Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   32 / 67

93K to 96K   out of 199.8K words

rufu a kansa, suka Waga shi da kyar, Nabila ta gaya wa Walid a halin da ta zo ta same shi."

"Walid ya kalli Wan mama, cikin tsananin Sacin rai, Wan mama ya ce ""Nifa bani na kawo masa ba,"

"wallahi Waukko masa kawai ya saka nayi, ban san a ina ya samo abun sa ba"""

"Suka mayar da hankali a kan Viper, sai dai ba maye kawai yake yi ba, suma yayi, ga numfashinsa"

iya ™irjinsa yake.

"Nabila ta ce ""Dole fa a kai shi asibiti, ko da hakan yana nufin a kama mu ne baki Waya, lafiyar sa"

"ita ce mafi muhimmanci a wannan lokacin"""

"Walid ya ce ""Haka ne, amma wani asibiti zamu kai shi?"""

"Liti ya ce ""Akwai wani asibiti a can bayan gari sosai, sai dai na kuWi ne, ina ga kamar can zai fi"

"zama safe"""

"Nabila ta basu mukullin motarta, ta gaya musu a in da take."

Liti ya karSa ya tashi ya fita.

"Nabila kallonsa take cike da tausayawa, namijin gaske ne, sai dai ta wata fuskar yana da raunin"

zuciya sosai.

"Da liti ya kawo motar, suka yi kama kama, suka Wauke shi, suka shafo tafiyar nan da shi, suka fito"

titi.

"Liti ne yake jan su a motar, Wan mama da Viper da walid suna baya."

"Asibiti ne mai kyau, sai dai ya yi nisa da gari sosai da sosai."

"Ganin halin da yake ciki yasa suka karSe shi da gaggawa, Nabila ta tambayi ya tsarin Asibitin yake, da payment Win, aka ce su bari, a fara ceto ransa tukuna."

"Da aka tambayi sunan Al'amin, sai Walid ya ce ""A saka masa Muhammad Nura"""

"Liti ya ce ""Meyasa baka bayar da normal sunansa ba"""

"Ya bashi amsa da ""Saboda tsaro"""

"A kan oxygen aka fara Wora shi, saboda numfashinsa, sannan aka fara sauran ™o™ari a kansa."

"Walid kallonta kawai yake yi, yadda take a rikice cike da tashin hankali, babu ma alamar tana"

"fargabar a kamata ko wani ya ganshi, ta uzzurawa likita da tambayoyi."

"Likitan yayi mata bayanin yadda Jinin Al'amin ya hau, ga bugun da zuciyar sa take yi, fiye da"

"kima kamar yadda ECG Win sa ya nuna, he's at very risk of having heart attack."

"""Subhanallah, dan Allah doctor kayi ™o™arin ka, na san Allah ne mai komai, amma dan Allah ka"

"taimaka"""

"""In sha Allah zamu yi iya a ™o™arin mu a kai"""

"Tayi masa godiya, ta tafi reception ita da litu, suka gaisa da cashier ta tambayi, me za su yi"

"depositing, na patient Win su da aka yi admitting?."

"Ya tambayi sunan mara lafiyan, liti ya gaya masa, ya duba cikin system Win gabansa ya kalle su ya"

"ce ""Ai an biya"""

"Suka kalli juna da ita da liti, liti ya ce ""Malam ka duba sosai, Wazu muka shigo fa, aka ce mu bari"

"a fara bashi taimakon gaggawa, ka duba ko masu irin sunan biyu ne""."

"""ShikaWai ne me irin sunan da aka yi admitting yau, Al'amin Ibrahim"""

"Suka kalli juna da Nabila, liti ya ce ""Mu sunan mara lafiyanmu Muhammad Nura"""

"""Wanda ya biya kuWin, sunan da ya bamu kenan, ba shi ne na Waki mai lamba 2 ba? Al'amin"

"Ibrahim ya ce mana, ya turo kuWi ya ce ayi masa duk abun da yakamata""."

