Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   22 / 67

63K to 66K   out of 199.8K words

maganar cikin Waga murya"

tana kallon P.A

"Sumayya ta ce ""Na shiga uku, haba Arfa, babba ki ke yi wa haka?"""

"""To waye ya ce ya kalle ni?"""

"P.A ya ce ""Yi ha™uri, wallahi kallon sani nake yi miki ne, kina yi mini kama da wata da na sani"""

"Nabila ta kwaSe baki, yayin da jikin sumayya ya hau rawa."

"Ya ce ""Sumayya wurinki na zo fa"" gaba Waya sumayya ta rikice, dan kar P.A yayi wani abun da"

"zai sanya Nabila gane wani abun, dan sharp brain ce da ita sosai."

"Nabila ta ce ""Bar rakiyar kawai, ni na tafi sai mun yi waya, kuma ki daina ccacanza lambobi kina"

"kirana, kamar wata mara gaskiya ko 'yar 419, idan na kira layinki ba zaki Waga ba, sai ki yi ta canza lamba"" gaban sumayya ya faWi, mussaman kallon da P.A yayi mata."

"Cikin ya™e Sumayya ta ce ""Layina ne yake bani matslaa, sai mun yi waya""."

"P.A ya tasa ta a gaba, zuwa news room, in da take aiki, ya rufe ™ofa ya kalleta ya ce ""Wato canza"

"lamba ki ke yi ki yi waya da ita ko?""."

"Sumayya ta ce ""Ban san me zaku iya yi mata ba, dole sai na tantance abun zan din ga gaya muku a"

"kanta""."

"""Haka muka yi da ke? Kin zaSi ki salwantar da rayuwarta kenan?"""

"""Ba zan salwantar da rayuwarta ba, kuma babu abun da zai same ta sai wanda Allah ya ™addara mata, ku bani a hankali ai ina sanar muku da duk wani abu da take aikatawa kamar yadda ku ka bu"

"™ata. Menene na biyo ni nan kuma, ka yi mini magana a gabanta sai ta gane""."

"P.A ya ce ""Ta gane me? Muddin ki ka bari ta gane, sai ta zama gawa, an sanar mini ta zo ne, kuma"

"na san muddin ta zo, wani muhimmin abun ne ya kawo ta. Me yake faruwa? Dan kar ki yi zaton ke kaWai ki ke yi mana aiki, duk motsinki kema ana saka mana ido a kai""."

"Sumayya ta yi ajiyar zuciya ta ce ""Zauna mu yi magana""."

"Nabila kuwa bayan ta fito harabar radiyon, still motar nan ta sake gani, wadda aka taSa bin ta da"

"ita, ta ganta a law firm Win su, yanzu ma gata a gidan rediyon su Sumayya, kuma lambar motar ce ta sake tabattar mata da motar ce dai."

"Wani guntun murmushi ta yi ta ce ""Bari dai na ga ™wal uwar daka""."

***

"Ramma ba ta sake ganin Abdul ba sai can dare, ba ta yi zaton zai kulata ba ma, ta Wauka fushin"

"da yayi ne ya hana shi dawowa, dan har ta fara bacci, ta ji motsinsa a bedroom Win. Ta buWe ido ta kalleshi, ta ga bai kulata ba. ""Kayi dare da yawa yau"" ya waiwaya ya kalleta ya ce ""Idonki biyu?"""

"""A'a motsinka ne ya tashe ni"""

"""Barin gidan nan zamu yi, gobe in Allah ya kaimu"" cikin rashin fahimta ta ce ""Saboda me?"""

"""Wani dalili kawai, zan yi tafiya ne na sati Waya"""

"""Kuma ka tafi ka bar ni nikaWai?"""

"Ya ce ""Eh babu abun da zai same ki, can zamu koma gaba Waya, bana son a gano ki a nan""."

"Ta taSe baki ta ce ""Kana nufin dai haka zan cigaba da zama kenan?"""

"""A'a ina tunani a kan zaman mu"""

"Tayi shiru, ta gyara kwanciyar ta, ta cigaba da baccinta."

