Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   55 / 67

162K to 165K   out of 199.8K words

da cigaba da neman afuwar ki ba rahama"" ta sunkuyar da kai ta yi shiru, hawaye na zubowa"

daga idanunta.

"Ya saka hannu yana share mata hawayenta ya ce ""Ki yi ha™uri, na san na cutar da ke, dan Allah ki yafe mini rahama, soyayyar nan kawai da Allah ya jarabbe ni da ita, ta isheni, baki san tarin ™ alubalen da yake a gabana nake ta ™o™arin karewa a waje ba, amma dai ki yi ha™uri dan Allah"" a"

"hankali ta zare hannunta daga nasa, ta tashi ta bar falon tana kuka."

***

"Nabila kuwa da file Win Viper ta tafi gida, ta kai shi Wakinta, ta cigaba da duba shi daki-daki, tana picking Win kurakuran da aka tafka a cikin shari'ar ta sa. Kai da ganin fasalin shari'ar ka san cewa cike take da mugunta da zunzurutun zalunci."

"Zafi ne ya isheta, babu wuta, ga solar sai ™ara take yi, kasancewar ranar ba ayi rana sosai ba."

"Ta Waukko system Win ta, da wayoyinta, ta fita gareji, ta shimfiWa sallaya, da kayan ciye-ciyenta,"

ta zauna ta cigaba da aikinta.

"Nasir ne ya fito yana waya, ba ta san da wa yake yin waya ba, sai dai yanayin yadda ya fito yana"

"wayar, bai san tana wurin ba."

"""Eh dan Allah, duk yadda za ayi a samo mana hotunansa, ko guda Waya ne, nima na daWe da wannan tunanin, ban aiwatar ba, amma a yanzu naga hakan ne kawai mafita, a samo hoton nasa, dan IG ya kira ni Wazu, shi kansa distinguish sai da ya kira ni, ni duk na ruWe, nayi mamakin yadda aka yi mutum Waya ya gagari hukuma. Duk wata hanya da na bi da zan sameshi, sai ta kuS"

uce mini.

"Shiru ya yi, lokacin da ya lura da ita a wurin a zaune, ya ™ar™are wayar ya saka a aljihunsa."

"""Dama har zuwa yanzu baka taSa ganinsa ba, baka san kamaninsa ba?"""

"""Eh"" ya bata amsa a ta™aice."

"""Hmm"""

"""Ko zaki bani hoton nasa ne?"""

"""Ni a su wa?"""

"""Ke a 'yar kankamba mana, samunki da hotonsa ai ba abun mamaki bane ba"""

"Nabila ta yi murmushi, kawai ta cigaba da aikin da yake gabanta."

****

"Mutumin da yake zaune a cikin ofishin sa, ya kalli P.A Win Indabo ya ce ""Šan sake duba na da"

"kyau mana malam"""

"P.A ya ce ""Na kalleka"""

"""Shekaru huWu rak idan Allah ya bani aron rai, suka rage mini nayi retire, a tarihin aikina, ban taSa karSar cin hanci na aikata son zuciya ba, ban ™i ba wasu lokutan ina karSa in yi abun da ya dace, duk da hakan ma saSa doka ne. Ba za a haWa kai da ni ayi rashin albarka ba, a tozarta harkar shari'a ba, idan na ci amana na tsayawa ™arya a duniya, wa zai tsaya ni a kotun Allah idan zai yi mini hisabi, a cikin kai da uban gidanka, waye zai ™wace ni? Tambayarka nake yi, na ce waye zai ™wace ni? Kotun Allah saSanin tunanin Wan Adam ce, kuma wallahi dukkanin mu, sai mun tsaya a wannan kotun, kotun da bata bu™atar lauya, Wan sanda balle ka yi tunanin bayar da cin hanci."

