Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   19 / 67

54K to 57K   out of 199.8K words

karanki ya kai tsaikon da zaki"

"tunkare ni kina gaya mini maganar da ki ka ga dama?"""

"Nabila ta girgiza kai ta ce ""Cikin dukkanin girmamawa ta seniority a aiki, nake faWar duk abin da nake magana a kai. You were my mentor before, abun da ki ka yi mini ya tabattar mini you are green snake under green grass. Keep your eyes open, Barrister bunkure, zan iya baki mamaki a lokacin da baki zata ba. Zan cigaba da bibiyar case Win ramma, da ™o™arin wanke wanda nake karewa har sai na yi exposing ainihin gaskiya ko da kuwa ita ce ajalina"" tun da ta yi face to face da"

"ita, ta ji duk wata fargaba da tsoron da take ji sun kau."

"Ta Wauki jakarta, ta fita daga office Win."

"Tsaki Bunkure ta yi ta daki tebur, ta Wauki wayarta, ta danna ta kara a kunnenta."

"""Yauwwa barrister Kabir ya kake?"""

"""Lafiya ™alau manyan ™asa ya aikin?"""

"""Normal ne, wacece Nabila a ma'aikatanka?"""

"Ya ce ""Lafiya kuwa? Ya aka yi ki ka santa?"

"""Wacece ita, a id card Win ta na ga a wurinka take aiki"""

"Ya ce ""Barrister Nabila, a law firm Wina take""."

"""Ta zubawa kanta fetur a jiki, tana kuri, idan na ™yatta ashana, ba ita ba har kai, zaka ™one ™"

"urmus ka ja mata kunne, Sera ba ya taka rawa a gaban mage, ko da kuwa tana kan gargara ne"""

"Kabir ya ce ""Subhanallah, me ta yi?"""

"""Ka bincike ta, ba na bari ayi mini kuskure biyu, ko yin™urin yi aka yi, ina da™ile duk wani abu da"

"zai kawo mini cikas""."

"Kabir ya ce ""Na fahimta, ki yi ha™uri dan Allah zan yi magana da ita, zan kuma ja mata kunne"" ta"

ajiye wayar tana tsaki.

"Cike da annashuwa ta fito daga wurin, tare da jin kanta tamkar ta yi facing Win babban abun"

tsoronta.

"Ta tsaya a gefen hanya, ta ciro wayarta, ta kira Viper, ya Waga sai dai bai yi magana ba."

"""Hello, ya jiki? Na san ba zaka yi magana ba, dama so nake na ji ya jikinka, na so zuwa na ganka"

"amma rana tayi sosai, zan je wani wuri ne, ka kula da kanka sosai"" ta katse wayar, ji yayi tamkar"

"ya aikata wani uban zunubi, ya din ga bin wayar da kallo, yana tunanin yarinyar nan tana da hankali kuwa?."

"Gida ta tafi cikin matsanancin farinciki, duk da ba su kwasheta da daWi ba ita da."

"Gida ta tafi ta yi wanka, ta Wauki wayarta ta kira sumayya, amma line busy."

Ta ajiye wayar ta kwanta tana bacci.

***

"Shiru shiru Abdul bai je kiran iyayensa ba, yana nan yana fama da kansa, kuma ya hana duk abokansa zuwar masa gida."

"Duk da Allah ya isa, da fatan mutuwa da ramma take yi masa, hakan ba ya hanata tausaya masa,"

"idan ciwon ciki ya murWe shi, har mamaki take yi da ya ce mata ulcer ce, dan ita ta Wauka yunwa ce take kawo ulcer, yaran masu kuWi ba sa yi."

"Da daddare yana kwance a kan gado, tana zaune a ™asa tana karanta wani novel na turanci, da ta"

"Wauka a falonsa, duk da ba wani ganewa take yi ba, amma yana Webe mata kewa."

"Tana ji aka kira shi a waya, ya ce yana zuwa, ya tashi ya fita."

"Bayan ya fita, ta Waukko pillow, ta ajiye a ™asa ta cigaba da karatunta."

"Hamma da take ta yi ba ™a™™autawa ne ya sanya ta gane bacci take ji sosai, ta tashi za ta rufe ™"

"ofar Wakin, kasancewar ya bar key Win ta ciki, dan ciwon cikin nan da yake yi, ta samu sassauci daga akuyancinsa."

"Sai dai ta buWe ™ofar falon ba ya nan, ta fito ta wuce kitchen, ta daWe a kitchen, ta zubawa fridge ido, komai akwai na morewa rayuw a gidan, amma gaba Waya ba ta jin daWinsu, saboda ™"

azantacciyar rayuwar da take ciki.

"Ta sha ruwa mai sanyi, ta cika cikinta, ta fito falo, sai dai abun da ta tarar ya sanya gabanta"

mummunan faWuwa.

