Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   3 / 67

6K to 9K   out of 199.8K words

zo asibitin, daina kukan haka"

"yarinyar kirki""."

"Rahila da bacci take yi, sama-sama take jin sa ta ce ""Lafiya, kai da waye?"""

"""Matar Al'amin ce, wai suna asibiti an caka masa wu™a a ciki jiya a wurin zaSe"""

"""Kai amma ka tsorata ni, shi ne ka ke ta rafka wannan salatin haka? Yau ya fara zuwa ayi masa illa"

"a yawonsa? Dan Allah ka kwantar da hankalinka"""

"Ya kalleta ya ce ""Wu™a a cikin sa fa aka ce mini, waya sani ma ko mutuwa yayi, Rahila Al'amin fa"

"Wa na ne, ba shi nake ™i ba miyagun Wabi'unsa ne ba na so"""

"""Lallai kam na ga Alama, Allah ya bar soyayya"" ta juya ta cigaba da bacci."

"˜arfe shidan, Nura guduma ya zo Asibitin, Walid ya saka ya raka jauhar gida, ta Webo kaya."

"Suka tafi, jikinta duk a sanyaye."

"""Dan Allah Nura kana ganin zai tashi?"""

"Ya ce ""Eh mana, in sha Allah, shi fa master Wan baiwa ne, bar ganin abun da yake yi, yana da sa'a"

"sosai da sosai in sha Allah zai tashi """

"""Amma ya aka yi aka yi masa haka?"""

"""Wallahi ban sani ba, wai dai husuma ce ta tashi a wurin tattar sakamakon ™ananan hukumomi,"

"amma ban san shi ya aka yi hakan ta faru ba"""

"Jauhar ta ce ""Allah ya sa ya tashi ya warke"""

"Ya amsa mata da ""Amin"""

"Ko da taje gida, ta Webo kaya suka koma, Alluran da aka yi masa sun fara sakinsa, ya na 'yan"

maganganu a hankali.

"Ban da 'yar madara babu abun da yake kira, ta je ta zauna a kusa da shi, ta ri™e hannunsa, ta kifa"

kai tana kuka mai ban tausayi.

"""Gaskiya ™anwa idan baki daina kukan nan ba sai kin tafi gida, duk muna jin abun da ki ke ji,"

"daurewa muke yi, ba gashi yana magana ba ya kusa dawowa duka"""

"Ta girgiza kai ""Yaya walid ba ka san me nake ji bane"""

"""Mun sani, amma ki yi ha™uri"""

"Abbu ne yayi sallama, wanda jauhar ba ta taSa tsammani ba, ta dai gaya masa ne kawai, kar ace ba"

ta faWa ba.

"Da sauri ta tashi ta dur™usa ™asa tana gaishe shi ya ce ""Jauhar sannu ya mai jikin?"""

"""Jiki da sau™i Alhamdilillah"""

Su Walid ma duk suka gaishe shi.

"Ya ™arasa gaban gadon, ya ™ura masa ido, ya ce ""Ya aka yi abun ya faru"""

"Tayi sauri ta ce ""Zai dawo gida ne wasu suka yi masa haka da daddare"""

"Kallon da su liti suka yi mata, ya sanya Abbu gane ™arya take yi."

"""Yanzu ya ake ciki to?"""

"Walid ya ce ""An yi aiki an cire wu™ar"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Alhamdilillah, Allah ya tashi kafaWunsa"""

"Suka amsa da ""Amin"""

"'yar madara da yake ta maimaitawa ya sanya Abbu cewa ""Wace 'yar madara kuma?""."

"Gaba Waya suka kalli Jauhar, ta sunkuyar da kai cikin jin kunya."

"Abbu ya yi murmushi ya ce ""Ikon Allah"""

"Nurse ta shigo, ta ba su takarda a sayo magani."

"Abbu ya bayar da kuWi aka sayo, ya din ga yi wa jauhar nasiha a kan ta nutsu ta kwantar da"

"hankalinta, dan har a lokacin tana kuka."

"Sai dai wata nustuwa ta saukar masa, ganin Al'amin yayu ™alau da shi."

