Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   7 / 67

18K to 21K   out of 199.8K words

amince za su je W in."

"Ta zata tafiyar mai nisa ce sosai ma, sai dai ba su daWe ba suka isa garin, kwatancen babu wahala,"

suka isa har gidan Hajiya.

"Da ta amsa sallamar su ba ta gane su ba, sai daga baya ta gane Al'amin."

Cikin hanzari ta tashi tana yi musu sannu da zuwa.

"""Al'amin, dama zaka tako ka zo in da nake?"""

"""Tun da ke kin watsar da ni ko?"""

"Ta ce ""Ba haka bane, ku shigo"""

"""Amarya, ki yi ha™uri ban sake zuwa ba, ina ta fama da ciwon ™afa, kuma ina tsoron wula™ancin"

"matar mahaifinka, ko lokacin bikinka, ba ka ga abun da ta din ga yi mana ba, mahaifinka ma"

"haushina yake ji, shiyasa na janye jikina daga gare ku"""

"Jauhar ta ce ""A'a hajiya ki yi ha™uri, ai laifin wani ba ya shafar wani, mu dai zamu din ga zuwa"

"muna neman albarka"""

"""Allah sarki, aure mai gyara mutum, yanzu a dalilin auren ya sanya ka zo in da nake"""

"Al'amin ya ce ""Eh, ba dan ta matsa ba ba zan zo ba gaskiya, tun da kema ba ™aunata ki ke yi ba""."

"Jauhar ta ce ""Master ya haka kuma?"""

"""Ba ™arya nayi ba, ki ke zare mini ido"""

"Sai hajiya ta kama kuka, ta ce ""Wallahi da gayya ba zan yi haka ba, ina son 'ya ta ina son ku,"

"amma an yi mini iyaka da ku, kusan kullum sai na yi kukan abun da mahaifinku yayi mini a kanku""."

"Jauhar ta ce ""Dan Allah hajiya ki yi ha™uri, ki yafe musu, ke ce makwafin uwa a wurinsa dan"

"Allah ki daina kallon abun da suka yi miki""."

"Al'amin ko a jikinsa, dan ita kanta tsohuwar haushinta yake ji, yadda laifin abbu ya shafe su a"

wurinta.

"Daga baya kuma cikin hikima, jauhar ta din ga jan su da hira, kasancewar ranar kasuwar garin take ci, har kasuwa suka je sayen ™wan zabi, Hajiya ta haWa wa jauhar sha tara ta arziki ta ce ita"

"da jauhar take jikar, shi kuma ya je ya ™arata."

"Yayi mata zancen gonakin mahafiyarsa, ta ce masa ""Hayarsu ake bayarwa ana noma, duk shekara"

"ana karSar kuWin, mahaifinka bai bani damar zama da shi mu yi magana a kan hakkinka ba, amma kuWinka suna nan ana tara su, ™anina ne yake ajiyewa, sai dai ya je Lagos yanzu"""

"""Idan ya dawo zan dawo nima"""

"""Allah ya kawo ka lafiya, kuWi ne masu kauri sosai kam""."

"Sai yamma sosai, sannan suka koma gida."

Ana ta kiran sallar magariba sannan suka shiga gida.

"Da daddare har sun yi shirin kwanciya, Anty zakiyya ta kira jauhar a waya, jauhar ta Waga ta ce"

"""Anty lafiya kuwa?"""

"""Ban sani ba, wallahi jauhar ba kya tsoron Allah, kina so ki gama da duniya lafiya kuwa?"""

"Cikin tashin hankali ta ce ""Anty me na yi, lafiya?"""

"""Ban sani ba, yadda mugun abun uwarki ya koma kanta, kema da yardar Allah sai naki ya koma"

"kanki""."

"""Anty haryanzu baki gaya mini me nayi ba?"""

"""Asirin da ki ka yi wa hafsa, gashi an dawo da ita gida, tana ta fizge-fizge tana kiran sunanki,"

"wallahi ki gaggauta karya abun da ki ka yi mata, kafin mu gauraya da ni da ke, ba™ar annoba kawai"" ta kashe wayar."

