Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   21 / 67

60K to 63K   out of 199.8K words

liti ta ce ""Ka kiyaye ni fa, ba ruwanka da ni, ba wurinka na zo ba, wurin Viper na zo,"

"zan duba lafiyar sa kuma mu yi magana"""

"Walid ya ce ""Dan Allah liti ka daina haka, mana wai me ta yi maka ne, ta bayar da ha™urin abun"

"da tayi ai"""

"Liti ya ce ""Ni fa ba a iya yaudarata cikin sau™i, fita malama, ba zaki ganshi ba"""

"""Ba zan tafi ba sai na ganshi, ba ruwanka da ni""."

"Ya zazzaro mata ido zai yi magana, ya ji an hankaWe shi daga bakin ™ofa, Viper ya fito yana ™an™"

ance idanunsa.

"Suna haWa ido, ta sakar masa murmushi, mai cike da nuna farincikin ganinsa, duk kallon na sa"

tsoro yake bata.

"Liti ya ce ""Mai zamani mai hakan yake nufi? Kai ma ka yarda da wannan munafukar, ita fa ta saka"

"aka kama maka ni, aka rufe ni so take sai an kama ka fa""."

"Walid ya ce ""Kai Win uwar me ka ke tsinana masa?"""

"Duk bai kula su ba, ya taka ya fito ya Wauki brush da toothpaste, ya matsa."

"""Ina kwana"" tayi maganar tana bin bayansa. Bai amsa ba, ya dur™usa yana wanke bakinsa."

"Wayarta da take ta vibrating ta ciro, ta saka a kunnenta ta ce ""Hello"""

"""Ke Sumayya ce"""

"""Ohh sumy, kullum cikin sauya lamba kamar 'yar yahoo?"""

"""Malama kwana nawa ina nemanki a waya ban same ki ba, kuma baki neme ni ba"""

"Nabila ta ce ""Sorry na yi laifi"""

"Sumayya ta ce ""Yaya ku ka yi da Naja'atu baki gaya mini ba"""

"Nabila ta ce ""Ke zan zo gida na baki labari, ina wani abun ne yanzu, dan na kusa rubuta resigning na ajiye musu tsiyar su, na fuskanci Naja'atu Bunkure gaba da gaba, naga gani take ita wata jan wuya ce, ko ban kaita ™asa ba sai na razanata"" gaba Waya suka zuba wa Nabila ido, cikin hanzari"

"Viper ya Wago ya zubawa Nabila ido, ta katse wayar ta ce"

"""Meyafaru ku ke kallona ne?"""

"""Naja'atu Bunkure"" ya maimaita yana kallon idon Nabila."

"Cikin rawar baki, saboda tsorata da kallon da yake yi mata ta ce ""Ka santa ne?"""

"""Mu je waje mu yi magana"""

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Jikinta ne ya hau tsuma, saboda irin kallon da yake yi mata, yayi gaba da nufin ta bi bayan shi,"

"amma ta ™i, ya tsaya ya waiwayo yana kallonta, ta kalli Walid, ya gyaWa mata kai alamar ta bi shi."

"Kamar mara gaskiya haka ta bi bayansa, sai da suka Wan yi nesa da gidan kaWan, sannan ya"

"waiwayo ya kalleta ya ce ""Me ki ke nema a wurina?"""

"Ta kalleshi ta sunkuyar da kai. ""Ki yi mini magana, me ki ke nema a wurina? Meyasa ki ke sintirin zuwa in da nake? Idan so ki ke a kama ni, ki kawo su su kama ni mana, wace irin yarinya ce ke"

"ne?"""

"Yadda yake maganar cikin hargowa, sai da ta ja da baya, saboda tsoro."

"""Talk! Me ki ke so, waye ya turo ki?"""

"""Ni ba wanda ya turo ni"" ta yi maganar cike da tsoro."

"""Me ki ke nema?"""

"A sangarce ta ce ""Ni ka daina yi mini magana a haka, tsorata ni ka ke yi, ni ban san me zan ce"

"maka ba""ta yi maganar tana kawar da kanta gefe."

