Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   28 / 67

81K to 84K   out of 199.8K words

tashar nan, ko kuma ku ajiye mana aikinmu. Duk jajircewarku akwai waW anda suka fiku. Gashi kun saka hankalin mutane gaba Waya ya yo kanmu, saboda recording Win da ku ka saki a duniya da yake bayyanar da zargi ga Naja'atu Bunkure, wands duniya kowa ya"

"shida mutuniyar kirki ce, mai yi wa mutane hidima""."

"Murtala ya ce ""Tuba muke, muna neman afuwa in sha Allah ba zamu sake ba"""

"""Daga kai har ita, wannan ne karo na biyu da kuka aikata mana laifuka, muna ™yaleku, na uku"

"kora ce. Yanzu dole mu san yadda zamu yi mu gyara wannan shirmen da kuka yi"" Murtala yayi ta bayar da ha™uri, sumayya kuwa fafur ta yi shiru, ta™i cewa komai."

"Sun fito daga ofishin MD, tana hura hanci, ta tarar da Nabila."

"Sumayya ta ™arasa ta zauna a kusa da ita, ta ce ""Ke kuma daga ina? Kin je kin haWa kai da Uncle murtala, mun saka recording Win da yayi miki, a kan shari'ar nan, yanzu aka gama sauke mana"

kwandon jaraba a ka.

"Nabila ta ™urawa sumayya ido, ta ce ""Sumy why?"""

"Cikin rashin fahimta ta ce ""Kamar yaya?"""

"Nabila ta yi murmushi ta ce ""Don't mind me, mota fa ta iso, na zo na sanar miki"""

"Ihun farinciki sumayya tayi ta ce ""Are you serious, ko kuma jirgani ki ke yi?"""

"""Da gaske nake, amma Abba ya ce ba zan hau ba, sai driving licence Wina ya zama ready, kin san"

"shi da ™a'ida"""

"Cikin farinciki ta ce ""Alhamdilillah, summa Alhamdilillah yawo ba kama ™afar yaro, Allah ya saka wa Abba da alkhairi, uban marayu mai uban ma goyawa yake yi. Amma dan Allah arfat ki kula, ki san in da zaki din ga zuwa, banda rigima da faWa da mutane a titi"" ta din ga kallon sumayya, da son tabattar da abun da Viper ya gaya mata, yanzu sai ayi amfani da ita, a cutar da ita,"

sam ta kasa yarda gaba Waya.

"Wada M karofi ne ya kira Nabila a waya, ta Waga ta ce ""Hello sir"""

"""My beautiful angel, ya kike yau bamu gaisa ba gaba Waya, kin ™i bari mu haWu, gashi na koma"

"wurin aiki"""

"Ta Wan kashe murya ta ce ""Ba haka bane ranka ya daWe, ka san aikin namu ne babu zama, amma very soon zaka zo har gida mu gaisa"" yayi murmushi ya ce ""To shikenan, na san maybe kina wurin"

"aiki, da daddare zamu yi waya in sha Allah"""

"""Ok Allah ya kaimu, ka kula da kanka sosai, kar ka yi aiki ka gaji da yawa"""

"Yayi dariya ya ce ""Thank you my dear"""

"Sumayya ta ce ""Ohh wa kuma ake yaudara, wa aka kwaso mana?"" Nabila ta bata labarin wada M"

karofi.

"Sumayya ta ce ""Allah ya sa shi ne mijin, kakarmu ta yanke sa™a, kin san waye mutumin nan kuwa"

"Arfa? Allah ya tsaga miki farinjinin manyan mutane, kar ki yi mana bu™ulu dan Allah""."

"Nabila ta tashi ta ce ""TaS gaskiya ba na son shi, ki zo gida kiga motarmu"""

"Sumayya ta ce ""Dolena"" Nabila tayi mata sallama ta fito, zuciyarta na cigaba da wasi-wasi a kan"

"Sumayya, har ga Allah tana ™aunar sumayya har cikin zuciyarta, ta kasa yadda da abun da Viper"

ya gaya mata.

