Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   49 / 67

144K to 147K   out of 199.8K words

hujja ki ke so na kawo miki? Shikenan zamu gani, amma ki sani aikinki ba zai baki kariya ba, muddin aka kama ki da laifi,"

"sunanki yar ta'adda kema, mai Soye mai laifi"""

"""Abun kunya ne ga hukumar yan sanda ace sun gagara kama mutum Waya, da yake iya yawonsa a cikin gari, sai ma a din ga bibiyar wanda bai ji ba, bai gani ba, ana yi masa baranaza"" tsananin"

"fusatar da yayi, ya sanya kawai ya tashi ya bar ta a Wakin."

"Ta dafe ™irjinta, saboda yadda yake tsananin bugawa, ta yanke a ranta dole tayi gaggawar fara"

"shari'ar Viper, kafin ta kammala ta ramma."

"Ya fita babu jimawa, baba magajiya ta dawo, ta karSi aron wayarta, ta shiga banWaki, ta kira wayar"

"Walid, Allah ya taimaketa ya Waga."

"Ya ce ""Barrister ashe tsausayi ne ya faru haka, ya jiki?"""

"""Jiki da sau™i, meyake faruwa ne? Yayana ya ce mini ya samu labarin Viper ya je asibiti, ina yake"

"ina fatan babu wata matsala?"""

"""Eh, Yana nan cikin ™oshin lafiya mun koma gida ma, haWuwa yayi da Wan Indabo a matsayin"

"likitan da ya duba shi, shi ne ya sanarwa security"""

"Ta ce ""Haba dai? Likitan da ya duba shi kuma? Garin yaya dole mu ™ara taka tsantsan amma ba"

"abun da ya faru?"""

"Walid ya ce ""Babu abun da ya faru, mun bar Asibitin ma, muna gida"""

"""Dole na haWu da shi, nan kusa Allah ya ™ara afuwa"" ta katse wayar ™irjinta na cigaba da"

bugawa.

***

"Indabo yana ta sanya ran ya ga ta ina Abdul zai Sullo, ya kasa zaune ya kasa tsaye, saboda matsalolin da suke kunno kai, ya rasa wanne yakamata ma ya fara ™o™arin kawarwa."

"Kwanaki biyu kenan, ko ya nemi Abdul a waya, baya samunsa. Kuma bai sake zuwa gida ba,"

hakan ya ™ona wa Indabo rai fiye da kima.

"Viper bai sake neman Nabila ba, ko a waya, dama bata saka rai ba, dan ta san bata gabansa, idan ta tashi, Walid take kira ta tambaye shi ya jikin Viper, tana ta neman hanyar da zata bi, ta samu ta ganshi, dan sosai Nasir yake sanya mata ido yanzu, ya hanata sakat duk motsinta a kan idonsa, kasancewar motarta tayi damage, an kaita garrage wurin gyara, hatta wurin aiki shi yake kaita, da farko ya so ya Abba ya hanata fitar ma, amma ta din ga kuka, taba nuna wa Abba cewa akwai"

shari'oin da suke bu™atar ta yi attending.

"Bayan ya ajiyeta a wurin aiki a™alla yayi mintuna talatin a tsaye, ko da zata fito, sai da ya samu W"

"aya daga cikin security na wurin, ya lambar wayarsa, ya ce masa idan ya ga fitar Nabila ya kira shi ya gaya masa, ya kawo alheri yayi masa sannan ya tafi."

"Nabila kuwa a office ta iske barrister Habib, ya shirya tsaf zai fita, ta shiga da sallama."

"Ya amsa mata ya ce ""Sannu Nabila, ya hannun?"""

"""Hannu Alhamdilillah, fita zaka yi ne?"""

"Ya ce ""Eh, zan je shari'a ne"""

"Ta ce ""Mu fita tare, magana nake son mu yi da kai"" ya ce ""To shikenan babu laifi"" suka fita suka"

shiga motarsa suka fice.

"Kamar mai aljanu, suna tafe a hanya, ta ce ""Ya ajiyeta, tayi mantuwa, office zata koma, ya ce zai"

"kaita ta ce masa a'a, ta fice ta hau napep."

