Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   39 / 67

114K to 117K   out of 199.8K words

dariya, akwai"

"appeal a gaba, dan Allah ki nutsu."

"Cikin kuka ta ce ""Sumayya mu tafi gida, ba zan iya sake haWa ido da mutumin nan ba, i try my"

"best, ai kun ga yanayin shari'ar da aka yi, dama haka aka koyar da mu, an bi Principles na law a wannan shari'ar?"""

"Sumayya ta din ga rarrashinta, suka sakata a mota, barrister Habib ya ce ""Bari mu kaita gida,"

"Bashir kai ka tafi da motata"""

"Suna tafe a mota tana cigaba da kuka, Barrister Kabir ya kira Habib, ya ce ""Ya ake ciki ne?"""

"""Gamu zamu tafi, ba ta yi wining ba, sai kuka take yi"""

"Kabir ya ce ""Ai dama na gaya mata, waye ya gaya mata jayayya da mutanen nan abu ne mai sau"

"i?"""

"""Dan Allah kar ka saka ta sare gaba Waya, za mu yi appeal, kuma saboda ita nima zan yi abun nan"

"kyauta fisabilillahi i really appreciate what she did"" ya ajiye wayar yana cigaba da yi wa Nabila nasiha."

"Bunkure ta yayace bayan kammala wayar da ta yi, ta kalli badi'a."

"Badi'a ta ce ""An kammala komai kenan?"""

"""Eh, an arare shari'ar a yau, uba ya yi abun da ya dace, wallahi da bai yi wani yinuri ba, sakar musu zan yi su arata daga shi har Wan nasa, su ta shafa, amma a wannan karon dole na Wauki mataki a kan yarinyar nan, da gaske so take yi sai ta tona mini asiri, dole zan tattauna da indabo,"

"ya Wauki mataki a kan ta"""

"""Amma kina ganin hakan zai yiwu, tun da abu ya shiga social media, kuma ta fara samun masu"

"mara mata baya?"""

"""Iyayen gidanta ma, ba su kai ko ina ba, amma an ce mini an hangeta da barrister Habib, kuma ina kyautata zaton da saka hannunsa a wani abun da take yi, amma duk na san matakin da zan Wauka"

"akan dukkansu"" ta arasa maganar tana haWiye wayoyin da suke hannun ta, ta bi su da ruwa."

"Nabila bayan sun kaita gida kuwa, ba aramin kuka tayi ba, gaba Waya sai ta ji ta karaya, komai"

ya fita daga kanta.

"A Wakin Nasir, ya sameta bayan ya dawo daga aiki, ko da ya tarar da Nabila ta sha uban kuka, tuntsirwa yayi da dariya, ya ce ""Haba barrister, ina warin gwiwar ta ki? Har kin karaya haka?. Abun da na yi ta nuna miki kenan, nake gargaWinki a kan ki fita daga sabgar nan, ba ke kaWaice mai gaskiya a asar nan ba, amma tun da ki ka ga kowa ya ja baki yayi shiru, to abun ya gagari kundila, amma ki ka i ganewa ki ka cigaba da dagewa, ki gode Allah da ba su yi wani abu da za"

"su taSa lafiyarki ba ma"" ya gama surutansa ya fita, ba ta ko kalleshi ba."

"Yana fita ta mayar da ofa ta rufe, tana oarin kiran Viper, wayar Alhaji wada ta shigo. Ajiye"

"wayar tayi, ta Wauki aramar ta ta, ta kira Viper."

"Bugu Waya ya Waga, kawai ta saka masa kuka."

"""Meye ne?"""

"""Kana kallon wulaancin da aka yi mini a shari'ar nan, kaga wata irin shari'a da aka yi mai cike da wulaanci da zalunci, wallahi gaba Waya na karaya, na gaji da aikin nan, ina ji ina gani, mutumin"

"da bai ji ba bai gani ba, zai tafi prison, zuciyata kamar ta fashe na gaji""."

"""To ni kuma wa zai tsaya wa tawa shari'ar?"""

