Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   43 / 67

126K to 129K   out of 199.8K words

sun santa a bakin sumayya, suke ta tura sa ™ onnin gaisuwa, wasu kuma suna tambayarta dalilinta na ™alubalantar bunkure"

"foundation, duk da irin gudunmawar da take bawa al'umma."

"Sumayya ta ce ""Masoyiyya, kin ji tambayoyin masu sauraro mai zaki ce?"""

"Nabila ta yi murmushi ta ce ""Babu abun da zan ce, sai su kasance da mu a sabon shirinmu, na ™e™ e da ™e™e. Ba wai bunkure foundation ba, duk wani abu da ake kitimurmura a cikin sa, ko rashin adalci zamu yi bajekolinsa a wannan shiri, kuma program zai iya bi ta kan kowa, duk wanda ya ga kuma an yi masa ba dai-dai ba ya ™alubalance ni a gaban shari'a."

"Manyan shari'oi da aka yi bita da ™ulli a ciki, yadda ake danne hakkin mara galihu ake tsayawa yaran masu kuWi, yadda ake wasa da hankalin talaka, da tauye masa hakki, shi fa wannan program Win, kai har da shari'ar wani gawurtaccen matashi da ya shahara, jami'an tsaro suna nemansa, sai dai abun mamaki shi ne sai da ya shafe shekaru biyar ba ayi masa shari'a, a shekara ta shida aka sake shi, kuma yanzu an ce ba bisa ™a'ida aka sake shi ba wai nemansa ake yi."

"Akwai tarin kwamacla a harkar shari'a a ™asar nan, a shirin ™e™e da ™e™e zamu fayyace"

"abubuwa da dama, na ban mamamki"" suka ™ar™are program Win cikin wasa da barkwanci."

***

"Alhaji wada hankali kwance yake zaune yana shan lemo a kofi, yana kallon indabo da yake ta ha™ ilo yana magana."

"""Karofi, ka shiga gonata da yawa, ka kiyayeni, muddin kana son yarinyar nan ta rayu, ya zama"

"dole ka takawa shirin nan da zasu fara gabatarwa burki"""

"Karofi ya ce ""Sabod me? Kai da kake Waukar nauyin gidan radion ka ake abun da ka ke so waye"

"ya hana ka? Ni na Wauki nauyin program Win dan haka babu ruwanka da abun da ake yi"""

"""Karofi, ka san na fi ™arfin kafi ga bayana ko?"""

"""Ai ka san shi ™arfen cikin wuta sai da Wan uwansa ™arfe, babban mutum mai kima a ™asar nan, bai kyautu ace ka na Sata lokacinka a kan wata ™aramar alhaki kamar wannan yarinyar ba."

"Auuu ashe fa ta sako wani zance a maganarta, mai kama da maganar Al'amin Viper, wato mai zamani. Kana tsoron ta tona maka asiri cewa kai ne ka saka aka kashe matar Viper ko? Ka kwantar da hankalinka ba ta san wannan labarin ba, idan har ba tana haWuwa da Viper ba ya gaya mata da"

"kansa"""

"Wani irin shock indabo yayi, ya sandare a tsaye, jin yadda Alhaji mu'azzam wada kankarofi yake"

farke sirrin da bai taSa tunanin wani mahaluki ya sani ba.

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Indabo da ™yar ya iya buWe bakinsa ya ce ""Kankarofi"""

"""Indabo"""

"""Wace irin magana kake faWa ne?"""

"""Irin wadda ka ji da kunnenka, ka zata daga kai sai waWanda kuka aikata laifin ne ku ka sani? Kamar na so na fika iya playing cards Wina ko?"""

"Indabo zai yi magana, Jidda ta shigo wadda ita ce matar kankarofi, kuma ™anwar indabo."

"""Yaya yana ganka a tsaye ne? Ba dai har tafiya zaka yi ba?"""

"Kankarofi ya ce ""Eh, ya ce tafiya zai yi, dama ziyarar ta bazata ce, mu je na taka maka"" kamar"

wawa haka indabo ya bi kankarofi suka fito.

