Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   16 / 67

45K to 48K   out of 199.8K words

ce na dawo station Win da aka fara case Win, amma na ga dacewar fara zuwa gidan nan, tun da an ce yarinyar 'yar aikinki ce, kuma ainihin wanda ya yi laifin kina da ala™a da shi, ku ka yi framing Win sa aka ce shi ne. Yanzu duk ba wannan ba a matsayinki na uwa kuma 'ya mace nake so mu fara magana. Ina yarinyar take? Ina ne gidan iyayenta? Ban damu da sanin koma"

"waye yayi laifin ba, fatana kawai a wanke mai gadi, tun da kun san wanda yayi laifin """

"Matar ta mi™e ta ce ""Ki koma wurin jami'an tsaro, su zaki yi wa wannan tambayar, kuma ba ki da"

"wata hujja, da take tabattar da ba shi yayi ba, idan kin gama kina iya tafiya"""

"Nabila ta mi™e tsaye ta yi murmushi ta ce ""Na gode sosai antyna da bani lokacinki"" ta juya ta fice."

"Station ta sake nufa, wanda a nan aka fara case Win, aka nemo statement Win da aka rubuta, da sunan Asibitin da aka kai ramma, na cikin gari, tana tsaka da dubawa, wanda yake evening duty, shugaba a wurin, ya fito afujajan, ya ™wace file Win wai ba a ba su damar su bata file Win tayi"

bincike ba.

"Cikin mamaki da takaici Nabila ta ce ""Waye zai bayar da damar, bayan wadda ™asa ta bayar, lawyer ce fa ni, dan me za a hana ni damar dubawa, doka ta bani damar neman hujjojin da zan"

"gabatarwa kotu, na wanda zan kare, yaya za ayi a hana ni"""

"Fafur suka hanata, suka ce ta tafi, ta kira Nasir a waya, amma wayarsa ta ™i shiga, ranta yayi"

mummunan Saci.

"A gajiye ta koma gida, ana ta kiraye-kirayen sallar magariba, ta yi wanka tayi salla, ta Waukko"

wayarta ta kira sumayya.

"""Ke ya ki ke aikin?"""

"""Sumy raina a Sace yake, kin san menene?"" Sumayya ta yi sauri ta katse wayarta, ta saka a Flight"

"mode, ta Wauki wayar ummanta, ta kira Nabila ta ce ""Sorry wayar ce caji ya ™are"""

Nan ta labartawa Sumayya abun da yake faruwa.

"Sumayya ta ce ""In dai ™asar nan ce, ai kaWan ki ka gani d....."

"Cikin sauri Nabila ta katseta ta ce ""Sumayya few months back, ina wannan case Win da yaya"

"murtala ya saka, har aka kusa korarsa? The case are similar""."

"Sumayya ta ce ""How?"""

"""In so many ways, dan Allah ki sake binciko mini labarin, ko ma ki haWani da yaya murtalan, ke zan ma zo na same shi, the same yadda matar ta ce an yi wa yarinyar fyaWe, Wan yayan matar gidan, shi ma dattijon nan haka ya ce mini, Wan yar matar gidan ne yayi abun ba shi ba ne ba, shi asibiti kawai suka kaita, da shi da Waya mai aikin da wani mai yi musu hidima a gidan, definitely"

"duk case Win ne but i want to confirm"""

"Sumayya ta numfasa ta ce ""Ban ™i ta taki ba, amma ki bi a hankali, kin ga a kan case Win, sai da"

"Murtala ya kusa rasa aikinsa, ke daga ji kin san case Win babba ne"""

"""Sumayya tsoron da muke ji, da ja da baya shi ke saka wasu ma suke Fuskantar irin matsalolin,"

"idan na gama bincike na, i will raise the case, hatta 'yan sandan nan da abun da suka yi mini, duk sai na yaWa, just support me sumy, Allah zai taimekemu, ke 'yar jarida ce, zaki iya kema""."

"Sumayya ta ce ""Haka ne, amma kar ki kira ni a wayata, zan ki ra ki da wani layin, sai mu haWu da yaya murtalan"" ta yi wa sumayya godiya, tana sake bawa kanta ™warin gwiwar lallai za ta tsaya"

wa wannan dattijon kuma za ta yi nasara.