"Nabila ta ce ""I give up, na karaya"" tayi maganar tana kuka."

"""Ke kin isa? Ai tun da muka fara, sai mun kai arshe, tied your belt against next trial""."

"""Ni ba zan iya ba, ina ga ma ciwon zuciya ya kama ni, duk na tsani komai, haka zamu cigaba da"

"tafiya, mai kuWi ne kawai Wan gata? iri-iri fa aka murWe komai""."

"""Sai ki gyara, kar ki gaji, sai kin gama da ni tukuna, anyway an hukunta wanda ya aikata laifin,"

"saura kuma ki matsa ki gano in da ramma take da mahaifiyarta"""

"""Wai kai wane irin mutum ne? Na gaya maka dattijon nan ba shi yayi laifin nan ba, kuma ni ina"

"zan ganta?"""

"Ko a jikinsa ya ce ""Wannan matsalar ki ce ai, ki arasa wannan ki zo ki yi nawa"""

"Katse wayar ta yi, ta ajiye ta cigaba da kuka."

*****

"""Lakwari, ka je ka samu P.A Win Indabo, ka gaya masa ni na aikoka, ya uzzura mini da kiran waya, a kan lallai sai na je, wai mai zamani ya yi masa aike, dan haka dolena na nemo masa shi, haryanzu ban sanar masa da halin da nake ciki ba, amma ka je, idan ka je wurin P.A Win, ka kira ni"

"zam yi masa bayani""."

"""Shikenan, amma kana ganin ba za a samu matsala ba?"""

"""Ba za a samu ba, daga nan ma sai ka samo mana kuWin zuwa asibitin nan, dan na tattara kuWin"

"hannuna gaba Waya na aika a kawo mana ganye, shi ma kuma na ji shiru, idan ka dawo daga wurinsa ka biya ka duba mana""."

"""Shikenan an gama"""

***

"Nabila kuwa ba a iya Nasir ba, hatta yan gidan suka sakata a gaba da tsokana, suna yi mata dariya,"

"bisa yadda ta shiga matsananciyar damuwar rashin nasarar da ta yi, a kotu. Ba ta taSa yin shari'ar da ta shiga ranta ba kamar wannan, gashi dai kyauta take shari'ar babu ko sisi, amma duk ta bi ta damu, hatta hawa social media ya gagareta, saboda yadda ake yi mata dariya, an koren Bunkure ke cigaba da nuna cewar Nabila hassada take yi wa bunkure, kuma kwangila ta karSo a hannun wasu."

"Sosai ta fusata, ta hau social media tayi posting, ja da baya ga zaki ba tsoro bane ba, shirin faWa ne."

"Kuma ko bayan shekara dubu, sunan gaskiya baya taSa canzawa, a saurari fitowa ta gaba."

"angaren Nasir ma, yana fuskantar matsin lamba sosai daga wurin Indabo, da kuma manyansa a wurin aiki, a kan kama Viper."

"Gefe guda ga fargabar abin da Nabila za ta janyo musu, tun da ita ba ta so a zauna lafiya, yana"

matuar fargabar Indabo ya yi mata wani abun.

"Gaba Waya ta daina walwala, ko fitowa ta daina yi, sai idan fita zata yi, sai dai a kai mata abinci W"

aki a ajiye.

"Ganin ta takura kanta da yawa, Nasir ya sameta yana rarrashinta, da bata baki a kan ta jure ta karSi"

addara.

"""Ba wata addara da zan karSa"" tayi maganar tana hura hanci."

"""Ke saSo zaki yi kenan?"""

