Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   29 / 67

84K to 87K   out of 199.8K words

masa."

"Ta tsiyayo ruwan zafi a dispenser ta haWa masa tea mai zafi, ta buWe jakarta ta Waukko Wan ara min flask, ta juye masa dankali a kan plate da wai, ta ce ""Bisimillah, fara cin abincin sai mu yi"

"magana naga yanzu safiya ce"" yayi shiru yana danna wayarsa."

"""Ka ci abinci, wanne zaka fara ci?"""

"Still bai yi magana ba, har ta fara jin haushi."

"""Sweetheart, magana nake fa, 'yar suga na magana"" ya Wago ya kalleta."

"Ta saka hannu ta karSi wayarsa ta ajiye, ta Wauki kofin shayin ta mia masa ta ce ""Ba dan ni ba, dan Allah ka sha, a gabanka na haWa, ban kuma son da zuwanka ba, balle ka ce na zuba wani abu a"

"ciki dan Allah"" tayi maganar cikin kwantar da murya."

"Ya saka hannu ya karSa, sai dai kamar aramin yaro, ya zubawa kofin ido."

"Ta Waukko plate Win dankalin, ta rie a hannunta, ta kalle shi ta ce ""Sha mana"" ya tsareta da"

idanunsa masu ban tsoro.

"Ta sauke nata idanun, saboda yadda nasa suka yi mata nauyi."

"Ta saka hannu ta kai kofin bakinsa, ya buWe bakinsa a hankali, ya fara sha."

"Tayi Soyayyiyar ajiyar zuciya, ya sauke kofin, ta mia masa dankalin, kamar mai koyon cin"

"abinci, haka yake Wauka yana ci."

"""Yauwwa My dear"" yana ci, Adam apple Win maogwaronsa, na kaiwa na komowa, sai yayi kamar zai yi magana, sai ya fasa ya haWiye maganar tare da abincin, da yar yake haWiye abincin, a duk lokacin da ya saka abinci a gaba zai ci, haka yake ji, sai ya cakala ya bar shi, tun su liti suna"

"lallaSa shi ya ci abinci, har sun haura sun yale shi, sun zuba masa ido."

"""Master, ciwonka ya gama warkewa, Alhamdilillah Allah ya ara tsarewa, ka daina zuwa in da za"

"a cutar mana da kai dan Allah"""

"Yayi mata shiru, yana cigaba da cin abinci."

"""Ko in ara gudun AC naga kana gumi"" ya girgiza mata kai alamar a'a."

"Tana tayi masa hira, har ya cinye abincin tas."

"Ta ce ""Alhamdilillah"" ta mia masa tissue ya goge hannu."

"""Wai dan Allah meyasa kake ta kallona ne? Ko wani abun nayi?"" Nan ma ya girgiza mata kai."

"""Kamar bacci ka ke ji fa, ko an sha ne?"""

"""Me fa?"" Yayi maganar yana kallon ta."

"Ta ce ""Bakomai"""

"""Aiki na zo yi"" ya faWa a taaice."

"Ta ce ""Aikin me?"""

"""Computer zaki bani"""

"Ta ce ""Ok, desktop ta aiki ce, bari na baka laptop Wina"" ta Waukki laptop Win ta ta bashi, ya buWe"

ya fara dannawa.

"Ta zauna a kusa da shi, tana kallon mai zai yi, sai dai ta kasa gane me yake yi Win, wasu irin"

lambobi da alphabets kawai take gani a screen Win system Win.

"Sunan Yaya Nasir ne ya fito a kan wayarta, ta Waga ta kai kunnneta, tayi shiru."

"""Arfa"""

"""Na'am"""

"""Waye mutumin da ya zo office Win ki?"""

"Ta kalli Viper sannan ta ce ""Baona ne"""

"""Wane irin bao?"""

"Nabila ta ce ""Client Wina ne, ya zo muyi magana ne a kan wata shari'a meyafaru?"""

"Nasir ya ce ""Gaba Waya ban yadda da shi ba"""

"""Daga fara ganin mutum yau ka ce baka yadda da shi ba yaya? Ka san shi ne?""."

"""A'a kawai jikina ya bani wani abu ne, amma akan case Win menene?"""

