Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   46 / 67

135K to 138K   out of 199.8K words

zan sake zuwa in da kake in dai ni yar halak ce, babu amfani tarayya da"

"mutumin da kansa kawai ya sani"" ta raSa shi ta wuce ta bar wurin."

"Ajiyar zuciya yayi, ya koma ciki ya zauna."

"Gida ta tafi, abun duniya duk ya dameta, tana ganin kiran sumayya, amma ta share ba ta Wagawa,"

gaba Waya ta zama so silent.

***

"Abdul ne yake kallon ramma, yadda take ya shiri, ya ce wai shirin me ki ke yi haka ne?"

"""Asibitin ka zaka tafi da ni, ni dai mu je ka duba ni na tabattar"""

"""Rahama haryanzu tunaniki ™arya nake yi kenan?"""

"""To wa ya sani, tun da haryanzu ban ji na warke ba, amai ya™i tsayawa, muje idan ma shi ne kawai"

"ka zubar da shi"""

"Ya girgiza kai ya ce ""A'a ni ba na zubar da ciki gaskiya"""

"Ta kalleshi she™e™e ta ce ""Yaushe ka fara tsoron Allah, har ka ke cewa ba ka zubar da ciki?"""

"""Ai lokacin da zan kama aiki, rantsuwa nayi, ba zan ci amanar aikina ba"""

"""Kai har wata darajar rantsuwa ka sani? Ni ka daina yi mini wasan kwaikwayon nan, kawai mu"

"tafi"""

"""Rahama mutuwa fa aka yi a wurin zubar da cikin nan"""

"""Na ji, bakomai, Allah ya yi mini rahama""."

"Ya sauke numfashi ya ce ""Na ji, zamu je, amma wallahi ki ka takura mini ba zamu je ba, kuma kar"

"ki dame ni"""

"Ta haWe rai ta ce ""Zan baka nan da sati Waya, idan na ji shiru zan kuma magana"" ta cire mayafinta,"

ta bar Wakin.

***

"Unguwar gidan aikin ramma take son sake zuwa, kamar yadda barrister Habib ya bu™ata, take ta yi masa yawo da hankali."

"Tana daf da shiga mota, ta tsaya tana amsa kiran waya."

"""Salamu alaikum, Barrister, walid ne"""

"Ta ce ""Oga walid, ya kake?"""

"""Lafiya ™alau, mutumin ne babu lafiya fa, ko zamu haWu a wani wurin mu kai shi asibiti a motarki,"

"saboda yanayin tsaro"""

"Gabanta ya faWi ta ce ""Subhanallah, wani abun ya je ya sha?"""

"""A'a, ai rabon da ya sha wani abu, an kwana biyu, ciwon ciki yake yi, tun yana yi sama-sama,"

"tsakanin jiya da yau har suma yake yi"""

"A rikice ta ce ""Ya salam, a ina zamu haWu to? Ina wurin aiki gani nan"""

"Da gudu gudu, ta ™arasa ta hau motar, ta ja, tana tafe tana waya da su, har suka haWu, sun Waukko"

shi a adaidaita sahu.

"A sume suka saka shi a motarta, hankalinta yayi mummunan tashi ta ce ""Oga walid yana"

"numfashi?"""

"""Eh yana yi, Suma dai yake ta yi"""

"""Yanzu wane asibitin zamu nufa? Ka ga wancan ga matsalar da aka samu"""

Suka tattauna suka yanke shawarar kai shi wani asibitin daban.

"Asibitin shi ma a wajen gari yake, amma yayi kyau ya tsaru, ko ina tsab da shi."

"Nan da nan aka shiga da shi emergency, aka fara yi musu tambayoyi a kan meyasame shi."

"Su walid suka yi musu bayani, aka tafi da shi wurin yin scanic."

"Nabila ta fita da sauri, dan ta je ta ji ya tsarin Asibitin yake, da biyan kuWin, taga Wan mama yana"

™o™arin komawa in da ya baro su.

"Ta ce ""Sannu Wan mama"""

"Ya ce ""Yauwwa, an gano meyake damun nasa?"""

"Tayi murmushi ta ce ""Suna ™o™arin yin hakan dai, wannan karon ma ka je ka sanar da su ne su zo"

"su biya bills Win asibitin nasa?"""

