Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   45 / 67

132K to 135K   out of 199.8K words

butulu?"""

"""Babu in da nayi maka butulci, na bauta maka da arfina da gangar jikina, abun da nake yi ba"

"butulci bane, iya ruwa ne fidda kai"""

"Ya jinjina kai ya ce, ""Haka ne, na fahimta"""

***

"Abdul ne a zaune, ya zubawa ramma ido, tamkar mahaukaciya, gaba Waya ta burkice masa, idanunta sun yi jawur saboda kuka, yana kallonta rabonta da abinci tun jiya, muryarta duk ta dashe"

"saboda kuka, ya ma rasa ya zai yi mata, yayi tsawar ya zare idon, amma duk a banza."

Ya kaWa ya raya tai cin abinci.

"""Rahama"" ta Wago ta kalleshi kamar wata dodanniya."

"""Me ki ke so?"""

"""Ka duba ni, wallahi ba zan zauna da cikin shege ba, idan shi ne ka cire mini, ka mayar da ni"

"gaban uwata, na gaji da yi maka biyayya baka da niyyar cika alawarin da kayi mini, ban sani ba ko sai ka cika alawarin ka na kasheni sannan hankalinka zai kwanta""."

"""Yanzu da kanki ki ke cewa a zubar da ciki? Alhalin lokacin da tsautsayin nan ya faru, mun nemi a"

"zubar a rufe maganar amma ku ka i"""

"Kamar ta Wura masa ashar ta ce ""Wancan idan tsautsayi ne wannan fa? Wallahi Abdul zan kashe"

"kaina in huta, na gaji"""

"Ya ce ""Is ok, shikenan yanzu ko cikin ne babu lallai na gani, ki bari zan tafi da ke asibiti na yi miki"

"gwaje-gwaje sosai, amma sai kin yadda kin yi wanka kin ci abinci"""

"Cikin rashin wayo ta jinjina kai, ya lallaSata da kyar, ta yi wanka, ya dafa tea da indomie ya bata,"

"sai dai tana gama ci, ta hau amai."

"Ya ce ""Kin gani, ulcer ta kama ki, daga jiya zuwa yau da baki ci abinci ba, shiyasa kina cin abincin"

"ki ka yi amai"""

"Cikin kuka ramma ta ce ""Wallahi ciki ne da ni, ni bani da wata ulcer """

"""In ji wa? Ulcer ai tana saka amai, baki ga nima yadda take yi mini ba ne? Ai rashin cin abincin ne"

"ya janyo haka, kuma idan ki ka cigaba da in cin abincin tumbinki ne zai ta rarakewa, komai ki ka ci sai kin yi amai""."

"""Dan Allah da gaske kake, ulcer ba ciki ba?"""

"""Zan yi miki arya ne?"" Yayi maganar yana tsuke fuska."

"""To ka rantse da Allah"""

"""Ba zan rantse ba, ina likita zan yi miki arya ne? Kuma kan nayi miki allura ban gaya miki"

"allurar tsarin iyali na iya Wauke miki al'ada ba, tun da artificial homones ne aka saka a jikinki ba?"""

"Ta Wan yi shiru sannan ta ce ""Eh ka gaya mini"""

"""Amma shi ne ki ke ta yi mini wannan borin ko rahama, ni ko?"""

"""Da ka san me nake ji a zuciyata da baka ce ina yi maka bori ba, na gaya maka mamana mu biyu"

"ne da ita, yayanmu ma ya mutu, ya za ayi hankalinta ya kwanta ina nan? Kalli tsawon lokacin da na Wauka ban ganta ba, ka tausaya mini mana"""

"Ya saka hannu yana share mata hawaye ya ce ""Zan mayar da ke rahama, sonake sai na sanar da"

"mahaifina komai tukuna, bana son sunanki ya Saci kamar yadda ki ke ta irari"""

"""acin suna na nawa kuma? Ai ya riga ya Saci"""

"""Zan gyara shi da yardar Allah babyna"""

"Sai da yayi ajiyar zuciya da yaga ta Wan nutsu har ta Wan saduda, sai da ta samu bacci, sannan ya"

"tashi ya fita, ya kira saif a waya ya ce masa su haWu."