"Cikin tashin hankali ta fita falo tana kuka, ta ce ""Master"""

"""Yes yaya"""

"Cikin kuka ta ce ""Ka tashi ka kaini gida""."

"""Meyafaru a gidan?"""

"""Ka kaini gida kawai, ba zan iya bacci ba, wai an ce ni na yi wa yaya hafsa asiri, wai sai ihu take"

"yi, tana kiran sunana, wallahi ni ban yi mata asiri ba""."

"Tashi yayi zaune ya ce ""In ji uban wa?"""

"""Anty ce ta kira ni, dan Allah tashi mu je, wallahi ban yi mata komai ba"" tayi maganar tana wani"

irin kuka.

"""Na ga alamar sai na taka wa 'yan gidan nan naku burki a kan za™ewar da suke yi, ba Zamu je"

"yanzu ba, sai da safe, zan je ni su yi mini bayani"""

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Cikin kuka ta ce ""Ni dai dan Allah ka tashi mu je, kar ayi mini wani sharrin ina zaune ban sani ba,"

"dan Allah ka tashi mu je"""

"""No ba in da zamu je, sai da safe idan Allah ya kaimu"""

"Kuka ta din ga yi masa, har sai da ta ™ular da shi, ya daka mata tsawa, ya korata Waki, daga kuka"

"kuma numfashi ya nemi ya tafi gaba Waya, sai da ya Waukkota ya fito da ita tsakar gida, ta kwanta ya din ga yi mata fifita."

Kusan dai ba su yi baccin kirki ba.

"Washegari da safe shikaWai ya karya, hankalinta gaba Waya a tashe yake, ta kasa cin abinci, sai"

wajen goma sannan ya Wauketa suka tafi gidan.

"Ita ta fara shiga gidan da sallama, ba kowa a tsakar gidan, duk sun tafi makaranta yaran gidan."

"A ™ofar falon baba tayi sallama, ya amsa mata ta shiga ta tarar da shi a zaune yana dudduba wasu"

takardu.

"""Waliyiyya, lafiya na ganki a yanzu menene?"""

"Kawai ta je gabansa ta zauna tana kuka, hankali a tashe ya dafa kanta ya ce ""Menene? Wani abun"

"ne ya haWa ki da mijin naki? Wani abun yayi miki?"""

Ta girgiza kai alamar a'a.

"Mama ta shigo falon, tayi turus, ganin jauhar a gaban baba tana kuka."

"""Ikon Allah, sakinki yayi ne ko wani abun ne ya faru, ki ke wannan uban kukan haka?"""

"""Yana waje ma"""

"""Yana waje meyafaru?"" Gaba Waya ta kasa magana."

"Ya kalli mama ya ce ""Tashi tijjani ko saifu, su je su ce masa ya shigo"" mama na fita, ya kalleta ya"

"ce ""Gaya mini kafin ta dawo"""

"Kasa magana ta yi, da ta buWe baki za ta yi, sai haki."

"Mama ta dawo ta zauna, mintuna kaWan Al'amin ya shigo da sallama, sanye da ba™ar jallabiya."

"Cikin girmamawa ya gaida baba, amma mama ko kallo ba ta ishe shi ba."

"""Malam Al'amin, meyafaru da iyalin naka ne? Ko wani abun ne ya haWa ku?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""A'a, lafiya ™alau nake zaune da ita, dama na rakota mu zo mu ji ba'asin kiran wayar da aka yi mata ne jiya da daddare, da har ya hanata bacci. Bana son ace na yi wani abu na rashin kyautawa, amma zan iya cewa wannan zai iya zama zuwanta gidan nan na ™arshe kuma"

"bana bu™atar kowa ya je in da take, in dai har za a cigaba da tafiya a haka""."

"Baba ya ce ""Duk me ya yi zafi haka? Baka faWi meyafaru ba"""

"""Baba kwanaki yayarta ta zo ta dubata, a gidan na fita na bar su ma tare, na manta sunanta, amma wadda ta auri wanda za ta aura da, kwatsam jiya da daddare an kirata a waya, wai waccan Win an dawo da ita gida babu lafiya, tana ihu tana kiran sunanta wai ta yi mata asiri, kwana tayi tana"

"wannan koke-koken ba ta bari mun yi baccin kirki ba, wane irin asiri ana zaune ™alau?"""