"Ya tsareta da idanunsa, ita kuma ta™i Wagowa, ta sunkuyar da kanta ™asa tana haWe fuska cikin"

tsoro.

"Ya sunkuyo dai-dai tsawon ta ya ce ""Ki bani amsa"" tayi shiru ta ™i magana."

"Hakan ya ™ara hasala shi, ya buga ™afarsa ya ce ""Ki yi magana kan na saka ki yi ta ™arfin tsiya"""

"Cikin rauni ta ce ""Na gaya maka, ni babu wanda ya turo ni, ni na turo kaina, kuma ni tsoro ka ke"

"bani ban san ta ina zan fara ba, tsorata ni ka ke yi"""

"Ba ta ™arasa maganar cikin nutsuwa ba, ta ji hannunsa a wuyanta. ""Naja'atu Bunkure, meye ala™ arki da ita? Ita ki ke yi wa aiki a kaina, da ita da Indabo ko?"" Ba ta yi masa magana ba, sai idanuwanta da suka yo waje, ga hawaye na bin fuskarta, sai dai kallon da ta yi masa, ya sanya ™"

"irjinsa bugawa da ™arfi, ya saketa ya ja da baya, yana dafe saitin zuciyarsa."

"Dai-dai lokacin Walid ya ™araso ya ce ""Viper meyasa ka ke haka ne? Ban sanka da cin zarafin mata ba, meyasa ka ke ™o™arin farawa yanzu?"" Ya nuna Nabila da yatsansa, amma ya kasa"

"magana sai haki yake yi, saboda zuciyarsa ta ™i nutsuwa. Ta ™ura masa ido, tana kuka."

"Kawai ya juya ya bar wurin, Walid ya ce ""Sannu, kin ga abun da nake guje miki a kansa ko? Shiyasa na ce ki daina zuwa anyhow. Mun gode da gudunmawarki ga Wan uwanmu, amma ki"

"daina zuwan nan, ina tsoron yayi miki illa wataran""."

"Ta girgiza kai ta share hawayenta ta ce ""Ina da kafiya wasu lokutan, haryanzu ban ji cewar zan karaya ba, da ya bi ni a sannu, da zan yi masa bayanin abun da ya haWa ni da Naja'atu Bunkure. Kawai ji nake ya zame mini wajibi na taimake shi, ina son sanin ™arshen labarinsa, har cikin zuciyata nake son ba shi gudunmawa, na yi masa uzuri, wataran ba zai yi mini haka ba, bari na tafi. Ayyuka sun yi mini yawa ne sosai, amma ina nan zan je wurin likitan ™wa™walwar, zan kuma"

"dawowa"""

"Walid ya girgiza mata kai ya ce ""Rayuwarki fa, ke kanki zaki jefa kanki cikin hatsari"""

"Nabila ta share hawayenta ta ce ""Kar ka damu da ni, shi Win a ceto rayuwar sa da hankalinsa, a ™"

"wato masa hakkinsa, ba a san amfanin da zai yi wa al'umma nan gaba ba, ina son kamo bakin zaren lamarin ne, bari na tafi"" ta juya ta tafi."

"Walid ya girgiza kai, duk haryanzu bai tabattar da manufar Nabila a kan Al'amin ba, amma a"

jikinsa yake jin ba zata cutar da shi ba.

"Ya koma gidan su, ya tarar da Al'amin ya cika yayi fam, ya kalle shi ya ce ""Mai zamani ba ka"

"kyautawa gaskiya, shi ya™i Wan zamba ne, ko da turotan aka yi, sai ka bari mu bi komai a hankali, haka ˜anwata tayi ta fama da kai, da wannan zafin zuciyar ta ka, ™arshe ta zame maka sanyin"

"idaniyarka. Ka din ga bin komai a hankali, bamu san mai gobe za ta haifar ba, kar ka daki kwano."

"Ina son mu ™ara zurafafa bincike a kanta, wanda na yi bai gamsar da ni ba"""

"""Mai laya"""

"""Viper"""

"""Ka ™yale ni da maganar yarinyar nan"""

"Walid ya ce ""Ba zan ™yaleka ba, sai ka fuskanci gaskiya Viper""."

