Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   33 / 67

96K to 99K   out of 199.8K words

waige-waige."

"Ta ce ""Menene? Meyafaru?"""

"Ya kalli in da Wan mama ya saki baki yana bacci, ya kalli taga babu hanyar shiga ko fita ta tagar,"

ya sake Waga rigar.

"Ba™ar riga ce shirt, mai Wauke da hoton tambarin dragon a gefen rigar, bayanta kuma an rubuta"

"wasu alphabets, da bai bar Nabila ta karanta ba. Duk da jikinsa babu ™wari haka ya saka ™arfin sa, ya yayyaga rigar, yana cigaba da waige-waige."

"Cikin rashin fahimta ta ce ""Wai me yake faruwa ne?"" Ya girgiza mata kai, ya sake jingina."

"Nabila ta kalle shi ta ce ""Akwai damuwa fa, jiya an yi settling bills Win ka, sai dai bamu san waye"

"ba, an ™i gaya mana ko wanene"" ya ™ura mata ido, ta jinjina masa kai, alamar da gaske take."

"""Dan Allah ka gaya mini, menene yake faruwa ne, bai kamata ka Soye mini komai ba, tare fa"

"zamu yi gwagwarmayar nan"" Sai ya lumshe idanunsa ma, ya™i kulata."

"""Haba master, yar suganka ce fa, talk mana"" a hankali ya fara kaWa ™afa, amma bai yi magana ba."

"""Sweetheart"" ta faWa tana dariya ™asa-™asa."

"""Sweetheart magana nake fa"" sai ya kwanta ya juya mata baya baki Waya."

"""Am sorry wasa fa nake yi maka, ya ™arfin jikinka to, ina fatan akwai progress, kana samun sau™"

"i?"""

"Ya girgiza kansa alamar ""A'a"""

"Ta ce ""Ohh ni Nabila ina ganin mulki yau, Allah dai ya jaddada rahama da Fatima jauhar, ta yi ™o"

"™ari sosai"""

"Ya ce ""Amin"" tausayin sa ne ya sake kama ta, ta ce ""To tashi ka karya, na san yanzu za a zo yi"

"maka allurai, kuma na san kana jin yunwa"""

"Bai yi magana ba liti ya shigo da leda a hannunsa, ya kalli Wan mama da yake ta bacci, ya dake shi"

"da ™afarsa ya ce ""Tashi, Wan asara, idan ma sace shi za ayi, kana kwance ka shanya baki kamar fatarin mata kana bacci"" Wan mama ya tashi yana mutsutsuka ido."

"Jauhar ta kalleshi ta ce ""Ina kwana?"""

"Ciki ciki ya amsa, ya dafa Viper ya ce ""Maza ya ne, ya jikin?"""

"""Alhamdilillah"""

"""To masha Allah, ga brush Win da toothpaste, ka wanke bakin, yanzu Walid zai kawo abinci, sai ka"

"yi wanka ka canza kaya"""

"Ya yin™ura ya tashi zaune, ya ™urawa Wan mama ido, sannan ya ce ""Kai waye ya shigo Wakin nan"

"jiya da daddare?"""

"""Likita ne, sai mai bada magani Nurse, sukenan"""

"""˜arya kake yi"""

"Šan mama ya ce ""Wallahi sukaWai na gani"""

"Liti ya ce ""Dama ya kwanta yana ta uban bacci, ya za ayi ya san me ake yi? Ina fatan ba wani"

"abun ne ya faru ba?"""

"""Babu komai"""

"Da Al'amin ya shiga banWaki, sai Nabila ta fita tana waya da barrister Habib, ya ce lallai yana son"

"ganinta, Sumayya T ladan ta turo wasu mata, kuma zasu taimakawa aikinta a kan bunkure."

"Nabila ta yamutsa fuska ta ce ""Ka sallame su kawai, babu bu™atar na gansu"""

"""Kamar yaya, abu mai muhimmanci da ki ke nema, ki ce a sallame su"""

"""To ai nayi nisa ne, yaushe na bar abun da nake yi na zo"""

"""Ki bari koma menene ki taho yanzun nan"" to kawai ta ce masa, ta ajiye wayar."

