Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   12 / 67

33K to 36K   out of 199.8K words

ya jaddada mini in tabattar ka tafi da wani"

"mugun miki a zuciyarka""."

"Cikin tashin hankali jauhar ta janyo jikinta ta nufi in da Al'amin yake tana kiran sunan sa ""Al'amin"

"me ka yi musu ne? Dan Allah ku yi ha™uri mana""."

"Al'amin ko harshensa ya kasa motsawa, balle wata gaSa ta jikinsa."

"Madaki ya ri™o gashin jauhar, ya kalleta ya ce ""Yanzu kin zama ragowa, ni kuma ba zan Wana"

"abun da yake ragowar ma™iyina ba, gashi kin zama cuus"" ta ri™e ™asan gashinta da Madaki ya ri™ e."

"Cike da mugunta, ya saka ™afa ya kawashe na jauhar ta gaba ya saketa, ta faWi a kan cikinta, ta ™ wala wata irin razananiyar ™ara ta ce ""Ya Allah, Ya Allah, Ya Allah"" ta faWa sau uku, take jini ya fara malala daga jikinta, harshen ta kawai take motsawa a hankali tana kiran sunan Allah, ta din ga Waga hannunta tana son kiran sunan Al'amin. Ya ™ura mata ido yana kallon ta, cikin buguwa da"

"mutuwar jiki, tun tana ™o™arin magana a hankali har ta daina motsi."

"Madaki ya samu wani ™arfe ya bugawa Al'amin a ka, shi ma suka sake shi a wurin."

Ayshercool 08081012143.

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143

Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Wayar Walid ce ta fara ringing, yayi shiru ya cirota daga aljihunsa ya kara a kunnensa ya ce ""Ya"

"aka yi?"""

"""Oga walid ka yi sauri ka dawo dan Allah, ya fara dawowa hayyacinsa, kar ya dawo gaba Waya ka"

"san ba zan iya da shi ba""."

"Walid ya ce ""Gani nan, ka yi iya ™o™arinka, kar ka kuskura ya fita, idan ya fita akwai ™ura ka sani, gani nan zuwa"" ya katse wayar ya sakata aljihunsa, ya kalli matasan ya ce ""Ku mayar da ita kawai"" ya juya zai tafi."

"Cikin azama Nabila da idanunta suka yi ja saboda kuka ta ce ""Dan girman Allah ka yi ha™uri, kar ka tafi, ka ™arasa mini labarin nan, yaya aka yi Viper ya tafi prsion? Shi aka Worawa kisan matarsa? Ta mutu ne ma ko kuwa yaya aka yi, ya kuma aka yi ya fito yanzu? Ni abubuwa da yawa ban gama fahimtar su ba, sun cukurkuWe mini sun shige mini duhu, dan Allah kar ka tafi baka ™"

"arasa mini ba"""

"Walid ya ce ""Ba zan ™arasa ba Win, ba dai ke mara mutunci ba, na Wauka haWuwarki da shi, zai zama alkhairi amma ki ka yi mana halinku na mata, laifina ne da na kawo masa ke, Al'amin ya daW e da cire mata a rayuwarsa, sai zuwan jauhar cikin rayuwarsa daga kawo ki a tashin farko kin mayar mana da hannun agogo baya, Viper ba zai taSa zama ya bar liti a tsare ba, saboda shi Wan"

"halak ne"""

"Cikin matsananciyar damuwa ta ce ""Na ji, na yi kuskure amma dan Allah ka yi ha™uri ka ™arasa"

"mini"""

"""Ba zan ™arasa ba, ki je shi ya ™arasa miki"""

"Cikin hanzari ta sake tarar Walid ta ce ""Dan Allah ka sake yi mini jagora, ka kai ni wurinsa na nemi afuwarsa, na yi kuskure kaina ne ya riga ya gama kullewa na faWawa lamuran a gaggauce"

"cikin duhun kai, amma a shirye nake na gayara kuskuren da nayi"""

"Walid ya ™are mata kallo ya ce ""Kin riga kin aikata abun da ba zai gyaru ba, kuma kar ki sake yin"

"gangancin zuwa in da yake, idan ba haka ba, ko bai kashe ki ba ni zan kashe ki. Ku Satar da ita daga gabana""."

