Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   35 / 67

102K to 105K   out of 199.8K words

ban ma santa ba, sai dai hotunanta na gani a wurin Abba"""

"""Allah sarki, Allah ya ji™anta"""

"Liti ya ce ""Shiyasa ba kya ji, ina tausayawa mari™anki, sun sha wahala da ma ba kowane maraya"

"ne yake ji ba"""

"""Oganku shi ne na farko a marasa jin, in dai maraya baya ji"" ta yi maganar tana satar kallon Viper."

"""Amma Viper, ka sake komawa wurin Abbanka kuwa? Na san zuwa yanzu ya huce, zai kuma"

"fuskance ka, ka yi masa bayani, shi fa tsakanin Wa da iyaye sai Allah"" yayi mata shiru."

"""Ni ka bani dama naje na same shi, na san zai fahimce ni"""

"Ya ajiye file Win ya ce""Kar ki kuskura ki fara wannan gangancin, kar ki kusanci unguwarmu, ko ki"

"ce zaki je unguwar da gidana yake, idan ki ka yi Waya daga ciki, zan yanke aikin da zan yi da ke,"

"kuma hakan zai iya sanya wa na kashe ki"""

"""Au ba zaka daina zancen kisan kan nan ba ko? To maza nima ka kashe ni, na ga wanda zai din ga"

rarrashinka.

"Ta tashi ta Wauki jakarta, ta tattara kwanukanta, ta ce ""Bari na tafi, kar nayi yamma da yawa, zamu"

"yi magana"" tashi ya yi ya ce ""Muje"""

"""Rakani zaka yi? To muje"" suka fita kamar gaske. ""Ina sake gargaWinki, kar ki sake ki ce zaki nemi"

"gidanmu ki je, ko gidan su 'yar madara, zaki Sata mini aiki, duk da na samu labarin sun bar unguwar, idan kuma ki ka Sata mini aiki, ba na jin zan iya yafe miki"""

"Ta ce ""Subhanallah, in sha Allah ba zan je ba, amma yakamata ku daidaita da mahaifinka."

"""Ba wannan ne a gabana ba"""

"""To menene a gabanka? Iyaye fa ba a fushi da su"""

"""Ki rabu da ni"""

"Ta ce ""To, Allah ya baka ha™uri"""

"""Ki cigaba da kula sosai da sosai a kan zuwanki wurin nan, za a iya biyoki har nan, bana tunanin"

"iya wayarki ake bibiya"""

"Ta kalleshi ta ce ""Akwai wata mota da na lura da tana bina kwanakin baya, amma ba wannan ba. Na faa tunanin anya a cikin yaranka babu wanda suke sanar da wasu abubuwan da muke yi? Ko kuma wani yana binka ko kuma ni da ake bi, an san ina zuwa wurinka ba? Suwaye suka Waukeka"

"kwana biyu? Sannan ya aka yi aka san kana asibitin nan, har aka biya maka kuWin asibiti"""

"Ya sauke numfashi ya ce ""Kar ki shagala da tunani da yawa, ki manta da abubuwa masu"

"muhimmanci, ki je zamu yi magana"""

"Ta kalleshi ta ce ""To, amma dan Allah ka Waga wayata da daddare in ji muryarka, ka ji Oga"" wani"

"irin mugun kallo yayi mata, ya nausa ya bi wata hanyar, ita kuma tayi gaba tana murmushi."

***

"Ramma na zaune a kusa da Abdul, yana kallon ball, ita kuma ta kunna radio a wayarta, tana ji."

"Ya kalleta ya ce ""Dan Allah ki rage radion nan"""

"""Ina ruwanka da ni ne, ka yi kallonka mana"""

"""Kin cika mini kunne da radio ne"""

"""To ita ball Win magana ake yi? Ba ihu bane ba kawai?"""

"Abdul ya ™ure volume, ita ma ta ™ure volume, ta kara masa radion a kunnensa."

"Yayi mata shiru ya ce ""Kya yi kya gama"""

"Sumayya ce tare da murtala a studio, suka gabatar da program, kasancewar an samu akasi masu"

gabatar da program a dai-dai lokacin ba su samu zuwa ba.