"Har azahar suna tare da Abbu, daga bisani, ya ajiyewa jauhar kuWi, ya ce ""Duk yadda ake ciki su"

kira shi.

"Liti ne ya fita waje, ya kira P.A da wayar Al'amin, aikuwa ya Waga."

"Wata muguwar ashar ya narka wa P.A sannan ya ce ""Saboda kai Wan haramun ne, nake kiran wayarka tun jiya, ka ™i Wagawa. Saboda baku da mutunci daga kai har ubangidan naka, saboda kare ™uri'arku, da ™o™arin hana ™ona sakateriya, yara sun fi sha biyar suka rufar masa da sara, ban da Mu ma akwai yaranmu a wurin da sai sun kashe shi, ka san ba maganin tauri yake sha ba, bakomai ba. Ka tsaya ka saurareni ma jiyan ka ™i, da ™yar aka samo kuWin yi masa aiki, to wallahi ku saurari abun da zamu yi mu ma, wallahi hukumar zaSen zamu cinnawa wuta, uban"

"kowa ma ya rasa. Zaka gane ba ka da wayo daga kai har shi"""

"""Ka ga tsaya, duk na san a cikin yaransa ne, ku yi ha™uri kun san yanayin halin da muke ciki ba a"

nutse muke....

"""Halin da ku ke ciki ya fi rayuwarsa kenan? Ku sauraremu nan da wani lokaci"" ya kashe wayar."

"Ya koma Wakin da Al'amin yake, ya tarar da ya farfaWo, har an Waga shi zaune ma, jauhar ta haWa"

"tea tana bashi, sai dai idanunta sun gaza daina zubar da hawaye."

"Al'amin ya zuba mata ido ya ce ""Abbu ya zo nan?"" Ta Waga masa kai alamar eh."

"""Dan ke ya zo ko bani ba? Ke ki ka yi masa magiyar ya zo?"""

"""A'a"""

"Walid ya ce ""Liti mu ba su wuri, abun na baru ne"""

"""Master"""

"Ya kalleta, idanunsa sun yi ja, alamar yana jin jiki."

"""Ba na ce ka daina yi wa kanka illa ba, ko dan saboda ni? Sai zuciyata ta fashe hankalinka zai"

kwanta ko? In sha Allah kujerar nan ko ya sameta sai ta zame masa masifa. Ban taSa yi wa wani

"muguwar addu'a ba amma na yi masa. Nayi nayi ka rabu da mutumin nan, ba mutumin arziki bane"

"ba, amma ka ™i aishikenan gashi nan yanzu ka janyo mana wahala""."

"Ya lumshe idanunsa, dan ba ya son ya ga tana zubar da hawaye."

"Jauhar ba irin addu'a da ba ta ja wa indabo ba, dan shi ne kanwa uwar gamin ™ara ta'azzara rashin"

jin Al'amin.

"A washegari hukumar zaSe, ta sanar da soke zaSen ™aramar hukuma uku, ciki har da ta su Al'amin"

"wadda kuma take ta indabo, sakamakon tashe-tashen hankali da aka samu, da kuma ™ona wasu daga takardun da aka kaWa ™uri'a."

"Tuni P.A ya sanar da Indabo sa™on su Walid, kuma kansile ™anan hukumomin, babbar barazana ce"

ga nasarar indabon.

"Babu shiri, washegari da daddare suka shirya suka tafi wurin malamin su, da shi da P.A, malamin ya tabbatar musu da cewa, an samu tangarWa a aikin da aka yi ne, yarinyar da yayi amfani da ita, ta haura shekarun da ake bu™atar, kuma a yanzu ba abun da zai iya yi musu, sai dai a bi wasu sabbin"

"dabarun, a samu a haye."

"Suna tafe a hanya P.A ya ce ""Honorable, wallahi yakamata ka duba mai zamani, da ™yar idan ba yaransa ne, suka tayar da tarzoma ba, ka san dole zamu sake bu™atar su, mussaman yanzu da zaS"

"en ya zama inconclusive""."