***

"A harabar gida Nabila ta tarar da Nasir, tana gama parking ya fito daga cikin tasa motar ya tareta ya ce ""Daga ina ki ke?"""

"Kamar ta wanka masa mari, a hasale ta kalleshi ta yi shiru."

"""Ina magana kin tsare ni da ido"""

"""Iska na fita sha"""

"""Wa ki ka gaya wa, sai Abba ya dawo yayi ta faWa ko? Kuma wace irin shan iska ne zaki fita ki yi"

"nisa da gida, kukan me ki ke yi ma?"""

"""Dan girman Allah ka yale ni"" tayi maganar cikin sauti mai arfi, ta nufi cikin gida da sauri,"

kamar mahaukaciya sabon kamu.

"Ta shiga Wakinta, ta rufe ofa ta wulwula jakar hannunta tayi jifa da ita, ta samu wuri ta zauna ta"

"dafe kanta, da take jin tamkar zai rabe biyu."

"""Ya haiyyu ya aiyyum, ya zuljalalu wal ikram"" take ta maimaitawa, tunanin ma ta rasa wanne"

yakamata ta yi.

"Viper ya ular da ita, amma tafi jin haushin kanta, da ta iya buWe baki, ta furta tana son shi, a da ko me za ayi mata, ko da wasa ba ta taSa sakawa a ranta zata iya furtawa wani tana son shi ba. To saurayi ya ce yana sonta ma, wahalar da shi take yi, ko da tana sonsa, saboda ta ja ajinta, amma wai yau ita ta furtawa wani so, kuma yayi rejecting Win ta kai tsaye."

"Viper yana da qualities Win da ya cancanci a so shi, ba ta taSa zaton wasan da take yi zai zama gaskiya ba, dan ita da fari tsokanarsa kawai take yi, sai kuma matsanancin tausayin sa sa take ji, gashi tausayi ya juye ya koma mata soyayya shi kuma baya ta tata, ga wannan tsohon ciwon nata da ta fama. Zuwa yaushe Abba zai fuskanci gurbin ido ba ido bane ba, duk wani abu da ya faru a baya, bata san an yi shi ba, ba ta san maman nata ba dama wannan an tabattar mata da bata raye, to mahaifinta fa, komai lalacewarsa zata so ta ga abun ta, kuma komai ya yi wa mahaifiyarta, wani abu ne da ya wuce a baya, da ba ta nan ma aka yi shi, to na menene za a gadar mata da wani abu"

da ba shi da tushe balle cikakkiyar makama.

"Ta zabura ta tashi, ta watso drower littatafanta, ta Waukko hotunan mahaifiyarta, cikakkiyar bafulatanar yarinya ce ba wata babba ba, fara sol da ita mai dogon hanci, tayi Wauri irin na mutanen da, ta zubo da dogon gashinta ta arashin Wan kwalinta, har ka kafaWarta, dukkanin hotunan uku, fuskarta Wauke da murmushi daga yanayin hotunan zaka fahimci ba ta da hayaniya, kuma mai yawan murmushi ce."

"Ta daWe tana kallon hotunan tana kuka, ta gaji ta kwanta a kan gado, sai ajiyar zuciya take yi."

"Washegari da safe, ta shirya zata tafi wurin aiki, ta shiga wurin Abba ta gaishe shi, amma ya"

"shareta yai amsawa, sai gajiya tayi, ta tashi ta fita."

"Ko da taje wurin aikin ma, kanta ta kifa a kan teburin office Win ta."

"Barrister Habib har yayi knocking ya shigo, ba ta sani ba, sai da ya daki teburin, sannan ta Wago."

"""Nabila ya dai? Na ji program Win ki ya Wau hankalin mutane, ki zo a mayar da hankali wurin"

"neman shaidu, kin shigo kuma kin zo nan kina bacci"""

Tayi shiru ba ta ce Komai ba.

"""Wai meyafaru ne?"""

