Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   42 / 67

123K to 126K   out of 199.8K words

ko?"""

"""Ware, ban da naga kuna ta tata, da sai na saka tsumagiya na ji™a mata jikinta, sai na yi mata"

"mazinacin dukan da ba zata iya tashi ba, na rama muguntar da yayanta yayi mini a station"""

"Viper yana gefe yana jin su, wasu lokutan faWan Walid da liti nishaWi yake saka shi, kamar sako da"

sako.

"Nabila wuni tayi da waya a hannu, amma shiru babu kiran Viper, shi ma haka ne, wuni yayi yana"

"kallon wayar ta sa yana sauraren kiran wayarta, amma ba ta kira ba."

***

"Nasir ne zaune a Wakinsa, yayi zurfi sosai a cikin tunani, yana ta tuna wasu abubuwan da suka faru a 'yan kwanakin nan sosai yake jin yana zargin Arfa tana aikata wani rashin gaskiya, da take Soyewa, mussman da ya ji ta ambaci viper lokacin da ta farfaWo, ba zai yiwu a ce magagi ne kawai ba, kuma a yan kwanakin nan tayi watsi da lamarin cewa zata taimaka masa a kan nemansa balle ya ce tsananin saka abun a ranta ne ya sanya ta farko da sunansa, amma haryanzu yana son sanin"

"dalilin da ya sanya Indabo ya ce zai yi tarko da Nabila ya kama Viper, menene haWinta da shi?."

"Nabila tana zaune a kan gado, tana waya da Alhaji Wada, sai kashe murya take yi, wai ita"

"haryanzu ba ta warke ba, ya biye mata sai sangarta take yi, kamar ba babban mutum ba yana lallaS ata, tun da ya ce zai kuma zuwa gida dubiya ta ce masa ai ta warke ba sai ya zo ba."

"Sallamar baba magajiya ce ta sanya tayi masa sallama, ta Wago ta kalleta da murmushi."

"""Yauwwa yar gari, ai dama zuwa nayi na tashe ki, ki samu ki karya ki sanya wani abun a cikinki,"

"ashe ma kin tashi """

"""Eh hajjaju, ina kwana"""

"""Lafiya lau, ya ™arfin jiki kuma?"""

"Nabila ta ce ""Alhamdilillah da sau™i"""

"""To Allah ya ™ara kiyayewa, ki cigaba da addu'a Allah ya ™ara tsarewa, dama mu ma addu'a cikin"

"yin ta muke babu dare babu rana, Hasbunallahu wa ni'imal wakil, ki yawata faWarta babu adadi, da"

"yardar Allah ba dai mutum ba sai dai Allah"""

"Nabila ta yi murmushi ta ce ""Kin faWa kin nanata mini, na daWe da haddacewa ai"""

"""Kya ci ™aniyarki da kin daWe da haddacewa, zamanin nan na yanzu waya ce miki ana zama haka? Kana da ido ba na ganin gari ba, Addu'a kake tu™uru iya yinka, baka san waye ma™iyin fili da na"

"Soye ba"""

"Sosai Nabila take dariya ta ce ""Aikuwa ma™iyina yana ruwa, dan ni kaina ba wani cikakken saiti"

"ne da ni ba in ji Abba"""

"""Ke ki yi addu'a kawai yar nan, tashi ki je ki samu abun da zaki ci"" ta saukko daga kan gadon, ta"

"fice falo tana mi™a, wayarta take kallo lokaci lokaci, duk kiran Viper take jira, amma shiru."

"Sauda ta kalleta ta ce ""'yar asara an fito"""

"Nabila ta ce ""Wallahi kuwa, Allah ya nufa barka da safiya, bazawara uwar son banza ga gadonki"

"ga na asara"""

"""Arfa, me ki ka ce?"""

"""Sauda kin sani sarai bana shiru idan aka gaya mini babu daWi, ni yanzu a kan tsini nake, magana Waya mara daWi ki ka yaSa mini, sai na yi miki goma mai zafi, ba girmata ba Allah ya sa haifata ki ka yi"" Sauda za ta yi magana, ta jiyo takun Abba yana saukkowa daga kan bene, dan haka ta haW"

"iye maganar ta, tana kallon Nabila."

