Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   47 / 67

138K to 141K   out of 199.8K words

zan rayu ba, naga an hukunta wanda suka kashe mini mata ba tare da hakkinta"

"ba, shi ne babban fatana, ke ki ka cusa mini a™idar in Wauki mataki ta hanyar shari'a ba hanyar"

"da nake so nake ganin ita ce dai-dai ba. Ba wai ina ro™onki bane ba, kina da zaSin yin abun da ki"

"ke ganin shi ne dai-dai a gareki"""

"A ™asan zuciyarta ta ce 'Ai ba zaka canza ba"""

"Kiran sumayya ta gani a waya, ta ajiye ledar kayan marmari da ta shigo da su, ta fita amsa waya."

"Ba ta san dalilin kiran sumayyan ba, dan haka ta nemi hanyar da zata nesanta ta, da wurin shige da"

ficen mutane.

"Tabi wata hany, ta Sulla wani wuri da babu kowa, ta tsaya a wurin ta ciro wayarta ta Waga ta ce"

"""Hello, Sumayya T ladan baki abun magana, ma™ogwaron kakaki radio""."

"Gaban ramma ya faWi, jin muryar mace a wurin office Win, sunan wadda aka ambata ne ya daki zuciyarta, Sumayya T ladan, tana jin program Win ta, sai dai a rufe take a cikin office Win babu"

hanyar fita.

"""Ba shakka Nabila Yusuf maitama, ni kike kira da ni da sunan ubana ko?"""

"""To ai kin rama, ya ne ya ake ciki, ya gidan radio?."

"Abdul ya shiga Wakin da Viper yake, da shi da wata Nurse da take on duty."

"Ya kalli Wan mama ya ce ""Ina mara lafiyan?"""

"Šan mama ya ce ""yana banWaki"""

"Ya ce ""Ok, sister je ki room 4 ki duba mini temperature yaron nan, kafin na zo"" ta ce ""Ok sir"""

"Ya tsaya yana dudduba medication Win da aka yi chatting, ya juya baya yana amsa waya Viper ya fito, ya nemi wuri ya zauna a kan gadonsa, ya gama amsa wayar ya juyo, idonsa suka shiga cikin"

na Viper.

"˜iris ne ya rage bai yar da wayar hannunsa ba, an kusa shekara bakwai rabonsa da Viper, tun wata haWuwa da suka yi, ya zo hutu suka kusa faWa P.A ya gargaWe shi a kan hakan, Viper ya ™ara"

"girma, kwarjini ya ™ara baibaiye shi."

"Shi bai san abun da ya faru ba, shi dai ya daina ganinsa a wurin mahaifinsa, ya ji labarin kisan kai yayi, aka rufe shi, sai kuma yaji mahaifinsa yana nemansa, kasancewar shi ba mai shiga abun da"

"babu ruwansa bane ba, sam bai damu da sai lallai ya ji meyake faruwa ba."

"Da ido Viper ya yi wa Šan mama magana, Wan mama ya taso, ya zo, Abdul bai gama tunanin ba,"

"Viper ya zare wu™ar da ke ™ugun Wan mama, ya fuzgo labcourt Win Abdul, ya zauna a gabansa. Ya kalli Wan mama ya ce ""Ka gindaya katanga, ba shiga babu fita"" Wan mama ya jinjina kai ya"

"fice, ya rufe su ta waje."

"""Ka yi mamakin ganina ko? Nima mamakin ganinka nake yi, haka mahaifinka ya adana rayuwarka, ni kuma ya tagayyara tawa, ya bar ni da yawon ramuka ina Soye kaina, tamkar maciji, kodayek macijin ne ni, ina nan zan yi fitar burtu daga ramin, zan yi masa sara mafi muni, da zai yi"

"ajalinsa"""

"""Da mahaifina kake yi, ni meye nawa a cikin abun da ya haWaku?"""