"Duk da na san bada™alar da ake tafkawa a cikin harkar shari'a, na yi mamakin wasu abubuwan da yarinyar nan ta din ga faWa, yar cikina ce amma ina sauraron programs Win ta, kuma ko kaWan ban ji haushin yadda take tsigalewa aikinmu ba, yadda ake amfani da mu, ake aikata abun da ake so. Babu wani rashawa da zaku bani na karSa, zan yi abun da ya dace ne kawai, idan kuma aka sake zan yi abun da rai zai Saci. Kai in ta™aice maka doguwar magana zuwa gajera, daga sama aka yi mini magana a kan lallai nayi abun da ya dace a kan shari'ar nan, ba a bu™atar kuskure a ciki,"

"kuma ko ba haka ba, ni sonake na gama aiki na ajiye shi lafiya"""

"P.A ya jinjina kai ya mi™e tsaye, ya ce ""Hakan ma babu laifi, muna godiya sosai"" ya juya ya fita"

daga office Win.

***

"Missed call kusan uku Nabila ta yi wa Viper, amma bai Waga ba, sai da ranta ya sosu, ta rasa irin wannan murWaWWen hali nasa, gashi ko zata yi fushi da shi, na Wan lokaci ne, ana jimawa ta manta."

"Viper kuma fitowar sa kenan daga wanka, ya kalli wayarsa ya ga missed calls Win ta, har guda"

uku.

"Bai kula ba, ya fara ™o™arin neman kayan da zai saka, wayar Walid ta far ringing."

"Walid ya Waga yayi sallama, ta amsa ta ce ""Oga walid barka da wannan lokaci"""

"""Yauwwa barkanmu barrister, ya aiki ya jama'a"""

"""Alhamdilillah, ina ta kiran Viper ya ™i Wagawa, wai ni ko wani laifin nayi masa ya tsane har"

"haka ne?"" Walid ya kalli Viper, sannan ya ce ""Wanka yake yi yanzu ya fito"""

"Ta ce ""Ai dama kai kare shi zaka yi, baka taSa yadda yayi laifi, ko yayi laifin sai ka kare shi, dama"

"magana nake son mu yi da shi, kuma na ma fasa barshi kawai, sai anjima"""

"Da sauri Walid ya ce ""A'a ba za a bari ba, ko na haWa ki da shi?"""

"""Ba zai kulani ba ai na sani, shiru zai yi mini kamar kurma, in dai yana lafiya shikenan sai anjima"""

"""Kin ga Nabila, tsaya ki ji mana, gaba Waya ke ce baki fahimci Al'amin ba, ba wula™anta ki yake"

"yi ba"""

"""Ba wula™anta ni yake yi ba kace? Idan ba wula™anci ba, mai zai sanya ya ce baya so na, wallahi ban taSa cewa ina son wani ba, ina zaman zamana, ™addara da rashin ya ja ni ya kai ni har in da yake, yayi ta wula™anta ni bai damu da rayuwata ba, amma ko haushi bana ji na™i zuciya, ko kwana biyu nayi ban ji Wuriyarsa ba sai na damu"" ta ™arasa maganar cikin damuwa, da alama"

abun ya na damunta sosai da sosai.

"""No, Viper mutumin kirki ne, kuma abun so, in dai ka zauna da shi zaka so shi, saboda yana da halaye masu kyau sosai da sosai, kina kallon muma da muke tare da shi, wasu lokutan haka yake"

"yi mana, amma muna duba halaccinsa a garemu ne, kema baki fahimce shi bane"""

"""Ba wani ban fahimce shi ba, kalli yadda na shiga siraWin gobarar nan, na zo nayi hatsari, amma"

"sannu kawai ba wani abu ba, ya kasa ce mini"""

"Walid ya ce ""Ki yi ha™uri, halinsa ne a haka, amma zan iya ce miki, bayan iyayenki, akwai wanda"

"ya kai shi shiga damuwar abun da ya faru da ke"""

"""A hakan? In kusa rasa raina har karo biyu?"" Babu tsammani Viper ya fizge wayar hannun Walid, ya kashe ya dire masa ita, ya fice. Walid ya bishi da kallo yana kallon ikon Allah, shi bai"

"rarrasheta ba, kuma ya hana a rarrasheta."