"Viper ya buWe ™ofar gidan zai fita, ya ganta a tsaye tana shirin shiga, ta saka hannu ta Wage ni™"

"abinta, suka yi ido huWu ya Wan tsura mata ido, ta faWa sosai."

"Ta ce ""Ya jiki, ka warware?"""

"""Mmm"""

"""Zuwa nayi mu ™arasa tattaunawa, ka fara yi mini bayanin shaidun da kake da su a hannu, zan"

"fara gudanar da shari'ar ka, zan cigaba da yi tare da ta ramma, kafin su halaka ni, accident Win nan, da nayi, takani aka so yi da mota, garin na kauce musu, nayi accident"" ya tsura mata ido, tare da"

haWiye wani abu a wuyansa.

"(Alhamdilillah ala kulli halin, ina godiya sosai da sosai addu'oin da ku ka yi mini, bisa ga rashin"

"lafiya da nayi, Ubangiji Allah ya bar zumunci na gode ™warai)"

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Cigaba yayi da kallonta, ita kuma ta kasa sake Waga idonta ta kalleshi."

Yanayinta ya nuna sosai akwai damuwa a tare da ita.

"""Kin fasa cewar ba zaki tsaya mini Win ba kenan?"""

"Ta jinjina masa kai ta ce ""Eh, idan ma na fasa, zuciyata ba zata nutsu ba, al™awari ne da nayi, yakamata na cika, ko ba dan kowa ba, dan wadda aka kashe ba da hakkinta ba"" tayi maganar ba"

tare da ta kalleshi ba.

"Ya jinjina kai, a hankali ya furta ""Ina zuwa"""

"Ya koma cikin gidan, tana tsaye ta bi ™ofar da kallo, ya fito Wauke da jaka a hannunsa, ya ce ""Muje"" ba tare da ta san in da zasu ba, ta bishi. Sai da suka yi nesa kaWan da gidan, sannan ya ja ya"

tsaya ita ma ta tsaya.

"Ya samu wuri ya zauna, yayi mata nuni, ita ma ta zauna, ta sauke tata jakar daga bayanta, hannunta Waya an naWa mata bandeji, in da ta samu gocewar ™ashin, sai dai hannun rigarta ya rufe"

wurin.

"Ta ciro system Win ta, ta ajiye ta ajiye wayarta."

"Ya zuba mata ido, bai yi magana ba, sai da ta Wan Wago ta ce ""Wace shaidar da wace shaidar ce da"

"kai, and dan Allah kar ka Soye mini komai, saboda kar sai mun je kotu, wani abu da ban san da shi ba, ya taso daga baya""."

"""Me ki ke son sani?"""

"""Shaidunka, da ka ce kana da su"""

"Ya Wan lumshe idanunsa, sannan ya buWe ya ce ""Madaki, duk na yi masa illa, sai kuma babban"

"yaronsa lakwari, duk suna wurina"""

"""Garkuwa kayi da su kenan?"""

"""Kusan hakan"""

"""Laifi ne fa ka aikata yin hakan"""

"Ya tari numfashinta ya ce ""In sake su kenan?"""

"Ta Waga idonta, amma taga kallonta yake yi."

"Jikinta ya ™ara sanyi, maimakon ta mayar da hankali a kan abun da take yi, sai hannunta ma ya"

"hau rawa, wata irin ™aunarsa ta din ga fizgarta, ji tayi tamkar ta Wurawa kanta zagi."

"Ya Wan matsa kusa da ita, yana kallon fuskar system Win ta. Ta takure jikinta, ™amshin turaren sa"

da warin sigari suka cika mata hanci.

"Murya na rawa ta ce ""Viper"""

"""Mmm"""

"""Ka sha sigari ko?"" Yayi shiru bai bata amsa ba."

"""Kar ka bari lafiyarka ta taSu bamu gama shari'ar nan ba, kuma kaga ya fara taSa maka internal"

"organs, an ce hantarka ta kumbura"""

"Yayi shiru bai yi magana ba, sai kallonta kawai da yake yi."