"""Is confidential, and against my professional ethics, ba zai yiwu na gaya maka ba, idan na dawo"

"mayi magana"" ta katse wayar."

"""Meyasa ki ke tsoron gaya masa ne? Shi ne DSP Nasir Win? Shi a yadda yaken nan matsoraci"

"yake son kama ni, ai karo da karo sai rago, na raina jarumtarsa"""

"Ta tsuke fuska ta ce ""Ya haka? Yayana ne fa, banda cin fuska"""

"Ya Waga kai ya kalleta ya ce ""Da lokacin da nake mai zamanina ne, aka bashi aikin kama ni, sai na yi masa karayar da zai shafe shekara yana zaune yana jinya. A yanzun nan da muka haWu, ba zamu rabu lafiya ba."

"Tarbiyyar Jauhar ce da girma ya sanya wasu abubuwan nake kawar musu da kai""."

"Ta ce ""A hakan? Yanzun ma fa kana zuwa ka sari mutane, ka yi faWa da neman magana"""

"Ya matso da fuskarsa saitin ta ta, ta ja da baya. ""Lokacin da nake mai zamanina, bana bin ofa komai girmanta, sai dai na kama katanga kamar Sarawo, bana biyo hanya ayi gaba da gaba da ni. Bana tsoron kowane irin nau'i na fitina ko tashin hankali, idan aka kwana biyu ban ji ni cikin rigima ba, sai na ji ni kamar mara lafiya."

"Aiki tuuru da jajircewa tayi a kaina, ba dan addara ta rusa tanadi da burikan rayuwata ba, ta ci"

"kaso mafi yawa na tarbiyantar da rayuwata a kan tafarki madaidaici. Ki daina haWa kanki da ita"""

"Ta lumshe idonta ta buWe ta ce ""Shiyasa na ce tun da ita 'yar madara ce, ni kuma sai na zama 'yar suganka, amma ka arasa mini labarin ta dan Allah"" ya zauna sosai ya cigaba da danna system sannan ya ce ""Idan na arasa miki labarin ta, hakan na nufin we sealed a deal, da babu gudu babu"

"ja da baya kenan, komai rintsi komai wahalarsa?"""

Ta jinjina masa kai alamar eh.

"""A'a ki sake tunani, mussman ranar da zata fasu kina Soye shahararren Wan ta'adda kamata"""

"""Kai ba Wan ta'adda bane ba, ta'addancin da aka yi wa rayuwarka, shari'a ta kasa tsaya maka ya sanya ka zama haka. A labarinka da oga walid ya bani, da tun a lokacin da aka kashe yayanka, hukuma tayi abun da ta dace, da duk ba a zo wannan gaSar ba."

"Muna iya jure rashin makusantanmu ne, saboda arfin imani, da tuna wanda ya bamu ne ya karSi abunsa, amma idan wani ya zama sila, na rasa mutane masu muhimmanci a rayuwarmu, wannan imani na yarda da addara ya kan yi rawa a zukatanmu, mu kasa yadda da wanda ya bamu ne ya karSa. Kai ba Wan ta'adda bane ba mai babban suna, cin hanci a doka da shari'a su ne suka mayar da kai duk abun da ka zama a yau. Ba kowace zuciya ce zata jure tana kallon wanda ya cutar da ita yana rayuwa cikin kwanciyar hankali, alhalin ita an bar mata tabo mara warkewa ta jure ba."

"Ban ce zan kai 'yar madara ba, amma na fuskanci giSin da ka rasa nima akwai makamancin sa a"

"rayuwata, da yake ci mini tuwo a warya yake damuna, ina Suya in yi kuka wasu lokutan na ji na"

"tsani komai, kamar na kashe kaina na huta."

"Jin labarinka ya sanya, na fuskanci me ka ke ji a zuciyarka. Har abada duk tsanani ba zan sake kuskuren kallonka a matsayin Wan ta'adda ba, kuma zan tabattar wa da duniya haka, da izinin Allah. Sai an gyara fannin shari'a an murushe rashawa da bambancin hukunci tsakanin Wan talaka da mai kuWi, mai arami da babban uban gida, idan ana son rage yawan 'yan ta'adda"" tun da ta fara magana, yake kallonta, duk da tana yi tana zubar da hawaye, hakan ya tabattar masa da akwai wani pain a zuciyarta ita ma."