"Ta cikin ni™abinta, take ™arewa asibitin kallo, wurin cashier ta sake zuwa, sai dai yau wata mace"

"ce. Suka gaisa Nabila tayi mata bayanin abun da ya faru jiya, ta bu™aci ta dubo receipt Win da aka turo musu na biyan kuWin, ta ciro ta bata."

"Ta shiga computer ta duba, ta kalli Nabila ta ce ""Ban ga receipt ba, kawai an saka bill settled"""

"""Ina ne ofishin MD, ko admin na asibitin nan, dole fa a nemo wanda ya biya kuWin nan"""

"Ta ce ""Ba sa shigowa da wuri, amma maybe zuwa anjima"""

Nabila ta juya ta koma Wakin Viper.

Ya canza kaya ya zauna a kan gadonsa.

"Har walid ma ya zo, ya buWe masa wainar shinkafa ta sha ™uli-™uli, yana lallaSa shi ya ci."

"""Barrister har kin zo ashe?"""

"Ta ce ""Eh oga Walid, na zo tun Wazu, naje likita ya duba ni, allurar da master ya caka mini jiya,"

"hannuna ya sage"" da sauri Viper ya kalleta."

"Walid ya ce ""Subhanallah, Allah ya sauwwa™e ya ™ara afuwa"""

"Ta kalli wainar gaban Viper, ta ce ""Oga walid Wauke wainarka, na dafo masa abinci."

"Ta janyo ledar viva daga ™ar™ashin gadonsa, ta buWe food plask, ta Waukko mini tea flask Win ta,"

ta haWa masa tea.

"Faten dankalin turawa ne, ya sha ganye sosai da nama, sai ™amshi yake yi duk ya cika Wakin da"

™amshi.

"Ta mi™a masa shayin ta ce ""Bisimillah ranka ya daWe, kaga tea ne, da Wuminsa sai ka samu cikinka ya warware, kaga tun jiya baka ci komai ba, ina fatan Allah ya baka lafiya da wuri, mu"

"cigaba da aiki muna addu'a, in sha Allah sai mun dangana da nasara"""

"Ya Waga kai yayi mata wani irin kallo, ta ce ""Ba danni ba, dan Allah idan baka ci ba ba zan ji daWi"

"ba, dan kai na girko na kawo maka. Lafiyarka na da matu™ar muhimmanci a wurina please mana, ka karSa"" ya mi™o mata hannu, ta saka masa kofin tana kallonsa tana murmushi."

"""To yi bisimillah ka fara sha""."

"Šan mama ne yake ta ™o™arin yin dariya, amma yana jin tsoro, ganin yadda aka bar Walid da busashshiyar wainarsa. Liti kuwa ™ya™yatawa ya din ga yi ya ce ""Walid, mi™o mana wainar nan,"

"mu ™addamar mata"""

"""Sannu maye, aikuwa ba zaku ci ba, ku ci kanku"""

"Nabila murmushi ta yi, ta cigaba da yi wa Viper hira, cike da tausayawa, da bashi ™warin gwiwa a"

kan ha™uri da ™addara.

"Sannu a hankali yake cin abincin, har ya cinye tas, ya shanye shayinsa."

"Wani murmushin ta sake yi masa, ta ce ""Alhamdilillah ala kulli halin. Allah ya ™ara maka sutura da ingantacciyar lafiya, ya baka tsawon rai ya bamu nasarar Waukar fansar abun da aka yi mana. Har cikin raina nake jin zafin abun da ya faru da kai, but before then. Please promise me ka daina z1y ³y2ubar da hawayenka, wanda ka yi ya isa. Kuma kayi mini al™awarin ba zaka sake shan ™"

"wayoyin da za su illata mini kai ba"""

"Liti ya tashi ya ce ""Nikam nayi waje, wannan wace irin fitsara ce?"""