"Program suke yi akan abubuwan da suka shafi rayuwa, suna yi suna karanto sa™onnin masu"

sauraro.

"Murtala ya ce ""T ladan, ga wata tambaya daga masu sauraro, wai an ce a tambayeki, wace irin ala"

"™a ce tsakanin ki da Nabila Yusuf maitama, da kullum ba kya taSa aiki ki tashi, baki ambace ta ba, baki tsokane ta, ko saka wa™o™i domin jin daWinta ba?"""

"Sumayya ta yi murmushi ta ce ""Barrister Nabila, voice of voiceless a lady of her words, a hardworking, strong minded young barrister, she's exceptional, lovely and simple sister of me"""

tayi maganar tana jin zafin saSanin da suka samu a tsakanin su.

"Murtala ya ce ""Tir™ashi, duk wannan kirarin itakaWai?"""

"""Sosai, Nabila mutum ce ta mussaman a rayuwata, ina yi mata son fisabilillahi"""

"""To yanzu da saurayinki, da Nabila wa ki ka fi so?"" Ta kwashe da dariya ta ce ""Uncle murtala"

"wannan ai haWa faWa ne"""

"""To yanzu kafin muyi sallama da masu sauraro, gaya mana kalma Waya tak a kan Barrister"

"Nabila"""

"""Mai gaskiya ce, ina yi mata fatan nasara, ya Waukaka mini ita, ya kuma kare mini ita a duk in da"

"take, ya dauwwamar da ita a kan gaskiya"""

"Murtala ya ce ""Amin ya haiyyu ya ™aiyyum, Allah ya bar wannan ™auna, kafin mu ™ar™are shirin, mun karSi takardar wata baiwar Allah da za a yi wa Wanta aikin ™aba, amma ba ta da hali, tana neman taimakon bayin Allah. Akwai kuma wadda take neman kuWin sayawa mahaifiyarsu"

"magani mai fama da hawan jini, muna fatan zaku taimaka"""

"Nabila kuwa tana driving, ba ma'abociyar jin radiyo bace ba, amma saboda sumayya take sauraren"

"radio. Hawaye ta din ga sharewa, tare da tuna abun da ta yi wa sumayyan."

"Ramma kuwa cewa ta yi ""Allah ya ™arfafi wannan baiwar Allah, ya tabattar da ita a gaskiya, kar"

"ya kauce hanya, kamar waccan munafukar mara imani"" Abdul yana jin ta, yayi mata shiru. Ganin"

"bai kulata ba ya sa ta ce ""Ba zaka ce amin ba"""

"""Ni fa ball nake kallo"""

"""Allah ya sa a cinye club Win da kake yi"""

"""Ba amin ba"" ya Wauki wayarsa, ya kira admin Win asibitin sa, ya ce a je gidan radion su sumayya,"

"a kai yaron nan ayi masa aiki kyauta, mai hawan jinin ma a kai ta a bata magani."

"Ramma ta ce ""Kalle shi kamar na Allah"" duk ya™i kulata, ta tashi ta nufi Waki, ta saka hannu ta"

"kashe tv ta riga Waki da gudu, kawai yayi dariya."

***

"Kwanaki biyu, Nabila ta daina samun Viper a waya, sai dai da ta kira walid, ya tabattar mata da lafiyarsa ™alau."

"Nabila ta fara gazgata zancen Viper, duba da yadda Nasir yake kashe-kashen kuWi, ya canza mota"

"ya cigaba da gininsa, kuma salarynsa gaba Waya ba wani shahararre bane ba."

"Nabila tana kwance tana waya da Alhaji Wada M karofi, yadda yake lallaSata yake yi mata magana, har kunya yake bata."

"Fuskar viper kawai take hangowa, yanzu da shi take yi wa kalaman nan, da tuni ya haWe rai yana hararta. Bayan sun yi sallama ta ajiye wayar, Walid ta shigo Wakin ta ce ""Arfa, isa ne ya shigo"

"yanzu, wai ana sallama da ke a waje"""

"""Kai, wane Wan ba™in cikin ne zai hana mini jin daWi a magaribar nan? Ni fa ban yi da kowa za a zo wurina ba"""

"Walida ta ce ""Ace ya tafi kenan?"""

