Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   27 / 67

78K to 81K   out of 199.8K words

asarar wahalata, uwar me ka dawo kanon ka yi? Uban wa ka ajiye da ka taho, mutane sun zauna suna jiranka, kawai a nemeka a rasa, wane irin rashin mutunci ne, da iskanci har haka? Wato tona mini asiri zaka yi, ka nuna wa duniya ban isa da kai ba ko?"""

"""Daddy, uzurin gaggawa ne ya taso mini, wata tiyat....."

"""Ubanka da kai da tiyatar, ko tunanin Wan uwanka da yake mexixo a tsare baka yi, dole sai ka"

"nuna mini ban isa da kai ba, ka cigaba kar ka fasa ka kuma kyauta"""

"Wayar Abdul ta fara ringing, ya cirota ya ga lambar ramma, ya Waga a saka a kunnensa, yayi ™asa"

"da murya ya ce ""Beb"""

"""Abdul kana ina?"""

"""Ina gida meyafaru?"""

"""Tun jiya fa zazzaSi nake yi, cikina sai ciwo yake ina amai"""

"A rikice ya ce ""Subhanallah, kina ji na, ki duba side bed drower, akwai pcm, ki Wauka ki sha, daga"

"shi kar ki sha komai, gani nan zuwa kin ji, ki samu ki kwanta"" sai da ya kashe wayar, ya tashi tsaye, ya ankare da katoSarar da yayi, gaba Waya ya manta a gaban wa yake."

"""Abdul karuwa ka ajiye gidanka, har take rashin lafiya, saboda iskanci a gabana kuma kake waya"

"da ita?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""A'a ba karuwa ba ce Daddy..ammm...."

"""Abdul, yanzu ba zaka daina sakarcin nan ba, sai abokan adawa sun farga, sun fitowa da duniya"

"waye kai? Uban wa zai yadda ya zaSeka, idan mutane suka san you are womanizer? Kuma har ka ajiye mace a gida, bama ka yi shahshashancin ta tafi ba. Na haramta maka kwana a waje, duk in da"

"kake ka dawo gida ka kwana, kuma a cikin watan nan za ayi bikinka, ko ka yarda ko baka yadda"

"ba""."

"Abdul ya kalli Indabo ya ce ""Dan Allah Daddy ka bari na kawo wadda nake so na aura, ni wallahi"

"bana son waccan yarinyar, ni ka bari zan yi maka bayani"""

"""Babu wani bayani da zan saurara daga gareka, dan nawa bayanin ne gaba da naka, kuma kaje ko sallami koma wace karuwar ce daga gidanka, tun kan na biyoka na ci maka mutunci"" cikin sauri ya fice, yana sake kiran rahama, a ransa yake jin sai dai ayi wadda za ayi, ko da kuwa hakan yana"

nufin bayyanawa duniya ramma ne.

***

"Yana tsaye a jikin bishiya, ya juya wa hanyar da take tahowa baya, yayi crossing ™afarsa, hannunsa Waya ri™e da taba, Waya kuma yana danna wayarsa. Daga bayansa kawai, sai mutum ya so ya juyo ya ga fuskar sa, suffarsa ta ™a™™arfan namiji duk a bayyane, saboda yadda damtsensa yake a murWe, ya cika hannun shirt Win sa, hannunsa Waya kuma ya sha Winki. Rigar ja sai dogon wandonsa ba™i."

"""You are under arrest, officer ku kama shi"" ko motsi bai yi ba, balle ya waiwayo, ta zagaya ta gefen bishiyar, tana le™a fuskarsa, ya Waga kai ya kalleta ta ce ""Kai baka jin tsoro ne?, ba ka ji"

"tsoro ba da na ce you are under arrest"" ya Waga kai ya kalleta ya ce ""Tsoro?"""

"Ta ce ""Eh mana"""

"""Hmm"" kawai ya ce, ya zu™i sigarinsa, ya kawar da kansa gefe, ya din ga sakin haya™in, in a"

"passionate way"""

"Ta zuba masa ido, komai nasa na daban ne, kuma na musamman."

"""Wurinka na zo"""

"Ya Waga mata idonsa da girarsa Waya alamar yana jinta, hakan ya sanya ta Wan diririce."