"Juya tayi, ta ganshi a zaune, yana hana haWa ™wayoyi, ya Salle wannan ya Salli waccan. Matsawa ta yi ta ™wace ta ce ""Ba zaka sha wannan ™wayoyin ka mayar da ni jakarka ba, ba zai yiwu ba, wallahi ko na bar maka Wakin"" a sanyaye ya ce ""Ba wanda ki ke tunani bane ba, damuwace ta Wan yi mini yawa, bacci nake son na yi"" ta saka hannu ta kwashe packets Win ta ce ""Kai kamar ba likita ba, anya ma ba likitan bogi bane ba, haryanzu ina tantama babu likitan kirki"

"da zai yi abun da ka ke yi""."

"""Ke ba zaki gane ba ne, ki bani kawai idan ba haka ba, baccin ba zai yiwu ba""."

"""Aikuwa sai dai kar ka yi"" ta watsa su bayan gadon, ta gyara kwanciyar ta."

***

"Nabila tana zaune, tana kaWa ™afa tana cin gugguru, ta na zancen zuci, ta kalli wayarta da take"

"silent, sai haske take yi, ta saka hannu ta Wauka, ta saka a kunnenta."

"""Hello barka da dare"""

"A hankali ta ce ""Yauwwa"""

"""Ya gida aiki?"""

"""Alhamdilillah"""

"""Na ce ina da ™orafi, a taimaka mini an ce na je office, na je sau biyu ba kya nan"""

"Ta yamutsa fuska ta ce ""Wake magana ne?"""

"Ya ce ""Ni ne"""

"""To kai wa?"""

"""Bawan Allah, ni ne na kira ki rannan. Wata™ila ina da magana mai muhimmanci da ke""."

"Nabila ta yi guntun tsaki ta ce ""Da maganar mai muhimmanci har haka, da ba a waya zaka tsaya"

"kana zagaye-zagaye ba"". Ta katsewayar, tana cigaba da Sata fuska."

"Lambar Viper ta kira, ta na jiran ya Waga, har ta sare da zai Waga, ta ji ya Waga wayar."

"Tayi gyaran murya ta ce ""Ka na ji na? Na san ma kana ji, ba magana zaka yi ba. An ce baka taSa mata, amma ni kullum burinka ka kashe ni, ka yi ta sha™e ni, ko cikakkiyar lafiya ba ni da ita, idan ka yi ha™uri ka ba a hankali zan yi maka bayanin komai, amma ka fiye zafin zuciya haryanzu ma™"

"ogwarona kamar an sha™eni da ™arfe nake ji"" ta yi maganar har da kukan kissa."

Yayi shiru yana sauraren ta.

"""Ba zan yi zuciya na daina zuwa ba, har sai ka gaya mini sauran labarin nan, na ji ina 'yar madara take, ina son saninta, akwai abubuwan koyi da yawa a rayuwar ta. Zan sake dawowa in sha Allah,"

"amma ka rage zafin rai dan Allah, mu yi magana ta fahimta"""

"Nasir ne ya shigo Wakin unexpected, ta Waga kai ta kalleshi, ya ™ura mata ido."

"Ba ta canza daga yadda take ba, ta ce ""Sai anjima, zamu yi magana"" ta katse kiran ta kalli Nasir ta"

"ce ""Yaya shigowa ba excuse?"""

"""Da wa ki ke waya?"" Ta gyaWa kai ta ce ""Wani ne"""

"""Wani wa?"""

"""Is confidential"""

"Ya ™ura mata ido ya ce ""Confidential as how?"""

"""Haba Yaya, client Wina ne fa"""

"""Amma ki ke wannan kashe muryar?"""

"Ta ce ""Ikon Allah, to ai he's not just a client, ammm"" ba ta ™arasa ba ya juya ya fice, ta yi ajiyar ta"

"ce ""Ohh ni Nabila, yaya ai sai dai ka yi ha™uri"""

"Walid ne ya shigo Wakin, dawowarsa kenan, ya tarar da Viper, a Wakinsa, yana goge wu™arsa"

sweazland. Šan mama kuma na zaune a gefensa.

"Zaro ido ya yi ya ce ""Me zan gani haka? Viper waye ya Waukko wannan wu™ar, ya kawo maka?"""