"Suka saka Nabila a gaba, suka tasa ™eyarta zuwa cikin napep Win da suka kawota, tana ta kallon"

"walid tana yi masa magiya, amma suka ja babur Win suka tafi da ita."

"Suka mayar da ita hanyar law firm Win su, suka bata wayarta suka tafi, wani abun hawan ta tare, ta nufi gida, zuciyarta sai bugawa dake da sauri da sauri, cikin matsananciyar damuwa da tashin hankali, ga matsanancin tausayin Al'amin da ya mamaye zuciyarta, lallai an yi wa rayuwarsa"

yankan ™auna mafi munin da har ya mutu ba zai manta da shi ba.

"A falo magajiya take ce mata sumayya ta zo har gida tana nemanta, duk an kira layukanta ba sa"

"shiga, ko akwai matsala ne, gashi yau ta daWe sosai ba ta dawo ba."

"Ai har baba magajiya ta gama maganarta, ba ta fuskanci komai ba, ta tafi Wakinta ta rufe ™ofa, wayarta na ta ringing ta duba, missed calls Win sumayya sun fi ashirin, ga na Nasir, ban da barrister Habib, ta kashe wayar, ta cillata kan gado, ta shiga banWaki tayi alwala ta fito ta yi sallar"

azahar da la'asar.

"A kan daddumar ma haWa kai da gwiwa ta yi, ta din ga kuka, za ta iya cewa tun da ta buWe ido a"

"duniya, ba ta ji labari mai ban tausayi da tsayawa a zuciya ba kamar na Al'amin."

"""Why Nabila kin yi garaje, why would you judge the book, according to cover? Why?"" Ta tambayi"

kanta cikin tsananin takaicin abun da ta aikata.

"Ta kifa kanta a kan gadonta, wani abu tsananin Waci yana yi mata zafi a tsakanin ™irjinta. Gaba W"

"aya ta ji ta tsani kanta, wani mugun haushin kanta ya isheta."

"""Ko yaya yake ji a zuciyarsa yanzu? Dole ya zama bugagge gaba Waya, amma idan aka bar shi ya cigaba a haka, to tabbas zai haukace, amma yanzu yaya za ayi na samu ™arashen labarin nan? Ta haihun ko mutuwa tayi, kuma wa ya kashe aka kai shi prison? Wait, to yaya ma aka yi aka sake shi daga prison Win, yana yawonsa idan ya ga dama har ya je yayi Sarna, kuma still a haka wai nansa ake yi. Wai wannan wane irin lamari ne mai sar™a™iya haka? Kar na je na haukace a banza mana"""

tayi maganar kamar za ta haukace Win.

"Ta cigaba da sintiri, tana ™irga yatsunta, tana lissafi."

"""Kai dole na samo ™arashen labarin nan, ko da kuwa me zai yi mini, ko dai wanda ya fara ya ™ arasa mini, ko kuma shi Vipern ya ™arasa mini, no matter how and what it takes sai na ji ™arshen labarin nan, kuma sai na yi wani abu a kai. Haba dan Allah What a pitful life of his? Kai, to ita meye nata ma da za ayi mata haka? Me ta yi she don't deserve this at all"" tayi maganar tana"

fashewa da kuka iya ™arfinta.

"Bugun ™ofar Wakinta ake yi, amma ko gezau, da ta gaji da jin bugun ma, sai ta tashi ta tafi banW"

"aki, ta rufe ™ofa ta kunna fanfo, ta cigaba da kuka da tunani."

"˜arfe takwas na dare Abba ya dawo gida, Nabila ya fara tambaya tana ina, Mama ta yamutsa baki"

"ta ce ""Ta dawo"""

"Ya jinjina kai, ya tafi sashensa, har ya fara cin abincin dare, ya ajiye cokalin ya kalli mama ya ce"

"""Kirawo mini ita, ina ga ba ta san na dawo ba"""

"Haushi ya ™ule mama, ta tashi ta fita, ta je Wakin Nabila, ta tarar da ™ofarta a rufe, ta din ga"

"jijjiga ™ofar tana bugawa, amma ba ta buWe ba."