"Ko da ya fice daga gidan, wayarsa yake kallo, yana jin tamkar ya kirata, har ya Waga ya kalli lambarta, sai kuma ya tsaya ya cigaba da kallon lambar, fasawa yai kawai ya mayar da wayar"

aljihunsa ya yi gaba.

***

"""Arfa, wai meyake damunki ne duk kin wani rame kin tsotse"" Sumayya ta yi maganar tana ™are mata kallo."

"Baba magajiya ta ce ""Gara dai ki yi mata, ko ta ji, ta™i gaya mini meyake damunta, sun samu saS ani da babanta, kuma sun shirya, amma kwanan nan sai ™arewa take yi kamar kuWin guzuri, ko abincin kirki ba ta ci, duk ta zube sai uban nono da take kayansa kamar ya rinjayeta"" Sumayya ta ™yal™yale da dariya ta ce ""Wallahi kuwa baba magajiya, da 'yar ™ibarta tafi kyau, haba jarumar mu, idan ki ka saka damuwa a ranki, mu wa zai bamu ™warin gwiwar? Muje mu zanta na ji"

"menene ya faru""."

"Suka tafi Wakin Nabila, Nabila ta zauna a gefen gado, sumayya ma ta zauna ta ce ""Gaya mini"

"menene? Naji baba magajiya ta ce kun yi faWa da Abba, me ki ka yi?"""

"Ta kalli sumayya ta ce ""Sumayya haka soyayya take dama?"""

"""Soyayya kuma, ita ta hana ki cin abincin ki ke ramewa?"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Ba ita ta hana ni cin abinci ba, damuwoyi ne kashi-kashi suka sha mini kai sumayya."

"Da fari nifa zuciyata na azalzalata a kan son ganin mahaifina, ina son sanin waye shi, ko yaya"

"yake a bani dama na san shi, ni zan fara bincike ta ™ar™ashin ™asa da kaina"""

"""A'a Nabila, kar Abba ya sani ransa ya Saci"""

"""Sumayya ya zan yi, ni ba na son na mutu ban san babana ba, idan a gidan babana nake, wani"

"abun ba za ayi mini shi ba"""

"""Naji, zamu dawo kan wannan batun, naji kina maganar soyayya"""

"Ta numfasa ta ce ""˜addara ta kaini ta baro sumayya"""

"Sumayya ta waro ido ta ce ""Kamar yaya?"""

"""Son abun da ba zan samu ba nake yi"""

"""A'a kar ki ce haka, amma wa ki ke so Win tukuna ma dai"""

"Nabila ta tashi, ta saka key, ta buWe wardrobe Win ta, ta Waukko file ta zo ta ajiye a gaban"

Sumayya.

"Sumayya ta Wauka ta fara bubbuWewa, ta tsaya ta gama dubawa sannan ta kalli Nabila cikin"

"matsananciyar kiWima da tashin hankali ta ce ""Ban gane me ki ke nufi ba haryanzu Nabila"""

"Nabila ta goge hawayen da ya gangaro mata, ta sunkuyar da kanta ™asa."

"Ta daki kafaWar Nabila ta ce ""Kin san in da mutumin nan yake, da gaske haWuwa ku ka cigaba da"

"yi da shi, har ki fara son Wan daba?"""

"""Šaga murya zaki yi, ki tona mini asiri Sumayya"""

"""Nabila wannan hauka ne, ga yaya Nasir a cikin gida, yana ta ha™ilo yana fama, ko Wazu an kawo mana sanarwa, yan sanda na cigaba da nemansa ruwa a jallo, duk wanda ya nuna in da yake, ko in da za a same shi, akwai kyauta, kawai ki ke zuwa in da yake, idan aka kama da ke fa? Menene sunanki bayan mun gama fitowa duniya muna SaSatu da nuna mu masu goyon bayan gaskiya"

"ne?"""