"Nabila ta ce ""DSP, abun da Allah ya hukunta shi ne addara, ba abun da mutum ya ga dama yayi"

"da son rai ko son zuciya ba, ko da me matar nan take yawo, sai na tona mata asiri wallahi, gara ma ka yale ni da wannan nasihar"""

"""Na yale ki, amma idan kin i ji, ai ba kya i gani ba, tun gashi yanzu kin fara ganin ma, amma ba wannan ba, wai haryanzu babu wani news da ki ka samo a kan Viper ne? Na ga duk kin yi"

"sanyi, kin daina taimaka mini"""

"Ta kalleshi ta ce ""Ba dole na yi sanyi ba, ai dama ka ce na daina saka kaina a abun da babu ruwana,"

"dan haka wannan ma babu ruwana da shi"""

"Yayi murmushi ya ce ""Haryanzu a fusace ki ke arfa, to ba ni ne dai Naja'atu Bunkure nan ba,"

"amma yakamata idan da wani hints a taimaka mini"""

"Ta kalleshi ta ce ""Babu wani hints, ban san komai ba"""

"""To shikenan, idan kin huce sai mu cigaba da maganar"" ta harare bayansa har ya fice."

"Kasa samun nutsuwa ta yi, ta sake Waukar wayarta ta yi posting, ""Idan har mahaifiyar ramma ba S"

"ata tayi ba, kuma da gaske Bunkure foundation na kula da ramma ne, to tana ina, al'umma yakamata su samu update a kan halin da take ciki, kuma shin suna da masaniya a kan Satan"

"mahaifiyarta? Idan eh to ina tafi? Tana tare da 'yarta ne ko kuwa?"" Tayi posting ta nemi wuri ta"

"zauna, lissafi da tunani daban-daban suka din ga kaiwa suna komowa a cikin wawalwar Nabila."

***

"""Indabo, yakamata fa ka sake matsa Abdul, ya gaya maka in da yarinyar nan take, hankali ya fara dawowa kanmu, yarinyar nan fa ta matsa, kuma ban ga alamar, zaka Wauki wani muhimmin mataki a kan ta ba"""

"""Ya ce mini ya kasheta"""

"Bunkure ta ce ""Ya kashe ta ta yaya? A binciken da na yi, an tabattar mini uwar yarinyar ba ta garin nan, tafiya ta yi babu shiri, kuma Abdul ya je gidan fiye da sau Waya, bayan ya Wauke yarinyar,"

"me ya je yi, ni fa ba na son a din ga gaba ana baya, kar asirinmu ya tonu fa"""

"Indabo ya numfasa ya ce ""Abubuwa sun fara caza mini kai Naja, ga takarar Abdul da nake ta fafutuka, ga auren nan da ake shirin yi na shi. Ga Sangaren ki taki matsalar, duk is a minus case, bababr damuwata yanzu Viper, aiken da ya yi mini ya tayar mini da hankali, idan ba a kama shi an kashe ba, hankalina ba zai taSa kwanciya ba, ga an adawa sun sako mu a gaba, ga tunanin jafar"

"da yake tsare na rasa wane tunanin ma yakamata na yi"""

"""Ai wanda ya fi muhimmanci shi zaka yi, wallahi idan aka cigaba da yale yarinyar nan, muna"

"raina abun da take yi zata bamu mamaki fa"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Na ga alama, kuma ba zan taSa bari hakan ta faru ba""."

"P.A ne ya kaste su, ta hanyar yin sallama, suka amsa duk suka Wago suna kallonsa."

"Ya kalli indabo ya ce ""Akwai matsala fa"""

"""Again?"""

"""warai kuwa, madaki ne ya yi aike, wai ya samu rauni a afarsa, yanzu haka ko iya tafiya ba ya yi, Wazu ya turo yaronsa har ya buaci a bashi kuWi ya je asibiti, amma wai duk wani abu da"

"yakamata, yana da yaran da za su iya yi maka"""

"Indabo ya buga tsaki ya ce ""Maganar banza kenan, zuwa yaushe zan cigaba da rarraba sirrina, wannan yayi mini aiki wancan yayi mini, kalli yadda haryanzu jarabar Wan tahaliki Waya take ta"

"Wawainiya da rayuwata. Na gaji ya je Allah ya kyauta, na nemi wata mafutar"""

"""Amma kana ganin watsi da shi, ba zai zame mana wata Sarakar ba ko barazanar ba?"""