"Magajiya ta ce ""Hajiya tun da ta dawo fa ta rufe kanta a Waki, ta™i buWe wa, ba yadda ban yi ba ta"

"™i buWewa"""

"Mama ta yi tsaki, ta koma ta ce wa Abba, ""To ka ji tun da ta dawo, ta rufe ™ofa ta™i buWewa"""

"""Kuma lafiyarta ™alau?"""

"""˜alau take, tsagwaron iskanci ne"""

"Ya girgiza kai ya ce ""No, ko an Sata mata rai ne, a wurin aiki ko a gida, ™yaleta na ganta da safe na ji menene, ko kuma rigimar ce ta motsa"" yayi maganar yana murmushi. Wani malolon takaici,"

"ya ™ule mama, yadda yake lallaSa Nabila, yana bin ta kamar wata uwarsa."

***

"Abdul kuwa ganin ramma ta™i mayar da hankali ta ci abinci, hakan ba ™aramin ™ular da shi yayi ba."

"Ita kuwa jikinta ne babu daWi, ga kewar gidansu, tana tunanin mama, ga ba™in cikin abun da yake"

"aikata mata, gashi ya sakata a gaba duk sai ta kasa cin abincin."

"Tana cikin zancen zuci, ta ji hannunsa a kan fusarta, ta tsorata ta ja da baya, ya tsuke fuska ya ce"

"""Meye haka ne?"" Ya buWe idonta, ya ga she's still pale."

"""Solomon"" ya ™walawa kukunsa kira."

"Solomon ya fito tare da cewa ""Yes sir"""

"""Kana da kayan miya ko?"""

Solomon ya jinjina kai alamar eh.

"""Kawo mini tumaturi manya guda uku, da wu™a ka haWo mini da Apple ja guda biyu"""

"Ya ce ""Ok sir"" ya cigaba da kallon ramma, da ta ajiye cokalin, ta hau jan rigarsa da take jikinta,"

tana rufe ™afafuwanta.

"Mintuna kaWan solomon ya dawo, da plate biyu, Waya Wauke da tumatir, Waya kuma Apple sai ™"

aramar wu™a guda Waya.

"Ya karSa, ya matsa kusa da ita, ya Wora ™afarsa Waya a kan cinyoyinta, ta Wago cikin rauni"

"idanunta sun tara hawayen takaici, ya yanka tumatirin ya mi™o mata. Ta tsaya tana kallonsa tana kallon tumaturin."

"Mi™a mata yayi bakinta, ta kawar da kanta ta ce ""Ni ba zan iya cin tumatur a haka ba"""

"""Zaki karSa ko sai na burma miki wu™ar nan a ciki?"" Yayi mata maganar cikin tsawa. A tsorace ta"

"buWe baki, ya din ga bata tumaturin nan, tana taunawa da kyar."

"A zatonta zai bata tuffar, ta washe bakinta da ta ci tumatur, amma ya hau yanka tuffar yana ci,"

"yana yi mata tauna a fuska, yana kallonta ga ™afarsa a kan cinyoyinta da tayi musu nauyi."

"Ya gama cin Apple Win sa, ya taSa wuyanta ya ji babu zazzaSi, ya ce ""Haryanzu kina zubar da jinin ne sosai?"" Tayi masa banza kamar ba da ita yake ba, ya harzu™a ya Waga hannu zai kwaWa"

"mata mari, ya ga ba ta motsa ba, sai hawaye da yake bin kuncinta."

"Ya janye ™afarsa daga kan cinyarta, ya ce ""Ki cigaba da ina yi miki magana kina kallona, ki yi"

"mini banza kashe ki zan yi a banza"" tayi shiru ba ta tanka masa ba."

"Jin ana knocking Win ™ofar falon, ya sanya ya tashi tsaye, ya ce ""Tashi ki tafi Waki, za a shigo""."

