Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   54 / 67

159K to 162K   out of 199.8K words

™i magana.

"""Ka gaya mini in da take, tun ban tattaka ka ba, yau an yi appeal Win shari'ar yarinyar, kuma"

"muddin aka wanke mutumin nan, babu lallai ka tsira ba tare da asirinka ya tonu ba""."

"Abdul ya ce ""In dai hakan yana nufin na cigaba da rayuwa da ita, shikenan ni ba komai asirin nawa ya tonu, dan Allah Daddy ka yi ha™uri, wallahi ba zan iya fito da rahama gaban duniya ba, ban san iya abun da zaka yi mata ba, kuma bana fatan abun da zai ™arasa zubar da mutuncinta,"

"dan kuwa fito da ita gaban kotu kamar cigaba da yayata abun da ya faru da ita ne"""

"Tamkar shashasha indabo ya tsaya yana kallon Abdul, babu kunya babu tsoron Allah Abdul yake"

gaya masa wannan maganganun.

"Ya numfasa ya ce ""Babu laifi, ni na san matakin da yakamata na Wauka""."

***

"Nabila ta shiga office Win ta, ta zauna ta janyo drower zata Wauki biro, ta ga file, ta Waukko file W in ta buWe, kawai taga copyn shari'ar Viper ne a ciki, sai da ta razana ta ja da baya, tana waige-waige."

"A razane ta Wauki waya, ta kira barrister Habib, ya Waga ya ce ""Hello Nabila"""

"""Barrister ka samo file Win nan ne?"""

"""A'a, ina ta ™o™ari dai a kai, ki yi ha™uri"""

"""Barrister, file Win na gani a office Wina"""

"Ya ce ""Wane file Win?"""

"""Na shari'ar Viper"""

"""Iyee, waye ya baki?"""

"""Nima ban sani ba, a office Wina na tarar kamar yadda aka ajiye mini na Bunkure"""

"""Kar ki gaya wa kowa, gani nan zuwa"""

Ta ajiye wayar tana sake dudduba file Win.

"Ji ta yi an buWe ™ofar office Win ta razana da sauri tana Soye file Win, ya rufe ™ofar office Win,"

ya ™araso.

"Ta ce ""Yau ma kai ne da kanka?"""

"Ya ce ""Eh, ko in koma ne?"""

"""A'a, bisimillah zauna"""

"Ya samu wuri ya zauna, kamar yadda a wancan karon, tayi masa hidima, haka ma a wannan karon, ta haWa masa tea, ta bashi abincinta da ta zo da shi, ta bashi"" wannan karon babu gardama ya karSa"

ya ci.

"Ta ciro file Win ta ajiye masa ta ce ""Yau da safe aka kawo mini shi, ban san kuma wanda ya kawo"

"ba"""

"Ya karSa ya bubbuWe, yana dubawa."

"""An fitar da sanarwar cigaba da nemanka jiya, wai yaranka sun je sun yi faWan daba, jami'an tsaro"

"na ta cigaba da yayata nemanka"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ni ma na ji, sai dai ni bani da masaniyar hakan, na samu labarin faWa"

"tsakanin yan unguwarmu da yan unguwar su madaki, ban san ma me ake ciki ba"""

"""Zan je kotu, na nemi kotu ta hana kama ka, kafin na Wauki mataki na gaba"""

Viper ya jinjina kai yana kora shayin hannunsa.

"Ya ce ""Bani system Win ki"""

"Ta Waukko, ta bashi ya ciro tab Win sa, ya Wan jima yana danne-danne, yayin da ita kuma take"

satar kallonsa kamar yau ta fara ganinsa.

"Kamar kar ya tafi ta daina ganinsa, wani irin shau™i da farinciki ya din ga ratsa zuciyarta."

"""Ki shirya, zamu je ki ga shaidar da nake da shi, idan da abun da ki ke bu™atar sani"""

"Ta ce ""To shikenan, ka sanya lokaci sai mu je, sai kuma mu yi ta addu'a""."

"Ya Wan daddana tab Win hannunsa ya Wan yi shiru sannan ya ce ""Barka da wannan lokaci, kana magana da mai zamani ne."

