Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   36 / 67

105K to 108K   out of 199.8K words

da matsala da son da kake yi mata, amma ka nemi yardarta, da ta mahaifiyarka tukuna"""

"Nasir ya ce ""To Abba, na gode sosai"" ya tashi ya bar Wakin."

"Nabila banWaki ta shige, ta rufe ™ofa ta kira Viper."

"""Yanzu fisabilillahi ka kyauta mini kenan? Ka saka an yi mini faWa, Allah ne ya rufa mini asiri,"

"dan Allah ka daina zuwa in da nake, gara ka kirani na zo da kaina"""

"""Ki je ki yi tunani a kan abun da na saka ki, ki san abun yi sati biyu kawai ki ke da shi"""

"""Ya kake bani umarni ne a haka, ka din ga lallaSani mana, why are you always bossy ne? Sai da safe zan duba na ™ara effort, ina iya ™o™arina a kai, tauye ni ake yi, ka san ba ni da kowa sai"

"Allah ni, amma ka yi mini addu'a in sha Allah ni zan kawo ™arshen bunkure"""

"""Allah ya sa"" ya kashe wayar."

***

"Ramma ce ta ™urawa wayar Abdul ido, ta kalli ™ofar banWaki, yana ciki yana wanka, ta mi™a hannu ta Wauka ta bar Wakin."

"Bai jima ba ya fito daga banWakin, sai dai ya nemeta ya rasa a Wakin, ya fita nemanta, ya tafi"

"kitchen, ya tarar da ita a tsaye a kitchen, da wayarsa a kunnenta cike da rashin gaskiya."

"Babu tsammanni ta ji ya fizgota, ya kwaWa mata mari, har sai da ta faWi ™asa."

"Ya duba call logs Win sa, ya ga ba a Waga kiran da ta yi ba, ya kalleta a matu™ar fusace ya ce"

"""Saboda kin ga ina Waga miki ™afa shi ne zaki tsallake gona da iri, zaki wuce makaWi da rawa? Bari na koma miki ainihin Abdul Wina, kuma wannan huakan da ki ka yi, dai-dai yake da sake"

"nesanta kanki da iskar 'yanci. Kuma bari na sake gaya miki, babu wani mahaluki da ya isa ya rabani da ke a duniyar nan ko waye shi, idan kin ga dama ki cigaba da ™o™arin lallai sai kin bar gidan nan, zaki ga yadda zan yi da ke""ya fice daga kitchen Win ya bar a zaune, hannunta ri™e da"

"kuncinta, hancinta har ya fara zubar da jini, saboda azaba."

"Ta rasa me ma yakamata tayi, saboda zuwa yanzu zuciyarta ta ™e™ashe, kukan ma ba iya yin sa"

take yi ba.

Ta ja wuri ta zauna sosai saboda jirin da take ji.

***

"Sallama take yi a tsakar gida, ta ce ""Na shigo ko na koma?"""

"Umma da take ™ofar kitchen ta ce ""Idonki kenan arfa? Yaushe rabonki da gidan nan?"""

"""Tuba nake umma, ayyuka ne sun yi mini yawa sosai, amma ayi mini afuwa dan Allah"""

"Umma ta ce ""To Allah ya yi jagora"""

"""Amin umma, ina sumayya?"""

"""Tana Wakinta"""

"Nabila ta nufi Wakin sumayya, ta sameta tana ta aiki a cikin computer, sallamarta kawai ta amsa,"

ta mayar da hankali ta cigaba da abun da take yi.

"""Sumy, dan Allah ki kalleni mana"""

"Sumayya ta Wago ta kalleta ta ce ""Idan na kalleki mai zai amfana miki, ni da nake munafuka?"""

"Jiki a sanyaye ta ce ""Dan Allah ki yi ha™uri, nayi kuskure abun ne ya bani mamaki ya Waure mini"

"kai"""

"Tuni hawaye ya cika idon sumayya ta ce ""A yadda muke da ke, ban taSa tunanin wani zai kawo"

"miki aibuna ki yadda ba, ba tare da kin yi bincike ba, amma kai tsaye ki ka danganta ni da kalmar munafunci, baki san wahalar da nake ta yi dan kare rayuwarki ba"""

"Nabila ma sai ta saka kuka ta ce ""Dan Allah masoyiyya kiyi ha™uri ki yafe mini, Sacin rai ne, kin ga sam baki yi mini bayanin komai ba, na samu labarin an saka ki kina bibiyata, dole na shiga"

"damuwa kuma ke baki gaya mini ba"""

"Sumayya ta dubeta ta ce ""Waye ya gaya miki ana bibiyarki ta hanyata?"""