***

"Abbu ne zaune a gefen gadonsa, fuskarsa sanye da farin glashi, ya zubawa hoton hannunsa ido. Shi da Zahra'u ne, da sadik, shi kuma hannunsa ri™e da Al'amin, bai fi shekaru biyu ba a lokacin, sai dai fuskar nan ta sa tamau, babu alamar fara'a."

"Murmushi Abbu yayi, tun Al'amin yana yaro baya son wargi, ba shi da faa'a, ya tuna yanzu a jikin hoton ba kowa sai Al'amin, shi ma ga yadda ya zama, rabon da ya saka shi a idonsa, tun fitowarsa"

"daga prsion da ya zo masa nan, kusan shekara guda kenan."

"""Wai meyafaru ne kamar kuka fa kake yi?"""

"Ya Waga kai ya kalli rahila ya ce ""Kuka kuma?"""

"Ta le™a ta kalli hannunsa, ta kwaSe baki ta ce ""Kai ta wani abu kamar ™aramin yaro, ka Wauki"

"hoto ka saka a gaba kana kuka, haba kai kuwa?"" Yayi mata shiru bai ce komai ba."

"""Abbu, dan Allah magana nake so mu yi da kai"""

"""Ina jinki"""

"""Dan Allah ka yi ha™uri ka yafewa Abba, ya koma kasuwa, sai raragefe yake yi a gari da shi da"

"Nazifi, ina tsoron kar su faWa wani mummunan halin, rashin sana'a ga matashi babbar matsala ce""."

"Ya ™are mata kallo ya ce ""Rahila, nawa Wan ma da ya kangare, sallama shi nayi, ba zai yiwu in"

"cigaba da jan Sarayi a jikina suna zalunta ta ba, su yi ta yawo babu sana'ar, ai uban su yana raye, ya nemi abun yi ya ba su"""

"""Ni kake kallon idona ka ke cewa yarana Sarayi?"""

"""Na faWa rahila, ba Sarayin bane ba? Wane irin gata ne ban yi musu ba, ™arshe rashin lafiya na kwanta aka rasa wanda zai zauna da ni a cikin su a asibiti, ™arshe cewa ki ka yi kar na ga laifin su, ba hakkinsu bane ba, amma ni na ri™e su na ciyar da su, na kula da su, ni nawa hakkin ne? Yanzu nake ™ara danasanin biye miki, na wofantar da nawa Wan, kuma ki tattatara su gaba Waya su bar"

"mini gida, dan ba hakkina bane ba ri™on su"""

"Cikin takaici ta ce ""Wallahi ba zan rabu da 'ya'yana ba, sai dai na tattara da ni da su mu bar maka"

"gidan"""

"""Allah ya raka taki gona, ya tsare hanya"""

"Cikin fargaba ta kalleshi ta ce ""Au babu ruwanka kenan in tafi baka damu ba?"" Tashi yayi, ya ja"

tsaki ya mayar da takardun gabansa ya bar Wakin.

***

"Nabila ta kasa jurewa, hankalinta ya fara tashi, ko wani abun ne ya samu Viper, duk da bai fiye kiranta ba, sai da ™wa™w™waran dalili, amma shirun yayi yawa. Yau take shirye-shiryen komawa wurin aiki, Barrister Habib ya tabattar mata da an gyara office Win ta, an canza mata wani."

"Har ta shirya ta tsaya, ta kira lambar Viper."

"Yana kwance idanunsa a lumshe, yana Wan kaWa ™afa, ya ji ringing Win wayarsa."

"Ganin lambarta sai da ya yi ajiyar zuciya, amma ya zubawa wayar ido, sai da ta kusa katsewa,"

sannan ya Waga kuma yayi shiru.

"""Hello Viper"""

"""Salamu alaikum"" ya faWa a nutse."

"""Wa'alaikum Salam, kana lafiya?"""

"""˜alau"""

"Cikin marairaicewa ta ce ""Wai baka san abun ya same ni bane ba? Kwana nawa baka ga kiran wayata ba baka neme ni ba, wrong connection na wearing aka yi a office Wina, wuta ta shi, aka"

"rufe ni ta waje fa"""

"""Na sani"""

"""Ka sani?"""

