Karfe a Wuta Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   1 / 67

1 to 3K   out of 199.8K words

ÿþ LITTAFIN KUŠI NE ¦ 500 VIA 0009450228 AISHA ADAM JAIZ BANK

SAI SHAIDAR BIYA TA 08081012143

YOUR RECEIPT VALIDATE YOUR PAYMENT.

"Cikin cunkusa baki ta ce ""To kuma shi ne zaka tsorata ni? Ko gama wankan ban yi ba na fito"""

"Ya ce ""To mu je na ™arasa miki"""

"Tsuke bakinta ta yi ta kasa magana, jin abun da yake yi, da ba ta yi zato ba."

"Kasancewar bayanta, yana jikin ™irjinsa, yana jin bugun zuciyarta yana fita da sauri-sauri."

"""Meyasa ki ke shareni? Kwana uku kin yi mini laifi, kuma kina gaba da ni ko?"""

"Ba ta yi mamakin ™arfin hali, da ™warewa a iya rainin hankali, irin na Al'amin ba, wato ma"

zaman jiran ta bashi ha™uri yake yi.

"""Kin san zaki yi gaba da ni, meyasa ki ka bari muka saba? Ba ni da saurin sabo, ki ka yaudare ni ki ka sa na fara sabawa da ke, shi ne zaki wani din ga mazewa. A din ga manta abu a kwana Waya ya wuce kawai a cigaba da life. Ni kaina ban san dalilin da ya sanya nake matu™ar jin ba™in ciki"

"idan na ga wani abu ya raSe ki ba"""

"Da ™arfi ta ce ""Master"" tayi maganar tana ™o™arin mi™ewa."

"Hankali kwance ya ce ""Yes"" ba tare da daina abun da yake yi ba."

"Cikin rauni ta ce ""Wai meye haka?"""

"""Aure"" ya bata amsa kai tsaye."

"Shiru yayi, jin yadda zuciyarta ke cigaba da bugawa da sauri, tana nema ta fara haki, saboda tsoro."

"A hankali ya ce ""Common, relax mana"""

"""Babyn roba"" tayi masa shiru, ""Kodayeke yanzu babyn ™arfe ce, ki amsa mana"" still ta yi masa"

"shiru, yana jin yadda ta saka ™arfinta ta ri™e hannunsa."

"Fito yake yi mata a kunne, hakan ya sanya ba shiri, ta saki hannunsa, ta toshe kunnenta."

"""Ki amsa mana, tambaya zan yi miki mai muhimmanci. Kin san bana mantuwa, kamar na'aura mai ™wa™walwa nake, in dai ka ajiye zaka zo ka Wauka. Idan ban manta ba kin ce kina so mu rayu tare. Ina ta tsoron taSa abun da nake ganin ban dace da shi ba. Ba na son cutar da rayuwarki, in yi silar gurSacewarta kamar yadda tawa ta gurSata, duk da kin daWe ki na nuna mini ina rintse ido,"

"Al'amin ba ya abu bisa zalunci"""

"""Na nuna maka me?"""

"""In faWa kenan, ko shekaranjiya meya kawo zancen zuriya? Ke 'yar yarinya kallonki kawai nake yi, amma kar ki damu da hakan ai lafiya ce"" wato da wani ne yake ba wa jauhar labarin maganganun nan daga bakin Al'amin suke fitowa, sai ta ™aryata, amma ™iri-™iri, ya shige duhu yana sakin"

"maganganu yadda yake so, alhalin ya ce ba ya jin komai."

"Tana cikin tunanin ta ji ya ce ""Kin amince mu rayu tare, a matsayin abu guda? Ba na son cutar da ke, ke ma kin shiga ™alubale da dama, bana son ki sake shiga matsalar rayuwa, rayuwarki ta tafi a haka kawai. Idan kin amince, zan yi iya ™o™arina wurin zama da ke da zuciya Waya, amma sai kin yi wa yanayin rayuwata uzuri, duk da a yanzu ma kin taka muhimmiyar rawa a rayuwata. Be"

"mine"""

"Haka kurum ta fara kuka, kukan da ba ta san na menene ba ma."

"""Talk babyn roba""."

