Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   57 / 67

168K to 171K   out of 199.8K words

kunne, a lallaSata a cikin gida idan da abun da ta sani, a sasanta abun, kar asiri ya tonu, dan shi kansa abun kunya ne a gare shi, ace yana can"

"yana hailon neman Wan daba, Nabila na zagewa ta haWu da shi a Soye."

"Da daddare Nabila na zaune a falon Abba, ga Nasir a gefe, sai kuma shi kansa Abban, tayi shiru ta"

sunkuyar da kai fuskarta babu annuri.

"""Arfa"" Abba ya kira sunanta a kausashe."

"""Na'am Abba"""

"""Gaske ne abun da Wan uwanki ya gaya mini?"""

"""Abba ai ban san me ya gaya makan ba"""

"Abba ya gyara zama ya ce ""Gaske ne, kin san in da wanda yake ta hailon nema yake? Nabila"

"meye haWinki da Wan daba ne? Kina 'ya mace?"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Abba ya za ayi na haWu da wanda yan sanda ma suka kasa kamawa, file Win shari'arsa kawai ya gani a Wakina, kuma ba nawa bane ba, na barrister Habib ne, nima karSa nayi na duba, ina dudduba yadda aka gudanar da shari'ar sa a wancan lokacin ne, an ce yayi shekara biyar a prison ba ayi masa shari'a, kwatsam kuma aka ce an sake shi, aka dawo ana nemansa sai nake jin kamar akwai wani Soyayyen lamari, shi ne nake ta bibiya, ka san muna program da sumayya, so ina binciken cases makamantan nasa shi ne kawai, amma sai zargina yake yi, ni ban"

"san meyasa ba"""

"Abba ya yi ajiyar zuciya ya ce ""To kai ka ji abun da ta ce, me zaka ce?"""

"Sam Nasir bai ji ya yarda da abun da Nabilan ta faWa ba, amma ya ce ""Shikenan Abba, tun da haka"

"ta ce"""

"""Dan Allah ku daina wannan rigingimun, da ba haka kuke ba, naga tare kuke sharing working experience Winku, amma yanzu kuna nema ku lalata tsakaninku, ni ban ji dama arfa zata iya bin wani Wan daba ba, tana yamar irin wannan laifukan, dan haka dan Allah duk ku yi hauri Allah"

"ya yi muku jagora, ya rufa muku asiri"""

"Nabila ce ta fara miewa ta amsa da Amin, ta fice tana hararar Nasir, shi kuma ya bi bayanta da"

"kallo, sam bai yarda da ita ba."

"Washegari aka dawo da motar Nabila, an gyarota fes har fenti an canza mata, ta ji daWin dawowar"

"motar nan, dama yawan zirga-zirgar nan ya isheta."

"angaren sumayya ma, nata program Win da take gabatarwa a kan shirin siyasa, na an yi waliyya, yana ta jan dubban masu sauraro, sakamakon yadda take baje wa mutane komai, game da irin kuW aWen da gwamantin tarayya take bayarwa domin ayyukan raya asa, ta kan Wauki ananan hukumomin shiyya Waya, ta kawo kuWin da suka samu na wata, na tarayya, na jiha da na anan hukumomin, da iya ayyukan da aka yi musu."

"Sai dai tun da ta zo kan na Indabo, a alla tafi sati uku, program Win a kansa yake, dan sai da ta faro tun daga farkon tenure sa, yadda take hawa da sauka a kansa, zai tabattar maka akwai wata a asa tsakaninta da shi. Yan siyasa da dama, sun kawo wa program Win hari, da neman a dakatar da shi, amma hukumar gudanarwa ta tashar suka tabattar da cewa an riga an biya su Waukar nauyin program Win, dan haka ba zasu dakatar ba, wanda bai gamsu ba, ko ya ji an yi masa sharri ko cin"

"zarafin sa, to ya kai kotu."

"Da safe Nabila ta fito da motarta, sai yalli take yi, ta batta a kunne, ta shiga gida ta haWo kayan"

"breakfast Win ta, ta koma cikin mota, Viper ya kirata a waya."

"Ta Waga ta ce ""Hello V snake"""

"Cikin dakakkiyar muryarsa ya ce ""Kin fita aiki ne?"""

"""Ina ofar gida ne, yanzu zan tafi ka tayani da addu'a, yau zan kai kokenmi kotu"""

"Ya Wan ja numfashi ya ce ""Ki bi ta farkon layinku, wurin incomplete building Win nan, ina nan ina"

"jiran ki"""

"""Ok sir, gani nan"""

"Ta ja motar ta arasa in da ya ce mata, a wurin ta tarar da shi, ya tako a hankali, cikin nutsuwa. Ta"

zura masa ido tana murmushi ba tare da ta san tana yi ba.