"Cikin tsananin Sacin rai ya ce ""Zakiyyan ce ta kira ki, ta ce kin yi wa hafsan asiri?"" Ta jinjina"

masa kai alamar eh.

"Ya tashi ya fita tsakar gida, yana ™walawa zakiyya kira."

"Mama tayi wani irin mugun murmushi, sannan ta maze ta cigaba da sallalami."

"Tana mutsutsuka ido ta fito ta ce ""Lafiya ka ke yi mini wanan kiran, ka san jiya ba mu yi baccin"

"kirki ba, saboda jikin hafsa""."

"""Yanzu kin kyauta, abun da ki ka yi?"""

"""Na me fa?"""

"""Šaukar waya ki kira jauhar, wai ta yi wa hafsa asiri, wannan wace irin magana ce?"""

"""Amma ai ba ™arya nayi ba, tun da aka kawo ta sunanta kawai take kira ai"""

"Ihun da hafsa take yi ne ya sanya, suka nufi Wakin gaba Waya, ciki har da jauhar."

"Sai fizge-fizge take yi, tana kiran sunan jauhar."

"Jauhar ta ce ""Yaya gani nan, kin ganni menene"" tana jin muryar jauhar ta hau mi™a mata hannu."

"Ta ™arasa ta ce ""Gani menene, me ya same ki?"""

"""Jauhar, ji nake kamar na fita da gudu, ai ke na gaya miki abun da yake damuna, dan Allah ki gaya musu ko zasu yadda, Anty ta™i fahimta ta, ni a kashe auren nan na huta, bana son kuWin, bana son auren. Wallahi jauhar an kai wata guda bana iya bacci saboda Sacin rai kullum sai na sha maganin tari rabin kwalba, nake iya bacci."

"Bani da nustuwa, babu walwala da kwanciyar hankali yaya zan yi ne? Ta mallake komai, ban ishe"

"shi kallo ba, yanzu kuma ji nake kamar in fita da gudu, kamar ana yagar naman jikina"" tayi"

maganar tana wani irin kuka mai tare da gunji.

"""Yaya hafsa magnin tari ki ke sha dan ki yi bacci, ai ni ba ki gaya mini ba, shaye-shaye fa ki ka"

"fara kenan"""

"""Ni ki gaya musu a kashe auren nan, ba zan koma ba na gaji"" tayi maganar tana buge-buge. Babu"

"kunya Al'amin ya tsallako, ya janye jauhar gefe, saboda kar tayi mata illa."

"Asirin da zakiyya take gudun tonuwarsa, ya tonu kowa ya gani."

"Baba ya girgiza kai ya ce ""Kowa ya sai rariya, ya san za ta zubar da ruwa, ki tsaya a nema mata"

"magani, wannan abun da take yi babu lalallai wani asiri ne, wata™ila shaye-shayen da take yi ne""."

"""Haba ya zaka ce haka? Wannan surutan da take yi ba fa a hayyacinta take ba, balle a tabattar da"

"abun da ta faWa gaskiya ne"""

"Al'amin ya ce ""Amma ki ka yadda ita take yi mata asiri, count her of this please, kar a ™ar sakata"

"a wannan maganar"""

"Baba ya ce ""Al'amin kama hannun matarka ku tafi, in sha Allah hakan ba zata sake faruwa ba"""

"Jauhar kuwa kuka ta din ga yi wiwi, har da ro™on Al'amin ya bari ta zauna, amma ya ™i ya ce sai"

dai su tafi gida.

"Saifu kuwa ya ce ""ba dai kuna murna kun cuci marainiya kun aura mata Wan wiwi ba, kun aurawa"

"taku mai kuWi, ai ga reshe nan ya juye da mujiya""."

"Jauhar har sai da ta ji haushin Al'amin, na hanata zama a wurin 'yar uwatta."

"Aka rasa ainihin abun da yake damun hafsa, shaye-shaye ne? Sihirin ne ko aljanu aka kasa gane kanta, wasu lokutan babu magana abinci ma ta™i ci sai kuka, da daddare ta kasa bacci tayi ta"

koke-koke tana ihu kamar mahaukaciya.