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143

Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Nabila ta ce ""Malam ya za ayi mu kawo mara lafiya, mu zo kuma ace mana wani ya biya kuW"

"inmu, dama haka ake yi, wannan wane irin abu ne, ka gaya mana bills Winmu mu biya, mu bamu san kowa ba"""

"Ya girgiza mata kai ya ce ""No ma, ba zan karSi kuWinku ba, na gaya miki an riga an biya"""

"""Waye ya biya?"""

"Liti ya ce ""Kai bana son nu™u-nu™u, wanene ya biya kuWin?"""

"""Nima ban sani ba, management ne suka turo mini receipt, aka ce kar mu karSi kuWinku, an yi"

"settling bills Win"""

"Nabila ta ce ""Suwaye management Win?"" Yayi shiru yana kallonta."

"""Malam kayi mini magana, ka tsare ni da ido, suwaye management Win? Suwaye suka biya kuW"

"in?"""

"Liti ya ce ""Ki yi magana a hankali, kar ki janyo hankalin mutane kanmu"""

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Ana bibiyarmu, wanda yake wannan abubuwan ya san duk wani motsi da"

"muke yi"""

"Liti ya jinjina kai ya ce ""Nima nayi wannan tunanin"""

"Nabila ta ce ""Mu koma wurinsa, kafin mu san abun yi"" suka koma in da suka baro Al'amin da"

walid da Wan mama.

"Walid na ganin su ya ce ""Yaya? Nawa ne kuWin?"""

"Nabila ta ce ""Kar ka damu, an biya"""

"Tayi maganar tana zama a gefen Viper, ta tsurawa fuskarsa ido, kawai tuno yadda ya din ga kuka"

"ta din ga yi, gaba Waya jikinta ya ™ara sanyi."

"Walid ya ce ""Ba zaki ga likita ba, wurin da ya caka miki allura?"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Bakomai, ni yanzu ta lafiyarsa nake yi"""

"""Amma yakamata ki koma wurin aiki fa, ai muna tare muna kula da shi"""

"""No, ko na tafi hankalina ba zai kwanta ba, ba zan iya aikin ba, bari na jira naga abun da hali zai"

"yi"""

"Likita ya sake shigowa, yana duba Al'amin."

"Ya ce ""Alhamdilillah, ina ga ya samu bacci, dan ya farfaWo daga suman"""

"Nabila ta ce ""Masha Allah"" ji tayi ya taSa hannunta, ta kalli hannunsa, ya yi mata alama ta matso."

"Ta matsa ta kai kunnenta saitin bakinsa, a hankali ya ce ""Ki gaya masa a cire mini wannan abun na"

"hancina bana so""."

"""Haba master, baka ga yadda kake numfashi da kyar bane ba? Dan ya taimaka maka aka saka"

"maka shi, dan Allah ka yi ha™uri ka ji, Allah ya baka lafiya"""

"Ya sake cewa ""Ki ce musu bana iya bacci, yayi mini abun da zan yi bacci, kaina zai tarwatse""ta W"

"ago ta kalli likitan ta ce ""Doctor, ya ce dan Allah ayi masa allurar bacci, so yake yayi bacci baya iya bacci"""

"Likitan ya ce ""Ai mun yi masa, kuma da jinin ya sauka zak yi bacci mai yawa mai daWi in sha"

"Allah"""

"Ta sake sunkuyawa, zata yi masa magana ya ce ""Bana son baccin, ba na son jinin ya sauka, bani"

"da rabon sake yin su, Allah ya nuna mini ranar da zan bi matata"""

"Babu wanda yake iya jin abun da yake faWa, sai ita, muryarta na rawa take yi masa magana a"

hankali cikin nutsuwa.

"""Haba Al'amin, mai babban suna, shikenan bawa ba zai yi imani da ™addara ba, tun da ka fuskanci kurakuran da ka yi a baya, ba sai mu nutsu mu nemi mafita ba, yanzu idan ka mutu ma™ iyanka sun ci galaba a kanka kenan fa."

"Dan Allah ina ro™onka ka janye wannan fatan da ka ke yi, kuma in dai muna tare in sha Allah zaka yi bacci mai daWi mai cike da nutsuwa da kwanciyar hankali trust me."