"Ya shigo ya rufe ofar, ta kalleshi ta ce ""Good morning"""

"""Morning"" ya amsa ba tare da ya kalleta ba, ya ajiye mata baar leda."

"Ta Wauka ta ciro abun ciki, baar riga ce, da sunansa a jiki Viper, da hoton maciji."

"""Wow masha Allah, har an yi mini? Na gode sosai, wai waye yake yi maka rigunan nan?"" Yayi"

shiru bai amsa mata ba.

"Sai kuma ta ce ""Sanyin Ac yayi maka normal ko na rage?"" Kawai ya jingina da seat Win motar ya"

zuba mata ido.

"Sai ta Wan rikice ta ce ""Menene? Ko wani abun ne?"" Still bai yi magana ba."

"Ji tayi tsigar jikinta na tashi, ta ce ""Dan Allah ka gaya mini menene?"""

"""Ina jin warin gwiwa a kan shari'ar nan, wanda ke ki ka bani shi, and at the same time scared, idan rayuwarki ta salwanta saboda ni, ba zan yafe wa kaina ba, dan rayuwar ki kika saka a haWari"

"saboda ni, na zo ne in ce miki good luck"""

"Duk da ta takura da kallon da yake yi mata, tamkar ta nutse, ga wata fargaba da bata san ta mecece"

"ba, amma ta dake ta ce ""Allah yana tare da mu, in sha Allah zamu yi nasara"""

"""Allah ya sa, ko mun yi nasara ko bamu yi ba, ina da kyakykyawan tukuici gareki"""

"""Ni zuciyarka kawai nake so, shi ne tukuicin da nake so"" haWe rai yayi ya ce ""You are not serious, ba zaki daina wannan shirmen ba ko? Wahala zaki yi ta sha kuwa, ba na kallon kowace mace mace idan ba jauhar ba, ki je ki samu wani ku daidaita"" yayi maganar ba tare da ya kalleta ba, yana o arin buWe ofa ya fita, jikinta har yayi sanyi, idonta ya cika da hawaye"" yayi saurin ficewa, ba tare da ya sake kallonta ba. A guje ta fizgi motar, ta bar wurin, wanda hakan sai da ya bashi dariya, dan"

ya san fushi ta yi.

"Nabila tana tafe hawaye na zuba daga idanunta, duk ta Sata kwalliyar ta, sai taga kamar zata yi"

"nasara, kawai sai ya buntsure, gashi ita kullum ara son sa take yi so mai zafin gaske."

"Da haka ta arasa court, ta tsaya ta ara gyara fuskarta, sannan ta fita ta shiga cikin court Win."

"Nabila ta nemi kotu, ta hana hukumar 'yan sanda kama Muhammad Al'amin Ibrahim, da aka fi sani da Viper, har sai an yi cikakken bincike a kan kisan kan da aka yi wa matarsa shekaru biyar da suka gabata, hakazalika yana neman hakkinsa, na tsare shi shekaru biyar ba tare da yi masa shari'a ba, a kan laifin da ba shi ya aikata ba. Ta gabatarwa kotu kwafin shari'ar da aka yi masa a"

baya.

"Duk da ba ma a fara shari'ar ba, amma haka nan ta din ga jin tamkar ta kama hanyar sauke"

gingimemen nauyin da yake kanta.

"Abun da Nabila bata sani ba shi ne, tuni aka kira Nasir, aka sanar masa da an ganta da wani, a"

"wurin sabbin gine-gine da ake yi a unguwar, kamar yadda ya saka CID ta ko ina a kanta."

"Ya shiga kitchen Waukar lemo a fridge ya tarar da wayar Nabila a kitchen tana ringing, ita kuma bata kitchen Win, ya arasa in da wayar take, kiran ya yanke. Ya kalli wallpaper Win ta Hoton"

"sunan Viper ne, da maciji a kan wallpaper da wani heart."

"Ya saka hannu ya Wauki wayar, wani kiran ya kuma shigowa."

"Kawai ya Waga kiran ya saka a kunnensa ya ce ""Waye?"""

"""Viper ne, mai zamani"""

Ayshercool

08081012143

"Albishirinku ma'abota bibiyar litattafan bright pens, kamar yadda ku ka ji daWin littafin arfe a wuta, to Mutallab ma free pages ya kammala."

"*The story of a thug husband MUTALLAB, as a good parents za ku bada auren yarinyarki ga Wan daba Wan ta'adda? Ban ce ku fara kuka tun yanzu ba,ban ce ku ji soyayyar ciki kamar a irjinku ake wanzar da ita ba.* *The story of TIGER and MOH The destiny of CAPTAIN and FIYYA."