Al'amin yayi shiru yana jujjuyata a hannunsa.

"Ya kalli Wan mama da yake sunkuyar da kai, aikuwa a fusace ya saka ™afa ya daki Wan mama ya"

"ce ""Amma an yi shegen yaro, wallahi baka da mutunci Wan mama, uban wa ye ya ce ka Waukko masa wu™ar nan?"""

"Šan mama ya ce ""To wai ya zan yi dan Allah? Cewa yayi sai na Waukko masa, kuma Oga liti ne"

"ya Waukko ya bani, wai operation za su fita gobe, Madaki yana cikin gari"""

"Walid ya din ga Wurawa Šan mama ashariya, ya juya ya nufi Viper, Amma Viper ya mi™e tsaye,"

ya fito da harshen sa waje ya mayar.

"Walid ya nuna kansa ya ce ""Ni zaka sakawa ™arfe?"""

"""˜warai, muddin ka yi ™o™arin dakatar da ni, wallahi jininka za ta sha, ai na gaya maka ka nesanta yarinyar da ni, muddin ina ganinta ba ni da wata nutsuwa, dan haka ba ka da ikon, dakatar"

"da ni""."

"Walid cikin Sacin rai ya ce ""Hanyar da muke ™o™arin bi, ba mai Sullewa ba ce, ka yi ha™uri"""

"""Shhhh"" ya yi maganar tsare Walid da ido."

"""Dalla matsa, ni zaka yi wa barazana, ka je ka yi duk abun da ka ga dama, na daina shiga harka,"

"tafiya zan yi ku ™arata da kai da su litin, mu gani idan hanyar za ta fishshe ku"""

"Suna cikin faWa liti ya shigo, suka ya tarar da su, liti ya ce ""Kai walid, ba zaka hanamu abun da"

"muke so ba, ka hanamu motsawa, wancan banzan madakin, yana ta rashin mutunci a gari, wallahi"

"sai mun Wauki fansa"" Walid ya fice ya bar musu gidan cikin matsanancin Sacin rai."

***

"Abdul ne da ramma suke tafe a mota, tana ta kallon hanya, ya yi locking Win motar, ga glass Win ta tint ne."

"""Wai tafiyar nan ba zata ™are ba, ni fa na gaji""."

"""Eh, cinikinki zan je na yi na sayar"" ta harare shi, ta cigaba da kallon titi."

"Wata unguwa suka yi, babu gidaje da yawa a wurin, sai tsilla-tsilla, kuma manya manyan gidaje ne,"

na alfarma a rukunin.

"A ™ofar wani ™aton gida ya tsaya, aka buWe masa gate, ya shiga, wasu irin manyan karnuka na ta"

"kai komo a harabar gidan, ya zagaya yayi parking, ya cire lock Win motar, ta buWe ta fita."

"Shi ma ya fito, ya buWe boot, ya ciro akwatuna, ya ce ""Mu je"""

"""Yanzu da ka mayar da ni gida, gara ka sake kawo ni nan?"""

"Yayi gaba ya ce ""Idan karnuka suka cinyeki, kya taho"" ta bi bayansa tana rarraba ido, gida mai"

kyau na alfarma.

"Saman bene suka hau, ya kaita wani katafaren bedroom, ya ce ""A nan zaki zauna, zuwa lokacin da zan dawo, kafin nan na samo mafita, zaki iya shiga ko ina, an ajiye duk abun da ki ke bu™ata, sai dai ko haraba ba zaki fita ba. Zan ajiye miki waya duk abun da ake ciki, ki kirani ko idan kina"

"bu™atar wani abu, wayar lambata kawai zaki iya kira""."

"""Wai dan Allah nikaWai zaka bari a gidan nan, ni tsoro nake ji wallahi"""

"""Ki yi ha™uri mana, ba zan daWe ba, na Wan lokaci ne, zaki yi missing Wi na ko?"" Yayi maganar"

"yana kissing Win goshinta. Kuka take yi sosai, ya rungumeta yana rarrashin ta."

***

"Yau ma kaca-kaca Walid ya yi da su Viper, Liti yana supporting Win Viper a kan iya wuya, kawai su afka su Wauki fansa."