"""Ba shi da amfani faWar, amma dan Allah waye ya saka ki bibiyeni, ki din ga kai masa rahotona?"""

"Sumayya ta kalli Nabila da take ta share mata hawaye, Nabila cikin jin kunya da sanyin jiki, take"

ta ™ara bawa Sumayya ha™uri.

"Sumayya ta numfasa ta ce ""Honorable indabo ne"""

"Nabila ta waro ido ta ce ""Indabo kuma? Meye ala™ata da shi? Me na yi masa?"""

"Nan Sumayya ta warware wa Nabila yadda suka yi da Indabo, lokacin da ya ce taje gidansa su yi"

program.

"Hankali a tashe Nabila ta ce ""Amma meyasa baki gaya mini ba Sumayya?"""

"""Ya za ayi na gaya miki? Ya ce muddin ki ka sani, zaki iya rasa ranki, kuma na san dole zaki iya aikata wani abu, da zai sanya su yi miki illa, babban abun da ya bani mamaki bai wuce lokacin da muka yi waya da ke ba, ki ka ce kin haWu da Viper, ya ™ara rikicewa gaba Waya, amma na tabattar masa da ™arya ki ke yi, baki haWu da shi ba, ina tunanin akwai wani abu a tsakanin sa da Viper,"

"dan cewa yayi, zai yi wa Viper tarko da ke, ya kama shi"""

"Gaban Nabila ya faWi, gaba Waya sai kanta ya kulle."

"""To tayaya zan zama tarkon da za a kama Viper? Meye ala™ata da shi?"""

"Sumayya ta ce ""Ban sani ba, amma dan Allah ki nutsu, kar ki aikata wani abu da zai saka ya cutar da ke, wallahi rashin imanin mutumin nan ya wuce tunaninki, ke hatta a wurin aikina akwai masu saka mana ido, da kin zo sai su kirani, su ce me muka tattauna, har wayar da nake yi da ke suke"

"bibiya shiyasa nake kiranki da wasu lambobin"""

"""Na shiga uku, to ni uban me na yi masa? Sumayya da wace lambar suke kiranki?"""

"""Private number ce, ba sa kirana da lamba"" zumbur Nabila ta tashi."

"Sumayya ta ce ""Ina zaki je?"""

"Tayi waje da sauri ta ce ""Zamu yi qaya kawai"" a tsakar gida ta yi wa Umman Sumayya sallama ta"

fice.

"˜aramar wayarta ta Wauko, ta kira Viper, ya Waga a rikice ta ce ""Kana nan ne, gani nan zuwa"""

"""Ke tsaya mana, ki zo ina?"""

"""In zo wurinka mana ina cikin ruWani da rashin fahimta"""

"""Koma menene ki nutsu, ki yi mini bayani ina jinki"""

"""Ni ba wani bayani da zan yi maka, kawai zan zo gani nan""."

"Ya ce ""Hanya babu kyau, na gaya miki kar ki zo fa"""

"""To a ina zamu haWu? Rayuwata tana cikin hatsari, ni kawai kana ina, na shga uku"""

"Viper da yake zaune ya tashi tsaye ya ce ""Malama ki nutusu ki yi mini magana, kina cikin hatsari"

"kamar yaya?"""

"A fusace ya ce ""Na gaya miki hanya babu kyau, ana bibiyarki ko kin manta? Za a fara tracking"

wuraren da ki ke zuwa yanzu haka. Ki tsaya ki saurare ni.

"""To ina jinka"""

"""Zan tura miki adress Win da zaki same ni, idan kuma ni in zo shikenan"""

"Ta ce ""A'a kar ka zo"""

"""Ki samu wuri ki ajiye motarki, zan turo miki adress Win in da zaki same ni""."

