Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   14 / 67

39K to 42K   out of 199.8K words

sake tashi, ya haWe bakinsa da nata, yana Wura mata ragowar abincin bakinsa, cikin tsananin jarumta, take naushinsa ta ko ina, amma ya saka hannu, ya"

"danna ma™ogwaronta, babu shiri ta haWiye, ya cikata ya nufi 3seater ya kwanta."

"Iya ™arfinta ta zage ta din ga zaginsa, har da kalar wanda ba ta taSa tunanin ta iya ba, ya lumshe"

"idanunsa ya yi mata banza ya ce ""Na san maganinki"""

"Nasir ya ™arewa liti kallo, sannan ya kalli sageant Win da suke tare ya ce ""Kana nufin bai yi"

"magana ba gaba Waya?"""

"""Eh sir, ya ™i yi"""

"Ya mayar da idonsa kan liti ya ce ""Ka sau™a™awa kanka, ka sau™a™a mana aiki, ka gaya mana"

"abun da muke tambayarka a kai. Ina Aminu Viper?"""

"""Ban san in da yake ba"""

"""˜arya ka ke yi, rahoto ya zo mana a kan ba shi da wasu makusanta bayan iyayensa sai ku, babu"

"iyayensa a lissafi tun da dama sun riga sun sallama shi, ka fi kowa sanin in da Aminu viper yake"""

"Liti ya ce ""Tun da ka samu wannan rahoton, kai ka san amanar da ke tsakaninmu ba wadda zan yadda ta rushe ba ce a kan ™aramar bazarana ba ce. Kalleni da kyau, na yi gwagwarmaya na ga rayuwa, prison ceil, na shiga kala-kala. Kuma ban taSa zuwa gaban Wan sanda na yi magana biyu mabanbanta ba, idan zan yi zan yi kawai. Eh ko a'a. Ko kasheni zaku yi a yanzu, ban san in da"

"yake ba"""

"Nasir ya kaWa kai ya ce ""Kar ka cika baki, wata™ila wannan karon, ka zo in da zaka yi magana"

"biyu, ina Aminu Viper yake"""

"Liti ya ziraro harshen sa, kamar yadda Al'amin ya ke yi ya ce ""Allah ya ja da ran mahadi mai dogon zamani. Ambaton sunansa kawai, girma muke bashi na musamman. Abun da ba ka gane ba shi ne, shi fa mai gida ya ci dubu sai ceto wallahi. Idan ba haka ba tayaya za a saki mutumin da"

"yake tsare, kuma a dawo ana nemansa? Gangan ma kenan""ya yi maganar yana dariya."

"Nasir ya ce ""Babu laifi, zaka yi magana dan dole"""

"""Magana biyu, abun da liti bai taSa yi ba kenan, ko wace irin azaba kuwa zaka gana mini, ai ™ arshen ™warewar taku kenan, ku yi ta ganawa mutum azaba, ya amsa laifi nasa da ba nasa ba. Idan har manyanka ba su saka na yi magana biyu ba, ba ka da wata izaya da zaka yi mini na yi"

"magana biyu, idan kuwa na yi magana biyu ashe ba yaron Viper bane ni""."

"Wata inkiya Nasir yayi, kamar yadda liti ya faWa kuwa, aka saka wasu kurata, suka din ga jibgarsa da kulki, kamar sun samu tumu, suka yi iya yin su suka yi masa lilis, sannan suka kai shi wani W"

aki mai duhu suka kulle shu.

"Gaba Waya Nabila tana Wakinta, tana ta lissafin yadda za ta Sullowa al'amuran nan da suka sakota"

a gaba.

"Ta idar da sallar isha'i, ta zauna a kan daddumar, sai tufka da warwara take yi, gashi ta rasa da wa"

zata tattauna maganar ta ji daWi.

"""Tunanin me ake yi haka ne?"" Ta ji muryar Nasir."