"Duk yadda walid ya so fahimtar da su, suka ™i fahimta."

"Nabila ta fara gane kan hanyar zuwa gidan su Viper, kanta baya kullewa kamar da."

"Babu tsammani ta yi karo da Walid, ta ja ta tsaya, ta zata zai yi mata masifa, ta ce ""Ina wuni?"""

"""Lafiya ™alau"""

"""Amm yana ina?"""

"Ya nuna mata dutsen da yake can gaba, ya ce ""Yana can, amma ki daina wahalar da kanki, taurin"

"Al'amin yayi yawa, an Waukko masa wu™arsa, zai je ya yi gaba da gaba da madaki yau, ki ™yale shi kawai"""

"Ta girgiza kai ta ce ""A'a, zan jarraba sa'ata"" tayi gaba ta nufi in da dutsen yake, ba ta ™arasa ba ta"

"hango shi, a zaune a gefen bishiya, cikin inuwa yana Wan kaWa ™afa, ya na shan sigari."

"Ta ™arasa ta zauna a kusa da shi ta ce ""Barka da rana"" bai amsa ba, ta saka hannunta, ta zare sauran karan tabar hannunsa ta ce ""Ayi mini uzuri, ba na son haya™i, mara zuciya na sake dawowa."

"Dan Allah kar ka sha™e ni, magana zamu yi ta fahimtar juna"""

"Ya Waga kai ya kalleta, ya yin™ura ya mi™e, ita ma ta tashi ta tsaya a gaban sa, ka saurare ni ko sau"

"Waya ne, zafin zuciya da gaggawa shi ya sanya ka rasa da yawan mutane masu muhimmanci a rayuwarka""."

"Sweazland ya saka mata a wuyanta, ya ce ""GargaWi na ™arshe, ki rabu da ni, ki fita daga"

"rayuwata""."

"Ta kalli yadda wu™ar ke ™yalli a saitin wuyanta ta ce ""Sai na ji ™arshen labarinka, na ji wa ka"

"kashe? Kuma ina jauhar da abun da yake cikinta?"""

"Ya kalleta ita ma cikin ™warin gwiwa ta cigaba da kallonsa, duk da ™asan zuciyarta a tsorace"

take.

"""Ki daina kallona a haka, meyasa ki ke son ki zama raunina ne?"" yayi maganar muryarsa na rawa."

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"""Meyasa zan zama rauninka ne? Wallahi ba cutar da kai zan yi ba, ba na nufin yin hakan. Idan"

"niyyata kenan a baya yanzu na canza tunani, dan Allah ka fahimce ni""."

"Ya sauke numfashi ya ce ""Me ki ke bu™ata?"""

"Ta ce ""To dan girman Allah mu zauna, sai mu yi magana, ba dan ni ba"""

"Ya koma ya nemi wuri ya zauna, ta yi ajiyar zuciya, tare da ™ara jinjinawa Jauhar."

"Ita ma ta zauna, ya ce ""Ina jinki"""

"""Kamar yadda na gaya maka da farko, na yi nadamar abun da nayi, wallahi ba ni da niyyar cutar da kai ko kaWan."

"Dan Allah ka yi ha™uri, a shirye nake na taimaka maka, na ™wato maka hakkinka, da na matarka kai har ma da na yaronka Nura, ko hakan zai sanya na baya su kuSuta daga irin abun da ya faru da"

"ku, amma hakan ba zai yiwu ba, sai ka ™arasa mini labarin abun da ya faru"""

"""Bana bu™atar taimakonki, zan yi abun da nake ganin ya dace"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Bari, Wan hakin da ka raina, shi ka iya tsole maka ido, ni ko ba dan kowa ba, dan 'yar uwa jauhar, wallahi labarinta kawai da na ji ta tsaye mini a rai, ina sonta saboda girman Allah, rayuwarta abun tausayi ce kuma abar koyi, har cikin zuciyata nake jin raWaWin abun da ya faru, ban rayu da ita ba, amma halayenta sun yi mini, sun burgeni kuma duk in da na zauna, zan"

"buga misali da su. Dan Allah ka yarda da ni, ka bani haWin kai"""

"Kallon hawayen da take yi yayi, ya ji ina ma shi ne ya samu wannan damar, yake zubar da hawaye ya ji sanyi a ransa. Duk da yadda take ™ular da shi, amma hawayenta ya sanya zuciyarsa motsawa, da jin kamar ya amince mata, ko da cutar da shi za ta yi, tun da ta nuna tausayi da ™auna ga"

"matarsa, ha™i™a ta samu wani mutunci a idonsa."

