Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   50 / 67

147K to 150K   out of 199.8K words

gaji da nemanka ita ma, har clubs ka daina zuwa, gidanka da take"

"samunka ma yanzu baka zama, kuma ta daina samun wayarka, na ce mata kayi busy ne da shirye shiryen siyasarka"""

"Abdul ya ce ""Manta da ita, zan je asibiti zan yi tiyata da daddare, idan na kammala ko kafin na tafi,"

"sai mu yi magana sai mu haWu"""

"""To shikenan, sai na ji ka"""

***

"Walid ne ya ™arasa in da Viper yake a zaune a kan dutsen nan, yayi shiru yana nazari."

"Ya zauna a kusa da shi ya ce ""Sannu da hutawa"""

"""Yauwwa sannu da zuwa"""

"""Yauwwa, tunanin me ka ke yi ne?"""

"Viper bai ba shi amsa ba ya ce ""Meye labari?"""

"""Labari, yan unguwar su madaki, sun addaba wa yan unguwarmu, naji Wan mama ya ce zai shiga unguwar, sai kuma na je maSoyar madaki, na tarar baya nan, ko dai ya tafi wani wurin bamu sani"

"ba?"""

"Viper ya Wan kaWa kai ya ce ""Kar ka damu na san in da yake"""

"Cikin mamaki ya ce ""Ka san in da yake kamar yaya?"""

"""Kamar yadda na ce"" ya faWa a ta™aice."

"Shiru ya wanzu na wani Wan lokaci, Viper ya ce ""Jibi yarinyar nan zata shiga kotu, ta kuma ce a kwankin nan zata fara shari'ata, i need to assist her, a haka ma rayuwarta na cikin hatsari, muddin"

"ta shiga case Win nan matsaloli zasu ninku fiye da baya, akwai bu™atar na taimaka mata sosai"""

"Walid ya ce ""Haka ne, Allah ya tabattar mana da alkhairi, ya bamu dukkanin nasara, ka yi yanci"

"mai zamani, ka daina wannan zaman Suyan"""

"Viper ya dafa kafaWar Walid ya ce ""Mai laya"""

"""Na kiyayi mai zamani"""

"""Mu huta wannan zaman Suyan zaka ce, idan Allah ya bamu nasara, in ga kun tsaya da ™"

"afafuwan ku, na aurar da kai, da wancan sarkin faWan"""

"Walid ya ce ""A'a, ka yi yanci, muga farincikinka da walwalarka sun dawo dai, mu dai mu cigaba"

"da gurgura rayuwa"""

"Viper ya girgiza kai ya ce ""Aure yana da daWi mussaman idan ku ka yi dace kamar yadda na yi. Ni na taSa yi na more shi, kuma yakamata ku yi, idan na bari ku ka ™arar da rayuwarku a kan"

"hidimata kawai ban yi wa kaina adalci ba muhsin"""

"Walid ya ce ""TaS anya na taSa jin ka kira ni da ainihin sunana kuwa?"""

"Viper ya yi murmushi ya ce ""Ka tuna mini da watarana, da 'yar madara ta sakani a gaba, ta ce sai na gaya mata ainihin sunayenmu, na ce mata ni Muhammad Al'amin, kai Muhsin, liti Abdullahi. Ta rafka salati, ta ce kalli yadda duk kuka mayar da sunayenku wani iri, har ma Wan gara yaya walid, duk da shi ma wataran mai laya kake ce masa, gaskiya ku canza hali, sunayenku masu daWi, amma duk kun canzawa kanku suna. Na ce ;Sunan waye yafi daWi, tayi murmushi ta ce na mijina, na ce yauwwa ke ma sunanki mai daWi an saka miki wani iyayi daban. Muhsin ku yi aure akwai alfanu a cikin aure, haryanzu na kasa manta rayuwar cikin aure, na san abu ne da ba zai bar ™wa™ walwata ba. Ina son naga kun samu cigaba a rayuwar ku, ba zan yi alfahari da ku ™arar da"

"rayuwarku a kaina ba"""

