Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   17 / 67

48K to 51K   out of 199.8K words

kanta tamkar zai tarwatse ita ma haka take ji, so take ta kamo bakin zaren tallafawa Viper. Babban abun da yake bu™ata yanzu rehabilitation ne, a fara nesanta shi da shaye-shaye, sannan a kwantar masa da hankali da ™o™arin tirsasa masa karSar ™addararsa ta hanyar da ya dace. Sannan a fuskanci kamo zaren tsaya masa, ya Wauki fansar abun da aka yi masa ta hanyar doka, ba ta hanyar da yake tunanin Wauka ba, sai dai alamu sun nuna mata ba zai sarrafu cikin sau™i ba, balle a samu fahimtar juna da shi, sai dai ta ™udurce a ranta, duk tsanani da wahalar lamarin, za ta tsaya"

"a kan sa, ko da kuwa sanya rayuwarta cikin hatsari ne, za ta yi domin taimakon Viper."

"Sai dai hakan ba zata yiwu ba, sai ta ji ™arshen labarinsa, amma ta yaya?. Da ta tuna yadda yake"

"kururwa yana kiran matarsa, Wansa sai ta ji ta karaya, tausayinsa ya ™ara kamata."

"Ringing Win wayarta ne ya katseta daga tunanin da take yi, ta ga lambar sumayya, ta Wauki wayar"

ta kara a kunnenta.

"Sumayya ta ce ""Na yi wa Uncle murtala kwatancen gidanku, zai zo ya same ki, sai ku yi magana""."

"Nabila ta ce ""Kai sumy, ban da ni ki bari na je na same shi, ni da nake nema?"""

"Sumayya ta ce ""Ya zo ya same ki is more safe, ba wanda zai kawo wani abu, kin san yanzu"

"rayuwa babu tabbas mussman irin aikinmu""."

"Nabila ta yi murmushi ta ce ""Hakane masoyiyya, na gode sosai, saura Waya aikin"""

"""Wanne kenan?"""

"""Waye indabo?"""

"""Kin ga ki raba kanki da indabon nan, wai me ki ke nema a kansa ne? Ba dai kin yi masa wula™"

"anci kin ™i gaishe shi ba, menene na bibiyarsa"""

"Nabila ta yi murmushi ta ce ""Ba zaki gane ba, ki taimaka kawai"""

"""Nabila kamar kina Soye mini wani abu fa""."

"""Ba abun da nake Soye miki, mamakinki kawai nake yi, duk kin canza kina abu kamar mara"

"gaskiya kwanan nan sumayya"""

"Dummm gaban Sumayya ya faWi ta ce ""Ban gane ba"""

"Nabila ta yi dariya ta ce ""Kar ki manta fa ni lawyer ce, idan na so zan gane idan ma baki da"

"gaskiya, don't mind me kawai dai na ga kina ™o™arin kawar da maganar indabon nan ne, shiyasa nake tsokanarki, am about to do something big, zan gaya miki menene daga baya"""

"""Nabila Please, kar ki je ki yi abun da ba shikenan ba, ki raba kanki da duk wani abu da zai sake"

"haWa ki da Aminu Vipern nan, kar ma a cetare ku ke. Ki bar DSP yayi aikinsa dan Allah"""

"""Ni ba maganar Viper nake yi miki ba, case Win dattijon nan nake magana a kai, amma ki binciko"

"mini maganar indabon nan, ko na binciko da kaina""."

"Sumayya ta ce ""To shikenan na ji zan yi, amma ki san in da zaki din ga zuwa da abun da zaki din"

"ga yi kin ji arfan Abba"""

"Nabila ta yi murmushi ta ce ""Ji sai ka ce wata uwata, to na ji sai anjima"" ta kashe wayar tana murmushi, a duniya bayan Abba ba ta tunanin akwai wanda ya kai Sumayya damuwa da ita, da"

"tsoron ta aikata wani abu, da zai janyo mata matsala."

