Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   15 / 67

42K to 45K   out of 199.8K words

a ciki, da kuma wasu sababbin kayan ya sayo mata."

"""Babarki tana gaishe ki"""

"Ta kalleshi idonta fal hawaye ta ce ""Me ka ke nufi?"""

"""Na ce ta sallama mini ke, ba sai ta cigaba da nemanki ba"""

"Ta sake kallonsa ta ce ""Waye indabo?"""

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

"Queen collection, dealers of all kind of textiles, bedsheet, Adashi stock fish and others. Follow this link to join my what's app group https://chat.whatsapp.com/Hp4ZLNtrNXvJQkAV8UWZcv"

"Ya kalleta ya ce ""Meye ala™arki da sunan? Kin san shi ne?"" Ta girgiza masa kai alamar a'a."

"""To a ina ki ka ga sunan?"" Ta Wago masa takardar ta ga signing Win sa, da full name Win sa."

"Ya ce ""Well babana ne, ba abun mamaki bane dan kin san shi, Wan siyasa ne"""

"Cikin rauni ta ce ""Me ka ce wa mamana da ka je?"""

"""Ba na gaya miki ba, na ce kar ta sake nemanki, kin zama mallakina"""

"""Saboda ba ka da tausayi da imani ko? Wallahi idan ba™inciki ya kashe mahaifiyata ba zan yafe"

"maka ba"""

"""Ikon Allah, me zai sa ba™in ciki ya kasheta, na kai mata kayan bu™ata a matsayin ina tare da 'yar ta. Ku ne haryanzu ku ke wannan kidahumancin, kun ™i ku waye, turawa duk in da mace ta kai 18yrs tana da ikon zuwa in da take so tayi rayuwa, amma ku da an yi magana sai ku ce aure aure,"

"in anjima kuma ku yi ta surutun wahala ku ke sha a auren"""

"Ramma ta ce ""Saboda yahudanci ko? Mu ai ba turawa bane, musulmai ne ba™ar fata, hausawa masu ri™o da addini da al'ada. Ni ban shekara sha takwas Win ba, idan ma na yi ai sai da yadda ta da amincewa ta. Kawai saboda bamu da kuWi ka yi mini fyaWe ka je har gidanmu gaban uwata ka Waukko ni, ka rabani da ita, kuma ka koma ka karSo kayana ka ce mata ta daina nemana kai ba aurena ka yi ba, kai ba wani abu ka yi da zaka taimaki rayuwata ba, ka Wauki hakkinmu ba ka yi"

"mana adalci ba"""

"Ya ce ""Ke kin isheni, sai ka ce ke kaWai ce 'ya? Ni fa ban taSa Waukar wata mace na ajiye ina lalla"

"Sata ba sai ke, kuma ma ku da ake haihuwar ku barkatai babu tsari, har wani damuwa za a shiga"

"dan an Wauki Waya? Kashe ki fa na yi niyyar yi na ™yale ki""."

"""Mu ba ai haife mu barkatai ba, mu uku ne, yayanmu ya rasu, ™anina ba shi da cikakkiyar lafiya, ni kuma ka Wauke mata ni, ban da dalilin maraici babu abun da zai saka ka ganni a birni aikatau, har ka keta mini haddi, bayan ka turo mana wata azzaluma, da fari ta ce zata taimaka mini, ta koma gaya mana yahudanci, ka Wauke ni a gaban uwata, ka zo ka mayar da ni karuwa ka yi wa"

"kanka adalci dan Allah kuma nima ka yi mini?"""

"""Naja'atu Bunkure ba ™arya ta gaya miki ba, tun a lokacin da ba ku nuna taurin kai ba, da ba a zo"

"nan ba, ku ku ka janyo koma menene ai"""

"Ramma ta haWa hannayenta biyu, ta rufe fuskarta tana kuka ta ce ""Ka cuce ni, ka lalata mini rayuwa, dama kasheni ka yi na huta, ka wula™anta rayuwata a matsayina na 'ya mace musulma da addinina ya suturta. Da ™anwarka ce ni ko 'yar ka, ba zaka zuba mini ido ka ce na je na yi tarayya da wani ba aure ba, kayi amfani da kuWi, ka wula™anta ni dan ni 'yar talaka ce ba ka kyautawa"

"rayuwata ba"" ga ta yarinya ™arama, sai iya tsara magana."