"Viper ya saka masa kaifin wu™arsa a jijiyar wuyansa ya ce ""Kai likita ne, na san ka san ma'anar wannan jijiyar, kuma ka san mai hudata yake nufi ga rayuwar Wan adam, idan ka yi wani yin™uri da bai gamshe ni ba, zan yi wa jininka magudana zuwa doron duniya. Ya saka hannu ya ciro wayar"

"Abdul daga gaban labcourt Win sa, ya ce masa ""BuWe ta"""

"Ya karSa ya buWe masa, Viper ya karSa yayi danne-danne a ciki, sannan ya mi™a masa ya ce ""Gashi nan, zan tura masa sa™o mai muhimmanci ta hanyarka, kafin nan ka gaya masa, zan cigaba da farautarsa babu dare babu rana, sai na WaiWaita farincikin sa, ni ™arfen cikin wuta ne, hannun da yake ™o™arin sakawa dan ya kamani, idan nayi masa illa, sai ya nakasa, nakasa kuma ta har abada. ˜arfen da yayi yin™urin yin amfani ya Waukko ni, wutar tayi masa zafin da na riga na narka shi, ba kowane irin ™arfe ne zai ciro ni ba. yana gama maganar ya hankaWa Abdul da hannu"

"Waya, sai da ya faWi ™asa."

"Nabila kuwa babu yadda ba ta yi ba, ta shiga, Wan mama ya hanata, ya ce likita ne yake duba shi, ya ce su fito waje."

"Ita kuma ga sumayya na jiranta, tana ta tuna mata lokacin program Win su ya kuss, ga barrister Habib yana ta kiranta shi ma, dan haka kawai tayi masa sallama, ta ce za suyi waya."

"Šan mama ya ce ""Jiya bayan fita ta da motarki yayanki da kansa ya kama ni fa"""

"""Ina ta son na yi maka magana, ya aka yi kuma ya sake ka""."

"""WaWanda nake yi wa aiki ne suka karSo ni, na kawo miki motar ki gida, na bayar da mukullin aka"

"kai miki ciki"""

"Nabila ta ce ""Suwa ka ke yi wa aikin kenan?"""

"""Ai sauri ki ke yi, kuma ya saSa dokar aikin da nake yi, ki kula sosai yayanki tarko yake yi miki"

"ko ta ina, siled mistake zai iya kama ki"" ta Wan yi shiru sannan ta jinjina masa kai ta ce ""Na gode"""

"Cikin Wakin kuwa da sauri Abdul ya tashi, ya shafo wuyansa da wu™ar Viper ta fara yankarsa, ya ga jini, ya ja da baya a hankali yana kallon Viper, ya nufi hanyar fita ya jijjiga ™ofar da ™arfi, Wan"

"mama ya buWe, ya fice cikin matsanancin hanzari, Wan mama kuma ya shiga."

"Wuyansa ya cigaba da tsatstsafar da jini, ya fita gate wurin security, ya ce su hanzarta, su shiga"

"amenity 2, su kama wanda yake cikin Wakin, babban Wan ta'adda ne, da jami'an tsaro suke nema"""

"nan da nan suka tashi da gudu, suka yi cikin Asibitin."

"Ma'aikatan suka ce, ya tsaya ayi masa treatment Win wuyansa, ya ce musu a'a, ya je ya buWe Office Win sa, ramma na ciki ta kwanta a kan couch Win Wakin tana bacci, ya dan™ota daga kan"

"kujerar, sai da ta razana, ya fita da ita da sauri, ta ce ""Abdul lafiya kuwa? Menene wai?"""

"""Akwai matsala ne"" ya faWa lokacin da ya sakata a mota ya rufe."

"Suna tafe a hanya ta ce ""Meyasame ka a wuya ne? Wai me yake faruwa?"""

"""Wani patient ne mahaukaci, ya yanke ni a wuya"""

"Cikin tausayawa ta ce ""Subhanallah, sannu Allah ya sauwwa™e, kuma baka tsaya ka saka magani"

"ba"""

"""Bakomai, idan muka je gida na saka"""

"Security kuwa suna zuwa suka tarar da ™ofar Wakin a buWe hanhai, sai dai babu kowa a ciki."