"Nabila na tafiya aka kira Sumayya a waya, ta Waga tayi shiru."

"""Sumayya meyasa ki ke wasa da rayuwar ki, da ta ™awar taki ne? Bayan Wan waken zagaye da ki"

"ke yi, Ki ke kiranta da wasu layukan daban, shi ne ki ka yi disconnecting Win bibiyar kiranki da ita da muke yi ko?"""

"""Ni kuma, ban gane nayi disconnecting ba? Wallahi ban yi disconnecting ba"""

"""˜arya ki ke yi, some hours back, aka yi disconnecting, zaki ga matakin da zamu Wauka a kanki"

"da ita, sannan zuwan da tayi me kuka tattauna?"""

"Sumayya ta dafe kanta ta zauna, sannan ta ce ""Mota aka saya mata, sai labarin sabon saurayinta da"

"tayi, Alhaji Wada M karofi, sai ™orafin rashin nasara da take hangowa a kan shari'ar da suke yi""."

"P.A ya maimaita ""Ki ka ce Alhaji wada M karofi?"""

"""Eh, shi"""

"""Ki cigaba da sanya ido a kanta, kina kawo mana rahoto, akasin haka zaki ga abun da ba kya so """

ta kashe wayar ta dafe kanta.

***

"""Indabo ya ga yarinyar nan"""

"Gaba Waya suka kalli Al'amin, liti ya ce ""Shikenan, ai na san a rina"""

"Walid ya ce ""Ya aka yi ka gane haka?"""

"""Mun yi magana da ita sosai yau, ana bibiyar ta, ana bibiyar kiranta da wata ™awarta, na yi disconnecting duk wata hanya da za a cigaba da bibiyar kiranta. Amma rayuwarta na cikin hatsari,"

"kuma idan ta cigaba da zuwa za a gane inda muke""."

"Liti ya ce ""Shiyasa tuntuni na ce, a sallameta ta daina zuwar mana nan, amma walid ya nace""."

"""I think i will sealed a deal with her"""

"Suka haWa baki suka ce ""Kamar yaya?"" Yayi shiru yana lissafa yatsun hannunsa."

"Liti ya ce ""Ka yarda da ita ne? Ni haryanzu tantama nake yi a kanta ne"""

"Walid ya jinjina kai ya ce ""Lallai a tafawa mata"" Viper bai sake ce musu komai ba daga haka, ya"

tashi ya fita.

***

"M karofi yana zaune yana shan shayi, wani jami'in tsaro, ya shigo da Indabo cikin falon."

"Karofi ya kalli Jami'in tsaron ya ce ""Zaka iya tafiya"" ya mayar da idonsa kan Indabo ya ce ""Barka"

"da zuwa sirikina, kwana da yawa, muna haWuwa a Abuja, amma da ni da kai, babu wanda yake ziyarar wani. Duk ni yakamata ace ina kawo gaisuwa. Bisimillah zauna mana."

"Indabo ya zauna, ya kalli M karofi ya ce ""M karofi"""

"""Ma'aruf Indabo"""

"""Sabo da kaza fa, baya taSa hana a yanka ta"""

"Karofi ya ce ""Wannan haka yake, ko a siyasance, ko ma a normal life"""

"""Auren 'yar uwata maijidda da kake yi, ba zai hana idan kayi mini kan kara nayi maka na itace ba,"

"hawainiyarka ta kiyayi ramata"""

"Yayi murmushi ya ce ""Yakamata kayi mini fashin ba™i, akan wannan kurman ba™in da kake ta"

"karanta mini"""

"Indabo ya yi wata ™wafa ya ce ""Soyayya da ka je ka fara da 'yar cikinka, saboda abun kunya,"

"kuma yarinyar da take ta gwagwarmayar sai ta tona mana asiri, wadda ka tsayawa, wallahi muddin asirin Abdul ya tonu kaine ba wani ba, kuma sai nayi maganinka a siyasance da duniyance"""

"M karofi ya ce ""Iko sai Allah, kana nufin Nabila wai? TaS ai ni ban taSa sani ba, banda yanzu da kake gaya mini. Ina da lawyer a law firm Win su, shi naje gani, na ganta naji ina sonta, kai idan nayi niyyar tonawa Wanka asiri, da wani zancen ake yi ba wannan ba."