"Ga mamakinsa ko gezau ba ta yi ba, ta cigaba da zama tana zubar da hawaye."

"Zuba mata ido yayi, cike da tsananin mamakin shegen taurin kai a wurin kucakar 'yar ™auyen"

yarinyar.

"Tashi tsaye yayi, ya fizgi hannunta, amma ta faWi a wurin, saboda dama jikin babu ™wari, ga jiri"

tana ta fama.

"Ya dur™usa ya Wauke ta, ya nufi bedroom Win da ita, a bakin ™ofa ya dungurar da ita ta ciki, ya ja"

"™ofar ya rufe, ya koma ya buWe ™ofar falon."

"Wata matashiyar budurwa ce a tsaye, sanye cikin doguwar rigar material, sai hula a kanta,"

hannunta ri™e da Jakarta.

"""Ko wata ce a ciki ne? Ina ta bugu amma baka buWe ba?"" Bai yi magana ba, ya bata hanya, ta shigo ta ajiye jakarta ta nemi wuri za ta zauna ta ce ""Abdul, staining Win jini nake gani a kan"

"kujerar nan"""

"Cikin ko in kula ya ce ""And so?"""

"""Mace ka kawo gidan nan?"""

"""Eh, akwai magana ne?"""

"Cikin takaici ta ce ""Abdul don't try me, ka sanni ka san halina, ba zai yiwu nayi dumping guys W"

"ina just because of you ba, and ka din ga rough play da ni ba"""

"Yayi murmushi ya ce ""Nina, ki na da matsala, saif ne ya yanke hannu da wu™a, yana cin Apple, yayi bleeding sosai, amma ba abun da ki ke tunani bane ba"" tayi ajiyar zuciya ta ce ""Yauwwa ko"

"kai fa, har hankalina ya tashi, i so much miss you"" tayi maganar tana rungume shi."

"Gaba Waya sai ya ji banbarakwai, kamar ranar ya fara rungumeta, haka ya lallaSata suka tafi Waya Wakin she™e ayarsu, sai dai hankalinsa na kan ramma, kuma gaba Waya ya ji bai samu abun da ya"

samu a tattare da 'yar ™aramar ba™auyyiyar yarinyar ba.

"Duk yadda ya so mazewa, sai sa Nina ta fuskanci hankalinsa a ba a kanta yake ba da tayi magana"

sai ya ce mata ba shi da lafiya ne.

***

"Har washegari, Nabila ba ta ci abinci ba, ta dai buWe ™ofar cikin dare da zafi ya isheta, ta fara"

numfashi da ™yar.

"Ta Waukko wayar Viper, ta din ga kallo, kamar shi ne a gabanta, ta rintse idanunta tana tuno"

"kamanninsa, a zahiri suffarsa ta ban tsoro ce, amma a baWini abun tausayi ne."

"˜arfe takwas na safe, yaran gidan na ta zuwa gaida Abba, sai da sauda ta shigo ta gaishe shi, ya ce ""Sauda duba mini Arfa ko ta buWe ™ofar, ki ce mata ina bata ha™uri idan laifi nayi mata, da ya sanya tun jiya ba ta neme ni ba, yau kuma ba ta zo ta gaishe ni ba"" Sauda ta tashi, ranta a Sace ta tsani yadda Abba yake sakata a shirgin Nabila ta girmeta gashi ba shiri suke yi ba, amma ayi ta"

zubar mata da girmanta.

"Ta je ta tura ™ofar Wakin taga ta buWe, taga Nabila a kwance a kan gado, ta kwanta a kan hannunta,"

ta murWe jikinta.

"""Ke! Malama ki taso Abba yana kiranki"" sai dai shiru Nabilan ba ta motsa ba."

"Walida ce ta shigo Wakin tana faWin ta ga dama ta buWe Wakin kenan, sai dai tana ganin irin"

kwanciyar da Nabila tayi ta ja ta tsaya.