"Yayi turus yana kallonta, ya ce ""Kamar yaya?"""

"""Kamar yadda wancan karon kayi, kai ka yi waya aka biya bill Win Viper, dan babu wanda ya san mun je asibiti, yanke muka din ga yi, mu ™addara ma wani ya sani yana bibiyarmu, ana tsaka da treating Win sa hankalinmu yana kansa, ka zame ka fice. Kana kawo masa miyagun ™wayoyi a duk lokacin da ya bu™ata, abubuwa da yawa idan ba na kusa da shi ba babu yadda za ayi a san su,"

"wa ka ke yi wa aiki?"""

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Šan mama yayi murmushi, ya ™ara taku biyu gabanta, ya kalleta ya ce ""You better count yourself out of this. Ba ni da niyyar cutar da Viper, da cutar da shi zan yi, da tuni na yi so bakinki ™anin ™"

"afarki"" daga haka ya mi™e ya nufi in da suka baro su walid."

"Aka fito da Viper a kan gado, aka ce za a ba su Waki, za a turawa likita result Win."

"Kamar yadda Nabila ta yi tsammani, an biya bills Win, ta din ga yi wa Wan mama kallon tuhuma,"

"shi kuwa da sun haWa ido, sai yayi mata murmushi, hakan ya ™ara jefata cikin tunani."

"Likita ya shigo da file a hannunsa, suka sake gaisawa, ya tattaSa cikin Viper, sai dai duk da an yi"

"masa allurai ya samu bacci, da ya taSa cikinsa Sangaren dama, sai da ya zabura ya motsa."

"Ya duba scanic Win hannunsa, ya ce ""Hantarsa ce ta kumbura gaskiya, amma ™odojinsa da sauran"

"abubuwa lafiya ™alau, amma duk da haka zaku yi x-ray na cikin, mu sake tabattarwa ko da wani abun"""

"A tsorace Nabila ta ce ""Likita hantarsa ta kumbura kuma?"""

"""Eh, amma karki damu babu wani abu in sha Allah, idan aka yi x-ray Win, akwai likitanmu da zai"

"zo ya duba shi, ba wani abun tayar hankali bane ba, zai samu sau™i in sha Allah"""

"Walid ya ce ""Allah ya sa"""

"Šan mama ya ™urawa wayarsa ido, sannan ya kalli Nabila, yayi mata alama da su haWu a waje."

Ya tashi ya fara fita sannan ta bi bayansa.

"Ya ce ""Ana bibiyarki, yanzu aka turo mini sa™o, zaki bani mukullin motarki, zan kawo miki ita"

"gida a matsayin bakanike"""

"""Nifa ban fahimci duk wannan abun ba"""

"""Tsayawa dogon bayani, ba zai haifar da Wa mai ido ba, ki ga gaggauta muje na raka ki, na Sulla"

"da ke wata hanyar ki hau napep ki tafi gida, zan kawo miki motar gida""."

"""Kamar wani abun kake shiryawa a kaina"" ya mi™a mata wayarsa, ta karSa ta duba, message aka"

"turo masa aka yi masa bayanin kar ta tafi a motarta, akwai yiwuwar a kamata, ko kuma ayi mata"

wani abu.

"Bai bari ta yi wa su liti sallama ba, ya fitar da ita daga asibitin, ya tare mata abun hawa ta hau ta"

tafi tana mamaki.

"Ta koma gida, duk a gajiye, abubuwa duk sun dame ta, tana ta tunanin ciwon Viper, tayi ta addu'a"

"Allah ya bashi lafiya, sai ta ji ba ta kyauta ba maganganun da ta gaya masa, haWuwarsu ta ™arshe."

"""Allah ka bashi lafiya, ka bani ikon cika masa al™awarin da nayi masa"""

"""Arfa"""

"""Na'am"" ta amsa tana daga zaune."

"""Ina motarki?"" Nasir yayi maganar yana shigowa cikin Wakinta."

"""Lalacewa ta yi, na bawa bakanike"""

"""Wane bakaniken?"""