"""Ba na jin daWi ne"""

"""Yasalam, sannu kuma kika fito? Kina da tiral ne yau?"""

"""A'a, na zo ne dama mu cigaba da aikin shari'ar nan, ai na sha magani, bari na biyoka office Win"""

"Tare suke aikin, amma sam hankalinta baya kan aikin, arshe ya ce, su bari sai ta samu saui"

tukuna.

***

"A wani wurin cin abinci saifu suka haWu da Abdul, suka zaune saifu ya ce ""Mutumina harkar siyasar nan duk ta Soye mana kai, wurin chilling Win ma duk ka daina zuwa. Hafsa ta ce tana son ta zo ta ganka, na ce ko ta je asibiti baka zama, ayyuka sun yi maka yawa, asibitin ma ba wani"

"zama kake yi ba"""

"Yayi murmushin arfin hali ya ce ""Ya jikin nata?"""

"""Da saui sosai Alhamdilillah, likitanta ma sun sallameta, sun ce ta warke, ina ga wani abun ne"

"yake damunta, ta ce kafi dubata sosai, na rasa wani siddabarun kake yi wa patient suke lie maka"""

"""Saif, mu bar wannan maganar, akwai damuwa fa"""

"""Ta me?"""

"""Haryanzu babu labarin mahaifiyar yarinyar nan, gashi kuma ta matsa mini, kullum cikin kuka"

"take"""

"Saifu ya ce ""Ai fa Abdul ka yi mugun ganganci abun da ka aikata, ka mayar da ita wurin iyayenta,"

"tun kafin asirinka ya tonu, sunanka ya Saci"""

"""Saif, ni fa ba ta sunana ya Saci nake yi ko akasin haka ba, ni wallahi burina kawai na cigaba da"

"ratuwata da ita, wani irin abu nake ji a kanta, da rabani da ita tamkar rabani da rayuwata ne"""

"""Kai Abdul, ba ka gama Wibar abun da kake so ba, ko haryanzu bai isheka ba?"""

"""Ba wannan nake yi wa ba, ita nake so, tun bayan da na Waukota take bani tausayi, ka san ban taSa"

"raping ba, sai a kanta, wallahi son rahama nake yi, so mai tsanani""."

"Cikin mamaki Abdul ya ce ""TaSWijan, aurenka ne fa yake gabatowa, yanzu yaya kenan, gashi ana"

"ta fitina a kan ainihin wanda ya yi mata fyaWen, wata lauya ta kafe, sai an fito da ita ta bayar da"

"shaida a kotu. Ina ga fa dolenka ka gaya wa mahaifinka gaskiya, ya Wauki matakin da yakamata a rufe abun nan""."

"""Ina son gaya masa, amma ina tsoron abun da zai iya yi, ba zai Wauki maganar da saui ba"""

"""To ai kuwa ko da yaya zai Wauki maganar, haka ne kawai mafitar"""

Abdul ya yi shiru yana zancen zuci.

***

"Viper yana zaune, ya tsurawa hoton jauhar ido, yana hararo kamannin Nabila a cikin kansa."

"Walid ya dafa shi, ya Waga kai ya kalle shi."

"""Ya ake ciki ne? Mutuniyar kwana biyu, yakamata ace fa shirye-shirye sun yi nisa a kan shari'ar ka,"

"ta ina za a fara?"""

"Viper ya ce ""Fushi take yi """

"Walid ya ce ""Fushin me? Wani abun ya faru ne?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Akwai magana a bakinta da yakamata na saurara, wataila zai haska mini"

"abun da kake gaya mini, sai dai ta bijiro da abun da dole na taka mata burki"""

"""Wane abu ne?"""

"Ya Wan yi shiru sannan ya ce ""Bakomai"""

"""Mai zamani, yakamata ka din ga bin komai a sannu, mata fa dukkansu ba irin jauhar bane, jauhar one in million ce, ba kowace mace ce zata iya juriyar da ta yi ba, kar ka yi treating Win Nabila"

"yadda kake treating Win Jauhar, suna da banbanci"""

"Yayi shiru, ya cigaba da kallon hoton hannunsa."

