumayya a waya, sai da ta"

kusa katsewa sannan ta Waga.

"""Salamu alaikum"""

"""Wa'alaikum Salam, sumayya dan Allah kina ina ne?"""

"""Gida, ban daWe da dawowa ba ma"""

"""Dan Allah idan kin huta ki zo gida, ina son na ganki, ina cikin matsala ne, ba zama a bari na fito"

"ba"""

"""Subhanallah, wace irin matsala kuma?"""

"""Ni dai ki zo dan Allah"""

"""Shikenan, bari na canza kaya na zo kawai"""

***

"Tamkar an Wora masa gingimemen dutse a kansa, haka ya buWe idanunsa da ™yar, ya na ™o™arin tashi, ya ce ""Masa oga kar ka tashi, ka huta tukuna"""

"Madaki ya Waga kai da kyar, ya ganshi a dabarsa ya ce ""Ya aka yi na zo nan?"""

"""Yaran mai zamani ne, suka kawo ka, suka ce wai gaka nan ajiya, zai waiwayeka, amma oga ya na ganka da ™afa Waya, sai nemanka muke yi da kai da lakwari babu wanda ya san in da kuka"

"shiga?"""

"Ya kalle shi ya ce ""Akwai wanda suka san na dawo?"""

"""Eh mana, su fidda na kogo, duk suna nan aka kawo ka, labari ma ya fara zagawa cewar an cire"

"maka ™afa Waya"""

"""Wani taimako nake so ka yi mini, amma bari sai na wartsake, kaina kamar an kunna wuta a"

"cikinsa, kamar ana narka mini ™wa™walwa, bari abun nan ya sake ni"""

"""To shikenan, sannu"""

*****

"Sosai Nabila take yi wa sumayya kuka, tana gaya mata abubuwan da suka faru."

"""Nabila, shiyasa tun da fari na ja miki kunne, babu wanda zai tsaya ya saurareki balle ya fahimce ki, gaskiya ina bayan Nasir, ko dan rayuwarki, yakamata ace kin ajiye wannan shirmen da ki ke yi,"

"ni babban tashin hankalina haukan da ki ka yi wai son

58 / 67