"Ya sake kallon indabo da yake ta rarraba ido, kamar shege a rabon gado ya ce ""Ka fa kwantar da"

"hankalinka, kar ka yi zaton zan gaya wa wani wannan sirrin tsawon shekaru kenan, ina dakonsa ba wanda ya sani, ko ma na faWa bani da wata ™wa™™warar hujja a kai, ina gargadinka ne kawai"

"ka kiyayi yarinyar nan""."

"""Kankarofi"""

"""Indabo"""

"""Hawainiyarka ta kiyayi ramata, sanin wannan sirrin ba shi yake nufin kana da lago na ba"""

"Kankarofi ya ce ""Na sani, na ankarar da kai ne kawai, na san abun da kake yi, dan haka kar ka"

"tsallake gona da iri""."

"Indabo kawai ya jinjina kai zai juya ya tafi, Kankarofi ya ce ""Na san zaka yi mamakin yadda aka"

"yi na sani ko? Ba abun mamaki bane ba, kar ka je ka sakawa kanka damuwa da dogon tunani"" bai ce masa komai ba, ya yi gaba."

***

"Abdul yana kwance yana bacci, saboda daren jiya bai yi bacci ba, ramma tayi bacci, aka kira shi asibiti, sai bayan sallar asuba ya dawo."

"Ramma ce ta shiga Wakin a gigice, tana dukansa a kafaWarsa."

"Ya buWe idonsa ya ce ""Meye haka kuma?"""

"""Ka tashi"""

"""In tashi in yi miki me? Rahama ban yi bacci ba fa jiya, ina asibiti""."

"A gigice ta ce ""Ina ruwana? Abdul ban ga al'ada wancan watan ba, wannan ma lokaci ya wuce"""

"""Kuma shi ne zaki tashe ni ina bacci?"""

"""Dole na tashe ka, me hakan yake nufi ka tashi ka duba ni, ba zan sake Waukar ciki ba, ni ka tashi"

"ka duba ni"""

"Tashi yayi daga kan gadon, bai ce mata komai ba, ta bi bayansa tana kiran sunansa, amma ya"

"rigata fita ya kulleta a Wakin, ya tafi wani Wakin ya yi kwanciyarsa."

***

"Sosai sumayya take jan jama'a a sabon gidan radion da kama aiki, da ita da murtala."

"Saboda bayan kasancewar ta sananniya, tayi ™o™ari wurin samar da sabbin shirye shirye masu ™ ayatarwa, wanda za su tafi dai-dai da matasa da ma dattijai baki Waya. Wasu daga cikin abokan aikinta da ta baro a can, suka din ga yi mata magiyar suma ta samar musu gurbi a in da ta koma, suma su koma. Yanzu sumayya ba ta da fargabar ta samo rahoto, a kushe ace mata ba irinsa ake bu ™ata ba, saboda kawai bai yi dai-dai da abun da wasu suke son ji ba."

"Ranar farko da suka gabatar da program Win ™e™e da ™e™e ita da Nabila, program Win ya yamutsa hazo, dan tayi sukuwa tayi zamiya, ta ™arewa bunkure foundation ta tas da hukumar shari'a, tayi bayanin yadda shari'ar baba mai gadi ta kasance a kotu, tare da jaddada idan har da gaske dan al'umma suke ayyukansu, ya zama dole a bayyana ina ramma take, idan kuma da gaske tana asibiti, a bawa lauyoyi da ´an jarida damar zuwa su ganota, kuma a kawo bayanin likita a kan abun da yake damunta zuwa lokacin da aka gaza ganinta a gaban kotu."

"Hatta lauyan gwamanti ta din ga challenging Win sa, a yadda suka din ga taka doka yadda suke so."

"Nan fa mutane suka din ga tururuwar kiran waya, wasu suna sharhi, ciki har da wani lauya mai zaman kansa, da ya kira waya, ya tofa albarkacin bakinsa tare da tabattar da akwai jabun lauyoyi da suke yi wa doka hawan ™awara, a yi cuwa-cuwa a danne hakkin mai ™aramin ™arfi, a wanke yaran masu ido da kwalli, ire-iren foundations Win bunkure suna da yawa. Ya ™ara faWaWa"

"bayanan da Nabila tayi, tare da fito da wasu abubuwa ma da ita hankalinta be kai, kai ba."