"Babu bu™atar yin doguwar magana, na san zuwa yanzu ka san labarin haWuwata da Wanka, zuwa"

"yanzu na san duk wani motsinsa, duk in da yake zuwa na sani, amma ba wannan ba, akwai bu™atar ka bibiyi case Win Wanka da ka ke musayar sa da ni, a lokacin da yake Nigeria yake aikata laifuka,"

"ina da babban albishir gareka, Mexico na shirin mi™awa amurka shi, ya fuskanci shari'a, kuma ina mai sanar da kai kisan kai ne hukuncin abun da ya aikata."

"Na san zaka yi mamakin yadda aka yi aka kama Jafar, akwai bu™atar mu haWu fuska da fuska nayi"

"maka bayani"" ya katse wayar, tare da tashi tsaye ya ce ""Ka zan bar wurin nan"""

"Ita ma ta mi™e ta ce ""Amma...."

"""Amma me?"""

"Sai ta tsaya tana kallonsa ""Ina son mu yi magana ne, ina da tambayoyi"""

"""Ba yanzu ba, am not safe here"""

"Ta ce ""To muje, na raka ka gate nima fita zan yi"" ta tattaro file Win, da jakarta suka fito."

"Tun kafin su ™araso, ya zuba masa ido, duk da fuskar Viper sanye yake da facemask, amma hakan"

bai hana shi gane ko waye ba.

"Suna ™arasowa yayi murmushi ya ce ""Barrister, wurinki na zo, ina Abuja aka ce mini kin samu accident, sai dai na samu labarin da sau™i jikin, duk da haka na ce bari na zo na ganki, kuma na"

"ganki da ba™o. Assalamu alaikum"" yayi maganar yana mi™awa Viper hannu."

"(Ayi mini afuwa ji na shiru, bani da lafiya ne)"

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

Viper ya tsaya ™yam yana kallon Alhaji mu'azzam da ya mi™o masa hannu.

"A rikice Nabila ta ce ""Amm eh, ai na ma warware na ji sau™i, ka shiga, ka jira ni a office Wina,"

"yanzu zan dawo"""

"Viper ya kalli Nabila ya ce ""Koma ciki"" sai ta tsaya tana rarraba ido, tana kallonsa tana kallon"

Alhaji mu'azzam wada.

"Wani irin kallo Viper ya yi mata, da ya tilasta mata barin wurin, tana waiwayawa."

"Viper ya saka hannunsa a hannun Alhaji mu'azzam, ya sauke facemask Win sa yana kallon cikin"

idonsa.

"""Dama ana ganinka, ka yi wa hukuma wuyar kamawa? Ya aka yi na ganka tare da yarinyar da"

"nake so, kuma nake fatan na aura?"""

"Viper ya tsananta ri™on da ya yi wa hannun Alhaji mu'azzam ya ce ""Ka gaya mata wani abu ne?"""

"""Kamar me fa?"""

"""Ka san abun da nake nufi"" yayi maganar yana ™ara tsare shi da ido."

"Alhaji mu'azzam ya ce ""Kana tsoron wani abu ne?"""

"""Ba maganar tsoro bane ne ko akasin haka, gargaWi ne nake yi maka, idan baka furta ba kar ka fara, nike da alhakin kai ™arshen wannan lamarin, idan ka yi wani yin™uri da zai kawo tangarWa ga"

"abun da nake tsarawa, ka san abun da zan iya aikatawa""."

"Alhaji mu'azzam ya yi murmushi ya ce ""Da fari jauhar, na bar maka ita, a wannan karon kuma"

"Nabila, kar ka zama mai......"

"""Jauhar ta wa ce, haka zalika Nabila, muddin zan cigaba da ganin fuskar jauhar a cikin ta Nabila ta"

"haramta a gareka, ba kai ba kowane mahaluki ma"" ya fizge hannunsa daga na Alhaji mu'azzam ya mayar da facemask Win sa ya bar wurin."

"Nabila kuwa kai komo ga din ga yi a office Win ta, cike da fargaba da tsoro."

"Kankarofi ya turo ™ofar office Win Nabila ya shigo, ta tsaya tana kallonsa yayi mata murmushi ya"

"™arasa ya ce ""Madam ya na ganki a tsaye ne?"""