"""Ka kalleni mana dan Allah"" ya Waga kansa ya kalleta."

"Duk da idanunsa sun yi mata nauyi, amma ta ce ""Ka ce Nabila, nayi miki al™awari ba zan sake shan miyagun ™wayoyi ba, ba zan sake yi wa kaina allura ba, zan baki cikakken goyon baya in W"

"auki fansata ta hanyar da ta dace"""

"""Tashi zan kwanta"" ya faWa a ta™aice."

"Duk wannan zubar da ta gama yi, ba su ne a gabansa ba, kawai ta tashi zai kwanta."

"Ta fuskanci aiki ne jawur a gabanta, ba ta sare ba ta™i tashi, ta kuma ™i magana."

"Ya ture ta, ya raSa ya kwanta ya juya mata baya."

"""Allah ya baka lafiya ya jaddada rahamarsa ga marigayyiya jauhar""."

"""Amin ya Allah, na gode"" yayi maganar idanunsa a lumshe."

"Tayi murmushi jin ya amsa, ba ya wasa da duk abun da ya shafi Jauhar."

"Walid ne ya rakota, take ce masa ""Ku yi ha™uri da wasu abubuwan da zaku ga ina yi, ina yi ne"

"saboda sama wa ™wa™walwarsa nutsuwa, idan ba haka ba zai iya rasa hankalinsa baki Waya"""

"Walid ya ce ""Karki damu na fahimce ki, ki rabu da liti, ba kan gado ya cika ba dama""."

***

"Ramma na kwance a jikin Abdul, yana waya da mahaifiyarsa, tana yi masa magana a kan haWa lefensa, ya ce su yi duk abun da yakamata, yau zai je asibiti ne, zai yi tiyata cikin dare, dan haka yayi busy. Ya kashe wayar, ramma ta motsa tana ™o™arin tashi ya ri™e ta ya ce ""Beb, ina zaki kuma?"""

"Rai a haWe ta ce ""Na gaji da kwanciyar tashi zan yi"""

"Ya tashi zaune ya ce ""Haba rahama, nifa duk wani motsinki ina gane me kike nufi, ai na baki ha™"

"uri, kin san dalilin auren nan....."

"""Ni cewa nayi na damu da aurenka? Ina ruwana ne ni damuwata na koma gaban iyayena"""

"Abdul ya ce ""Zaki koma, amma sai Allah ya sa kin samu ciki kin haihu, am doing this for your"

"own benefits, saboda ke duk nake haka""."

"""To bana so, ka daina"""

"""Haba sayyada, ba fa zina zan yi ba aure zan yi, kin ce in yawaita istigfari Allah zai yafe mini, to"

"ke kuma kin ™i ki yafe mini, ki yi amfani da iliminki mana haba sayyada rahama"""

"""Ba wata sayyada, sayaddar da ka kafawa ™ahon zu™a sai ta haifi Wan shege ko?"""

"Kawai ya kama dariya, ya ce ""Ke dai ba a iya miki, idan an yi nan sai ki yi can, anjima zan kai ki"

"shan ice cream mu Wan fita mu zagaya""."

"""Ba zan je ba"""

"Ya ce ""Shikenan huta roro, na Wauki amaryata mu je"""

"Tayi tsaki, ta sauka daga kan gadon, ta nufi toilet."

"***Bunkure ta fito daga shari'a kenan, ta nufi motarta, ta tarar da Nabila a tsaye tana jiran"

isowarta.

"Ta tsaya ta kalli Nabila, Nabila ta kalleta ta ce ""Na je office Win ki sau biyu, an ce ba kya nan, kin yi balaguro, da ki ka dawo kuma, bani da isashshen lokaci."

"Ina son sanin in da ramma take, ita wadda aka yi wa fyaWen, da shi kansa likitan da yayi"

"documenting ya tabattar da an yi mata rape, ba wai takarda kawai ba."