"""To ka yi sauri"" ta cigaba da tafiya a motar, tana waige-waige ko zata ga wani yana bin ta."

"Ya turo mata adress Win da zata same shi, ta ajiye motarta, ta bi adress Win."

"Wurin kamar garden haka yake, ba kowa a wurin, sai manyan bishiyu, ga wurin sanyi mai daWi."

"Tana tsaye tana waige-waige, ta ciro wayarta, tana ™o™arin kiransa, kawai ta ganshi unexpected a"

"bayanta, sakin wayar tayi ta hau ihu."

"""Menene?"""

"""Ba tsorata ni ka yi ba, sai ka zo kana wani sanWa da na zura da gudu fa, ka daina wannan sanWar""."

"Ya kalleta ya ce ""Idan ban yi sanWa ba, ban amsa sunan Viper ba, sai da aji hucina, ko bayan nayi"

"Sarna a ankare da na zo wuri, gani menene?"""

"Ta ™are masa kallo ta ce ""Šan beauty"""

"Ya tsuke fuska ya ce ""Neman me ki ke yi mini?"""

"Cikin damuwa ta ce ""Mu zauna, na gaji da tsayuwa"""

"Suka samu wuri suka zauna, ta ce ""Dan Allah Viper meye haWina da Indabo? Shi ya saka sumayya"

take bibiyata. Ta gaya masa yadda suka yi da sumayya.

"Ya numfasa ya ce ""To me zan yi miki?"""

"""Ban gane ba, ka gaya mini meyasa Indabo yake bibiyata, me nayi masa?"""

"Cikin ko in kula ya ce ""Ya za ayi in sani?"""

"""Dan Allah ka gaya mini, kai ma fa ka tambayeni ko na haWu da shi, me kake Soye mini ne? Dan"

"Allah ka gaya mini mana"""

"""Meyasa liti ya rikice ranar farko da ya ganki, ya amince ya kawo ki maSoyata?"""

"Ta ce ""To ya za ayi in sani, ina tambayarka kana tambayata? Ka gaya mini mana"""

Ya Wago ya tsura mata ido.

"""Ka yi magana mana, dan Allah meyasa yake bibiyata, ta ce ya rikice lokacin da ya ji na ce na haW"

"u da kai"" still bai yi magana ba."

"""Talk please"""

"Zuciyarsa ya ji tana harbawa da sauri, ya girgiza kai ya ce ""Kamar na ji kin ce mamanki ta rasu"

"ko?"""

"TurSune fuska ta yi ta ce ""wai ina ta rayuwata, kana tambayata wani abun daban""."

"""Nan gaba zaki so jin dalilin da ya sa na tambaye ki, bana surutun banza ni"""

"Kamar za ta yi kuka ta ce ""To ni yanzu ya zan yi da wannan indabon?"""

"Viper ya ce ""Ba ruwanki da shi, ni ne dai-dai shi, ki ji da bunkure karki manta, sati biyu kawai na"

"baki ki yi mini aikina"""

"Ta narke murya ta ce ""Nawa zaka bani ne da ka sakani aikin, ka san dai ba lawyer gwamanti ce ni"

"ba"""

"""Nawa ki ke so?"""

"""Kai nake so"" gabansa ya faWi, da ya tuna Jauhar sararta ce faWar haka."

"""Kina wuce gona da iri"" yayi maganar yana kallon in da yake facing."

"""Daga zuwanka, ka saka DSP ya haWa ni da Abba, an ce sai na duba samarina na fito da miji, sai"

"ka aureni, tun da duk kai ka janyo koma menene"""

"""Are you serious? Šan ta'addan zaki aura kina gidan masu kaki?"""

"Ta ce ""Eh mana, ka bani dama na zama yar suganka"""

"Ya Wora hannunsa a kan ™irjinsa, ya ce ""Ki daina wannan wasan ba na son sa ko kaWan, haryanzu ina jin motsin jauhar a cikin zuciyata. Idan ki na irin wannan maganganun ji nake tamkar na aikata zunubi mai girman gaske, babu wani abu da zan iya haWawa da soyayyar jauhar a zuciyata, ki"

"kiyaye wannan ki daina wannan wasan, kar ya zama gaske""."

"""Ba ka son yar sugar kenan sai madara ko?"""

