Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   38 / 67

111K to 114K   out of 199.8K words

™arasa ta kai hannu ta Wauke, caraf ya ri™e hannunta. Tsorata tayi, dan cikin sanWa ta ™arasa wurin, amma har ya ankare da ita"

ya hanata Wauka.

"Ta haWe rai ta ce ""Sakar mini hannu, nan ka gama cewa zan saka a lungu, shi ne zaka wani ri™e"

"mini hannu?"""

"""Ni na kawo ki? Ban ce ki daina zuwa ba ma?"""

"""To ko kirana ba ka sake yi a waya ba, idan ma an kama ni, ko ma menene ya same ni, ba ruwanka ko?"" Tari ta fara yi, saboda haya™i, sakar mata hannu ya yi, tayi sauri ta Wauke kwalin sigarin da"

"ashanar, ta tura a jakarta."

"Satchet Win maganin da ya le™o a gefen aljihunsa, shi ma ta Wauke, tana mita ""Wallahi Allah ya hore maka taurin kai, wannan shaye-shayen ne ba zaka daina ba ko?"" Ya ™ura mata ido, saboda"

jin tana ™amshin turaren florie irin na 'yar madara.

"""Ina magana kana kallona, baka tausayin lafiyarka, yanzu duk ™o™arin jauhar a kanka ya tashi a"

"banza, yawaita yi mata addu'a, istigfari da mayar da hankali a kan addu'a, shi zai rage maka damuwa, amma baka ji, kullum cikin haya™i, da shan miyagun ™wayoyi"""

"""FaWa fa ki ke yi mini"""

"""Au kar na yi maka? Ka daina mana da na yi maka mana, wannan abubuwan da kake yi ba shi yake nuna halaccinka a gareta ba, ka daina abun da ka ke yi, ka zama mutumin kirki, shi ne cikar"

"halaccinka a gareta"""

"Kawar da kansa gefe yayi a hankali ya ce ""Angry bird"""

"""Ni ce bird Win? Wallahi ni ba tsuntsuwa ba ce ba, da ba ka neme ni ba, ni gani ai na zo, ba a"

"kama ni ba fa"""

"""Dama na san ba za a kama kin ba ai"""

"""Haba ya aka yi ka sani?"""

"""Bani wayarki"" ta ciro wayarta ta mi™a masa."

"Ya ciro tasa ya danna, sannan ya saka a kunnensa."

"Muryar P.A ta fito rangaWau a waya ya ce ""Hello"""

"Viper ya yi shiru, bai ce komai ba."

"Ya sake cewa ""Hello"", still bai yi magana ba."

"""Waye ne ya Soye lamba yake kirana, idan ba za ayi magana ba, zan kashe, waye?"""

"""Mai zamani ne"" waro ido P.A yayi ya ce ""Wane mai zamanin?"""

"""Zuwa yanzu, na san sa™ona ya iske shi, ya shirya, zan bayyana a lokacin da bai yi tsammanina ba,"

"kuma ya daina wahalar da kansa a kan lallai sai an kamani, ko da an kama ni, nafi ™arfinsa, ya kuma jirani aikena na biyu"" ya katse wayar yana ajiyar zuciya."

"""Kai, Oga kana burgeni, ka din ga acting kamar a film Win indiya hausa, wai dan Allah, a ina ka"

"ko yi wannan halin naka?"""

Ya jefa mata wayarta jikinta.

"""Amma wait, wai ne ka ke yi a wayata ne baka gaya mini?"""

"""Yaushe zaki fara shari'ata?"""

"Nabila ta ce ""Shari'arka akwai sar™a™iya boss, sonake na gama da ta ramma gobe in Allah ya"

"kaimu zamu koma kotu."" Ya jinjina mata kai."

"""To zaka fara bani kuWin aiki ai, ka Wan ragen wani abu, na din ga zuba mai, tun da na je fa aka"

"nuna mini file Win ka, nake ta up and down, ina tattara abun da zan tattara. In sha Allah zan zama sanadin daina zubar hawayenka"""

"""Dama kuka nake?"""

