Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   37 / 67

108K to 111K   out of 199.8K words

ta'adda""."

"""Abba ba su da hurumin kama ni, ban Sata wa kowa suna ba, gaskiya kawai na faWa"""

"""Rufe mini baki, ko na saka ki tsallen kwaWo yanzun nan, mara kunya fitsararirriya""."

"Wayarta ce take ringing, ta ce ""Bari na Waga waya"""

"""Hello yaya Habib"""

"""Nabila kina ina ne?"""

"""Ina gida, yanzu zan fito wurin aiki"""

"""Maza ki hanzarta ki ™araso, na ga wani rumors yana yawo, a kan posting Win da ki ka yi jiya,"

"wai Dss suna nemanki, duk da ba officially na ga sanarwar ba, magoya bayanta ne suke ta zuzuta maganar, maza ki ™araso mu riga su Waukar mataki"""

"""To Barrister, gani nan in sha Allah"" ta sauke wayar ta ce ""Abba daga law firm Winmu ne, bari na"

"tafi"""

"""Ki tafi ina, an ce ana nemanki?"""

"""Eh zan je in ji me za su ce ne"""

"Abba ya kalli Nasir ya ce ""Ka kai ta law firm Win na su, duk yadda ake ciki, ka kirani, zan je na ga"

"likita sai na biyo"""

"Sam Nasir ba haka ya so Abba ya yi wa Nabila ba, ya so ya ja mata kunne sosai, ya taka mata"

"burki a kan abun da take yi, amma bai yi hakan ba."

"Suna tafe a mota, ba ta kula shi ba, sai waya take yi da sumayya da murtala, sumayya ta ce zata ™"

arasa law firm Win su Nabila.

"Tana sauke wayar sumayya, kira ya shigo, an rubuta Confidential a kan lambar."

"Ya kalli Nabila, ya kalli wayar, kasancewar Bluetooth ne a kunnenta, ya sanya ta amsa dan"

kaucewa zargin sa.

"""Hello boss"""

"Viper ya ce ""Ya ake ciki? Sun kama kin ne?"""

"""So ka ke su kamanin kenan?"""

"""Am asking? Ya ake ciki?"""

"""Eh, ba su da hurumin kama ni, yanzu ina hanyar law firm Win mu ne, Oga na a wurin aiki ya ce"

"maza naje, a riga su Waukar mataki""."

"""Ok, amma you over react, na so ace a sannu ki ka bi abun, amma yanzu zamu raba hankalinsu"

"biyu, zan yi wa Indabo aike, hakan zai sanya su kasa tsayar da hankalinsu wuri guda"""

"Ta kashingiWa da jikin seat Win mota ta ce ""Aiken me?"""

"""Ke da waye a motar nan?"""

"""Meyasa ka tambaya?"""

"""Akwai rashin sukuni da tsoro a cikin maganarki, ke da wayar"""

"Nabila ta waro ido ta ce ""Kai ya aka yi ka gane, vi Saurin katse maganar tayi, da tuna katoSarar"

da kusa tafkawa.

"Tayi gyaran murya ta ce ""Zamu yi magana anjima, yanzu ina cikin zullumi jami'an tsaro za su"

"kama ni, ka bari na yi salati na nemi agajin Allah"""

"Viper ya ce ""Ok"" ya kaste kiran."

"""Da wa ki ka yi waya?"""

"Ba tare da ta kalli Nasir ba, ta bashi amsa da abokin aikina ne."

***

"Ramma ta takure kanta sosai da sosai, tun da Abdul ya dake ta, ya fice daga gidan ba ta sake ganinsa ba, itakaWai take kwana take tashi, kuma ya Wauke wayar da ya bata, da take kiransa a ita, hatta system Win sa guda Waya da yake ajiye mata, yana koya mata computer ko tayi kallo, dan har fina-finai na hausa, yake yi mata downloading dan su din ga Webe mata kewa, gaba Waya ya haWa ya kwashe, ™ofar da zata fito da ita, ta sauka daga kan bene ma zuwa falon ™asa, duk ya haW"

a ya rufe.

"Sam ba ta ko iya cin abinci, damuwa ta dawo mata sabuwa fil, ta rasa abun da yake yi mata daWi"

baki Waya.