"Kuma ni ban yi abun kunya ba, sonta nake yi da aure. Tun da ™anwarka ba yar gwal bace, da zata hanani zama da mata ba."

"Naji daWin wannan gargaWi da kayi mini sosai da sosai, amma ka kwantar da hankalinka, babu"

"ruwana da shari'arku, nima aikina nake yi. Zaka iya tafiya idan baka da abun cewa""."

"Indabo ya tashi, ya kalli idon kankarofi ya ce ""Kifi yana ganinka mai jar koma"""

"Karofi ya ce ""A juri zuwa rafi dai "" Indabo ya fice yana baza babbar riga."

***

"Nabila ta sake komawa gidan abokiyar aikin ramma, amma still bata same ta ba, aka sake gaya mata ta koma garinsu, sai dai samun sunan garin ma ya gagareta, ta kasa samu."

"Tana kwance a kan gadonta, ta buWe videos da hotunan da ta yi wa Viper, ta zuba masa ido, tana"

"jin daWin tsokanarsa da take yi, na cewa tana son shi, tana son zama kishiyar 'yar madara, mugun"

"kallon da yake yi mata, ba ™aramin dariya yake bata ba."

"Mussaman da ta samu ya kulata, a haWuwar su ta ™arshe, duk da a ™arshe, korarta yayi."

"Tana kallon hotunan tana murmushi, ta Wauki ™aramar wayarta, ta saka lambarsa ta kira."

"Sai da ta kira da ainihin lambarta, sannan ya Waga."

"""Ohh Allah, kayi saving lambata ne?, Ina ta kiranka da Waya layin amma baka Waga ba. Ina ta kallon hotunanka, ina son in yi bacci ."

"Ka san ranar da nayi maka hotunan nan, har murmushi fa kayi, ka din ga fara'a murmushi yana yi maka kyau sosai dear. Yaushe zaka ™arasa bani labarinka ne? Yakamata ka gabatarwa jauhar ni, a matsayin amarya, zan yi mata biyayya sosai da sosai, in tayata sonka. Ba zan yi kishi da ita ba, ina sonta sosai da sosai, dan Allah ko sau Waya ka haWani da ita mana"" kamar da iska take, haka yayi"

shiru ya ™i magana.

"Ba ta gaji ba, ta sake cewa ""Ina ™aunar yar madara saboda Allah, dan Allah ka ™arasa mini"

"labarin ta""."

"""Meyasa ki ka shigo rayuwata?"""

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Labarin dogo ne, ba zan Soye maka ba, da dai ina taya Yayana nemanka"

"ne, saboda nayi suna, na rama abun da Bunkure ta yi mini, na wula™anta ni a gaban jama'a. Shi ne na din ga up and down, har na haWu da wannan litin, mara kirki""."

"""Saboda ki yi suna ki ke son taimakona?"""

"Nabila ta ce ""Eh, a da ba, amma jin labarinka gaba Waya ya canza mini tunani, nake jin zan iya yin komai, dan na ga na ™wato maka hakkinka, da kai da yar madara, duk da ban san ™arashen labarin ba. Amma gwiwata ta fara sanyi, na fuskanci Naja'atu Bunkure nan, tana da goyon baya daga sama, kuma indabo babban mutum ne shahararre sosai, ina bu™atar support sosai, kai kuma"

"sai korata kake yi kana hantarata""."

"""Idan na ™arasa miki labarin, that means duk tsanani babu gudu babu ja da baya, zaki tsaya a"

"shari'ata komai wahala da sar™a™iyarta?"""

"""In sha Allah, i promise it"""

"Ya sake cewa ""Kin tabattar zuciyarki zata iya Wauka komai muni, komai daWin abun da zaki ji?"""