"""A'a murna ka ke yi"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ko matata da muna tare, ta daWe kafin ta iya kallona ta yi mini magana, balle"

"ta yi mini ba™ar magana, amma ke kin mayar da ni kamar wani sa'anki, har hantarata ki ke yi"""

"""Ni Win ce na rainaka? Ni na isa wacece ni? Amma dan Allah sweetheart meyasa ka kusa kashe ni"

"ranar farko da na zo wurinka?"""

Ya Wago ya kalleta ya yi shiru.

"""Ka amsa mini dan Allah"""

"""A lokacin ai kamar mahaukaci nake shiyasa"""

"Ta girgiza kai ta ce ""A'a, wani abu na din ga gani a idonka, da na rasa menene? Dan Allah"

"meyasa?"""

"""Ke ban sani ba, tashi ki bar wurin nan"""

"Ta no™e masa kafaWa tana kallon idonsa, abun da ya tsana. Yayi tsaki ya kawar da kansa gefe."

"Turare ta Waukko a jakarta, ta toshe hancinta, ta fesa a wurin. Ba shiri ya waiwayo yana kallon"

hannunta.

"""Gashi yanzu na saka ka waiwayo ai, gashi saya maka na yi"" ya karSi turaren, ya din ga juya shi a"

hannunsa yana kallo.

"Ta na ™o™arin Waga wayar da ake yi mata, ta ga hawaye na Wiga a hannunsa."

"Sai jikinta yayi sanyi gaba Waya. ""Haba mai babban suna, a yanzu fa kuka ba naka bane ba, wanda ka yi ya isa, mu cigaba da addu'a da ™o™arin tattara shaidun da zamu shiga kotu da su, dan Allah"

ka daina bana jin daWi.

"""Da jauhar na raye, da yanzu na san ta kammala law school, maybe ta haifi yaronmu na biyu ko uku, ina da tarin burika a kanta, na kyautata rayuwar ta, ta ji daWi ta huta, saboda wahalar da ta sha a rayuwarta, amma wauta ta da rashin hankali, ya sanya ta mutu ta bar ni a duniyar. Lokacin da duniya ta yi watsi da ni, ake yi mini kallon mara amfani, ta rungume ni, ta karSi ™addararta, ta kula da ni, a lokacin da nake ™o™arin kyatata ratuwarta na fara bata kulawa, lokacin da na fara gano haske yana tunkaro rayuwarmu, ashe yayi daidai da lokacin da zan yi girbin ya mummunar hanyar da na zaSawa rayuwata, na rasata"" yayi maganar yana ™o™arin mayar da hawayen sa,"

"amma suka cigaba da zuba, kamar an kunna famfo."

"""Viper, ka yi ha™uri, Allah ya ambaci masu ha™uri a wurare daban-daban a al™ur'ani, tare da yi"

"musu bushara. Viper Allah ya fi kowa so da kishin bawansa, wata™ila mutuwar jauhar a wannan lokacin shi ne mafi alkhairin ta, a duk buWe ido muka yi muka ganmu a duniya, dan haka ba zamu tsarawa Allah yadda muke son kasancewa ba a duniya."

"Ba kowa Allah ya tsarawa jin daWi a duniyar nan ba, ai dama ita duniyar kurkukun mumini ce, aljannar kafiri. Wani ga jin daWin yana cikinsa a zahiri, amma a baWini rayuwar kawai suke yi mara ma'ana."

"Yanzu tsohon ubangidanka ga duniyar ya samu, yana jin daWin amma nauyin zunubin da yake aikatawa ba zai taSa barinsa ya rayu cikin kwanciyar hankali ba. Ba sai mutum ya samu wadata dan ya sha wuyar rayuwa, shi ne tabbacin Allah yana son sa ba, duk tsananin rayuwa da ka ke ciki, idan har ya barka da imaninka, kuma ka yi kyakywan ™arshe, wallahi ya fiye wa Wan Adam duk wani abun more rayuwa."