"Abun da bai taSa ji ba sai a wannan karon, kukan ramma a cikin zuciyarsa, maganganun ta suka"

"tsaya a zuciyarsa, amma a zahiri ya nuna ko a jikinsa, ya tashi ya bar ta a falon ya tafi Waki."

***

"Šan mama yana ta kaiwa yana komowa, tsakanin Wakin Viper da tsakar gida, yana jiran Walid ya"

"fita, amma ya ™i fita ya zauna ba shi da niyyar fita."

Viper kuma sai bin Wan mama yake yi da ido.

"Walid ya ce ""Kai Wan mama, kamar ba ka da gaskiya"""

"Šan mama ya ce ""Haba Oga walid me ka gani?"""

"""Ba sai na gani ba, alamun hakan na gani, wallahi na ga abun da bai yi mini ba, sai ranka yayi"

"mugun Saci"""

"Šan mama ya ce ""Kar ka damu Oga walid, babu wani abu da zaka gani wanda zai Sata maka rai"""

"Walid ya jinjina kai, ya cigaba da shan sigari."

"Al'amin ya yin™ura ya tashi, Walid ma ya tashi ya ce ""Ina zaka?"""

Al'amin ™ura masa idanunsa da suka yi wani irin mugun jaa.

"""Ba wai tuhumarka nake yi ba, ko wani abu ba, kawai dai ba na son ka yi wani abu da zai wargaza"

"mana shiri ne"""

"""Iska zan je sha, ko yau ma yin™urin kashenin zaka yi?"""

"Walid ya girgiza kai ya ce ""Last time Win ma, ni ba niyyar kasheka na yi ba, ™o™arin hanaka abun da ka yi niyya na yi, a dawo lafiya"" Al'amin ya nufi ™ofar fita, Wan mama ya ce ""Oga Viper, bari"

"na zo mu je na taka maka"" Walid ya ri™e rigarsa, ya tsare shi da ido."

"Ya sosa kai ya ce ""Dama raka shi zan yi"""

"Al'amin bai waiwayo ba, kawai ya fita, Walid ya fara saka hannu a aljihun Wan mama yana caje"

"shi, Šan mama ya ri™e hannunsa ya ce ""Dan Allah ka yi ha™uri zan yi maka bayani""."

"""Sakar mini hannu, ko na kwaWa maka mari"""

"Šan mama ya sakar masa hannu ya ce ""Amma dai da ka tsaya na yi naka bayani"""

"Walid ya ciro ba™ar leda a aljihunsa, ya buWe, ampoules Win allura ne da sirinji, sai ba™in capsule."

"Walid ya kalleshi, Wan mama ya ce ""Wallahi cewa yayi sai na nemo masa su, idan ba haka ba, ba"

"ya iya bacci, kansa zai fashe ni kuma sai ya bani tausayi, daga ™arshe kuma ya ce wallahi idan ban samo masa ba sai ya kashe ni"""

"""Sai ya kashe ka, kai ka taSa ganin ya kashe wanin?"" Šan mama ya girgiza kai."

"""Wallahi idan ka kuma sayo wannan hard drugs Win ka kawo masa, sai na saka maka ™arfe ka ji na rantse"" Wan mama ya ce ""To, amma dan Allah shi ma ka gaya masa, ka san idan na ce masa a'a"

"ba zai yi mini da daWi ba""."

"Walid ya ce ""Idan ya ce ka kawo masan, ka ce masa to, ka gaya mini"" ya jinjina masa kai."

"Viper yana zaune a kan dutsen, ya zubawa wuri Waya ido, kansa kamar ya tarwatse haka yake ji, ga ™irjinsa kamar an Wora masa dutse, da ™yar yake iya numfashi, ga jikinsa sam babu ™wari, banda kashe masa jiki babu abun da ™wayoyin nan suke yi, soyake yayi bacci mai sunan bacci, ko"

ya manta komai da yake cikin ™wa™walwarsa amma abu ya gagara.