"""To ka ™yale ni, gobe da asuba sai na gaya maka"""

"Cikin buWWiyar muryarsa, da take fitowa daga ™irjinsa, ya ce ""Na ™i wayon, yanzu zamu gama"

"maganar"""

"""Master"""

"""Mmmm"""

"""To zaka daina saka ni kuka?"""

"Ya ce ""In sha Allah"""

"Ta ce ""Zaka daina shaye-shaye?"""

"""In sha Allah, ina iya ™o™arina, ba abu ne da zan daina lokaci Waya ba. Mu bar wannan maganar,"

"baki bani amsa ta ba, zaki cigaba da zama da ni, a yadda nake, ina talaka marayan da ya rasa kulawa, sai bayan shigowar ki rayuwata?"""

"Tana kuka ta ce ""Dama ai kai ka ke cewa zaka sake ni, ka ke sakani kuka, ina son in zauna da kai"""

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Duk wani abu da ki ka yi mini na alkhairi, yana rubuce a ™irjina, ba zai taSa gogewa ba, ban taSa mantawa da ko guda Waya ba, babu wata mace da ta taSa playing role W"

"in uwa a rayuwata sai babyn roba, bashi ne a kaina kulawar da ki ka yi mini""."

"""Ni saboda Allah nake kula da kai"""

"""Ni na isa in biya ki ne dama?"""

"Jauhar ido yayi tsilli-tsilli, bayan da Al'amin ya ™aryata tunaninta na ko ba shi da lafiya ne."

"Ya tabattar su a matsayin miji da mata. babu tsammani aka kawo wuta, haske ya gauraye Wakin, Jauhar ta takure jikinta, sai rawa jikinta yake yi, yayi murmushi ya ja bargo ya rufeta."

"Ya zuba wa gashin kanta ido, ba ba™i ne wuluk ba, amma mai laushi irin na fulani, ya hargitse, ta"

cusa kanta cikin bargo sai gashin a waje.

"Ya daWe yana kallonta, kafin ya kai hannunsa yana shafa gashin ya ce ""Amm ya ma sunan angela"

"ko?"" Tayi masa shiru, ta sake dun™ulewa wuri Waya."

"Ya cire bargon daga fuskarta, amma ta rintse idanunta."

"""Kalleni mana, abu zan gaya miki fa"""

"Ta cunkusa baki, tana ta jan majina a hancinta, fuskarta duk ta yi ja saboda kuka."

"Wani nishaWi yake ji, ya cigaba da kallonta yana ta murmushi, kamar wanda aka yi wa Albishir da"

kujerar makka.

"Wayarsa da ta faWa ™asan gado ce, ta fara vibrating, ya juya ya zura hannunsa ya Waukota, ya sake"

"matsawa kusa da jauhar, ya Waga wayar."

"""Maza"" muryar liti tayi amsa kuwwa a wayar."

"""Mmm"""

"""Kana ina ne?"""

"A ta™aice ya ce ""Gida"" yayi maganar yana cigaba da shafa gashin jauhar."

"""Wai me ka ke yi ne? Ko baka da lafiya ne?"""

"Al'amin ya ce ""Meyafaru?"""

"""To ai ji nayi kana amsawa kamar ana yi maka dole"""

"""Ina jinka ya aka yi?"""

"Liti ya ce ""Akwai matsala ne fa"""

"""Ta me?"""

"""Yaran madaki, duk sun cire pastocin indabo, ka san Wazu Walid da su guduma suka gama sasskawa, mu na dawowa muka tarar duk sun cire, ya tambaya aka ce masa yaran madaki ne, gashi can ya tafi, nayi-nayi ya ™yale su, ya Wau wu™a ya tafi, shikaWai kar su yi masa wani abun,"

"ka san Walid da ba™in taurin kai, kamar jinjirin jaka, dan yafi jaki taurin kai"""

"Al'amin ya ja guntun tsaki ya ce ""Gani nan, bari na tafi cikin garin, maza ka kira yaran nan, ka yi"

"magana da su guduma ma, zan kira yaran unguwar mu, maza su bishi kar su yi masa wani abun, gani nan"" ya yin™ura zai tashi, jauhar ta ja jikinta ta ri™e shi ta ce ""Rigima zaka je ka yi ko?"""