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Yaya sannu da zuwa"""

"Ya zauna a gefen gadonta tare da cewa ""Yauwwa arfa, kin ga ban dawo da wuri ba ko? Na je na ga mutumin da ki ka yi mini bayani, na saka aka kama, ta tabbata yaron Aminu Viper ne, amma ri™a™ ™en mara mutunci ne, ya ™i magana, duk wani nau'i na tuhuma an yi masa amma ya ™e™ashe ™"

"asa ya™i magana""."

"Nabila ta ce ""Ikon Allah, bai faWi in za yaken ba kenan?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Bai faWa ba. Amma muna nan muna trying, alamu sun nuna ya sani, Soyewa"

"yake yi. Yauwwa yanzu gaya mini me ki ke son ki gaya mini lokacin bana nan"""

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Nothing much, dama dai duk a kan case Win nan ne, na ce me zai hana ka"

"bibiyi case Win daga tushe, misali daga gidansu, iyayensa mutanen kewayen da ya zauna da su""."

"""Me hakan zai amfana?"" Yayi maganar yana kallonta."

"Ta ce ""Kawai ji nake kamar akwai lauje a cikin naWi, a kan sha'anin Aminu Viper, kamar abun da"

"aka baka a kansa is not complete, something is missing, yakamata a fara samo full details na abun da ya faru""."

"Ya girgiza mata kai ya ce ""Duk bani da isashshen lokacin yin haka, na yi ™o™arin yin hakan, aka ce ba shi aka sakani ba, kuma duk maganar nan da ki ke yi is a very long way, gara shortcut, idan ya zo hannu muka gama da shi, kotu zamu tura shi, a can ne aikinki yake idan ma tssya masa zaki"

"yi"" tayi murmushi ta ce ""Hakan fa zai iya sawa na yi suna ko?"""

"Yayi dariya ya ce ""Ke dai kin damu da maganar yin sunan nan, gaba Waya kin canza, ko dai"

"haryanzu jikin ne? Gaba Waya kin rage Wokin case Win Vipern ma, ko akwai wani abu ne ki gaya mini "" ta girgiza kai ta ce ""Babu komai"""

"Ya ce ""Are you sure?"" Ta jinjina masa kai, ya tashi tsaye ya ce ""Ban yarda iya abun da ki ke son"

"gaya mini ba kenan, akwai abun da ki ke son gaya mini ki ka fasa, amma da sannu zan gano menene da kaina"""

"Shiru kawai ta yi tana murmushi ya fita, yana ™o™arin fita daga falon, ya ci karo da mama, sai da"

"ya Wan tsorata ya ce ""Mama"""

"""Me ka ke yi a Wakinta da daddaren nan?"" Tayi maganar rai a Sace."

"Ya ce ""Subhanallah, dan Allah mama kar ki kawo komai a ranki, muna magana ne a kan aiki..."

"""Rufe mini baki, aikin banza da na wofi, sai ubanka ya farga ya fara yi maka terere a cikin gidan nan ko, kana zuwa Wakinta da daddare, ka dai san ita ba zai tagayyarata ya nuna laifinta ba sai kai."

"Duk lokacin da na yi ™o™arin fahimtar da kai, irin wannan abun ba ka gani, daga dawowar ka,"

"zaka fara sakani magana saboda wannan sheWaniyar yarinyar ko Nasir? Ka cigaba ban ce ka fasa ba"" ta nufi Wakinta ta bar shi a tsaye a wurin saroro yana kallonta."

***

"Ramma tana kwance ta sha kuka har ta gaji, tunanin halin da mamanta take ciki kawai take yi, ta san tana can hankalinta a tashe, tana faWi tashin neman in da take."

"Ta gaji da kwanciyar, ta Wauki ruwan da yake ajiye, a kan side bed, ta sha fiye da rabi, saboda ma"

"™ogwaronta duk ya bushe, saboda kukan da ta sha."

"Ta kwanta tana jiran bacci ya kwasheta, amma bacci ya gagara, sakamakon wani irin yanayi da ya din ga bijiro mata, har wani irin gumi take yi, ta tashi cikin matsananciyar damuwa, amma ta rasa takaimaimai meyakamata ta yi. Ta nemi wuri ta kwanta, ta takure, tana ta mamakin wannan wane"

irin abu ne haka.