"Iyaka Alhaji mu'azzam ya zo dubata, ya zube musu uban kuWi ya tafi."

"Jauhar ta samu admission a legal, ta fara karanta shari'a law, indabo ne ya bata scholarship, sauran"

hidimar makaranta kuwa shi yake yi mata.

"Har keken Winki, ya samo mata a irin wanda Indabo yake cewa zai rabawa mata goma, amma ace"

"an bawa mata Wari, ya ce ba zai bashi ba, sai idan ya yadda za a Wauki hoton jauhar da keken a saka a social media."

"Ya ce babu wanda ya isa ya Wauki hoton matar sa, ya saka a social media, a kan wani keken Winki"

kuma sai an bata.

"Indabo ya ce wa Al'amin, ya saka yaron da ya ce a samowa aiki a abuja, an samu gurbin direba a wata babbar ma'aikata top 10 na Nigeria, tare da albashi mai tsoka ya ce ya kai takardunsa na"

sakandare da aka ce yayi.

"Guduma bakinsa ya ™i rufuwa, saboda tsantsar farinciki da murna ta gaske, jin zai tafi Abuja aiki,"

"alhalin idan da wanda ya kamata ya tafi, shi oga kwata-kwatan ne."

"Mahaifiyar Nura, sai da ta zo tun daga garin da take aure, ta zo ta yi wa Al'amin godiya, tare da"

"jauhar, dan Nura duk ya bata labarin irin zaman da suke yi da su."

"Jauhar ta mayar da hankali a kan karatu sosai, duk da a gefe guda tana yi wa Al'amin magiyar shi"

ma ya koma makaranta. A kaso Wari yanzu babu kaso arba'in na shaye-shaye da neman rigima da Al'amin yake yi.

"Ya shiga ya fita, aka bawa unguwar su sabuwar transformer daga wurin indabo, lokacin da ta su ta lalace, a cewarsa 'yar madara ba ta son zafi."

"Har burji aka yi wa unguwar aka gyara musu kwatocin layukansu, aka zuba musu burji a manyan"

hanyoyin su.

"Abu kamar wasa, sai 'yan unguwar suka fara girmama Al'amin, ganin cigaban da suke samu a dalilin sa, duk da wani abun Indabo ba a son ransa yake yi wa Al'amin ba, dan dai kawai ba shi da"

yadda zai yi da shi ne.

"Aka bashi kuWin sa na garin tofa, na gonakin mahaifiyar sa, kuWi ne masu yawa, ya yi wa jauhar gyaran gida sosai da sosai, ya canza mata wasu abubuwan, ya saka mata talabijin, dan ma tana"

"hana shi yi mata wasu abubuwan, saboda kar kuWin su ™are a banza."

"Ya buWe wurin sayar da shayi, a can unguwar su, liti zai din ga kula da wurin, ko Abbu bai san ya buWe wurin ba. Ta saka shi sun yi addu'a sosai a kan buWe wurin."

"Al'amin ya cewa jauhar tafiyar ggagawa ta kama shi zuwa Lagos, juyin duniya ya gaya mata me zai je yi, ya ce mata bakomai, zai je ya duba ne, idan da wani abun da zai iya sayowa ya zo ya"

sayar a kano.

"Kafin ya tafi, wasu irin mahaukatan karnuka ya ajiye a layin, su uku masu faWan tsiya, malam"

lawan ya tambayi dalilin ajiye wannan karnuka da suke barazana ga rayuwar su.

"""Tafiya zan yi, gadin mata ta za su yi mini"""

"""Amma banda abun ka, ai Allah ne zai kareta ba karnuka ba"""

"""Meyasa ka gina gida ka saka matrka a ciki, duk da ka san cewa Allah ne zai kare maka ita, ba ka"

"bar ta a titi ba?"" Yayi shiru."

"""Kar ka sake shiga harkat da abun da nake yi na gaya maka"""

"Ita kanta jauhar da fari ba ta ma san saboda ita aka ajiye su ba, ita kanta tsoronsu take ji, gashi sun"

"san lokacin da take dawowa daga makaranta, a bakin titi take tarar da su, da sun ganta, sai biyu su shige gaba, Waya kuma yana bin ta a baya."