"Cikin hanzari ya ture Nina daga jikinsa, ya yi tsilli-tsilli da ido, yana kallon ramma."

"""Abdul wacece wannan?"""

"""Amm maid Wina ce, mai aikina ce""."

"""Kamar yaya, ina solomon Win, shi zaman me yake yi? Me ka ke yi da mace a zaune a gidanka?"

"Abdul kar ka raina mini hankali mana, karuwa ka ajiye Abdul?"""

"""Kar ki sake ce mini karuwa, ni ba karuwa ba ce, ke ce karuwa amma shi ki tambaye shi yadda"

"aka yi na zo gidan nan?"" Ta yi tsaki za ta tafi."

"""Abdul ka yi mini magana wace banzar ce wannan?"""

"Abdul ya mi™e ya ce ""ya isa haka, ki je gida za mu yi magana """

"""Ban gane ba, ka gaya mini wacece wannan?"""

"Bayan ramma ya bi da sauri, Nina ta biyo shi, amma yana shiga Wakin, ya mayar da ™ofa ya rufe"

da key ta ciki.

Ramma tuni ta kwanta wani abu mai zafi ya tsaya mata a rai.

"""Rahma, ki tashi mu yi magana dan Allah, zan yi miki bayani"" tayi masa shiru ta ™i motsawa."

"""Dan Allah ki tashi ki ji, zan yi miki bayani"""

"Ramma ta waiwayo sosai ta kalleshi ta ce ""Ba ni zaka yi wa bayani ba, Allah zaka yi wa bayanin abun da kake aikatawa ba tare da tsoronsa ba. Ni ba™incikina, muzanta rayuwata da ka yi ne da wula™anta ni."

"Ka yi zina da wasu, ko wankan janaba baka yi, ka zo ka kuma afka mini, wannan wace irin rayuwa ce, Abdul yasar ka gama da rayuwata, wallahi ko baka kashe ni, ina son kashe kaina na huta, dan dai kawai ina tunanin makomata ne, amma ka cuceni wallahi"" tayi maganar hawaye na"

ta gangarowa ta gefen idonta.

"Hannu ya sa yana share mata hawayen, amma ya kasa ce mata komai."

"Ya numfasa ya ce ""Kina ji na?"""

"""Dalla ™yale ni, ba abun da zan ji, ni ™yan™yamika ma nake ji, mazinaci ™azami mara tsoron"

"Allah"""

"Duk da yadda maganganunta suka yi masa zafi, amma ya daure ya ce ""Dan Allah Rahma ki daina"

"kirana da mazinaci, kalmar nan na yi mini ciwo sosai. Wallahi tun a kanki ban sake zina ba, yanzu ba abun da ki ke tunani ba"""

"Aikuwa kamar ya tunzura ta, ta tashi zaune ta ce ""Ni abun da ka ke yi mini menene? Na faWa na"

"kuma"" ta sauka daga kan gadon tana huci, cikin Sacin rai."

***

"Naja'atu kuwa tana zaune a bakin gado, tana ta haWa ™wayoyi a cikin roba, ta na zuba ruwa a ciki, shiru ta yi tana tunanin maganganun da Nabila ta gaya mata, mamakin ™arfin halin yarinyar take"

"yi, yadda ake shakkarta da shakkar yin gaba da gaba da ita, ita wannan yarinyar zata yi wa cin"

"mutunci haka. Me take nufi da za tayi exposing Win ta. Ta daki teburin gabanta ta ce ""Wai ma wacece ita?"" Ta yi wata ajiyar zuciya ta Waga kai, ta shanye ™wayoyin cikin robar nan da ta narka."

"Nabila ce zaune tare da Nasir, tana bashi labarin yadda suka yi da Naja'atu Bunkure, yake ™ara ja"

"mata kunne, a kan ta bi sha'anin matar nan a hankali, kar ta yi mata illa."

"Tayi murmushi ta ce ""In sha Allah ni zan karya alkadarin matar nan"""

"Ya ce ""To, Allah ya sa"""

"Ya amsa da ""Amin, na ji an ce kin ce mota ki ke so?"""

"Ta jinjina masa kai ta ce ""Abba ya saya mini mota,kai kuma ka din ga zuba mini mai"" tayi"

"maganar cikin shagwaSa. Kasa amsa mata yayi, sai bin ta da kallo da yake yi, yana murmushi."

"Ta ce ""DSP ya ake ciki ne, da zancen binciken viper?"""

"Ya numfasa ya ce ""Ina ta cigaba da bincike, gashi ana cigaba da matsa mini a kan kama shi, abubuwan ma na rasa yadda zan yi, duk shaidar da na kama sai ta zille, ace in sake shi, na rasa wannan wane irin abu ne. Amma dai an kwatanta mini wani yaro, dealer ne na wiwi, wai shi Wan mama, idan na kama shi, ba zan bari a san na kama shi ba, sai na dangana da kama Viper in sha"

"Allah"" gabanta yayi mummunan faWuwa ta ce ""To wai suwaye suke sakawa a saki shaidun naka?"""