"""Madaki! Indabo!"" Ya faWa a hankali yana sunkuyar da kai, ya Waga kai kamar a mafarki ya"

"hangota, ta sauka daga adaidaita sahu, sai waige-waige take yi, yana saman dutsen sosai, dan haka yana hangota. Ta tsaya tana kallon hanya, in da yake take facing, amma ita ba ta ganinsa."

"Dogon hijjabi ne a jikinta yau, a hankali take tafiya tana cigaba da waige-waige, mamaki ne ya kama shi, me kuma ya dawo da ita wurin nan yau? Zuciya ce ta tinziro shi, ya ji kamar ya sauka ya je ya naWa mata shegen duka. Mata halin su Waya, cin amana 'yar madarar sa ce kawai ta fita"

"daban sai umminsa, ta sace masa waya ta gudu, ta saka an kama liti, saboda tsagwaron rashin"

"kunya ta sake dawowa, ko uban me ta dawo yi oho?."

"Hakan ya ™ara tabattar masa he's not safe, za ta iya kawo jami'an tsaro su kama shi, sai dai kash,"

"shi ba ya fargabar a kama shi, a kama shi ko a ™yale shi, shi ba wannan ne a gaban shi ba yanzu."

"A yau ma ba ta iya gane hanya ba, bulayi take ta yi, tana nema, amma ta kasa ganewa."

"Babu tsammani suka yi kiciSis da Wan mama, ya kalleta ta kalle shi, ya ce ""Ke! Me ki ke yi a nan"

"wurin?"""

"Ta ce ""Yauwwa, kai ne wanda na gani a gidan Viper ranar ko?"""

"""Ke, ki ka kuma kama sunansa, sai na ™ara wa ™ofar bakinki faWi wallahi, kar ki sake ambatar"

"sunansa ko ki kama sunansa""."

"Nabila ta ce ""Tom, ba zan sake ba, dan Allah taimakona nake son ka yi, ganinsa nake son yi dan"

"Allah"""

"Šan mama ya ce ""Ka ga wata mayyar kuma, baki ji kashedin da yayi miki ba kenan? Kin Wauka"

"da wasa yake yi da ya ce ""Ya sake ganinki zai kashe ki, kin san waye Viper kuwa?"""

"""Ba zai kashe ni ba, muhimmiyar magana nake son mu yi da shi, na san na yi muku laifi, ku yi ha™"

"uri dan Allah, ka taimaka mini ka haWani da shi dan Allah"""

"Šan mama yayi mata wani irin mugun kallo ya ce ""Ya aka yi ki ka san ba zai kashe ki ba?"""

"""Viper ba ya kashe mutane, mussaman mata da ™anan yara, dan Allah ka haWa ni da shi na kasa"

"gane gidan""."

"""Ke bar nan wurin, na haWaku ki saka a kama shi ko, to ta Allah ba taki ba, wuce ki bar wurin nan"""

Ta sake marairaicewa za ta yi magana.

"Ya zaro wu™a ya ce ""Idan shi ba ya kisa ni ina yi, ware ko na zaro hanjinki yanzun nan"" wu™ar sai"

"™yalli take yi, ya fara tunkarota, yana wulwula wu™ar, ba shiri ta juya, gwiwa a sanyaye ta bar wurin."

"Har ta mi™e ta Sacewa ganin Al'amin yana hangota, ya mi™e ya kwanta a kan dutsen, ya lumshe idanunsa rana tana dukansa, yana jin yadda zafin ranar ke ratsa shi, yana ™ara masa ciwon kai,"

amma ba shi da niyyar tashi.

***

"""P.A"""

"""Na'am honorable"""

"""Ka tabattar binciken da ka yi a kan yarinyar nan daidai ne, babu kuskure a cikin sa?""."

"P.A ya jinjina kai ya ce ""Babu fa, ka san ba na yadda a samu kuskure a irin wannan lamarin,"

"mussaman a irin wannan ™adamin, ba a samu kuskure ba, yadda na gaya maka hakan ne"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Shikenan, ina ita ™awar ta ta, ana cigaba da bibiyarta?"""

"""Eh, a wurinta muka samu wasu abubuwan ma"""

"Indabo ya ce ""Haryanzu ina mamakin yadda aka yi ta ce ayi mata bincike a kaina ne, shiyasa nake"

"ta tantama anya ka yi binciken a kanta dai-dai?"""