***

"Abdul ne yake kallon ramma, yadda duk take a takure, tana kallon tv, amma hankalinta ba a kan tv"

yake ba.

"""Rahama"""

"""Na'am"" ta amsa tana kallonsa."

"""Meyake damunki ne?"" Tayi shiru ta sunkuyar da kai."

"Ya kwanta a kan cinyarta, ya Wora ™afarsa Waya kan Waya yana danna remote."

"Ya tashi ya ce canzo hijjabinki ki zo, ta yin™ura jikinta na rawa, ta sako hijjabi, ta fito."

Ta tarar da shi a tsaye da mukulli a hannunsa yana waya.

"Ta ™araso jikinta yana tsuma, tunaninta ko gida zai mayar da ita, ya ri™e hannunta, ya buWe ™ofar"

falon suka fito.

"Da kansa ya sakata a mota, ya rufe sannan ya zagaya ya kunna motar ya fita da ita."

"Sai kallon gari take yi, duk da dare ne ko ina da hasken fitila, tun da ya kawota a sume, ba ta sake"

"fita ba, kuma ba ta san a ina take ba."

"""Gida zaka mayar da ni?"""

"Ba tare da ya kalleta ba ya ce ""Ai na ce ki daina wannan tunanin ma"""

"Cinema ya kaita, wai kallon film, bayan tv suka baro a gida, ta din ga waige-waigen yadda za ta yi ta gudu, amma a in da suke zaune, yana rungume da ita, ga wurin duk ™abilu ne, abun da ta"

"fuskanta, ba iya cinema ne wurin ba, dan daga can wani wuri, kaWe-kaWe na tashi."

"""Naga ki na ta waige-waige, ba mahaukaci bane ni, da zan kawo ki inda zaki iya guduwa, ko ki yi"

"wa wani magana ba, kowa sabgar gabansa kawai yake yi a wurin nan, gara ma ki nutsu"""

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Ko bangon duniya zaka kai ni, idan Allah ya yi niyyar fitar da ni ba ka da"

"dabara""."

"Yayi murmushi kawai, sai da ya gama abun da yake yi, ya Wauke ta, suka tafi ya kulleta a mota, ya"

"sayo mata abinci, ya mayar da ita in da suke."

***

"Nabila kuwa tana ta bin kwatancen da dattijon nan yayi mata, na gidan zulai Waya mai aikin da"

"suke aiki tare da ramma, amma ta kasa gane kwatancen, ganin ta gaji, kuma ta hanyar ake bi, a je in da Viper yake, ya sanya ta tare abun hawa, ta sake tafiya."

"A wannan karon da ta sauka, google map Win ta buWe, tana duba abubuwan da suke wurin, ba tare da gazawa ba, ta cigaba da yawon bulayin neman gidan, cikin sa'a bayan shafe mintuna talatin"

"tana bulayi, ta hango gidan."

"Wata irin ajiyar zuciya ta yi, sannan ta nufi gidan."

"˜ofar gidan a rufe, ta saka hannu ta tura ™ofar, tayi sallama."

"˜ofar ta buWe, sai dai ba ta ji motsi ko alamar mutum a gidan ba."

"Duk da gabanta faWuwa yake yi, amma haka ta ke ta addu'a ta shiga. Tsakar gidan ko ina shirgi,"

"can bokiti, ga tukunya can kaya sauran sigari tsakar gidan kaca-kaca."

"Ta ™arasa ta le™a Wakin, ta hango Viper dur™ushe a kan gwiwarsa, yana ™o™arin yi wa kansa"

"allura, sai dai hannunsa sai rawa yake yi, gashi ya huda jijiyar, jini ya fara zuba."

"Da sauri ta ™arasa, ta dur™usa, ta gyara masa sirinjin, ta cigaba da zuba masa ruwan allurar."

"Rintse idanunsa yayi, jin yadda allurar take ratsa jikinsa."