"In dai ana samun aljanna a biyayyar iyaye, da biyayyar aure in sha Allah Jauhar ta samu"" ya"

jinjina kai yana cigaba da zubar da hawaye.

"Ta bashi handkerchief Win ta, ta ce ""Share hawayen haka, kaga ni ma ka saka ni kuka, bana iya jure in ga mutum a cikin damuwa ko yana kuka, alhalin ba zan iya yaye masa damuwar sa ba."

"Yanzu ni kaina, duk abubuwan da nan da nake yi, ™arfin hali nake yi, zuciyata akwai wani ciwo da yake addabata, ina kuka iya yi na wasu lokutan, sai dai babu yadda na iya, da abun da ™addara"

"ta zana mini"" tayi maganar ita ma tana kuka."

"Ya Wago ya kalleta, ya motsa baki, yana son ya faWi wani abu."

Ayshercool 08081012143

"Ta share hawayenta, ta Waga kanta ta ga ita yake kallo ta ce ""Ka ce mini ka yi wa Indabo aike, me"

"ka aika masa?"""

"""Hotona ne"""

"""Hotonka kuma?"""

"""Eh, hotona ne da ni da wani yaronsa da yake zaton ya saka an kashe masa shi"""

"Ta zaro ido ta ce ""Wai shi mutane nawa ya kashe kenan a rayuwarsa?"""

"Ya rausayar da kai ya ce ""Mutane sun Wauki duniya fiye da yadda ki ke tunani. A baya bayan matsalar da nake fuskanta a gidanmu, fatan da nake yi kullum, Allah ya bani abun yi, ko iya abinci in din ga samu ina ci, sai da na haWu da uban gidana dodo, ya haska mini duniya da in da mutane suka saka gaba. Da na so na yi kuWi da yanzu ni hamsha™in attajiri ne."

"A lokacin da jauhar take ciyar da ni, da fari babu abun da yayi mini zafi, gani nake kawai auren dole aka yi mini, sam ba ta gabana, sai dai abun mamakina da ita, duk abun da zan yi mata bata jin haushi, naga yadda take sana'a tu™uru iya yin ta, dan kar mu zauna da yunwa, daga baya nayi"

"noticing idan abinci ba zai isa ba, sai ta bani ita tayi kame-kame ba ta ci ba, a lokacin ba wai dan"

"tana so na bane take yi mini haka, ta rungumi ™addara ne, kuma tana tausayina."

"Daga baya sai na fara jin kunyarta, lokacin da ta ro™i na sayo mata omo, naga responsibility Wina, amma na zuba mata ido take yi, kuma bata taSa nuna mini ta gaji ba. Sai dai a lokacin ba ni da wata sana'a sai sayar da wiwi da ™wayoyi, yadda take yi mini addu'a Allah ya wadata ni da halal, ya nesanta ni da haram, ya sanya na ji ba zan iya ciyar da ita da kuWin wiwi ba."

"Sai a lokacin naga ashe, bayan mutuwar Sadik kukan daWi nayi, da na ce na rasa sana'a, dan a lokacin na din ga faWi tashi, saboda kar na ciyar da ita da kuWin ™waya."

"Da in ciyar da ita da wannan kuWin, gara na dawo na maze na ce bani da kuWi, na san ba Waga mini hankali za ta yi ba."

"Gashi lokacin tana ta ™o™arin rabani da hulWa da Indabo, wataran idan na ga wahalar tayi mata yawa, haka nan nake zuwa na tsitsiye Indabo ya bani kuWi."

"Zuciyata ta sha raya mini, na faWa mummunar hanya, na samu kuWi saboda jauhar ta huta, bana nuna mata hakan a zahiri, amma zuciyata kullum a takure babu daWi. Duk da tsamin ala™ar da ke tsakanina da mahaifina, sai da na din ga jin tamkar na je na ce ya bani aron kuWi nayi jari, amma na kasa, mussman tuna halin matarsa."

