Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   48 / 67

141K to 144K   out of 199.8K words

san rainon garke, gaba Waya rayuwar sa, babu lissafi"""

"Šan mama ya ce ""Ayi ha™uri"""

"""Kai ni fa ban ma yarda kai kaWai, ka iya kawo Viper gida ba, Allah ya sa ba wani haukan kayi, ka"

"kawo mana wani ya ga in da muke ba"""

"""A'a oga liti, nikaWai na kawo shi gidan nan"""

"""Ware ma™aryaci kawai"""

***

"""Abdul"""

"""Na'am daddy"""

"""Saura wata guda bikinka, babu wani alamar shirye-shirye da kake yi, kawai dai gaka nan, ta ™arfi"

"da yaji ka ke son salwantar mana da wannan damar"""

"""No daddy ba haka bane ba, ina shiri, amma yau ka ji news kuwa?"""

"""A'a wasu lokutan news Win nan, hawan jini yake saka mini, amma meyake faruwa?"""

"""Na haWu da Viper fa"" mi™ewa tsaye Indabo ya yi ya ce ""Wane Vipern?"""

"Abdul ya ce ""Ya naga ka tashi tsaye? Viper dai naka, ya je ™aramin branch Wina, an kwantar da"

"shi har ya kwana"""

"Indabo ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wai da me yaron nan yake ta™ama har haka, yawo ma yake yi a cikin gari har da zuwa asibiti? Anya ba harinka yake yi yayi maka wani abun ba, ya"

"sanya ya je?"""

"Abdul ya girgiza kai ya ce ""Bana tunanin hakan, unexpected muka haWu, naje da daddare ban gane"

"shi ba, yana bacci, sai yau da safe muka haWu, amma dan Allah Daddy, meya haWaka da Viper har haka, yake farautarka kai ma kake farautarsa?"""

"Indabo yayi wu™i-wu™i da ido ya ce ""Ya gaya maka wani abun ne?"""

"""A'a, amma ya ce yana nan zai yi fitar burtu, yana nan tafe gareka, dan Allah mai ka yi masa ne?"""

"Indabo ya ce ""Babu komai, kawai dai ka san yan daba, ba al™awari ne da su ba, babu wani abu da nayi masa"" yanayin yadda yake maganar, ya sanya Abdul gane akwai wani abu a ™asa, amma ya"

"Soye masa, Abdul ya jinjina kai ya sake cewa ""Daddy"""

"""Na'am Abdul"""

"""Bayan na auri 'yar gidan party chairman, idan na kawo wadda nake so, zaka aura mini ita?"""

"""Wacece kuma a ina take?"""

"""A'a kafin in gaya maka, zaka yarda na zauna da ita, kuma ba zaka yi mini faWa ba?"""

"Indabo ya ce ""To ai haryanzu ba ka yi mini bayani ba"""

"""Amm yarinyar da nayi raping tana raye"""

"""What! Tana raye? Tana ina?"""

"Cikin sanyin jiki Abdul ya ce ""Dan Allah Daddy kayi ha™uri Soye makan da nayi, tsawon lokaci,"

"dan Allah ka yi ha™uri"""

"""Na ji, na ji, tana ina yanzu?"""

"Abdul ya girgiza kai ya ce ""To ai daddy baka ce komai ba, dan Allah ka yi ha™uri, na san nayi kuskure, sai da na ce zan kasheta, na ga ashe kisan kai ba abu ne mai sau™i ba, dan Allah ka yi ha™"

"uri """

"Indabo ya yi shiru sannan ya ce ""Na ji, amma yanzu tana ina? An yi sara a kan gaSa, hankalin mutane ya dawo kan appeal Win da waccan shegiyar yarinyar zata yi, dan haka dole zata bayyana"

"a gaban kotu, amma da baka kasheta ba tana ina?"""

"""Daddy, abun da kawai zan iya gaya maka kenan ban kasheta ba, saboda ina tsoron matsala ta taso"

"daga baya, amma ba zan iya barin rahama taje gaban kotu ba"""

"""Me kake nufi?"""

"Cikin damuwa ya ce ""Ban san me zai iya biyo bayan hakan ba, rahama tana tare da ni a wuri"

"daban, tsawon wannan lokacin"" wani lafiyayyen mari Indabo ya Wauke Abdul da shi, ya dafe kuncinsa ya ja da baya."