"Babu tsammani, ta zare sirinjin ta ce ""Wannan abun da ka ke yi, zai iya shafar ™wa™walwarka fa"" ba ta gama maganar ba, ta ji ya faWo a jikinta, ta faWi a wurin saboda nauyinsa, ™o™arin ture shi"

"take yi, dan ji ta yi tamkar wani ™aton dutse ne ya faWo mata."

"Ya Wago idanunsa ya kalleta, ya saka hannu ya sha™e wuyanta."

"Numfashinta ya fara fita sama-sama, ta rirri™e hannunsa idanunta suka yo waje."

"Walid ne ya faWo Wakin da gudu, ya fara ™o™arin janye Viper daga kanta."

"A tunaninsa jikin Viper yayi sakin da zai ture shi kawai, amma ya ji da ™warinsa."

"A wahale ta ce ""Zaka kashe ni fa"" a hankali ya saki wuyanta, Walid ya Wago shi da ™yar, ya kalli"

"walid, ya kalleta ya sake mayar da idonsa kan Walid da ™arfin gaske ya ce ""Walid"""

"""Na'am Al'amin"""

"""Walid matata, matata walid! Ša na Walid mata ta"" yayi maganar yana wani irin ™araji, tare da"

jan rigar walid da ™arfin da sai da ta yage.

"""Easy maza, easy yi ha™uri"""

"""Walid zan haukace, walid kaina zai tarwatse, me zan yi ne wai, ka fitar mini da yarinyar nan, ba"

"na son ganinta matata walid"" yayi maganar yana girgiza kansa."

"Nabila ta tashi da kyar, tana ta haki, ta ce ""Zaunar da shi zan yi masa magana dan Allah"""

"Walid ya ce ""Šauki jakarki ki tafi, yi sauri"""

"Kawai Viper ya shammaci Walid, ya buga kansa da ™arfi a jikin bango, take jini ya fara biyo"

"hancinsa, ya faWi ya suma a wurin."

"Nabila ta ™wala ihu, saboda sautin da kansa ya bayar, da ya buga kan, Walid ma a rikice ya Wago"

"shi, amma ko motsi baya yi."

Ayshercool. 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Cikin matsanancin tashin hankali Nabila ta nufe su, Walid ya rikice, ya rasa me ma yakamata ya yi"

ya taimakawa Viper.

"Cikin azama Nabila, ta Waga kan Viper yana kallon sama, ta ciro hular kanta, ta toshe hancinsa da yake zubar da jini, ya zamana ta gefen bakinsa yake numfashi."

"Cikin kuka ta kalli walid ta ce ""A kai shi asibiti mana, ya bugu da yawa, tun da abun ya kai ga"

"zubar da jini ta hancinsa"""

"Walid ya ce ""Ba za a kai shin ba, uban waye ya ce ki kuma zuwa ai duk ke ki ka ja?"""

"Cikin rashin fahimta ta ce ""Ni kuma? Ni me na yi? Zuwa na yi na bashi ha™uri a kan abun da na yi bisa kuskure, wallahi ban yi masa komai ba, tarar da shi na yi yana yi wa kansa allura jikinsa yana rawa, na karSa amma wallahi ban yi masa komai ba. Ko duk haushin abun da na yi wa Wan uwanku ne? Na je station Win ai, kuma na yi magana da shi, dan Allah ku yi ha™uri rashin sani ne ya sanya na aikata abun da na yi masa, abun da ake faWa a gari a kansa daban, ni kuma ban san"

"gaibu ba, amma dan Allah ku yi ha™uri"" tayi maganar hawaye wani na bin wani a fuskarta."

"Walid ya ce ""ya isa haka, tashi ki tafi"""

"""A haka za a bar shi, ba zaka kai shi asibiti ba?"""

"""Ta yaya zamu kaishi asibiti ana nemansa a kama shi?"""

"Fizge-fizge Viper ya fara yi, yana ™o™arin tashi, Walid ya daddane shi, cikin Waga murya ya ce"

"""Walid"""

"Ya ce ""Na'am Al'amin"""

"""Liti"" walid ya ce ""Ya shiga banWaki""."