"Abdul ne ya shigo yana fito, tayi shiru ba ta motsa ba, ya nemi wuri ya kwanta a bayanta."

"Ba ta yi masa tashin hankali ba, ko ™o™arin yin gardama ba, babban abun da ya Sata mata rai, ya sanya ta ji tamkar ta kashe kanta, bai wuce yadda ta iya biyewa Abdul ba, ta tabatta mazinaciya!. Kuka take yi iya ™arfinta, har da sheshshe™a ko a jikinsa, kaWa ™afa kawai yake yi, daga baya ya tashi zaune yana kallonta, yayi dariya ya ce ""Ba dai ke taurin kai ba, ai na san maganinki, you are very healthy and unique, zaki yi mana ba™in ciki. Ba kya bu™atar komai kan ki yi functioning lafiyayyiya ce ke, amma tsinanane taurin kai irin na Wan ™auye ba zai bari ki yi abun da ya dace ba"". Ya Wago wata ™waya ya ce ""You force me to use it on you. Idan ki ka bari muka cigaba a haka ke zaki sha wahala, dan zata iya cutar da ke, aikin gama ya riga ya gama ba wani sauran amfani da zaki yi, ni ban ga abun ™i ko damuwa ba. Na aika a gaya wa babarki ta daina nemanki"

"na ajiye mata ke a in da ya dace""."

"Cikin kuka ramma ta ce ""Ba zan taSa yafe maka ba, Allah ya isa, mazinaci mugu""."

"Ya ce ""Mazinata dai har ke"""

"""In sha Allah ba zaka gama da duniya lafiya ba"""

"Ko a jikinsa ya ce ""Idan Allah ya nufa na gama da ita lafiyan, sai ki hana ai"" ta cigaba da kuka, shi"

kuma ya juya ya hau bacci.

"Ta bi shi da kallo, ba ta tunanin ko wankan janaba yana yi, sai da tayi mai isarta, ta tashi ta yi wanka, ta saka wata jallabiya, ta le™a fuskarsa, ta ga bacci yake yi sosai."

"Ta lallaSa ta fita daga Wakin, ta fara laluben ™ofar fita, sai dai ta nemi hanya ta rasa."

"Ko ina a rufe ta girgiza manyan ™ofofin, amma ko motsi ba sa yi, ta zauna a falo, ta cigaba da"

"kuka, ta din ga jin haushin karnuka, tsoro yakamata, ta tashi ta koma bedroom Win, ta tarar da shi a zaune yana danna wayarsa."

Ta nemi wuri ta kwanta a ™asa.

"""Idan ki ka kuma yin™urin guduwa, sai na bar garin nan da ke, ba garin nan ba kawai, zan iya"

"barin ™asar nan da ke, babu wanda zai sake jin Wuriyarki, gara ki shiga hankalinki""."

"""Ai ba zan tabattar da kai tabattacen azzalumi bane, sai ka rabani da duniyar"" ya kalleta, kamar ba"

daga bakinta maganar ta fito ba.

"Duk a yawon barikinsa, babu karuwar da ta isa ta ci masa mutunci ko ta zage shi, amma a garin kwashe-kwashensa, ya kwaso 'yar mitsitsiyar yarinya tana cin zarafin sa, yayi mata shiru, yana jin ta tana yi masa Allah ya isa ™asa-™asa har da Allah ya tsine masa, amma ya shareta, tun da yau ya"

samu abun da yake so.

"Nabila tana office Win ta a zaune, tana Wan danna system, sai dai hankalinta ba a kan system Win"

yake ba.

"Aka danna ™arrarawar office Win, ta bada umarnin a shigo, matasan matan nan ne, wani masinja"

"ya rako, ya ce ""Hajiya Nabila, ga ba™i kin yi"""

"Ta ce ""To na gode sosai. Bisimillah ku zauna"" suka zauna tare da gaida Nabila."

"A kallo Waya zaka ga Nabila ta yi kalar mata masu izza da jin kai, amma kuma kana zama da ita"

zaka ga saSanin hakan.

