Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   20 / 67

57K to 60K   out of 199.8K words

ya ce ""Ke ware dan kazakazanki, ko shi bai"

"kashe ki ba sai na kashe ki ni, jarababbiya kai, uban me ki ke nema a wurinmu? Ke bayan haushinki da nake ji, har da wannan banzan saurayin naki Wan sanda da ya din ga azabtar da ni,"

"sai na yi masa ido Waya, ba zai bar aikin Wan sanda ba sai da tabona""."

"Walid ya ce ""Meya dawo da ke kuma? Me ki ke nema?"""

"Ta ce ""Viper"""

"""Me zai yi miki?"""

"""Ina son ganinsa ne"""

"""Yana cikin yanayi mara daWi, ki yi ha™uri ki tafi kawai, ba zaki ji daWin abun da zaki gani ba"""

"Nabila ta ce ""Komai munin abun zan gani, zan jure"""

"""Kin ga, ba mutuncinki bane ba, kina 'ya mace, ki dinga sintiri a gidan nan, wurin mutane irinmu"

"ma, yakamata ki daina zuwa"""

"""Zan daina, idan na samu abun da nake so, ka ™arasa mini labarin jauhar, ni lawyer ce, ina son ya"

"Wauki fansa ta hanyar da ta dace ne, kuma niyyar da nake da ita ta alkhairi ce, dan haka na san ba zaku cutar da ni ba"" tayi maganar tana nuna wa Walid id card Win ta."

"Walid ya ce ""Na san ke lawyer ce"""

"Cikin mamaki ta ce ""Ta yaya?"""

"""A ina na saka aka Waukko mini ke?"" Sai kuma tayi shiru tana kallonsa."

"""Baki isa na bari ki raSi Viper ba, muddin ban san wacce ke ba. Hatta gidanku na sani""."

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Nayi mamaki, dama jiya na kira Viper ya ™i Wagawa, wanda ya kama ka, ba saurayina bane ba, yayana ne. Kuma da shi nake taimakawa a kan neman Viper, yanzu haka ya tabbatar mini da yi wa wani Wan mama tarko, ya ce idan ya kama shi, an ce zai samu Viper, sai dai"

"ban san waye Wan maman a cikinku ba"""

"Walid ya ce ""Wani tabbaci muke da shi, ba zaki cutar da mu ba, ko ki ci amanar mu ba, duba da"

"yadda ki ke zambatar Wan uwanki cikin aminci"""

"Nabila ta jinjina kai ta ce ""Haka ne, ni zan tsaya a tsakiya ne, na bi Sangaren gaskiya, and no matter what, ina da ikon tsayawa duk wanda nake ra'ayin tsayawa. Amma dan Allah ku bari na"

ganshi na yi magana da shi.

"Walid ya ce ""To"""

"Liti ya ce ""Ni fa ban yadda da yarinyar nan ba mai laya, ya ya za ayi ta ci amanar Wan uwanta"

"kuma, ta ce tana tare da mu?"""

"Walid bai kula shi ba, ya buWe mata Wakin da Viper yake ciki, yana zaune daga shi sai gajeren"

"wando, ko riga babu a jikinsa."

"Jiki a sanyaye ya ce ""Maganar da ki ka faWa gaskiya ce, ™wa™walwar viper ta fara samun matsala,"

"a dalilin damuwa da ta'amalli da miyagun ™wayoyi, yana bu™atar ganin likita, amma tayaya? Ina tsoron mu fita da shi a samu matsala""."

"Duk ganin ™irarsa ta razanata, yana zaune, daga zaunen ma maye kawai yake yi, ga uban karan"

taba guntu-guntu a wurin.

Kawai ta shiga Wakin ta nufe shi kai tsaye.

"Walid ya ce ""Ki daina gangancin tunkararsa yadda ki ka ga dama, ba ya cikin hayyacinsa fa"""

"Nabila ba ta saurare shi ba, ta je gaban Viper ta dur™usa, ya Wago ya kalleta ya ce ""Ban ce ki daina"

"zuwa ba?"""