"A lokacin da tausayinta ya fara zama tsananin so a cikin raina, da tana uzzura mini ko yi mini tashin hankali, da babu abun da zai hanani kauce hanya, dan yahoo zan fara, kuma kuWi zan samu sosai da sosai, haka nan na san in da zan yi dillancin miyagun ™wayoyi a tsakanin manyan mutane, har da ™asashen ™etare na samu kuWi, amma ban taSa burin tara kuWi da mummunar hanya ba."

"Ina ga lokacin da tayi Sari ne, bani da wasu kuWi sai na wiwi, shi ne aka yi mata magani da su,"

"amma banda haka, ban taSa ciyar da ita da kuWin ™waya ba""."

"""Viper, labarinku abun tausayi, kuma gwanin daWi, Allah ya bani ikon zama kamar jauhar, ina"

"sonta sosai"""

"""Sai dai ki kamanta, ba zaki iya ba, ke mafaWaciya ce, matata kuwa kan tayi faWa sau Waya ana da"

"Wewa, shiyasa nake kiyaye abun da zai Sata mata rai ya sa tayi fushi, har ta yi faWa. Na gode sosai da saka ni kuka da ki ka yi"""

"""Saka ka kuka kuma?"""

"""Eh, tun da na rasa jauhar, ban zubar da hawaye ba"""

"""Ai kai jarumi ne, bari na tashi na tafi gida, ka yi mini addu'a, gobe in Allah ya kaimu zamu zauna"

"a kotu"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Allah ya bada sa'a, bani maganina"""

"""Dan Allah ka daina shan magungunan nan, lafiyarka fa"""

"Ya ce ""Duba na na menene?"""

"Ta ciro maganin ta duba, cikin magungunan sa ne na Asibiti, ta ajiye masa ta ce ""Allah ya baka"

"lafiya mai amfani, ya bamu nasara a kotu, in sha Allah case Win ka ne next, ka yi mana addu'a"" ya"

jinjina mata kai.

Ta tashi ta Wauki jakarta tana Waga masa hannu.

***

"Daren yau Nabila tayi ta addu'a, suka yi waya da Barrister Habib, ya ce su haWu a kotu."

"Ya ™ara mata ™arfin gwiwa, kafin shiga shari'a, suna tsaye a harabar kotu, tana dudduba abun da zata tsaya a gaban shari'a da shi."

"Nabila ta tsaya a gaban kotu, ta ce my lord, kamar yadda na gabatar da hujjojina a wancan zaman da aka yi, akwai voice na muryar mahaifiyar ramma tana kokawa akan a nema mata hakkin 'yar ta."

"Haryanzu ina da ja, a kan zargin da ake yi wa wanda nake karewa, a hirar da aka yi da mahaifiyar ramma, a gidan rediyo, wanda suka yi i™irarin ya yi wa ramma fyaWe, ya sha banban da wanda aka gabatarwa kotu."

"Haka zalika, voice message Win da yake yawo, na mahaifiyar ramma, ta koka a kan wanda ya yi"

"wa ´ar ta fyaWe, ya dawo ya Wauketa ta ™arfin tsiya daga gabanta."

"Lauyan gwamanti yayi suka, ya nemi da a gabatar da mahaifiyar ramma, ba wai kame-kame da"

abun da babu wanda ya san tushen sa ba.

"Nabila nan take ita ma ta bu™aci, a gabatar da ramma, tayi mata tambayoyi."

"Lawyan gwamnati ya ce Ramma na ™ar™ashin kulawar, likitoci haryanzu, dan haka ba za a"

gabatar da ita a gaban kotu ba.

"Nabila ta sake cewa Wane irin illa aka yi mata, da har zuwa wannan lokacin za ace ba ta warke ba, a shekarun baya shekara sha uku sha huWu ake yi wa mata aure, ba a samun matsala, suna zaune lafiya, a report Win da aka bayar na case Win ramma, abun bai zama complicated da za ace tsawon"

wannan lokaci tana Asibiti ba.