"Ya samu wuri ya zauna, ita ma ta zauna, ta kalleshi ta ce ""Sannu ya hannunka? Na ga da sau™i ma"

"baka da ™an jiki"" ya kalli ciwon, ya basar, ya sake zu™ar sigarinsa."

"Yana sakin haya™in, ta fara tari, ya kashe sigarin a jikin bishiyar, ya ce ""Ina jinki""."

"Tayi gyaran murya ta ce ""Raina ma fa babu daWi, shari'ar nan da nake yi, so suke su yi mink fin ™"

"arfi, na fara sarewa kuma hope Win iyalin mutumin duk a kaina yake, ni da na gansu ma sai in ji zan yi kuka"" tayi maganar tana goge hawayenta."

"""Ohh, a haka za a tsaya mini? Idan bamu yi nasara ba, sai mu zauna mu yi kuka?"" Ta girgiza kai ta"

"ce ""A'a zamu yi nasara in sha Allah, shaidar fa da na gabatar babbar shaida ce, wani ya turo mini"

"voice na maman Yarinyar, tana kuka ta ce a taimaka mata, amma wanda ya turo Win yayi blocking"

"Wina, sai kuma aka ajiye mini wannan a office Win"" tayi maganar tana ciro file Win tarihin Naja bunkure ta mi™a masa daga cikin jakarta ta goyo."

"Ya karSi file Win ya fara dubawa, ya mi™a mata hannunsa, ya ce ""Bani wayarki"" ta ce ""Wayata?"""

"Yayi shiru yana kallont, dan ba zai maimaita ba."

"Ta ciro ta cire password ta mi™a masa, ya karSa yana dannawa."

"Ta zura kai tana le™a wayar, ta ce ""Me kake nema a wayar?"" Ya janye wayar ya cigaba da"

dannawa.

"Kiran Nasir ne ya shigo, ya mi™e mata dan ta Waga, ta girgiza masa kai ta ce ""Rabu da shi"""

"""Ki Waga ki gaya masa muna tare, ba nemana yake yi ba?"""

"Ta kalleshi ta ce ""Ga wayar nan a hannunka, ka Waga ka gaya masa"" kafin ta rufe bakinta, ya yi"

"accepting call Win, ya kai wayar kunnensa."

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Wata irin zabura Nabila tayi, ta kai hannunta zata karSe wayar, amma ya ri™e hannunta yana"

"kallonta, girgiza masa kai tayi da sigar magiya tana kallonsa."

"""Hello. Hello, Arfa"" muryar Nasir ta fito rangaWau a wayar."

"Viper ya Waga idonsa yana kallon ™wayar idonta, ga mugun ri™on da ya yi wa hannunta da take"

jin tamkar zai Salle.

"""Arfa kina ina ne? Hello kina ji na?"""

"Kallon da Viper yake yi mata, gaba Waya sai ta rikice, ga kusancin da suke da shi, ta ™ara"

"rikicewa. Kasa daurewa tayi ta ce ""Wayyo hannuna"""

"""Nabila, menene? Kina ina ne?"""

"Al'amin ya sakar mata hannunta, ya katse kiran, ta ja da baya tana murza hannunta tana ™ifta ido."

"""Amm meye ma sunan naki?"""

"Ta kalleshi tana turSuna fuska ta ce "" 'yar madara"""

"Cikin sauri ya kalleta ya ce ""Iyee?"""

"""To idan ban kai 'yar madara ba, ka din ga ce mini 'yar suga, ko mazar™waila"" tayi maganar tana"

cigaba da murza hannunta.

"""Baki shiryawa wannan ranar ba, ki ka yi gammon Waukar abun da baki san a ina zaki sauke ba?"""

"Ta gyara zamanta ta ce ""Nayi mana, ai shi ramin ™arya ™urarre ne. Amma yau da ka gaya wa DSP muna tare, da ka gama kashe ni da raina, ban gama da aikin gabana ba, ka sake Sallo mini ruwa."

"Zaman kotun nan na yau ya bani haushi, Al™alin alamu sun nuna side zai Wauka, gashi dattijon nan ya musa ya ce ba shi bane ba, sun kafa hujja da shi ne, wai lokacin da abun ya faru daga shi sai ita, kuma ita da shi da wata mai aiki ne, amma har gidan Wayar naje ban same ta ba."