"Ya ce ""Ban sani ba, daga sama kawai ake cewa na sake su""."

"Ta jinjina kai ta ce ""Kuma anya ba su san in da yake ba, raina maka hankali kawai suke yi ba?"""

"DSP ya ce ""To ko ma dai menene, zan Soye bincikena, sai na dangana da kama shi, na dan™a"

"musu shi, su san yadda za su yi da shi. Ina nan mun samu bayanan lokutan da yake zuwa an tabattar mana da idan muka kama shi, zamu iya kama Viper """

"Kamar an mintsine ta ta mi™e, ta ce ""Bari na koma Waki, zan yi wani uzuri"" har da gudu ta haWa, ta tafi Wakinta, ta Wauki wayarta ta din ga kiran Viper, amma ya™i Wagawa, tayi masa missed calls sun fi goma, amma ko Waya ya ™i Wagawa, ga yamma ta yi sosai, idan ta fita kan ta dawo"

magariba zata iya yi.

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Kamar Nabila za ta yi hauka, tana kallon kiran Barrister Kabir yana shigowa wayarta, amma ta share, ta™i Wagawa, ™arshe ma rejecting kiran na sa ta din ga yi, ta™i Wagawa babban burinta"

"kawai Viper ya Waga wayarta, amma ya™i Wagawa."

"Kwana tayi cikin zullumi, da addu'a kar Allah ya bawa Nasir nasarar kama Šan mama, dan a labarin Viper ba ta ji yadda aka same shi ba, balle ta san ingancin kasancewar sa tare da shi, tare da tabbacin ba zai faWi in da Viper yake ba, kodayeke ta san ba zasu taSa janyo wanda zai cutar da"

su ba.

***

"Abdul ne zaune a gaban Indabo, sai zazzaga masa faWa yake yi, ya haWe rai yana ta muzurai."

"""Ina magana kana shan kunu, Abdul ko ka ™i, ko ka so dole ka yi aure, idan ba haka ba, babu yadda za ayi a Wauki takara a baka, na gaya maka dan ba zaka yi mini asarar wahalar da na yi shekaru ina yi ba, dole ka je ka gano yarinyar party chairman ku daidaita, ko baka santa ayi, idan"

"ya so daga baya sai ka auro wadda ka ke so"""

"Cikin damuwa ya ce ""Daddy, ya za ayi ace na auri wadda ba na so, ni tun ban ganta ba, ba na"

"sonta wallahi, a bar ni zan kawo wadda nake so Win"""

"Indabo ya ce ""Inaa lokaci kuma ya ™ure maka, arranged marriage Win nan, duk cikin manufa ce"

"irin ta siyasa, dan haka dole ka yi ha™uri, ka je ku daidaita"" Abdul ya yi shiru bai ce komai ba."

"Indabo ya Wora da cewa ""Sannan za'a fara haWa structures a kowacce mazaSa, tun yanzu za ku fara campaign kafin ™addamar da takararku"" Indabo har ya gama maganganun sa, Abdul bai saki"

"fuska ba, yayi ya gama ya tashi ya bar office Win."

"Yana fita P.A ya shigo, ya ce ""Distinguish yaya dai nake jiyo muryarka tun daga waje?"""

"Indabo yayi tsaki ya ce ""Abdul mana, gaba Waya yaron nan ba shi da hankali, wai shi ba zai yi aure yanzu ba, so yake yayi mini asarar wannan uwar wahalar da na sha muka kawo wannan"

"matakin"""

"P.A yayi murmushi ya ce ""Rabu da shi, mu cigaba da dukkan shirye-shirye da suka dace, kuma a cigaba da bin malamai, dan Abdul akwai taurin kai, a kan auren nan zai iya fasa takarar amma a"

"cigaba da matsawa""."

"Imdabo yayi tsaki ya ce ""Yaya ake ciki? Ya batun yarinyar nan?"""

"""Mu na nan muna bibiyarta, sai dai bakin zaren gano in da Viper yake ne aiki, balle ayi masa"

"tarkon da ita. A binciken da nake yi, shi wannan Wan sandan ya kama liti, kwanansa kusan huWu a"

"hannunsa, aka ce lallai ya sake shi"""

"Indabo cikin damuwa ya ce ""Waye ya ce a sake shi Win?"""