"""Abdul yasar, yaushe ka yi girman da zaka yankewa kanka hukunci ba tare da sanina ba? Yanzu duk dambarwar da ake yi yarinyar nan na tare da kai? Audio da yake yawo aka ce muryar babarta ne, da gaske kenan zuwa ka yi ka Wauke ta, saboda mahaukaci ne kai, sai ka je da kanka, ba ma turawa ka yi a Waukko maka ita ba, lallai ta tabbata baka da hankali dabba ne kai, wallahi ba zaka"

"lalata mini siyasa ba duk wannan wahalar da nayi ta tashi a banza ba"""

"""Daddy, dan Allah ka fahimce ni""."

"""Shut up my friend, ubanka zan fahimta ka je ka kawo mini yarinyar duk in da ka kaita, kafin na"

"casaka wallahi ba zan bari ka tona mini asiri ba, saboda hauka da wautarka ba, fice ka bani wuri kan na tattaka ka"""

"Abdul ya tsuke fuska sai hura hanci yake yi, ya fice, sam bai ji cewa ko indabo zai jajjaga shi, zai"

"kai masa Ramma ba, ko ya yarda ta tsaya a gaban kotu ba, sai dai ayi duk wadda za ayi."

***

"Bayan farfaWowar Viper daga baccin da allura nan ta saka shi, ya din ga mamaki, wace irin allura ce haka, bai takura da kansa da dogon tunani ba, sai dai yadda ya din ga jin ina ma, ya yi wa Abdul mummunar illa, kan ya baro asibitin, sai kuma wata zuciyar ta tuna masa, ba shi ne yayi"

"masa laifi ba. Wata zuciyar kuma ta ce kai ma ba matarka ce tayi musu laifi ba, suka kasheta."

"Ya tashi ciwon cikin da sau™i, ya yi alwala ya rama sallolin sa, da daddare ya zauna yana jiran kiran wayar Nabila da daddare, dan ya san ba zata iya zuciya ba, sai ta kira shi ta ji ya jikinsa, amma shiru ba ta kira ba, har cikin dare idan ya juya, sai ya duba wayarsa ko ta kira bai sani ba,"

"amma babu kiranta, shi ma kuma ya kasa kiranta."

"Abba kuwa godiya ya din ga yi wa Allah, da likitoci suka tabattar masa da ba wani abun tashin hankali ne ya samu Nabila ba, ta bugu ne a ka, kuma babu internal injury, sai hannunta da ta samu"

gocewar ™ashi shi kawai za a gyara.

"Mama ta hau masifa, ta ce ""Ba dai ita yar gata ba, an Wauki mota an bata ba, Allah kaWai ya san tu"

"™in gangancin da take yi, ko dan ma tayi burga a titi, gashi ta tayar da mutane tsaye"""

"Abba ya ce ""bata tayar da kowa tsaye ba, babu wanda na yi wa dole ya zo ya zauna mini da ita, a da ma baku yi ba sai yanzu? Kuma tu™in da take yi, ai masaniyar doka ce ita ma, ba wani tu™i da take yi na ganganci, jarabta ce kawai Allah ya kawo, kuma ya ta™aita, Magajiya zata yi mini jinyarta, zuwa a sallameta, ban ce dole ayi mini ba"" mama ta ja bakinta tayi shiru, jin abun da ya"

ce.

"Ya cigaba da kallon Nabila, cikin tsananin tausayawa, kwanan nan abubuwa sai samunta suke yi,"

daga wannan sai wannan.

***

"Nasir ne zaune a gaban Indabo, fuska babu walwala Indabo ya ce ""Naga alamar aikin nan baka W"

"auke shi da muhimmanci ba, idan har ba zaka iya ba, zan saka a canza mini kai, nayi abun da nake ganin shi ya dace""."

"""Ina mai baka ha™uri, amma komai ya kusa zuwa ™arshe"""

"""Idan ma baka kawo shi ba, ni zan kawo""."

***

"Hafsa ce zaune a gaban baba ta ce ""Baba"""

"Ya ce ""Na'am ´ar baba"""

"""Baba na san ai kai ba zaka ™aryata ni ba ko?"""

"""Eh mana yaya zan yi na ™aryata ki ma?"""

"Hafsa ta gyara zamanta ta ce ""Ai dai ka san na warke yanzu, bana yawo, ba na shan komai, kuma"

"na warke ai dai ko?"""