"Indabo ya ce ""Matsalar yaron nan na ta ™arewa wallahi"""

"""To ya zamu yi, ha™uri zamu yi tun da muna amfanarsa"". Indabo ya amince da hakan, P.A ya kira"

liti ya tambaye shi in da suke kwance

"Al'amin so yake Jauhar ta zauna a kusa da shi, ya ji Wuminta su yi hira, amma alamu suka tabattar masa da fushi take yi, dan da tayi masa abun da za ta yi masa sai ta koma gefe, ta Wauki wayarta"

tana karanta Alqur'ani.

"Ga kawo-kawo Win da ake yi, kuWin hannunta duk sun ™are, dan ma su liti suna tsaye suna"

"tallafawa, kuma idan Abbu ya zo ya kan ba ta kuWi, duk da zuwan nasa biyu ne kawai."

"Wajen ™arfe Waya na dare ne, Ranar Walid da liti duk suna nan, duk da da facemask, a fuskar"

"Indabo sai da suka gane shi, suka tashi suka ni bayansu."

"Jauhar ta Waga kai ta kallesu, Al'amin ya buWe idonsa da yake a rufe a da."

"Jami'an tsaron suka bashi kujera ya zauna, yana kallon Al'amin da satar kallon jauhar."

"Ta tashi ta ce ""Lafiya?"""

"P.A ya ce ""Baki gane ni bane, wanda ku ka zo wurina lokacin yana prison, honorable ne wannan,"

"ya zo da kansa ba sa™o duba shi"" ta haWe rai sosai, kamar ya make shi ta huta haka take ji."

"Ya sauke facemask ya ce ""Sannu kin ji, ya mai jikin?"""

Shiru tayi tana cigaba da haWe rai.

"Ya kalli Al'amin ya ce ""Wannan ce 'yar madarar kenan?"" Al'amin ya ™ura masa ido, bai yi magana"

ba.

"Ya kalli Walid ya ce ""Ba ya iya magana ne?"""

"""Yana yi"""

"""Dama cewa na yi bari na zo na ga yanayin jikin naka, Allah ya ™ara sau™i. Ban sani ba ko ka"

"samu labarin an soke mana wasu ™uri'un abun bai yi daWi ba, muna nan dai muna ta addu'a """

"Ya karkace ya ciro kuWi kaya guda, ya mi™awa jauhar ya ce ""Ga wannan a sai magani"""

"Ta girgiza kai cikin takaici ta ce ""Ba ma so, ka ri™e kuWinka ni babban burina da fatana, ka fita daga rayuwar mijina, nima ina burin na ga ya shiryu ya zama mutumin kirki, kai ne ka ke saka shi aikata duk wani abu na rashin kyautawa. Idan ya shiga matsala kuma ka zame ka bar shi. Yanzu an riga an cuce ni, an tsugunar da shi. 'ya'yanka su suka fi cancanta su yi maka irin aikin da yake yi maka, tun da sun fi morarka, idan abun na Allah ne ka karSi takardunsa ka sama masa abun yi"

"mana, amma babban burnku yaran wasu su sha su bugu su sayar da rayuwarsu a banza gare ku""."

"Šaya daga cikin jami'an tsaron ya daka mata tsawa, ta ce ""Wallahi ko zaku kashe ni sai na faWi gaskiya, nima 'ya ce, kuma na cancanci zama da nagartaccen miji, na san akwai iyaye da yawa da suke da burin ganin yaransu a hanya madaidaiciya amma duk hana hakan, ni dai dan Allah ka rabu"

"da mijina, ka ™yalemu"""

"Maimakon ya ji haushi, sai yayi murmushin ya ce ""P.A wato duk isa da kwarjinin namiji ya je gaban mace, sai abun da Allah ya yi, kalli Mai zamani a gaban matarsa. Aishikenan yarinya haryanzu baki san rayuwa ba, wannan yanayin mafita kawai ake nema, ki daina yi wa manya rashin kunya. Kuma mijinki zaki gaya wa ya daina abun da yake yi ba ni ba. Tun da a haka na"

"ganshi, ki karSi kuWin nan""."

"""Ba ma so, ba zamu karSa ba"" tayi maganar tana kuka."

"Ya mi™awa P.A kuWin, ya karSa ya mi™awa Viper, shi kuma ya karSa."

Indabo yayi murmushi ya fice da tawagarsa.