"""Akwai abubuwa da yakamata ka gaya mini, amma kamar kana Soye mini, yakamata idan kana S"

"oye mini ka gaya mini, kar wani abu ya bamu matsala daga baya"""

"Har ta fitar da ran zai yi magana ya ce ""Kamar me?"""

"""Suwaye suke goge laifukan ka idan ka yi? Ranar da muka je gidanka, ya aka yi ka gane jami'an tsaro a fararen kaya, har muka tsere musu? Wannan rigar da ka yaga a asibiti ta mecece? Kuma me"

"kake yi da wayata da kake connecting?"""

"Viper ya yi gyaran murya ya ce ""Wasu tambayoyin ba su da ala™a da abun da yake gabanmu, amma na gane jami'in tsaro a farin kaya, saboda ni tsohon mai laifi ne, ba lokacin na fara aikata laifi ba, dan haka duk wani nu™u-nu™un jami'in tsaro sai na gano shi. Rigar da ki ke magana a kai, bata da ala™a da abun da zaki yi a court. Wayarki kuma ina connecting ina duba wasu location, da"

"tura sa™onni. Mai goge laifukana kuma ban sani ba. Sai kuma me?"""

"Nabila ta ce ""To shikenan, nan da kwanaki biyu zaka ji ni in Sha Allah, zan har haWa abun da nake"

"bu™ata, saboda yayana ya sakani a gaba da yawa"""

"""Good luck"" ya faWa a takaice, tamkar ta kurma ihu, ko sannu ya jiki bai iya yi mata ba, dan"

"takaici ta tattare system Win ta, ta yin™ura ta tashi ta ce ""Sai anjima"" ya jinjina kai."

"Jiki a sanyaye take takawa, kamar mara karsashi, ya waiwaya yana kallonta, yadda take Waga hannunta tana saukewa, ya tabbatar masa da kuka take yi. Sai da yaji zuciyarsa ta motsa, shi gaba"

Waya tausayinta ma yake ji.

"Tana tafe a titi, barrister Habib ya kirata, ta Waga ya ce ""Nabila kina ina ne?"""

"""Meyafaru?"""

"""Wai yayanki yaje Waukar ki, an ce masa mun fita, ya kira ni, wai muna ina?"""

"Guntun tsaki ta ja, ta ce ""Rabu da shi dan Allah"""

"""A'a kamar yaya na rabu da shi? Kina ina ne, ni ya addabe ni"""

"""Wani wuri naje, ina kan hanyata ta komawa gida, ina son ma ganinka urgent, amma sai Allah ya"

"kaimu gobe"""

"Ya ce ""To Allah ya kaimu"""

"Ta amsa da ""Amin"""

***

"Naja'atu Bunkure ta dubi Indabo ta ce ""A haka ana wannan yanayin zaka koma Abuja?"""

"""To idan ban koma ba yaya zan yi, matsaloli sai kuma cakuWewa suke yi"""

"""Dole fa a nemo Abdul, kuma ta wani fannin rashin kashe yarinyar nan yayi amfani, amma kuma ya tafka shirme da hauka, dan me zai Wauketa ya je ya Soye, kuma saboda wula™anci yaje har"

"gidansu da kansa, dole fa a nemo Abdul ya fito da yarinyar nan"""

"""Kin san ya kashe wayoyinsa gaba Waya, kin san a haukan yaron nan ce mini yayi, wai idan ya"

"auri yar party chairman bayan aure zan bari ya auri wadda yake so, kawai ya yi mini wannan"

"maganar, ban sani ba ita yake nufi zai aura ko wata oho"""

"""TaSWijan, lallai Abdul wannan karon ya Webo ta da zafin gaske, wallahi sai an yi taka tsantsan"

"kafin a warware wannan shirmen da yayi"""

"Indabo ya yakice gumi ya ce ""Na rasa makama gaba Waya, ga rayuwarsa na cikin hatsari, ya haWu"

"da mai zamani, wai yaron da ake ta nema ido rufe, shi ne yake yawon sa har da zuwa asibiti, tsoro ma nake ji, kar Vipern yayi masa wani abun"""