"Ya ce ""Alhamdilillah kam, duk na sani hafsat"""

"""To yadda naga jauhar yau Allah ya nuna mini annabi haka, ta saka ni™ab, da irin tafiyarta, da irin"

"idonta, amma sai da na ganeta, na so na bi ta, yaya saifu ya kira ni, na nemeta na rasa"""

"Baba ya ajiye cokalin sa, ya ce ""Anya kuwa warkewar nan hafsa? Yaya za ayi ki ga wanda ya riga"

"ya mutu, kuma ta cikin ni™ab Win ki ka iya gane ita ce?"""

"""Haba Baba, ka san dai yadda nake da jauhar, amma ko ina ga fatalwarta ce, amma dai da ko da ta zo mini a fatalwa, sai ta tsaya mu gaisa, bai kamata ta nuna kamar ba ta sanni ba, ina ga haryanzu haushina take ji, saboda na auri Alhaji mu'azzam yakamata ai ta yafe mini, ba ta ga irin wahalar da na sha ba, ai ko gaisawa sai ta tsaya mu yi. Ka ce na din ga yi mata addu'a, ina yi mata fa, amma duk ba ta ga wannan ba, ta share ni, ban san ya aka yi waliyiyyarka ta koyi wannan halin ba baba"""

tayi maganar tana kuka iya ™arfin ta.

"Ya share hawayen da yake shirin gangaro masa, ya ce ""Bata kyauta miki ba, zan yi mata faWa,"

"amma ina ga zamu koma Asibiti ganin likita""."

"Hafsa ta ce ""Baba da hankalina fa, ba hauka nake yi ba, ina sane da duk abun da nake yi fa"" Mama"

"ce ta shigo Wakin ta ce ""Ke mahaukaciya, tashi ki fita ki bashi wuri, ya gama cin abinci dan Allah,"

"kin saka shi a gaba da sakarci"""

"Hafsa ta ce ""Ni ba mahaukaciya ba ce ba, cutar damuwa nayi ba hauka ba"""

"Baba ya ce ""Na sha gargaWinki a kan kiranta da mahaukaciyar nan, wannan salon ki sake tunzurata"

"ne ai"""

"""A'a dama ai a tunzuren take"" Hafsa ta tashi rai a Sace, ta fita tsakar gida tana kiran Anty."

"""Hafsa wane irin kira ne wannan? Menene?"""

"""Kin ga maman su surayya tana ce mini mahaukaciya ko? Ni fa ba mahaukaciya ba ce ba"""

"A fusace Anty ta nufi Wakin Baba ta ce ""Wallahi kar ki sake kiran ya ta da mahaukaciya, idan ba"

"haka ba duk abun da nayi miki ke ki ka saya"""

"""Mecece idan ba mahaukaciya ba, ba dai auren cin amana ba, da son abun duniya ba, ta haWu da babarta a makirci a matsayin kishiya ai, ga hauka ga ba auren, sai an yi magana ace depression ne,"

"yarinya ta zama yar ™waya ta haukace"""

"""Eh bakomai, tun da har ta yi auren ai, ta shiga ta fito, da babbar budurwa ai gara ™aramar bazawara, da kike maganar zama yar ™waya, naki Wan uban menene ba ya sha? Ko kina tunanin"

"bamu san komai ba"""

"Hafsa ta koma gefe tana kuka, saboda ta tsani taji an kirata da mahaukaciya, kuma haryanzu idan ta tuna jauhar, da cin amanar da aka yi mata sai ta ™ara shiga damuwa, tayi ta kuka, ta san hakkin"

jauhar ne ya sanya ta tsinci kanta a wannan mawuyacin halin da take ciki.

"Baba yana jin su, ya fito a zuciyarsa yana Addu'ar, Allah ya sa jauhar da mahaifiyarta suna tare a"

aljanna. Ya fice ya bar musu gidan.

"Walid yana ta lallaSa Viper, ya ci abinci ya sha magani, gaba Waya jin sa yake yi wani iri babu daW"

"i, ya karSi kofin shayi yana sha a hankali."