"Suka dudduba har cikin banWaki, amma babu kowa."

"Suka je suka rufe gate, aka hana kowa shiga da fita, tuni aka sanar da jami'an tsaro, Viper kuwa da"

"Wan mama tuni suka dire katanga, ya kira su walid ya ce kar su dawo, asibiti babu lafiya, Viper ya haWu da Wan gidan indabo."

"Liti ya ce ""Maganar banza kenan, kuna daidai ina mu zo mu same ku?"""

"Viper ya ce ""Ba sai kun zo ba, zamu zo mu same ku"""

"Sai da ya kai ramma gida, ya zauna ya yi wa kansa dressing, aka kira shi a waya, aka ce ya je yan"

sanda za su Wauki report Win abun da ya faru.

"""Kai ba zan sake dawowa wurin nan a yau ba, sai an tabbatar da security wurin"""

"Šan sanda Waya ya karSi wayar, ya ce ""Doctor, to ko zaka gaya mana wani Wan ta'addan ne?"""

"""Aminu Viper ne, wands ake cewa mai zamani da""."

"""Mai zamani kuma, yallaSai Viper fa"""

"""Eh shi fa"""

"Šan sandan ya ce ""Ok to"" Nan da nan suka kira DSP Nasir a waya suka sanar masa."

"Nabila bata san abun da yake faruwa ba, ta ™arasa gidan radion su sumayya, sai da suka yi faWa da"

"sumayya, saboda lokacin shirin ya Wan ja sosai, sai itakaWai ta fara program Win."

"Sai da ta nutsu, suka gama faWan dai-dai lokacin aka dawo daga talla, sumayya ta gabatar da ita"

suka Wora da program.

"Yau ma dai program Win na su, a kan abun da ya shafi harkar shari'a ne, kanta tsaye take bayyana"

™ulle-™ulle da rashawar da ta yi katutu a harkar shari'a.

"Nan ta tabattar da cewa zasu yi appeal, a kan shari'ar ramma, kuma tana fatan hukumar shari'a zata"

sanya ido sosai a kan yadda shari'ar zata gudana.

"Sumayya ta ce ""Yanzu dai kina da hope kenan, a kan appeal Win da zaku yi?"""

"""Sosai kuwa sumayya, kuma ina nan a kan bakana, lauyoyin gwamnati da bunkure foundation su gabatar da victim a gaban kotu, kuma ina da kyakykyawan fata a kan wannan shari'ar, sannan"

"bayan haka akwai tarin ™ulle-™ulle da zan warware a wannan zaure, masu tarin ban mamaki"""

"""To shikenan, da ni da masu sauraro muna dako, duba da yanayin lokaci, baki samu shigowa da wuri ba, da haka da haka nake cewa muna nan muna saurarenki, domin jin wane irin ™ulli zaki warware mana."

"The lady of her words, the young capacitated barrister, gugan ™arfe sha kwaramniya iron lady,"

"kuma boss lady, voice of voiceless Barrister Nabila Yusuf maitama ayi sallama da masu sauraro"""

"Dariya Nabila ta din ga yi ta ce ""Kirarin nan naki dariya yake bani Sumyya, ai ke ce voice of voiceless, baki abun magana, a sayar da a tsage gaskiya, the lady of the century Sumayya T ladan, Allah ya ™ara kiyaye mana ke, masu sauraro Assalamu alaikum"" suka ™ar™are shirin cikin nishaW"

i da dariya.

"Tuni Nasir ya isa asibitin, ya fara investigation, aka Waukko masa file Win Viper da aka buWe, sai"

"dai babu lambar waya a jiki, ya ce meysa babu lambar wayar mai file, record suka ce, emergency aka buWe file Win, kuma ba su ne a shift Win da aka buWe file Win ba."

"Ya saka security su kawo masa littafin da masu shiga da fice suke rubuta sunan su a ciki, aka kawo"

"masa yana dubawa, babu wani sanannen suna a ciki, sai dai ya tsaya cak, ganin sunan Nabila a cikin book Win."