"Tana zaune bayan sallar isha'i a bedroom, ta ji ya buWe ™ofa ya shigo, a razane ta waiwaya ta Wan"

ja da baya.

"Ya Wan tsura mata ido, sannan ya mayar da ™ofar ya rufe, ya nufi in da take hannunsa da leda."

"Ya ajiye ledar, sannan ya zauna a kusa da ita, amma ta sake ja da baya."

"""Guduna kuma ki ke yi yau?"" Da ya motsa sai ta zabura, dan gani take dukanta zai kuma yi."

"Shammatarta yayi, ya janyota jikinsa, ya rungumeta a ™irjinsa ya ce ""Am sorry please, ki yi ha™"

"uri dan Allah"" ta yi shiru ba ta ce masa komai ba."

"""Ki yi ha™uri, tsantsar tashin hankali da na shiga ne, ya sanya na aikata miki abun da nayi, bana son gardama da taurin kai, tun da ki ka ga na ajiyeki, duk da irin son da nake yi miki, da magiyar da ki ke yi mini, ban mayar da ke gida ba, akwai matsala ne, mamanki ina zuwa wurinta, na tabattar mata da kina cikin ™oshin lafiya, abin da ki ka yi shirin yi, barazana ne ga rayuwarki. Wallahi regret ne ya hanani dawowa tun da na fita na nutsu, gaba Waya nake cikin damuwa, amma"

"ki yi ha™uri dan Allah"""

"Tayi lamo a jikinsa, amma ta™i magana."

"""Rahama talk dan Allah, ki yi mini magana mana ko na ji daWi dan Allah ki yi ha™uri ki yafe mini, son da nake yi miki ne ya sanya na ga abun da ki ka aikata barazana ne ga cigaba da"

"kasancewarmu tare, ki yafe mini"" ai kamar gunki, ta™i cewa uffan."

"Ya Wago fuskarta, yana kallonta, amma ta sunkuyar da kanta ™asa."

"Ya janyo ledar gabansa, ya buWe tsire ne fal a ciki, ya ce ""Ki ci abinci, duk kin faWa kwana biyu,"

"dan Allah ki yafewa Abdul Winki, ba zan ™ara dukanki ba"""

"Ta saka hannu ta share hawayenta ya ce ""Yauwwa babyna, ai na zaki yafe mini, kina da yafiya shiyasa nake ™ara ™aunarki Rahama, Allah ya yi miki albarka ya shirya miki ni"" da ™yar ya din"

"ga bata abincin a baki, ta ci kaWan ta tashi, sam ta™i sakar masa fuska."

***

"Nabila suna zuwa law firm Win su, Barrister Kabir ya balbaleta da faWa, Nasir ma ya taya shi, akan kasadar da ta yi."

"Duk da Nabila ba ta son faWa a rayuwarta, amma ko a jikinta, ta maze tana cunkusa baki."

"Barrister Habib ya ce ""Dan Allah ku yi ha™uri haka, aikin gama fa ya riga ya gama, ta riga ta aikata, sai a san abun yi, kuma wannan duk ba abu ne na tayar da hankali ba, in dai mutum yana da gaskiya, ai faWa ba nasa bane ba."

Nabila shigo office mu yi magana.

"Barrister Kabir ya ce ""Naga kamar goya mata baya kake yi Habib, idan kuka janyo abun da ba"

"zaku iya ba, to ku tsaya can, kar ku raSa ni a ciki"""

"""To barrister idan ba a goya mata baya ba, kware mata baya zamu yi, ma'aikaciyarmu ce, tayi abun da wani bai yi yin™urin yi ba, ai kamata yayi a duba, idan akan gaskiya take, a ™arfafeta, shigo mu"

"yi magana"""

"Nabila ta shiga cikin office Win sa, ya ce ""Good girl, i like your confident, a lady of her words, kin"

"dage sai kin cimma burinki a kan matar nan"""

"Ta ce ""Yanzu dai ba wannan ba, meye abun yi, kafin a zo a kamani, nima su saka a kaini prison a"

"ajiyeni babu Shari'a kamar yadda suka yi wa Viper"""

"""Suka yi wa Viper ita da wa?"""