"""Ban damu da abun da duniya za ta ce ba, ko yadda za a kalleni ba, zan tsaya a bayan gaskiya ne"

"duk rintsi duk wahala. Sumayya zan tsayawa Aminu Viper, kuma kamar yadda ki ka faWa tabbas ina haWuwa da Viper, kuma na san in da yake, amma ba zan taSa bari hukuma ta kama shi ba"""

"Sumayya ta ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wace lalacewar ce ta same ki har haka Nabila?"

"Kina ya mace, ki ke zuwa wurin Wan daba mashayi, dan ta'adda?"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Sumayya ™addara ce, kamar yadda na gaya miki da farko, idan zaki rufa mini asiri ne shikenan, idan kuma tona mini asiri zaki yi, kina da zaSin yin wanda ya dace"". Ta tashi ta"

"nufi wardrobe Win ta, ta mayar da file Win."

"""Kai!! Nabila ki canza tunani, ni ba zan bari ki cutar da kanki, ina kallonki ba"""

"""Ai ba gaya miki na yi, dan ki bani shawara ba, na riga na yanke abun da nake ganin shi ne"

"dai-dai"""

"Sumayya ta Wauki jakarta ta fice, tana zare idanunta, dan tabattar da ba mafarki take yi ba, dan"

bata taSa tsammanin wauta da haukan Nabila ya kai wannan limit Win ba.

"Bayan tafiyarta, Nabila ta duba wayarta, ta ga announcement Win jami'an tsaro, ta Wauki, jakarta"

"ta saka kayanta, ta faki ido ta fice daga gidan."

"Sumayya kamar za ta yi kuka, ta marairaice a waya ta ce ""Sir dan Allah ka yi wani abu a kai,"

"rayuwarta zata shiga cikin hatsari da matsala, za ayi mata kallon mutuniyar banza, Wan ta'adda take shirin kasadar karewa"""

"Yayi murmushi ya ce ""Sumayya ™awarki ba ta ji, bar ta ai Waukaka take nema, mu yi mata fatan"

"nasara"""

"""A'a sir, dan Allah ba zata iya ba"""

"Kankarofi ya ce ""Haka ta ce miki? She can do it, ni na bayar da file Win sa aka kai mata, ki ja da baya ki tayata da addu'a, in da ki ka ga ana bu™atar taimakona kuma, ki yi mini magana kar ki yi"

"™o™arin dakatar da ita, wannan gargaWi nake yi miki"" ya kashe wayar."

"Sumayya ta ce 'Naga ta ta kaina ni sumayya"""

***

"Suna zazzaune a Wakin, suna ta shan sigari, ya Waga kai kawai ya ganta a tsaye a ™ofar Wakin, tana kallonsu, ko sallamarta bai ji ba."

"Ta rame sosai da sosai, duk da fuskarta kawai ake iya gani, saboda facemask."

"Ganin ya tsareta da nasa idanun, ya sanya ta sunkuyar da kai, waiwayawa su Walid suka yi, su ga"

"me yake kallo, suka ga Nabila a tsaye."

"Liti ya ce ""Su 'yar anace ce da yamaccin nan ashe"""

"Walid ya ce ""Afuwan barrister, kin zo mun cika wurin da haya™i, gashi ke ba kya son haya™i"""

"Viper ya yin™ura ya tashi, ya ce ""Ki tsaya karki shigo, ki zo kina sumewa mutane sai an ta"

"jagwalgwala ki"" yayi maganar yana nufota, sai da ya tunkarota sosai, sannan ta lura rigar jikinsa sunansa ne a jiki, an rubuta Viper, da zanen kan macijiya a jiki ta fito da harshenta."

"Ya fito ya tsaya, yayi crossing lega Win sa, irin ina saurarenki."