"""Babu abun da zai zame mana sai wahala, tun da ba shi da wani amfani yanzu, Viper da na bari ya"

"ci karensa babu babbaka, saboda yaron dodo ne, ina matuar jin tsoron abun da ya sani a kaina, kuma kamar yadda na yi tsammani, ya san abubuwan da idan yayi magana kashinmu ya bushe,"

"dole fa a nemo Viper akwai matsala wallahi"" yayi maganar yana zazzaro ido cikin tashin hankali."

"Sai da aka kusa sati da yanke hukunci, sannan Nabila ta tafi wurin iyalan dattijon nan, tare da sake rarrashin su, a kan su yi hauri su ara mata lokaci, zata ara shiryawa sosai a appeal Win da za"

"su yi, tana saka ran za su yi nasara in sha Allah."

"Suka yi ta yi mata godiya, sai da zata tafi, aninsa ya keSe da ita, ya ara yi mata godiya, sannan ya ce ""Dan Allah ki ara bincikar Wan uwana, kamar fa ya san wanda ya yi laifin, barazana aka yi"

"masa Shiyasa ya kasa gaya miki komai"""

"""Barazana kuma, wace irin barazana?"""

"Ya ce ""Eh, akwai ziyara da na kai masa, ya gaya mini amma ya nemi kar na gaya wa kowa, ya san"

"sunan wanda yayi laifin, da alaarsa da matar gidan, amma bai san Wan waye ba"""

"Ta ce ""Ya salam, to amma meyasa ni bai gaya mini ba, babu yadda ban yi da shi ba a kan idan ya san wani abu, ya sanar mini, amma ya ce mini babu abun da ya sani, sunansa ma bai sani ba,"

"kawai dai ya san Wan yayan matar gidan ne""."

"Ta ce ""Subhanallah, shikenan zan san abun yi, a cigaba da yi mana addu'a"""

"Ya ce ""In sha Allah, kullum cikin yi muku ake, Allah ya jian magabata mun gode sosai da sosai""."

"Tana kan hanya saon Viper ya shiga wayarta, a kan yana son su haWu."

"Ji tayi kamar ta maze tai zuwa, amma ina, ba ta ji alamar zuciyarta zata bari ta aikata hakan ba."

"Garden Win da suke haWuwa, a can ta same shi, ta tsaya tana kallonsa ya rage sumar kansa, yayi"

kyau sosai.

"Wata tab ta gani a hannunsa, cikin basarwa ta ce ""Ina wuni?"""

"""Wayarki zaki bani"""

"Ta kalleshi ta ce ""Wai baka san meya same ni bane? Baka jajanta mini rashin nasara da nayi ba,"

"abu duk ya dame ni"""

"""Yanzu ki ka fara, idan har rashin nasara ba zai saka ki ara jajircewa ba, sai dai ki yi kuka"""

"Nabila ta ce ""To idan ban yi kuka ba ya zan yi?"""

"Ya kalleta ya ce ""Babu"""

"""Waye ya sai maka waya?"" Yayi mata shiru."

"Ta sake cewa ""Haryanzu fa ina da tarin tambayoyin da baka amsa mini ba"""

"""Wanne daga ciki?"""

"""Meyasa Indabo ya ce zai yi maka tarko da ni ya kama ka? Ni meye haWina da kai?"""

"Ba tare da ya kalleta ba ya ce ""Wataila ya san kina zuwa wurina"""

"""To amma ya aka yi haryanzu bai kama ka Win ba? Kuma ni haryanzu kana Soye mini wasu"

"abubuwa"""

"Ya saka aramar wayarsa a kunnensa, ya ce ""an mama ya ake ciki?"""

"""Oga Viper, mun wamuso Lakwari fa, yanzu duk in da madaki yake, dole ya bayyana, tun da"

"babu mai taimaka masa ko ya kula da shi"""

"Viper ya ce ""Good job, zan gaya muku what next"""

"Cikin zaro ido Nabila ta ce ""Viper kidnapping?"""