"Ya juya ya cigaba da danna computer, ta kifa kanta tana goge hawaye. Ta kwantar da kanta a kan"

"teburin, tana danna wayarta."

"Ta Waga idonta ta kalli, yadda yake ta sarrafa computer, bata san me yake yi ba."

"Yanzun ma hotonsa take Wauka tana murmushi, kamar ba yanzu ta gama kuka ba."

"""Master"" yayi mata shiru."

"Ta sake cewa ""Maciji"" tai maganar tana dariya."

"""Viper, maciji mai hatsarin gaske, yau ka fito daga raminka, ka zo wurina, sarana ka zo yi ne?"""

Still bai kulata ba.

"Ta tashi sosai ta ce ""Da ni 'yar sugar da yar madara, wacce ta fi kyau ne? Kodayake na san ma ita zaka zaSa, kafi sonta, amma dai kyakykyawa ce? Sannan fara ce ko baa? Doguwa ce ko gajeriya, ina son in ganta ka nuna mini hotonta, ko ba zaka bani haWa ni da ita ba?"". Sai da ya dafe goshinsa, Nabila bata gajiya da surutu, Jauhar akwai lokutan da ba ta kula shi da hira, idan ba ya cikin mood,"

shi wannan surutun nata ba zai bari su daidaita ba.

"Ya fizge wayar hannunta, yana dubawa yana danna computer."

"""Wai hacking Win wani zaka yi ne? Ni baka yi mini bayanin me ka ke yi ba, sonake ma mu yi"

"magana, amma ka i kulani, sai aiki kake yi kai kaWai""."

"Ya tashi tsaye ya ce ""Zan yi salla"""

"Ta nuna masa toilet, ya shiga yayi alwala, ya fito yayi sallar azahar, sanann ya kalleta ya ce ""Tashi"

"mu tafi"""

"Ta tashi tsaye ta ce ""Ina?"""

"""In arasa miki labarina, amma bisa sharaWin da na gindaya miki da farko, babu gudu babu ja da"

"baya, duk tsanani da wahala"" ta jinjina masa kai."

"Ya Wauki facemask Win sa ya saka, ya sanya bain glass Win sa ya yi gaba."

"Dama yau hijjabi mai niab ta sako, dan haka ta saka niabin, ta bishi."

"Cikin ikon Allah, chamber babu kowa, duk lawyoyin sun tafi kotuna, sai massenger da mai gadi."

"Suka fito, ta ce ""To ina zamu je? Ba zai yiwu ka arasa mini a nan ba?"""

"""I have to test you more, before i completely trust you"" daga haka ya tarar musu napep, ya gaya"

masa in da za su je.

"Suna tafe tana ta addu'a, Ubangiji Allah ya kare su, ya tsare duk in da za su je, Allah kar ya sanya"

"ya cutar da ita, ko wani ya kama su."

"Kasancewar rana ce sosai, layin shiru babu kowa, suka tsaya a ofar wani gate, ya ciro mukulli a"

"aljihunsa ya saka ya buWe, ya ce ta shiga. Ta shiga sannan shi ma ya shiga ya rufe ofa."

"Ta tsaya tana kallon gidan, ya jingina da gate Win ya tafi tunani."

"""Waye yake mini kokowa da ofa zai karya mini gate?"""

"""arawo ne ya zo sace matar gidan"" tayi dariya ta ce ""Da alama Sarawon nan, bai san gidan wa ya zo ba ko? Ka bari mijina ya zo ya same ka"" tayi maganar tana fitowa daga falon, fuskarta W"

auke da murmushi da tsohon cikinta.

"""Wai da ke muka haWa kuWi muka sai rigar nan ne? Ki din ga Waukar mini kaya kina sawa"""

"Ta tura baki ta ce ""Kai da kaya mallakar wuya ne, da kayan da mai kayan duk mallakin 'yar"

"madara ne"" tai maganar tana sakar masa murmushi."

"Nabila ta ce ""Ya naga ka tsaya, ina ne nan?""."

