Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   30 / 67

87K to 90K   out of 199.8K words

kashe mini jauhar ba"""

"Abbu ya ce ""Wace hujja kake nema ko shaida bayan wannan? Ni na haifi Al'amin, kuma kowa ya"

"san yana ta'amalli da miyagun wayoyi"""

"Cikin kuka mama ta ce ""Yaron nan ya cuce mu, bai yi mana adalci ba, haihuwar Wa irin jauhar a"

"gidan nan, daga kanta an gama, ba ayi ba, kuma ba za ayi ba"""

"Hafsa ta girgiza kai ta ce ""Baba nima ina bayan maganarka, an kwanakin nan, ina zuwa gidanta sosai da sosai, ina haWuwa da shi, ita take bani labarin galabar da ta ci a kansa, da bani misalai daban-daban da aurenta. Son da yake nuna mata a gabana ba ya jin kunyata ko nauyina, suna matu ar aunar junansu. Har take gaya mini na tayata da addu'a, yanzu sigari ce kawai damuwarta da shi, har sai da na ji raina ya biya, da irin kalar soyayyar da suke yi wa junansu, dan haka gaskiya ban yadda mai zamani zai kashe jauhar ba, mutumin da idan zata fita baya nan, yake sawa ana bibiyarta dan kar wani ya kawo mata farmaki, mugwayen karnuka ya ajiye a layinsu, suna gadinta"

"lokacin da yayi tafiya, duk dan kar a taSa ta, gaskiya ban yadda ba""."

"Anty ma tana kuka ta ce ""Babu abun da mai shaye-shaye ba zai iya aikatawa ba, dan haka ba abun"

"mamaki bane dan an ce ya kasheta, Allah sarki jauhar wannan wane irin mummunan arshe ki ka yi?"""

"A fusace Saifu yana kuka ya ce ""Kar ki sake aibata mana gawar jauhar, wallahi ba ta yi mummunan arshe ba, ta bi Allah, ta yi wa iyaye biyayya, ta yi biyayyar aure, idan ana nuna Wan aljanna a duniya to jauhar ce, koma wane irin mutum ne shi, ai ku kuka yi bita da ullin da ta aure shi, kuma wallahi Allah ba zai bar kowane azzalumi ba, ita ta mutu ta huta"". Haka aka din ga"

"musayar yawu, har sai da Baba ya tsawatar tukuna."

"Da taimakon Naja'atu Bunkure, suka haWa kai da lawyoyin gwamnati, Indabo ya cika su da kuWi,"

har da alalin kansa. Domin tsayawa tsayin daka wurin tattara shaidu da hujjoji.

"Haka zalika ta fito ta bayyanawa duniya cewa, zata tsaya tsayin daka, har sai ta ga abun da ya ture wa buzu naWi, sai an bi wa jauhar hakkinta, na kisan gilla da viper ya yi wa jauhar, mussaman"

dama ya riga yayi suna a harkar sha da fataucin miyagun wayoyi da kuma harkar daba.

"Ranar fara shari'a, haka aka zo da mai zamani a cikin sara, yana Wingisa afa, saboda azabar da"

"ya sha a hannun 'yan sanda, a kan ya amsa cewa shi ya kashe jauhar."

"Aka fara gabatar da shari'a, wani lawyer ya gabatar da kansa a matsayin wanda zai kare Al'amin,"

"bai taSa ganinsa ba, sai ranar a cikin kotun."

Aka gabatar da charges Win da ake yi wa Al'amin.

"angaren tawagar lauyoyin gwamanti, da su Naja bunkure, suka din ga gabatar da shaidun bogi,"

"suka kawo wayoyin da suka samu a gidan Al'amin, tare da kawo bayanan likita, na cewa dukanta aka yi har ta kai ga rasa ranta, da abun da yake cikinta."

"Abun bai tsaya a nan ba, sai da aka kawo malam lawan, bayan shaa masa wasu muhimman kuWa"

"We, ya zo ya bayar da shaidar Al'amin ya saba dukan jauhar, idan ya je ya sha ya bugu, haka za su yi ta jiyo ihunta yana dukanta, a ranar ma sun ji kukanta, sai dai ba su yi zaton zai kasheta ba."