"""Eh ina son na sauaa miki aiki ne, shaidu na fara tattara miki, kafin a fara shari'ata, Madaki yayi"

"jigatar da ba zai iya musa laifin da ya aikata ba"""

"""Amma ka gaya mini me ka ke yi da wayoyi? Ka daina yi mini Soye-Soye. Sai kin zo kan"

"shari'ata zaki ji koma me ki ke buatar ji"""

"Kamar shashasha haka take kallonsa, gaba Waya ta ma rasa me za ta ce masa."

"Ya mia mata wayarta ya ce ""Angry bird"""

"""Am confused"""

"""Sorry"""

"Kamar ta sake fashewa da kuka ta ce ""Zuciyata kamar a kurku, haka nake jin ta, mai laifi daban"

"yana can yana rayuwarsa, mai karSar hukunci daban, wane irin abu ne wannan?"""

"Viper ya gyaWa kai ya ce ""Kamar dai ni a kwanakin baya, idan aka kama mai laifi, sai ayi musanye"

"a saki wancan saboda Wan gata ne, ni kuma a tsare ni a matsayin mai laifin"""

"Ta ce ""Kuma dai? Wani yayi laifi kai kuma a tsareka?"""

"""Mmm, a saka matata tayi ta yawo tana wahala ba, wata Shari'a sai a lahira, duk rintsi kar ki yadda"

"ayi amfani da ke ki ci amana, ba kowa ne yake da zuciyar yafiya ba"""

"Jiki a sanyaye ta jinjina kai, ya ce ""You can leave""."

"Kusan a tsukin lokacin, Nabila ta zama topic of discussion a social media, sai dai ba ta karaya ba,"

wurin cigaba da posting a kan bunkure foundation.

***

"""Abdul tun muna shaida juna, ka gaya mini ina yarinyar nan take? Ka kashetan ko kuwa? Sannan uban me ya sake mayar da kai gidansu, bayan ka je ka Wauki yarinyar, kuma saboda hauka maimakon ka saka ayi? Kawai sai ka wanke afa ka tafi da kanka ka je ka Wauki yarinyar, kamar baka san matsayinka ba? Idan ka san uwar yarinyar nan ma, tana tare da kai, ka gaya mini, na san"

"matakin da zan Wauka a kai"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ni ban Wauki uwar yarinyar ba, ban san in da take ba"""

"""Da ka kashe yarinyar yaya ka yi da gawarta?"""

"Abdul ya Wan yi jimm sannan ya ce ""Ruwa na jefa ta"""

"Indabo ya ja guntun tsaki ya tashi, maganganun da bokansa ya gaya masa ne suke ta yi masa kai komo a zuciyarsa, wai dutsen da ya gaya masa zai ci karo da shi, lokaci yayi da shi bai san ya za ayi ba, dole ayi Wayan biyu, ko dutsen yayi nasara a kansa, ko kuma su yi mutuwar kasko, amma"

"babu yadda za ayi, ya iya maganin dutsen nan da kansa."

"Nabila fa ta sake jajircewa, da cigaba da oarin gano bakin zaren matsalolin da take tunkara."

"Bayan shari'ar ramma, akwai shari'oi da dama a gabanta, amma wannan c ta fi ci mata tuwo a "

"warya, sai kuma ta Viper da zata fuskanta."

"Kasancewar da sassafe ta je wurin aikin, duk babu mutane, ta shiga office Win ta, ta ajiye jakarta,"

"ta yi addu'a ta zauna, ta buWe computer ta fara aiki."

"aurin wayar wutar lantarki ta fara ji, ta Waga kanta, ba ta ga komai ba, ta sunkuyar ta cigaba da"

aikinta.

"Wata irin ara wearing Win office Win ta yayi, ya fara ci da wuta, a razane ta tashi cikin tashin"

"hankali, ta nufi ofa zata buWe, ta ji an kulleta ta waje, ta jijjiga iya arfin ta, amma a ofar a kulle gam, ga wuyar wuta sai cigaba da

39 / 67