Yayi firgita ya dawo daga tunanin da ya tafi.

"Ya tunkari ofar falon, zuciyarsa na bugawa da sauri da sauri, ya saka mukulli ya buWe."

"Falo ne sosai, komai neat sai dai yayi ura sosai."

"Ta tsaya tana arewa falon kallo, taji wani abu ya kama zuciyarta."

"""Viper, nan ne gidanka da 'yar madara tana ina? Kuma baka tsoron azo a kama mu?"""

"Bai ce mata komai ba yama wuce ya shiga bedroom Win, ya tsaya yana arewa Wakin kallo,"

"komai ya din ga dawo masa, tamkar mai mafarki."

"Tana tsaye, ya fito da wani riyo a hannunsa ya zo gabanta ya ajiye, yayi kneel down a gaban riyon,"

"ya buWe ya shiga fesawa kayan turaren florie. Ya din ga Wago kayan, na jarirai ne, komai na haihuwa yana ciki intact, hatta zannuwa zamzam, bagaruwa, pad pampers komai akwai a ciki."

"Duk wanda ya Wago sai ya fesa masa turaren ya ajiye, muryarsa na rawa ya ce ""aya daga cikin"

"amshi mafi soyuwa a wurin jauhar kenan""."

"Gaba Waya zuciyar Nabila ta tsinke, gabanta ya tsananta faWuwa, ta Wauki kayan, ita ma ta kai"

hancinta.

"""Yanzu tana ina? Ina kuma jaririn naga kayansa na jariranta haryanzu?"""

"Ya Waga kai, yana kallon in da Nabila take zaune, ya ga jauhar kwance a wurin, cikin jini, tana W"

"ago masa hannun tana la'ila ha illa la, ya Allah."

"Daga nan bai sake sanin in da kansa yake ba, sai ji yayi an watsa masa ruwa mai tsananin zafi, da"

ratsa fata a jikinsa.

"Ya yinura zai tashi a gigice, amma yaji shi a WaWWaure, tamkar huhun goro."

"Ya buWe idanunsa da yar cikin matsananciyar galabaita, amma ya kasa magana, haka zalika"

wuyansa ya kasa tsayawa.

"""Idan ya watstsake, ku cigaba da tuhumarsa, har sai ya amsa laifin da bakinsa"""

"""Ok sir"""

"Suka cigaba da kwara masa ruwa mai zafi, amma sai dai ya zabura ya aname jikinsa, amma"

babu baki.

"Suka kwance shi daga mugun Waurin da suka yi masa, sai dai ana gama kwance shi, ya faWo asa"

jikinsa a sake.

"aya daga cikin su ya ce ""Haryanzu bai gama dawowa hayyacinsa ba, ku yale shi tukuna"""

"Indabo sai kaiwa yake yi, yana komowa a falonsa,ya rasa me ma yakamata yayi, gefensa ga P.A ga"

kuma madaki a zaune.

"""Wallahi kayi mini hauka madaki, ni ban san zaka yi mini sakarcin ba. Bambancinka da Aminu kenan, abun da aka saka shi yake yi, idan ka ga ya canza, to ya hango abun da ya fi naka ne, yanzu"

"idan ya farka ya tona mana asiri ya kenan?"""

"P.A ya ce ""Honorable, ka kwantar da hankalinka C.P yana hanyar zuwa nan, zamu ji mai zai ce"

"mana"""

"Madaki ya ce ""Honorable, da ka san hatsarin da yake tattare da yaron nan, da baka ce haka ba, mugun shu'umi ne. Hodar nan da guba na haWata, kisa take yi har lahira, nayi mamaki da aka ce"

"bai mutu ba, ba laifina bane ba, nayi iya oarina""."

"CP ne yayi sallama, ya shigo falon, suka amsa tare da mayar da hankalinsu kansa, ya mia wa"

"Indabo hannu suka gaisa. Cikin zauwa indabo ya ce ""Yaya ake ciki C.P?"""

"""Eh to, maganar gaskiya fa ya farfaWo, kuma yana daf da watstsakewa a ko wane lokaci. Abun da"

"muka yi guda Waya ne, a report Winmu, mun shigar da cewa ya sha kayan maye ne, ya bugu ya halakka matarsa""."