"""Master ni ka dizga ka kunyata a gaban mutane, gara ka cigaba da karSar kuWinsu kana shaye-shaye ana yi maka lahani, ni ko? Kai am tired na gaji, ba zan iya ba na sare. Na Wauka abun mai sau™i ne, amma ya wuce yadda nake tunani, you are not willing to change. Kana samun sau™i"

"gida zan koma, na gaji da auren"""

"Liti ya ce ""Subhanallah, dan Allah kar ki yi mana haka anty ´ar madara, muna murna Allah ya"

"saya mana shi, kuma ki tafi ki barmu, ba fa shikaWai ba har mu zamanki tare da shi muna amfana"""

"""Eh, kuma har da ku ai, kullum ku kuke ™ara haWuwa da shi, ku ke ™ara abun da bai kamata ba,"

"Allah ya sa na mutu na huta""."

"Duk wannan abun, yayi burus ya™i magana."

"""In sha Allah, ba zaki mutu ba, ana mugun tare ai"""

"""Ba wani tare, ku daina shaye-shaye mana, kuma kullum a kansa tsautsayi yake faWawa, ni na gaji, yana warkewa tafiya zan yi na ha™ura da zaman da shi"" tayi maganar tana kuka, har ta fara tari"

mai haWe da haki.

"""Mai laya"""

"""Allah ya ™ara maka lafiya"""

"""Ayi wal™iya, sai da safe"""

"Walid ya ce ""Iya wuya, yadda ka ke so haka za ayi"" suka tashi suka fice, ya juya ya saukko daga"

kan gadon.

"Kamar ba ciwo ne a cikin sa ba, ya tunkaro in da take ya zauna, ya ™ura mata ido tayi shiru ta"

"sunkuyar da kai, tana haki sama-sama."

"""Ki ka ce tafiya zaki yi?"""

"""Eh"" ta bashi amsa kai tsaye."

"""Yaushe?"""

"""Kana warkewa gida zan koma, tun da ba ka so na, kullum cikin sakani ka ke a tashin hankali, na ce maka ba na son ka din ga zuwa in da za a ji maka ciwo, amma ka ™i, ka dizgani a gaban"

"wannan mutumin. Wallahi ba zan taSa yafe masa ba, duk shi yake ™ara Sata ka""."

"""Yanzu abun da ki ka yi dai-dai ne? Ubangidana ne fa, ki ka tsaya kina yi masa rashin kunya""."

"A ™ule ta ce ""Shi dai-dai Win yayi mini, ba dan Allah ya yi da sauran kwananka a gaba ba, da"

"yanzu wani zancen ake ba wannan ba, ni na rasa in da zan saka raina, abun da nake ta tunanin zan"

"iya ashe ya fi ™arfina, shikenan""."

"Gyara zamansa yayi, ya janyota jikinsa, yana kissing Win ta a hankali."

"She's not in mood, ta so ta ™wace, sai dai kuma raunin jikinsa ya hanata yin hakan, kar ta fama masa."

"A hankali ya cire bakinsa daga nata yana kallon ta, amma ta haWe rai tayi kicin-kicin."

"""Ki gaya wa likitocin nan su sallameni gobe, ko kuma na yi tafiyata"""

"Da sauri ta kalleshi ta ce ""A hakan ba ka warke ba?"""

"""Eh na gaji da yadda ake zuwa ana magana da ke, haushi nake ji, shi kansa indabo shirun da nayi"

"masa, shi ne mafi alkhairi da mummunan naushi zan yi masa"""

"""Dan Allah ni ka daina taSa ni, asibiti ne fa, idan wani ya shigo fa?"""

"""To je ki rufe ™ofa ki dawo, zafi nake ji, ina bu™atar fankata, lamba uku kawai, ba sai an ™ure"

"mata gudu ba"""

"""Ko mafici ba zaka samu ba, ni rabu da ni"" tayi maganar tana sake ture shi."

"Ya ™i tashi ya din ga takura mata, duk dan ta sake ta Wan samu nutsuwa daga fushin da take yi."

"""P.A wane mahaukaciya ne ya aura wa yarinyar nan mai zamani?"""