"Wallahi i feel your pain, bani na tsinci kaina a halin da ka ke ciki ba, but ina jin zafi a zuciyata, in sha Allah you won't cry alone, an cutar da kai, in sha Allah kuma sai in da ™arfina ya ™are a kan ™wato maka hakkinka, in sha Allah sai nayi sanadin dawo da farincikin ka."

"Amma sai ka yi ha™uri, ka yi ha™uri, kayi ha™uri na san da wahala, da ciwo, an yi maka illa, amma"

"ina ro™onka a wannan karon kar ka jinkirta tuba, mu yi ta addu'a, Allah ya taimake mu, ka kwantar da hankalinka ka yi ha™uri, Allah da kansa ya rarrashi masu ha™uri a cikin Alqur'ani"""

"Yayi shiru yana sauraren Nabila, hawaye yana bin gefen fuskarsa."

"""Madam ya kuma kike kuka, mu da muke son hankalinsa ya kwanta, jininsa ya sauka?"""

"Liti ya ce ""Rabu da shi doctor, kukan shi ne samun afuwarsa, mun gode sosai da ™o™arin ku."

"Cikin kalaman hikima, da tausasawa, ta cigaba da yi wa Viper nasiha, tare da bashi ™warin gwiwa,"

"a kan cigaba da ha™uri, da kuma Addu'a."

"Har bayan azahar, Viper bai gama frafaWowa ba, haka Nabila ta ha™ura ta tafi gida, bayan ta ajiye"

musu abincin da ta zo da shi.

"Sai magariba ta isa gida, Allah ya sa Abba baya nan, balle ta sha tuhuma."

"Message ne ya shigo wayarta, ta Wauka ta duba."

"""Arfa dan Allah kar ki yi mini mummunar fassara, ki tsaya ki saurare ni mu yi magana, kin ™i W"

"aga wayata, hankalina a tashe yake, amma ki bani dama nayi miki bayani, dan girman Allah"""

"Har jikin Nabila yayi sanyi, kamar ta yarda da maganar Sumayya, sai kuma ta fasa, tayi mata reply da ""No peace for wicked person, kar ki sake tunanin zan yarda da maganarki"" ta saka lambar a"

"busy, ta cigaba da sabgar gabanta."

"Ta idar da sallar isha'i, tana zaune tana cin abinci, kawai Nasir ya faWo Wakin, babu ko sallama. Ta"

"Waga kai ta kalle shi, amma bata ce masa uffan ba."

"""Arfa"""

"""Na'am yaya"""

"""Ina ki ka je yau?"" Ta Waga ido ta kalleshi ta ce ""Meyasa kake tambayata?"""

"""Ki bani amsa kawai"""

"Cikin ko in kula ta ce ""Wurin aiki"""

"""˜arya ki ke yi, me ya kai motarki hanyar ungoggo?"""

"Ta ajiye cokalin ta ce ""Haba DSP, mutum nawa ne suke da vibe a birnin kano?"""

"""Ya ina magana kina nema ki raina mini hankali, wurin aikinki an ce baki je ba"""

"""Amma yaya ka san aikina ba na zama wuri Waya bane ba, yaya ka ke yi mini tmbaya kamar ka"

"ritsa ´ar ta'adda ne? Wata™ila harkar aiki ne ta kaini wurin, bibiyata kake yi kenan? Ko kuwa"

"meyafaru ko rashin yadda ya shiga tsakaninmu ne?"""

"Ya sauke numfashi ya ce ""Gaba Waya kwanan nan kin canza Arfa, na je Division Win ungoggo kan"

"wani case, a hanya na ga motarki, dan lambar motarki ce"""

"""Abokin aikina ne ya ari motar, suka fita, ta sa ta samu matsala. Sannan kuma ni ban canza ba, kai ne dai ka canza mini kwanan nan, ni ban san me nayi maka ba, duk ka tsane ni, ka daina goyon bayan gaskiya, ni na fara tsoron ko kaima ka fara karSar cin hanci"" tayi maganar tana ™a™alo"

kukan kissa.