"Suka gaisa ta ce ""Jiya ina sauri zan fita, mun fara magana bamu ™arasa ba, duk da yau Win ma ina"

"son fita ne"""

"Šayar ta ce ""Ai mun gode ma saurarmu da ki ka yi. Lauyan gwamantin sai yawo yake yi mana da"

"hankali, aka ce mu Waukar wa baban lauya mai zaman kansa kawai, mun zata abun mai sau™i ne, ashe yafi ™arfinmu""."

"Nabila ta yi musu tambayoyi, ciki har da in da aka ajiye mahaifinsu, ta yi musu al™awarin za ta je"

"da kanta, ta tattauna da shi, za ta bibiyi komai, kafin a shiga zaman kotu."

"Suka yi ta yi mata godiya, ta ce ""Kar ku damu, ku bani lamabar wayar da zan iya samunku"""

"Suka bata, Wayar ta ce ""To ™anwata nawa ke zamu baki?"""

"Nabila ta ce ""Karku damu, ku yi mini addu'a kawai, akwai abun da na saka a gaba, Allah ya sa na yi nasara baki Waya, da case Win ku da Waya abun da na saka a gaba"" da suka fara yi mata addu'a, sai da ta fara jin nauyinsu, dan tamkar ta yi musu bushara da mahaifinsu ya fito, suka hau yi mata hira da labarin yadda sunan mahaifin na su ya Saci, a cikin unguwa. Tayi ta basu ™warin gwiwa,"

da tabbacin da yardar Allah za su yi nasara.

"Bayan tafiyarsu, kawai ta yi wani tunani, ta Wauki jakarta ba ta zame ko ina ba, sai wurin aikin"

"sumayya, ba ta tarar da ita ba sai Lawisa, sai zuba iko take tana hura hanci."

"Nabila ta yi murmushi ta ce ""Anty lawisa, Sumy ta shigo kuwa?"" Ta Waga kai da ™yar ta kalli"

"Nabila ta ce ""Eh"""

"""Tana ina?"""

"""Recording take yi""."

"Ta ce ""Ok, bari na jirata a nan"" tayi maganar tana ™o™arin zama."

"""No please, ba na son takura, ko zaki jirata a reception?"""

"Nabila ta ce ""Ba zan iya zaman reception ba, kujerun ba su da daWin zama a nan zan zauna"" tayi"

maganar tana zama a kan kujerar office Win.

"Baki buWe lawisa take kallon Nabila, ta maze ko a jikinta, ta na danna wayarta."

"Ta kalli lawisa ta ce ""A kan kujera kawai na zauna, ba hira na ce mu yi ba, 10-20 minutes, ai is not"

"that much da zaki ce ba kya son takura"" ta cigaba da danna wayarta."

"Bayan mintuna goma sha biyar, Nabila ta ji yo muryar sumayya, ta Wauki jakarta ta fice, ba tare"

da ta sake kula lawisa ba.

"Sumayya na ganinta ta harareta, Nabila tayi murmushi ta ce ""Haba masoyiyya daina hararata"

"mana"""

"""Matsa ko na make ki, ni ki ka yi wa wula™anci ki ka daina Waga wayata"""

"""Ba haka bane ba, ayyuka ne suka yi mini yawa, daga nan ma wani wuri zan je na ce bari na biyo"

"mu yi magana"""

"Suka shiga wani office da babu kowa suka zauna, Sumayya ta ce ""Wai ni me zaki gaya mini last"

"week ne? Ki ka shanya ni da yake ba mutunci ne ya ishe ki ba, wayarki ma gaba Waya ta daina shiga, har gida na je ina nemanki"""

"Nabila ta kaWa kai ta ce ""Aiki ne ya zo mini unexpected, mun je court ne, ina da shari'a kuma zan ga wasu clients Wina. Dama a tsakanin lokacin nayi tunanin zan iya squeezing time Wina, mu haWu,"

"kuma bai yiwu ba""."

"Sumayya ta ™are mata kallo tayi murmushi ta ce ""Ko dai kin sake komawa wurin Aminu Viper"

"ba?"""

"Nabila ta yi murmushi ta ce ""Kina zargin na koma ne?"""