"Muryar Liti ce ta dawo da Al'amin hayyacinsa, dan duk surutan da ake yi, bai san me ake cewa ba."

"""arya kake yi dan ubanka, Viper ba ya dukan yar madara, ba ita ba kowace mace ma baya duka, a matsayin ku na maota idan yana dukanta, meyasa baku kai wa yan sanda ba, arya kake maiyin Allah la'ananne, Viper ba zai taSa cutar da matarsa ba, ba shi ya kasheta ba"" jami'an tsaro suka yi"

waje da liti.

"Sai dai wani irin ihu da Viper yayi, sai da wasu suka fara gudu, ya daki katakon gabansa da "

"afarsa ya ce ""arya ne, jauhar tana nan a raye, gobe zata haihu, matata bata mutu ba"""

"Da yar aka danne shi, Alali ya aika shi gidan prison, tare da Wage shari'ar."

"Haka ya cigaba da buge-buge, tamkar zai jefar da motar gidan yarin, sai da suka sumar da shi,"

sannan suka samu nutsuwa.

"Tun daga wannan ihun, bai sake magana ba, ba cin abinci, sai dai zai yi salla kawai."

"Har aka yi zama na biyu a kotu, bai ce uffan ba, duk wasu hujjoji Bunkure ce ta samar da su,"

lawyern gwamanti gabatarwa kawai yake yi.

"Sai dai juyin duniya, ya yi magana, yai yi."

"Bunkure ta je gaban Al'amin ta tsaya ta ce ""Amsa Waya kawai kotu take buata daga bakinka, kai"

"ka kashe matarka jauhar?"""

"Ya ura mata rinannun idanunsa, ta din ga yi masa wani irin kallo, mai cike da rainin wayo."

Ya jinjina mata kai alamar eh.

"A nan suka buaci a arare shari'ar, ba tare da wata huSSasa ba, lawyern Al'amin, ya ce ya yarda da duk abubuwan da masu gabatar da ara suka gabatar. Daga haka aka sake Waga shari'ar zuwa"

wata guda.

"Wata gudan da sai da ya shafe shekaru biyar a prison, ba a cigaba da shari'ar ba, ba kuma a"

sallame shi ba.

"Kullum burinsa shi ne ya farka daga mafarkin nan da yake yi, shi dai ya san matarsa na raye, ba ya"

"cin abinci baya iya bacci, ya koma tamkar mahaukaci."

"Sai dai lokaci zuwa lokaci yana yi musu ihu, da kiran matarsa, ya kan kira sunan madaki da"

Indabo.

"Lokaci lokaci, ya kan ga aiken abinci, hakan ya sanya ya ara sakankancewa jauhar ce ke yi masa"

"aike, bai sake ganin wani yazo wurinsa ba, tsawon shekaru biyar Win nan."

Rana tsaka aka ce masa ya fita ya tafi gida an sallame shi.

"A ofar prison Win ya tsaya, yana tuna lokacin da ta zo tafiya da shi, lokacin da aka rufe shi, aka"

ce an kama shi da cocaine.

"Bai tsaya ko ina ba, sai unguwarsu, da afa ya taka ya tafi, amma ya tarar da gate Win a rufe."

"Sai yayi tunanin ta koma gida ne, dan haka sai ya fara tafiya gidansu, dan tabattar wa."

"Gidansu ya fara zuwa, rahila da yaranta, gaba Waya suka dare, suka gudu Waki tana ihu ta ce ""Ka fita ka kore shi, gashi can an sako shi, Allah wadaran yan siyasa, sun sako masifa da annoba,"

"wanda bai san halacci ba""."

"Abbu ya fito ya kalli Al'amin, ya koma kamar wani mahaukaci, a gigice ya nufo Abbu ya ce"

"""Abbu, ina jauhar? Ta haihu ne? Ina abun da ta haifa?"""