"Murmushin ™arfin hali ta yi ta ce ""Bisimillah zauna mana"""

"Ya zauna ya ce ""Ashe tsautsayi ne ya kuma afkuwa haka, ya ™arfin jikin?"""

"Ta ce ""Jiki da sau™i Alhamdilillah"""

"""Amma dai babu wani mummunan rauni ko?"""

"Ta ce ""Eh, gocewar ™ashi na samu a hannuna, amma Alhamdilillah da sau™i"""

"""To Alhamdilillah, na ji daWi ™warai, ya shari'a kuma?"""

"Tayi murmushi ta ce ""Mu na ta fama, sai fatan Ubangiji Allah ya iya mana"""

"""Allah ya yi jagora, kin ga kamata yayi ace har gida na je dubiya, daga nan na mi™a bu™ata ta ga Abba, ayi komai a kan lokaci, kin ga babban mutum ne ni, amma soyayya ta saka sai wahalar da"

"ni ki ke yi, kina sakani sintiri, sai dai na yi ta biyoki office"""

"Ta Wan shagwaSe fuska ta ce ""Wahalar da kai kuma?"""

"Ya kwantar da murya ya ce ""Eh mana, ko ba ayi na ne, ya sanya ake ta bani wahala"""

"""Matanka fa biyu, ni gaskiya..."

"""Ba kya son mai mata ko?"" Ta jinjina masa kai alamar eh."

"""To meyasa?"""

"""Wahala ake sha, kuma nan da nan ake sakin wadda ta zo daga baya, impact ni fa tashin hankali ne"

"ba na so, gidanmu ma uku ne, ina ganin tashin hankalin da ake yi"""

"Yayi dariya ya ce ""Barrister, dabarar mutum ba ta sanyawa ya kaucewa ™addararsa. Da dabara da"

"wayon mutum na sanyawa ya kaucewa ™addara, da wata™ila haryanzu fatima tana raye da ni ta aura"""

"""Wacece hakan?"""

"""No kar ki damu, kawai dai misali nake yi miki, wata yarinya ce da na taSa ™allafa raina a kan"

"aurenta, Allah bai yi ba"""

"""Baka aureta ba, sai ka auri mata biyu, yanzu da sai ka yi ta uku da ita ni ta huWu?"""

"Sosai ta bashi dariya, saboda yarinyata da kishinta da suka gaza Suya."

"""Karki damu, labarin ne akwai sar™a™iya, idan ya zo ™arshe zan baki. Amma matana ba matsala bane. Uwargidana tana Abuja, amaryata kuma na kano, ke kuma sai in da ki ke so zaki zauna"" No™e kafaWa tayi, tana Wan tura baki, har ya gama yi mata hirar, bai yi mata magana akan Viper ba, duk da ta so ta tambaye shi ko ya san shi, amma ta ja bakinta tayi shiru, dan da Viper yakamata su"

tattauna wannan maganar.

****

"Naja'atu Bunkure ce zaune a office Win Abdul yasar, ya hakimce a kan kujera yana saurarenta."

"""Abdul, yarinyar nan fa dole ka fito da ita, even for your own safety, idan fa aka wanke mutumin"

"nan, akwai cakwakiya, bamu san ya shari'ar nan zata kasance ba, taurin kan nan da kake yi, babbar"

"barazana ce gareka da mahaifinka Shari'a saSanin hankali ce"""

"Abdul ya ce ""Ba wata barazana, ai ba yau ki ka saba goge laifi ba komai girmansa, wannan karon"

"ma ki yi wani abu"""

"""Nayi iya yi na, da kai da mahaifinka ne kuka Sata komai, Abdul idan lamarin nan ya kwaSe fa,"

"zaku shiga matsala mussaman ma kai. Kuma an gaya maka shaida kawai zata bayar a kotu shikenan ba wani abu ba"""