"""A'a gani nan zuwa"""

"Ta yafa mayafin abayarta, ta fita, a ™a'idar Abba a cikin gida suke zance, ganin bai shigo ba, ya"

sanya ta gane lallai wanda ya zo Win ba™o ne.

"Ta zira kai ta le™a ™ofar gida, dan duba waye."

A opposite Win gidan ta ga Viper a tsaye yana kallon ta.

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Gaban Nabila ya faWi, cikin matsanancin tsoro da tashin hankali, ta din ga waige-waige tare da"

"dubawa, idan akwai wanda ya ganshi, amma layin babu kowa, sai manyan security light da suka haska ko ina."

"Ta sake kallonshi, ta tabattar shi ne, ta ™arasa in da yake da sauri ta ce ""Viper, waye ya nuna maka"

"gidanmu? Yau kuma ba office ba har gida?"""

"""Akwai matsala ne?"" Yayi maganar yana ™ara ™ureta da ido."

"""Au tambayata ma ka ke yi? Amma dai ka san yayana nemanka yake yi ko meyasa zaka zo"

"gidanmu, lallai sai ka tona mini asiri ne? Waye ma ya nuna maka gidanmu?"""

"""Shi yayan naki, ki shiga ki gaya masa gani ya zo ya kamani mana, shikenan ki daina wahalar da"

"kanki da fargaba mana. Kina tunanin zan yi aiki da wadda ban san wacece ba?"""

"Ta ce ""Yanzu dai duk ba wannan ba, dan Allah mu je daga wancan lungun, mu yi magana"""

"Ya sha kunu ya ce ""Ban gane muje lungu ba"""

"""Eh mana, mu je can mu yi magana kar a ganka"""

"""A'a ni ba zan shiga lungu a daren nan ba"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, to ai ba wani abun na ce ayi a lungun ba, magana kawai zamu yi"

"kar a ganka nake tsoro"""

"""Kuma sai ki ce in shiga lungu"""

"""Na shiga uku, sai ka ce wata 'yar iska, kar ka yi mini wata mummunar fassara mana"""

"Viper ya ce ""Ke da duk baki yi wannan tunanin ba, ki ka amince da aiki tare da ni, ki ke i™rarin zaki taimake ni? Ki tsaya ki saurare ni"" ya yi maganar fuskarsa Wauke da matsananciyar damuwa."

"Duk da bai kasance mai fara'a ba, amma yau akwai damuwa sosai a tare da shi."

"""Amma dan Allah waye ya nuna maka gidanmu"""

"""Ba wannan ne ya kawo ni ba"""

"""To Allah ya baka ha™uri sir, me yake tafe da kai?"""

"""Nura"" ya faWa a ta™aice."

"""Waye hakan?"""

"""˜anina Nura guduma, bayan mutuwarsa ina duba mahaifiyarsa, sai dai bayan an tsare ni ban samu damar yin haka ba, amma su Walid sukan je amma ba ko yaushe ba, bayan fitowa ta kuma, bani da cikakkiyar nutsuwa, kuma ina matu™ar jin nauyinta ban je ba, ban kuma saka su walid sun"

"je ba"""

"Nabila ta nutsu tana sauraronsa, duk a tsorace take, kar wani ya ganshi, duk da akwai facemask a"

fuskar sa.

"""Mijin da ta aura bayan baban Nura ya rasu, shekaru biyu da suka wuce, tana ta fama da rayuwa, ga yaranta guda biyu, a ta™aice dai jiya da su Walid suka dawo daga garin, sun tabbatar mini da"

"'yar ta aka yi wa fyaWe ita kuma ba a san in da take ba"" Nabila ta zabura ta ce ""Kuma?"""

"""Yarinyar da ki ke bincike a kan case Win ta, Naja bunkure ta shiga case Win"""

"Nabila ta ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, kalmar nan ko daWin ji ba ta da shi, dama ita ce? To"

"ba su gano in da maman take ba?"""