"Abbu ya ja da baya ya ce ""Kar ka matso kusa da ni, Jauhar tana gidan uwarka da ubanka, dama ka gaya mini zaka kasheta, kuma ka cika alawarin ka Al'amin, na gode da muguwar sakayyar da ka yi mini, da Sata mana sunan zuriya. Ka fita babu ni babu kai, ka nemi wani uban bani ba, na sallamawa duniya kai, ba zan cigaba da rasa makusantana, mutanen da nake auna ba saboda kai,"

"ka je na yafeka a duniya"""

"""Na ji na yadda, amma ina jauhar? Sun ce idan na ba su abun da suke so, zasu kai ni in da take"""

"""Sai dai ka bita kabari ka Wauki Wan naka, mara mutunci, ka fita ka bar mini gida, bana aunarka"

"bana aunar ganinka"""

"""Ba zai yiwu ba, wallahi sai kun fito mini da matata"" ya juya ya fita da gudu, ya tafi dabar su,"

incomplete building Win da suke zaman shaye-shaye.

"Su Walid suna ganinsa, suka rirrie shi suna kuka, ya watsar da su asa, ya ce ""Walid, ina jauhar?"

"Na san ta haihu ko?"""

"Walid ya tashi tsaye ya ce ""Viper ka nutsu mana, ya aka sako ka ne? Ba yadda bamu yi ba, a "

"arasa shari'arka mu Waukaka ara aka i"""

"""Dalla ina tambayar ku, ina jauhar, ko ta koma gidansu, ku bani kaya na canza na je wurinta, na"

"san hanata ganina aka yi"""

"Hawaye na zuba a idon liti ya ce ""Viper, ar madara fa ba ta raye, ta rasu"""

"Al'amin yana zuwa nan a maganar, yayi shiru, yayi fatali da kayan gabansa, ya fara wani irin haki,"

yana nema ya kurma ihu.

"Nabila tana kuka, ta toshe masa baki tana girgiza masa kai."

"Ya saka hannu, ya cire hannunta daga bakinsa ya ce ""Ban cancanci na haukace ba? Ban cancanci"

"na nemi fansa ko ta wane hali ba kenan?"""

"Nabila ta girgiza masa kai, kuka ya hanata magana."

"""Na kashe matata, ni na kashe jauhar Wina, halittar da ta nuna mini tsantsar so da auna"""

"""Ba kai ka kasheta ba"""

"Cikin tsawa ya ce ""Ni ne, ni na kasheta. Meyasa da Abbu ya ce mini zai yi mini aure, na ce zan"

"kasheta, ya ce mini Allah ya taimaka? Meyasa na kasa tuba na daina bangar siyasa da daba, a"

"lokacin da zabra take ta ankarar da ni illarta, mai yasa sakamakon laifina ya faWa kan matata?"""

"""Astagfirullah, Viper kar ka yi saSo"""

"""Meyasa ban karSi addarata ba tun da farko, na furta idan aka yi mini aure zan kasheta? Meyasa na jinkirta barin aikata laifi, sai da na rasa mutane masu muhimmanci a sanadin daba da shaye-shaye. Daba da bangar siyasa ta yi mini mummunan tabo, na kasa zubar da hawaye ko sau Waya tsawon shekarun nan, meyasa ba zan haukace na huta ba."

"Ina son matata, laifina ya shafe ta, ba ta ji ba bata gani ba, na kasa yadda ta mutu, haryanzu ina ganinta ina ganin Wana a jikinta. Ko ban Wauki fansa ba, ina fatan na haukace, ko na bita na huta. Ina ma jauhar ba ta sanni ba, da yanzu tana nan tana rayuwa cikin farin ciki, bani da sa'a ko kaWan"

"a rayuwata, duk wanda na saka sonsa a raina, sai Daba da bangar siyasa tayi masa illa"""

"Huci yake yi, idanunsa suka rine zuwa ja mai ban tsoro."