"Nabila ta ji daWin program Win sosai da sosai, dan kuwa ji tayi, zuciyarta ta rage raWaWi da ba™in"

cikin abun da aka yi musu a kotu.

"Bayan kammala program Win, still cigaba da kiran wayar a aka yi, ™arshe sai kashewa suka yi."

"Sumayya ta ce ""Mutuniyata kin yi bala'i fa"""

"Nabila ta ce ""Ke ni Win ta wasa ce? Ai sai Najar bunkure ta zubar da hawaye, yanzu ta ™ar™ashin"

"™asa zan yi analysis nawa ™ungiyar take samu na tallafi a wata, da kuma abun da ake spending wurin tallafwa mutanen da ake i™irari. Ni Win fa ba ta wasa ce ba"""

"Sumayya ta ce ""Ba wani ta wasa ko ba ta wasa ba, dole mu daga da Addu'a fa, Allah ya tsaremu"

"Masoyiyya"""

"""Amin dai, amma yanzu meye abun yi?"""

"Sumayya ta ce ""Eh to, kamar yadda ki ke tunanin kawo ™arshen bunkure, ni kuma sonake na ci uban indabo, duk da ya fi ™arfina, amma zai ga abun da 'yar matsiyata zata iya yi, dan wallahi sai"

"na kusa girgizo shi daga kan kujerar nan"""

"Nabila ta kwashe da dariya ta ce ""Me yayi miki ne, ki ke wannan alwashin?"""

"""Zagin cin zarafi yayi mini, lokacin da ya ce na din ga bibiyar masa ke, kin san na taSa zuwa na bayar da wani rahoto, a kan cewa an ce an yi wani aiki a yankinsa, kuma da na je ban tarar an yi ba, kin ga abubuwan da aka yi mini a kan hakan? Program Win da zamu din ga yi da yaya murtala, irin su Indabo zamu din ga bankaWawa asiri. Zamu faWi abun da suke karSa na consituency project duk wata, da kuma ayyukan da suka gabatar a watan, daga nan ya ragewa al'ummar yankin da ake"

"wakilta, su yanke hukuncin da ya dace"""

"""Allah ya ™ara lafiya, ´ar gwagwarmaya amma shirin ya ™ayar da ni, Allah ya taimakemu ya ™"

"arfafi gwiwarmu masoyiyya. Abun mamaki shekarun baya bamu taSa tunanin samun wannan damarmakin ba, sai dai mu yi ta dama dama"""

"""Haka lamarin Allah yake, yanzu ya ara mana damar da muka ro™a, ya rage namu mu yi abun da"

"ya dace da ita"""

"""Haka ne, Allah ya taimake mu ya bamu sa'a"" suka ce Amin."

"Ko da ta koma gida, Walida ce ta fara tararta ta ce ""Arfa, yanzu muka gama jin program Win ku,"

"live ku ka yi shi, kina ta Sarin maganganu ko tsoro ba kya ji"""

"Nabila ta ce ""Walida, wanda bashi da gaskiya ai shi ne yake tsoron a faWeta, bamu fara dan mu"

"daina ba"""

"""Zaki ga baki fara dan ki daina ba, yaya ya shigo a ™alla sau uku yana nemanki, ya kira wayarki"

"ma, kin ™i ki Waga"""

"""Duk a kan program Win da na yi"""

"Walida zata bata amsa ya shigo, fuskarsa babu annur ko kaWan."

"Ta tsaya tana kallonsa, ya ™araso gabanta ya kalleta ya ce ""Arfa ba zaki taSa yin hankali ba ko?"

"Meyasa ki ke son yin wasa da rayuwar ki ne?"""

"""Dsp, rayuwa ta ka ce ai, nikaWai nake abuna ai, shiyasa nake takatsantsan kar baya tawa rayuwar,"

"na saka ta wani a hatsari"""

"""Zaki rufe mini baki, ko sai na kwaWa miki mari, ni kike gaya wa ba kya saka rayuwar wani a hatsari? Duk tayar mana da hankalin da ki ke yi ba kya gani, yadda ki ke tayarwa da Abba hankali a shekarunsa ba wasa da rayuwarsa ba ce ba? To wallahi ba zaki kashe mana uba ba, muna da"

"burin ganinsa a raye""."