"Viper ya sake cewa ""Mai laya"""

"""Na kiyayi mai zamani, Allah ya ™ara maka lafiya"""

"""Gobe zamu je asibiti da ™anwarka 'yar madara, sun ce inducing za su yi mata 'yar madara za ta"

"haihu, ragonta yana ™auye wurin Hajiya"""

"Walid ya ce ""Masha Allah, Allah raba su lafiya"""

"""Walid"""

"""Na'am mai zamani"""

"""Cikin nan yana ba ta wahala, nima na ™agu ta haihu, na ga yarona, sunan ™anina nura zan mayar,"

"idan ta kuma haihuwa na saka sunan Sadik""."

"Walid ya ce ""To Allah ya kawo mana su lafiya da albarka"""

"Wani irin ihu ya hau yi, yana ™o™arin ture Walid, cikin ™araji ya ce ""Walid matata Wa na, ba zan"

"iya komai ba, ka ri™e madaki, kar ya illata mini mata, ka ri™e shi walid wai me ka ke yi ne?"""

"Sosai suke kokowa da Walid, ga hancinsa na cigaba da zubar da jini, ga damuwa da fita hayyaci a"

dalilin allurar nan.

"Walid ya ce ""Sai na ci uban Wan mama idan ya dawo, bai ji me na gaya masa a kan kawo maka"

"kayan maye ba, sai ya saka mun yi babu ka rasa ™wa™walwarka tukuna""."

"Nabila kuwa iya ™arfinta take kuka, tsananin tausayinsa ya mamaye zuciyarta, da ™yar walid ya danne shi, a hankali jikinsa ya saki, ya daina motsi, amma yana motsa idanunsa, a buge yake ya fita hayyacinsa amma ba bacci yake yi ba, abubuwan da suka wuce ne suke dawo masa cikin"

mayen.

"Nabila ta ce ""Dan girman Allah ka gaya mini ™arashen labarin nan, ina jauhar ina abun da yake"

"cikinta?""."

"Walid ya ce ""Kin ga ni ba wannan ne a gabana ba, lafiyar Wan uwana da taya shi Waukar fansa ita na saka a gaba, dan haka ki tashi ki tafi kawai"""

"Nabila ba ta sake magana ba, ta tashi jiki a sanyaye, ta Wauki jakarta, har ta kai bakin ™ofa, ta waiwayo ta sake kallonsa, hakan yayi dai-dai da buWe idanunsa, sun yi jawur gwanin ban tsoro, ya"

"tsura mata ido, a hankali ta juya ta fice."

"Cikin maye ya ce ""Mai laya"""

"""Allah ya taimaki mai zamani"""

"""Ba na son ganin yarinyar nan, zan iya fara kisan kai a kanta""."

"Walid ya girgiza kai ya ce ""Ba ka taSa yi ba, kuma ba zaka fara a kanta ba"" surutan da Viper ya"

"cigaba da yi ne, ya tabattar wa da Walid ba ya cikin hayyacinsa."

***

"Ramma ta na zaune, ta na cin farcenta, tana zancen zuci, ta ji Abdul ya kama hannunta. Sai da ta firgita, kasancewar tayi zurfi a zancen zuci."

"Hannunsa ri™e da nail cutter, ya fara cire mata faratan ya ce ""˜azama kawai, da baki ki ke cin"

"farce"" janye hannunta ta yi ta ce ""Ni kar ka shafa mini cuta"" tayi maganar tana haWe rai."

"""To cuta ta nawa kuma, in dai ina da ita da tuni kin Wauka ta can wurin. Duk rashin ji na, ina using"

"protection, a kanki ne kawai nake gaba gaWi, shi ma dan na san am safe na killace ki"" tsaki ta yi ta kawar da kanta gefe."

"Ya kama hannunta, ya cigaba da yanke mata farcen ta ce ""A banza, wallhi ko haWiyeni zaka yi, ka"

"fito da ni, ba zan yafe maka zaluncin da ka yi mini ba"""

"Bai kalleta ba ya ce ""Dama ban ce ki yafe mini ba ai"" ya na cikin yanke mata, ta ga yana Wan yamutsa fuska, ya gama ya tashi ya koma Waki, ta kalli falon komai tsaf solomon yake gyarawa, a ranta ta ce ""Dama aure ne da ni, ace nan gidana ne ba wannan ™azantar ba. Tunanin hakan kawai"

ya saka idanunta cika da hawaye.