"Bayan sallar magariba, Murtala ya kirata a waya, ya sanar mata da ya zo, yana ™ofar gidan su."

"Ta saka hijjabi ta fita, suka gaisa ya ce ""Sumayya ta ce ""Ki na nemana"""

"""Au ba ta yi maka bayani ba?"""

"Murtala ya ce ""Tayi mini, daga bakinki nake son ji""."

"""Haka ne, ka ga wani case na samu, na wani dattijo, an yi framing Win sa, wai yayi wa wata yarinya 'yar aikin da yake gadi fyaWe, na je na yi magana da shi, yayi mini bayani, ya ce ba shi bane ba, Wan yayan matar gidan ne, so abubuwa da yawa are similar to rahoton da ka bayar"

"kwanakin baya, shiyasa na ce bari na neme ka, ka ™ara yi mini bayanin yadda abun yake""."

"Murtala ya numfasa ya ce ""Kin san duk abun da aka ce, harka ta manya ce, sai dai a lallaSa a yi"

"komai a Soye ko ba haka ba, an ce yaron nan Wan manya ne, kar mu je ki yi wani abun da zaki"

"sakamu a matsala fa"""

"Nabila ta ce ""Uncle murtala, ba zan saka kowa a matsala ba, dattijon nan nake son na taimakawa,"

"kunna mini recording Win matar, na sake ji""."

"Ya kunna mata recording, ta saurara tiryan-tiryan, Nabila ta ce ""Uncle murtala, case Win dai ai"

"wannan, ba shi ne aka ce Naja'atu Bunkure ta shiga case Win ba, ai da na ce zan shiga case Win yarinyar""."

"Ya ce ""Shikenan, faWuwa ta zo dai-dai da zama, amma dan zatin Allah don't mention my name""."

"Ta jinjina kai ta ce ""Kar ka damu in sha Allah ba zan yi mentioning Win ka ba. Naja'atu Bunkure"

"ko da me take yawo a kanta, sai ta gaya mini in da case Win ya tsaya, ka san ina station Win da aka fara case Win, aka ™wace file Win daga hannuna, wai ba zan duba ba""."

"Haske su aka yi da fitilar mota, Nabila ta tura baki, tana kare fuskarta, Nasir ya gyara parking Win"

"sa, ya fito ya nufo su."

"Ta ce ""Yaya sannu da zuwa"" bai amsa mata ba, ya kalli murtala ya ce ""Malam ya dai, ya aka yi?"""

"""Yaya idan saurayina ne, haka zaka yarfa ni dan Allah? Abokin aikin sumayya ne, muna"

"tattaunawa ne a kan wani case""."

"Nasir ya sake tsuke fuska ya ce ""Kuma da daddaren nan?"""

"""Eh, saboda shi Soyayyiyar shaida ne, da ba zan bayyana shi ba, ba na kuma son a samu trace, na"

"wani ya ganshi, shikenan uncle murtala ka gaida gida"""

Yayi wa Nabila sallama ya tafi.

"Ta cigaba da yi wa Nasir mita, ""Gaskiya yaya na fuskanci saboda kai wasu samarin namu suke"

"tafiya, da haka za a aure mu, kana zare musu ido, kamar wasu 'yan ta'adda""."

"""Eh, gara a zare musu idon, su san nan ba wurin da za su zo su kawo wargi bane ba"" kawar da"

"zancen ta yi, ta hanyar bashi labarin case Win dattijon nan, da yadda aka ™wace file Win."

"Sosai ya din ga mita, har yayi alwashin rakata sake komawa station Win, a bashi tun da tana"

"lawyer, dole a bata dukkan haWin kan da take bu™ata."

"Bayan ta koma Wakinta, ta din ga murmushi itakaWai, abu zai case zai haWa ta da Naja'atu Bunkure, ""Sai na ga abun da ya ture wa buzu naWi kuwa"" sai dai walwalarta ta Wauke, bayan tuno wa da Viper, kar ta shagala da ramuwar gayya a kan Bunkure ta sakankance ta gaza samo mafita a kan"

nasa case Win.