"Abdul ya yi murmushi ya ce ""Naja'atu Bunkure, na sanki fa, na kuma san waye mahaifina, na san abun da zaku iya na san wanda ba zaku iya ba. Idan aka kuma cutar da yarinyar nan a karo na biyu, ba zan yafewa kaina ba, ke da kanki kin san kura tayi lafiya, duk da a duk lokacin da zan shiga Asibiti ina ajiye duk wani iskanci a gefe, in shiga a nutse, amma ke kin san yanzu na nutsu sosai"

"da sosai, albarkacin rayuwa tare da rahama"""

"Naja ta tafa hannu ta ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Abdul kidnapping fa kenan, bayan fyaWe"

"ka saceta kana rayuwa da ita, wani laifin fa kake aikatawa a kan wani"""

"""Babu wani laifi da nake aikatawa, da na barta to da tabbas kun yi mata wata illar, barinta a wurina"

"shi ne zata zauna safe"""

"""Shikenan, zamu Wauki duk wani mataki da hukuncin da muke ganin ya dace"""

Ya Wage kafaWa alamar ko a jikinsa.

***

"Indabo kuwa gaba Waya ya kasa zaune ya kasa tsaye, ya rasa abun da yake yi masa daWi, tun yana"

"™irga adadin shigarsa banWaki, har ya sare lissafi ya ™wace masa."

"Gudawar tsoro da fargaba kawai yake yi, tun bayan da Viper ya kira shi a waya."

"Embassy Win Nigeria na Mexico ya kira, domin a bincika masa da maganar da Viper ya kira shi ya gaya masa, idan gaske ce."

"Ya ma rasa wa zai kira ya gaya wa maganar, ashe da gaske yana sane da cewa, da shi yake sakawa ayi exchange a duk lokacin da jafar ya aikata laifi, to ko da sanya hannunsa aka kama masa Wa?"

"Amma ya za ayi common Wan daban gari, ya saka a kama masa Wa a ™asashen ™etare?."

"Waya ya Wauka ya kira IG, ya din ga masifa, a kan jan ™afar da ake yi, wurin kama Aminu Viper, tare da jadadda idan har ba za su yi abun da yake so ba, zai shiga ya fita a Wauke shi daga garin kano, a canza wani IG. Tun da suka kasa kama mutum Waya, alhalin yana yawonsa a gari, da"

aikata abun da yake so.

"Yayi ta bashi ha™uri, tare da bashi tabbacin suna iya ™o™arin su, amma komai ya kusa zuwa ™"

"arshe. Ya ajiye wayar yana mamakin ya za ayi, ace senator guda ya tayar da hankalinsa haka a kan"

"Wan daba guda Waya tal har haka, ya din ga Sata lokacinsa a kansa."

"Yadda indabo ya kira shi, ya tayar masa da hankali, haka shima ya kira Nasir a waya, ya ce masa"

"nan da kwanaki talatin, idan babu improvements a aikin nan, zasu karSi aikin daga hannunsa su bawa wani, kuma hakan ka iya janyo masa demotion, da rasa wasu damarmaki."

"Shi ma ha™urin ya din ga bayarwa, tare da bada tabaccin zai kama Aminu Viper."

***

"Abdul da la'asar ya koma gidansa,ya tarar rahama na wanka, ya kwanta ya yi Wai-Wai a kan gado."

"Ta buWe ™ofa ta fito, ta tarar da shi ta Sata fuska ta ce ""Abdul meye haka?"""

Ya buWe ido ya kalleta.

"""Na gyara gadon, kawai ka hau ka ajiye mini shirginka, wata uwar jaka kamar wanzami, kalli"

takalmi har bedroom ba a wancan Wakin nake ajiye maka ba?

"Lumshe idanunsa ya yi, ta ™arasa ta kwashe kayan, ta hau kan gadon ta kwance agogon hannunsa,"

"dan ta san ™arshe ya cire, ya yar da shi a wani wurin, ya zo ya isheta da nema."

"Ya kai hannu ya fara shafa bayanta, tayi masa banza, tana cikin Salle masa labcourt ya cigaba da"

"shafa gashin kanta, sai da ya kai hannunsa kan towel Win ta, ta buge hannunsa da ™arfi ta ce ""Tashi kayi sallar la'asar na san baka yi ba"" ya buWe idonsa ya kalleta."