"""Ina gaya miki kina tambayata, na baki nan da sati biyu rak, tun da kin ce wanda ake zargi ba shi"

"bane ba, ki fito da mai laifin, ko kuma ni na fito da shi ta ™arfin tsiya""."

"Cikin rashin fahimta ta ce ""In fito da mai laifi kuma ta ina? Nima bulayin nemansa nake ai saboda"

"in wanke client Wina"""

"""Sai fa kin nemo shi, ko kuma ki tabattar an yankewa mutumin nan hukunci dai-dai da abun da ya"

"aikata"""

"""Amma dai ka san ni lawyer ce ba 'yar sanda ba ko? Jami'an tsaro sune za su yi maka wannan"

"aikin, ni kuma na tsaya na tabattar kotu ta yi adalci"""

"Ya tsare ta da idanunsa ya nuna ta da yatsansa ya ce ""Ke zaki yi, ba wanda zai yi sai ke, ki nemo"

"ainihin mai laifin, ko kuma ki bari a hukunta wannan mutumin"""

"""But he's not guilty, he's innocent, ka bari na bi komai a hankali"""

"Ya Wan yi shiru sannan ya ce ""No matter what it takes, ki binciko ainihin mai laifin nan, an cutar"

"da matar nan fiye da yadda ki ke tunani"""

"Nan ya warware mata Sangaren labarin sa na Nura, da ba ta sani ba."

"Rawa ™afafuwanta suka fara yi, jikinta yayi wani irin sanyi, ta kasa magana."

"""Ki din ga yi mini uzuri wasu lokutan, ni mutum ne mai tarin laifuka ga mutane, bana son in ga wani a cikin damuwa, ina tsoron ace matar nan guduwa tayi saboda ba™in ciki, ba haka ba ma, voice message Win da ki ka kunna mini, sai a yanzu na sake tabattar da muryarta ce, ta tabattar da har gida wanda yayi rape Win yaje ya Wauke 'yar, dan haka ramma tana tare da wanda ya yi mata fyaWe, kuma Naja'atu Bunkure ta sanshi, ba dan ta tsayawa yarinyar ta shiga case Win ba, dan ta"

"bawa mai laifin kariya ne""."

"""Yanzu ka yadda wanda nake karewa ba shi da laifi?"""

"""Na sani, amma dole ki yi wani abu, a nemo yarinyar nan da mahaifiyarta"""

"Nabila zata yi magana, aka haske su da fitilar mota, ta saka hannu ta kare saboda hasken fitilar, shi"

kuwa yayi ™uri yana kallon fitilar.

"Viper ya ce ""Ko dai ki gaya masa ya kashe fitilar nan, ko na haWa idonsa da na motar na Wauke"

"musu wuta gaba Waya"""

"Fitowa yayi daga motar ya ™araso in da suke, ya kalli Viper, sai dai a wannan karon ma ya ji"

"wannan faWuwar gaban. Kallo Waya ya yi wa Viper, ya tuna a in da ya ganshi."

"Ya kalli Nabila ya ce ""Arfa waye wannan? Irin wannan samarin kuma ki ka koma kulawa?"""

"Ta kalli Viper sannan ta kalli Nasir ta ce ""Yaya me yayi maka ne? Na gaya maka tun waccan ranar"

"he's my client"""

"""Client like how? Shi ne zai din ga biyoki har gida? Get inside kafin na kwaWeki a wurin nan"""

Addu'a take Allah ya sa kar Viper ya hasala.

"Viper ya ciro wata fitila daga aljihunsa, ya haske idon Nasir, ya matsa daf da shi, Viper ya fishi"

"tsawo sosai ya ce ""Talk to me, like a man, baka din ga yi mata shouting ba"""

Ya ja da baya ya kalli Nabila ya yi mata alama da hannunsa na i will call you.

"Ta jinjina masa kai, shi kuma ya juya zai tafi."

"""Waye kai?"" Nasir yayi maganar cikin dakewa, dan muryar Viper kawai a bar tsoro ce."

"Viper ya juyo, ya kalli Nabila, da ta bashi tausayi, ban da tana wurin, kuma bai san me abun da zai"

"aikata ka iya haifarwa ba, da sai ya sakawa Nasir ira™i sannan ya gaya masa waye shi, kamar yadda ya yi wa tijjani yayan yar madara."