"""Allah ya jaddada rahama a gareki, ya kyautata makwancinki my wife "" yayi maganar yana shafa"

"haoranta na jikin hoton da yake da shi da ita ne, fuskarsa da uruciya sosai lokacin."

"Walid ya ce ""Amin"" ya karSe hoton, ya ajiye shi a wani wurin."

"Yayi shiru yana tunanin ko me Nabila take son ta gaya masa? Ko yanzu tana wani hali? Da gaske son shi take yi, ko kuwa dai still da wasa take yi? Kukan da tayi ya tabattar mata ba wasa take yi ba."

To su mata babu wuya sun fara son mutum kenan? Ya ga damuwa sosai da sosai a cikin idanunta

"da suka haWu, ya so ya ji menene damuwarta, amma ta zo da lamari mai girman gaske, son da take"

"yi masa wahalar da kanta kawai zata yi, yana cikin wannan halin na Soye-Soye, idan ta fara son shi yaya zata yi, tun da ba aurenta zai yi ba, kuma shi ba ma wannan ne a gabansa ba gaba Waya."

***

"Kusan kwanaki huWu, amma Abba baya saurar Nabila, fushi yake yi da ita sosai, gajiya tayi da"

"fushin da yake yi da ita, ga habaici da yar da magana da ake yi mata a gidan."

"Ta shirya tafiya aiki, ta shiga Wakinsa, ya na karyawa."

"""Abba ina kwana"" yayi mata shiru ya cigaba da karyawa."

"Ta tashi ta je gabansa ta zauna cikin kuka ta ce ""Dan Allah Abba ka yi hauri ka yafe mini, dan Allah ka yi hauri ka yafe mini, in sha Allah ba zan sake maganar babana ba, idan raina ne ya S aci aka yi mini gori, duk sai na ji babu daWi amma dan Allah ka yi hauri ka yafe mini ba zan sake ba"" da fari yayi mata shiru, amma daga baya ya numfasa ya shafa kanta ya ce ""Kukan ya isa haka, na ji na yafe miki, duk da kin sha yi mini wannan alawarin amma ba kya cikawa, yau da mahaifinki wani abun kirki ya tsinanawa mahaifiyarki, rabuwar arziki aka yi, babu yadda za ayi na nesanta ki da shi har haka, na yanke duk wata alaa tsakaninki da shi. Ki yi hauri na san kina ha uri da abun da ake yi miki, da zarar kin yi aure shikenan kin wuce wurin, ki yi hauri ki cire"

"maganar mahaifinki a zuciyarki"""

"Nabila ta jinjina kai, amma asan zuciyarta ba ta ji zata iya daina maganar mahaifinta ba."

"Ta tashi ta fita ta tafi aiki, ita ma ta fita daga harkar Nasir gaba Waya."

"Yau ba ta da shari'ar da zata halatta, dan haka tana office tana ta nazarin shaidunta, da za su yi"

appeal.

"Wayarta ce tayi vibrating, ta Waga ta duba ""Mu haWu a restaurant Win da ki ka je, zamu yi magana mai muhimmanci"" ta zubawa wayar ido tana kallonta, ta ajiye wayar. Har mamakin kanta take yi,"

yadda take abu babu tsoro take wannan kasadar haka.

"Ta ajiye wayar ta kifa kanta, can ta mie, ta tattara system Win ta da kayanta, ta tashi ta fito, suka"

yi karo da barrister Habib.

"Ya ce ""Yauwwa wurinki zan zo dama, ina son mu je unguwar da abun nan ya faru ne, ko da wani"

"abu da zamu kuma samu, da bamu haske a kan shari'ar"""

"Ta ce ""Amm ganin likita zan je ne, ko mu bari sai gobe in Allah ya kaimu?"""

"Ya ce ""Subhanallah, jikin ne dai?"""

"""A'a ba wani abun damuwa ne sosai ba, zan dai je na ga likita ne, yau yakamata na koma dama"""

"""Ok, to Allah ya ara afuwa"""

Ta amsa da Amin.