"P.A ya ce ""Haba honorable, ya ma za ayi wannan ™aramar alhakin ta yi wani bincike a kanka,"

"wata™ila hakan yana da ala™a da harkar siyasa ne kawai, ko kuma sakata aka yi""."

"""Ba ita ce a gabana ba, Viper mai zamani, shi ne babbar barazanata, shi ne damuwata, ku cigaba"

"da aikinku kawai, duk abun da ake ciki, ka din ga sanar da ni """

"P.A ya ce ""In sha Allah, ai yaronsa Waya yana hannu, sai dai na bincika an ce Haryanzu bai yi"

"magana ya faWi in da yake ba"""

"Indabo ya ce ""˜yale 'yan sandan nan, sonake na riga su samunsa, idan na riga su kawai kashe shi"

"za ayi salin alin, duk madaki ne yayi mini shirme wallahi, amma yanzun ma komai zai daidaita"""

"""Kar ka damu honorable, ai kai maganin kowane shege ne a ™asar nan, ba ma Wan daba ba, zamu"

"yi maganinsa, amma da alama kamar kana da maguatan Soye, da suke tallafa masa"""

"""Na sani, amma yanzu duk ba wannan ba, a cigaba da abun da yakamata"""

"P.A ya ce ""To shikenan, na barka lafiya """

"Bayan fitarsa Indabo ya shiga cikin gidansa, ya tarar da Abdul a falo, tare da mahaifiyarsa."

"Ya kalli indabo ya ce ""Welcome"""

"""Thank you"" ya zauna ya kalli Abdul ya ce ""Dama nemanka nake yi""."

"Abdul ya ce ""To gani"""

"""Ya maganarmu ta rannan?"""

"""Daddy maganganun namu ai da yawa, wacce daga ciki?""."

"""A'a, ka san wanda suka fi muhimmanci ai, mun daddale da jam'iyya, kai za a tsayar mataimakin gwamna, tun yanzu yakamata ka fara harkar campaign, da buga pastoci. Amma ka san dole ka daina duk wani shashanci da kake aikatawa. Sannan maganar da nake yi, maganar aure, shekara talatin da biyar, uban me ka ke jira? Muddin lokaci ya cigaba da gabatowa, abokan adawa suka san baka da aure, sai ku samu matsala a harkar takarar nan, amma da na yi maganar auren sai ka"

"din ga gocewa"""

"Ya Wan tsuke fuska ya ce ""Wai constitution ne ya ce dole sai mutum yayi aure zai yi shugabanci"

"meye amfanin auren mutum a cikin siyasa to?"""

"Indabo ya ce ""Ban sani ba, idan ba zaka yi ba, ni ina da wadda zan haWaka aure da ita, ga 'ya'yan"

"abokai da yan uwa nan sai dai ka ji an yi""."

"Hajiya Bilki da tun Wazu ba ta yi magana ba sai yanzu ta ce ""Haba distinguish, ka bi shi a hankali"

"mana, zai yi, ba sai an yi masa dole ba""."

"""Ba zan bishi a hankalin ba, na gaji da wannan shirmen nasa, rayuwarku nake ™o™arin ingantawa,"

"wata™ila idan ya zama mataimakin gwamna, shi ya fi ni samun dama, ya kuSutar da Wan uwansa""."

"Hajiya Bilki ta ce ""Distinguish, kai da ka fishi daWewa a harkar, ba ka samu yin hakan ba sai shi,"

"ni na karaya da lamarin jafar"""

"""No, kar ki yi mamaki ya fi ni samun authority, da damar fitar da shi, da dai a nan Nigeria ne, da"

"tuni an daWe da wuce wurin"""

"Ta ce ""Haka ne, Abdul dole ka yi ha™uri ayi maganar auren nan, tun yanzu za a fara share fagen"

"samun damar yin nasarar ka, dan idan ku ka gama tenure ku, kai zaka yi gwaman nan gaba"""

"Cikin sangarta ya ce ""Mummy ba ™i na yi ba, auren ne ba na so"""

"""Aikuwa haka zaka yi ha™uri"" suka cigaba da tattaunawa a kan yadda tsare-tsaren za su kasance."

***

"DSP Nasir na tsaka da aiki, aka sanar da shi yayi ba™uwa, ya ce ace ta shiga, tana shiga ya ga Nabila."