"Nabila ta ce ""Oho mata, shi ma wannan case Win ina nan zuwa kansa, zata gane bata da wayo ai"""

"Yayi murmushi ya ce ""Ba wannan ba, na yi wa Bashir ma magana, yana hanya, zamu yi maza mu"

"shigar da ™ara, a kan lallai kotu ta dakatar da kamun da aka ce Dss su yi miki idan ma da gaske zasu kamakin, ba su da wannan hurumin, sannan su daina yi miki barazana dan kin faWi albarkacin"

"bakinki"""

"""To ayi sauri ayi, dan wani update Win zan saki, da ni take zancen"""

"Duk da hantarar da Barrister Kabir ya yi wa Nabila, tare da shi, da sauran lawyoyin law firm Win,"

"suka haWu suka tattara bayanai, da hujjoji da za su kai kotu, dan hana kama Nabila."

"Suna can suna ta ™o™ari, Nabila suka keSe da Sumayya, ta tura mata videon yaron da ya ketawa"

"zulaiha haddi, a cikin abokansa a ™asar amurka."

"*Wannan shi ne Najib, wanda ya keta wa yarinya zulaiha haddi, har ta kaita ga rasa ranta, a shekarun baya, shin ina shari'ar ta tsaya? Ko ya fi ™arfin doka ne, dokar a kan talaka kawai take aiki?"

"Kwana kwanan nan, mun ga yadda labarin wani matashi ya cika dandalin sada zumunta, a kan yadda aka tsare wani matashi shekara goma sha biyu, a gidan gyaran hali, bisa zargin sa da aikata fyaWe, sai bayan shekaru goman nan, a ziyarar da wani bawan Allah ya kai gidan, ya tausaya masa, ya tsaya masa aka cigaba da yi masa shari'a har aka gano ba shi da laifi, saboda shi talaka ne ya sanya Bunkure foundation ba ta shiga ire-iren cases Win nan, sai dai na mata kawai? Me zai saka ace mata kawai foundation Win take tsayawa ban da maza? Anya babu wata maganar a ™asa?."

"Wannan ra'ayina ne a matsayina na ´ar ™asa, wanda yake da ja, a gaban Al™ali zai ™alubalance"

"ni, ba wai a din ga yi mini barazana ba* tayi posting Win tana murmushi, ta ce ""Sumy na zama celeb fa"""

"""Zaki ci ™aniyarki ke da celeb Win, kina kan sirWin duniya kina rashin mutunci, akwai bu™atar mu"

"nutsa sosai, mu cigaba da samo hujjoji, dan mutane su yadda da abubuwan da ki ke tonawa, dan na san haryanzu akwai masu tantama a kai"""

"""Haka ne, wannan kuma sai idan muka sake tsayawa a gaban kotu a kan case Win ramma"""

"""Allah ya ™arfafeki, ya baki sa'a"""

"""Amin godiya nake masoyiyya"""

"Sumayya ta ce ""Amma Nabila ya za ayi da Indabo ne? Ina tsoron mutumin nan, kin ga kuma shi babba ne, tun a lokacin na so na kai report, amma yayi mini kashedi a kan haka, babu ma wanda"

"zai yadda da ni, saboda mu™aminsa"""

"Nabila ta ce ""Rabani da zancen wannan mutumin, ni yanzu wannan matar ce a gabana, shi kuma"

"akwai dai-dai shi"""

"""Wa kenan?"""

Nabila ta basar da zancen ta shiga wani.

***

"""Indabo ka yi wani abu a kan lamarin nan, lallai a kama yarinyar nan a koya mata hankali, ban san da me take ta™ama ba, ba a taSa samun tsageran da yayi mini abun da take yi mini ba, idan fa asirina ya tonu, kuma naku ya tonu wallahi"""

"""Kar ki damu, muke da ™asar fa, babu abun da ta isa tayi, na riga na bayar da order da ta kamata"""

"Ta kashe wayar, cikin fushi, tana mamakin ™arfin halin Nabila, manyanta ma sun gaji sun ™yaleta,"

"ba a iya ja da ita, amma yanzu yar ™aramar alhaki ta sakota a gaba."