"Nabila kuwa ta Wauki hanyar titi, bayan ta Wauki motarta, tana tafe yau jinta take sakayau,"

"kwanakin da ta yi cikin takaici, zuciyarta tamkar an wanke mata ita."

"Ta kalli glass Win motarta, ta ga wata babbar mota ta taso ta a gaba, idan ta kauce, ta bar hannun ta bawa motar dama ta wuce, sai motar ta rage gudu, ganin ba zasu bata damar tafiya cikin kwanciyar hankali ba, ya sanya ta Wauki titi sosai, ta wuce su, amma suka cigaba da binta by fire"

by force ita suke hari!.

"(Am sorry for delayed posting, am sick ayi mini addu'a please)"

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Al'amin da Wan mama suna kwance a cikin ciyayi, in da suka Suya nesa da Asibitin sosai."

"Suna ta jin kai komon motocin yan sanda, Wan mama ya kalli Viper, ya ga yadda yake rintse idanunsa, yana dam™ar ciyayin wurin, ya ce ""Sannu oga Viper, cikin ne? Ko wani asibitin zamu"

"tafi?"" Ya girgiza masa kai alamar a'a."

"""To tun da da cannula a hannunka, kaga magungunanka da na kwaso, naga suna yi maka wannan"

"allurar, ina ga ita ce ta ciwon cikin, bari na yi maka"""

"Viper bai ce masa komai ba, Wan mama ya haWa allura ya hau zuba masa a cikin cannula, a"

"hankali viper ya fara buWe idanunsa, amma kansa ya fara juyawa, ya kasa magana."

"Šan mama ya koma gefe, ya kunna sigari yana sha, mintuna goma Viper ya tafi gaba Waya, ya"

"ciro wayarsa ya danna, sannan ya saka a kunnensa ya ce ""Hello sir, eh su yi sauri ya samu bacci, amma yana cikin ciwo sosai"""

"Ya ajiye wayar ya cigaba da shan sigarinsa, mintuna arba'in sai ga wata helux ba™a ta iso wurin, wasu narka narkan ™arti suka fito, suka saSa Viper suka saka shi a cikin motar, Wan mama ya"

kama ya hau suka tafi.

"Suna tafe a hanya su liti suna kiran Wan mama a waya, ya gaya musu yana ina, da shi da Viper, ya"

"din ga raina musu hankali yana yi musu kwana-kwana, suka din ga zaginsu amma ya ce ""Oga"

"walid ka yi ha™uri, wayar zata mutu babu caji"" ya katse wayarz ya cire batirinta gaba Waya."

"Wani Asibiti suka kai shi, likitoci suka rufu a kansa, suka dudduba shi, suka ce babu wata matsala zai warke, ba wata gagarumar matsala bace ba, sai dai dole ya nisanci shaye-shaye idan yana son"

zama lafiya.

"Nasir jiki na rawa ya Waukko wayarsa, yana kiran Nabila, sai dai yayi mata missed calls, sun fi biyar, ko Waya bata Waga ba, hakan ya ™ara fusata shi ainun, ficewa yayi ya Wauki mota ya bar"

"Asibitin, yana ™o™arin gazgata zargin da yake yi wa Nabilan."

"Yana ™o™arin sake kiran wayarta, sai ga kiranta, ya Waga zai yi magana ya ji muryar da bata"

"Nabila ba, ta wani daban."

"""Malam ina mai wayar?"""

"""Ta haWu da hatsari, tana emergency na asibitin cikin gari"" wani wawan burki ya ci a tsakiyar titi,"

wanda sai da ya kusa haddasa hatsarin shi ma.

"""Ta mutu ne?"""

"""A'a, ana kula da ita, ni Wan sanda ne, mu muka kaita asibitin"""

"""Nima Wan sandan ne, ka gaya mini ta mutu ko?"""

"""A'a, muna dai jiran abun da likitoci zasu ce ne"" ana tayi masa horn, amma hankalinsa baya kai,"

ya fizgi motar ya canza hanya.