"Ya ce ""Eh"""

"Cike da takaici ta ce ""Kuma ka kasa nemana a waya, da mutuwa na yi fa"""

"""Allah ya ji™anki, zahra ma da mutu ha™uri nayi, balle ke. Sai ki ™ara taka tsantsan da abubuwan"

"da ki ke yi"""

"Wani ™ululun takaici, ya tokare mata wuya, sosai ta ji zafin abun da ya ce mata, kawai ta katse"

wayar.

"Walid ya ce ""Viper, kamar baka kyauta ba fa"" yayi masa shiru, hakan ya sa shi ma yayi shirun bai"

kuma cewa komai ba.

"Ba™in ciki da Sacin rai ya sanya, babu wanda ta yi wa sallama a gidan ma, tayi tafiyarta."

"Tana tafe a hanya ta din ga jin wani abu mai kama da kishi, da Sacin rai yana taso mata, har ga Allah ba ta san jauhar ba, amma tana son ta saboda Allah, amma abun da yayi mata yau, ya sanya"

ta ji ranta ya sosu.

"""Meyake damuna ne? Wai son bawan Allah nan nake yi? Na shiga uku me yake shirin faruwa da ni ne? Idan ta tabatta son shi nake yi, na yi wauta, to yaya ma za ayi hakan ya yiwu abu daga wasa?"" Har ta ™arasa wurin aiki, tunani take a zuciyarta. Tayi shiru tana sauraren zuciyarta dan ta tabattar da abun da take tunani gaskiya ne ko akasin haka, amma bata kai ga hakan ba, aka ™wan™"

"wasa glashin motarta, masu gadi ne suke yi mata barka da dawowa, tare da yi mata sannu da jiki""."

"Ta saukko daga motar, suka gaggaisa, sannan ta shiga ciki, a cikin ma murnar ganinta suka din ga"

yi suna yi mata sannu.

"Ko mintuna talatin ba ta yi a sabon office Win ba, barrister Habib ya ™araso."

"""Autar lauyoyi, ™aramar su babbar su, aminiyar sumy, ™aramar sauro ka da ™atuwar giwa, ba"

"giwar ba hatta toron ma kayarwa ki ke yi"""

"Nabila ta yi murmushin ya™e ta ce ""Ni har ka bani kunya ma"""

"""To yaya jikin naki?"""

"""Alhamdilillah yayi sau™i sosai"""

"Ya ce ""Masha Allah, yanzu ya ake ciki da batun shari'ar nan? Zamu je prison Win ne wurin"

"mutumin?"""

"""Za a bari mu ganshi kuwa?"""

"Habib ya ce ""Za'a bari mana ba dole ba, ai na je lokacin kina gadon asibiti, ba na son abun da zai"

"kawo tsaiko a harkar shari'ar gaba Waya"""

"""Kai amma na gode sosai yaya habib """

"""Kar ki damu Nabila, ba ke ba, hatta ni na ji haushin yadda shari'ar nan ta gudana, kuma cin"

"mutuncin harkar shari'a ne, a wannan karon zamu yi nasara in sha Allah """

"""Allah ya sa yaya Habib"" suka fito suka hau motar barrister Habib suka fita."

"Nasir da yake bin Nabila a wata motar, ya ga fitar Barrister Habib da Nabila, ya sake rufa musu"

"baya, sannu a hankali ba tare da sun san yana bin su ba, sai dai azabar kishi ya sanya ya ji har wani dishi-dishi yake gani."

"A wannan karon Nabila tayi mamakin yadda aka basu damar ganin baba maigadi, ba tare da an"

raina mata hankali kamar yadda aka saba ba.

"Suka gaisa cikin mutuntawa, duk ya rame yayi wani iri."

"""Baba, ina mai sake baka ha™uri, amma ban karaya ba, in sha Allah zamu Waukaka ™ara ne"""

"Jiki a sanyaye Baban ya ce ""Kina ta Wawainiya, ni idan babu hali, kawai a bar maganar nan, na"

"bar wa Allah"""

"Barrister Habib ya ce ""No ba zai yiwu ba, ka manta yadda muka yi da kai wancan zuwan da nayi"

"muka haWu?"""

Yayi shiru ya sunkuyar da kai.

"""Ka yi magana mana, mun yi magana da kai fa sosai baba, ka bata haWin kai dan Allah, a wannan karon muna fatan ayi nasara, ka yi mata bayani, saboda ™o™arin kamanta gaskiya har nema aka yi a sabauta rayuwarta, ka yi magana baba, ka yi mata bayanin komai."