"""Ba zan iya ba ne, na fara jin abun da 'yar madara take ji, idan ta ganka a yanayi mara daWi, yaya"

"za ta ji idan ta tsinceka a yanayin da ya fi na baya muni?"" Ya zuba wa Nabila ido, wanda hakan ya tilasta mata kawar da kanta daga kallonsa."

"Ta cigaba da cewa ""Yakamata ka ™arasa mini labarin jauhar, kar na je na sakankance, ta dawo ta ™wace mijinta, dan a labarinta na ga daga tausayi soyayya ta ™ullu, kuma nima dai gashi ba na son shaye-shayen nan, kar na je sai na yi nisa ta ™wace mini kai, tana ina ne yanzu?"" Tayi"

maganar tana jiran amsar da zai ba ta.

"Ya ™ura mata ido, har sai da gabanta ya faWi, ta fara tunanin ko sha™etan zai yi."

Amma ya jingina da bango yana lumshe ido.

"""Talk mana"" tayi maganar da sigar rarrashi."

"Su liti duk suna window suna ganin ikon Allah, su ihu yake ta yi musu, yana kiran matarsa, amma"

"yanzu ya nutsu, ko hargowar bai yi mata ba."

"""Na ga haryanzu baka gama dawowa dai-dai ba, bari na je zan dawo, sai mu yi magana ka din ga Waga wayata amma, sunana Nabila Yusuf maitama. Amma babanmu arfa yake ce mini, ranar arfa aka haife ni, shiyasa nake da sa'a sosai kuma yana son mamana sosai da sosai, kamar dai yadda ka ke son 'yar madara. Amma dan Allah ka gaya mini da wuri tana ina, kar in zo daga baya, ka ce baka san zance ba baka sanni ba"". Tayi masa maganar cikin sigar shagwaSa."

"Yayi shiru, ko tari bai yi ba."

"Har ta gama surutanta, bai yi magana ba, ta tashi a hankali ta fito, ta kalli Walid ta ce ""Zan je"

"gidan masu rangwamen hankali, na yi magana sa likitocin ™wa™walwa, idan ta kama dole ayi arranging yadda zai ga likita, ina matu™ar bu™atar hankalinsa, kafin komai ya yiwu, sannan ku rage zirga-zirga an matsawa yayana lamba a kan kama shi, kuma ya dage by any means sai ya"

"kama shi""."

"Walid ya ce ""Shikenan, mun gode da gudunmawarki, sai anjima"" ya jinjina kai ta fice ta tafi."

"Suka sake le™a Al'amin, ya kwanta a wurin, yayi ruf da ciki, wanda tun bayan sallar asuba suke fama da shi, sai ya fita ya kashe madaki da Indabo, da ™yar suka rufe shi a Waki, da kokowa, dan kuwa sun sha wahala, duk da su uku ne, shikaWai neman gagararsu yayi, amma da Nabila ta zo"

tana yi masa magana bai yi wannan hargagin ba.

"Sai kusan sha biyu saura ta isa wurin aikinsu, mai yi musu goge-goge ne ya sanar da ita, Barrister"

"kabir yana ta nemanta, ta ce masa to, sai da ta shiga office Win ta, ta dafa tea a dispenser tana da biscuit a office Win ta, ta haWa ta karya."

"Sai da ta kammala, sannan ta tafi office Win Barrister kabir, yana ta shiri zai fita yana da wani"

"meeting, duk yadda yake yi mata wasa, idan suka haWu yau sai ya sha kunu ya Waure fuska tamau."

"""Sir an ce kana nemana?"""

"A ™ule ya ce ""Au an ce nema? Tun jiya nake kiran wayarki, baki Waga ba, baki biyo ba ki ji"

"dalilin kiran"""

"Cikin ko in kula ta ce ""Sir ban taSa yin hakan ba, yakamata ayi mini afuwa ayi mini uzuri"""

"""Shut up, ba zaki janyo mana magana ba, kin san wacece matar nan kuwa?"""

"""But sir, this is my personal trial, ba under law firm Win nan zan yi shari'ar nan ba""."