"""Bakanike dai mai gyara mota"""

"""An ce an ganki da wasu maza a motar, a can ring road, sai dai ba a san in da ku ka yi ba, na saka"

"jami'ai a arear in da ake tunanin kin bi, aka kama wani da motar yanzu haka yana tsare a wurina"""

"Ta mi™e tsaye ta ce ""Wai dan Allah yaya me kake nufi da ni ne? Motata ta lalace zan yi gammo na"

"Wauketa a kaina ne, na kira masu gyara su tafi da ita sai ya zama laifi, na menene zaka saka a din ga bibiyata ma?"""

"""Saboda baki da gaskiya arfa, gaba Waya kin canza, kuma ba kya tsoron salwantar da rayuwarki"""

"""Kalli, kamar da gaske ka damu da rayuwar tawa, ba ta rayuwata kake yi ba, mafitar ka kawai kake nema Yaya Nasir, amma ai ramin ™arya ™urarre ne ka cigaba da bibiyata. Na ro™e ka ka saki bawan Allah, gyaran mota kawai na bashi, abun arziki bai kamata ya zama na tsiya ba"" ta fita daga"

Wakin gaba Waya ta bar shi.

"Da daddare ta kira walid, ta ji ya jikinsa, ya tabattar mata jiki da sau™i sosai, ya farka ma."

"Nabila ta ce ""Oga walid, shaye-shayen nan ne fa ya fara taSa shi, ya janyo masa wannan matsalar"""

"""Ai bama sai kin faWa ba, shi ne ba wani abun ba"""

"""Dan Allah oga walid ku daina wannan rayuwar, idan ba haka ba da ™uruciyarku haka zaku rasa"

"lafiyarku ku mutu, dan Allah"" yayi murmushi ya ce""Karki damu, za a daina in sha Allah"""

"""Allah ya sa, ayi masa sannu dan Allah"""

"Ya ce ""Zai ji in sha Allah"" bayan ya kashe wayar, ya fita yana mitar ina Wan mama ya tafi har"

wannan lokacin bai dawo ba.

"A harabar Asibitin ya haWu da Wan mama, kamar ya kwaWe shi, dan haushin abun da yayi, shi"

"kuma bai gaya masa ainihin abun da ya faru ba, ya ce masa wani wuri yaje."

"""Ka wuce ka je ka zauna da shi, liti ya je nemo wani magani, ni kuma zan je gida""."

"""Kar ka je gidan nan oga Walid, hanya babu kyau, cinnakun nan sun Wana mana, akwai wani abu"

"a ™asa ka Sad da sahu, ka lafe a wani wurin, akwaisu sosai a hanyar gidan nan"""

"Walid ya ce ""Na fahimta, muddin kaga wani abu da baka yarda da shi ba, ka kira sanar mini"" ya"

jinjina masa kai.

"Nasir yana zaune ya gama cin abincin dare, aka kira shi a waya."

"Ya Waga a take, ganin daga office Win su ne."

"""YallaSai yaron nan fa, wasu sun zo sun yi belinsa"""

"""Wane yaron?"""

"""Wanda muka kama, kuma sun Wauki motar ma"""

"Tashi tsaye yayi ya ce ""What? Meyasa ku ka bari suka Wauka? Waye ma ya ce a sake shi?"""

"""Manyanmu ne yallaSai"" mukullin motarsa ya Waukko ya fito da sauri, kawai ya tarar da motar"

arfa a gareji.

"Bin motar ya din ga yi da kallo, dan ya tabattar ita ce, ko ba ita ce ba. Bai ha™ura ba sai da ya"

dangana da zuwa ya dudduba ya tabattar dai ita Win ce.

"Bai tsaya ba, ya shiga cikin gidan, ya tarar da ita a falo, suna kallo a falon ita da mutanen gidan."

"""Arfa waye ya kawo miki motarki?"""

"""Ina ga bakanike ne, yaro ne ya kawo mini key ya ce an kawo motar"" tayi maganar cikin ko in"

kula.

"Ganin da mutane a wurin, ya sanya bai ja maganar ta yi tsawo ba, ya bar falon."

***

"Liti yana zaune yana game a wayarsa, likita ya shigo, ya kalli likitan, likitan ya ce ""Sannu ko, ya mai jikin?"""