"Yayi murmushi ya ce ""Ke ce ba™uwar dama?""."

"""Eh mana, ko na koma ba ka san ganina?"""

"""A'a ni na isa na na ce haka. Zauna bari na kawo miki lemo, daga wurin aiki ko daga ina?"""

"Nabila ta kashingiWa ta ce ""Na je wani trial ne"""

"Ya Waukko mata ruwa a fridge ya ce ""Sannu"""

"Ta ce ""Yauwwa"" ta karSi ruwan ta sha, ya ce ""Amma kin bawa kanki wahala da yawa, wace"

"court Win ki ka je, har ki ka iya biyowa nan?"""

"Ta ajiye robar ruwan ta ce ""Wani wuri na je, na ga wani client, DSP"""

"""Na'am barrister Nabila maitama """

"Tayi murmushi ta ce ""Wai ina mutumin nan?"""

"Ya ce ""Wanne?"""

"""Wanda ku ka kama, haryanzu bai faWi in da Vipern yake ba?"""

"""Ina fa zai faWa, yana ta wahalar da mu""."

"""Dan Allah ka nuna mini shi"""

"""Ki yi masa me?"""

"""Babu komai, ganinsa kawai zan yi"""

"Nasir ya ce ""To bari na gama aikina, sai mu je ki ganshi"""

"Nabila ta zauna ta jira Nasir ya gama abun da yake yi, ta Wauki jarkar ruwanta suka fito, yana ta nuna wa abokan aikinsa ita, yana gaya musu ita yana gaya musu ™anwarsa ce, lawyer ce. Suka"

"gaggaisa da abokan aikinsa, sannan suka ™arasa in da liti yake."

"LaSensa duk ya bushe, saboda yunwa da ™ishirwa, yana ganin Nabila ya ganeta ya ™ura mata ido,"

"ta kawar da kanta ta ce ""DSP tun da ya ce bai san in da yake ba, haka zaku cigaba da ajiye shi?"""

"""Eh har sai ya yi magana tukuna"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Amma a doka, ai kotu za a kaishi ko a sake shi, ina ga fa tun da ya ce bai sani"

"ba, bai sani Win ba"""

"Nasir ya ce ""Ya sani ba zai yi magana ba ne"" ta mi™a wa liti ruwan hannunta, ta ce ""Ga ruwa"""

"banza yayi mata, Nasir ya juya ya fita yana amsa waya daga wurin ogansa."

"Tayi ™asa da murya ta ce ""Na san na yi muku laifi, amma dan Allah ka yi ha™uri, zan san yadda"

"zan yi ka bar wurin nan""."

"Ta ciro wani ruwan a jakarta ta bashi, ta ce ""Dan Allah ka yi ha™uri, na fahimci kuskuren da na yi,"

"ban kyauta ba amma zan gyara komai"""

"Nasir ya dawo ya ce ""Mu tafi?"""

"""Eh, amma gaskiya, yakamata a san abun yi, kar a taka doka da yawa"""

"Ya ce ""To masu doka, mu je gida"""

"""Da gaske fa nake, ko mu shigar da hukumarku ™ara""."

"Ya mayar da abun wasa, suka tafi gida."

***

"˜arfe huWu na yamma, Nabila ta shirya ta fita, ta tafi gidan matar da aka ce an yi laifin fyaWen nan a gidanta."

"Ganin Nabila cikin shiga mai kyau, ya sanya masu gadin ba su tsaya tuhumar wacece ba, suka"

bata damar shiga gidan.

"Sai da haushi ya fara kamata, saboda jiran da aka bar ta tana yi, daga baya matar gidan ta fito,"

suka gaisa da Nabila.

"Nabila ta ce ""Na san baki sanni ba, sunana barrister Nabila Yusuf maitama, lawyer ce ni mai zaman kaina. Akwai mai gadin gidan nan malam isyaku, da ake accusing da laifin fyaWe, ni ce"

"lawyer sa. Na zo ne dan Allah in ji details Win abun da ya faru""."

"Matar ta tsuke fuska ta ce ""Ke, ni ki ka zo ki yi wa wannan tambayar? Wurin 'yan sandan na je na fara karSar report, an

15 / 67