"""Ina magana kina magana? Amma da ID card Winmu ki ke amfani ko? You better watch what you"

"are doing, faWa da matar nan tamkar faWa da manyan mutanen nan ne, dan su take yi wa aiki"""

"Barrister Habib ne ya ™araso, yana faWin ""Subhanallah, lafiya kuwa meyake faruwa?"""

"Barrister kabir ya ce ""Ka san yarinyar nan office Win Naja'atu Bunkure ta je neman magana, wai tayi mata bayanin wani case da yake hannunta, ina ruwan Nabila da Bunkure?"" Idanun Nabila ya cika da hawaye, tamkar ta fashe da kuka, kowa ya santa da barrister Kabir, suna good time sosai,"

amma yau yayi mata ihu a gaban mutane.

"Barrister Habib ya ce ""Barrister Nabila, garin yaya, meyasa ba kya shawara waye ya aike ki? Kin san wacece Bunkure kuwa? Gaskiya kin yi wauta, mu je in ji ya aka yi, barrister yau da kai da daughter taka mu ganku a rana, amma ayi mana afuwa, ka san yanzu nine abun koyinta, mun"

"shirya tana son aiki tana ™o™ari. Ayi mata afuwa""."

"Kabir ya girgiza kabir ya ce ""Rigimarta tayi yawa"""

"""Ayi ha™uri ke kuma wuce mu je"" Barrister Habib ya sakata a gaba, suna zuwa Office Win sa, ta"

fashe da kuka.

"Ya ce ""Ahhh ya haka? Kuka kuma karaya tun yanzu?"""

"Cikin kuka ta ce ""Kana ganin abun da yayi mini, ita wacece Naja'atun ba mutum ba ce ba? She's"

"just my senior kuma ni ba rashin kunya na yi mata ba, ajiye masa aikinsa zan yi nayi zaman kaina"""

"Barrister Habib ya yi dariya ya ce ""Kin bani kunya, waye ya ce miki ana gwagwarmaya babu ™"

"alubale ne? Dole ki shiryawa ™alubale, and ki bar maganar resigning Win nan ba mafita ba ce ba. Yanzu yaya ku ka yi da ita?"""

"Cikin tura baki ta ce ""Ni sai na bar wurin nan"""

"""Kar ki ga laifinsa, maybe kiransa aka yi, aka ja masa kunne, dan haka ki yi masa uzuri ai bai taSa"

"yi miki haka ba ai, haba 'yar ™walisa""."

"Ta zumSura baki, tana goge hawayenta."

"""Yanzu yaya ku ka yi da ita?"""

"Nabila ta yi ajiyar zuciya ta ce ""Nothing much, alamu sun nuna babu gaskiya a lamarin nata, dan idan tana da gaskiya, zata gaya mini aka tsaya a lamarin yarinyar, amma ta kore ni, ta Suge da kiran sa."

"Sai dai an hana ni ganin shi wanda nake karewar ma, amma dai ya kwatanta mini gidan Waya mai aikin, na je an ce ta tashi ta koma garinsu. Amma ya tabattar mini da yarinyar 'yar tofa ce, wai wani gari yaloko, amma bai san ina ba a tofa. Ni ban san ina ne ma tofan ba, balle na nemi gidan"

"su yarinyar""."

"Barrister Habib ya yi shiru sannan ya ce ""Kin tabattar a tofan ya ce miki take? A yalokon?"""

Ta jinjina masa kai alamar eh.

"""To shikenan, ki bani kwanaki i will get back to you. Amma ki daina garaje, ki din ga bin komai a"

"hankali"""

"Ta ce ""To"" ya din ga rarrashinta, har ta huce, ta tashi ta koma office Win ta""."

***

"Tun da Abdul ya dawo, yake cika yana batsewa, ramma ko kallo bai isheta ba, ta cigaba da"

"sabgoginta, ko abinci bai ci ba, ya nemi wuri ya kwanta."

"Haushi ya ishe shi, gaba Waya ba ta tasa take yi ba, karatun littafinta ne kawai a gabanta, babu"

tsammani ta ji ya fizge littafin hannunta.

"Ta kalleshi ta ce ""Lafiya?"""

"""Wai ke wace iri ce ne?"""

"Ta kalleshi ta ce ""Kamar yaya?"""