"""Da sau™i"""

"""Masha Allah, naga ya samu bacci ma, shi ne mai hepatitis ko? Yayi maganar yana duba file Win Al'amin. Kodayeke ma bacci yake yi, bari ba sai an tashe shi ba, idan aka yi x-ray Win na duba shi, idan ya farka gaba Waya"" yayi maganar yana taSa cikin Al'amin. Sai dai yayi shiru yana kallon Viper, yana ™o™arin ganin fuskarsa sosai, dan kamar ya san shi, sai dai yanayin kwanciyar da ya"

"yi, bai bashi damar yin hakan ba."

"Ya kalli file Win Al'amin, an rubuta Muhammad Ibrahim. Ya juya zai fita, ya tsaya ya sake"

waiwayowa ya kalli Al'amin ya Wan yi shiru sannan ya fita.

"Yayi iya ™o™arin sa wurin tuna a ina ya san shi, amma ya kasa dan haka dolensa ya ha™ura."

***

"""Rahama"""

"""Na'am"""

"""Zan fita da ke, zamu je asibiti, wallahi idan ki ka yi misbehaving, ke da ganin mahaifiyarki har"

"abada"""

"""Idan da zan yi misbehaving, da tuntuni da kake fita da ni da nayi, amma na fara gajiya da ™aryar da kake yi mini, na cewa gwargwadon bin umarninka da nake yi, shi zai sanya ka sada ni da mahaifiyata. Ina tsoron tonuwar asirina na wula™anta a idon duniya, shiyasa bana yi maka ihu, da neman agaji, sonake ka mayar da ni cikin sirri da rufin asiri, yadda ba zan tozarta da yawa ba,"

"amma haryanzu na kasa gane in da ka dosa"""

"Ya ce ""Zaki fahimta ne, muddin ki ka yi yekuwa, to ke zaki kunyata fiye da ni, kuma ni zan iya wanke kaina, ke kuwa zaki tozarta, dan sai kin samu masu Woraki a social media kowa ya ganki,"

"kin san duk abun da namiji yayi ado ne"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Wannan wani banzan tunani ne, na waWanda ba su san girman Allah ba, babu al'ada a batun saSon Allah. Allah bai ware wutar mace ba, kuma bai ware ta namiji ba, bai ce zai sassautawa wani ba dan yana wani jinsi idan ya saSa masa ba, dan haka babu ado da zunubi, idan al'ada ta nuna maka duk abun da ka yi ado ne, addini kuma ya koyar da kai tsoron Allah da tsoron azabarsa"""

"Wato ramma akwai baki, wasu lokutan duk abun da yake ji da shi, sai ta ™ure shi ta hanyar kafa"

"mishi, hujjoji da addini, dan haka ya ja bakinsa yayi shiru, suka cigaba da shiri."

"Tana sanye da ni™ab, a kan dogon hijjabinta, yake nuna mata wurare a cikin asibitin, wai nan ma"

"branch ne na Asibitin, ba shi ne main branch Win ba, sai dai yayi kyau ya tsaru sosai da sosai."

"Washegari da safe Nabila ta je court Win da take da trial, tayi ta kammala, ta samu wurin parking,"

"ta bayar da ajiyar motar, ta hau napep ta fita asibiti."

"""Ki zauna a nan, zan je na fara zagaywa na duba marasa lafiya na, sai na zo na tafi da ke, in da zan"

"duba ki"""

"Ta kalleshi ta ce ""To ka tafi da ni mana, ni ba wani abun zan yi ba"""

"""So ki ke sai wani ya ganki wai?"""

"""Matsalar rashin gaskiya kenan"""

"""Eh na ji, ga kayan tea nan, fridge akwai lemuka, ga kayan kallo nan, ki yi duk abun da ki ke so,"

"ban da fitina, zan rufe ki a nan, zan je na ga marasa lafiya, sai na yi ward round na dawo"""

"Ta ce ""Saura ka daWe"""

"Abdul ya ce ""No ba zan daWe ba in sha Allah"" yayi kissing goshinta ya ce ""I love you, ki yi mini"

"addu'a na yi komai cikin nasara"""

"""To jeka, kar su gaji da jiranka"" haka kurum ya din ga jin is no safe, ya bar ta nan, kamar wani abu"

"zai faru, ya din ga waiwayawa yana kallonta, har ya fita ya rufeta a wurin."