"""Allah masani honorable"""

"""Ikon Allah, kalarta kalar muryarta, ai rannan na kira ta Waga, kai ka ga yarinya zu™e™iya kamar ita tayi kanta. Amma kamar ta dace da aikin da malamin nan fa ya bayar, ya aka yi ba ka yi mini"

"zancenta ba, gashi wannan an samu matsala"""

"P.A ya ce ""Honorable, kai ka san ba kowane kaya ne yake taSuwa ba, idan aka taSa wannan za a"

"iya samun matsala, kuma na manta da ita ne gaba Waya wallahi"""

"Indabo ya ce ""Wace irin matsala? Ai tsaf za ta taSu, ba tare da ya sani ba, idan ma ya sani na san"

"yadda zan yi da shi. Lallai 'yar madara tayi kalar madarar sosai. Wannan yarinyar ita ce rauninsa kenan?"""

"""Sosai kam, dan alamu sun nuna yana mugun sonta"""

Indabo yayi wani irin murmushi yana shafa tumbinsa.

"Ma™wabtan su Jauhar sun yi mata kara, na zuwa duba Al'amin, suka kakkai mata abinci, daga"

"gidan su Baba ya je Saifu sai mama, sun je sun duba shi, duk da maman ta gaggaya mata ba™ar magana a kansa."

"Satinsa Waya da ™yar, ya uzzura akan lallai, sai an sallame shi, haka aka sallame su suka koma"

gida.

"Cikin ikon Allah, Indabo yayi nasara, bayan faWi tashi, da shige-shige yayi nasarar samun kujerar"

Wan majalisa.

"Har gida Abbu ya sake zuwa duba Al'amin, sai dai kamar wurin jauhar ya zo, da ita suka Wan yi"

"hira, ya tashi ya tafi."

"Hafsa kuwa abun duniya ya hanata sukuni, da ™yar ta samu Alhaji mu'azzam ya fara saurararta, sai dai yadda yake bin matarsa sau da ™afa, yake ™ona mata rai, sai abun da ta tsara yake yi a gidan, idan ba ta ga dama ba, sai ya shafe kwana goma bai taka wurin Hafsa ba, amma kuWi akwai su, komai take bu™ata akwai shi, sai dai fa tsakaninta da miji sai an ga dama a bata aro, wataran yana wurin nata ma, za ta kira shi, kuma haka zai tsallaketa ya tafi wurin matarsa, ga yaransa"

"marasa kirki, sun rainata rashin kunya kala-kala."

"Da ta matsa ma da ™orafi, ya ce idan ta gaji ta tafi, shi fa duk lokacin da ya zo wurinta, baya gane"

"komai, ha™uri kawai yake yi shi ma, ta ™yale shi."

"Ta gaji tayi yaji, Anty ta din ga yi mata masifa, a kan dan me zata dawo gida, sai asirinsu ya tonu,"

dole ta cigaba da zama har zuwa lokacin da za a samu mafita.

"Al'amin ya warke sarai, ya cigbaa da harkokin sa, sai dai jauhar kusan kullum tana gargaWinsa a"

kan indabo.

"Gashi ta ri™e masa wuta a kan yin salla a kan lokaci, da yin azkar, har zama tayi ta ciro masa"

addu'oi na musamman ta rubuta masa su.

"Ita kanta ta san ikon Allah ne, da ™arfin addu'a da take yi, da kuma yadda take bin sa da kyautatawa da biyayya, ya sanya take iya sarrfaa Al'amin, har yake jin nauyin aikata wasu"

abubuwan saboda ita.

"Da asuba idan ya je salla ya dawo, da kanta take ajiye masa sigari, kara biyu ko uku, ta ce masa ya"

sha banda shan ™waya kuma.

"Ta jira ya gama sha, yana ™aurin yana komai, ta nani™e masa a jikinsa, dan mantar da shi damuwa,"

kewar kayan shaye-shayen sa.

"Da daddare suna kwance, ta ce ""Master, ka san abun da matar nan tela tayi mini?"""

"Ya ce ""A'a"""

"""Wai na cewa matar nan dan Allah, ta koya mini Winki, idan ta yarda

3 / 67