"Ta sake mayar da hannunta bakinsa, ta rufe masa, tana kuka ta fara furta ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Innalillahi wa Innalillahi raji'un. Astagfirullah wa"

"atubuilaihi"""

"A hankali ya fara maimaitawa shi ma, jikinsa na kyarma, kamar wanda ake kaWawa gangi."

"Nabila ta ce ""Ka yi i ajiyar zuciyan da kake dannewa"" ya kama Waya hannun nata, ya Wora saitin"

"zuciyarsa, yana wani irin haki, wani irin bugu zuciyarsa take yi mai ban tsoro."

"A take ya saki wata irin nannauyar ajiyar zuciya, tare da hawayen da suka maale a tsakiyar"

zuciyarsa tsawon shekaru shida!

Ayshercool 08081012143

500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Cikin matsanancin tashin hankali, Nabila tana kuka ta ce ""Viper zuciyarka fa, dan Allah ka nutsu zata daina aiki, idan ta cigaba da bugawa a haka, ka cigaba da istigfari da maimaita Innalillahi wa Innalillahi raji'un"" tayi maganar cikin damuwa, ara danna hannunta yayi a kan irjinsa, yana"

"wata irin shauwa mai haWe da haki, numfashin sa na fita sama-sama."

A jejjere zuciyarsa take bugawa da arfin gaske.

"Cikin tausayawa take kallon sa, Al'amin yana buatar kafaWar da zai kwanta yayi kuka, babu wanda ya fuskanci ainihin matsalar sa, kowa Wora masa laifi kawai yake yi, iftila'in da ya faWa masa, kowa ya dare ya bar shi, sai abokansa duk da suna iya oarin su a kansa, amma ba abun"

da yake buata suke yi masa ba.

"Ji tayi ina ma tana da damar, da zata rungume shi, ta bashi dama yayi kuka yadda yake so, ko zai"

"samu afuwa a zuciyarsa, tsawon shekaru shida, yana dakon bain ciki da damuwa, kuma ya kasa zubar da hawaye sai a wannan lokacin."

"Haka yayi shiru ya sunkuyar da kai, sai dai bai saki hannunta ba, hawaye ne kawai yake zuba daga"

"idonsa, taya shi take yi, sai dai ta rasa me ma zata kuma ce masa, a tsorace take da kar zuciyarsa ta buga."

"A hankali ya saki hannunta, ya goge hawayen sa, ya tashi zumbur, ya tattare kayan ya mayar W"

"akin, hatta kayan jauhar suna nan, lokaci lokaci, su Walid ne ke zuwa su karkaWe gidan su share, dan idan ya bushi iska yana zuwa cikin dare, yayi ta tuna irin rayuwar da suka yi."

"Yanzun ma yana shiga Wakin, wawalwarsa ta nuna masa ita zaune a kan gado, tana shirin dutse,"

"gefe ga boti a kusa da ita a kwance, ya mimmie yana ta goge jikinsa."

"Ta Wago ta kalleshi tana murmushi ta ce ""Manya gatan wasa, me ake so ne ake ta kallona? Ko"

"fankar ce?"" Tayi maganar tana kashe masa ido."

"Gadon ya nufa da hanzari ya kai hannu ya rie ta, amma ya ga pillow ne kawai a wurin."

"Ya dafe hannunsa a wurin, daga baya ya fito jiki a sanyaye ya ce ""Mu tafi"" Nabila ta saki ni"

"abinta tana ta kuka, suka nufi hanyar fita, ya gyara facemask Win sa suka fita."

"Yana fita yaga wasu daga magidantan layin, a Wan tsaitsaye, suka yi ido huWu da malam lawan, ya"

"zura da gudu ya shige gidansa, ya rufe ofa."

"Ya dani hannun Nabila ya din ga sauri da ita, maimakon su bi titi, lunguna suka din ga bi, suna"

"tafe yana haki, yana dafe irjinsa."

"A dai-dai wata kan kwana, ya saki hannunta, ya dano wani mutum da yake zaune yana jin radiyo,"

"yana cin karas, zuwa wani lungu."