"Ya girgiza mata kai ya ce ""Ba rigima zan yi ba, amma idan har ba a kai masa Wauki ba, za su iya"

"kashe shi"""

"Cikin takaici ta ce ""Kana ganin halin da ka sakani, a haka zaka tafi ka bar ni, a wannan yanayin"

"da nake ciki?"""

"Ya Wagota ya ce ""Ki yi ha™uri, bana son a sake asarar rai saboda ni, wallahi suka ga Walid shikaW ai, za su iya kashe shi, am sorry yanzu zan dawo, ki kwanta kar ki tashi kina bu™atar hutu"" ya ™"

arasa maganar yana kwantar da ita ya bar Wakin.

"Ta lumshe idonta, hawaye suka cigaba da zuba, sai da ta yi ta gaji, sannan ta saukko daga kan"

"gadon da kyar, ta haWa ruwa mai Wumi sosai ta tsarkake jikinta, ta nemi wuri ta kwanta."

"Da asuba da ™yar ta tashi, ko alwala ba ta yi ba, ta tafi Wakinsa ta duba, ko ya dawo cikin ™oshin"

lafiya.

"˜arar buta ta jiyo a banWakinsa, alamar yana alwala, wani Wan sanyi ta ji a ranta, yau da kansa ya"

"tashi sallar asuba, ko yaushe ya dawo ma oho."

"Ta koma ta yi salla, ta sake fitowa ta le™a, ta ga yana salla, ga kayan shaye-shaye a kan katifarsa,"

"ganin yana salla, ta shiga kanta tsaye, ta tattare kayan ta fice."

"Bacci ya ™ara kwasheta, tana cikin baccin ta ji ta a takure, ta yi mi™a ta buWe idonta, ta saka a"

nasa.

"""Kalli agogo ™arfe sha Waya, yunwa duk ta yi mini illa, na sayo ™osai na kasa ci, ya ja mai, kuma"

farin maggi ya yi yawa a ciki sosai.

"'ikon Allah, shi ko Wan rarrashin nan ma ba zai yi bs, zancensa kawai abinci."

"A ™ule ta ce ""In da ka tafi ba su baka abincin ba?"

"""Me ki ka ce?"""

"Ba tare da ta kalleshi ba ta ce ""Na ce in da ka tafi ba su baka abincin ba?""."

"Ya ce ""Ba su bani ba, ke zaki tashi ki bani yanzu"""

"Kawai ta juya masa baya, dan daren jiya ta ™ulu yadda ya tafi ya bar ta."

"Ba Waga ™afa, ba komai, ya ™ara huce ba™ar maganar da ta gaya masa, ya gama ya tada kai da"

"jikinta, ya lumshe ido ya hau bacci."

"Ta gama koke-kokenta, duk iya ™o™arin da tayi, ta ture shi ta tashi, ta kasa sai ma ji da tayi tana"

"haki, Al'amin ya gama raina mata hankali ta ko ina."

A haka har baccin dole ya sake yin gaba da ita.

˜arshe har azahar ko wanke-wanke ba ta yi ba.

"Ta yi wanka, ta canza kaya, ta fito ya basar da ita, kamar babu abun da ya faru, ta tarar da shi da wayarta a hannunsa, yana game, ta share shi ta wuce, sai da ta fita ya bi bayanta da kallo yana"

murmushi.

"Ta tarar yayi wanke-wanke, ya share tsakar gidan tsaf, har markaWen kayan miya ya kai."

"Ta dawo ta koma Wakinta, ta Waukko bedsheet, zata fita ya ce ""Me zaki yi ne?"""

"""Wanki"""

"""Me ya same shi, zaki wanke? Ko karyawa ba ki yi ba? Ki saka shi a baho, zan wanke, ki samu ki"

"karya"""

"Sai cika take tana batsewa, mazewa kawai yake yi, don dariya yake son yi, amma ya maze shi ma"

ya sha kunu.

"Tun da ya kai markaWen nan, ya dawo bai sake fita ba, wuni guda yana gida, duk da babu wanda"

"yake kula wani, amma zaman kula da ita yake yi."

"Har isha'i, kowa ya koma Wakinsa, har ta kwanta, ta ji ya shigo Wakin, kan tayi magana ya ™araso"

kan gadon ya hau.

"""Malam ya ne? Menene kuma?"""