"Nabila let's record it Incase"""

"Ta jinjina kai ta Waukko wayarta, ta danna recording ta ajiye."

"Cikin tsoro ya ce ""Dan Allah to kar ku gaya wa kowa, kun ga yarana duka mata ne, na aurar da wasu, ina da biyu ´an mata, an ce muddin na yi magana abun da ya samu ramma zai same su, koma su rasa rayukansu gaba Waya tsoro nake ji"" mamaki ya cika Nabila, dan ita duk bai yi mata"

wannan maganar ba.

"""Baba, ni na baka tabbacin nan, babu abun da zai samu iyalanka, ka ba ta cikakken haWin kai, idan"

"ka bari ta sake faWuwa a shari'ar nan, kaga magauta sun yi galaba a kanta, kuma yayan da ka ke yi wa, ka Sata musu suna"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Ana saura kwana biyu uwar Wakin hajiya jidda, tayi waya ta ce aje garin su ramma, ta dawo su haWu da Waya mai aikin, ayi mata gyaran gida, saboda tana ji da Ramma sosai, tana da biyayya, kuma bata yi mata sata."

"Ranar an Waukko ramma, suna ta aiki, zulai ta tafi kasuwa, Wan yayar matar gidan ya zo, sunansa Abdul, ban daWe da fara aiki a gidan ba, dan babban mutum ne sosai mutumin, in da suka baro, jami'an tsaro ne suke yi masa gadi. Unguwar nan da suke ne, jami'an tsaro layuka suke gadi, ni kuma aka samo mini buWe ™ofa da rufewa a gidan."

"Bayan yayi mata, ya tafi zulai ta fito tana kururuwa, bayan ta dawo daga wurin sayen kayan miya. Bayan mun kai ta Asibiti, magana ta bazu, aka ce an sallame ni daga aiki, amma za a neme ni, daga baya yan sanda suka je gidana suka tafi da ni, wai zan ba da bayanin abun da na sani, muna zuwa aka rufe ni aka ce ni ake zargi, kuma aka yi mini barazana da muddin na ce bani bane ba"

"yarana na cikin haWari"""

"Nabila ta ™ulu ta ce ""Amma meyasa baka yi mini wannan bayanin ba ni, na san ta ina zamu S"

"ullowa lamarin? Nayi ta wahalar neman shaida ka kuma ™i bayani a kotu"""

"Barrister Habib ya ce ""Kwantar da hankalinki, ki yi ha™uri kin san uba da 'ya'ya"""

"""Ki yi ha™uri na san nayi kuskure amma a tsorace nake ne nima"""

"Ta kalleshi ta ce ""Ya sunan mai gidan?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ban sani ba"""

"""Ya za ayi ka yi aiki a gidan wanda ba ka san sunansa ba?"" Yayi shiru ya sunkuyar da kai."

"Barrister Habib ya ce ""Tashi muje, ma ™arasa sauran aikin"" haka suka fito Nabila tana mita,"

barrister Habib yana bata ha™uri.

"Law firm Win suka koma, suka fara arranging Win yadda zasu yi appeal, sun gama ta fito suka haW u da barrister Kabir, yayi mata sannu, tare da yi mata kashedi, a kan ta raba kanta da aikata duk"

"wani abu da zai sanya ta shiga matsala, ta bishi da to, ta fita ta shiga motarta ta nufi gida."

"Nasir bai ga wani abu ba a bibiyar Nabila da ya yi yau ba, amma bai ji zuciyarsa ta gamsu ba, ya"

sakawa ransa zai yi assigning wani wanda zai din ga bibiyar masa ita lokaci zuwa lokaci.

***

"Su liti suna karyawa, Viper kuwa yana zaune yana yanke farcensa da nail cutter."

"Wayar liti aka kira, ya karSa ya Waga ya ce ""Ya ne?"""

"""Normal, kwana biyu ba ku shigo gada ba fa"""

"""Eh ka san yanayin ne, sai muna bayyana muna Sacewa, meye labari?"""

"""Baban Viper ne ya zo rumfa, ya na neman ka, ko kai ko walid"" liti ya kalli walid ya kalli Viper."

"""Meyafaru yake nemanmu?"""