"""Ke baki damu da ki ga mutum cikin damuwa ba, ki tambayi meyafaru ba?"""

"Ramma ta ce ""To ina ruwana da abun da ya dameka? Ni banda damuwar da ka saka ni a ciki? Bani"

"littafina malam""."

"Abdul ya ™ura mata ido, ta tashi zaune ta mi™a masa hannu ta ce ""Bani dan Allah""."

"""Me ki ke ganewa a ciki ne?"""

"Ramma ta ce ""Ko ba na ganewa, ai gara na karanta littafin, da kallon fuskarka ma, bani littafina"

"malam"" ta yi maganar tana haWe rai."

"Wayarsa da take vibrating ya ciro, ya saka a kunnensa."

"""Yau Yakamata ka shigo Asibiti, yau zaka yi wa patient Win ka tiyata fa"""

"Ya Sata fuska ya ce ""Yau ne amma baku tuna mini ba, ni na manta gaba Waya""."

"""An yi booking Win su, da wanda za su ganka, kusan wata biyu suna jira, ba su samu ganinka ba"""

"""Zan kira Doctor Anas,ya je yayi am sick, ba zan iya tiyata ba"""

"""Amma doctor... Cikin hargowa ya ce ""Shut up, abun da na ce za ayi"""

"""To shikenan"" ya ajiye wayar, ramma ta ce ""Dama kai likita ne?"""

"""Ban sani ba, sai yanzu ki ga damar kula ni, saboda baki da imani, ki na kallo ko abinci na kasa"

"ci""."

"""Kar Allah ya sa ka ci mana, kai har ka na bakin cewa wani bashi da imani Abdul yasar? Hala"

"tsabar imanin ne ya sa kazo ka yi mini kurkuku a nan?"""

"""Ke fa taimakonki nayi, haka ki ka zo kalli yadda ki ka yi ™iba, ki ka yi kyau, sai ma mun ci"

"gwamnati, zaki fi haka ™iba"" yayi maganar yana taSa damtsenta."

"""Ni meye nawa idan ma kun ci gwamantin, in sha Allah ma ba zaku ci ba, ace a rasa wanda za su jagoranci al'umma, sai mutanen banza masu lalata yaran mutane "" ya ce ""Ok, Ai ba a wurinki"

"muke nema ba"""

"""In sha Allah ba zaka ci ba, ko ™uri'a Waya ba zaka samu ba"""

"Abdul ya ce ""Ke ki ka sani, na je na ga yarinyar da aka ce zan aura, kyakykyawa nutsatiyya,"

"tabbatar Allah ba ya karSar addu'arki"""

"Da sauri ramma ta kalleshi ta ce ""Nutsatiyya, ai ba zaka taSa auren macen kirki ba, sai wadda wani ya lalata kamar yadda ka yi. Ai ko ka ganta a nutse ma, in sha Allah irinka ce zaka aura. Ba zan yi fatan Allah ya baka lalatacciyar 'ya ba, dan ba ita tayi mini ba, amma in sha Allah sai ka"

"auri lalatacciya"" tayi maganar tana hawaye."

"Abdul ya ce ""A'a gaskiya ba lalatacciya kamar ke ba, Nutsatiyya ce sosai, idan na aureta kar ki"

"damu, ba zamu rabu ba, ai ana mugun tare tun da kin zama 'yar hannu kema."

"Ta ce ""Kai da Allah, kuma in sha Allah sauran wani zaka aura"""

"Abdul ya ce ""Nima saurana wani zai aura, balle ba zamu iya rabuwa da juna ba, mun riga mun"

"saba, ni zan iya aure, amma ke ba zaki iya ba, kawai mu cigaba da rayuwarmu a haka rahma""."

"Hawaye wani na bin wani ta ce ""In sha Allah, sai Allah ya kuSutar da ni daga hannunka azzalumi kawai"" Abdul tamkar jin daWin tsinuwar da ramma take yi masa yake ji, ta zage shi tayi masa Allah ya isa, amma hakan ko a jikinsa, sai ma cigaba da tunzurata da yake yi ya ce ""Ohhh kishi a"

"fili, ki dai yi a hankali, kar ki yi zurfi a soyayyata, 'yan mata ne da ni burjik"""

"""Eh tun da ga ka bunsuru ba"" ta tashi tsaye tana kuka."