"""Kamar yaya?"" Yayi maganar yana janyo bargonta, ya rufe ™afarsa."

"Kamar tayi ihu ta ce ""Menene kuma?"""

"Ya ce ""Da na kawo miki kajin mutum goma sha biyu, ki ka cinye ki ka yi kyautar wasu, kin"

"tambayi ta mecece?"""

"Cikin rashin fahimta ta ce ""Ban gane ba, ka ce a gidan oganka ka karSo""."

"""To gaba sai ki dinga tambaya, kwaWayayyiya, ki ka din ga ci kina rabarwa, ni sai dai ki sammini,"

"yanzu kuma tambayata lafiya? Ba lafiya ba"""

"Cikin rauni ta ce ""Master"" ya ce ""Yes"""

"""Dan Allah ka koma Wakinka"" ya kwanta ya Wora ™afarsa Waya kan Waya ya ce ""Zuriya fa ki ke"

"so, ki ke wani basarwa"" Jauhar ta yi danasanin faWar maganar nan."

"Kawai ta zauna a zaune tana kallonsa, sai kaWa ™afa yake yi."

"""Zo ki kwanta, na ga lokacin da baki da lafiya, har wani ™ara lafewa ki ke yi, bisimillah"" yayi"

maganar yana nuna mata ™irjinsa.

"Pillow ta gyara ta kwanta a kai, ta ™i kula shi, mutumin da suka wuni ba sa magana, saboda tsabar"

"son tayar da tarzoma, ya lallaSo yana tayar da wani tsohon zance."

"Da asuba ta riga shi tashi, ta shiga ta yi wanka, tayi alwala ta zo tana tashinsa, ™arshe sai kusan shida da rabi suka yi sallar, bayan ya saka ta canza wani wankan da alwala. A wurin da tayi salla,"

ta kwanta a kan sallaya ta cigaba da bacci.

"Iya ™o™arin sa yake yi kar ya sha komai, ya kasa jurewa, kamar zai fita hayyacinsa, ya lallaSa ya dawo Wakinta, ya tarar tana kwance a ™asa tana bacci, boti ma yayi lakur a kan sallayar yana"

bacci.

"TankaWe boti yayi can gaba, ya kwanta a kusa da ita, ya ™ura wa fuskarta ido, ya kai bakinsa ya"

sumbaci goshinta.

"A ranar aka saka wa jauhar fankar solar, da ™wai, ta din ga murna tana yi masa godiya."

"Sai dai Al'amin ya uzzura mata, duk dare, sai ya ce mata wai shan fanka ya zo, zafi yake ji, sai da"

"ta gaji ta ce ""Dan Allah master ka Wauke fankar nan taka ka mayar Wakinka , ko na huta"""

"Ya ce ""A'a ai dama ke na sayawa, dan haka gara na din ga zuwa nan kawai ina shan isakar, idan na"

"mayar da fankar can, bayan iska kuma takura mini za ta yi din ga yi""."

"Ta ce ""A ta™aice dai, ni ce fankar kenan?"""

"Ya ce ""Eh mana, ke ga taki fankar, ni kuma ga tawa"" yayi maganar yana nuna ta."

***

"Kwanaki suka cigaba da tafiya, sai dai tsakanin Alhaji mu'azzam da Hafsa sai dai kallo, ranar da uwargidansa ta bari ya zo Wakin hafsa, kawai ta ga ya nemi wuri ya kwanta."

"Duk da irin kunya da kawaici irin ta 'ya mace, sai da ta cire kunya ta ce ""Wai ni Alhaji, menene"

"matsayina a wurinka ne? Na kasa gane kan wannan al'amarin"""

"Ya kalli hafsa ya ce ""Jauhar, yakam..."

"A fusace ta ce ""Wace irin jauhar kuma? Wula™ancin naka da rashin mutunci har ya fi da, ga mari"

"ga tsinka jaka? Tun ranar da jauhar suka zo, ka rasa sukuni, ka ke kirana da sunanta ba na so"""

"Ya ce ""Am sorry mistake ne, ki ™ara ha™uri ki bani lokaci, na yi wa Safiyya Al™awarin babu abun"

"da zai shiga tsakanina da ke, har sai lokacin da ta samu nutsuwa hankalinta ya kwanta, tana cikin damuwa sosai da sosai, kin san tana da kishi ne sosai da sosai ""."