"Su kawo ita rammar kotu, ba su kawota ba, ba su da wata tabbatacciyar shaida, recording Win da"

"na gabatar, an soke an ce sai dai uwar taje da kanta, ni na rasa me ma zan yi wallahi"" tayi maganar cikin matsananciyar damuwa."

"Ya nuna mata file Win hannunsa ya ce ""Waye ya baki wannan?"""

"""Ban san waye ba, a kan teburina kawai na ganshi da safe"" ya cigaba da daddana wayarta, ba tare"

"da ya kalleta ba ya ce ""Kin Wauki hotona, dan ki nuna wa yayanki ya kama ni?"""

"Ta kalli wayar hannunsa, ta ce ""Ai nayi hiding Win hoton, ya aka yi ka buWe?"""

"Ya sake kallonta ya ce ""Me kike da hotona?"""

"Nabila ta ce ""Saboda in din ga kallonka, ina jin daWi, askin nan da aka yi maka kayi mini kyau"

"sosai da sosai ne"" tayi maganar tana murmushi."

"""Amm, amma dan Allah ina ka tafi, naji su Oga walid sun ce, Sata kayi, wai ranar da muka rabu ina ka tafi? Can ka koma ko? A can aka ji maka ciwon nan. Na tsorata da naga an yanki cinyar"

"wani, da sun ganni nima kasheni za su yi ko?"""

"GyaWa kai yayi, ya ce ""Kina da system?"""

"""Eh tana gida amma"" ya cigaba da danna wayarta."

"""Wai dama kana magana haka? Baka taSa yi mini doguwar magana ba sai yau. Hmmm da tabon wu™arka da ka yi mini zan koma ga Allah, ka kusa fa kashe ni ranar farko da muka haWu, ban san laifin da nayi maka ba ka kusa kashe ni. Amma dai yau ba ka sha komai ba ko? Naga yau ka yi mini kirki"" jefa mata wayarta yayi ya tashi tsaye, ya ce ""Ki kula da kanki, ana bibiyar ki, ana bibiyar wayar da ki ke yi da wata sumayya, akwai alamar tana bin diddigin abubuwan da ki ke yi,"

"ko kuma ana bibiya bata sani ba"". Ta tashi tana zare ido ta ce ""Sumayyan?"""

"""Wanda yake bibiyarki, shi ya turo miki wannan voice Win, ya baki tarihin bunkure, duk da bai baki complete ba. Yana bibiyar ki ko dan ya taimake ki, ko kuma yana da manufar da yake son"

"cimma, dan haka ki kula"""

"Ta dafe ™irji ta ce ""Amma meyasa za a din ga bibiyata da sumayya? To wa ka ke tunanin yana bibiyata? Ka yi mini bayani sosai da sosai to me ma nayi za a bibiye ni?. Ya cigaba da tafiya bai"

"bata amsa ba, tabi bayansa tana cigaba da magana."

"Ya tsaya cak, ya waiwayo ya kalleta, tsayawa tayi ita ma, tana kallonsa tana jiran taji mai zai ce?."

"""Kin haWu da Indabo?"""

"Shiru ta yi, sai kuma ta waro ido ta ja da baya, ta ce ""Wai indabo Wan siyasar nan, shi ne dai na cikin labarinka? Na ganshi a wurin aikin su sumayya, subhanallah shiyasa tun a ganin farko da"

"nayi masa naji na tsane shi""."

"""Ya ganki?"" ""Eh, sai dai ban kula shi ba. Ai ni bai sanni ba, nima kuma ranar na fara ganinsa,"

"sunansa kawai nake ji, amma menene?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Shikenan"" ya cigaba da tafiya."

"Ta sake bin sa tana Wan haWawa da gudu, saboda saurinsa ya fi nata sosai, ""To ka yi mini bayani,"

"ni menene haWina da shi to?"""