"Indabo yayi shiru sannan ya ce ""Kai naji daWi, amma kamar hanyar ba tayi ba sosai, idan ya buWe"

"bakinsa, zai iya faWar gaskiya fa"""

"C.P ya ce ba zamu bari haka ta faru ba, lokacin da muka je gidan, mun goge duk wani abu da zai nuna hujjar wani ne ya shiga ya aikata laifin ba shi ba. Sannan mun ajiye miyagun wayoyi har da hodar iblis, da sunan mun kama su a gidan. Idan za a fara sharia dole a samo wararrun lauyoyi, kuma a yi wa alalin kyakykyawan gani, ni dai daga Sangarena komai zai tafi dai-dai da"

"yardar Allah. Tun da dama ya riga ya shahara kowa ya san Wan daba ne"""

"Indabo ya yi ajiyar zuciya ya ce ""Haka ne, na gode sosai da sosai C.P, zaka ga sao da yardar Allah, kuma zan cika alkawarin da nayi, muddin komai ya tafi cikin nasara, amma C.P ba zai yiwu"

"ku yi masa wani abu, ku kashe shi ba kawai?"""

"Ya ce ""No, muddin wani abu ya same shi, mu kuma zamu zama abun arziki, saboda sanarwar da"

"kakinmu ya fitar mun tabattar da yana hannunmu cikin oshin lafiya"""

"""Shikenan babu laifi, na gode sosai da sosai"" ya sallami C.P ya tafi, ya ce ""Aikin Naja'atu ya zo,"

"P.A kira wo mini ita""."

***

"""Ka yi magana ka amsa laifinka, ka sauaa mana kai ma ka sauaawa kanka, idan ba haka ba mu zamu bi hanyoyin da zasu sama mana saui"""

"Al'amin ya Wago da kyar, saboda a cikin mayen da yake, suka yi dukan tsiya, tamkar sun samu"

"jaki, jikinsa ya ara mutuwa, kowace gaSa ta jikinsa ban da ciwo, babu abun da take yi."

"""Ka amsa, ka ce ka sha kayan maye ka kashe matarka"""

"Gefen bakinsa duk jini, sun tuSe shi, daga shi sai vest da gajeren wando, ya sake Waga idonsa,"

"karo na farko yayi magana ya ce ""Ina jauhar?"""

"""Ban sani ba, ni kake tambaya ina juahar? Bayan ka kasheta?"" Tsaki yayi, ya taarare ya yinura"

"ya tashi tsaye, suka saka kokara suka daki afafuwansa, ya hantsila ya faWi a wurin."

"Duk abun nan da ake yi, da jibgar da yake ci, shi kawai mafarki yake yi, jira yake yi ya farka, dan"

"ba ya son baccinsa ya cigaba da nisa, zai kai Jauhar asibiti da wuri."

"A haka aka shafe kwanaki bakwai, amma Al'amin, yai sakawa ransa cewa gaske ne ba mafarki"

ba.

"Kwanaki bakwan nan, babu wanda ya zo in da yake, ba wai dan ba a samu masu zuwan ba, an"

hana kowa ganinsa.

"Liti da walid, da sauran jama'arsa babu irin sintirin da ba su yi ba, amma aka hana su ganin sa."

"Mutuwar jauhar, ta karaWe kowane gidan jarida, unguwanni zuwa gidaje."

"Abbu yayi kuka tamkar zai yi hauka, yayi dana sanin kasancewar sa mahaifin Al'amin."

"Gidansu jauhar kuwa, ba su san sun yi rashi ba, sai da aka tabbatar da mutuwar jauhar, kowa kuka"

da zubar da hawaye.

"Abbu yana kuka, ya sanya gwiwoyinsa a asa, yana roon Baba ya yafe masa, da ya san Al'amin"

"zai kashe masa 'ya, ba zai yarda a aura masa ita ba."

"Baba ya girgiza kai ya ce ""Alhaji Ibrahim, ni wallahi haryanzu ban ji na yadda Al'amin zai kashe"

"mini 'ya. Akwai abun da ya faru ni ban yadda shi ya

29 / 67