"Ta je wurin cin abincin, ta kira wayarsa ya Waga."

"""Gani na zo ina wurin"""

"""Ki mie sosai ciki, ki tambayi Vip 2"" ta arasa ta tambaya, aka nuna mata, ta buWe ta shiga."

"Yana zaune, ya Wora afafuwansa a kan tebur, yana sanye da facemask da facing cap ya rufe"

fuskarsa.

"Fuskarta babu annuri, ta arasa ta ja kujera ta zauna, ta ajiye jakarta da wayarta, da mukullin"

"motarta, amma ba ta ce komai ba."

"A yanayin yadda ta tafi wancan karon, bai zaci da ya ce ta zo zata kuma zuwa ba."

"Tayi masa shiru, tana danna aramar wayarta."

"Ya Wan daki teburin ya ce ""Attention, magana zamu yi"""

"Ta ajiye wayar ta ce ""Ina ji"""

"Ya ja babbar wayarta, ya buWe ya Waukko tab Win sa, ya fara daddanawa."

"Mai kawo abinci yayi knocking, ya kawo ruwa da lemo."

"Ya sauke facemask Win sa ya ce ""Yaya ake ciki da maganar wancan case Win, zuwa yaushe zaku yi appeal Win? Sonake ki kammala da wancan shari'ar, sannan ki mayar da hankali a kan tawa, already ina da shaidu guda biyu a asa"" har yayi maganar ya gama, bata Wago ta kalleshi ba, wasa"

kawai take yi da zobunan hannunta.

"""Magana fa nake yi"""

"""Ina ji ai"""

"""Ba jin nake buata ba, hankalinki zaki bani"" iya idanunta ta Waga ta kalleshi tana yi masa wani"

irin kallo.

"""Ina magana a kan yaushe zaki yi appeal, ki zo ki fara processing tawa, ina da shaidu biyu a asa"""

still ba ta ce komai ba ta cigaba da kallonsa.

"Zubawa sarautar Allah ido yayi, ya saka mata nasa idon shi ma, ta gyara zamanta, ta kwantar da"

"hannunta a kan teburin, ta Wora kanta ta kwanta ta yi masa shiru."

"asa yayi da muryarsa ya Wan matsa ya ce ""Meyake damunki ne?"""

"Kawai ta fashe da kuka, yayi mata shiru, tayi iya yin ta, ta Wago ta share hawayenta ta Wauki"

"jakarta, ta Wauke wayarta daga gabansa, ta juya za ta fita."

"""Ina miki magana zaki tafi? Ina zaki je ina yi miki magana?"" Yayi maganar cikin tsawa da sai da ta"

"firgita, ta ja da baya tana kuka."

"""Talk"" yana mata tsawa tana ara sautin kukan nata."

"""Meyake damunki? Kin san haka zaki yi mini, ki ka yi mini tayin dawowa normal rayuwata? Ki"

"ka ce zaki taimaka mini"""

"""Ina amfanin tarayya da mutumin da kansa kawai ya sani kuma yake so? Ba cewa kai baka so na ba? Rashin amsa tayina bai yi mini ciwo ba, irin halin ko in kula da ka nu na wa rayuwata, hakan na nufin duk da risk Win da na saka rayuwata baka damu ba ko da zan rasa rayuwata. Saboda kana ganina a haka do you know what am going through ne? To an fasa taimakon naka, i destroy the"

"deal and i am out of it, ka je kayi duk abun da ka ga dama"""

"Murmushi ya yi, sai da haoransa suka fito, abun da ba ta taSa gani ba."

"""Angry bird, always angry for no reason, duk saboda na ce bana sonki, ki ke wannan abun? Ba zan"

"taSa sonki ba, zuciyata ta jauhar ce itakaWai"""

"""Ai baka burgeni ba, da aka zauna baka bi ta lahira ba"""

"Viper ya ce ""Ai nayi niyyar bin nata, ki ka hanani, wannan deal Win sai an kai arshensa da ke"""

"""Komai zaka yi, ba

45 / 67