"Cikin ™warin gwiwa ta sake cewa ""Eh zan iya"""

"Viper ya ce ""Take your time to think, ki yi comparing da ™alubalen da ka iya biyo bayan hakan"""

"Ta lumshe idonta, hatta muryarsa, mai daWi ce, duk a buWe take saboda bayan naturally yadda take,"

wiwi da shaye-shaye sun ™ara making Win ta deep.

"Ba ta bashi amsa ba, ya kashe wayar."

"Walid ya ce ""Mai zamani, ka yadda da maganarta kenan? Zaka Wauki fansa ta hanyar shari'a"""

"Mai zamani ya girgiza kai ya ce ""Ta riga ta shiga tarkonsu, kuma na fuskanci ba ta ji ko kaWan,"

"zata iya salwantar da rayuwarta"". Walid ya yi murmushi mai cike da jin daWi ya ce ""To Waya maganar fa? Zaka gaya mata?"""

"Al'amin ya kalli walid, yayi shiru bai ce komai ba."

***

"Jikin ramma da sau™i sosai, tana zaune a gefen gado, Abdul yana bata abinci, gefe ga magungunan ta. Wayarsa da take ringing ya Waga ya saka a hansfree ya ajiye ya ce "" 'yar mutanen bunkure, ya ake ciki ne?"""

"""Abdul"""

"""Na'am"""

"""Ya ka yi da yarinyar nan ne da ka yi wa fyaWe? Wata yarinya ta tsaya kai da fata, sai ta wanke dattijon nan, mun yi duk abun da yakamata, ta koma tana amfani da social media against me, hankali na ™o™arin dawowa kaina, sai sintiri take yi wai lallai sai an kai yarinyar gaban shari'a, ga wani voice message da yake yawo na uwar yarinyar Abdul ya cire wayar daga hansfree, ya"

"saka a kunnensa, yana kallon ramma."

"""Ka gaya mini yaya ka yi da ita? Tana raye ko ta mutu? Mu san abun da zamu shirya a kan shari'ar,"

"an je gidansu babarta bata nan an nemeta an rasa"""

"""Kina ji? Zan zo in anjima yanzu ina wani uzurin ne"" ya kashe wayar, ya kalli Ramma zai yi"

"magana, amma ya kasa saboda mugun kallon da tayi masa."

"""Rahama ki tsaya ki saurare ni ki ji"""

"""Kayi mini shiru tun ba sha™eka ka mutu na huta ba, azzalumin banza da na wofi, in sha Allah sai"

"Allah ya tarwatsa ka da kak kai da duk masu goya maka baya kuna cutar mutane"""

"Fafur ta ™i saurarsa, tayi watsi da kayan karin kumallon, ta tashi ta bar masa Wakin."

***

"Nabila ta daina shiga harkar Nasir, dan sosai ya sakata a gaba, da masifar lallai sai ta daina case W"

"in bunkure, saboda lafiyar ta da rayuwarta, ita kuma ta ce babu wanda ya isa."

"Sumayya ce ta kirata da wata lamba, ta Waga ta ce ""Waye?""."

"""Ke ni ce"""

"Nabila ta ce ""Yar 419, yau kuma da lambar wa ki ka kirani, ko aiki ki ke yi a kaina ne?"""

"""Nabila, bar wannan maganar kin san menene?"""

"""No"""

"""Maganarki da muka saka a radio, a kan bunkure, wata mata ta zo mini, ta ce lallai ke take son"

"gani, akwai information da zata baki a kan bunkure, ta ce macuciya ce, abun babu daWin ji, bama itakaWai ba, akwai gwarama, mutane sun fara magantuwa fa"""

"Nabila ta ce ""Abubuwa sun fara yi wa kaina yawa, zan zo har gida na same ki"""

"Ta ajiye wayar ta dafe kai tana tura baki. Duk da tayi farinciki da haka, dan kuwa gagarumin cigaba ne, amma gaba Waya ba ta yadda da sumayya ba yanzu, dole tana bu™atar ganin Viper kafin"

tayi wani yin™uri.

"Babu tsammani ta ga Nasir ya shigo office Win ta, ta tashi tsaye ta ce ""Yaya lafiya?"""