"Tana bu™atar wanda zata tattauna case Win da shi matu™a, amma ba ta ga wanda ya dace tayi maganar da shi ba. Dan ko da wasa ba zata tunkari DSP ba, balle sumayya tsfa zata ce za ta gaya wa Abba, dama ban da su biyun nan, ba ta wanda ya dace, ta sanarwa wannan gangancin da take"

shirin yi ba.

"Sai dai kwana ta yi, tana tunanin ko yaya Viper, ya farfaWo gaba Waya ya warware ko kuma yaya?"

"Washegari da safe, da DSP suka tafi station Win nan, a hanya yake sanar mata da an yi belin Liti, ta tambaye shi waye ya yi belin Litin, ya ce mata bai sani ba, waya kawai aka yi masa aka ba shi"

umarnin ya sake shi.

"Nabila ta ce ""Nigeria ™asata"""

"Suka isa police station, Nasir ya nuna musu id card Win sa, sannan ya nemi su bashi file Win da Nabila ta nema, amma suka tabattar masa da an zo an karSi file Win an mayar da shi babbar"

headquarter.

"Nabila ta ce ""No wonder, hakan ya sake tabattar mini da lallai wanda ya aikata laifin, Wan manya ne, kuma ba dattijon nan ne yayi ba"" ta cewa Nasir kawai su tafi dama ta san a zaman farko sai an"

"aike da baba prison, kafin ta gama tattara hujjojinta."

"Sai dai duk da haka, Nasir ya nemi a ba su in details, statement Win, da Asibitin da aka kai"

"yarinyar, amma suka ce ba a ba su wannan umarnin ba, komai da komai yana babbar headquarter."

"Suna tafe take ce masa ""Kar ka damu yaya, zan baka mamaki ™o™arin da zan yi a kan lamarin nan, zan tattara hujjojina na shiga kotu"" yayi murmushi tare da ccigaba da ba ta ™warin gwiwa, ya biya"

ya ajiyeta a wurin aiki sannan ya tafi.

"Cak ta tsaya a harabar wurin, tana ™arewa motocin kallo, ta tsayar da idonta a kan ba™in motocin"

"da ta gani guda uku, sai dai Wayar ita ce motar da ta din ga bin ta, har ta tsaya tayi knocking Win glass. Ta ™arasa ta zagaye motar, ta sake tabattar da ita ce, ta jinjina kai ta shiga."

"Ta je office Win ta, ta ajiye jakarta, ta fita ta tafi office Win Barrister Habib, a hanya ta ci karo da"

"MD barrister Kabir da wani babban mutum, da ta taSa haWuwa da shi a office Win sa."

"Cikin girmamawa ta risuna, ta gaishe su, suka amsa, Barrister kabir ya ce ""'yar ™walisa in ji habib,"

"an shigo kenan?"""

"""Eh sir, na biya neman wata shaida ne, ban samu ba ma, na taho"""

"Ya ce ""Sai ha™uri, haka lamarin aikin dama yake, wataran nasara wataran sai ha™uri, na ji daWi da"

"na ga kina mayar da hankali yanzu kin rage kwalliya""."

"Mutumin ya zuba mata ido, yana ta murmushi kamar an yi masa kyautar kujerar makka, dan sai da"

"ta faki idon Barrister kabir, ta galla masa harara, sannan ta yi gaba."

"""Yaya Habib"""

"Ya ce ""Yau kuma?"""

"Ta ce ""Eh mana, yau ba™i muka yi ne?"

"Ya gyaWa kai ya ce ""Dama wurin nan ai kullum cikin ba™i yake"""

"""Wasu motoci na gani, wata farar mota ta waye?"""

"Ya ™ura mata ido sannan ya ce ""Hala na samu demotion ne zuwa mai gadi?"""