"Sai kuma ya kwantar da murya ya ce ""No ki fahimce ni, ke Win ce yanzu dole sai ana saka miki"

"ido, kar wani abun cutarwa ya samar mini ke, ki yi ha™uri ki daina kuka"" a haka ya Suge da rarrashin ta, ta nuna masa komai ya wuce, yana fita tayi masa gwalo, tare da ajiyar zuciya."

"Ta Waukko wayarta ta ce ""Bari na kira na ji ya jikin Wan marayan zakina"" sai dai wayarsa a kashe,"

haka ta ha™ura.

***

"Gaba Waya ramma ta fita daga harkar Abdul, abun duniya ya addabe shi, gashi ya kasa gano in da mahaifiyar ta take, babban tashin hankalinsa kar ta gano cewar mahafiyarta ta Sata. Dan bai san wane irin kalar bori zata yi masa ba."

"Ga Indabo ya uzzura masa, dan har an kai masa kuWin aure, ga shirye shiryen takararsa na ta ™ara yin nisa, amma gaba Waya hankalinsa baya kan takarar. Abokansa sai mita suke yi masa a kan duk ya canza, ga aurensa an saka su fara shiri, amma ya kasa mayar da hankali a kai, sun kasa gane kansa gaba Waya."

Babu wanda ya tsaya saurara da bashi amsa a kan surutun da yake yi.

"Yana zaune yana kallo, amma hankalinsa ba a kan kallon yake ba, tunani kawai yake yi."

"Ramma ta ™araso kansa ta tsaya, ya Waga kai ya kalleta, ya tashi zaune sosai ya ce ""Rahama, ya"

"aka yi ne?"""

"Ta ™araso ta dur™usa a kan gwiwoyinta, hawaye na bin fuskarta ta ce ""Abdul yasar, dan son da kake yi wa Allah da annabinsa, ka mayar da ni gaban mahaifiyata, naga message a notification W in ka, wai aure zaka yi, dan girman Allah ka mayar da ni wurin uwata da Wan uwana, na yadda zan ™arasa rayuwata, a rushen zan tattara ta na rayu, ba ma na saka ran zan zan yi aure, na yarda na"

"rayu a haka"""

"Ya kalli ramma ya ce ""Daga ganin message sai ki ce aure zan yi? Bincike ki ke yi mini kenan? To"

"ni ba wani aure da zan yi ""."

"Cikin kuka ta ce ""Ka daina yaudarata Abdul, ka rabu da ni, idan kana son iyayenka, na gaji, na gaji"

"na gaji da ha™uri, da fatan zaka mayar da ni gida, ka ™yaleni dan girman Allah, ai ka gama morar"

"abun da kake so zuwa yanzu, kowace irin ™ishirwa ce ka kasheta zuwa yanzu ka rabu da ni dan"

"Allah "" tayi maganar cikin Waga murya."

"Abdul ya kalleta a tsanake ya ce ""Kin manta al™awarin da ki ka yi mini ne?"""

"""Babu wani al™awari da nayi maka, ni ban san wani al™awari ba, ka mayar da ni gida"""

"""Wallahi ™arya ki ke yi ki rusa maganar da muka yi da ke, da al™awarin da ki ka yi mini"""

"""Ka yi mini duk abun da ka ga dama, amma ni dai ka sakeni na koma gida, idan duk matan duniya ne ka je ka aura, ban damu ba, amma a yanzu tun da dai ka gama da rayuwata dan Allah ka rabu"

"da ni"""

"Abdul ya tsura mata ido, yadda take kuka wiwi har da majina."

"Ya saukko daga kan kujerar, ya zauna a gabanta ya ce ""Rahama kishina fa ki ke yi"""

"Kamar zata kai masa mari ta ce ""˜arya ne, Allah ya kiyayeni ya tsare ni da kishin ™azamar halitta"

"mara tsoron Allah kamar ka, ni kishin rayuwata nake yi"""

"Ya sauke numfashi ya ce ""Zan mayar da ke, amma sai kin cika mini al™awarina, sannan kin haifa mini Wa sannan zaki koma gida, kin ga idan kika haihu duk duniya babu wanda ya isa ya raba ni"

"da ke"" yayi maganar yana share mata hawaye."