"""Babu, ki je ki mayar da hankali a kan wannan case Win, idan kin yi wining sai ki dawo, kar na"

"sake ganinki a wurin nan"""

"Cikin rashin fahimta ta ce ""To amma"""

"""Take your way, ki tafi na ce"" yayi maganar yana nuna mata hanya, ™yam ta tsaya tana kallonsa, mamaki ne ya cika shi, tsawar da yayi mata ko a jikinta, ta tsare shi da idanunta masu matu™ar"

"haske, yanayin yadda take abubuwan ta, ya sake tabattar masa da akwai sangarta a tare da Nabila."

"Ya juya ya tafi, ita kuma ta tsaya cak, tabi bayansa da kallo, tafiyarsa kawai gwanin burgewa,"

"tafiya yake yi cike da ™asaita, da bayyanar da ™arfin da yake da shi, sai dai shi bai san yana"

"hakan ba, har ya ™ulewa ganinta, sannan ta juya ta fara tafiya."

"Sai yanzu take wasu lissafe-lissafe, tabbas sumayya ta canza, sun rage yin waya sosai yanzu, kuma ba ta kiranta da layinta sosai yanzu, kenan da gaske haWa baki aka yi Sumayya a bibiyeta? To"

waye yake bibiyar ta ta? Farar motar nan ce ya faWo mata a rai.

"""To idan kuma an san ina zuwa nan fa, aka tona mini asiri, ina zuwa wurin mai laifi da ake nema"

ruwa a jallo. Wace amsar zan bayar na kare kaina?.

"""Wai me ma ya aike ni tun farko? Ina zaman zamana"" tana tafe a hanya, wani irin ciwon kai ya"

"saukar mata, da kyar ta ™arasa gida."

***

"A kwance Abdul ya tarar da ramma, cikin damuwa ya ce ""Rahama ya aka yi baki da lafiya, har na fita baki gaya mini ba?"""

"Ta yamutsa fuska ta ce ""Na zata zan warke ne, ba sai na sha magani ba"""

"""Wannan ai ganganci ne, ko dai ciki ne?"""

"Da sauri ta ce ""A'uzibillah, Allah ya yi mini tsari, ai kai ma ka san ba shi bane ba"""

"""Duk da haka, sai na gwada"" first aid drower Win sa ya buWe, yayi mata gwaje-gwaje, babu ciki sai"

malaria.

"""Rahama, wurin nan babu sauro a ina ki ka samo malaria kuma?"""

"Ta kalleshi ta ce ""A jikinka"""

"Yayi murmushi, ya haWa allurai, zai saka mata cannula, ta hau kuka wai ba ta so."

"""Rahama kina wahalar da ni, yanzu alluran baki zan yi ki shanye ko kuwa?"""

"""Ni hannunka da zafi gaskiya, ka samo wani yayi mini"" ya harareta ya ce ""Wani wa? Babu wani"

"mahaluki da zai ganar mini jikinki a doron duniyar nan, ina kallon shi"""

"""Eh amma ai kai ka iya kallon na wasu"""

"""Duk cikin aiki ne, kuma ki yi mini shiru nayi aikina, ko na caccaka miki allurar har a baki"""

"Ya saka mata cannula, yayi mata allurai, ya saka mata ruwa, da duk ya ajiye su a gidan, saboda"

ramma.

"Ya rungumeta a jikinsa, yana shafa saman cannulan, Waya hannun kuma yana matsa jikinta a"

hankali.

"Ya zubawa hannunta ido, daga lokacin da ya Waukkota zuwa yanzu, ta canza sosai da sosai, fatarta tayi kyau, tayi haske. Ramma ba wani shahararren kyau ne da ita ba, amma yana jinta a kusa da"

"zuciyar sa, duk da ba wani shiri suke yi ba, duk in da ya tafi tana ransa."

"Bai taSa raping Win mace ba, sai a kan ramma, hakazalika bai taSa tarayya da virgin ba sai ita. Bai taSa jin kunya da dana sanin wani rashin mutunci da ya yi ba, sai a kan abun da yayi musu, yanzu kuma uwa uba, Satan mahaifiyarta, bai san me zai ce mata ba, duk da yana ta ™o™arin ganin ya"

gano in da take.

"Yayi ™asa da muryarsa ya ce ""Sannu, kan ya daina ciwo?"""