"Nabila tana tafe, tana mamakin dalilin da ya sanya Viper yake son kasheta wasu lokutan, amma"

meyasa ya rikice haka da ya ji ta ambaci Naja'atu Bunkure?.

"Gaba Waya al'amuran case Win Viper sar™a™iyarsu ta yi yawa, a labarin da Walid ya bata, ba ta ji"

"in da Najar tayi masa wani abu ba, kodayeke haryanzu labarin bai kammala ba."

"Gida ta yi niyyar tafiya, dan kanta ciwo yake yi mata, amma kwana biyu ba ta haWu da sumayya ba, kuma gashi ba ta bata labarin karonta da Naja'atu ba, dan haka ta kira nufi gidan radiyon su"

Sumayya.

***

"Ramma na zaune na karyawa take kallon Abdul, yadda ya sha kunu, yana video call da wani likita, yana yi masa bayani, a kan wani result na patient da ya turo masa, yanayin yadda yake bayanin ya tabattar mata da ya san abun da yake yi. Sai da ya gama sannan ya rufe tab Win, ya kalleta ya ce"

"""Kalli gabanki kar ki lashe ni"""

"Ta kwaSe baki ta ce ""Ban ga abun lasa a jikinka ba, jiki duk najasa""."

"Cikin ko in kula ya ce ""Haka dai ki ke zaune da ni"" tayi guntun tsaki, ta cigaba da tauna a hankali."

"Can ta sake kallonsa ta ce ""Abdul yasar"""

"Ya ce ""Your excellency"""

"Ta Sata fuska ta ce ""Ba na son wata your excellency""."

"""Ke ba abun alfaharinki bane ba, ace ke yarinyar deputy governor ce ba"""

"""Malam ka daina za™ewa ba zaka taSa ci ba, ai shugaba nagari ake fata, kai idan ka zama shugaba"

"ai ina ga sai ka halatta zina, tun da gaka bature, yahudawa ne abun koyinka"""

"Ya girgiza kai ya ce ""A'a iskancin nawa bai kai nan ba"""

"Ramma ta ce ""Ga wanda bai sanka ba ba, ni tambayarka zan yi, wai dan Allah da gaske kai likita"

"ne? Mamaki nake yi"" yayi mata banza yana shan tea."

"""TaS, kura da fatar akuya, ba su san har giya ka ke sha ba, ashe wataran zaka yi kisan kai, ko ma in ce kana yi. Saboda irinka wasu mazan suke raka mata asibiti, dan tsaf zaka yi wa matan mutane S"

"arna tun da ka saba"" yadda ya dire kofin yana kallonta ne ya sanya ta sha jinin jikinta."

"""Meyasa ba ki da Wa'a?"""

"""Saboda Wa'a muhalli ne da ita, nan kuma ba wurin da ya dace na nuna ta bane"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Haka ne, duk matar da na yi lalata da ita, ita ta kawo mini kanta, kar ki ™ara"

"yi mini irin haka"""

"""Nima ni na kawo maka kaina kenan ko? Baka da kunya ko kaWan, sai dai idan ka gama kumburin ka fashe, har abada mutumin banza ka ke a idona, 'ya mace ba ta taSa mantawa da wanda ya kawar mata da mutunci, ko da kuwa ta hanyar aure ne, balle ta mummunar hanya, irin wadda ka yi mini, wallahi ban da zuciyar musulunci da tuni na kashe kaina na huta, kaf danginmu babu mazinaci,"

"amma ni kalle ni yanzu. Tsaki yayi, ya tashi ya zai fice."

"""Wallahi duk in da zaka je, Allah ya isata, na nan na bibiyarka har kabarinka"" Dummm ™irjinsa ya"

"buga, ya waiwayo yana kallon ramma da ke ta uban kuka."