"Nabila ta ce ""Me yayi maka shi kuma?"""

"Ya zaro irai a ugunsa, ya saita masa a maoshinsa, ya ce ""Bani wayarka"""

"Jiki na rawa, ya ciro wayar, ya mia wa Viper."

"""Ka janye mini mutanenka, zan yi waliyya, idan ba haka ba, zan yi maka rami a maoshinka"""

"Mutumin ya diririce, ya ce ""Ban gane me ka ke nufi ba"""

"Ya Waga mutumin ya haWa shi da bango da arfi, ya ce ""Ka janye mini mutanenku zan tafi, idan"

"na kuma magana, hanjinka zan naWo da wuar nan"""

"Mutumin ya ce ""Ya aka yi ka gane ni, ka san identity Wina?"""

"""Saboda tsohon mai laifi ne ni, ba yau na fara aikata laifi ba"" yana oarin zira hannu a aljihu"

"Viper ya riga shi, ya ciro bindigar da take aljihun mutumin ya ce ""Ka yi abun da na ce, ko na harbe ka"""

"A razane Nabila ta ce ""Viper bindiga ce fa, dan Allah kar ka yi wani laifin mu shiga uku"" bai"

"kulata ba, ya sake saita mutumin da bindiga."

"Ya saka wayar a kunnensa ya ce ""Zaku iya tafiya, we missed the target"" ya katse wayar ya ce ""Sai"

"ka bani bindigata na tafi"""

"Viper ya ce ""aga hannunka, ka wuce mu je"" ya tasa mutumin a gaba, tamkar ya kamo mai laifi, yana gana suna bin sa a baya, da ya motsa sai ya ji Viper ya ce ""Idan ka waiwayo zan fasa kanka"

"da bindigar nan"" haka suka yi doguwar tafiya a haka, sai kuma ya ji shiru."

"Ya waiwaya, ya neme su ya rasa, a rikice ya bi hanya, saboda bindigar sa da take hannun Viper."

"Yana shan wata kwana, ya ga abokin aikins a tsaye da bindigar a hannunsa."

"""Gata, tun da ya ritsaka nake biye da ku, a hanya ya yar da ita, suka yi wani wurin, nayi oarin"

"bin su, amma ban cim musu ba""."

"""Ohh shit, meyasa ba ka yi making wani move ba, wannan ai shirme ne kayi"""

"""No, kar ka gargaWe mu a kan haka, ka ce sai abun da ka ce, kai ka ke son ka kama shi da kanka"""

"Ya fesar da iska ya ce ""Kuma haka ne, amma gayen nan ya bani mamaki, na rasa ya aka yi ya gane ni a cikin fararen kaya."

"Kaga fuskarsa?"""

"""A'a sir, fuskarsa a rufe take ai, ban ganshi ba, ni bayansa ma kawai na gani""."

"""Na so naga kammaninsa, ko wataran zamu sake haWuwa, suma informer's Win banzaye, da ba su"

"sanar da wuri ba. Yi shiru ga oga Nasir yana kiran waya"""

"Ya saka wayar a kunnensa ya ce ""Hello sir"""

"""Ya ake ciki ne?"""

"""We miss the target sir"""

"Nasir ya ce ""Kamar yaya?"""

"""Kafin mu je, ya bar unguwar, bamu tarar da shi ba"""

"Nasir ya numfasa ya ce ""Shikenan, ku dawo mu haWu a office, sai mu sake shiri"""

"""Ok sir"" ya kalli abokin aikinsa ya ce ""Mu je,ya ce mu koma office"""

"Viper kuwa wata hanyar ya bi, suka Sulla can wata unguwar daban."

"Sai dai suna tafe yana ta haki, yana haWa hanya."

"""Viper mu tsaya ka huta, kalli halin da kake ciki, ko mu samu wani asibiti a duba ka, kar"

"numfashinka ya Wauke"" bai ko nuna ya san da shi take ba, sai da suka fita titi ya saki hannunta ya ce ""Ki koma gida"""

"Cikin damuwa ta ce ""To

30 / 67