"Indabo ya daddana wayarsa, ya saka a kunnensa, ""Barka da wannan lokaci distinguish senator"""

"""Barka dai, ya ake ciki ne maganar yarinyar? Na ji kun ce Dss su kamata ya ake ciki, dole fa a"

"toshe duk wata hanya da za a tonawa bunkure asiri dole a tosheta""."

"""Sir yarinyar nan fa tana da wayo, kuma tana da wanda suka tsaya mata, ta tafi kotu, ta ce lallai a"

"hana kamata kuma ba wanda ta Satawa suna, sai dai bunkure ta ™alubalanceta a gaban shari'a"""

"Ya numfasa ya ce ""Haka ta ce? Wane al™alin ne? Wace kotun ce zan bayar da umarni a bi"

"umarninta a ™i bin nawa"""

"""Honorable ka gane wani abu, abun nan fa ya haWa da social media, ba zai yiwu mu yi abu gabaga Wi ba, su kansu ™ungiyar lawyoyin ba zasu bari ba, kuma madam tana da magauta a cikin su kansu lawyoyin, za su iya taimaka mata, idan aka yi over reacting, to asirin da ake gudun tonuwarsa zai"

"tonu"""

"Indabo ya ce ""Shikenan, na fahimta""."

***

"Madaki ya kalli ™afarsa, ya kurma wani irin uban ihu, tamkar mahaukaciya, Lakwari ya ce ""Dan Allah ka yi ha™uri ka daina wannan ihun, hakan ba mafita bane ba""."

"""Ka rabu da ni nayi ihun nan, sai na kashe yaron nan, abun kunya ne ace kamar ni, ™as™antaccen"

"ma™iyina, ya ga bayana ya sabauta rayuwata, sai na kashe mai zamani na ™arar da zuriyar su*."

"Lakwari ya kalli ™afar madaki, ta kumbura kamar mai dundumi, sai wani irin koren ruwa ne yake fita daga cikin ciwon ga wari da yake yi, ga maganin da aka bashi, aka ce ya din ga sakawa, ya"

"sanya raunin ™ara jagwalgwalewa, ko iya taka ™afar baya yi."

"""Madaki, ka yi ha™uri mu je asibiti a duba ™afar nan, ni fa ban ga alamar ciwon nan yana"

"warkewa ko zai warke da haka ba, ™ara jagwalewa yake yi""."

"""Idan na je asibiti asirina tonuwa zai yi, idan lakwayen nan suka san alkadarina ya karye na shiga"

"uku, kai ka san ta'adin da na yi ai"""

"""Haka ne, amma duk da haka yakamata muje asibiti a duba ™afar nan, tun da babu sau™i a ciki"" ya"

din ga lallaSa madaki har ya samu ya amince.

"Viper yana tsaye tare da su liti, Wan mama ya shigo, Viper ya ce masa ya ake ciki?"

"""Komai normal, sa™onka ya isa cikin aminci da kwanciyar hankali. Na shiga area na yi bincike sosai, babu wanda ya san in da madaki yake, amma an tabbatar mini da yana jinya, kuma lakwari"

"ne a tare da shi, sai dai ba a san in da yake ba"""

"Viper ya zaro russia, ya jujjuyata a hannunsa, ya kalli Wan mama ya ce ""Ka nemo duk in da suke, ina son ka samo target mai kyau, in da zan ritsa lakwari, na san ™afarsa Waya ta mutu zuwa yanzu,"

"zan hari wani wurin na daban kuma"""

"""Sai da kai ubangidana, abun da ka ce shi za ayi"""

"""Bari mu ga respond Win da Indabo zai yi, idan ya ga sa™ona"""

***

"""Hello, barka da wannan lokaci"""

"""Yauwwa barka sir"""

"""Ina magana da justice maijidda Wan rimi ne"""

"""Eh nice"""

"""Good, ina fatan kin gane mai magana?"""