"Banza tayi masa ita ma, suka cigaba da tsayuwa, sai dai tsayuwar bata damunsa, ita kuwa ta fara"

"gajiya, yana zu™ar sigarinsa, yana fesarwa a gefe."

"Hannunsa ta kalla ta zare sauran sigarin ta yar a ™asa, ya kalleta amma ta haWe rai."

"""Ina jinki ya aka yi?"""

"""Alhaji mu'azzam da ku ka haWu, dama ka san shi ne?"""

"""Haka ya ce miki?"""

"""A'a, tambayarka kawai nake"""

"""Ki bar maganar sa kawai"""

"""Saboda me?"""

"Ya ce ""Saboda haka na ce"""

"""Nifa ina tsoron sai na je gaban kotu, in tarar da wasu abubuwa da ban san da su ba, na rasa yadda"

"zan Sullowa lamarin, ka gaya mini shi menene ala™arka da shi?""."

"A hasale ya ce ""Na ce ki bar maganarsa ko? Na san shi, amma sanin waye shi Win ba shi da wani"

"amfani""."

"""Shhhh ka daina yi mini shouting, ka yi shiru ka saurare ni, aikina nake yi malam"" tayi maganar"

tana kallon ™wayar idon Viper.

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"*Ina ma'abota bibiyar litattafan bright pens, ™ar™ashin mikiya writers association, marubutan da suka kawo muku CUTARWA, MUNAFUKIN MIJI, YI WA KAI, A first batch ga second batch, ˜ ARFE A WUTA, MUTALLAB ya fara zuwar muku da na sa saloz sai kuma ZAYTOON DA HADARIN GABAS NA NAN TAFE SUMA A CIKIN WANNAN WATAN, KAR KU BARI A"

BAKU LABARI.

"Waro ido suka yi waje, jin abun da Nabila ta yi wa Viper, liti ya doko tsalle yana faWin ""Ke! Saken"

"da ki ka samu har ya kai haka, mai zamanin ki ke yi wa tsawa?"""

"""Nayi Win, kai kuma a suwa?"" Tayi maganar cike da son huce takaicinta a kan liti."

"Walid ya yin™uro ya fito, amma Viper tuni ya dan™i ™eyar Nabila, Walid ya yin™uro, amma Viper"

"ya Waga masa hannu, ya yi waje da Nabila."

"Sai da ya yi nisa da ita, sannan ya saki ™eyarta, ta ja da baya, tana ™ifta idanu."

"Ya taka a hankali ya ™arasa gabanta, ya tsaya ya kalleta ya ce ""Ni ki ke wa tsawa a gaban jama'a"

"ko?"""

"Ta sunkuyar da kai, tana yamutsa fuska tare da tura baki."

"""Karki yi ™o™arin tsallake iyaka, ki kaini bango, idan na yi magana bana son jayayya, ki ™yale wannan maganar, ki tafi da id card Winki zan tura miki adress Win da zaki je, a asibiti ne kiga"

"shaidan da nake da shi, wato madaki."

"Ta Wago ta kalleshi ta ce ""Kai ba zaka je ba?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Tsoro nake ji, na samu labarin yayanki ya ™ara tsananta nemana kar ya"

"kamani"""

"Nabila ta ce ""Hotonka yake nema, ya ce a samo masa hotunanka, ina tunanin hotunanka za ayi"

"sharing ace ana nemanka"""

"Ya ce ""Duk neman da yake yi mini ma bai sanni ba, a confused blind man"" yayi maganar tare da"

"yin murmushi. Sai da ta kuma kallonsa, ganin yana murmushi, murmushin ma a nutse yake yi."

"Kallonta da ya yi, ya sanya ta daina kallonsa, ya ce ""Amm kwanaki, kamar akwai maganar da ki"

"ke son ki yi mini, something like wani abu yana damunki"""

"""Baka tambaye ni a lokacin ba

55 / 67