"""A'a, amma Alhamdilillah ya rage"""

"""Masha Allah, ki bani labarin ™auyenku mana, zan cika al™awari, na yi magana da Wan majalisar ku, lokacin da naje Abuja, zai shigar da ™udurin hanyar ku, burtsatse ma da ki ka ce, ina jiran injiniyoyi su gama lissafi su turo mini, za ayi muku guda uku"" ta tashi zaune ta kalleshi ta ce ""Da"

"gaske dan Allah?"""

"Ya jinjina mata kai yana murmushi, itama murmushin ta yi, ta ce ""Yan garinmu za su ji daWi, mun gode Allah ya saka da alkhairi, mun gode sosai, yan garinmu mun daWe muna koken rashin hanyar"

"nan, amma ba ayi mana ba, mun gode"""

"""Yau ba Allah ya isan?"""

"""Ai wancan abun da ka yi mini daban, wannan ma daban, amma Allah ya isa tana nan"""

"Abdul ya yi ajiyar zuciya ya ce ""Ki yafe mini mana sweetheart """

"Ramma ta ce ""Ka mayar da ni wurin mahaifiyata, ka nemi afuwarta, amma haryanzu a zuciyata"

"ban ji zan iya yafe maka ba, daga kai har anty maijidda, da wannan bayahudiyar matar"""

"Yayi shiru ya sunkuyar da kai, zuciyarsa babu daWi, ta Waga kai ta kalli fuskar sa, ta ce ""Oho, ba zaka bani tausayi ba, ka tuba ga Allah ka gyara halayenka, dan ka samu kyakkyawar makoma. Ka"

"cigaba hannun ya fara zafi"" bai ce mata uffan ba, ya cigaba da shafa mata hannun."

"Ta saka Waya hannun ta juyo da fuskarsa, taga idanunsa sun yi ja, sun bayyanar da tsantsar"

damuwa.

"""To meye kuma?"" Ya girgiza kai alamar babu komai."

"""Ka tabattar?"" Ya jinjina mata kai alamar eh."

"""Shikenan, to kayi ha™uri dai, ni gaskiyata na gaya maka, baka san zafin abun da ka yi mini bane,"

"amma naga kamar ka ji haushi"""

"""Meyasa zan ji haushi, carbi zan sayo ki zauna ki yi ta jan Allah ya isan son ranki"" ta murguWa"

"masa baki, ta kawar da kanta gefe."

***

"Madaki ya zuba wa cinyarsa ido, yadda ciwon da Viper ya ji masa yayi wani irin mugun rami, maimakon ya yi ja ma, sai ya koma yayi kore, wasu irin jijiyoyi duk suka WaWWaga a gefen ciwon, ™afar ta ™ara ri™ewa, ba ya iya takata sai dai ya dinga jirgata."

"Ya kalli babban amintaccen yaronsa ya ce ""Lakwari, ciwon nan fa cigaba yake yi, kenan ta tabatta"

"alkadarina ya karye?"""

"""Nima na gani maigida, kaga ana ta saka maganin, amma sai cigaba yake yi. Ba zamu yi saurin yanke hukunci ba, mu bi dare kawai, muyi makabeli mu Sace mu yanka gabas, mu koma in da aka fara, ya duba mana, idan da wani abu da za a yi a kai, idan ba haka ba, mai zamani ya yi maka"

"muguwar illa, kuma yana sane yayi hakan""."

"Madaki ya jinjina kai ya ce ""Haka ne, babban abun da ya bani mamaki, bai wuce wanda suka zo"

"suka Wauke shi ba, ban san suwaye ba. Ta tabbata yana da waWanda suke goge laifukan da yake aikatawa, yakamata na sanar da indabo"""

"Lakwari ya ce ""Haka ne, amma mu fara neman mafita, a karya dafin nan da ya saka maka, kafin"

"duk wata magana ta biyo baya""."

"Ya jinjina kai ya ce ""Shikenan""."

***

"Sumayya da murtala ne a zaune a gaban MD sun yi fi™i-fi™i da idanu, gefe ga lawisa a zaune."

"""Abun da ku ke yi, da kai da sumayya ya fara yawa a wurin nan, ko dai ku bi tsarikanmu, da abun da muka ce dan cigaban

27 / 67