"Walid ya kalli Viper ya ce ""Al'amin, ko mai muka yi maka a rayuwa ka cancanta, ai duk Wan halak"

"baya manta alkhairi, idan kai ka manta ni ba zan manta Wawainiyar da ka yi da ni da mahaifiyata ba, haka zalika mutuntawar da matarka tayi mana"""

"""Muhsin, mahaifiyar ka, mahaifiyata ce, ka daina saka wannan a lissafi"""

"Walid ya ce ""Na daina, amma dai sai mun fara aurar da kai tukuna, farincikin ka da walwalarka su"

"dawo, sannan mu san abun yi mu ma"""

"Viper ya girgiza kai ya ce ""Bani da ra'ayin kuma yin aure a rayuwata, wancan ma tsautsayi da ™"

"addara ne ya saka aka yi shi"""

"Walid ya yi murmushi ya mi™e ya ce ""Wannan kuma, ™addarar tausayi da soyayya zai saka a ayi shi"" har Walid ya yi gaba, Viper ya mi™e da sauri ya ce ""Ina ba zai yiwu ba, jauhar ce kawai a"

"zuciyata"" kawai walid ya Waga masa hannu ba tare da ya waiwaya ba ya yi gaba yana dariya."

***

"Salim ya kalli Abdul da ya shigo a gajiye, ya zauna ya ajiye labcourt Win sa a gajiye."

"""Yaya ne mutumina, na ganka a wahale"""

"""Aiki na sha yau Win nan, na je asibiti ya kai huWu, na duba wanda na yi wa tiyata, sannan na yi"

"wa wasu aikin sai godiyar Allah"""

"Salim ya yi murmushi ya ce ""Sannu, ko in Waukko maka abar ne, ina da ita a mota?"""

"Abdul ya girgiza kai ya ce ""Rahama ta san warin giya, faWa zamu yi da ita"""

"Salim ya ce ""Wow, to ko abinci zamu je ka ci?"""

"Nan ma ya girgiza kai ya ce ""Ina da special cook a gida, yarinyar nan dar ce"" yayi maganar yana"

kashingiWa.

"Salim ya kwashe da dariya ya ce ""Allah mutumina, ta saduda kenan?"""

Abdul ya yi murmushi.

"""Ina jinka, bani labari"""

"""Salim, kai ka san komai, tun da ka tafi fa babu labarin mahaifiyar yarinyar nan, gashi ta matsa mini na mayar da ita gida, ni ba mayar da itan ne ya dame ni ba, na fara yi wa daddy bayani ko zai fahimce ni, ya hau ni da faWa da zagi, kuma wai lallai sai na kai masa ita, sai an kaita kotu ta bayar da shaida, ni fa na yanke shawarar zan Wauke ta mu ™ara gaba, har takarar ma bana so. Wallahi Salim ban taSa dana sanin aikata wani abu a rayuwata ba, irin yi wa rahama fyaWe ba, kuma ban ta Sa jin so da ™aunar wani abu a raina ba, kamar yadda nake jin son ta, ya mamaye zuciyata ba, Salim wallahi ba zan iya rabuwa da rahama ba, ba wai ina sonta da jikinta ko wani abu ba, ita Win"

"nake so"""

"Salim ya ce ""˜arya ne malam, mun san komai fa"""

"Abdul ya yi murmushi ya ce ""Ita ta sani ai, ba zan yi maka ™arya ba"""

"Salim ya ce ""Kar ka damu, na fahimta maganar ka Wauketa kayi gaba bai taso ba fa, ka zauna ka"

"yi wa daddy cikakken bayani"""

"""Salim na san waye mahaifina ciki da bai, muddin na fito da rahama, zai iya salwantar da rayuwarta, ita kanta mahaifiyarta ina tantama a kan bashi ne ya Wauke ta ba, ni kuwa a kan"

"rahama sai dai ayi duk wadda za ayi"""

"Salim ya waro ido ya ce ""Da iyayen naka? Abdul yaushe ka koma haka ne? A cikinmu duk rashin"

"nan da kai da Saif kun fi mu mutunta iyaye ma da jin maganar su mussaman kai, meyasa ka ke son canzawa saboda mace?"""