"Tayi dariya ta ce ""Am very sorry, ka san wani abu?"""

"""Sai kin faWa"""

"""Ka san shi Allah, mai son bawansa ne, da kuma jin ™an sa"""

"Barrister Habib ya ce ""Wannan haka yake""."

"""A wannan karon, ba tare da na yi tsammani ba, akwai yiwuwar case ya haWani da Najar bunkure,"

"to kuma ka san ni yanzu kai ne mentor Wina, na zo mu yi magana """

"Yayi dariya yana mayar da wasu files, drower gabansa ya ce ""Nabila 'yar ™walisa, haryanzu ba ki"

"san wacece Bunkure ba ko?"""

"""And ba na bu™atar na sani, kawai i need your support, i want expose her hidden face to the world"

""""

"""How?"""

"Nan ta bashi labarin duk abun da yake faruwa, da case Win da yake hannunta."

"Ya ce ""Nabila"""

"""Na'am barrister yaya Habib"""

"Yayi murmushi ya ce ""Zaki ga yaya, aradu ki ke shirin tara da ka fa"""

"""Na shirya mata""."

"""Tana da wanda suka tsaya mata matar nan """

"""Ni ma Allah ya tsaya mini"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Kin gama magana"""

"Nabila ta ce ""Yauwwa barrister, and i want you to support me, dan Allah ka taimaka mini"""

"""Ba ™i nayi ba Nabila, matar nan manyan mutane da manyan ma'aikata sun kasa ja da ita, ke kin"

"san ba haka nan take ba"""

"Nabila ta sake gyara zamanta ta ce ""Support me, you will be proud of me"""

"Ya sauke numfashi ya ce ""Duk abun da ki ke bu™ata na taimako, ki yi mini magana kamar yadda na taimaka miki ki ga file Win Viper, zan cigaba da taimaka ki, amma ya zama sirri tsakanina da ke"" tayi shiru tana kallonsa, ji tayi kamar ta yi masa zancen Vipern, sai dai a zuciyarta ta ji, ba ta gama amincewa da shi ba, kuma ba kowa za ta yi wa magana a kan case Win sa ba, dan haka ta yi murmushi ta ce ""Na gode Allah ya saka da alkhairi ya raya maka zuriya. Amma yanzu ya kake"

"ganin za ayi? Office Win ta zan je, a kan ina son bayanai daga gare ta, da bakin yarinyar?"""

"""Eh mana, go as a barrister, ke ma lawyer ce, go with your full confidence"""

"Tayi murmushi ta ce ""Na gode sosai ranka ya daWe"" ta juya ta fita cikin farinciki."

"Sai dai kuma tunanin Viper ya cika mata zuciya, ko yaya jikinsa? Ya warware gaba Waya ko"

kuwa?

"Ba tare da dogon tunani ba, ta Wau jaka ta fita, ta samu mai sayar da fruit, ta sai uban kayan"

marmari ta tari abun hawa ta tafi.

"Sai dai ta sha wahala, tana ta bulayi, ga uban kaya a hannunta, ta kunna Google map, yau sai ya"

"fara yi mata hauka ta ce ""Wai shi wannan ma anya ba aljani bane ba?"""

"Har ta fitar da rai, kawai ta hango roofing gidan, haka ta cigaba da tafiya, har ta isa ™ofar gidan."

"Duk da tsoro da fargabar waccan sha™ar da ta sha, na neman kashe mata gwiwa, ta tsananta addu'a"

tare da neman kariyar Ubangiji.

"Jin sallamar mace ya sanya gaba Waya suka Wago suna kallonta, liti ya zabga ashar ya ce ""Ke"

"uban me ya kawo ki nan, munafuka macuciya?"""

"Ta ce ""Ashe kuma ka fito"""

"""Ban sani ba, uban me ya kawo ki?"""