Finally the eternal love* *between..The love that separate them and back them togetherd' *

Page 15 last free episode

For more updates follow Mutallab on Arewabooks in sha Allah d'

"Page 15 shine last free pages na labarin, kar ka yi tunanin ganin wani page Win a waje ka yi payment a yi naka into paid group akan 500 kacal, love Win da kuke showing yanzu ne zai yi aikiMUTALLAB."

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 'Yan Nijar tsarin biyan zai kasance ta *Stock na airtel*. Ku yi wa wannan layin 84506476 magana sai ta ba ku lambar da za ku turo mata stock Win. Kafin Worawa da inda muka tsaya zamu Wauki hutun

zango na sati Waya tal maybe har a yi albashi ko masu mining ta fashe musu.

LAST FREE PAGES

Waye Mutallab? Waye Scorpion? Wace Safiyyerh? Waye Daddy?

Mene FS WORLD INVESTMENT COMPANY?

Labarin Mutallab da tarihinsa ya fi wannan da muke ciki yanzu ai za ku zo jin wannan soyayyar ta

uruciya ba?

Mene yake saka a fara daba da shaye-shaye? Wanne ganganci iyaye suke yi akan yara?

Mece siyasa da cikakken tarihin dimokuraWiyya? Za ku su sanin ya ake mulki a asar nan?

Har ku yi supporting yaran ku?

Soyayya na saka shaye-shaye ne ko daba? Me ya sa Mata har uku suka mutu ta sadanadin MOH

me ya sa ya kashe matarsa SAFIYYERH?

YAUSHE SAFIYYERH TA HAIFI YARO?

maza hanzarta yin payment chat with me on WhatsApp 08164069385

BRIGHT PENS... 2ND BATCH

Ayshercool 08081012143

500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Ina ma'abota bibiyar litattafan bright pens, arashin mikiya writers association, marubutan da suka kawo muku CUTARWA, MUNAFUKIN MIJI, YI WA KAI, A first batch ga second batch,  ARFE A WUTA, MUTALLAB ya fara zuwar muku da na sa saloz sai kuma ZAYTOON DA HADARIN GABAS NA NAN TAFE SUMA A CIKIN WANNAN WATAN, KAR KU BARI A"

BAKU LABARI.

"Cak Nasir ya ame, a daidai lokacin da Nabila ta dawo kitchen Win."

"""Wa ka ce?"""

"""Sarai ka ji abun da na ce, kar na sake kiran waya, ka Waga mini, ka bawa mai wayar, zan yi"

"magana da lawyer ta"""

"Hakan yayi daidai da shigowar Nabila da take tsaye a bayansa, ya waiwayo ya kalleta, ya mia"

"mata wayar yana tsareta da idanunsa da ya zazzaro su, tamkar zasu faWo asa."

"Ta saka hannu ta karSi wayar, tayi asa da murya, ta ce ""V ka kashe ni"""

"""Shhh ki tsaya ki saurare ni"""

"Ta ce ""Tom"""

"""Yaya zaki yi da batun shaidun nan? kin ce gayen nan yai magana, ina so zan je in da yake da"

"kaina"""

"""To ai ka ga ni ban san me ma zan ce ba, ban san wace hukumar ta ce ta kama shi ba, dole yan"

"sanda zamu shigarwa koken su kama shi""."

"""Na fahimta, na san abun da zan yi, dama na zata zai yi magana ne, ki samu wani abun as shaida, amma na san abun da zan yi masa, zai yi magana ta arfin tsiya. And am sorry for what i did, na san zan saka ki a matsala, amma hakan ka iya zama maganin wasu matsalolin naki, dole za a zo wurin nan, cigaba da Soye-Soye ba zai haifar da Wa mai ido ba, no matter what it takes, duk tsanani da alubalen da zaki fuskanta ki jure, da Allah na dogara, amma kekaWai ce warin"

"gwiwa ta, Please don't give up"""

"""Kar ka damu, in sha Allah I won't, i promise you that"""

"""Thank you"" ya katse wayar, hankali kwance ta kammala wayar, Nasir ya zuba mata ido, yana jiran ta gama, ya ji wace aryar za ta yi masa, kawai ya ga ta basar, ta cigaba da abun da yake"

gabanta.

"Da arfin tsiya, ya janyo kafaWarta ya tsayar da ita tana fuskantar sa, ya Waga hannu zai kwaWa mata mari ya ji muryar Baba magajiya ""A'aaa lalalalaaaaa me zan gani haka, a kul Win ka, kar ka kuskura fara me yayi zafi zaka dakar mini 'ya Nasir"" tayi maganar tana nuna shi da yatsa, Nabila"

"kuwa da gudu ta gudu ta Suya a bayanta, tana ifta idanuwa."