"Kamar ta Wura masa ashar ta ce ""Au har gaya mata ka ke ba abun da ya shiga tsakanina da kai, har sai ta yadda? Ita take aurena kenan? Bakomai na gode, ta ci lokacinta when it comes to my turn, zata gane shayi ruwa ne"" ya girgiza kai ya ce ""Kin ga ba na son rigima, ba zaki zo ki sameni, ina zaune lafiya da iyalina ki Waga mini hankali ba Please, ina respecting farincikin matata sosai da"

"sosai """

"Hafsa ta ja tsaki, ta fice ta bar masa Wakin."

"Al'amin na zaune a falon Indabo, ana ta tattauna yadda al'amura za su tafi kafin lokacin zaSe, dan"

"wata Waya kawai ya rage babban zaSe, wanda yake dai-dai da lokacin sallar layya."

"Ya rage daga Al'amin sai P.A da Indabo yana ta sake jaddadawa Al'amin, idan aka ci kujerar nan za su ji daWi, dan tun yanzu an ce masa idan ya samu senator Win nan, akwai vacancyn mutum uku za"

a bashi a NNPC.

"Al'amin ya ce ""A cikin yarana, ko Nura guduma ne, ina son a samo masa aiki ko direban manyan"

"motoci ne, yana can na saka ana koya masa jan manyan motoci"""

"Indabo ya ce ""Ba ka da matsala, kawai ku yi aikinku, duk akwatin da ku ka ga zata bayar da"

"matsala, ku tayar da tarzoma. Maganar da nake yi maka, a yarjejeniyar da muka yi da uwar"

"jami'iyya ta ™asa, kan na dawo cikinta, nan da wasu shekaru, za a tsayar da Abdul takarar"

"mataimakin gwamna"""

"Al'amin ya ce ""Har masu shaye-shaye ake tsayarwa su yi jagorancin al'umma kenan?"""

"""Shaye-shaye kuma, yaron da yake karatu a waje, in sha Allah shi zai zama mutum mai ™arancin"

"shekaru da zai zama gwamna"""

"""Menene sadakin aikina?"""

"Indabo ya ce ""Me ka ke so ayi?"""

"Hajiya Bilki ce matar indabo ta shigo da laces, da atamfofi da lesuna sun kai talatin a hannunta, ta"

shigo ta zube a gaban Indabo.

"Ya kalleta ya ce ""Madam ya dai?"""

"Ta ce ""Kala goma zan zaSa ka saya"""

"""Ke dai kullum cikin Winka tsumma, ko gajiya ba kya yi"""

"""Kana shirin zama distinguish, ba dole na Winka sutura ina shiga ina fita, ina barazana ba""."

"Indabo ya ce ""To ki Wauka, ina ta jiran Kwamishinan ayyuka ne, rage kuWin wata kwangila, mu ™"

"ara rage na campaign, ya haWa kayansa yana kan katanga, jami'iyyar da tayi nasara zai koma da an yi zaSe."

"Ala'amin ya tashi ya tafi gaban kayan, ya zaSo zu™a-zu™an lesuna, guda uku, da atamfa uku."

"Indabo ya ce ""Yaya saya zaka yi?"""

"""Kai dai zaka saya, daga cikin sadakin aikina""."

"Hajiya Bilki ta ce ""Kai, lesunna hannunk fa dubu tamanin guda biyu, Waya dubu hamsin da"

"takwas, atamfofin nan dubu arba'in da biyar, har nawa zai baka? KuWin da yawa ai"""

"Ya kalleta ya ce ""Ke zaki biya? KuWin kwangilar mutane za a sata a biya miki ai, wannan ma ya biya, ai ba kyauta zai bani ba, jinina da rayuwata zan saka a hatsari dan samun nasararsa. Ya mi™e da kayan a hannunsa, ya kalli Indabo ya ce ""Sauran kuWina za su zama ajalan a kanka, komai daren daWewa zan waiwaye su, yadda ku ke ™wamusar kuWin mutane ta gajimare dole a din ga kasawa da mu, idan ana son a ga dai-dai, tun da damu ake wahalar waccan 'yar yarinyar ta gidana,"

"itama yakamata a din ga damawa da ita. Kuma

1 / 67