"""Ke, kin fara wuce gona da iri fa, kar ki bari na waiwayeki, nayi yin™urin Waukar mataki a kanki"""

"""Wane matakin kenan? Harka ce ta aiki fa, idan kina da gaskiya menene na Soye-Soye. Nayi mamakin yadda kina mace, once a rape victim, amma ki zama tsanin kare masu laifi. Na san kin ga shaidar da na gabatar a kotu, ta sautin muryar mahaifiyar ramma, kuma ko sama ko ™asa an nemeta an rasata yanzu. Shikenan idan kina ta™ama da kun saye lawyoyi da al™alai, ki shirya motsi na gaba da zan yi."

"Sai na bankaWo duk wani shu'umanci, da zalunci da ki ke yi, kuma ko a ina kuka Soye ramma, sai na tona muku asiri, na tonawa wanda yayi mata fyaWe asiri. Kar ki manta Wan hakin da ka"

raina. Bata sake cewa komai ba ta tafi ta bata wuri.

"Wayarta ta Waukko ta tura wa Indabo message. ""Yakamata ka motsa a kan yarinyar nan, ta fara"

"wuce gona da iri"""

"Kasancewar ta sha zirga-zirga, a gajiye ta ™arasa office Win su."

"Wurin Barrister Habib ta fara nufa, tana zuwa ta tarar da Sumayya da wasu mata su biyu, a Office"

Win Barrister Habib suna jiranta.

"Suka gaisa da Habib, ta juya ta fice, zai yi magana, Sumayya ta ce ""Bari na je na same ta."

"Ta iske Nabila a office Win ta, ta ce ""Arfa, tun safe fa bayin Allah nan suna jiranki, har na zo nima,"

"baki zo ba ina ki ka je ne haka?""."

"""Sumayya wai baki da zuciya ne, ala™a da ke ce bana so, na menene zaki din ga bibiyata kuma?"""

"""Nabila, dan Allah ki tsaya mu yi magana, mu fuskanci juna dan Allah"""

"""Babu wani abu da zan fuskanta, ni kin riga kin sire mini, ki fita ki bani wuri, ko ni baki wuri"""

Sumayya ta tsaya tana kallon Nabila.

"Nabila ta zo zata fice, Sumayya ta ri™e ta, ta ce ""Ni yakamata na fice na baki wuri, na san nayi kuskure amma yakamata ace ko sau Waya kin saurare ni."

"Tabbas ina bayar da duk wasu bayanai, da aka nema a kanki, amma ni baki san a wani hatsarin rayuwata take ciki ba, domin kare taki. Ni 'yar halak ce, zan daina binki dan ki saurare ni, amma zan cigaba da aikin da aka bani a kanki. Idan kin ga dama, ki saurari matan can, idan kuma kin ga"

"dama, ki kore su, matsalarki ce ba tawa ba"" ta ja da baya, ta buWe ™ofa ta fita."

"Ta so bin bayan sumayya, amma sai ta fasa, Sumayya ta faWi maganganu masu muhimmanci, da"

"yakamata ta tsaya ta ji menene, amma sumayya ba ta fushi, idan kuma tayi tana da wahalar sha'ani, dan haka bata bi bayanta ba ta koma wurin barrister Habib da wannan matan."

***

"˜arfe biyar Al'amin ya koma maSoyarsu, bayan su Walid suna ta fama da shi, ya ce a sallame shi, sun ce sai ya gama warwarewa, shi kuma ya san akwai hatsari zamansa a asibitin, suna fita salla ya fice daga Wakin, ya bar Asibitin."

"Sai dai yana shiga Wakinsa, ya tarar da wata ba™ar rigar, irin wadda aka ajiye masa da safe a"

"asibiti, ya Waga ta ya juya, irin waccan ce sak."

"Ita ma a take ya yayyagata, ya watsar, ringing Win waya ya ji a Wakin, ya duba ya ga wata ™"

"aramar waya keypad, wata lamba ce ke kiran wayar."

Ya Waga ya saka a kunnensa.