"P.A ya girgiza kai ya ce ""Ban sani ba, haryanzu babu trace na wanda yake taimaka masa, kuma"

"Viper yana nan a cikin garin nan yana yawonsa, sai dai gaskiya ™ar™ashin kulawar wani yake duk abin da yake yi """

"""Kaii wai wannan wane irin abu ne? Hankalina kullum a tashe yake, ban san ta ina zai Sullo mini ya ce zai Wauki fansa ba, ka san ba zai taSa barina ba, shi ma wancan banzan da duk laifinsa ne, ya kasa komai ya kasa kamo shi ya kasa gano in da yake, duk shi ya Sata lamarin, da bai tabattar"

"da Viper ya mutu ba tun a wancan lokacin, ina cikin tashin hankali""."

"""Ka kwantar da hankalinka distinguish, Viper fa zai zo hannu, ko da me yake yawo, ka yi ha™uri"

"in Allah ya yarda babu abun da zai faru sai alkhairi"" yayi ajiyar zuciya ba dan ya gamsu da maganganun P.A ba."

***

"Daga wurin Indabo Abdul gidansa ya wuce, ya tarar da Ramma na ta uban bacci, motsinsa a Wakin ne ya saka ta farka, ya kalleta ya ce ""Baccin nan ba ya isarki ne?"" Ta Waga masa gira alamar eh."

"""Ko ki na da ciki ne?"""

"""Allah ya kiyaye, ya tsari mahaifata da ™ara Waukar ™azantarka"""

"Ya ce ""Hmm, ki bari cika baki, ki bari ayi gwaji tukuna"""

"Ramma ta ce ""Ba abun da za a gwada"""

"Lambar saif ya kira, ya Waga ya ce ""Yeah"""

"""Saif daddy ya Sallo ruwa fa"""

"Saif ya ce ""Zancen auren dai?"""

"""Shi fa, wai wata 'yar party chairman, ni tun ban ganta ba, ba na sonta wallahi dan kawai zan yi"

"takara, sai na auri wata wadda ba na so, ya dage ya dage, kamar na gudu wallahi""."

"""Kai fa ka fiye gaggawa, ka bi su a sannu tukuna, ka je ka ga yarinyar """

"Abdul ya ce ""Ba ma wannan ba, Nina ta ga yarinyar nan a gidan nan, tana ta yi mini hauka, ga"

"maganar auren nan idan ta ji, ban san haukan da za ta yi ba, ni gaba Waya na rasa abun yi ma""."

"Saif ya ce ""Lallai ma Abdul, ba ka mayar musu da yarinya ba, kai baka kasheta ba, ka bar ta to"

"yaya zaka yi da ita?""."

"""Mu haWu in anjima a joint kawai"""

"Saif ya ce ""Shikenan, Allah ya kaimu anjiman"" yana kashe wayar ramma ta kalleshi ta ce ""Bariki babu riba, dama duk wata hanya idan ba ta Allah, ai ba mai Sullewa ba ce ba your excellency, na ga ku duniyar kawai ku ka saka a gaba, lahira kuma kun bar mana mu talakawa mu nema. Allah ya bamu a can."

"Ni dai in an tashi, a taimakawa 'yan garinmu da hanya, a gyara mana babban asibitin garinmu, sai"

"kuma makarantunmu, dan Allah kar a manta da mu"""

"Yayi murmushi ya ce ""Ki na yi mini rashin kunyar za ayi abun da ki ke so?"""

"""To ba ma so, dama kuWin haram bana halal ba"" bai ji haushi ba, ya kwanta a jikinta, yana kashe"

"mata murya, yana kiran sunanta."

"""Rahmaaaa"" ture shi tayi a fusace ta ce ""Ni ka daina yi mini wannan abun 'yan iskan ba na so"""

"""Her excellency rahammaaa"" yayi maganar kamar mai shirin yin shagwaSa."

"Wani uban takaici ya cika mata zuciya, ta kasa ture shi, sai ma cakulkuli da ya fara yi mata, ta dun"

"™ule hannunta tana kai masa duka, amma ko a jikinsa, dariya ma yake yi, abun nata gwanin ban dariya."

***

"Tun da aka idar da sallar asuba, Nabila ba ta koma bacci ba, ta shirya, gari na yin haske, ta Wauki jakarta ta fice daga gidan, fuskarta sanye da ni™abi."

"A hanya gari ya ™arasa waye mata, ta tafi gidan su Viper."

"Duk da akwai tafiyar ™afa sosai, daga titi zuwa gidan, amma yanzu idan tayi bulayin, tana iya"

"gano gidan. Kasancewar wurin da nisa, gari yayi haske sosai ta isa gidan."

Ta tarar da su suna ta shirin Wora karin kumallo.

"Walid ya kalleta da mamaki ya ce ""Lafiya?"""

"Šan mama ya ce ""Mun shiga uku, wannan akwai mayya wallahi, idan ba kama mu aka yi ba,"

"hankalinta ba zai kwanta ba""."

"Liti ya mi™e a fusace, ya Wauki wu™a a kan taga,

19 / 67