"Ta Waukko magazines Win da ke falon, tana ta kalla, har ta manta da shi a gidan, ta shiga bedroom"

"Win, ta tarar shi a kan gado yana mur™ususu."

"Ta kalleshi ta ce ""Menene?"""

"A wahale ya ce ""Kira mini solomon"" ta juya ta fita, ta kiro shi."

Ya Waga kai ya ce masa ya kawo masa biro da takarda.

"Ya kawo masa, yayi rubutu a jiki, ya ce yaje ya sayo masa."

"Solomon ya fita cikin sauri, ta kalleshi ta ce ""Wai menene?"""

"Ya ce ""Epigastric pain ne"""

"""Me kenan"" ya nuna mata cikin sa."

"Ramma ta ce ""Sannu Allah ya sa mutuwa zaka yi na huta"""

"Yayi mata shiru, ya cigaba da juyi, ya dun™ule hannunsa yana dukan gadon a hankali, yana yi yana"

mi™a alamar yana jin jiki sosai.

"Ta tsaya tana kallonsa, gumin da yake yi, ya sake tabattar mata ya fara galabaita."

"Yayi mata nuni da hannunsa ta je, ta ce ""In zo in yi maka me?"""

"Girgiza kai ya hau yi, yana kiran ""Mummy, rahama cikina am in pain"""

"""To sannu"""

"Ta samo jarka da ruwa, ta tofa masa bisimillah ™afa 19, da suratul fatiha ™afa 7, ta hau kan gadon ta ce ""To tashi ka sha ruwa"" ya tashi da ™yar ya karSa, ya shanye, yayi jifa da jarkar, ya kwanta a"

"kan cinyarta ya ce ""Rahama cikina"""

"""Allah ne yayi maganinka, a cikin sakans idan ya ga dama, zai rabaka da rayuwarka, ka ga idan"

"mutuwa zaka yi, ga saSo kana yi, ga zaluncin da ka yi mini, Allah ya sa ka mutu""."

"Abdul ya ce ""Da na mutu shahidi, ciwon ciki ne ya kashe ni, kuma ™arshe ace ke ki ka kashe ni""."

"""Ko shahidi ka mutu kan ka shiga aljanna, sai ka shiga .... Sai kuma ta yi shiru. ""Allah dai sai ya ™"

"watar mini hakkina a wurinka na zalunta ta da ka yi"""

"Solomon yayi knocking, Abdul ya ce ya shigo, ya shigo da leda a hannunsa, Abdul ya karSa, ya sakawa kansa butterfly needle, ya saka ramma ta haWa allurar da aka kawo, ya ce tai masa."

"""Ni ba zan iya ba, tsoro nake ji"""

"""Tsoron me malama, ciwo zai kashe ni"""

"""To ni taSa yi na yi?"""

"Cikin tsawa ya ce sai ta yi, hannunta na rawa, ta zuba allurar a cikin butterfly needle Win."

"A haka ya nuna mata yadda za ta sa™ala masa ruwa, yana yi suna faWa, ta saka masa ya sa hannu W"

"aya ya janyota, ya sake kwanciya a kan cinyarta."

"Yadda yake wash wash da kiran sunanta, sai ya ™ular da ita kamar ba namiji ba."

"""Ni ka daina kiran sunana tun da ba ni na Wora maka ba"""

"""Wash rahama cikina"" tsaki ta yi ta ce ""Wai shekarunka nawa?"""

"""36yrs"" yayi maganar yana kallonta."

"""Amma an yi asarar ™uruciya, idan ba ka yi wasa ba kana cikin wanda annabi ya ce kun yi asara, ka tafiyar da ™uruciyarka a shirme da shashanci, a mintuna ashirin Win nan da Allah ya ga dama, da yanzu babu kai, me zaka ce wa Allah, ka sha giya ka kwana kana zina da 'yar da ka raba da"

"uwatta, ka canza tunani da halaye, ko Allah ya yi maka rahama""."

"Ya lumshe idanunsa ya yi shiru, bai ce mata komai ba."

***

"Nabila

16 / 67