***

"Ramma kuwa bayan Abdul ya gama wayar ta ce ""Ka ce mini mahaukaci ne ya yanke ka, kuma yanzu na ji yan sanda ne suka kiraka ana zancen Wan ta'adda"""

"""Eh shi ne mahaukacin ai"""

"Ta Wan yi shiru sannan ta ce ""Kamar na san sunan da ka faWa fa"""

"""Wanne?"""

"""Mai zamani, amma kuma kamar ba haka ake ce masa ba, mama ta san shi"""

"Basar da zancen yayi ta hanyar cewa ""Wayyo wuyana"""

"Cikin kulawa ta ce ""Sannu, ka kwanta to"""

"""To ki zauna sai na kwanta a kan cinyarki"""

"""Gaskiya ba zaka takura mini ba, wai kai jinyarka sai ka ce wani jariri, ka yi ta ragwanci, Wan"

"wannan ciwon sai wash kake, wannan idan kaga fuska kuka zaka yi kenan?"""

"""Haba baby, ki tausaya mini mana, da na mutu fa"""

"Ramma ta ce ""Haka nake fata dama"""

"""˜arya ki ke yi "" yayi maganar yana janyota, yana ™o™arin kwanciya a jikinta, ta ture shi ta ce"

"""Baka isa ba, idan ka gama sangartar ka watstsake, mutum ba juriya"""

"ShagwaSe fuska yayi, yana kuma kwanciya a jikinta ya ce ""Zafi"""

"""To sannu"""

"""Yauwwa baby, i love You, ki kula da ni sosai"""

"""To samo zani sai na goyaka ™arewar kula, ka rabu da ni dan Allah"" ™arshe ta gama mitar ta rabu"

da shi.

***

"Nabila kuwa a emergency, aka gano gocewar ™ashi a hannunta, sai buguwa da tayi a ka, ta fasa"

"goshi, ga jini na fita daga hancinta, in da Allah ya ta™aita abun, da seatbelt a jikinta take driving, dan Abba na yawan gargaWinta a kan hakan."

"Godiya Nasir ya din ga yi wa Allah, da ya tarar bata mutu ba, daga nan asibitin, ya Wauketa ya"

canza mata wani.

"Da ™yar ya iya kiran Abba ya gaya masa, saboda yadda baya Waukar lamuranta da sau™i."

***

"Lokacin da aka kai Viper da Wan mama gida, su liti basa nan, sun bazama nemansu, duk da a hanya, sai da jami'an tsaro suka tare motar, da son bincikar motar, amma ganin masu motar, ya sanya aka basu dama suka wuce."

"Suka kwantar da Viper suka tafi, Wan mama ya gyara gidan, ya nemi wuri yayi zamansa hankali a"

kwance.

"Dare yayi sosai, su liti suka dawo, suka tarar da Wan mama da Viper yana bacci."

"Zabura liti yayi, zai kwaWe shi, Walid ya hana shi, ya ce ""Šan mama, wane irin wula™anci ne ka yi"

"mana haka?"""

"""Oga Walid, wayata ce ta mutu fa, Wan gidan indabo ne likitan da ya shiga duba shi, tona mana asiri ya so yayi, a kama mu, muka yi layar zana, muka dirge, muka samu wuri muka Suya, ciwon cikin ya sake tayar masa, na yi masa wata allura da na ga suna yi masa a cikin kayan magungunan sa, kawai naga ya ware, shi ne na samu abun hawa, na kai shi wani asibitin, da kyar na kawo shi"

"gidan nan, hannunsa na sa™alo a kafaWata muna tafe muna faWuwa har gida""."

"Liti ya ce ""Šan azzaluma, duk sai da ka azabtar da shi, ga ciwo yana fama, shegen taurin kai"

"kamar jinjirin jaki, ka gaya mana kuna ina, ka ™i da yake Wan kut....ne kai, Wan wahala kawai""."

"Walid ya ce ""Dan Allah liti kayi ha™uri, tun da Allah ya dawo da su gida lafiya"""

"""Ai yaron ne, wasu lokutan yadda ka

47 / 67