"Ya ™ya™yace da dariya ya ce ""Bunsuru ya ajiye akuya ta mussaman a gidansa ba"" kalmar akuyar"

"tayi mata ciwo, kawai ta fita daga Wakin ta bar shi, yana ™ya™yata dariya."

***

"Indabo yana ta shiri zai koma Abuja, hutunsu na majalissa ya ™are, ga shirye-shiryen da ake yi na"

"fara zaSen fidda gwani, wanda yake ta fafutuka a tabattar da yarjejeniyar da suka yi na ba wa Abdul takarar mataimakin gwamna. Sai dai sai fama yake da shi, idan yayi nan sai yayi can."

"Naja'atu Bunkure ce ta kira shi a waya, ta ce masa tana office Win sa na gidansa, tana son ganinsa."

"Ya san muddin ta yi masa zuwan gaggawa ba bu sanarwa, akwai damuwa ne, dan haka ya ajiye"

"abun da yake yi, ya fita."

"Ya shiga ya zauna yana faWin ""Naja'atu masu ™asa ya ake ciki ne?"""

"Ta kalleshi ta ce ""Ina Abdul?"""

"""Oho masa, yana can tasa shiririta ya tattara ya koma gidansa da zama"""

"""Akwai ™ura fa"""

"Indabo ya ce ""Wace irin ™ura kuma?"""

"""Yaya yayi da yarinyar da ya yi wa fyaWe?"""

"Indabo ya ce ""Mun yi magana da shi, ya ce mini ya kasheta"""

"""Ka tabattar da hakan kuma? Akwai matsala fa. Wata shegiyar yarinya ta zo office Wina, wai na bata bayanan in da aka tsaya da maganar yarinyar, wai zata tsayawa mai gadin nan, hankalina ya kasa kwanciya jikina yana bani, ba itakaWai take wannan abun ba, akwai abun da ta taka, duk da na kira law firm Win su na yi musu warning, amma jikina yana bani akwai wata a ™asa, kar ta"

"zurafafa ta gano wani abu, dan yarinyar a tsaye take babu alamar kunya a tare da ita""."

"Indabo ya ce ""Kin daWe kina magance matsaloli da rigingimun da Abdul yake Waukkowa, amma"

"ya aka yi na ga karaya a tare da ke yau?"""

"""Ba karaya nayi ba, ka san hausawa sun ce, rana dubu ta Sarawo, Waya tak ta mai kaya, na so ™ arasa aikin da kaina, amma ka ce na bari zai yi maganin abun, ka nemo Wanka ka tabattar da bai bar wani trace ba, gobe in Allah ya kaimu zan tafi conference Win da shugaban ™asa ya tura mu,"

"dan haka ba zan samu damar zuwa gidan su yarinyar ba, dan haka ka nemo shi"""

"Indabo ya ce ""Naja'atu, idan aka samu matsala the blame will be on you, sakacinki ne"""

"Naja ta girgiza kai ta ce ""Sakacinku dai, na yi iya yi na ni, yadda ku ka yi da shi, ka sanar da ni"""

"Indabo cikin hanzari, ya Wauki wayarsa yana kiran Abdul, sai dai wayar ta™i shiga gaba Waya."

"Nabila har wata ramar dole tayi, saboda zirga-zirga, gashi kwana biyu ba ta je wurin Viper ba,"

gashi tana cikin damuwa da tsananin son ganinsa.

"Gaba Waya yanzu ba ta doguwar shawara, kafin ta tafi gidan Viper, yau ma haka babu tsammani"

sai ganinta suka yi rana tsaka.

"Duk suka bi ta da kallo, ta kalli Walid ta ce ""Ina wuni"""

"""Lafiya ™alau"""

"""Ya mutumina, ina fatan yana lafiya?"""

"Walid ya ce ""To da sau™i dai, yana ciki"""

"Liti ya ce ""Wallahi ba zata shiga ba, ke ware, ni fa ban yarda da yarinyar nan ba""."

"Nabila ta kalli

20 / 67