"""Kamar yadda take yawan faWa, na riga na Sata rayuwarta, dan haka ba zan bari a sake tagayyara rayuwarta ba, ina son rahama irin son da nake son na ™arasa rayuwata da ita, idan Daddy ya"

"cigaba da matsawa, ba zan yi wancan auren ba"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ba za ayi haka ba, ka je ka fara maganar da mahaifiyar ka, ko zata"

"fahimceka"""

"Ya ce ""TaS ayi sha'ani kawai, zan je zanji kiran da yake yi mini amma in fito da rahama dai,"

"gaskiya ban ji zan iya ba"""

"""Amma fa Abdul mun tafka shirme a gaban uwar yarinyar nan, anya zata yafe maka kuwa? Ga"

"tsiyar da ka je ka kuma yi daga baya"""

"Abdul ya numfasa ya ce ""Sharrin giya ne, da gigin arziki da nake ji da shi, nake jin kamar zan iya"

"taka na ™asa da ni, ni komai zata yi, mini tayi mini amma ban da raba ni da yarinyar nan""."

"Salim ya ce ""Lallai ka faWa da yawa mutumina"""

"""Rahama, akwai ha™uri, duk da ina cin zagi a wurinta da tsinuwa, amma da ta ganni cikin rashin lafiya, ko damuwa hankalinta yake tashi, ita take dafa abincin da zan ci, yau har da yi mini guga. Nifa yarinyar da aka ce za a haWa ni da ita, gaba Waya bata yi mini ba buWaWWen ido ne da ita, gara"

"a bar ni da rahaman dai, na san koma menene ni ne sila"""

Salim ya jinjina kai.

***

"Nabila ce a tsaye a gaban court, tana ™o™arin fara gabatarwa da mai shari'a appeal Win su, ta kalli"

"barrister Habib, ya jinjina mata kai alamar bata ™warin gwiwa, ta tsaya ta gabatar da kanta cikin harshen turanci, tare da fara karantowa kotu koken su."

"Na kotun ta yi duba da rubutaccen jawabin da suka gabatar, a kan hukuncin da kotun farko ta yi, bisa ga wasu kurakurai da suke ganin an tafka a wurin yin shari'ar, na rashin bayyanar wadda abun ya faru da ita a gaban kotu, da rashin gabatar da medical report ta hannun Wan sandan da kuma"

likitan da ya tabattar da yin laifin ba.

"Hakazalika a hujjojin da suka gabatar a kotun farko, akwai sautin murya, na mahaifiyar ramma tana koken a kawo mata agaji, domin kuwa wanda ya yi mata fyaWe ya dawo ya Wauke ta, idan kuwa haka ne, wanda ake zargi ba shi ne ya aikata wannan laifin ba, sannan kuma wanda ake zargin ya amsa laifin ne, a sakamakon barazana da aka yi masa, da haka take ro™on kotun ta bibiyi"

"shari'ar da kotun baya tayi, ta tabattar da adalci"""

Ta mi™a file Win aka mi™a gaban mai shari'a.

"Suna tafe a mota tare da barrister Habib ta ce ""Yaya, gaba Waya jikina a sanyaye yake, gani nake"

"wannan karon ma, ba zan yi nasara ba"""

"""Bana son saurin karaya dan Allah, kin manta wadda ki ke ™o™arin tunkara ta fi wadda ki ke yi"

"yanzu? Kuma yanzu hankalin mutane da yawa ya dawo kanki, ba common mutanen gari ba, har da ma'aikatan shari'a"""

"""Idan Allah ya sa na yi nasara, akwai gagarumin tonin silili fa"" tayi maganar tana murmushi."

"Barrister Habib ya kalleta ya ce ""Na me fa?"""

"""Zaka gani kai dai, ya batun case Win Viper, samo mini copyn shari'ar da na ce?"""