"Nabila ta shiga cikin Asibitin, tana saanye da hijjabin da ta Wora a kan uniform Win ta da facemask, sai waya take yi, tun da ta taho, wata matashiya da ita ma tahowa take yi, suna facing W in juna, take bin ta da kallo. Ji take yi, tamkar ta je ta Wage facemask Win fuskar Nabila taga wacece, har ta wuce hanyar da yakamata ta tabi."

"Wayarta ce ta fara vibrating, ta Waga ta ce ""Hello yaya"""

"""Dalla malama kina ina, gashi ya zo, zai fara ganin marasa lafiya, ki zo ya fara da ke na mayar da ke gida, amma kin tafi yawonki"" kasa bashi amsa tayi, ta Waga kai tana dube-dube, ta nemi Nabila"

ta rasa.

"Jiki a sanyaye ta shigo office Win, saifu kamar ya mareta ya ce ""Wai ina ki ka tafi, yazo ya zauna"

"yana jiranki?"" Bata amsa ba, ta zauna jiki a sanyaye."

"Abdul ya ce ""Dan Allah ka daina yi mata tsawa, ka san mara lafiya ce, ba na son naga ana kyarar"

"mini patient, Hafsat ya aka yi ne?"""

"""Doctor Abdul, jauhar fa na gani ta saka ni™ab ta wuce"""

"Ya ce ""Wacece haka?"""

"Saif ya ce ""Na fuskanci ba ta warke daga depression Win nan ba, likita ya sallameta, ™anwarmu"

"da ta mutu fa take magana a kai"""

"""Wallahi yaya, ka taso mu bi hanyar da ta bi, ka ganta kaima, ta saka ni™ab"""

"""Kuma da ni™ab Win ki ka ga jauhar ce?"""

"Ta ce ""A'a, gani nayi kamar na santa, kuma wallahi irin idonsu Waya, ai naga idonta"""

"Abdul ya yi murmushi, ya fara bin hanyoyin su na likitoci, wurin daidaita tunanin hafsa, da saka"

mata nutsuwa.

"Nabila tayi sallama. Al'amin yana zaune, ya jingina da jikin gadon, yana Wan yamutsa fuska."

"Suka gaisa da Wan mama, shikaWai ne a wurin, ta ™arasa gabansa ta ce ""Sannu ya jiki?"" Ya jinjina"

mata kai alamar da sau™i.

"""Kaga Waya daga cikin illar shaye-shayen miyagun ™wayoyi ko? Kodayeke zuwa yanzu ai ba illa Waya ka gani ba, illoli daga dabar shaye-shaye da bangar siyasa wanne yayi maka rana a cikinsu? Daba da bangar siyasar a dalilin su, ka rasa makusantanka, ka rasa soyayyar mahaifi da ta ´an uwa, illar da aka yi maka, ka kasa karSar ™addararka, ta'amalli da miyagun ™wayoyi ya sanya, ka nemi ka rasa imaninka, ka halaka kanka, yanzu gashi lafiyar ka ta taSu, gaba Waya abubuwan nan babu wanda zaka Waga na ce ga ribar da ka samu a dalilin su, dan Allah ka cikawa yar madara burinta, duk da bata duniya, ka zama mutumin kirki, ka zame mata sada™atul jariya, ya zamana bata raye, amma tana da kamashon ayyukan alkhairin da zaka yi idan ka zama mutumin kirki, tun da ita ta Waukko hanyar saita rayuwarka bisa hanya mai kyau"" kamar ba zai yi magana ba, sai ya"

buWe idonsa ya zuba mata ido.

"Ita ma shi take kallo, amma ta yi ™o™arin janye nata idanun daga nasa."

"Ya zuba mata ido kamar zai haWiyeta, hatta maganarta wani abun idan tayi, kamar Jauhar."

"""It all depends on you"" ya furta yana cigaba da kallonta."

"Ta Wago ta kalleshi, ""Ke zaki ™arasa abun da ta yi niyyar yi, ta hanyar cika mini al™awarin da ki ka yi mini. Na gode da ki ka taimaka mini, ban rasa imanina gaba Waya ba, tabbas a duniya daba da shaye-shaye basu tsinana mini komai ba, sai asara kashi-kashi wata na bin wata. Abu Waya nake fata, ko da ba

46 / 67