"Ya ce ""Ban sani ba, ya dai tambaye mu, ko Viper yana zuwa wurin, muka sanar masa rabonmu da"

"shi, tun kafin a kama shi, shekara shida kenan"""

"Liti ya ce ""Normal ne, zan faso fatan rumfa komai lafiya?"""

"""Lafiya ™alau tana ta garawa"""

Ya jinjina kai ya ajjye wayar.

"Liti ya cigaba da kallon Viper, Viper bai kalle shi ba ya ce ""Ko dai ka yi magana, ko kuma ka"

"daina kallona"""

"""Allah ya baka ha™uri, na daina kallonka"" kamar ya gaya wa Viper, zuwan mahaifinsa rumfar"

"shayinsu, sai kuma ya fasa ya haWiye maganar."

***

"Abdul ne yayi sallama a falon, ya shigo a gajiye, ta amsa sallamar tana tashi zaune daga kwancen"

da take.

"Ya ajiye jakarsa, ya kwanta a jikinta ya ce ""Wash"""

"Ta ce ""Sannu"""

"""Yauwwa sweetheart"" ta kama hannunsa, ta cire masa agogon hannunsa."

"""Tashi a cire safar"""

"""Ki bari na huta na gaji"""

"Ramma ta ce ""˜ato da kai kana shagwaSa, wata™ila ma ba wani aiki ka yi ba kake wani wash"""

"Ya ce ""Kaii, baby kin san mutum nawa na yi wa tiyata kuwa? Ga kusan asibiti uku naje na ga"

"marasa lafiya"""

"""To tashi ka yi wanka, ka ci abinci"" ya kalleta ya yi murmushi ya tashi zaune, ya shafa kanta ya ce"

"""Allah ya yi miki albarka babyna, i so much love you"" yayi maganar yana sumbatar goshinta."

"Kallonsa take yi, tana son jin matsananciyar tsanarsa a zuciyarta, amma abu ya gagara, sai wani"

ma kyau da ta ga yayi mata.

"Ya tashi ya tafi bedroom, yayi wanka, Ramma ta goge hawayenta tana fatan Allah kar ya jarrabeta"

da son Abdul.

"Yayi salla ya fito, ta bashi abinci."

"""Beb, in sha Allah komai ya kusa zuwa ™arshe, zan bayyanawa duniya ke, ina daf da gayawa babana maganarki, a san yadda za a gyara lamarin mu cigaba da rayuwarmu, am ready na Wauki"

"kowane risk mu zauna tare in sha Allah my rahama"""

Tayi ajiyar zuciya tare da murmushi.

"""Dan Allah ko sau Waya ki ce kina so na mana"""

"""A'a ni ban iya ™arya ba"""

"Ya ce ""Zaki yi bayani ne"""

***

"""Hello masoyiyyata"""

"Nabila ta ce ""Na'am sumy kalar kyau"""

"""Albishirinki?"""

"""KuWi dubu goma"""

"Sumayya ta ce ""Mayyar kuWi, ba za a bayar ba"""

"Tayi dariya ta ce ""Fesa mini"""

"""Arfa ranar monday in Allah ya kaimu, zan fara aiki, ni da yaya murtala zamu buWe gidan radion"""

"Nabila ta mi™e ta ce ""Dan Allah masoyiyya"""

"""Wallahi da gaske, ke Allah ne ya kawo mana mafita, an bani damar ™ir™irar programs, har na sami program Win da zamu din ga yi tare, mu ci karenmu babu babbaka, babu mai yi mana"

"barazana da daka tsawa""."

"""Ke gani nan zuwa gidan naku ma, tare da ni za a buWe gidan rediyon nan in sha Allah"""

"Duk wannan abubuwan da Nabila take yi, ™arfin hali ne kawai, zuciyarta na tare da Viper, tunaninsa kawai take yi, tama rasa wane irin tunani take yi a kansa, ga zuciyarta da take ta"

azalzalarta da son ganinsa.

"Tare da Nabila aka yi bikin buWe sabon gidan radio, mutane suka din ga kiran wayar suna yi wa"

"Sumayya fatan alkhairi, tare da tabattar mata da duk in da ta tafi suna tare da ita."

"A program Win farko da suka fara yi da sumayya, suka sanya masa suna ™e™e da ™e™e."

"Tun da sumayya ta gabatar da Nabila, kasancewar masu saurare

42 / 67