"Šan mama ya kunna radion wayarsa, liti ya hau mitar ya cika musu kunne, ya ce ""Dan Allah oga"

"liti kayi ha™uri, labarin wasanni zan ji"""

"""Ai sai ka yi"""

"Tashar su Sumayya ya kai, a dai-dai lokacin da murtala yake sanar da hatsarin da Nabila ta samu a"

"jiya, bayan kammala program da suka yi ta tafi, suna barar a sakata a cikin addu'a."

"Buredin da viper ya haWiya ne, ya tsaya masa a ma™ogwaro, tamkar ya haWiyi dutse."

"Liti ya fizge wayar hannun Wan mama ya ce ""Ban gane hatsari ba, ji ya ma fa taje Asibiti duba"

"Viper, har yaushe ta yi hatsari kuma?"""

"Walid ya ce ""Babu kusa babu nesa ga Allah, amma dai dole mu san halin da take ciki"""

"Liti ya ce ""TaS yarinyar nan tana shan azaba, dudu yaushe ta kusa mutuwa a gobara, yanzu kuma"

"hatsari?"""

"Viper ya din ga murza kofin hannunsa, gumi yana tsatstsafo masa, amma bai tofa uffan ba."

"Šan mama ya tashi ya ce ""Bari nayi maza nayi wanka, na je unguwar su na jiyo, wane asibitin"

"take? Ko kuma na je asibitin da ta kwanta lokacin da tayi gobara, yadda ake ciki dai zan kira ku"""

"""Saura kuma ka kira mu ka yi mana wannan gaSancin naka, kayi mana wauta, ka tsaya ka nutsu,"

"kuma saura ka ce baka da caji a waya"""

"Šan mama yayi murmushi ya ce ""Ni na isa, in sha Allah ba za ayi haka ba"""

"Walid ya ce ""Viper ka ™arasa ci, in sha Allah babu wani abu, tun da ba su ce ta mutu ba, an ce dai"

"ta ji raunuka ne kawai"" shi dai bai ce komai ba, ya ajiye kofin shayin."

***

"Yanayin yadda Abdul ya shigo, sai da ramma ta Wan tsorata, maye yake yi sosai."

"Ta tashi ta nufi in da yake, ta ce ""Abdul giya ko? Baka ce mini ka daina shan giya ba?"""

Yayi shiru yana ta numfarfashi.

"""Kai dai ba zaka taSa gyara rayuwarka ba, idan ka yi kamar zaka nutsu, sai ka ™ara fanWarewa,"

"kayi ta yi mini al™awari baka cikawa""."

"Ya kama hannunta ya rirri™e, ya Waga jajayen idanunsa da ™yar ya kalleta ya ce ""Rahama"""

"""Meye?"""

"""Dan Allah karki rabu da ni, ban san me zai iya faruwa a gaba ba, ina sonki, ina sonki Ai zaki"

"yafe mini ko rahama"" yayi maganar cikin maye yana kallonta."

"Ta kwantar da kansa a kan cinyarta, tana shafa sumarsa a hankali ta ce ""Kana so na amma ka je ka"

"sha giya, kafi bawa soyayya muhimmanci a kan tsoron Allah ko?"""

Ya girgiza kai alamar a'a.

"""Ga lokacin Sallah yayi, amma babu damar ka yi saboda kana maye, idan ka mutu a haka fa, zan"

"yafe maka ne kawai, ranar da ka mayar da ni gaban mahaifiyata ka nemi afuwarta"""

"""Idan nayi hakan, zaki yafe mini, mu cigaba da zama tare?"" Tayi shiru ba ta ce komai ba."

"""Wallahi rahama, komai zai faru sai dai ya faru, idan aka yi ™o™arin raba ni da ke, zan Wauke ki"

"ne na yi gaba da ke, muje mu cigaba da rayuwarmu tare"""

"Ta ce ""Mhmm Abdul yasar rigima, kayi shiru ka daina wannan surutun ka samu ta sake ka, kayi salla ba na son ka mutu kana rashin ji, wasu lokutan dai kayi ta abu kamar mutumin kirki, amma"

"zunubanka da kake tafakawa ne, sun wuce misali"""

"""Rahama"""

"""Abdul yasar"""

"""Wallahi ba zan yadda a rabani da ke ba, ina sonki sosai"""

"""To likita, amma na ce kayi shiru ai"""

"Ya ce ""To na yi"" da haka ya din ga sauke numfashi, yana bacci."