"""Eh kana wani manne ido, ka tashi kayi sallar la'asar"""

"""Zan yi in anjima, yanzu na gaji"""

"Ramma ta buWe baki ta ce ""Wace anjiman? Kai ke da anjiman? Waye ya baka guarantee kai wa anjiman? Abdul wallahi wutar duniya ma ba zaka iya da ita ba, balle ta lahira, kai a wuta kala nawa kake so a saka ka ne? Sa™ara fa, wutar marasa yin salla, ita ka ke so ka shiga ko? bayan ta shan giya da neman mata. Ba shiri ya tashi ya ajiye labcourt Win ya ce ""To naji, ai dama ban ce ba zan yi ba, zan yi Astagfirullah in sha Allah ba zan shiga wuta ba, shan giya da neman mata ai kin"

"san na daina"" yana maganar ya nufi banWaki."

"Sai da tayi dariya, Abdul ga tsoro ga iskanci, ta tabatta da ya samu kyakkyawar tarbiyya, da"

"isashshen ilimin addini, da bai aikata wasu abubuwan ba."

"Taje gaban mudubi ta zauna, mudubin fal da turaruka, da kayan gyaran gashi da na fata, wasu abubuwan duk shi ya koya mata amfani da su, har wasu supplement yake bata tana sha. Ita kanta"

ta san tayi ™iba ta yi kyau. Tayi ajiyar zuciya ta fara shafa man.

"Ya fito ya tayar da salla, ta ce ""A kyautata niyya da nustuwa idan ana salla, yadda ka yi ta haka"

"zata zo maka a kabari"" ta shirya cikin doguwar riga, yana idar da sallar, ta Waukko masa azkar ta ce ""Ungo, ka san shi yawan ambaton Allah, yana hana mutum aikata alfasha, abu ne mawuyaci"

"kaga wanda yake da kusanci da Allah, yana aikata Sarna kala-kala"" haka ta saka shi a gaba, ya"

idar suka je ya ci abinci.

"Gaba Waya rayuwa da ramma ya sanya ya ji tamkar an canza shi, zuwa wani na daban, haka"

kurum yake jin wata nutsuwa a tare da shi.

"Mussaman saita shi da take yi a kan ibada, da yawan tsoratar da shi a kan yin ta, haka yana saka masa nustuwa da kwanciyar hankali, kuma ya rage aikata tsageranci da rashin ta ido. Hakan ya"

"sanya yake ™ara jin raba shi da ramma, tamkar raba shi da rayuwar sa ne."

"System ya kunna ya ce ""Your excellency zo ki ga wani abu"""

"""Wanke-wanke zan yi na Wora abincin dare"""

"""Karki damu, zan yi mana takeaway"""

"""Sai dai idan zaka yi wanke-wanken"""

"Abdul ya ce ""Na ji zan yi"""

"Ta ™araso ta zauna, ya rungumeta a jikinsa, sannan ya buWo wani form ya ce ""Kin san na menene"

"wannan?"""

"""No"""

"""Form Winki ne na makaranta"""

"Ta kalleshi ta ce ""Makarnta kuma?"""

"Ya ce ""Eh mana, ko ba kya so?"""

"""Ina so, amma gida zaka mayar da ni?"""

"""Eh, zaki je ki ga gida, daga nan sai school, boarding ce, mai kyan gaske, saboda sonake ki nutsu ki yi karatu da kyau, yadda babu wanda ya ganki, balle yayi miki gori, da kin gama karatu kuma, ™asar waje zaki tafi jami'a, shiyasa nake tambayar ki me ki ke son zama, na biya komai, na yi rubutu, yadda ko bayan raina ba zaki tozarta ba in sha Allah, ko bana raye karatunki ba zai tsaya"

"ba sai kin kammala in sha Allah"""

"""Yar uban wace ni da zaka yi mini duk wannan hidimar haka?"""

"""Ba yar kowa ba ce, amma komai zan yi miki, ba zai kai nauyin laifin da nayi miki ba, ba zai biya"

"budurcinki da na karSa ta ™arfin tsiya ba, da kuma rashin darajar da naje gidanku nayi ba, ba zan gaji

54 / 67