"Sai da yayi kwanaki takwas a lagos, sai dai kullum su yi waya amma still bai gaya mata me ya je"

yi ba.

"Wurin shayin su liti kuwa, jauhar ita ce yin meatpie, cin-cin, dafaffen ™wai ne, duk abun da ya samu yi take yi, a lokacin ana processing tafiyar Nura guduma bai tafi ba tukuna, shi yake zuwa ya Wauka ya kai."

"Ko ta tsiri yin awara bayan magariba ko wainar fulawa, ya Wauka ya kai can wurin shayin,"

"kasancewar matasa na taruwa a wurin, sai dai ya kawo mata kuWinta an saye."

"Ta ce ""Nura ina yi maka murnar tafiyar nan, amma ta wani fannin ni aka yi wa"""

"Ya ce ""Wallahi ni kaina na fara kewar ku, na san a can babu abinci mai daWin naki"""

"Tayi dariya ta ce ""Halinka Waya da yayan naka ai""."

"Ranar da Al'amin ya dawo kuwa, ta sha tsaraba, har ma™wabta sai da suka samu."

Ga kyakykyawar tarba da ya samu daga wurin Uwargida sarautar mata.

"Hafsa kuwa haka nan aka sasanta, bayan ta Wan samu sau™i aka mayar da ita gidan Alhaji mu'azzam, sai dai ba a wani samu sauyi ba, a kan abubuwan da suke faruwa, a baya damuwa da take yi mata yawa ya sanya take shiga tashin hankali, amma tun da ta samu maganin damuwarta ta hanyar shan magunguna masu sanya bacci, sai ta yi overdose yadda za ta bugu sosai ta manta duk"

wani abu da yake damunta.

"Dawowar Al'amin ya zo da kuWaWe, kuma ya ™i gaya mata yadda aka yi ya same su. Ba ta zargin"

"sa, dan ta san ba ya taSa kayan wani, duk abun da zai kai shi ga taSa abun da ba nasa ba, ba ya ci."

"Cikin ikon Allah, tun zuwan da suka yi tofa, hajiya take zuwa kawo musu ziyara, da wasu daga"

dangin mahaifiyar Al'amin.

"Ana ta shirin tafiyar guduma babban birnin tarayya, ya ce ya fasa ba zai je ba, mahaifiyar sa ta zo har gida ta gaya wa Al'amin, dan bai gaya wa Al'amin cewar ya fasa zuwan ba, mamansa ya je ya gaya wa."

Mai unguwa yana ta barbaWa an yi wa nura hanya zai tafi Abuja aiki.

"Al'amin ya sa aka nemo masa Nura guduma, ya tambaye shi, menene dalilin sa na fasa tafiya."

"Ya girgiza kai ya ce ""Bakomai"""

"""Ban gane babu komai ba, idan ka zauna a nan Win uwar me zaka ci ko ka yi, iyayenka na murna"

"ka samu wurin da zaka rufawa kanka asiri ka ce ba zaka je ba, saboda me?"""

"""Babu komai""."

"A fusace Al'amin""Zan fasa maka kai, ka buWe baki ka yi mini bayani, meye dalilin da ya sanya"

"lokaci Waya ka ce ka fasa tafiya? Duk yaran da suke ™ar™ashina babu wanda na Wauka na zaSa sai Kai ka watsa mini ™asa a ido?"""

Yayi shiru.

"""Ba magana nake yi maka ba"""

"""Yaya bakomai"""

"Jauhar ta ce ""Master, ka kira shi indabon a waya, ko cire sunansa suka yi? Ko wani abun ne ya"

"faru, tun da ai da murna yake yi zai tafi""."

"Yana huci ya kira wayar indabo, yana Wagawa ya ce ""Yaya aka yi Nura ya ce ya fasa tafiyar nan,"

"ko akwai matsala ne?"""

"Indabo ya ce ""Shi zaka tambaya, su kusan bakwai ne, ranar juma'a za su tafi, a kai su wuraren da"

"za su yi

7 / 67