"""Abdul ba zan taSa yafe maka ba, na bar ka da Allah"""

"""Duk cikin kishina ne, matsayin matar da zan aura daban, naki ma daban, you are like my guest"

"house, wurin hutawa ta da nishaWina"""

"Jiki a sanyaye ta ce ""Ka cuce ni Abdul, duk saboda ina 'yar talakan ™auye, mara gata mara galihu"""

"Ya girgiza mata kai, ya haWe bakinsa sa nata, wata irin ajiyar zuciya take yi, a hankali ya cire bakinsa daga nata, ya kalli idanunta ya ce ""Iya wuya rahama, ina tare da ke, ban ga wanda ya isa ya raba ni da ke ba. A lokacin da maza da yawa suke gudun matan da suka lalata, ni a dai-dai"

"lokacin soyayyar yarinyar da na lalatawa rayuwa ta yi mini kamun kazar kuku""."

"Jiki babu ™wari ta cw ""A hakan? Wace irin soyyaya ce zaka yanke mini farincikina ba tare da"

"wani dalili ba, bana sonka Abdul ko kaWan"""

"""Ki saurari zuciyarki, kina jin zafin abun da nayi miki ne kawai, amma kina so na rahama, nima"

"kuma ina matu™ar sonki"""

"""Da ban yi wa kaina, da mahaifiyata adalci ba, idan na fara sonka Abdul yasar"""

"""Zuciyar ki, cike da ™uruciya, kina ™o™arin sakawa kanki ™iyayyata ne ta ™arfin tsiya ne""."

"""Wallahi wannan ba so bane, ka gama lalata ni, ka samu abun da kake so, kuma ka ce sona kake,"

"me yayi saura?"""

"""Kin san abun da na Wauko ki ki yi mini, kuma na daina kamar yadda ki ka bu™ata. Wuri Waya nake kwana da ke nake tashi, amma na daure, ban sake yi miki ba, kuma na lazumci istigfari kamar yadda ki ka gaya mini. Kar ki saSa al™awarinmu mana. Wa ki ka taSa ganin ya lalata yarinya ya bita kuma yana so? Ke kin san waye ni a garin nan da ™asar nan. Na fiki shekaru, da ilimi da tarin dukiya, amma gaba Waya na bar abun da yake gabana na tattara hankalina a kanki, ki yafe mini mana sweetheart, ki yarda ki so ni, zan goge laifukana zan kuma mayar da ke wurin"

"mama in sha Allah"""

"""To yaushe?"""

"""Very soon, da zarar kin yafe mini, kuma kin cika mini al™awari"""

"Ramma ta share hawayenta ta ce ""Abdul ta yaya zan haihu da kai, in kalli duniya in ce musu me?"

"Baga mata nan zaka aura ba, ba sai ku haihu ba?"""

"""Naki nake so please"" yayi maganar yana sumbatar goshinta, cikin tsananin so da shau™inta."

***

"Yau ma uban sammako Nabila ta yi, ta tafi asibitin da Viper yake, sai dai ba ta Wauki motarta ba."

"Yanzu ma Wan mama ta tarar, yana ta sharar uban bacci, babu liti babu Walid."

"Viper kuma yana zaune, ya jingina da bango idanunsa a lumshe."

"Murmushi tayi, tare da farin cikin ganinsa a zaune."

"Ta ™arasa ta zauna ta ce ""YallaSai, good morning, ya jiki? Alhamdilillah na ji daWin ganinka a"

"zaune"" sai dai kamar mai bacci, bai buWe idonsa ba."

"Hannunsa ta kalla, Waya da drip, Waya kuma kamar lazumi yake yi. Wani irin farinciki ya kama"

Nabila.

"Wani ba™in abu ta hanga, a gefen pillown sa, ta saka hannu ta janyo, ta ce ""Menene wannan, ko"

"kayan da zaka canza ne?"" Tayi maganar tana buWewa."

"""Wannan rigarka ce?"" BuWe idonsa yayi ya kalleta, cikin wani irin zafin nama ya fizge rigar daga"

"hannunta, ya hau

32 / 67