"Bai taSa dana sanin aikata duk wani laifi da yake yi ba, sai a kan fyaWen da ya yi wa ramma. Galibin saSon da yake yi, tsakaninsa da Ubangiji ne, ba a taSa tsayawa gaba da gaba, ana tsine masa da yi masa Allah ya isa ba, ya sha attempting ya mayar da ita, amma sai ya ji ba zai iya rabuwa da ita ba, kuma kamar yadda take yawan faWa, ya riga ya gama lalata mata rayuwa, ba za"

ta yi daraja a idon jama'a ba.

"Motarsa ya shiga, ya tarar da wayoyinsa a ciki suka kwana, a buge ya dawo jiya tab Win sa ce kawai a cikin gidan, missed calls Win mahaifinsa babu adadi, ga na Naja'atu Bunkure, banda na mahaifiyarsa. Tunani yake yi ko lafiya ake yi masa wannan uban kiran hakan, shi ya san bai yi"

wani laifin ba balle ace.

"Haka ya ja mota, ya nufi gidan su, yana jin yadda Allah ya isan ramma, ke ™ara yi masa amsa"

kuwwa.

"Falon indabo ya nufa, ya na zuwa ya hau shi da faWa, ""Wane irin rashin mutunci ne zai sanya ka ™ i Waga waya tun jiya? Har na fara tunanin wani abun ne ya same ka? Kana can mashaya kana iskancin naka daka saba ko? Wallahi ka nutsu ba za ka lalata mini siyasa da shirina a banza a wofi ba, saboda shashancinka da rashin sanin ciwon kai ba, dole ka san abun da ka ke ciki ka shiga"

"hankalinka"""

"Zama yayi ya haWe rai, ya™i magana, har Indabo yayi masifarsa ya gama, sai da ya gama haki,"

"sannan ya ce ""Jiya Naja'atu ta zo mini hankali a tashe, yarinyar da ka yi wa fyaWe, mutumin da aka ce shi yayi, wata lawyer za ta tsaya masa, ta je har office Win Naja'atu neman in da aka tsaya a case Win. Ina tsoron ranar da abokan adawa za su Wagomu, ko su bankaWo miyagun laifukan da ka"

"ke aikatawa. Yanzu ina ka kai yarinyar yaya aka yi da ita?"""

"""Ban sani ba, wace yarinyar nake magana a kai? Yarinyar da ka yi wa lalatar nake yi maka"

"magana""."

"""Amm...m...wai ita rahama?"""

"""Kai ka sani, ina tambayar ka kana tambayata?"""

"Abdul ya ce ""Ba Naja ce ta je ba, zata ba su kuWi a rufe zancen ba?"""

"""Zan kife ka da mari wallahi, uban najar, ba ta je ba suka ™i karSar kuWin, suka ce sai an karSar musu hakkinsu ba? Ka ce mini zaka kashe yarinyar yaya ka yi da ita? Sannna yaya ka yi da uwar yarinyar, muddin case Win ya cigaba aka samu sani leakage mun kaWe, zan iya asarar wannan"

"wahalar ta wa, takarar ma ba zaka samu ba""."

"Abdul ya dubi Indabo ya ce ""Amma daddy ka ri™e mu™amai da dama a garin nan da ™asar nan,"

"kai yakamata ace ka zama governor nan ba ma deputy governor ba da ka ke ™o™arin Wora ni a kai ba, ni da ka bar ni da sabgar siyasar nan takura mini za ayi na kasa sukuni yadda nake so""."

"Indabo ya jinjina kai ya ce ""TaSWijan, bilki anya ni na haifi yaron nan kuwa? Kina jin abun da"

"yake faWa?"""

"Ta sha kunu ta ce ""Wace irin magana ce wannan ka ke yi?"""

"""Ki na jin abun da yake gaya mini, Abdul siyasa lissafi ce, idan ya ™wace maka, babu wata fomular da zata yi maka solving duk wani hardship da zaka shiga. Na gama da jihar nan, sonake ka ri™a mini, sama nake tunani tawagarmu mu ™arasa mamaye ™asar nan, komai a lissafe nake"

"yin sa""."

"Abdul ya yi ajiyar zuciya ya ce ""Yarinyar ta mutu ai, babarta ce take nan"""

"""Ka tabattar?"""