"""Ai na gaya miki ba aiki ne mai sau™i ba, ina nan ina ™o™artawa, yanzu idan aka san ina ™o™arin"

"samo file Win ma, rayuwata na cikin hatsari"""

"Ta jinjina kai ta ce ""Haka ne, Allah ya ba da sa'a"""

***

"""Inadabo, wallahi akwai matsala muddin Abdul bai kawo yarinyar nan ba, tun da ya ce maka tana wurin sa ya fito da ita mana"""

"""Naja duk wani ™o™ari ina yi, bai taSa bujirewa umarnina ba sai a wannan karon, yama daina"

"zuwa in da nake gaba Waya, bana samun wayoyinsa"""

"""Ka san kuwa me nasararta a appeal Win nan yake nufi? Yarinyar nan fa ba zata zuba mana ido ba,"

"dole ka yi ™o™ari fa a kai"""

"""Kar ki damu, zan ga al™alin da kaina"""

"Bunkure ta girgiza kai ta ce ""˜o™arin ka ba a kan al™ali kawai zai tsaya ba, har da wannan"

"yarinyar, dan ni na yi iya yi na"""

"Inadabo ya katse kiran, ba tare da ya sake yin magana ba."

****

"Babu tsammani, indabo ya shiga falon mai Wakinsa, ya tarar da ita tana yi wa Abdul faWa. Yayi"

"turus, sannan cikin tsananin ™uluwa ya ce ""Ai dama na sani, ke ki ke goya masa baya, yake rashin mutunci"""

"""A'a nima fa yanzu na ganshi, nake tambayarsa ba'asin ina ya shiga, kar ma ka Wora mini wannan"

"zargin"""

"""Wato Abdul ban isa da kai ba kenan ko? Nayi maka magana sai ka Wauke ™afarka gaba Waya"

"daga gidan ka daina zuwa, ina yarinyar take?"""

Abdul ya yi shiru ya ™i magana.

"""Ka gaya mini in da take, tun ban tattaka ka ba, yau an yi appeal Win shari'ar yarinyar, kuma"

"muddin aka wanke mutumin nan, babu lallai ka tsira ba tare da asirinka ya tonu ba""."

"Abdul ya ce ""In dai hakan yana nufin na cigaba da rayuwa da ita, shikenan ni ba komai asirin nawa ya tonu, dan Allah Daddy ka yi ha™uri, wallahi ba zan iya fito da rahama gaban duniya ba, ban san iya abun da zaka yi mata ba, kuma bana fatan abun da zai ™arasa zubar da mutuncinta,"

"dan kuwa fito da ita gaban kotu kamar cigaba da yayata abun da ya faru da ita ne"""

"Tamkar shashasha indabo ya tsaya yana kallon Abdul, babu kunya babu tsoron Allah Abdul yake"

gaya masa wannan maganganun.

"Ya numfasa ya ce ""Babu laifi, ni na san matakin da yakamata na Wauka""."

***

"Nabila ta shiga office Win ta, ta zauna ta janyo drower zata Wauki biro, ta ga file, ta Waukko file W in ta buWe, kawai taga copyn shari'ar Viper ne a ciki, sai da ta razana ta ja da baya, tana waige-waige."

"A razane ta Wauki waya, ta kira barrister Habib, ya Waga ya ce ""Hello Nabila"""

"""Barrister ka samo file Win nan ne?"""

"""A'a, ina ta ™o™ari dai a kai, ki yi ha™uri"""

"""Barrister, file Win na gani a office Wina"""

"Ya ce ""Wane file Win?"""

"""Na shari'ar Viper"""

"""Iyee, waye ya baki?"""

"""Nima ban sani ba, a office Wina na tarar kamar yadda aka ajiye mini na Bunkure"""

"""Kar ki gaya wa kowa, gani nan zuwa"""

Ta ajiye wayar tana sake dudduba file Win.

"Ji ta yi an buWe ™ofar office Win ta razana da sauri tana Soye file Win, ya rufe ™ofar office Win,"

ya ™araso.

"Ta ce ""Yau ma kai ne da kanka?"""

"Ya ce ""Eh, ko in koma ne?"""