****

"˜arfe biyu da rabi na dare, Viper yana cikin asibitin da Nabila take, sawu duk ya Wauke, yan dubiya babu kowa, daga majinyata, sai marasa lafiya da ma'aikatan da za su kwana."

"Ya jinjina ™ofar Wakin da Nabila take, ya tura a hankali, bai ji an yi magana ba, ya sake turawa ya ga duhu, an kashe fitilar Wakin, ya shiga ya rufe ™ofar, ya kunna fitilar wayarsa ya haska, baba magajiya na ™asa kan carfet tana bacci."

"Ya haske Nabila tana kan gado, ita ma baccin take yi, ana ™ara mata jini."

"Ya taka a hankali, ya je gaban gadonta ya dur™usa, an naWe mata hannu Waya da bandeji wanda ta"

samu gocewar ™ashin.

"Hular kanta ta zame, tun daga farkon goshinta, a cike yake da gashi mai santsi, kasancewar ba"

"gwanar yin kitso bace, gashin nata a tsefe yake."

"Ya kai hannunsa goshinta, in da aka rufe da plasta, da alama rauni ne a wurin, ya dawo ya ri™e"

"hannunta ya ce ""Get well soon, Allah ya baki lafiya"""

"""Viper"" ta furta a hankali kamar mai raWa."

"""Angry bird"""

"""Ya jikinka?"""

"Ya ce ""Na ji sau™i"""

"""Yanzu ma na san ba zaka kira ni a waya, ka yi mini sannu ba, ka tsane ni"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ban tsane ki ba Abla, ina so ki rayu ne, in cigaba da ganin fuskar jauhar a"

"cikin taki"""

"""Viper"""

"""Mmm"""

"""Zan cika maka al™awarin ka in sha Allah, duk wuya duk rintsi, zan tsaya maka sai ka yi 'yanci,"

"duk girman barazanar da zasu yi mini, zan tabattar da an yi maka adalci da kai da matarka"""

"""Allah ya baki iko"""

"Ta sake cewa ""Viper"""

"""Mmm Abla"""

"""Dan Allah kar ka tafi daga mafarkina yanzu, na san idan na tashi, ba zan iya zuwa asibiti na"

"dubaka ba"""

"Yayi shiru bai kuma ce mata komai ba, ta ™ara ri™e hannunsa, da yafi nata girma sosai."

"Jikinta ne ya ™ara saki, ta cigaba da bacci, tana yi tana surutai, a hankali har ta yi shiru. Ya sake haskata da fitilar sa, irin innocent face Win jauhar ta bayyana a fuskar Nabila. A hankali ya zare hannunsa daga nata, ya yin™ura ya tashi ya fita daga Wakin."

"Washegari da safe, sai tunanin mafarkin da tayi jiya take yi, tana tunanin gaske ne, ko kuma kawai"

mafarki ne?.

"Da safe ana ta zuwa dubata, wajen ™arfe sha Waya Nasir ya zo, lokacin babu kowa kasancewar"

"ranar aiki ce, sai baba magajiya. Suka gaisa, ya aiki baba magajiya ya rage saura daga shi sai Nabila a Wakin."

"Ya zauna daf da ita a kan gadon, yana kallonta ya ce ""Sannu ya jikin?"""

"Ta amsa da ""Jiki Alhamdilillah, da sau™i, zuwa gobe in Allah ya kaimu nake so na tafi ma, i have a"

"lot to do"""

"Ya ce ""Well, tambayarki zan yi, kuma bana bu™atar ki yi mini ™arya, saboda zargina ya tabatta"

"gaskiya ne a kanki"""

"""Wane zargin?"""

"""Nabila kin san in da Viper yake, kina haWuwa da shi!"""

Ta kalleshi ta ™ura masa ido amma bata yi magana ba.

"""Ina magana kina kallona, na samu rahoton an ganshi a A.I hospital, naje bamu sameshi ba, amma"

"naga signing Win ki, kin je asibitin me ki ka je yi?"""

"""Ni ganin likita naje, ka daina zargina tun da baka da wata hujja, mai asibitin aka tura ni wurinsa"

"follow up, saboda lokacin da aka sallame ni, bai zo ba"""

"""˜arya ki ke yi Nabila"""

"""Ni ba ™arya nake yi ba, ka fara samo tabattaciyar hujja, kafin ka ™aryata ni"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Zamu gani ai, bayan duk wannan abubuwan

48 / 67