"""Ke ki ka san sugan, ni ba na ta'amalli da shi ma"""

"""To zuma fa ko mazar™waila"" ya yi mata shiru."

"Ta tashi ta ce ""Kar ka so ni Win, amma to ni ya zan yi da wannan indabon bashi da imani, kar ya"

"kashe maka ni"""

"Viper ya ce 'Idan ya kashe ki ya hutar da ni"""

"MurguWa masa baki tayi, ta kama hanyar tafiya. Sai da tai nisa sannan ya waiwaya yana kallonta."

"Ita kanta murmushi ta yi, saboda yau ya sake, babu wannan alamar ™uncin da damuwa a tare da"

shi.

***

"Da daddare Nabila tana kan social media, taga wani dogon rubutu, da aka yi, na jinjinawa Naja bunkure, a kan ayyukan ta na jin ™ai. Sumayya na ganin posting Win, tayi tagging Win Nabila."

"A take Nabila tayi reposting Win post Win, tare da caption kamar haka *Lokaci yayi da yakamata mu san ha™i™anin ayyukan da Bunkure foundation ke gabatarwa, shin da gaske dan talaka take yi, ko kuwa dan rufe Sarnar masu ido da kwalli kawai take yi?."

"Mu duba case Win yarinya zulaiha, da ya faru shekarun baya, wadda ta fuskanci cin zarafi, daga wani Wan mai kuWi, bunkure foundation sun shiga case Win domin su tsaya mata, a hukunta shi, amma ™arshe sai labarin mutuwar zulaiha muka ji, ta kashe kanta ta hanyar shan fiya-fiya, shi kuma wanda ya aikata, yana shekarar ™arshe na kammala karatun degree a ™asar Amurika."

"Bana ™waina sai da zakara, akwai tarin hujjoji da nake da su a kan maganata."

"Jikinta na tsuma, ta yi posting Win, ta rufe data."

"Tayi addu'oin kwanciya bacci, ta kashe wayarta, har ta rufe ido maganganun ta da Viper suka faWo"

mata.

"Lumshe idanunta ta yi, amma maganar sa ta din ga kai komo a zuciyarta."

"*Ba zan iya haWa soyayyar jauhar da komai ba, dan haka ki ma daina wannan wasan*"

"Dafe ™irjinta ta yi, ta ce ""Na shiga uku, tausayin sa kawai nake ji, da wasa nake yi, me nake ji a"

raina ne?' ta tambayi kanta.

"Wasi-wasi ne kawai, ta bawa kanta amsa tare da kwanciya."

"Washegari da safe bayan sallar asuba, ta kwanta ta sha bacci, kasancewar lahadi ce, babu aiki."

"Sai wajen ™arfe goma ta tashi, ta yi wanka ta fito ta shirya ta Wauki wayarta ta kunna."

"Jerin sa™onni ne suka din ga rige-rigen shigowa wayarta, bayan ta kunna data."

"Messages kuwa, ga na barrister Habib, ga na summaya."

"˜ar™ashin post Win ta kuwa, comment ya kusa dubu, da masu kare Bunkure da masu zagin Nabila,"

kasancewar alherin bunkure galibi mutane suka sani.

"Ta Waga kiran wayar sumayya da yake shigowa, ta ce ""Ya ne?"""

"""Nabila daga tagging Win ki a post, kin rikita media"""

"Nabila ta ce ""Ai makaho ba ya sanin ana kallonshi sai an taSa shi, bar su su gama haukan da kare"

"ta, ina nan zan saki maganar ramma bayan an kuma zaman kotu""."

"""Amma Arfa kar fa ta yi miki wani abu"""

"""Ba abun da ta isa ta yi, ai ina da hujjoji """

"""Allah ya ™ara tsare ki, zan cigaba da nemo miki sahihan bayanai a kan ta"""

"Naja ta kalli posting Win ta yi murmushi ta ce ""Bari na nuna wa yarinyar nan ainihin kalata da take"

son gani.

"Kira Nabila ta gani da private number, babu tsoro ko fargaba ta Waga."

"""Wane irin move ne haka, kin san mutanen nan ba za su barki ba ko?"""