"""Na san hali zaki aikata ai, ina gargaWinki a kan kasada da rayuwarki Arfa"""

"Tayi murmushi ta ce ""Ina ma zan iya jin maganarki"""

"Sumayya ta ce ""Baki yadda ba kenan?"""

"Nabila ta ce ""Mu bar maganar nan, ni wani taimako nake son ki yi mini """

"Sumayya ta ce ""Ina jinki"""

"""Ke ce uwar neman labari, bincike nake son yi a kan honorable ma'aruf Indabo"""

"Sumayya ta kalleta ta ce ""Kamar yaya?"""

"""Kamar yadda na gaya miki, taimaka mini nake son ki yi, ki binciko mini duk wani labari da"

"yakamata a kansa"""

"""Me ku ke so ku mayar da ni ne daga ke har shi?"""

"Nabila ta ce ""Shi wa?"""

Sai kuma sumayya ta farga da katoSarar da ta kusa tafkawa.

"""Indabon yayi miki wani abu ne?"""

"Sumayya ta ce ""No kar ki damu, haushi ki ka bani ne, kin ce Naja'atu Bunkure, kin ce Aminu"

"Viper yanzu kuma kin ce Indabo, Nabila me ki ke son ki zama ne?"""

"Nabila ta tashi tsaye ta ce ""Zan je wani wuri yanzu, Ina jiranki dan Allah sumayya, da tarihinsa da"

"tarihin siyasarsa komai da komai da yakamata ina son sani a kansa"""

"Sumayya ta ce ""Wai me zaki yi da shi to?"""

"""Amfani mai muhimmancin gaske, sai anjima, ki gaida umma zan zo har gida na gaisheta, kwana"

"biyu ba mu gaisa ba. Ina jiranki dan Allah"" ta Wauki jakarta ta yi waje."

"Kamar ta tafi gida, sai ta fasa ta Waukar mai napep, ta tafi police station Win da aka ce mata"

"dattijon nan yana tsare, da ta je ta tarar an canza masa wuri, an mayar da shi sashen kula da manyan laifuffuka."

"ID card Win ta kawai ta nuna, aka bata damar ganinsa, aka fito da shi, dattijo ne amma ba tsoho"

cancan ba.

"Suka gaisa ta ce ""Baba ni ce, wadda 'ya'yanka suka same ni, a kan maganarka, yaya meyafaru?""."

"Nan ya ba ta labarin duk abun da ya faru, ta ce ""To baba yaya sunan shi Wan yayar matar?"""

"Yayi shiru ya ce ""Wallahi ban sani ba, yana dai zuwa gidan da yake ban daWe da fara aiki a wurin"

"ba"""

"Ta ce ""Yanzu ina ne gidan da ka ke aikin, sannan ina yarinyar take, dole zan ganta """

"Ya share hawayensa ya ce ""Wallahi ban sani ba"" Nabila ta tambayi 'yan sandan suka ce sai dai ta"

"koma can in da aka fara binciken case Win"""

"Ta Wauki bayanan da zata Wauka, ta yi musu sallama ta tafi."

***

"Kasancewar Abdul da wuri ya fita, solomon ma baya nan, Ramma ta din ga yawo tana neman hanyar fita tana kuka, amma ta rasa, tayi-tayi ta samu hanya ta rasa, ™arshe ta koma falo ta zauna tana kallon Tv."

"Wata magazine da tarin takardu ta gani, ta Wauka tana kallo, signing Win sa mai kyau, Abdul"

yassar ma'aruf Indabo.

"Shiru ta yi tana tunanin, kamar ta san sunan nan."

"˜ofar falon ya saka key ya buWe ya shigo, yayi sallama ta amsa a hankali, sai dai yayi kissing Win"

"kumatunta sannan ya zauna, ta tsuke fuska tana matsawa."

"Ya kuma matsawa kusa da ita ya ce ""Kin ci abinci kuwa?"" Ta yi masa shiru."

"Ya Wago mata jakar hannunsa ya ce ""Yakamata ki san menene a jakar nan"" ta™i kula shi."

"Ya buWe jakar, ya zazzage mata, kayanta ne

14 / 67