"Ya kalli Nasir ya ce ""A man"" ya faWa a ta™aice."

"Nasir ya waiwaya, ya kalli Nabila zai fara masifa, amma ta zura da gudu ta shige gida."

"Rufa mata baya yayi, yana masifa har Wakinta ya bita, yana yi mata bala'i, ganin yana neman ya"

tozarta ta a gabam mutanen gidan ya sanya ta fara kiran sunam Abba da ™arfi.

"Aikuwa Abba ya saukko daga kam benensa yana faWin ""Wai waye yake taSa mini yarinyar nan, kai Nasir menene haka? Dukanta zaka yi? Shekara Ashirin da biyar sai ka kamata kana duka dan"

"rashin mutunci?"""

"""Abba ba dukanta zan yi ba"""

"""To me ka yi mata take wannan kururwar haka?"""

"""Abba gaba Waya Arfa ta canza, ta tsiri wasu irin Wabi'u na rashin gaskiya, rannan na je ofishin ta, na tarar da ita da wani mutum, gaba Waya bai yi kama da mutanen kirki ba, yauma still ta tsaya da wani a waje, maimakon cikin gida tana zance, kamar dai wancan mutumin ne, gaba Waya bai yi"

"kama da mutanen ™warai ba"""

"Abba ya kalli Nabila ya ce ""Arfa, yayanki a kan gaskiya yake, ni kaina shige da ficen samarin nan"

"naki, ya fara isata""."

"""Abba, wallahi ba mutumin banza bane ba, kuma ko mutumin banza ne, ba wata muguwar ala™a"

"ya gani tsakani na da shi ba, na gaya masa client Wina ne kawai, amma ya™i yadda kwanan nan komai nayi sai ya din ga zargina na rasa me nayi masa gaba Waya"""

"""A'a Arfa, Nasir yana cikin masu goyon bayanki a gidan nan, tun da har ya magantu, to ya fiki gaskiya, ki san irin mutanen da zaki din ga tsayawa, kuma ki din ga mu'amala da su, yanzu a cikin samarin nan naki, lallai ki duba mai nutsuwa ya zo in ganshi, nima zan fi samun kwanciyar hankali ace kina Wakinki"" Nabila ta yi shiru, Abba yayi ta yi mata nasiha, bayan ya gama ya fita,"

Nasir ya bi bayansa.

"Nasir ne ya bi bayan Abba, suka shiga Wakinsa ya ce ""Abba, yakamata ka ja wa arfa kunne, wasu"

"abubuwan take yi kwanan nan, shishishigi a kan wasu abubuwa. Ta sako wannan barrister Naja'atu Bunkure a gaba, kar ta je ta janyo wa kanta wata matsalar"""

"Abba ya ce ""To ai ni kaga ban sani ba, ban san me take aikatawa ba wasu lokutan, amma babu"

"komai, zan yi mata nasiha, ka san ba kowane lokaci faWa yake tasiri ba""."

"Nasir ya ce ""Haka na, sannan kuma Abba"""

"""Sannan kuma me, ina jinka"""

"Ya Wan muskuta ya ce ""Abba dan Allah ka bani auren Arfa"""

"Take annurin fuskar Abba ya Wauke, ya ce ""Auren arfa kuma?"""

Ya Wan yi shiru yana wasa da yatsunsa.

"Abba ya numfasa ya ce ""Kenan kishi ne ya saka ka shigo kana yi mata faWa?"" Ya girgiza kai ya ce"

"""A'a Abba, ba haka bane ba"""

"""To, Nasir kai Wa na ne, hakazalia arfa, babu wani banbanci a tsakaninku, dan haka ba zan so abun da zai cutar da Wayanku ba. Ba zan manta abun da mahaifiyarka tayi mini a kan yarinyar nan ba, kuma haryanzu ina kallon irin ™iyayyar da take nuna mata, na daWe da gane kana sonta, amma ina fatan ta samu wanda hankalinta zai kwanta da shi. Muddin ka aureta mahaifiyarka ba zata taSa barinta ta zauna lafiya ba."

"Ni bani

35 / 67