"Ta share hawayenta ta ce ""Na bibiyi file Winka na shari'a, an rubuta kisan kai ake tuhumar ka da shi, wa ka kashe? Garin yaya ka yi kisan kai? An kama ka an sake ka, kuma an dawo ana"

"nemanka""."

"Ya kaWa kai ya ce ""An bar jaki ana dukan taiki ba, sun fuskanci ™arfen cikin wuta ne ni, na fi ™"

"arfin hannu. Shekara Waya, biyu, uku, huWu, biyar, Naja'atu Bunkure"" yayi maganar yana kallon yatsunsa."

"Cikin za™uwa ta ce ""Me ta yi maka?"

"nima da ka ji ina waya, na yi zancenta, wata yarinya aka yi wa fyaWe ta shiga case Win ta karSa, kuma an yi wa wani dattijo sharri wai shi yayi mata, alhalin ainihin case Win wani Wan babba ne yayi, wallahi abun da ya sanya na ambaceta kenan a maganata, ba wai aiki nake yi musu ba. Ka yi mini magana dan Allah. Bana fatan ka Wauki fansa ta hanyar da ba ta dace ba, ba zaka taSa hucewa ba, ka bari rayuwarsu ta tagyayara tukuna."

"One of the biggest fear na masu mulki, shi ne rasa ™warin gwiwar su daga mutane, yayin da"

"asirinsu ya bankaWu mutane suka daina yarda da su. Indabo yayi ™arfin da ka tunkare shi kai tsaye, ba zai yiwu ba."

"Kisan mummu™e yakamata ka yi masa, dan Allah ka gaya mini me Bunkure tayi maka, hakan zai"

"taimaka mini a wurin Shari'a""."

"Viper ya ce ""Ba na bu™atar wata shari'a, ko wani ya ™wato mini hakkina, shari'a ita ta fara cin"

"zarafina, babu komai a harkar nan ta ku, sai zalunci da son zuciya, taimakon wanda ku ke so, da tozarta wanda ya gaza baku kuWi duk gaskiyar sa""."

"Taji daWin yadda yake yi mata magana, dan bata taSa zaton yana magana haka ba."

"""A'a kar ka ce haka dan Allah, Dan Allah da gaske kisan kai kayi?"""

"Ya ce kalleta ido cikin ido ya ce ""Eh, kisan kai nayi, Naja'atu Bunkure made me confess it"""

"Ta haWiye wani abu, ta girgiza kai ta ce ""Ba zan taSa yadda da hakan ba, labarin Viper da na ji, bai"

"taSa kisan kai ba, wa ka kashe?"""

"Tashi yayi, ya Wauki wu™arsa yayi gaba, kamar mayya ta tashi ta bishi cikin sauri, amma saurinsa"

"ya ninka nata, dan haka ya rigata isa cikin gidan, kafin ta ™arasa har ya shiga Waki ya rufe kansa."

"Ta taga ta tsaya tana le™awa ""Dan Allah ka daina bani bayani guntu-guntu ka ™arasa mini, hakan"

"zai taimaka mini wurin sanin ina zan kama, wa ka kashe dan Allah?"""

"Ya tsaya ™yam ya juya mata baya, ya dafa jikin bango, zuciyarsa tamkar ruwa na tafasa a ™asan"

"gagarumar wuta, haka wani Irin zafi ya din ga taso masa daga ™irjinsa zuwa ™wa™walwarsa."

"Nabila ta din ga bubbuga ™ofar, tana yi masa magiya ya buWe, amma ya™i, ta koma ta window, ta"

ga tuni ya fara Wurawa kansa allura.

"""Dan girman Allah ka bari,

22 / 67