"A fusace sauda ta tafi ta Wala mata duka Walida ta ce ""Yaya sauda kina ganin irin kwanciyar da tayi, da ™yar idan ba iskokai za ta yi ba"" da sauri Sauda ta ja da baya ta ce ""TaS wallahi ba zata"

"dake ni a banza ba"" Nabila ta saka hannayenta, ta toshe kunnuwanta dan ta daina jin maganar su."

"Sauda ta koma ta gaya wa Abba, cewar Nabila iskokai ta tayar."

"Abba ya taso yana yi wa sauda faWa, a kan cewa ya hana cewa Nabila tana da da iskokai, takura ce"

kawai ba ta so da Sacin rai.

Ya ™arasa Wakin yana kiran sunan Nabila.

"Ya Wagota daga kwanciyar da ta yi, jikinta yayi wani irin mahaukacin zafi, har wani huci take yi."

"Idanunta sun kumbura sun yi suntum, ga wani irin ja da suka yi, ga wasu irin siraran jijiyoyi da"

suka kwanta a saman goshinta.

"Sai da Abba ya razana da yanayin da ya ganta, ""Arfa, meyasame ki haka? Meyake yi miki ciwo"""

"Ta buWe baki za ta yi magana, amma bakin ya din ga karkarwa ta kasa furta komai, hawaye ya din"

ga bin gefen idonta.

"Ya kalli walida ya ce ""Bani bedsheet a rufe mata jikinta"" ta duba ta Waukko masa, ya rufe wa arfa"

"jikinta, ya din ga tofa mata addu'a."

"Wani abu mai nauyi, ya tokare mata ™irji, ya hana numfashinta fita yadda yakamata, a ™alla Abba ya kai awanni biyu, yana yi mata addu'a yana tofa mata, sai bin sa take yi da ido, amma ta kasa"

"magana, sai can wani irin nananuyan bacci ya Wauke ta, dan ba ta yi bacci ba jiya gaba Waya."

***

"Walid ne yake ta kokowa da Al'amin, a kan lallai sai ya fita ya kai kansa wurin 'yan sanda, a sakar"

"masa liti, shi a kama shi, amma kafin nan sai ya fara kashe Nabila."

"""Ita wannan da tayi maka abun da bai taka kara ya karya ba zaka kashe, ko kuma zaka fuskanci"

"indabo da madaki ne ka bar maganar wannan ™aramar alhakin?""."

"Viper ya Waga rinanun idanunsa jawur da su ya ce ""Zuwa yaushe? Zuwa yaushe mutane za su daina cutuwa a dalilina? Ba zan sake gangancin da na yi a baya ba, dole a saki liti, in dai kai kaina"

"zai saka a sake shi"""

"""Is a minus case, dole zai fita, amma bama bu™atar a sake kama ka, ka gane mana, dole mu shirya"

"Waukar fansar ka"""

"Viper ya sake kallon Walid ya ce ""Sai na kashe yarinyar nan fa"""

"""Indabo yakamata ka kashe da Madaki, wani tunanin yakamata ka yi a kan wannan yarinyar ba"

"wannan ba"""

"""Tarko aka yi mini da ita, ko ba ka gani?"""

"Walid ya girgiza kai ya ce ""Haryanzu bamu da tababcin hakan, amma ba ka da wani sharhi ko"

"tunani a kanta?"""

"""Babu, idan na sake ganinta kuma sai dai wata ba ita ba"" ya bashi amsa kai tsaye."

"""Shikenan, yanzu dai zan fita in ga me za ayi a sako mana liti""."

"Viper yayi shiru bai ce masa komai ba, sai da ya yin™ura zai tashi, Al'amin ya ri™e shi. Walid ya"

"juyo ya kalleshi ya ce ""Ina al™awarin da ka yi mini?"""

"Walid ya ce ""Ina sane, haryanzu kayan ba su sauka bane ba, ka san yanzu hanyar akwai tsaro sosai"

"ba irin na da bane ba"""

"""Bani wanda ka kwashe ka fita"""

"Cikin damuwa walid ya ce ""Wai dan mai zamani so ka ke yi sai

12 / 67