"Tayi murmushi ta ce ""Ya za ayi na ce ban gane ba sir, na gane"""

"""Masha Allah, akwai ™ara da wata yarinya da sauran lawyoyi suka shigar gabanki, barrister Nabila Yusuf maitama, a kan ki hana Dss kamata, da kuma hana yi mata barazana, ki bi tsarin doka ki yi abun da ya dace, na san dole za a nemi ki yi wani abu ba dai-dai ba, idan ki ka yi akasin abun da doka ta tanada, zai iya janyo wa ayi seizing license Winki, nima umarni aka bani daga"

"sama"""

"""In sha Allah sir, zan yi abun da ya dace ba tare da son rai ba, na gode sosai da sosai"""

"Ya ce ""Yauwwa"""

"A media kuwa aka cigaba da samun musayar ra'ayi, kowa da abun da yake faWa, waWanda bunkure"

"foundation ta cutar, suma suka samu damar bayyana ra'ayoyin su, duk da mutanen da suke ganin hassada ta sanya ake yi wa bunkure hakan sun fi yawa."

"Bayan Bunkure ta gama sakankancewa, ta gama da babin Nabila, sanarwa ta fita, kotu ta haramtawa Dss kama Nabila, ko yi mata barazana a kan abun da take aikatawa, a matsayin ta na"

"´ar ™asa, tana da ´ancin faWar albarkacin bakinta."

"Indabo kuwa yana cikin majalisa, ya zauna, ya fara ™o™arin buWe envelope Win da aka bashi, aka"

ce an aiko masa da ita.

Ya buWe ta ya ™ara ciro wata ™arama a ciki.

"Hoton ciki ya kalla, Simon ne tare da Viper a cikin hoton. Simon yana daga cikin yaran da Indabo ya lalatawa rayuwa, kuma ya zama Waya daga cikin masu yi masa hidima, a wannan gidan da suke she™e aya da shi da ire-iren sa, da suka sanya neman duniya a gaba."

"Wanda shi ne ya kuSutar da Nura guduma daga gidan, ya saka shi a mota, ya haWa shi da wani ya kai shi kano. Shi kuma ya gudu daga gidan, indabo ya bayar da cigiyar a nemo simon, ya bayar da kwangilar a kashe shi, aka tabattar masa da an kashe shi, amma hoton ya nuna masa kwanan nan"

aka Wauka.

"Cikin tashin hankali yake sake kallon hoton, tabbas na kwanan ne hoton, saboda Viper ya ™ara"

"girma, fuskar nan babu annuri a tattare da ita ko kaWan."

"""Simon yana raye kenan?"" Ya tambayi kansa, ya juya bayan hoton ya ga an rubuta Viper da jan"

abu.

"Bai san ya tashi tsaye ba, sai da na kusa da shi ya ce ""Honorable, ya aka yi ne? Me kake gani?"""

"""A'a ba komai, ulcer ta ce ta tashi"" ko izini bai nema ba, yayi waje daga cikin majalisar kamar"

babbar rigarsa zata harWe shi ya faWi.

***

"""Assalamu alaikum, Assalamu alaikum ba kowa a gidan ne?"""

"Walid ya ce ""Wa'alaikum Salam, barrister yau ke ce?"""

"""Ina wuni Yaya walid"""

"Yayi murmushi ya ce ""Lafiya ™alau, yau kin tuna mini da ™anwata jauhar"""

"Ta ce ""Allah sarki, Allah ya sa tana aljanna"""

"Ya amsa da ""Amin"""

"""Ina ogan yake?"""

"""Ya tafi caji"""

"Ta Wan yi turus ta ce ""Caji kuma, kamar wani power bank?"""

"Yayi dariya ya ce ""Ya ce, ya fita shan iska yana wurin wancan dutsen"""

"Ta ce ""Ok, bari na je"""

"""To Allah ya sa yana ™asa, ba saman ya hau ba"""

"Nabila ta ce ""Idan ma saman ya hau, zan bi shi"""

"Da tazara daga gidan zuwa dutsen, duk da daga gidan sai ka zata taku kaWan zaka yi ka ™arasa."

"Daga nesa ta hango shi, a zaune a ™asa-™asa, ta hango tashin haya™i a wurin."

"Ta ™arasa da ™yar, dan duk ta gaji, kwali guda ne a gabansa, ta

37 / 67