"""Wurin Viper na zo"" ta bashi amsa kai tsaye. Ya tashi tsaye zai zare wu™a, Walid ya hana shi, ya ce"

"mata ""Me zaki yi masa, kin manta abun da yayi miki ne? Ki bar ta™ama da baya kisan kai, zai iya farawa a kanki, dan yanzu ™wa™walwarsa sai a hankali """

"Nabila ta ce ""Shi ne dalilin sake zuwana, in ji ya jikinsa kuma na ji ™arshen labarin nan"""

"Walid ya ce ""Jiki yayi sau™i mun gode, amma ki tafi kar ki sake zuwar mana, saboda zuwan da ki"

"ke yi zamu canza wuri"""

"Liti ya fusata ya ce ""Ke dalla fita"""

"""Ka daina hantarata, ba wurinka na zo ba. Ni dai ku taimaka ku haWani da shi, yakamata na ji da"

"bakinsa ya yafe mink"""

"""Ke! Ni ki ke gaya wa haka?"""

"Walid ya ™ara dakatar da Liti ya ce ""Ya riga ya yafe mikin ai"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Ban ga alama ba, akwai bu™atar sama masa nutsuwar ™wa™walwa kafin tunkarar duk wani abu, a Wan zuwan da na yi, na fuskanci kuna amfani da ™arfi wurin tursasa masa karSar abun da ya zo masa a yadda yake."

"Baku da raunin, da zaku tausasa masa yadda yake bu™ata"""

"Walid ya ce ""Kamar yaya?"""

"""Kamar yadda nake faWa yanzu, a fara samo ™wa™walwarsa, ta hanyar daidaita gangar jikinsa, da hana shi ta'amalli da miyagun ™wayoyi, a saita tunaninsa da tunatar da shi shi wanene, ko ba duka ba, ayi ™o™arin samar masa da wani abu na farinciki ko yaya, a gwada canza masa tunani ba ta ™"

"arfin tsiya ba, kuma a sama masa likitan da zai din ga duba ™wa™walwarsa"""

"Walid ya ce ""TaS, ke zaki iya duk wannan Win?"""

"Cikin ™warin gwiwa Nabila ta ce ""Ku bani dama, na san kuma a ba a karon farko ya karSe ku ya"

"saba da ku ba""."

"Kafin wani ya kuma magana, ya turo ™ofa ya shigo."

"Walid ya ™ure shi da ido, dan kar yayi wa Nabila wani abu, ko nuna ya ga mutum a wurin bai yi"

"ba, balle ya yi wani abu, ya shige Wakinsa ya nemi wuri ya zauna a kan katifa."

"Babu fargabar komai, ta bi bayansa, tare da yin sallama a Wakin, bai amsa ba kuma bai Wago ba."

"Ta je gabansa, ta dur™usa da gwiwoyinta a ™asa, ta ce ""Ranka ya daWe, wurinka na zo fa"" ya"

cigaba da 'yan dube-dube.

"""Duk da na san, ba zaka amsa mini ba, amma na san kana ji na, wannan zuwan da na cigaba da yi, ina yi ne don neman afuwar kuskuren da na tafka bisa duhun kai, da rashin sani, amma dan Allah"

"ka yafe mini ka yi ha™uri dan Allah"" tayi maganar muryarta na rawa."

"""Dan Allah ka yi magana, wallahi na kasa sukuni, a dalilin jahiltal abun da ya sameka, ban san"

"haka abun yake ba, ka yi magana ka ce ka yafe mini please"""

"Still bai yi magana ba, sai dai ya Wago ya kalleta, hakan ya sanya ta saurin cire idonta daga nasa."

"Ya mi™a mata hannunsa ya ce ""Bani"""

"Jakarta ta Waukko ta buWe, ta Waukko wayarsa, ta mi™a masa, ya saka hannu ya karSa, sannan ya"

"ce ""Sai da nayi kaffara a dalilin rantsuwa da na yi zan kashe ki, ban kashe ki ba, ki ka sake na sake

17 / 67