"Lauyan gwamanti ya soki maganar Nabila, tare da neman a bashi dama ya gabatar da shaidunsa na"

gaba.

"Wata mata ce ta fito, aka tambayi baba mai gadi, ko ya santa? Ya ce Eh, ita ma mai aiki ce a gidan."

"Aka tambayi me ta sani, a game da abun da ake tuhumar mai gadi da shi, babu kunya babu tsoron Allah, ta bayar da shaidar zir, tare da tabattar da mai gadi ne yayi laifin, sai bayan da yayi aika-aikar, ta dawo daga sayen kayan miya, ta tarar da ramma, kuma daga shi sai ramma ta bari a"

gidan.

Baba mai gadi ya sunkuyar da kai cikin matsanancin Sacin rai da mamaki.

"Nabila ta ce ya za ayi ace gida kamar wannan babu cctv camera, akwai bu™atar idan da cctv"

camera a duba abun da ya faru.

"Daga nan Nabila ta nemi a bata damar ta gabatar da nata shaidar ma, aka bata dama, ta bu™aci wata mata ta fito."

"Nabila ta bu™aci matar ta gabatar da kanta, ta gabatar da kanta a matsayin ma™wabciyar su ramma"

a can garinsu.

"""Me ki ka sani game da abun da ya faru da ramma?"""

"""Eh to, bayan an dawo da ramma gida, ta cigaba da jinya, dan sallamo su aka yi daga Asibitin birni, saboda rashin isashshen kuWi. Babar ramma ta gaya mini wata mata ta zo ta ce zata taimaka musu, amma sai sun yarda sun janye shari'ar."

"Da suka ™i, ta ce zasu gani, bayan wasu 'yan kwanaki, wani mutum ya zo da shi da wasu, ya gaya"

"mata shi ne ya yi wa ramma fyaWe, kuma ta ™arfin tsiya, ya kama hannunta ya tafi da ita"""

"Nabila ta ce ""Ko ta gaya miki sunan wanda ya keta wa yar ta haddi?"""

"""A'a, ba su san sunansa ba, ramma ba ta daWe da fara aiki a gidan ba, amma ta tabbatar da ™anin matar gidan ne. Bayan ya sace mata 'ya, ta je birni gidajen radiyo ba a saurareta ba, haka zalika"

"wurin jami'an tsaro, kawai lokaci Waya muka nemeta muka rasa""."

"""My lord, shaida ta tabbatar da cewa wanda ya yi wa ramma fyaWe, ya dawo ya saceta, wanda nake karewa da ake zargi yake tsare, tayaya zai je ya sace yarinyar. Kuma har zuwa wannan"

"lokacin, ba mu ga ramma a zaman kotu ba, shin ina ramma take?"""

"Lauyan gwamanti ya ce bai kamata a karSi shaidar ma™wabciyar su ramma ba, tun da ba a kanta"

"abun ya faru ba, dan haka ayi fatali da shaidarta."

"Duk yadda Nabila ta so bayyanar da nagartar hujjojinta, amma kotu ta din ga soke su."

"Nabila tana ji tana gani, aka yankewa dattijon shekara goma sha huWu a gidan yari, wata irin bahaguwar shari'a, mara fasali balle Wigon adalci, yanke hukunci cikin gaggawa ba tare da"

"kammala tabattar da ingancin shaidun kowane Sangare ba, sai dai an basu damar Waukaka ™ara."

"Yanayin yadda ta fito a gigice kawai zai tabattar wa da mutum ba a hayyacinta take ba, sumayya"

"da suka zo Waukan report ce ta nufeta da sauri, watsi ta yi da file Win hannunta, ta faWa jikin sumayya tana kuka."

"Barrister Habib ya ™araso, ya ce ""Haba Nabila, wannan ai sai ki saka ayi mana

38 / 67