"Nabila ta ce ""Kai ka bani aiki ka ce nan da sati biyu, aka yi sara a kan gaSa, sumayya ta yi tagging"

"Wina a kan post Win, na ga ya dace na tofa wani abu""."

"Viper ya ce ""Shikenan, amma ki shirya matakin da za su Wauka a kanki"""

"Nabila ta ce ""Ina da kai ai, idan na je aiki zan kiraka"""

"Nasir ne ya faWo Wakin ta ya ce ""Nabila, wai meyasa baki da hankali ne"""

"Ta kalleshi ta ce ""Me nayi kuma?"""

"""Ban ja miki kunne a kan Naja'atu Bunkure ba? Kin je kin tsokanota, gashi an fitar da sanarwa"

"hukumar DSS suna nemanki, an shigar da ™ararki for defomation of character""."

Ayshercool 08081012143

*KARFE A WUTA*

*63*

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Ta ce ""Ban gane ba, su DSS Win uban me na yi musu suke nema na, kamar wata 'yar ta'adda""."

"""Shut up, ina magana kina yi mini gatsali, abun da nake ta ankarar da ke kenan ai, matar nan tafi"

"™arfin ki, ba sa'ar yinki ba ce ba, amma saboda zunzurutun taurin kai, da zigar da ki ke Wauka, kin cigaba da abun da ki ka ga dama, da yake ba kya son zaman lafiya"""

"""Ina son zaman lafiya DSP, kuma duk abun da nake yi da hujja nake yin sa, dan haka a gaban kotu"

"yakamata ta ™alubalance ni, ba wurin DSS ba, uban me nayi mata?"""

"""Look arfa, matar nan ba zata bi abun da doka ta tanada ba, dan tana tsoronki, koma menene za ta yi shi ne, dan kawai ta tozarta ki, ta nuna miki ke Win ba kowa ba ce ba, kuma babu abun da wani ya isa yayi. Ko hurumin DSS ne su kama ki, ko ba hurumin su ba ne, za su yi abun da ta ce ne,"

"kuma babu mai ™watarki"""

"Kawai Nabila ta saki murmushi ta ce ""Ai DSP duk wanda ya ce ayi wasan jifa, ya san me ya taka ne? Dss ai ba lahira bane ba, a yadda nake ji na yanzu, hukuncin Allah shi ne abu mai razanarwa da firgitarwa a gare ni. Ban fara wasan ba, sai da na tabattar da ingancin ´an wasa na. Ita ta™ amarta tana da manya a sama, da zasu tsaya mata, abun da ta manta da ita da manyan banzan nata shi ne, ™anan na ™asa su suka zama tsaninsu wurin zuwa ™ololuwar in da suke tafka tsiyar, daga zarar na ™asan sun yi bore, na saman dolennsu su shiga hankalinsu, ita ta iya Black market ni ta"

"hanyar shari'a zan nuna mata kuskurenta legally"""

"""Shut up a beg, uban me ki ka taka, mara hankali kawai, zaki tayar wa da mutane zaune tsaye"" tayi"

masa shiru ya fice yana sababi.

"Nan fa yan gidan, suka samu topic of discussion, ko a jikinta, ta gama shirinta tsaf, Baba magajiya"

"ta iske a falo, ta ce ""Yauwwa arfa, dama ke zan zo na kira, babanki na nemanki yanzu da gaggawa""."

"Duk da sauri take yi, amma ta nufi Wakin Abba, ta iske shi da shi da Nasir, hankalinsa a tashe."

"""Arfa, me ki ka je ki ka aikata? Yayanki ya ce kin yi posting a social media kin tayar da tarzoma"

"jami'an tsaro suna nemanki"""

"Nabila ta ce ""Wallahi Abba ban tayar da tarzoma ba, gaskiya kawai na faWa, kuma haryanzu a"

"hukumance ni ban ga cewar DSS su kama ni ba"""

"""˜aniyarki da ke da hukumar, amma dai kin san ni yanzu ba da bane ba da zaki je ki tsokano mutane ko, tsokanar taki ma, ki ka kasa yin dai-dai da ke, sai in da zaki sha wahala, haka kurum ki tayar mana da zaune tsaye, muna zaman lafiya a ga DSs sun yi mana dirar mikiya a gida, kamar"

"wasu yan

36 / 67