"""Ammm baba magajiya, ki fita daga cikin maganar nan"""

"""Ban gane in fita daga maganar nan ba, zaka kassara mini a ka Waga hannu zaka daketa, arfin"

"ka da nata Waya ne?"" Ai tana rufe baki, ya ture baba magajiya ya dano Nabila ya fara janta."

"Tirjewa ta din ga yi, tana zunduma ihu, tana a taimaketa zai kasheta."

"Baba magajiya ta sake biyo su, tana yi masa masifar ya saki Nabila. Sai da ya kaita tsakiyar falo, sannan ya kalleta cikin unar rai ya ce ""Nabila umarni nake baki, a yanzu yanzu cikin gaggawa ki sanar mini ina wannan Wan iskan Wan daban yake, kafin na tafi da ke na kulle ki, Nabila wace irin"

"mahaukaciya ce, kina iirarin ke mai gaskiya ce, amma kina take doka kina Soye mai laifi?""."

"""Ni ban taka kowace irin doka ba, bisa doron doka nake gudanar da aikina"""

"""Shut up, ki gaya mini in da yake, kafin na saka ankwa ke na tafi da ke, na je na kulle ki"""

"Nabila ta ce ""Ka kulleni a nayi maka laifin me?"""

"""Tambayata ki ke sake yi saboda kin raina mini hankali, ko bayan wannan hujjar wata ki ke nema? Am disappointed on you, kin bani kunya Nabila, ban taSa tunanin duk wannan hailon da ki ke yi,"

"zaki iya cin amanar asa ba, kuma ki ci amanata ba"""

"""Ban ci amanar kowa ba, ni ba maciyiya amana ba ce ba"""

"""Ba zaki yi mini shiru ba, sai na tattakaki tukuna? Ki na Wiya mace daga gidan daraja da mutunci, amma ki zubar wa da kanki kima, dan ba zan ce mu ki ka zubar wa ba, ki gaya mini ina ce maS"

"oyarsa, kafin ke nayi arresting Winki"""

"""Kayi arresting Wina like how, DSP lawyer ce fa ni, lawyer ma mai zaman kanta, ina da ikon kare"

"duk wanda ya zo gabana ya nemi hakan, duk girman laifin da ya aikata kuwa, balle wannan da makauniyar shari'a kawai ake yi. Ba ka da ikon kama ni, dan ban aikata laifin komai ba"""

"Tuni yan gidan suka tattaru a falo, domin jin meyake faruwa, suke ta wannan uwar hayaniya da"

yammacin Allah.

"Sai dai jin turka-turkar da ake yi, ya sanya su mamaki ba kaWan ba, jin abun da Nabila ta aikata,"

"gaba Waya sai suka haWe mata kai, suka din ga jifanta da miyagun maganganu, na cin zarafi."

"Mama ta kada baki ta ce ""Ai na san a rina, an saci zanin mahaukaciya, ba dai major ya Waukaketa ya nuna ita ce ya a gidan nan ba, an zo dai-dai in da nake son a zo, Wan sa da ya haifa bai ja masa abun kunya ba, wata a banza gashi ta jawo masa, Allah ya sa ba yawon ta zubar take yi ba da sunan aiki, ban da haka, ya za ayi ta din ga hulWa da Wan iskan gari da ake nema ruwa a jallo, ta ce"

"shi zata kare mutumin da yayi kisan kai Wan ta'adda""."

"""Allah ba zai nuna mini yawon ta zubar a rayuwata ba, da ni da 'ya'yan gidan nan, in Allah ya"

"yadda, babu wanda zai yi yawon ta zubar"""

"""Maman ki ke gaya wa haka Nabila?"" Yayi maganar yana nuna ta da yatsansa."

"Ko a jikinta ta ce ""Zata iya kallon sauda, ko su siyama, ta ce suna yawon ta zubar? Ko yi suke na san Soyewa zata yi ba zata faWa ba, sai ni 'yar Allah ba ni da ba ita ta haife ni ba, ai na daWe ina yi mata kawaici kai ma ka sani"" Baba magaji sai hauri take bayarwa, Nabila kuwa bakinta yai mutuwa, da sun faWa take mayar musu, mama ta ce wa Nasir, ya rabu da ita ya jira major ya dawo, ya Wauki duk matakin da yakamata a kanta, kar ya matsa tayi masa wani Sharrin amma duk abun"

"da yakamata ayi mata na doka, a Wauki mataki a kanta."

***

"""Abdul, so kake sai bain ciki ya kashe ni, ya kashe mahaifinka, mu bar maka duniyar ka rayu kai"

"kaWai ko? Tun da aka ce masa an mayar da jafar amurka, hankalinsa yai kwanciya, wataila hukuncin kisa ne a kansa, jininsa yayi mummunan hawa, an bashi hutu ma zaman majalisar nema yake ya gagare shi, kai ana ta fama ka samu ka

57 / 67