"Aikuwa ta gyara tsayuwarta, ta haWiye wani abu mai Wacin gaske, ™irjinta na yi mata zafi ta ce ""Good, an zo wurin, kar na kashe muku uba, tun da ni ba nawa uban bane ko? To ku mayar da ni wurin nawa uban mana, meye na zama ana yi mini gori, how many years for now? kuna yi mini gori, kai Win ma da baka yi yau gashi ka fara, alhalin kun fi kowa sanin bani na zaSi hakan ba, da"

"da yadda zan yi, da tuni na bar muku gidanku, ku nuna mini hanyar gidan nawa uban mana"""

"Ta baya ya fizgota, ya Wauketa da lafiyayyen mari."

"Gigicewa tayi, jikinta ya hau rawa ta kalli Abba, da ransa yake a Sace, fuskarsa babu annuri."

"Ya ri™e hannunta, ya zazzaro mata ido ya ce ""Me ki ka nema kika rasa? Me kike bu™ata a rayuwar"

"nan da ban yi miki ba da ki ke zancen mahaifinki, menene shi Nabila?"""

"Ta sunkuyar da kai tana kuka, ta dafe kuncinta."

"""Ki gaya mini, kafin na kasheki, me uban naki ya tsinanawa babarki ma, balle ke? Uban me ki ke"

"nema a wurinsa?"""

"""Abba ka yi ha™uri, ba zan sake ba"""

"""Ba zan yi ha™urin ba, ki gaya mini ta ina na gaza, menene ba na yi miki"""

"Mama da jin hargowar su ya sanya ta fito ta tarar da su, ta ce ""Mhmm, ai tsintacciyar mage ba ta ta"

"Sa yin mage major, kuma gurbin ido ba ido bane ba, muna nan da kai wataran sai ta saka ka zubar da hawaye"""

"Nasir ya ™arasa ya ce ""Abba dan Allah ka yi ha™uri, ba zata sake ba in sha Allah, kar ka kuma"

"dukanta"""

"""Shut up! Kai ma har da kai, ina yi maka kallon mai hankali ashe ba haka ba ne, ku kuke tunzurata"

"take wannan zancen""."

"Ya ce ""Ka yi ha™uri dai Abba, in sha Allah ba za a sake ba"""

Ya saki hannunta ya fice daga gidan baki Waya.

Nabila kuwa da gudu ta ™arasa Wakinta tana kuka mai cin rai.

***

"˜arfe sha Wayan dare, liti yana ™ofar gidan su Al'amin, yana rarraba ido, babu yaron da zai aika cikin gidan, kowa ya watse."

"Ya bubbuga gate Win gidan, ya koma gefe."

"""Waye?"""

"""Nine"""

"Ya buWe gate Win ya kalli liti ya ce ""Ya aka yi?"""

"""Wurin Abbu nazo shi nake nema"""

"Jin muryar liti, ya sanya Abba gane jama'ar Viper ne, dan haka ya ce ""Mai zamanin yana tsare ai,"

"ka sani kake nemansa"""

"""Dan uwarka wurin mai zamani na ce maka na zo? Wurin mai gidan na zo, baka gane ni bane liti"

"ne"" yayi maganar yana cire facemask Win fuskarsa."

"""Na gane ka, amma a kan me zaka zo nemansa, ka gaya mini na je na gaya masa"""

"Wata uwar sha™a liti yayi masa, ya watso shi waje ya ce ""Shege, kai ka isa in zo wurin maigida ka ce na gaya maka menene sa'anka ne ni, wallahi idan baka kiyayeni da abun da ya shafi mai zamani ba, sai na sassaraka na bar wa uwarka tabon daba, makira yar wuta"" tamkar gidan ubansa, liti ya"

kutsa kai ya shiga gidan.

Ya tsaya a tsakar gidan yana kwaWa sallama.

"Rahila ce ta fito ta ce ""Wane mara mutuncin ne haka a tsakar gidanmu, malam balaggagen gardi"

"ka shigo mana gida""."