"Naja ta ce ""Yanzu neman Abdul, shi ne abu mafi a'ala, ina tsoron yayi wani abun da zai tona mana"

"asiri"""

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Ni Wan da na haifa, nake ta fafutuka a kan rayuwarsa yake neman ya"

"kware mini baya, saboda mace, aishikenan da ina da wata hanyar da zan fito da jafar, da ™yale shi zan yi, idan abun da yake bi a jikin nata ya gundure shi, sai ya dawo hayyacinsa"""

"Bunkure ta kwashe da dariya ta ce ""Barewa bata gudu..."

"A fusace ya kalleta, ta haWiye dariyar, tana mazewa."

***

"""Nabila ina ki ka je daga wurin aiki? An ce kun fita da barrister Habib, na kira shi ya ce ba kwa"

tare.

"""Eh, uzuri ne ya kamani, na je prison ganin wanda nake karewa ne, ko yanzun ma kana zargin"

"wurin Viper na je?"" Kawai ya gyaWa kai ya fita."

"Ta kwanta ruf da ciki, ta buWe wurin da ta Soye videon da ta yi wa Viper, ta din ga kallon hotunan"

"da video, tana ™ara jin yadda ™aunarsa take mamaye zuciyarta."

"Ta yi shiru, bata taSa zaton zata tsinci kanta a irin wannan yanayin ba, duk yadda take kallon kanta,"

a matsayin mai class taga namijin da ya ™ure wa ajinta gudu.

"Ta dinga shafa fuskarsa, ta kan screen Win wayarta, ta lumshe ido tana tuno muryar sa, da a zahiri"

"mai ban tsoro ce, amma a baWini daWin sauraro take yi mata, da sanya mata nutsuwa."

"˜arfe takwas da rabi, tana ofishinta, tana jiran barrister Habib."

"Yana isowa, ta tashi ta tafi, ya ce ""Yar ™walisa, yaya aka yi ne? Ya hannu"""

"Ta zauna ta ce ""Hannu Alhamdilillah, yaya Habib"""

"""Na'am ™anwa Nabila"""

"""Kamar yadda baka gajiyawa da ni, na sake dawowa neman alfarma a wannan karon"""

"Habib ya ce ""To Nabila, me ni ke so?"""

"""Wata™ila wannan ta zama alfarma ta ™arshe zan neman a wurinka, duk da akwai haWarin gaske,"

"amma yanzu burikana biyu ne, bayan ganin bayan Bunkure foundation, sai wanke Viper daga zargin da ake yi masa"""

"Da sauri ya ce ""Kamar yaya?"""

"""Kamar yadda nake gaya maka, bana nufin na sanyaka a matsala, kamar yadda ka taimakeni"

"kwanaki a kansa, yanzu ma ina neman taimakonka, dan Allah"""

"""Nabila, wannan wasa da rai ne fa, ke ya aka yi ki ka san ba shi da laifi? Tayaya zakinkare"

"mutumin da hukuma take nema ruwa a jallo?"""

"Nabila ta numfasa ta ce ""Zaka ga ta yadda zan yi, ni dai haWin kanka nake bu™ata da taimakonka"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Nabila matana biyu fa da yara uku, haka kurum ki saka su zama zawarawa da"

"marayu, na gaya miki case Win sa yayi involving manya haka kurum ki ja mana fitina muna zaman lafiya"""

"Cikin marairaice wa ta ce ""Dan Allah yaya habib, ba zan bari sunanka ya fito ba, dan Allah copyn"

"file Win sa nake so, da aka yi masa shari'a shikaWai nake bu™ata"""

"Ya ce ""TaSWijan, ke kin san uban process Win da na bi, aka baki ki ka gani wancan lokacin, balle"

"yanzu kicw copy ki ke so"""

"""Dan Allah ka taimake ni barrister Habib"""

"Yayi shiru sannan ya ce ""Gaskiya sai kin bani lokaci, dan wanan aiki ne da yake bu™atar S"

"oyayyiyar gwagwarmayar """

"Cikin farinciki ta ce ""Zaka nemo mini Win?"