"""Nabila wai ke meyasa a duniya ba kya nemawa kanki zaman lafiya ne? Gaba Waya na kasa gane"

"kanki a 'yan kwanakin nan, menene yake damunki ne?"""

"Cikin rashin fahimta ta ce ""Me kuma nayi?"""

"""Comment Win da ki ka yi da safe nake magana a kai"" yayi maganar yana ciro wayarsa ya"

"daddana, ya buWe facebook Win sa, ya tura mata wayar."

"Ta kalli wayar, posting ne da hukumar yan sanda tayi, na cigaba da neman Aminu Viper ruwa a"

"jallo, saboda ayyukan Sarna da yake cigaba da yi."

"Tayi comment da ""Wannan abun kunya ne ga rundunar tsaron Nigeriya, ace kuna tsare da mutum a prison, a sake shi kuma a dawo ana nemansa, ba shi ne abun bincike ba, hukumar 'yan sanda, da prison, da ta shari'a su ne abun tuhuma da zargi"" aikuwa mutane suka yi caa a kan comment Win ta,"

suna reply.

"""Yanzu yaya fisabilillahi menene laifina a cikin wannan comment Win nawa, ita hukumar 'yan sandan, dan ayi comment ai suka yi posting Win, kuma gaskiya na faWa. Akwai ayar tambaya a kan ma'aikatar Shari'a, hukumar yan sanda da ta gidan yari a kan case Win nan, kar ka yi wani tunani"

"daban, ina goyon bayan gaskiya ne kawai"""

"""Nabila ba kowane lokaci gaskiya take tasiri a ™asar nan ba, yanzu ki ka shigo cikin system Win"

"nan, ™asar nan ta wuce duk yadda kike tunani""."

"""Na sani, amma rashin yin wani yun™uri na kawo gyara, shi ne ke kawo mana koma baya yaya, ba"

"wai ina goyon bayan Aminu Viper ba ne ba, menene gaskiyar abun da yake faruwa nake son sani"""

"Cikin takaici ya girgiza kai ya ce ""Idan kin ™i ji, ba zaki ™i gani ba arfa""."

"Ya Wauki wayarsa ya juya ya nufi hanyar fita, ya kama handle Win ™ofar office Win ya murWa ya buWe. Sai dai wanda suka yi ido huWu da shi a tsaye ya sanya gabansa wani irin mummunar faW uwa. Ya raSa jikin Nasir ya shiga cikin office Win, Nabila ta waro ido tana kallonsa tana kallon"

Nasir.

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Kallonta yake yi ta cikin ba™in glass Win idonsa, duk da ya saka facemask, babu yadda za ayi"

Nabila ta kasa gane shi.

"Nasir ya tsaya ya waiwayo, yana son sake ganin waye, duk da fuskarsa a rufe take da face mask,"

"amma ya tsaya ™yam a tsakiya, ya juya wa Nasira baya, yana fuskantar Nabila."

"A hankali ya ™arasa takawa, yaje ya samu wuri ya zauna a kan kujera, ba tare da yayi magana ba."

Nabila kuma ta kalleshi ta kalli Nasir.

"Nasir ya juya ya tafi, yana fita da saurin gaske ta ™arasa, ta rufe ™ofar office Win ta saka mata"

key.

"Ta dawo ta kalleshi, ya cire facemask Win sa da glass ya ajiye a kan teburinta."

"""Su maciji an fito daga rami, kuma kai tsaye aka yo wurina, dan Allah meyasa ka ke son lallai"

"sai ka haWu da yaya Nasir ne? Da ya gano ka da ni da kai zai haWa duk ya kama, dan ban san me"

"zan ce masa ba"""

"Ta dafe ™irjinta ta ce ""Wayyo Allana, haryanzu zuciyata racing take yi, ranka ya daWe irin haka sai ka kirani a waya, ka ce in zo kana son ganina, amma wannan dirar mikiyar da ka yi mini ohh my God me ma zan ce ne? Allah ya sa babu wanda ya sanka"" ta zagaya ta buWe fridge Win office Win"

"ta, ta Wauki plate ta Woro masa apple, ayaba da lemo ta zo ta ajiye

28 / 67