"Abdul ya jinjina kai. Indabo ya ce ""Dole aje a nemo babarta, ita ma a kawar da ita, kar su Sata"

"mana aiki"""

"Cikin tashin hankali ya ce ""Ita ma wai kashetan za ayi?"""

"Indabo ya ce ""To me za ayi idan ba a kasheta ba? Sai asirinmu ya tonu kuma, sannan azo a fara"

neman mafita?.

"And na Waga komawata Abuja, sai Allah ya kaimu weekends, kai kuma zaka tafi jibi in Allah ya"

"kaimu, akwai meeting da shugabannin jam'iyya na ™asa da na jiha, sannan akwai meeting na musamman da deligates, dan dai a samu ayi nasara. Sai ka je ka yi shiri ka bar ni da sauran"""

"Gaba Waya jikin Abdul ya yi sanyi, ya tsare mahaifinsa da ido."

"""Menene kuma ka tsaya kana kallona? Kafin ™arshen watan nan kuma za a kai kuWin aurenka,"

"gidan party chairman kai da 'yar sa""."

"Abdul ya murza goshinsa, saboda yadda kansa yake sara masa, gaba Waya ya rasa abun yi."

***

"A nutse sumayya take kallon Nabila ta ce ""Arfa, idanunki sun nuna akwai damuwa, meyake damunki ne kamar ma fa kuka ki ka yi"" kamar Sumayya ta soso mata wurin da yake yi mata ™ai™ ayi, kawai ta saka mata kuka."

"Sumayya ta ce ""Matsalata da ke kenan, shagwaSa arfa"" ta share hawayenta tana zumSura baki."

"Sumayya ta yi murmushi ta ce ""˜ila fa ba wani abin kirki ne ya saki kukan ba, ina jinki ko duk"

"Najar ce, yaya ku ka yi da ita?"""

"Nabila ta ce ""Wannan ai azzalumar mace ce"" nan ta gaya wa Sumayya yadda suka yi."

"Sumayya ta jinjina kai ta ce ""To hakan ne ya saki kuka?"" Nabila ta girgiza kai ta ce ""Ke na gaji ne,"

"kaina ya Wauki caji, kin ga rashin mutuncin da barrister Kabir ma yayi mini duk saboda ita, ni kamar na karaya ma, amma wallahi ba zan janye ba"""

"Sumayya ta yi dariya ta ce ""Manya gatan wasa, karaya ba taki ba ce ba, akwai ™alubale sosai a duk wata nasara da ake son cimma, dan haka ki yi ha™uri ki cigaba da addu'a, In sha Allah sai kin"

"cika burinki a kan Naja'atu""."

"""Wallahi sumy da kamar na karaya, amma ba zan karayan ba in sha Allah, sai na cika burina"""

"""Yauwwa mutuniyar Viper"" da sauri Nabila ta kalleta ta ce ""Me ki ka ce?"""

"""Mutuniyar Viper mana, ko shi yanzu kin Waga masa ™afa, kin ha™ura da nemansa kin koma kan"

"fansarki ta naja'atu bunkure?"""

"Nabila ta ™urawa fuskar Sumayya ido ta ce ""Al'amin mai dogon zamani"" tayi maganar tana"

murmushi.

"Sumayya ta ce ""Ban gane ba"""

"""Kawai sha™ar da yayi mini nake tunawa ne, na kusa she™awa""."

"""Amma haryanzu ba ki sanarwa DSP ba, yakamata ki tamakawa aikinsa fa"""

"Nabila ta ce ""TaS haka kurum ya gaya wa Abba, ya saka Abba ya harbe ni da bindiga har lahira,"

"na je wurin Wan daba, ba dani ba bari na tafi gida, marata ma ciwo take"""

"Nabila ta tashi, sumayya ma ta tashi za ta rakata, a reception suka haWu da P.A, gaban sumayya ya"

"faWi, ya din ga bin su da kallo, ita da Nabila."

"""Malam ka kalli gabanka mana, ji jaraba zai saka na faWi"" Nabila ta yi

21 / 67