"""Zan jarraba ne na gani idan zai yiwu, ba al™awari nayi miki ba"""

"Ta mi™e cikin farinciki ta ce ""Na gode sosai, Allah ya saka da alkhairi ya raya zuriya"""

Ya amsa mata da Amin.

***

"Ramma tana ta gogewa Abdul labcourt Win sa, ya daWe a tsaye yana kallonta, wani irin"

matsanancin tausayinta ne ya mamaye zuciyarsa.

"Ya ™arasa ya zauna ya ce ""Rahama"" ta Wago ta kalleshi."

"""Ina da masu gugu fa, kaiwa nake yi ayi mini, ki ke wahalar da kanki"""

"""Ka ce zaka yi tiyata, shiyasa nake goge maka"""

"Yayi murmushi ya ce ""Ai ba da labcourt muke shiga tiyata ba, kayan tiyata daban suke"""

"Ta ce ""Ok, duk da haka ka saka wani lokacin"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Rahama menene babban burinki a rayuwa ne?"""

"Ta sunkuyar da kai ta ce ""Ka mayar da ni wurin mamana"""

"""Na san da wannan, zan mayar da ke, burinki na rayuwa?"""

"Ta Wago idanu ta kalle shi ta ce ""Babu"""

"Ya ce ""Kamar yaya? Kowane Wan Adam yana da buri da yake son cimma a rayuwarsa"""

"Rahama ta kashe socket, ta kalleshi ta ce ""Wace rayuwar? Rayuwar da ka gama kassarawa wane buri ne yayi mini saura? Ka mayar da ni wurin mahaifiyata na ™arasa rayuwata shikaWai ne ro™ ona a gareka, amma ba ni da wani sauran buri da nake da shi, gaba Waya rayuwar ta fita daga raina,"

"babu abun da yake burgeni yake bani sha'awa""."

"Abdul ya koma kusa da ita ya zauna, ya Wan tsura mata ido, ita kuma ta kawar da kanta gefe W"

aya.

"""Dukkanin mai rai baya fitar da rai, da cimma burikansa na rayuwa, na san ni ne musababbin rushewar naki, amma haryanzu ina dana sanin abun da na aikata, amma zan cika miki burinki Rahama, zaki koma makaranta kiyi karatu mai zurfi in dai muna tare in sha Allah, makaranta mai kyau zan mayar da ke, na gyara makarantun garinku, kuma an karSi ™udurin gyaran hanyarku, aiki yayi nisa na yi muku boreholes kamar yadda nayi miki al™awari, idan aka kammala zan nuna"

"miki"""

"Maimakon ta yi magana, kawai sai ta fashe da kuka."

"Cikin damuwa ya ce ""Rahama menene kuma?"""

"""Ni duk bana son wannan abubuwan, kawai na koma gidanmu na ™arasa rayuwata, babu wani abu"

"da zan zama a rayuwa da zai katange ni, daga tsangwamar da zan fuskanta a cikin al'umma,"

"wannan Wabi'a ce ta hausawa"""

"""Ina tabattar miki da idan muna tare, babu wanda zai tsangwame ki, wasu shirye shirye nake yi ne, da sun tabatta in sha Allah zamu je ki ga mama, amma babu maganar rabuwa tsakaninmu, ba sai"

"na bar ki a tsakanin hausawan ba ma zau yi miki, ki daina damuwa Please bana so"""

"Wayarsa ce ta fara vibrating, ya Waga ya ce ""Yeah Salim ya ake ciki ne?"""

"""Wai ina ka shiga ne? Mummy ta kira saifu a waya, wai an nemeka a waya an rasa, ya ce mini shi"

"ma baya samunka a waya, ni kaina kwanana biyu kenan ina nemanka yanzun ma ban zaci zan sameka ba, nace bari na jarraba kiran wannan layin naka"""

"Abdul ya numfasa ya ce ""Akwai damuwa ne Salim, mu haWu a gidana na by pass"""

"""To shikenan, ka san nina har ta

49 / 67