"""A'a, bisimillah zauna"""

"Ya samu wuri ya zauna, kamar yadda a wancan karon, tayi masa hidima, haka ma a wannan karon, ta haWa masa tea, ta bashi abincinta da ta zo da shi, ta bashi"" wannan karon babu gardama ya karSa"

ya ci.

"Ta ciro file Win ta ajiye masa ta ce ""Yau da safe aka kawo mini shi, ban san kuma wanda ya kawo"

"ba"""

"Ya karSa ya bubbuWe, yana dubawa."

"""An fitar da sanarwar cigaba da nemanka jiya, wai yaranka sun je sun yi faWan daba, jami'an tsaro"

"na ta cigaba da yayata nemanka"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ni ma na ji, sai dai ni bani da masaniyar hakan, na samu labarin faWa"

"tsakanin yan unguwarmu da yan unguwar su madaki, ban san ma me ake ciki ba"""

"""Zan je kotu, na nemi kotu ta hana kama ka, kafin na Wauki mataki na gaba"""

Viper ya jinjina kai yana kora shayin hannunsa.

"Ya ce ""Bani system Win ki"""

"Ta Waukko, ta bashi ya ciro tab Win sa, ya Wan jima yana danne-danne, yayin da ita kuma take"

satar kallonsa kamar yau ta fara ganinsa.

"Kamar kar ya tafi ta daina ganinsa, wani irin shau™i da farinciki ya din ga ratsa zuciyarta."

"""Ki shirya, zamu je ki ga shaidar da nake da shi, idan da abun da ki ke bu™atar sani"""

"Ta ce ""To shikenan, ka sanya lokaci sai mu je, sai kuma mu yi ta addu'a""."

"Ya Wan daddana tab Win hannunsa ya Wan yi shiru sannan ya ce ""Barka da wannan lokaci, kana magana da mai zamani ne."

"Babu bu™atar yin doguwar magana, na san zuwa yanzu ka san labarin haWuwata da Wanka, zuwa yanzu na san duk wani motsinsa, duk in da yake zuwa na sani, amma ba wannan ba, akwai bu™atar ka bibiyi case Win Wanka da ka ke musayar sa da ni, a lokacin da yake Nigeria yake aikata laifuka, ina da babban albishir gareka, Mexico na shirin mi™awa amurka shi, ya fuskanci shari'a, kuma ina mai sanar da kai kisan kai ne hukuncin abun da ya aikata."

"Na san zaka yi mamakin yadda aka yi aka kama Jafar, akwai bu™atar mu haWu fuska da fuska nayi"

"maka bayani"" ya katse wayar, tare da tashi tsaye ya ce ""Ka zan bar wurin nan"""

"Ita ma ta mi™e ta ce ""Amma...."

"""Amma me?"""

"Sai ta tsaya tana kallonsa ""Ina son mu yi magana ne, ina da tambayoyi"""

"""Ba yanzu ba, am not safe here"""

"Ta ce ""To muje, na raka ka gate nima fita zan yi"" ta tattaro file Win, da jakarta suka fito."

"Tun kafin su ™araso, ya zuba masa ido, duk da fuskar Viper sanye yake da facemask, amma hakan"

bai hana shi gane ko waye ba.

"Suna ™arasowa yayi murmushi ya ce ""Barrister, wurinki na zo, ina Abuja aka ce mini kin samu accident, sai dai na samu labarin da sau™i jikin, duk da haka na ce bari na zo na ganki, kuma na"

"ganki da ba™o. Assalamu alaikum"" yayi maganar yana mi™awa Viper hannu."

"(Ayi mini afuwa ji na shiru, bani da lafiya ne)"

Ayshercool 08081012143

¦ 500 ne via 0009450228

Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143 Wanda za su jira document 1K ne.

90009343

'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

Arewabooks ayshercool7724

Viper ya tsaya ™yam yana kallon Alhaji mu'azzam da ya mi™o masa hannu.

"A rikice Nabila ta ce ""Amm eh, ai na ma warware na ji sau™i, ka

50 / 67