"""Al'amin Viper, ka daina jayayya da ™addararka, bin wannan ™addarar itakaWaice mafitar da ta rage maka, ka karSi kayan da muka baka, ka dawo gida Viper"" aka katse kiran, ya bi lambar,"

amma aka ce lambar dose not exist. Yayi jifa da wayar ya ja da baya ya tsaya yana huci.

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Ya cigaba da zazzare ido, yana kallon Wakin, ya Wauki wayar da ya watsar, ya sake haWata, ya"

"kuma kiran lambar, amma a sai ace masa lambar dose not exist."

"Ya fita waje, ya zagaye gidan yana dube-dube amma bai ga kowa ba, ya koma cikin gidan ya W"

"auki wayar da rigar da ya yayyaga, ya shiga banWaki, ya watsa su a masai ya fito."

***

"Nabila kuwa bayan tafiyar sumayya, ofishin Barrister Habib ta koma, suka sake gaisawa da matan nan, ya ce ""Ina sumayyan?"""

"""Ta tafi gida ne, na ce gani me yake tafe da su ne?"""

"Ya kalle su sannan ya kalli Nabila ya ce, maganarki da ki ka yi, su sumayya T ladan suka saka a"

"radio, a kan Barrister Naja'atu Bunkure, shi ne ya sanya suka zo, su sanar miki da wasu abubuwa da zai taimaka miki""."

"Nabila ta ce ""Masha Allah, bari na aika baba masinja, ya sayo musu ruwa da lemo, naga azahar ta"

"wuce, kafin nan nima nayi salla"""

"Ya ce ""To babu laifi"""

"Tayi salla ta dawo, suka zauna da matan, Wayat ta fara bata labarin abun da ya faru ""Ni 'ya ce da ni, mun rabu da mahaifinta, tana wurin babanta, yayi mata auren dole, take ta guje-guje saboda ba ta san mijin. Ake ta fama har tayi yin™urin kashe kanta, magana har gidajen rediyo, ta turo wakilanta, suka tafi da mu can office Win ta, ta ce aure ba dole bane ba, dan haka dole a kashe auren nan. Da fari na so ayi sulhu yarinya ta koma Wakinta, tun da bama tare da ubanta."

"Na din ga yi mata nasiha, a kan tayi ha™uri, tun da babanta yana ta tsine-tsine a kan ta bujire masa, ta ha™ura ta yarda, amma matar nan ta ce sai an kashe auren, zata kai ni ™ara hukumar kare hakkin Wan Adam, ta Wauke mini 'ya, ta tafi da ita, sai da aka yi sati biyu sannan ta dawo mini da ita ga babanta da mijinta suka ™ara matsa mini lamba, bayan ta dawo da ita, yarinya ta ™ara tuburewa ba ta san zancen aure ba."

"Tamkar an canza mini ita, idonta ya buWe, har mijin 'yar tawa ta saka aka kama aka rufe, aka kashe auren nan. Yanzu maganar da nake yi miki, shekru uku kenan, yarinyar nan ta ce aure wani abu ne al'ada da muke takurawa kanmu a kai, addini bai wajabta mana ba, haka take rayuwarta, sai ta shafe kwanaki ba ta gida, tana yawonta. Babanta ya sallama mini ita, bayan ya gama tsine mana daga ni har ita. Har a cikin unguwa ta cigaba da yi wa sauran ™asayenta mummunar huWubar adawa da aure, wai ana tauye musu hakki, kuma wallahi Naja bunkure ce ta mayar mini da 'ya"

"haka,tana fakewa ne kawai da taimako, tana zaluntar mutane""."

"Šayar ta ce ""Nima kusan hakan ne, wani yaro Wan masu kuWi, ya lalata mini yarinya daga aikenta"

"gidan, jami'an tsaro suka ™i kama yaron, uban Wan ya ce in dai arziki yana rana, zai kare Wan sa, ba wanda ya isa ya kama shi ya hukunta. ni kuma jin shirye-shirye da ake yi a kanta, na taimakon"

"marasa galihu, ya sanya nima na je neman ta taimaka mini. Da farko abu kamar gaske zata taimaka mini, ™arshe abun ya juye,

33 / 67