"""Šanki ne ya so na shigo, eh sarkin gida nake nema, an ce ya je gada biWata, mu kuma tsakainmu da ma™yan™yasanmu akwai amana, mussaman ma™yan™yashin mai zamani, ai dattijonmu ne iya"

"wuya, ace masa gani na amsa kira""."

"""Wace irin magana ce kake yi wannan, ni ban gane ba"""

"""Gana ce, kuma kin gane mai nake nufi, ki yi mini magana da mai gidan, ko na shiga na neme shi"

"da kaina"""

"Abba ya shigo gidan yana zare ido, ya sake cewa liti ""Ka zo ka fitar mana daga gida"""

"""Gidan ubanka ne ko na mai zamani? Idan gidan ubanka ne sai na fita, idan kuma gidan uban mai"

"zamani ne nima gidanmu ne"""

"Rahila ta ce ""Wane mai zamanin, ka tafi can ka neme shi, ka fice ka bar mana gida"""

"""Ke yar wuta ban saka da ke ba, ba™ar sheWaniya, idan baki nemi yafiyar mai zamani ba, wuta W"

"aya zaki shiga da matar sheiWan, kai ware ka yi mini magana da mai gidan"" yayi maganar yana zaro makami."

"Abbu kuwa bacci yake yi sosai, a cikin baccin ya jiyo muryar liti, kawai zuciyarsa ta raya masa"

"Al'amin ne, ya zo da mutanensa."

"Da sauri ya fito tsakar gida, yana tambayar ko lafiya."

"Liti na ganin sa ya mayar da makamin, ya dur™usa ™asa ya ce ""Abbu barka da dare"""

"""Yauwwa barka, lafiya ka shigo mana gida a wannan daren?"""

"""Liti ne Abbu, an ce ka je namanmu, ko ni ko walid, shiyasa ban yi sanya ba, na ce bari na"

"gangaro na amsa kira, duk da mu masu laifi ne, ya kyautu ace muna zuwa muna kawo gaisuwa"""

"Abbu ya ce ""Ikon Allah, meye sunanka na gaskiya ne?"""

"Liti yayi murmushi ya ce ""Bawan Allah nake ai sarkin gida, Abdallah ne"""

"""To ni Abdallahn zan ce, bisimillah shigo mu shiga daga ciki"""

"Rahila ta ce ""Ya shiga ina? Makami ne fa a jikinsa, sai yayi maka illa, ya zaka shiga da shi"

"makwancinka?"""

"Abbu bai kulata ba ya ce ""˜araso Abdallah"""

"Ya bi bayan Abbu, yana baza babbar rigar daya saka a kan ™anan kayansa ya kalleta ya ce"

"""Munafuka, haddsana mai raba Wa da uba, idan baki yi wasa ba, tun a duniya sai kin tozarta"""

"Duk tsagerancin Al'amin baya saurarta balle ya zageta, amma liti sai ™are mata zagi yake yi."

"Abbu ya kalli liti ya ce ""Abdallah, dan Allah ko ka san in da Al'amin yake? Tun da ya zo mini"

"daga prison na kore shi, ban sake ganinsa ba, ina matu™ar kewarsa da son na ganshi, na san ku ne makusantan sa, ban sani ba ko kun san in da yake?"""

"Liti ya ce ""Eh to, gaskiya ban san in da yake ba, amma dai muna haWuwa"""

"Abbu ya ce ""Ban gane ba"""

"Liti ya ce ""A bar shi hakan da na faWa, ban san in da yake ba, amma muna haWuwa, kuma maganar gaskiya, yana fushi da kai, tun da aka ce yayi laifin nan baka bashi dama ko sau Waya ba, ka"

"saurare shi"""

"""Wace damar zan bashi, na nema masa auren yarinya girma da arziki, amma ™arshe yayi silar"

"rayuwarta"""

"Liti ya kalle shi ya ce ""Haryanzu ka yadda shi ne ya kashe yar madara?"""

"""Meyasa ba zan yadda ba, tun da ya furta mini, kuna gashi yana shaye-shaye"""

"Liti ya jinjina kai ya ce ""Haka ne"" ya tashi tsaye

43 / 67